Showing 9001 words to 12000 words out of 54915 words

Chapter 4 - HAMDAH BOOK2 COMPLETE

kullun da ta

ɗ

auko marka

ɗ

en sa.

cin tuwan nake tamkar na sami nama,yau kwana uku da wuni

ɗ

aya kenan rabun da nasa wani abu mai gishiri a bakina.

naci tuwon sosai dan har nakusa cinye wa kana na kara da ruwa,

bayana na jingina da jikin garu tar

e da yiwa Ubangiji godiya,

a hankali narka jin mur

ɗ

ar da cikina keyi min yana

ɗ

an raguwa, yayin da abun cikina da tun jiya da cikin ya mur

ɗ

a ni sai shima naji ya motsa sai ya sauka kasan marana ya dunkule guri guda bai kuma motsawa ba sai yanzu naji yana

ɗ

an motsawa da harbawa a hankali...

can an jima matar ta

ɗ

a go labule tace

"Zo kiyi sallah kafin awara ta ta dafu sai muje na rakaki".

"Tom". nace na mike nafito rike da lanta da ke cikin

ɗ

akin kasan cewar guri yayi duhu sosai,cikin

ɗ

ar-

ɗ

ar nashiga bayin na

yi sarki nafito kana nayi al'wala na koma

ɗ

akin na gabatar da sallar isha,

bayan na idar ina zaune kan sallaya tashigo,ganin da al'wala tare da ita sai na mike nabata sallayar na koma gefe.

Bayan ta idar ta mike ta dube Ni tana fa

ɗ

in

"Taso muje ga dare n

ata yi ki tabbatar kin koma gida kuma kada kisa ke yin haka

kinaso kishiga fushin iyaye ne fushin su musufa ce yana jefa mutum cikin halaka".

wasu hawaye ne naji sun kuma zubomin

"innalillahi wa'inna'ilaihirra'un".

nashiga nanatawa a raina,shin nima haka z

an tabbata da fushin iyaye,shin meyasa iyaye na zasuyi fushi da ni kan abun da ban ai kata ba,me yasa zasu yanke min hukunci kan abun da bana da masaniya a kansa??.

maganar ta naji a sama

"Yau kitashi muje kin tsaya kuka ne,ai har gida zansa mai abun hawa

n yakai ki, tukunna ma inane gidan ku a wani unguwa kike? dan gobe zanje na tabbatar da kin koma ko baki koma ba,kada ki sake ki kuma laifi kice zaki gudu ni bani son yaro irin haka a ina iyayen ki suke?".

kuka na fashe dashi cikin muryar shashsheka nace

"

Ni bani da iyaye bani da komai haka zanyi tabin layi har rayuwa ta ta kare na mutu."

"Zancen banza kai, to tashi ki fita min a gida kije kikare rayuwar naki acan,an ya ma ba yawon duniya kika fito ba?to ita duniya ta ishi kowa riga da wando tun da shi kika

za

ɓ

a je kibishi,tashi maza ki fita min a gida ban mayi tunanin ko wacece keba na

ɗ

auko ki na kawo ki har cikin makwanci na,tashi-tashi maza tashi nace".

tafa

ɗ

a tana nuna min kofa da babbuga hannun ta,

da kyar na mike tsaye ina cigaba da kuka zuciyata nayi

min wani irin mugun zafi,

Na rayawa rai na

tabbas idan nafi bakin titi kan kwalbatin da na zauna ranar da nashigo garin nan zan koma, har idan wani yazo yace na bishi zai bani makwanci da abin ci zan bishi,

to menene am fanin rayuwa ta yanzu ratuwa ta bat

a da wani am fani yanzu.

idanuna na rumtse da karfi jin bugun zuciya ta ya tsanan ta,a duk san da zuciya ta tafara bijiro min da irin wa

ɗ

an nan tunanin sai magana ta da Inna na karshe yashiga yimin yawo cikin ƙwaƙwalwa,

"kada rayuwa tajuya miki baya ki man

ce da uban gijin ki".

ƙ

waƙwalwa ta tarika amsa kuwwa da wannan kalmar, sai nashiga nanata kalmar innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un.

a hankali na kai hannu zan bu

ɗ

e labulen

ɗ

akin na fita tace

"da kata,baki da iyaye ajikin bishiya kika fito?".

juyowa nayi

ido taf da kwalla nace

"A da ina dasu ayanzu kuma sun yanke alakar da kansu,yanzu ni bani da kowa na kar

ɓ

i hakan ne abisa umurnin su".

ina kaiwa nan najuya ina kokarin fita tace

"Zo nan kin ta

ɓ

a jin yan da iyaye sukace sun yanke alakar su da

ɗ

an da suka h

aifa?,

in ba wani shirin kike son kullawa ba ƴar kankanuwa da ke kin iya tsara zance".

wani murmushi nayi wan da yafi kukan da nake ciwo kana na dawo na zauna in da na tashi,dubana tayi da kyau kana tace

"Wacece ke kuma suwaye iyayen naki? da kike shirya

musu karyar sun yanke alakar

ɗ

a da mahaifa a sakanin ku,sabo da kin kullawa ranki zaki shiga bariki, Allah shi kyau ta wannan rayuwar ba mai

ɗ

aure wa bane zai fi miki kyau ki koma gare su ki nimi gafarar su, kirufawa kanki asiri suyi miki aure kije

ɗ

akin a

uren ki asirin ki a rufe,

in ban da zamani ma ai mu a da kamar ki ta isa aure, yanzu ne kawai wai sai yarin ya tagama rika a gida kafin ayi mata aure,

da

ɗ

a da dukiya ba'a yi musu mugun ta idan na barki kika fita nasan bagidan zaki koma ba dan haka bazan b

arki ki fita a gidan nan ba, ni da kai na zan dam kaki hannun iyayen ki,

yanzu dai dare yayi ki kwana gobe idan Allah yakai mu da safe zan kai ki gida da kaina"...

ni dai ban iya cewa komai ba sai sharar kwalla nake,har ta fita a

ɗ

akin can takuma dawowa

tace nataso na zo,na mike da akwatina nabi bayan ta,

ɗ

ayan

ɗ

akin da ke jire da nata ta nuna min tace

"Shiga nan

ɗ

akin ki kwanta na gyara miki gurin kwan ciya".

nace to,tana tsaye sai da taga nashi ga kafin ta wuce taje ta kulle kofar gida tadawo tashige

ɗ

a

kin ta.

bin

ɗ

akin nayi da kallo,katifa ce a kasa da ka

ɗ

an yafi taburma kauri,sai wasu kayaki da kullin buhunhuna a gefe,sai dai

ɗ

akin a share tsaf yake babu ko datti.

a sannu na aje akwati na gefe na zauna kan katifar na janyo pillow da aka na

ɗ

e shi cikin

tsummar zani akayi masa riga da shi,na gyara na kwanta na rufe jikina da hijabi na,

numfashi na sauke lokacin da nakai hakarkari na kan shinfi

ɗ

i da sunan kwanciya,rabon da na kwanta irin haka yau kwana uku, Allah mai girma yau gani acikin wata rayuwa,

sama

n

ɗ

akin nabi da ido wan da kwano ne kawai rufin sa babu ko silim.

Allah ke nan mai iko mai yin yan da yaso da rayuwar

ɗ

an adam,yau nice kwance cikin

ɗ

akin da babu gado bare wadaceccen katifa babu hasken wutan lantarki bare AC.

a tunanina kwanciyar da nayi

zan sami yin ramuwar baccin da ban yishi ba na kwanaki uku amma me sai naji babu ko

ɗ

igon bacci a ido na,tunani damuwa kunci su suko addabi zuciya ta haka na ta kuka sai daf asuba bacci yasamu nasarar sace ni....

★

washegari da safe ina zaune cikin

ɗ

akin

tashigo

ɗ

auke da kwano da kofi ta dire shi gaba na, hannuna da nayi tagumi da shi na zare kana na gaishe ta ta amsa tace

"Ki karya sai kiyi wanka ga ruwa can na kai miki ban

ɗ

aki bari nagama suya sai mu tafi".

to kawai nace. ta fita na janyo kwano da kofin



ɗ

umamen tuwo ne da kunu mai zafi saman murfin kofin kuma awara ne da kosai suma sai turiri suke.

ina gama karya wan na sako hijabi nafito, tana zaune cikin kitchen tana ta suya yayin

yara suka zagaye ta sunata mika ku

ɗ

i tana zuba musu,har da matasa ma sun

ata shigo wa siya.

a sannu na shige bayin na

ɗ

au tsawon lokaci ina wanke jikina da nake jin nauyin datti a fatata.

koda na fito daga wankan akwa tina na bu

ɗ

e na ciro doguwar riga na material na saka,ina gama sa kayan nazau na kan katifa.

can da jimawa ta s

higo da mayafi a kan ta ta dube ni tace

"Taso mu tafi yau wa menene sunan unguwar taku?".

kasa nayi da kai da jikin hawaye ya cika min ido,jin ta kuma mai maita tan bayar sai na

ɗ

ago nace

"Ni ba agarin nan nake ba zuwa nayi kuma ni bansan kowa a cikin gari

n nan ba"...

Da mamaki take kallo na cike da mamaki ta zauna kan

ɗ

aya daga cikin

ɗ

aurin buhun dake cikin

ɗ

akin, ta dube ni da kyau kana tace

"Tanan kika

ɓ

ullo kuma?".

kai na jinjina kana

nace "Wlh ni ba ƴar garinnan bace,ban ta

ɓ

a sanin saba".

kwalla da s

uka zubo min na share kana nacigaba

"Kada ki mai dani gidan mu domin Abba na yace in nesan ta da su idan na dawo yace bai yafe min ba, bana kuma son ta sana diyya ta naza mo silar barin Ummi na gidan mu,na gwammace nayita yawo cikin duniyar nan har rayuwa

ta takare na koma ga mahaliccina".

shiru nayi sakamakon muryata da ta sarke sabo da kuka.

ido Mama mai awara tazuba min,niko a hankali nashiga jan shashsheka.

dakyau ta zuba min ido cikin alhini tace

"Ke ko ƴar nan wani irin mummunar laifi kika ai kata h

aka,har mahaifin ki yayi fushi da ke irin haka?".

kai nashiga girgizawa cikin muryar kuka nashi fa

ɗ

in

"Wlh Allah ban ai kata abun da suka fa

ɗ

a ba, kuma wlh Allah cikin nan nasa ne".

na karasa cikin kuka sosai,

cikin tsananin mamaki tamai da idanunn ta kan

cikina dana

ɗ

aura hannu kansa,kana ta mike tadawo kusa da ni ta zauna tare da jan hijabi na ta zuba wa cikina ido,

kana tace

"Ba shakka ga ciki nan wanene mai cikin? yanzu ƴar nan wannan abu kika ai kata akan yaya iyayen ki bazasuyi fushi dake irin haka ba

ciki ciki".

tafa

ɗ

a tana tafa hannu.

kai nashiga girgiza wa

nace "Wlh ban ai kata zina ba cikin nan na Ya SALEEM ne".

hannuna ta ruko cikin rashin fahim ta tace

"Waye shi

ɗ

in ta ya akayi yayi miki ciki to in ba zina ba menene?? kiyiyo ciki a waje kice ba z

ina kika yi ba to menene sunan shi??".

ta jero min tanbayo yin ida nunta a kai na cike da fargaba da son jin ba'asi.

wasu hawaye masu zafi da kuna na share kana a sannu nashiga bata labarin rayuwa ta,tun daga san da nafara sanin koni waye, har abun da ya

faru dani yafito dani daga gida har kuma yau da nake zaune a gaban ta.

kuka sosai nake har numfashi na yana fizga abun da yafaru da rasuwar Inna yadawo min sabo fil a zuciya,cikin muryar shashsheka nace

"Allah ka kashe ni nahuta,ka

ɗ

auki rayuwa ta ko zuciya

ta zata sami sassauci!!!!".

numfashi ta sauke cike da tsananin alhini da al'ajab.

Tace "Akul kidai na fa

ɗ

an haka babu kyau Allah yafiki son kanki, yakan jarabci mutum dan yagwada imanin sa,

hakika mahai fin ki ya yanke hukunci cikin fushi sai dai duk wan

da hakan yazo masa rana a saka dole yaji babu da

ɗ

e,shi kuma mijin ki ya kama ta yayi tunani ko da a ce hakan yafaru da gaske aure yabashi,amma tun da yace bai amin ce ba bai kuma kar

ɓ

i cikin ba to shi kenan, ƴaƴa nawa suka rayu batare da uba ba, Allah sau

ke ki lafiya yataya ki rukon abun da zaki haifa,su kuma wa

ɗ

an da sukayi ruwa sukayi saki wajen ganin sun

ɓ

ata aure, Allah yanuna musu buwayar sa da izzar sa na kwatar wa wanda aka zalinta hakkinsa tun anan duniya,

zaki zauna tare da ni a nan har zuwa lokac

in da zuciyar mahaifin ki zai sassauto daga fushin da yayi."

Nan tarika yi min nasiha takuma nuna matukar tausayar ta gare ni,har sai da taga na dai na kukan.

nan take fa

ɗ

a min ita

ɗ

aya ce a gidan mijinta ya rasu tun da da

ɗ

e wa,

ƴ

aƴan ta uku sai dai tun s

una kanana suka rasu dukan su.

Duk da halin da nake ciki amma na tausaya mata dajin bata da

ɗ

aya.

Batabar

ɗ

akin ba har sai da taga na dai na kukan gaba

ɗ

aya.

can an jima ta kuma dawowa tace na fito tsakar gida zama Ni ka

ɗ

ai zai da

ɗ

a kara min damu wa...

t

un daga ranar Mama ketason gusar min da damuwa ta, sai dai banajin har na mutu damuwa da

ɗ

acin dake raina zai yaye gaba

ɗ

aya.

Sai dai nakan yi iya bakin kokari na wajen ganin na

ɓ

oye damuwa ta ganin tana nuna kulawa da son ganin na kwantar da hankali na,na

sawa zuciya ta salama.

nakan faki idon ta a duk san da zuciya ta tatuno min da abun da yafaru sai na shiga bayi nata kuka har sai naji zuciya ta ta

ɗ

an sami sassauci, haka ma idan natuno da Ummi na ko wani hali take ciki yanzu,nan ma bayin nake shiga nayi

kuka na.

mama

bata ta

ɓ

a barina na nazauna a

ɗ

aki ni ka

ɗ

ai,da zarar taga nashiga

ɗ

aki na

ɗ

an

ɓ

ata lokaci zata leko tace na fito,

wani sa'in ko makota zata shiga sai tace nazo muje.

idan aka ganmu tare a ka tan bayeta wacece Ni sai tace ƴar kanin tane tazo da

ga garin su Yola..

....

★

Da misalin ƙarfe 4 na yamma zaune muke a tsakar gida,

ina surfe wa mama waken kosan gobe,

Ita kuma tana wanke waken awara,

yanzu tare muke yin ai kin kosai da awar duk da hanani yi datake,wani sa'in ma Ni nake soya mata tun ida

n naji hayaki kai na da ido na suyi ta ciwo har yanzu na saba,wani sa'in kuma ita zata rika suyan Ni kuma na rika zubawa masu siya.

Juye waken mama tayi cikin robar kai marka

ɗ

e ta mike tana fa

ɗ

in

"Yau baza ayi awarar dare ba gaskiya jiya dukan mu bamu yi

bacci da wuri ba gashi yau da safen ma bamu huta ba,yanzu daya kamata ace hutu muke gamu gaban wake,kullum ai kin kenan ku

ɗ

i kuma ba taruwa yake ba".

Jinjina kai nayi Allah sarki Mama kullum haka take fa

ɗ

a wai sai dai mukare a gindin wuta amma bamu aje wa

ni ribar kirki,bayan da ribar muke ci musha da sauran bukatu.

Murmushi nayi nace

"Mama ayi kawai tun da an sa har Da waken yau,kuma anjima zaki ga anata shiga nima".

tace "To shike nan ai badun an jikan bakam gaskiya da mun huta yau".......!

★



Mommyn t

wins ce

Tun waye war garin yau nake jin tashin zuciya da warin magani a jiki na,

yau kwana hu

ɗ

u kenan nake ta fama da irin wannan yanayin,sai dai nayau yafi na sauran kwanakin, shiga na bayi sau uku kenan inata wanke jikina wai ko dun zan dai jin war

in da kuma tashin zuciyar,

amma sai ji nake kamar karuwa yake.

Sabulun da Mama ta siya min mai kamshi wan da tun

ɗ

azu shi naketa wanke jikina da shi na kuma

ɗ

au kawa yanzu na fito tsakar gida,

yawun da ke kunshe a bakina naje can gefe na zubar,

fuska na ya

mutsa jin zuciya ta naci gaba da tashi kamar zanyi amai,

Mama dake jajjagen kayan miyar abincin rana ta dube ni da kyau tace

"Ya dai HAMDAH".

"Bako mai Mama".

nafa

ɗ

a ina da

ɗ

a yamusa fuskar,

ganin yan da nake ta zubda yawu yasa mama bani goro tace nasa a

baki na zai

ɗ

an rage min yawun.

boket nakuma cikawa da ruwa na shiga bayi nayita mulke jikina da sabulun sai da na kusa karar da salun kafin na fito,bawai kodun na dai na jin abun da nake jin ba sai dai dun gajiyar da nayi.

ina shiga

ɗ

aki nayi wurgi da sa

bulun na sulale sakiyar

ɗ

akin na zauna,

kai na na dafe jin yadda aman ke ta kokarin tahowa,sai juya kai nake.

da sauri na janyo akwati na na bu

ɗ

e cikin hanzari nakifa fuskata cikin akwatin ina shaƙar

ɗ

an guntun kamshin turaren Ya SALEEM,daya zauna ciki sab

o da kayana da ke ciki sai kamshin yazauna jikin akwatin duk da na wanke kayan cikin yafi akirga amma yar yanzu akwatin yana

ɗ

auke da ragowar kamshin, duk da bawani kamshi mai yawa bane sai naja numfashi sosai nake jiyo kamshin.

A hankali narika sauke num

fashi jin aman na lafawa,sai dai har lokacin ban fasa jin warin maganin ba,najima fuska ta na kife cikin akwatin,sai dai har lokacin ina jin warin maganin,

a sannu na mike cike da takaici da kuma tausaya wa kai na dan nasan in kwana zanyi ina shaƙar kamshi

n turaren sa ka

ɗ

ai bazai gusar min da abun da nake jiba,

kamshin sa kamshin dake fita daga cikin jikinsa shi nake so shine ka

ɗ

ai mai iya fidda ni cikin wannan hali,

wasu zafafan hawaye ne suka tsiraro min kan fuska nakai hannu na share,

a sannu nayi kasa d

a hannuna zuwa kan cikina da sai motsawa abun cikin yake na shafa,

baya nayi na jingina bayana da jikin garu tare da rumtse idanuna,yayin da zuciya ta ke wani irin matsanancin zafi da kuna,

idanuna nakuma rumtse wa da karfi cikin zubda kwalla da

ɗ

acin zuci

ya nashiga fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login