Showing 27001 words to 30000 words out of 54915 words
duk da Ni basa nuna min wani hali ko ka
ɗ
an,
Amma bana jin da
ɗ
i badun komai ba,
sabo da ganin shi mai gidan da gidan sa a zau
ne yake kwana gashi yanzu yanayin damina kusan kullum sai anyi ruwa ga sanyi haka akan taburma take kwana acikin zauren.
gaba
ɗ
a hankali ya ninku wajen tashi,
ace mai gida da gidan sa a zaure yake kwana zauren ma kan taburma ga sanyi.
Yau kwanan mama biy
ar da tafi babu alamar ta.
da safe na nufi zaure in da kayan mu yake na
ɗ
auki akwati na da nazo da shi tuntini na ha
ɗ
a kayana kala biyar wan da tuntini da ma da su nazo naketa sawa har yanzu sun gama tsufa sun ko
ɗ
e wasu ma har sun yayyaye sai da aka bisu da
ɗ
in ki,
na ha
ɗ
a kayan cikin akwati,
na
ɗ
au ki kayan Naseem da Nasmah wan da suka samu a suna kala hurhu
ɗ
u sai kuma wan da Mama tasiya tun kan na haihu na ha
ɗ
a su cikin akwatin,
da
ɗ
an sauran kayan bukata,
nayi musu wanka nima nayi,
Zainabu tazuba min ido
ganin inata shiri kana tace
"Naga kina ta shiri da ha
ɗ
a kaya wai ina zaki ne haka da kaya?".
nayi murmushi tare da duban ta nace
"Zan bi Mama ne dan har yanzu gashi bata dawo ba".
Zainabu tace
"To ke da zaki jirata batace kijirata ba".
nakuma murmushi tar
e da fa
ɗ
in
"Eh tace na jira ta amma har yanzu bata dawo ba kawai zan bita can
ɗ
in".
shiru Zainabu tayi kana tace
"To shi kenan amma Ni inaga da kin da
ɗ
a kara hakuri ki jirata".
nace
"A'a zan bita kawai".
tace to shike nan.
Bayan nagama kimsa yaran na
ɗ
auk
i Nasmah na goya na saka hijabi na ku
ɗ
in da mama ta tani na ciro sannan na
ɗ
auki Naseem a hannu,
Zainabu ta roko min akwati na har bakin hanya ta raka ni,
na hau abun hawa zuwa tasha ina isa
Na shiga motar YOLA........
Acan cikin garin Bauchi'n Yakubu kuw
a zaune Ummi take akan sallaya..........!
★
Kuyi hakuri dan Allah wlh sabar sauri ko editing ban yi ba
😫
Mommyn twins ce
Wani sassanyan kuka Ummi ta sake dai-dai lokacin da ta sallamar da sallar nafilar da take,
ta
ɗ
aga hannayen ta biyu tana kwara
ro addu'a yayin da hawaye ke sauka a idon ta,
tun ranar da HAMDAH tasa kafa ta fita agidan kullum Ummi acikin kuka take.
badare barana ko da yaushe acikin yimata addu'a take tana nina mata kariyar Allah a duk inda take.
Wani sassanyar kuka mai matukar ta
ɓ
a
zuciya Ummi takuma sakewa lokacin da take jaddada rokon ta ga mahaliccin mu.
yayin da muryar ta ke fita ha
ɗ
e da sautin kuka.
Fauzan da yanzu shigo War sa cikin
ɗ
akin da sauri ya isa in da take yadurkusa gaban ta tare da kifa fuskar sa kan cinyar ta,sai
ya saki kuka yana fa
ɗ
in
"Ummi dan Allah ki daina kuka Ummi kullum sai kinyi kuka Ummi ki dai na kuka".
yafa
ɗ
a cikin matukar damuwa da ganin halin da mahaiyar tasa kullum take ciki,
kansa ta shafa da hannunta
ɗ
aya yayin da ta
ɗ
ago hannunta guda tashiga shar
e hawayen fuskar ta.
a hankali tace
"Taso Fauzan yi shiru na dai na kukan".
tafa
ɗ
a cikin sansanin karfin hali da son danne zuciyar ta da ke wani irin muguwar bugawa,
Aduk san da ta nuna da HAMDAH irin yanayin da take shiga kenan sai dai na yau ya ninka na
ko yaushe.
yau bugun zuciya ne mai ha
ɗ
e da
ɗ
inbin tsoro.
da sauri ta kai hannunta ta dafe kirjin ta tare da furta
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un".
da karfi cikin tsananin jin tsoron da ya lullu
ɓ
e ta..
cikin rawar murya mai ha
ɗ
e da tsoro tacigaba da fa
ɗ
in
"Ya Allah ka kare baiwar ka aduk in da take a duk halin da take ciki,ya Allah kafini sanin inda take kakare ta da kariyar ka."
Kuka sosai Ummi tafashe dashi ta rungume Fauzan da shima yakara sau tin kukan sa,
kuka sosai Ummi take tamkar karamar yarin y
a kuka.
cikin Muryar kuka Fauzan yake cewa
"Ummi kin ce Aunty HAMDAH zata dawo kullum haka kike fa
ɗ
a gashi har yanzu bata dawo ba,Ummi yaushe Aunty HAMDAH zata dawo?".
hawayen fuskarta tashi ga share wa yayin da take kokarin sai da hawayen da kuma kukan ta
ce
"Ko bata dawo ba Allah zai kare ta a duk inda take a duk halin da take ciki, shine mai kariya buwayar sa ya isa ko ina".
ta
ɗ
ago Fauzan tashare masa hawayen fuskarsa kana taci gaba da fa
ɗ
in
"Yi shiru kaji a duk inda take tana cikin kariyar uban giji"....
.
Tun da muka fara tafiya nakejin wani irin yanayi a jikina,
sai dai na kasa fassara kalar yanayin da nake jin kaina ciki,
ina dai zaune cikin matar shiru yayin da Nasmah ke goye a bayana har lokacin Naseem kuma na rike a hannuna,
duk kanin su bacci suk
e,
da
ɗ
a gara rukon Naseem nayi kana na zuba wa titi ido.
sosai motar ke sharara gudu kan hanya sai dai nayi mamakin ganin tulin tafiyar da mukayi mai nisar gaske wai har lokacin bamu iso garin Yola ba,
tashin tun sassafe gamuna har bayan azahar a kan hanya
duk da kuwa gudun da motar take.
tun fasinjojin da ke cikin motar suna hira har kowa yayi tsit sabo da nisar tafiyar.
karfe uku da rabi dai-dai muka isa wani gari in da direba yagyara fakin a gefen titi,
numfashi na sauke tare da yiwa Allah godiya a raina
nake fa
ɗ
in
"Kai wannan gari akwai nisa har sai yanzu muka iso gaskiya wannan Yola'n akwai shi da nisa".
bankai ga idda maganar zucin da nake ba najiyo maganar direba yana fa
ɗ
in
"To nifa iyaka na nan garin bazan karasa can Yola ba wa
ɗ
an da zasu wuce zasu y
i gaba sai su sauka su tari wata motar anan".
Ido na waro da mamaki nace
"Au bamu iso Yola'n bane?".
wata matar da ke gefe na tace
"Eh ai bamu iso Yola ba tukun me mukayi ai da sauran tafiya".
"Ikon Allah".
nafa
ɗ
a a fili kana na bu
ɗ
e marfin motar na fito
, direban ya sauke mana kayan mu,
a hankali na koma gefen titi kan wani itace na zauna ina rungume da Naseem daya farka yana shirin yin kuka,
gyara zama ta nayi da kyau nabu
ɗ
e jakata na ciro gorar kunu da na
ɗ
ura musu,
nabashi yasha kana na kunce Nasmah da
naji ita ma tana motsi na bata itama tasha,kana na kara musu da nono, sai da na tabbatar sun koshi sannan na mike na mai da Nasmah na goya ta na
ɗ
auki Naseem...
wata mota ce tasharo kwana daga can dagodu sosai
sai kuma ta rage gudun dai-dai san da tazo da
f da Ni ta
ɗ
an gotani ka
ɗ
an sai ta tsaya.
Direban dake tuka motar yazoge glass
ɗ
in motar yaleko ni kana yace
"Tafiya ne?".
Kai na gya
ɗ
a masa kana nace
"Eh". yace "Wani gari".
nace "Yola".
"Ok shigo ai wannan motar Yola can na nufa yanzu".
da sauri na gyar
a rikon Naseem nasun kuya na janyo akwati na,
da saurin sa yafito daga cikin motar ya kar
ɓ
i akwatin yabu
ɗ
e but yasaka kana yabu
ɗ
e min gidan baya nashiga kana ya mai da murfin yarufe yakoma mazaunin sa kana yaja motar muka soma tafiya.
mamaki ne yakama Ni l
okacin da naga Ni
ɗ
aya ce cikin motar babu kowa babu ko fasinja acikin motar.
abun da tada
ɗ
a bani mamaki ma shine motar batayi kama da na fasinja ba,ban kuma lura da hakan ba sai da nashiga motar.
lafiyayyiyar mota ce irin na shiga kawai. shiru nayi ina bi
n motar da kallo motace mai kyau tabbas batayi kama da motar
ɗ
iban fasinja ba.
wani irin tsalle zuciya ta tayi dai-dai lokacin Naseem da Nasmah suka zabura lokaci guda suka kankame ni Naseem dake rike a hannuna yajuya kansa tare da kife fuskar sa a kirjin
a sai ya shiga sauke numfashi,
leka fuskar sa nayi sai naga yana bacci,
Saukar numfashin Nasmah nakeji a bayana itama a hankali.
Idanuna na lumshe tare da kuma bu
ɗ
e su,
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un"
nafurta kan la
ɓɓ
ana batare da nasan da fitowar sa b
a.
yayin da yanayin da nake jinsa a tun motar farko da na rika ji ya karu matuka,
sai dai har lokacin nakasa gane kalar yanayin.
haka mukayi ta tafiya yayin da tsalle da bugawar da zuciya ta take ke karuwa a kowani dakika,jin zuciyata nacigaba da azalzala
ta sai nashiga nanata kalmar Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un.
tafiya muke tafiya mai nisar gaske nayi mamakin ganin garin Yola da irin wannan nisar wajen karfe 6 muna kan hanya can muka iso wata kungurmin daji danake hangosa daga nan kan hanya.
a sannu d
ireban ya
ɗ
an sakai ta godun da yake yafaka motar a gefen titi sakamakon kiran da ya shigo wayar sa,
yajuyo ya kalleni yace
"Bari na amsa waya ina zuwa".
jiki a sanyaye nace masa "To".
ya sauka da sauri ya mai da murfin ya rufe, ya
ɗ
a masa can gefe yana way
ar,
gabaki
ɗ
aya hankali yakuma mummunar tashi tsoro mai firgitarwa ya lullu
ɓ
e ni, bugu da kari ganin yanayin da Naseem da Nasmah suke ciki duk da bacci suke amma sai zabura suke suna kankame ni.
da
ɗ
a kankame ƴaƴana nayi ina ambaton sunan Allah,
magana yake
yana kallon motar a hankali nakai hannuna nayi kasa da glass
ɗ
in gefen da nake a hankali batare da na saukar dashi duba.
na
ɗ
an maso jikin kofar na kasa kunnena..
A hankali nake jiyo sautin maganar sa duk da bana fahimtar abun da yake fa
ɗ
a
sai dai yanayin
iska dake ka
ɗ
a wa yana
ɗ
an
ɗ
ibo maganar zuwa inda nake.
"Yes oga yaukam nayi babban kamu wata yarin yace da ƴaƴa biyu a ajiye min ku
ɗ
i na ayi musu kyakkyawar ajjiya ina zuwa a damka min su,
ina fa
ɗ
a maka rai uku da babba da yara kananu guda ku a dana mi
n ku
ɗ
i na kawai munkusa isowa,ina fa
ɗ
a maka yarin ya ce gatanan inaga budurwa ce da yara guda biyu ai yau kam fitar sa'a nayi, haba oga ai kai ma ku
ɗ
in da zaka kar
ɓ
a akan su bana wasa bane jinin su ma ka
ɗ
ai makudan ku
ɗ
i ne bare sauran sassan jiki".
wani i
rin masifaffen tsalle zuciyata tayi tamkar zata faso kirji na ta fito,
da karfi na dafe kirji na yayin da kai na yayi wani irin mummunar sarawa,
jikina ya
ɗ
auki
ɓ
ari kamar mazari kallon mutumin nake cikin matukar firgita da masifaffen tsoro.
Naseem na kuma
rungume wa da karfi a kirjina,
cikin matsanancin tsoro hawaye yafara sauka a idona,
a hankali na masa
ɗ
aya
ɓ
arin hannun na rawa na
ɗ
aura jikin murfin motar na bu
ɗ
e a hankali, nazuro kafafuna waje namike,
na mai da marfin a hankali har lokacin yana tsaye ya
baiwa motar baya yana ta kan wayar,
cikin san
ɗ
a narika tafiya ahankali-ahankali narika tafiya na gangara gefen titi nashiga cikin dajin dake gefen titin a hankali cikin san
ɗ
ar narika shiga cikin dajin.
ina shiga cikin dajin narika gudu ina kankame da Nasee
m gudu nake babu ko kakkautawa da iya kafina ban kuma sanin inda nake jifa kafata cikin tsananin tashin hankali mara misaltuwa,
gudun nake da iya karfina na sai da na isa gindin wata ƙatuwar bishiya kafin natsaya a gun na raku
ɓ
e jikin bishiyar,
ina mai da
numfashi,
muryar mutumin najiyo daga can yana fa
ɗ
in
"Ke ina kike ina kika shiga?".
cikin wani irin ka
ɗ
uwa da firgici nada
ɗ
a rungume Naseem na raku
ɓ
e sosai ajikin bishiyar, jikina na cirawa...
Ina jin Muryar sa yana ta matsowa in da nake daga in da nake
ɓ
o
ye ina kallonsa ya gangaro har yazo kusa da ni yana ta waige-waige yana cigaba da fa
ɗ
in,
ke Ina kike. numfashi nane yasoma yin sama-sama tamkar zai fice a jiki, ganin sa daf da Ni.
dubana nakai kan Naseem da ya bu
ɗ
e ido yana kokarin yin kuka kai nashiga gi
rgiza masa tare da
ɗ
aura hannuna kan bakin sa narufe da karfi.
mutumin
ya
ɗ
au lokaci agun yana dube-dube kana yayi tsaki tare da fa
ɗ
in
"Kash ga samu ga rashi taya ma akayi har tafita ban ganta ba".
yakuma jan dogon tsaki yajuya yakoma gon motar sa.
ina gan
in haka nakuma sa gudu narika kusawa cikin dajin, gudu ne irin na ceton rai ko ina ce rayuka,
bana ko ganin gabana.
ga lokacin tuni guri yasoma yin duhu sai dai hasken farin wata daya haske ko ina...
Tuntu
ɓ
e nayi da wata katuwar kututture da bansan tana
gaba na ba,nayi luuu zan fa
ɗ
i sai nayi baya tangal-tangal ka
ɗ
an yarage na fa
ɗ
i da baya,
Naseem ya su
ɓ
uce a hannuna yafa
ɗ
i kasa timm,bayan da nayi kuwa hakan yayi sana diyyar kan Nasmah ya garu da jikin wata bishiyar dake baya na,
a tare suka saki kuka Nas
eem kam tun da yasaki wani irin kara mai karfi tun da yasaki karan nan bai kuma yin motsi ba.
cikin tsananin firgici da tashin hankali nayi kasa na
ɗ
a go
Naseem da ko matsi bayayi na rungume shi a jikina da karfi nashiga girgiza shi da kiran sunan sa,
"Na
seem Naseem Naseem katashi dan Allah katashi katashi Naseem".
narika fa
ɗ
a ina girgiza shi da kiran sunan shi amma ko motsi baiyi ba,
cikin rasa abin yi na zube kasa ina cigaba da girgiza shi,
babu ko alamar nunfashi tare da shi, hankali na yakuma mummunar
tashi ga Nasmah sai zandara ihu take.
wani kuka nasake da karfi ina girgiza shi da karfi,
ɗ
ankwalin kai na na ciro nashiga fifita shi ina kiran sunan shi,
nan ma shiru rungume sa nayi da karfi ina fa
ɗ
in
"Naseem ka tashi dan Allah kada ka mutu, ka kabu
ɗ
e
idon ka dan Allah Naseem kada ka mutu Naseem Naseemmmmmmm".
Nafa
ɗ
a da karfi cikin muryar kuka...
Duk yan da nayi ta jijjiga shi da kiran sunan sa da kuma yi masa fifita yana nan a inda yake babu numfashi a jikin sa,nayi ta kuka kamar raina zai fita ina k
ankame dashi,kamar an zabure Ni na
ɗ
agosa da sauri na shin fi
ɗ
a shi a kasa na mike da sauri nashiga duba gefe da gefe na ko zan ga ruwa na yayya fa masa ko Allah zai sa ya tashi,
bazan mance ba
ɗ
an goggo Hauwa yata
ɓ
a yin irin yan da Naseem yayi sai dai shi
ba fa
ɗ
uwa yayi ba rashin lafiya yake sai numfashin sa ya
ɗ
auke lokacin sun zo gidan Inna sai naga Inna ta
ɗ
ibo ruwa tayi ta yayyafa masa sai ya farfa
ɗ
o numfashin sa ya dawo.
da gudu nayi gaba narika
ɗ
an zaga gurin babu alamar ruwa agurin,
da gudu na dawo i
n da yake na
ɗ
ago shi
nashiga hura masa iskar bakina a fuskar sa, narika hurawa ina kiran sunan shi.
mun kai minti 30 agurin ina abu
ɗ
aya babu kuma sauyi,
da sauri nasaka bakina kan bakin sa narika hura masa iska da karfi,
wani nannauyar numfashi ya sauk
e tare da sakin kuka mai karfi ya kankame Ni,
nima kukan na kuma fashewa da shi na rungume shi ina fa
ɗ
in
"Alhamdulillh Allah na gode maka".
da sauri na kunce Nasmah da take ta kuka tun
ɗ
azu na ha
ɗ
e su duk na rungume.
nayita rarrashin su sai da naga sun yi
shiru,
nakuma basu abincin su nan ma sai da naga sun koshi,
kana na
ɗ
ago Naseem wannan karo shi na goya shi narike Nasmah a hannu.
A sannu narika waige-waigen gefe na nashiga kallon kungurmin dajin da muke ciki ciki ka
ɗ
uwa da tsoron ganin guri yagama ru
fe wa yayi duhu ga daji bakajin motsin komai sai na tsuntsaye da wani irin muryoyi da numfarfashin abubuwan da ban ta
ɓ
a jin irin suba,
da sauri na juya hanyar da nafi tunanin tanan nabiyo nashigo cikin dajin nabi da sauri narika tafiya sai dai abun mamaki
nayi tafiya mai tswon gaske ban ga alamar titi ba,
firgici da tashin hankali yaku baibaye ni ganin kamar da
ɗ
a kusuwa cikin dajin nake ga wasu abubuwa masu firgitarwa da razanar wa da nake ta gamuwa da su a hanya.
da sauri na ja na tsaya ganin wani abu sam
an sa haske kasan sa duhu mai tsoratar wa,
cikin firgici da ki
ɗ
i ma najuya da sauri mai ha
ɗ
e da gudu na koma da baya jikina na cirawa,
sai da natafi da nisa sannan na tsaya,
gefe da gefe na