Showing 12001 words to 15000 words out of 54915 words
/>
ɗ
in.
"Shine uban ka yace bashi bane yakore ni bayan yasan jikin sa ka
ɗ
ai nake shiga na dai na jin warin magani ko tashin zuciya,yasa Abba ya koreni ya nesanta ni da Ummi na da ƴan uwa na,yace kai ba jinin sa bane kada nasake danganta ka dashi
,haka zaka fito duniya baka da uba kaha
ɗ
u da hantarar mutane wa
ɗ
an da zasu rika yi maka kallon shege,ina ma da ace Inna ta tana nan da idan na haife ka wa ita zan bawa, na tabbata bazata ta
ɓ
a bari duniya suyi maka kallon shege ba,na tabbata soyayyar da tak
e min bazata ta
ɓ
a kin jina ba ko da ya kasan ce shegen ne, na tabbata..na tabbata...na tabbata.."
kukane ya kwace min sai nayi saurin kai hannuna kan baki na na toshe tare da sakin kuka mara sauti.
Muryar Mama naji tana tahowa
ɗ
akin ha
ɗ
e da kiran sunana,
da sauri nayi kokarin sai da kukan nashare hawaye na cikin hanzari, bu
ɗ
u labule tayi tana fa
ɗ
in
"HAMDAH mekike yi ne acikin
ɗ
akin tun
ɗ
azu ko bacci kike ne??".
shiru tayi da maganar nata tare da zuba min ido daga bakin kofar kana tace
"Au abun da kika zaun
a yi kenan? har sai yaushe zaki sanya wa zuciyar ki salama HAMDAH?,
ko badun ni ba kodun abun cikin ki kya fauwala wa Allah komai dan tsira da rayuwar ki wajen haihuwa,idan fa kika cigaba da sawa zuciyar ki damuwa da yawan ta tuno abun da ya faru ya kuma w
uce ke zaki cutar da kanki, do min kuwa yanzu cututtuka sunyi yawa,ba a son mai lalura irin naku ta yawaita shiga damuwa,sai ya iya yin sana diyyar ta ko na abun da zata hai fa agurin haihuwa".
da sauri nashiga girgiza kai cikin son
ɓ
oye damuwa ta nace
"Ma
ma bafa kukan nake ba har yanzu Ban dai na jin aman bane,kuma yaki fitowa sai dai narika jin tashin zuciya sosai".
shiru tayi idanunta a kai na kana tace
"To shike nan na
ɗ
au ka ai kukan kika shigo yi,sa kaya kizo na dama miki kudun tsami wata kila yasa ki
dai na jin aman".
To nace,ta saki labulen ta juya dan zuwa dama kunun.
A hankali na sun kuya na
ɗ
au kaya nasoma sawa.
Ina gama wa na haye kan sallaya dan dama da al'wala ta na gabarar da sallar azahar kana nafito,
Na tadda har ta dama min kunun garin dawa
da ruwan tsamiya sai tashi da kamshin kayan yaji yake,
a gefen ta bisa taburma na zauna tamika min kofin kunun,
na amsa nakai kofin bakina a sannu na soma sha,
a sannu cikin ikon Allah narika jin warin maganin da nake jin nan naraguwa,ina gama shan kunun
ta miko min gauta a cikin farin laida tace
"Tun da goron bai miki ba ki gwada cin gautar wata kila shi ya miki,
gobe Litinin idan Allah ya kai mu zaki fara zuwa awu nan cikin asibitin unguwar nan,gashi anata fa
ɗ
akar wa a gidajen rediyo yakama ta kifara zu
wa dan yana da amfani kwarai."
kallon cikin tayi kana taci gaba da fa
ɗ
in
"An ya kuwa HAMDAH lissafin cikin nan dai-dai kika yi?, cikin wata hu
ɗ
u kamar cikin wata shida ko bakwai,cikin fari da irin wannan girma haka kuma cikin fari bai fiye girma ba".
murmu
shi nayi nace
"Allah Mama dai-dai nake lissafin kinga lokacin da aka kai ni asibiti watan sa
ɗ
aya ne dai-dai, yanzu kuma an kara wata uku kenan bayan wancan wata
ɗ
ayan kin ga wata hu
ɗ
un kenan".
baki mama tarike tace
"Iye har kin rike lissafin dalla-dalla
ikon Allah zamani da ƴaƴan cikin ta".
dariya nayi cike dajin kunya narufe fuskata da tafin hannuna.
ranar gauta da kunun tsamiya na wuni sha cikin yardar Allah kuwa naji sassaucin abun da nake ji.
Washegari da sassafe ina kwance Mama tashigo ta tadani tac
e natashi na shirya natafi asibiti yin bukin,
bayan nayi wanka na shirya tare da ita muka tafi asibitin,ita tayi ta zirga-zirga da cuku-cuku ina zaune sai dai abun da yakama dole sai nayi da kai na nake binta muje.
Sai wajen karfe 1 muka gama komai har da
awun,
Kasan cewar yau
ɗ
in Monday ne hakan kuwa yayi dai-dai da yau ne ranar awun masu cikin fari,dan haka ya zamo ranar zuwa awo na kenan duk bayan wata
ɗ
aya.
A gajiye muka shigo gida ga yunwa,
kitchen na shiga na
ɗ
auko kofin ragowar kunun tsamiya ta da m
ama ta dama min da safe kafin mutafi,
na fito tsakar gida gindin
ɗ
an bishiyan tsada da muke zama musha iska na zauna kan taburman data shin fi
ɗ
a,
ita kuma
ɗ
umamen tuwo ta zubo tazo tazau na tana ci muna
ɗ
an ta
ɓ
a hira,har ta kammala,
lai dar magunguna da ak
a bamu a gun awu tajanyo ta fiddo da magungunar,
da sauri na kawar da kai na ganin maganin ka
ɗ
ai yasa naji zuciya ta yaso ma tashi,
"Karbi maza ki ha
ɗ
iye kin ji abun da suka ce kada ayi wasa da shan kwayar yana taimako sosai,bari ma na tashi naje na nimo
miki ƴan abubuwan da suka ce kirika ci wake kam muna da shi,kar
ɓ
a kisha na tashi".
juyowa nayi jin abun da take fa
ɗ
a ji nayi kamar na zandara ihu, maganin ta mika min tare da miko min ruwa tana cigaba da fa
ɗ
in
"Kar
ɓ
i mana kada su sha iska".
amsar maganin n
ayi ban da ruwan nace
"Ni da kunu zan sha bazan iya sha da ruwa ba".
tace "To sha dashi
ɗ
in".
da kyar na ha
ɗ
iye da kunun ma jin yana kokarin dawowa da sauri na
ɗ
au agwaluma da ta siya min a asibitin naso ma tsotsa da sauri.
ta mike tana fa
ɗ
in
"Bari naje gur
in mai kayan miyar can na ha
ɗ
o cefani".
kai kawai na gya
ɗ
a mata tafita.
Baya na na jikina da jikin bishyar da nake zaune a gindinta,a hankali naci gaba da shan agwalumar,
Ina zaune agun har ta dawo da cefane niki-niki a talakance,
nayi mamakin ganin har d
a hanta a cikin cefanen,
batare da
ɓ
ata lokaci ba ta ha
ɗ
a min gwaten wake da hanta da ganyen ogu. kamar yan da ma'aikatan asibiti suka fa
ɗ
a...
duk bayan kwana biyu Mama zata siyo kifi ko hanta ko kwai ta sarrafa min shi,
lurar da nafara yi jarin awara da k
osai yafara yin kasa nasan ba komai bane ya kawo hakan sai wa
ɗ
an nan kayan cime-cimen da take girka min,
wani ranar da zata je yin cefanen har takai bakin kofa nabiyo ta da sauri nace
"Mama ki bar kashe ku
ɗ
in nan haka kwanakin baya awara mudu hu
ɗ
u ake yi k
osai mudu biyu, amma yanzu mudu biyu ake yi wani sa'in ma mudu
ɗ
aya da rabi,kosai kuwa yanzu mudu
ɗ
aya ne,kuma fa duk wannan siyan kayan abin cin da aka fa
ɗ
a a asibitin ne yake cinye ku
ɗ
in,Ni dai Allah Mama ki bar siya haka ai naci da yawa ma fiye da yan
da suka fa
ɗ
a tun da sunce kwai
ɗ
aya ma naci ya wadatar,kifi kuwa ko na
ɗ
ari ne ba sai lallai an siyi hantan ba".
tace
"Tafi can me kika sani so kike kizo haihuwa kirasa jini sai an yi faman niman jini ko,ai wa
ɗ
an nan abubuwan da kike cin sune zasu tai maka
wajen kara miki jini, ko kin zubda jini gun haihuwa ma baza a sami wata matsala ba dan akwai jinin a jikin ki sosai".
kai na jinjina.
waje tayi tana cigaba da fa
ɗ
in
"Yo menene amfanin niman ku
ɗ
in da baza'a magance damuwa ba lafiya ai yafi ku
ɗ
i".
juyawa na
yi na koma ciki ina saka yadda zanyi na hanata kashe ku
ɗ
in nan da yawa dan yanzu jarin da muka dogara dashi
ɗ
in ma yafara yin kasa idan ya karye gaba
ɗ
aya wace madafar zamu dafa...
Acan kasar India lokacin da Ya Masa'ud yasa mi labarin abun da ya faru,ba
kara min girgiza da tashin hankali ya shiga ba,cikin matukar tashin hankali yabaro kasar yatoho Nigeria,yayi kuka da hawayen sa da yazo ya iske Abba yakori HAMDAH ba'a masan in da take ba kuma yahana a nimo ta.
lokacin yayi yunkurin nimota Abba yace kada y
a soma,bai dai bi na Abba'n ba, ya baza cigiya cikin garin Bauchi sai dai ba'a sami wani alamar da ya nuna tana cikin garin ba.
su Aunty Rafee'at
sunyi yunkurin kiran su Abbu da suke can kasa mai tsarki su sanar musu,
Ummi tace kada su sanar musu su barsu
suyi iba dan su cikin nutsuwa da kwanciyar hankali da lumana.
kullum Ummi na kan sallaya tana yiwa
ɗ
iyar tata addu'a da fatan samin kariyar Allah agare ta aduk in da take a fa
ɗ
in duniyar nan....
....
★
After 1 month
Yau da wuri na dawo daga awu dan
da sassafe Mama ta tashe ni na shirya ta rakani har cikin asibitin kafin ta dawo, lokacin da muka isa asibitin mutum uku na samu a gabana.
na shigo gida na tadda Mama tana ta suyan awara masu siya sun zagaye ta,
ɗ
aki na wuce na tu
ɓ
e hijabi na na aje lai
dar agwaluma da na siya da
ɗ
arin da Mama ta bani tace ko zan ga wani abun da nake so na siya,
kana nafito.
in da take na isa nayi mata sannu da ai ki tace
"Har kin dawo da wuri haka an yi miki awun kuwa?".
nace "Eh ai yau mutum uku ne a gaba na".
tace "Ai
yafi kaje da wuri ka dawo da wuri wani watan ma da wuri zamu tafi".
kofin kunun tsamiya mai
ɗ
umi ta miko min da alama bata jima da dama shiba,
ta tsamo kosai cikin mai tazuba cikin kwano shima ta miko min na amsa, zan zauna kan kujera tace
"A'a
ɗ
auko tab
urma ki shin fi
ɗ
a kimike kafafun ki".
nace to.
Ko da tagama suya kan taburman da na shimfi
ɗ
a tazo ta zauna cinikin da tayi ta zube su kasa muka soma kirgawa,muka cire ku
ɗ
in komai da akayi amfani da shi, cikin murnar ganin yau an sami riba har dubu
ɗ
aya d
a
ɗ
ari biyar baki na washe nace
"Kai gaskiya yau kam an sami riba har dubu da
ɗ
ari biyar".
murmushi tayi tace
"Ai kam yau alhamdulillah bari na fita nayiyo mana cefani".
da sauri nace
"Yauwa Mama yau ni dai bana jin sha'awar hantar nan gara kifi ma kiyi m
ana irin miyar waken suyar da ranar kika yi manan nan sai asa kifin kawai a ciki".
Nafa
ɗ
i hakan ne dan nasan tana fita ribar da aka samun zai kare wajen yin cefanen girkin da take yi min wai na karin jini har sai ta ta
ɓ
a uwar ku
ɗ
in ma.
tace
"To shike nan s
ai ayi shi tun da kina so".
sallamar da akayi ne yasa mu
ɗ
agowa dukan mu,
Wani saurayi ne mai suna Sagir dake layin unguwar, kusan kullum sai ya shigo siyan awara,
da ai kowa yake a siya masa amma yanzu da kansa yake shiga cikin gidan ya siya,
idan ya shig
o yarika bina da kallo kenan idan na gana haka sai na shige
ɗ
aki.
karaso wa in da muke yayi yana fa
ɗ
in
"Mama ban shigo da wuri ba Allah dai yasa an ajiye min".
murmushi Mama tayi tace
"Ai kuwa yau Sagiru gaba
ɗ
aya na mance da ma HAMDAH ce ke tuna min wa
ɗ
an
da ake ajiye musu ai kuwa yau ban ajiye wa kowa ba na man ce gaba
ɗ
aya dan ita mai tunin bata nan bata jima da shigo wa ba,
Sai dai kuyi hakuri sai na dare kenan".
tsayuwar sa ya gyara tare da dubana yace
"Shine yau baki tunawa Mama ba ai da kafin ki fita
kin tuna mata da ta ajiye min kinga dai yanzu laifin kine".
"Laifi na kuma?".
yace "Eh ai kece baki tuna mata ba".
Mama tace
"To an jima kam zata yi min tuni sai na ajiye maka".
yace
"Yauwa to Allah yakai mu".
Sai kuma ya
ɗ
an sosai bayar keyan sa ya dube
ni kana ya mai da duban sa kan Mama yace
"Mama zaki bani wan nan
ɗ
iyar taki mai rashin tunin nan".
da sauri na
ɗ
ago jin abun da yafa
ɗ
a, Mama ko cewa tayi
"Wa wai HAMDAH kake fa
ɗ
a?".
tafa
ɗ
a tana duban mu duka da shi.
yace
"Eh ita" Mama tayi murmushi tare da
fa
ɗ
in
"To ai matar aure ce kai baka ganta da ciki ba haihuwa tazo dan mijin ta soja ne kaga bazai yiwu ta haihu a can ba shiyasa tazo gida".
Ido ya waro tare da bu
ɗ
e baki da mamaki yakai hannu yarufe bakin yana fa
ɗ
in
"Matar soja Innalillahi wlh ban ta
ɓ
a
luraba sai yau duk shigo war da nake,wai Allah ya rufa min asiri da kafata ta
ɓ
alle sabo da sallen kwa
ɗ
o inayi ana zuba min bulala,a gafar ceni wlh rashin sani ne ki tai make Ni kada ki fa
ɗ
awa yalla
ɓ
oi,
wlh Ni sai yau naga cikin ni duk gani na da ita ban
ta
ɓ
a lura da cikin ba".
yakarashe maganar yana dubana da ha
ɗ
e hannayen sa guri guda alamun roko.
Murmushi nayi dan kullum idan ya shigo da hijabi a jikina kuma azaune yake sami na,nasan shi yasa bazai ga cikin ba.
yace
"Um bari na tafi wata kila ma tsautsa
yin wahala ne yashi go da ni,amma da zanyi ido biyu da jarumin sojan nan da na jinjina masa dan ya iya za
ɓ
e kwarai,ko da zai sani sallen kwa
ɗ
o sau goma sabo da na tayashi murna".
Mama tace
"Ah to gara dai ka tafi".
"Ai natafi ma". yayi waje yana dariya....
★
A can cikin garin birnin Bauchi'n Yakubu kuwa,
A halin ABDULLAHI TURAKI na hango motocin su suna fitowa daga cikin airport,motocine guda uku suke tafiya a jere, cikin mota na biyu wan da yakasan ce shine na tsakiya a ciki na hango su Abbu da Mamie, fus
kokin su
ɗ
auke da farin cikin ganin su a kasar su kuma garin su........!
★
Mommyn twins ce
Cike parlour'n yake tam da ƴan uwa da abokan arziki,
kowa sai juya tsara bar da aka basa yake cike da jin da
ɗ
i.
Mamie bin cikin parlour'n da mutanen cikin tayi
da kallo a karo na ba adadi,
yau kwana biyu ke nan da dawowar su amma bataga HAMDAH acikin masu zuwa yi musu sannu da dawowa ba,ko a airport kuwa da a kaje tarar su ba ta cikin wa
ɗ
an da suka je tarar tasu,bata kawo komai a ranta ba dan tasan iyanzu kam cik
in yakara girma ko shi zai hanata,sin tiri kan hanya.
Bayan sallar Isha Ya SALEEM yashigo cikin bedroom
ɗ
in Mamie tana zaune tana warewa ƴan uwan ta na kan gari wa
ɗ
an da bata basu tsaraba,
a hankali yakara so cikin
ɗ
akin yazau na kan kujerar da ke cikin
ɗ
a
kin tare da gai da Mamie,
ta amsa tana fa
ɗ
in
"Har yanzu baka tafi gida ba".
cikin yana yin nan nasa kamar an sashi dole yin maganar ko kuma mai jin bacci yace
"Eh yanzu zan tafi na shigo nayi miki sallama ne".
tace "Gara kam ka tafi yanzu haka HAMDAH na ca
n tsoro duk ya ishe ta ga Halima ma naga bata koma ba tace min anan zata kwana".
wani irin bugawa kirjin sa yayi da karfi jin an ambaci sunan ta.
shi har ga Allah ma ya mancewa da wata mai suna HAMDAH in ba yanzu da Mamie ta fa
ɗ
a ba, tun ranar da suka rab
u ya goge sunan ta cikin zuciyar sa baya kaunar yaji wani ya ambaci sunan ta,
sai kuwa akayi sa'a a cikin gidan sa uwar gidan tasa wato Na'ima tayi ruwa tayi saki wajen ganin babu wan da yakuma tuno ta bare har arika ambaton sunan ta,dan hakan shine ka
ɗ
ai
zai tai maka wajen ganin ya da
ɗ
a mancewa da ita na har abada,
kamar yan da bokan ta yasar mata tatafi bazata kuma waigowa ba
sai dai ma takuma yin nisa da su.
yanzu kuma ba wani zuwa family House
ɗ
in su yake sosai ba,kuma ko da yaje
ɗ
in ma gaisu wa ce ka
ɗ
a
i suke yi yatafi.
da karfi-karfi haka zuciyar sa ke bugawa,har sai da yakai hannu ya dafe dai-dai saitin kirjin sa.
Mamie ta janyo wani
ɗ
an madaidaiciya akwati tabu
ɗ
e, dogayen riguna ne da gyale da sauran su zafafa sai gefen cikin akwatin kayan baby ne w
anda mace da na miji zasu iya sawa.
murmushi tayi tare da fa
ɗ
in
"Ga tsara bar ta dana mai gidan dan Ni wa mai gida na tsiya bawa kishiya ba,Abbu ne yayi wahalar siyowa kishiya".
tayi maganar fuska
ɗ
auke