Showing 21001 words to 24000 words out of 54915 words
a sa'a...
Gida ta koma ta
ɗ
auki laidar kayan jariri da take siya da
ɗ
a
i-
ɗ
ai tana ajiye wa idan HAMDAH ta haihu za'asawa abun da ta haifa har na kwana bakwai,wato kala bakwai kenan kayane irin wan da mace da na miji zasu iya sawa,da
ɗ
an sauran kayakin bukatu na jariri a talakance.
tafito ta tari abun hawa tanufi asibitin.
ko
da ta isa
ta kai musu ku
ɗ
in ta rokesu da Allah kan suyi mata ai kin idan Allah yakai rai gobe zata kawo musu ciko.
Nan suke sanar mata ai ammayi mata CS
ɗ
in sabo da ganin rayuwar ta da abun da ke cikin ta suna cikin ha
ɗ
ari.
wasu nurse's ne guda biyu suka
iso in da su Mama suke tsaye da
ɗ
aya daga cikin Dr
ɗ
in da sukayi wa HAMDAH CS,
ɗ
aya daga cikin nurse
ɗ
in tadubi mama tace
"Tun
ɗ
azu muketa nemanki Ina kayan babys da sauri mama tamika musu ledan dake hannunta su shige labour room domin su kimtsa babyn.
Mam
a ta dubi Dr tace
"Likita ya ita mai jegon dai?".
Dr ta juya tashige room
ɗ
in dake gefe da labour room tana fa
ɗ
in
"Babu komai in sha Allah har an fito da ita ma tana wannan room
ɗ
in".
wuf Mama tayi zatabi bayan ta tayi saurin cewa
"A'a tsaya tukun akwa
i likitoci a kanta suna ai kin su bari su gama tukun".
tafa
ɗ
a tana shigewa cikin room
ɗ
in.
ajiyar zuciya Mama ta sauke tanayiwa Allah godiya,
taja gefe ta tsaya idanunta akan kofar da akace HAMDAH na ciki.
Bayan wasu ƴan mintuna likitoci'n suka fito Mama
na ganin da sauri ta matso in da suke tana tambayar su ya jikin nata,
sukace zata iya shiga yanzu.
cikin hanzari ta juyo zata shiga cikin room
ɗ
in tajiyo Muryar nurse's
ɗ
in da suka kar
ɓ
i kayan jariri suna fa
ɗ
in
"Yauwa mun gama ga baby's
ɗ
in".
da sauri
ta juyo da mamaki take kallon nurse's
ɗ
in dukan su rike da baby,
sai tasa hannu takarbi guda daya na hannun wacce take kusa da ita tajuya zata wuce,
sai
ɗ
ayan nurse din tace
"Baki da me taimaka miki ne ga
ɗ
ayan fa,
ko kin bar min ne".
tafa
ɗ
a tana murmus
hi
ɗ
ayar tace
"Ai kuwa nima yaran sun tafi da ni Wlh ni ban ta
ɓ
a gyara kyawawan baby twin's irin wa
ɗ
an nan ba kallesu fa wlh ko ƴaƴan turawa bazasu nuna musu komai ba kai ni sai nagama sunfi min ƴaƴan turawan".
da maki Mama ke kallon su da jin abun da s
uke fa
ɗ
a
tace
"Kuna nufin yanbiyu ne ta haifa duka wa
ɗ
an nan ƴaƴan ta ne?".
tayi maganar cikin matukar mamaki.
dariya sukayi mata ganin yanda take maganar bilhakki,
Nurse
ɗ
in ta mika mata
ɗ
aya babyn tana fa
ɗ
in
"Duk natane,yauwa na mijin shi aka fara ci
rowa kafin macen".
rungumar yaran mama tayi a kowani hannunta guda tajuya cikin tsananin farin ciki har da kwalla tanafadin "Alhamdullilahi Allah mun gode maka".
cikin hanzari tashige dakin da aka kai HAMDAH.
dasauri takarasa inda take kwance da yaran a
hannunta tana fadin
"HAMDAH bude idon ki kiga abin da kika haifa".
jin Muryar mama yasani bu
ɗ
e idanuna a hankali,
asannu nashiga juya kai na saiji nayi kamar an
ɗ
a
ɗɗ
aure ni,
dasauri mama tamatso kusada ni ta ajiye yaran dake rike a hannunta a gefe na,
tana cigaba da fa
ɗ
in
"Allah mai iko kai sannu HAMDAH sannu kinji".
asannu najuyo kaina da kyar kallon yaran da mama ta ajiye a gefe na nayi kana daƙyar nabude baki murya can kasa nace
"Mama waƴannan yaranfa?".
sai da ta maso sosai kafin ta iya jin abun d
a nake fa
ɗ
a,
fuska
ɗ
auke da yelwataccen murmushi tace
"Dukkansu nakine".
cikin tsananin farin ciki da murna Mama ta
ɗ
ago
ɗ
aya daga cikin yaran ta karkato shi saitin fuskanta
tana fa
ɗ
in
"Kalli kyakkyawar mai gidan nan nawa
da sukayi ta baki wuya,ga k
awata ma nan".
ido na kurawa jaririn yayin da naji wani irin mummunar fa
ɗ
uwan gaba ya ziyarci zuciyata,
fuskar Ya SALEEM ka
ɗ
ai nake hangowa kan fuskar jaririn,
idanuna na rumtse da karfi tare da kuma bu
ɗ
e shi kan fuskar jaririn,
mai mugun kama da Ya
SALEEM tamkar an tsaga kara.
Mama ta mai da yaron ta kwantar ta
ɗ
ago
ɗ
ayar tana fa
ɗ
in
"Ga kawata nan tabar kallah masha Allah".
hancin babyn ta lakata tana washe baki da cigaba da fa
ɗ
in
"Ikon Allah wannan girman ciki yayi yawa ashe dai kune kuka baje ciki
".
kai na na rausayar gefe da kyar,
jin wasu zafafan hawaye sun zubo min kokarin danne zuciya ta daketa son fama min mikin dake cikin ta nake,
rumtse idanuna da karfi nayi duk yan da naso danne zuciya ta sai da na tuno.
fahimtar yanayin da na shiga yasa M
ama tayi ta jana da hira duk da bana ammsa mata da ido kawai nake binta.
haka tayita kokarin gusar min da damuwar da take hangoshi cikin idona,
har sai da taga na saki raina,
har na
ɗ
an juyo da kaina ina kallon yaran,
Allah mai girma da
ɗ
auka wai duk wa
ɗ
an
nan ƴaƴan a cikina a ka ciro su.
Mommyn twins ce
Ranan Azaune mama ta kwana rike kuma da yaran idan
ɗ
aya yayi motsi sai ta aje na hannunta ta
ɗ
au ki
ɗ
ayan,
duk san da na farka sai na ganta zaune tausayin ta yakama ni,
na tabbata tun da rana dana fara
labour batasa komai a bakinta ba har kuma yanzu, domin gabakinta abushe,
haka tayi-tayi dayaran har gari yawaye.
washegari da safe
Zainabu suka zo da ita da wata makociyar Mama,sukazo mana da abun karyawa niki-niki.
suna rike da yaran a hannunsu kowa sa
i sanbar ka yake,
Zaunabu data kurawa ƴa macen ido tace
"Oh ikon Allah jibi wa
ɗ
an nan yara wazai gansu yace tagwaye yara katin-katin dasu kamar haihuwar
ɗ
aya,
kai sannu HAMDAH gaskiya kinyi kokari wa
ɗ
an nan kam ai sai dai CS
ɗ
in".
murmushi matar da sukazo
da ita tayi tace
"Wlh kam yara tabar kallah ga wayo ni dai tun zuwan mu idanun su abu
ɗ
e suke".
Mama tayi dariya tana fa
ɗ
in
"Wa
ɗ
an nan awaye kazan birni ai tun jiya idanunsu a bu
ɗ
e yake suna jin motsi zasu juya ido gun kamar masu jin magana,
kunga wannan b
akyauyiyar kawar tawa idanunta a kan fanka, shi ko angon ido yakurawa kwan wuta".
dariya duk suka saka ai kuwa sai yaran suka shiga raba ido kamar sun san me ake fa
ɗ
a,
Zainabu tace
"Ai kuwa yaran akwai wayo ga yan da suke kokarin juya kai suna jin magana".
..
Haka suka yi ta kallon yaran cikin ban sha'awa.
nan mukata hira dasu sai kusan azahar sukatafi.
mama ta rakasu tadawo tana dawowa daga rakiyarsu nadubeta cikin yanayin gajiya da kwanciyar da tun jiya ban motsa daga in da aka kwantar da ni ba,
nace
"
Mama dan Allah ki dagani nikam nagaji kokuma injuya gefe".
Mama tace
"Sunce bayanzu ba". dasaura nace
"To Mama kishin ruwa nakeji dan Allah kibani ruwa nasha".
dubana take cikin tausayawa da tsigar rarrashi tace
"Kiyi hakuri HAMDAH su sun fimu sanin da
lilin da yasa suka ce kada a baki komai tun da ai kin sune ki kara hakuri dan Allah kibari likitocin suzo tukun".
kai kawai najuya cikin gajiya da kwanciyar guri daya gamugun ƙishin ruwan da nakeji...
karfe
hu
ɗ
u na yamma har lokacin ina nan kwance duk yad
da naso Mama ta
ɗ
agani ko taban ruwa nasha fir taki.
kuka nasaka mata ina fa
ɗ
in
"Ni dai nagaji nagaji ƙishin ruwa nake ji".
Ido Mama ta zuba min tana jijjiga baby boy
ɗ
in dake ta zandara ihu tun
ɗ
azu,ta bashi ruwa yafi a kirga da zaran ta cire fida a bak
in sa sai ya sa kuka.
Ana cikin haka sai ga
ɗ
aya daga cikin
Doctors
ɗ
in da sukayi min CS yashigo,
yace
"Mama mai kikayi wa pationt din mu ne haka take kuka".
yafa
ɗ
a da murmushi yana karaso wa bakin gadon da nake,
Mama tace
"Wallahi tuntini wai so take
a
ɗ
aga ta tagaji kuma wai kishin ruwa take ji shine nace tayi haƙuri sai kunzo".
murmushi Dr yakuma cikin kwarewa da iya tafiyar da mara lafiya ya dube ni yace
"Idan zaki iya tashi to tashi".
nayi yunƙurin tashi naji Nakasa sai ji nayi kamar cikina yana
bu
ɗ
ewa in da aka min CS
ɗ
in,
ido na matse sai ga hawaye sharr.
Ido ya
ɗ
an kura min kana yace
"Sorry bari nurse's suzo su tai maka miki".
yafita ba jimawa nurse suka shigo suka
ɗ
agani suka goge min jiki suka kimtsa ni,
kana suka cewa mama takawo ruwan z
afi kadan a kofi akabani nasha,
sannan sukace na gwada kwanciya da kai na in zan iya,nan ma na kasa,su suka mai dani
suka kwantar dani. sukace wa mama taringa ha
ɗ
a min milo inasha duk bayan awa daya domin zai taimaka
min yakawo min ƙarfi ajikina.
tace
to insha'allahu nan suka fita...
Da daddare nurse's
ɗ
in suka kuma zuwa,
yanzu kam cewa sukayi na tashi da kai na daƙyar na iya mikewa zaune, bayan sun gama gyara min jikina sukace na kwanta da gefe in zan iya shima nakwanta,
Washegari ma da kaina na tas
hi nurse's suka gama ai kin su suka fita,
Mama tasa min pillow a baya na na jingina dashi,
bayan nagama shan tea mai zallar milo da Mama ta ha
ɗ
a min,
tadube Ni tana fa
ɗ
in
"To tun da kin koshi kibashi nono yanzu kam kin ga dai tun jiya kuka yake,
ga ƴar'uw
ar sa ma yau ta tashi da kukan, yunwa duk suke ji".
Baki na tura dan tun jiya take ta bina nabashi nono toma ni ta'ina ma zan fara,
miko shi tayi ta
ɗ
aura shi kan cinya ta sai dai bata sake shiba tana rike dashi ta
ɗ
an gyara shi ta inda bazai fama min ciwo
ba,
tace
"To
ɗ
an gyara sai ki bashi"...
yana kama nonon nayi saurin fizge nonon a bakin sa tare da sakin ƴar karamar kara,
na yarfe hannu ina fa
ɗ
in
"Wayyo zafi".
ai ko shima sai ya saki kuka yana cusa hannunsa cikin baki,
Mama
tace "Daure ki bashi kinji".
sai da Mama tayi ta lalla
ɓ
i na kafin na yarna na maida masa nonon bakin sa ina matse ido harda kwalla.
bayan yasha ta kwantar da shi ta
ɗ
auko ta ita ma tasha.
kana tayi musu wanka
nan da nan kuwa sukayi bacci....
★
Kwanan mu uku a asibiti kullum sai Zain
abu ta ai ko mana da abinci.
zuwa yanzu kam jikina Alhmdllh dan har ina sauka na taka da kaina,
Muna zaune Mama nata jana da hira yayin da take ta yiwa yaran wasa.
Malam musa yashigo da sallama bayan an gaisa yake
tambaya haryanzu baban yaran
baisamu isowa bane?
Mama tace
"Eh. a takai ce.
ƙasa nayi da kai na ina wasa da yatsun hannuna yayin danaji wani abu yataso yatokare zuciyata nan take naji ƙwalla yaciko min ido dasauri namai dasu,ta hanyar ambaton sunan Allah a cikin zuciya ta,
Har yanzu
mutanen da suke hul
ɗ
a da Mama basusan ko wacece niba,
har yau Mama bata sanar musu koni wacece ba abun da ka
ɗ
ai suka sani takuma sanar musu Ni
ɗ
iyar kanin tane kuma mijina soja ne yana bakin ai ki haihuwa nazo,
rumtse idanuna nayi yayin da kwallar da nake
ta mai dasu suka zubo,
nakai hannuna nashare batare da nabari sun gani ba.
Malam Musa yace
"Ayya to Allah yataimaka yaune kwanan su uku ko? yakamata a musu hu
ɗ
uba gashi kuma har yanzu bai samu isowa ba".
da sauri Mama tace
"Haka ne kuma inaga zuwan sa k
am ma zai kai har bayan suna ai ko baza'a jira har sai yazo ba za'a yi musu hu
ɗ
u ba,
Malam ayi musu hu
ɗ
u ba kawai, yoo yaushe za'a zauna zaman jiran sa".
Malam musa yace
"To babu damuwa, shin yafa
ɗ
i sunan daza a sa ma yaranne?".
mama
tace "Eh". takalle
ni tare da fa
ɗ
in
"Yayama sunan daya fa
ɗ
a miki?".
shiru nayi kaina a kasa,
sai da mama ta kuma mai-maita
tan bayar kana nace
"Idris da Aysha"
tabbas babu sunan da ya dace da yaran face sunan Abbu da Inna, sun nuna min so da kauna da kuma gata. bakuma z
an ta
ɓ
a mancewa da su a rayuwa taba.
Malam Musa yace "Masha Allah yara zasuci manyan suna".
gyara rukon baby boy din dake hannusa yayi kana yazura hannunsa cikin aljuhu yaciro dabino,
Nan yayi Masa hu
ɗ
uba da suna Idris kamar yadda addini yakoyar,
kana ya m
ikawa Mama shi yace
"Allah yaraya Idris bisa Sunnah".
Mama tace "Amin".
ta kwantar da shi ta dauko baby girl din ta Mika masa Nan ita ma yayi mata hu
ɗ
uba,
kana yamikawa Mama tare da fadin
"Allah yaraya Aysha".
Mama takuma amsawa da Amin Amin,tare da masa
godiya.
Nan yayi Mana sallama yatafi.....
Mama ta dubeni da murmushi dason gusar min da damuwar da take hangoshi kan fuska ta, ta kalli yaran tana fa
ɗ
in
"Masha Allah kinwa Inna takwara ne ko wa kanki?".
ta fa
ɗ
a tana murmushi,
ido na tsurawa babyn kana nac
e
"Wa Inna nayiwa takwara kamar yadda nima naci sunan ta".
dariya Mama tayi tare da lakata hancin babyn tana fa
ɗ
in
"Kaga Aysha
ɗ
iyar Aysha kakar Aysha uban giji yaraya ku da imani,
to me za'a rika kiran su yanzu kuma?".
tafa
ɗ
a tana duba na fuska
ɗ
auke da m
urmushi.
shiru na
ɗ
an yi alamar nazari zuwa can nace
" *NASEEM DA NASMAH*"
baki Mama ta washe tana fa
ɗ
in
"Iye Ah gaskiya sunan yayi kama dasu".
yanzu kam sai da mama tasani murmushi idanuna a kan yaran ina duba kamar da tace sunan yayi da su....
★
Yau Zaina
bu da kanta takawo mana abincin dare da ku
ɗ
i naira dubu 5.
nan take cewa Mama malam Musa ne yabata rance,
ranar da tazo niman ku
ɗ
ine tayi wa malam
ɗ
in magana ko yana dashi,
yace
Wlh baya dashi sai yau ya samu shine yabata takawo.
Mama tayi ta mata godiy
a tace dan Allah tayi masa godiya kuma in sha Allahu zata biya da hannunta da yar dar Allah.
Nan da nan kuwa takai ragowar ku
ɗ
in da ake binsu a asibitin.
Washegari da safe aka sallame mu....
ranar da muka dawo gida a ranar mama tafara awara,na tausaya mat
a kwarai,
ranar sai da nayi kuka dan nasan dan ni ta fara sana'ar a yau wan da yakama ta ace hutawa take da
ɗ
awai niyar asibitin da ko baccin kirki batayi, sai gashi muna shiga gida tasoma wani ai kin...
ana gobe suna da yamma bayan Mama tayi wa yaran wank
a muna zaune ina cin abinci,
Mama na goye da Nasmah yayin da Naseem ke rike a hannunta tanata jijjiga shi, Mama ta dube ni tace
"Wannan mai gidan fa in baiji motsi a bakin sa ba baya gane wa".
fuska na kwa
ɓ
e nace
"Mama yanzu fa suka sha".
"To yaro shi ina
ruwan sa ciki kawai yasa ni gama dai kiba shi yasha,
ga kawata ma na kan motsi".
Kamar na kurma ihu haka naji,
yanzu suka sha babu jimawa gashi yanzu wai suna nima,
cikin tura baki nace
"Allah ka
ɗ
an zan basu anjima kuma abasu kunu".
Mama tace
"Kunu kuma?"
.
nace "Eh". dariya tayi tace
"To shike nan yanzu dai ki basu susha".......
Washegari yakama ranar suna,
da sassafe Mama tayi min wanka kana tayiwa Nasmah da Naseem,
nashirya cikin doguwar riga
ɗ
aya daga cikin kayana da nazo dashi tun wancan lokacin ya
ɗ
an
kasa min sabo da ciki sai na ajeshi bana sa shi, shi yana nan har yanzu da
ɗ
an sabon tar sa.
ɗ
an ribar awara da tasamu na kwana biyu
da shi tayi cefane ta siyi shin kafa ta ha
ɗ
a da sauran waken kosai suka girka abinci da Zainabu da tun da safe tazo.
da r
ana makota suka shishshigo,
Mama mai yin biki ne tana da kokarin shiga wa mutane biki, duk wan da take yin biki da su kowa sai da ya kawo mata rigar baby wasu