Showing 6001 words to 9000 words out of 54915 words

Chapter 3 - HAMDAH BOOK2 COMPLETE

mubaki masau ki muhuta kihuta sosai".

yafa

ɗ

a yana latso la

ɓɓ

an sa,

nan take maganganu Inna da tarika yimin lokacin tana kwance a gadon asibiti suka fara yimin yawo a ƙwa

ƙ

walwa ta.

rumtse idonuna nayi da karfi,sai na

kuma kawar da kai na batare da nako kalle in da suke ba bare na furta wani abun.

ɗ

ayan dake zaune gefen mai zaman banza yaleko tare da

ɗ

aga murya yace

"Zazzafa ce fa nawa za'a biya ki?".

nan ma banko juyo ba d

an na fahimci ƴan iska ne inajin

ɗ

ayan yana fa

ɗ

in

"Muje gaba akwai irin su, biyu zamu

ɗ

iba dan mu huta sosai".

ɗ

ayan kuma yace

"Ta ha

ɗ

u fa duk da tana cikin hijabi".

"Shiyasa take taja mana aji manya masu zaren take so muje kawai".

haka sukayi ta magan gan

unsu sukaja motar su sukayi gaba.

numfashi na sauke tare da cigaba da ambaton sunan Allah azuciya ta da nake,

tafiyar su dakamar 5mn wata mota takuma tsayuwa gefe na wannan karon sai da naji gaban kirji na ya fa

ɗ

i,da sauri na juyo jin muryar wan da yake c

ikin matar

"Shigo na sauke ki a gida mana da alama dai kin rasa abun hawa ne".

saurayi ne shima sai dai baiyi kama da irin wa

ɗ

an can da suka wucen ba yana zaune cikin kamala, murmushi yayi min kana yakuma fa

ɗ

in

"Naga kin jima zaune a nan da alama dai jira

kike azo daga gida a

ɗ

auke ki in bazaki damu ba muje na sau keki a gidan".

da sauri na girgiza kaina tare da fa

ɗ

in

"A'a Nagode kaje kawai".

kai ya jinjina yadube ni da kyau tare da fa

ɗ

in

"To in ma bazaki shiga motata ba to ina mai baki shawara daki nimi ma

i abun hawa kihau ki tafi gida".

murmushi yayi cikin maganar da yake kana yaci gaba

"Duk wani wanda yagan ki zaune a nan to zai yi miki kallo irin kallon da wa

ɗ

an can samarin da suka yi miki yanzu suka wuce,gashi dai duk mai tunani idan ya ganki bakiyi ka

ma da irin mata masu tallen kansu ba duk da dai basa da kama,

bai kamata kici gaba da jira a kan wannan hanyar ba dan yana da ha

ɗ

ari sosai,

akwai matasa marasa

ɗ

a'a su basa jiran amincewar mace ko kotaso ko kar taso zasu

ɗ

auke ta da karfi su kai ta

ɗ

aki su

kulle idan suka gama kwanakin da zasu yi dake suje su yasar da ke,a irin wannan lokaci suke fitowa, babu kuma wan da ya isa ya dakatar da su domin ƴaƴan manya ne,zai fi miki kyau kitari abin hawa kitafi gida".

ido na waro ina kallon sa har yakai karshen m

aganar yayin da tsoro ya lullu

ɓ

eni sai nashiga gya

ɗ

a masa masa kai,shiko murmushi yakuma kana yace

"Ko za'a bani aron number?".

mikewa tsaye nayi

cike da jin tsoron da ya

ɗ

arsa min a zuciya na bashi baya ina ta

ɗ

an kalle-kalle.

ina jin sa yakuma maimaita t

an bayar sa ganin bani da niyyar amsa shi sai yaja motar sa yayi gaba.

ido na kurawa cikin layin da nake tsaye a mashigar sa, matasa da magidan ta kowa yana ta haramar tafiya masallaci sallar magriba. Da sauri na sunkuya na janyo akwati na nasoma takawa

cikin layin da sauri sosai dan ba karamin tsorata nayi da jin abun da mutumin nan yafa

ɗ

a min ba,sai dai ina soma tafiyar naji cikina yayi min wani irin mur

ɗ

a yayin da kai na yake mugun sara min.

Na yi tafiya mai

ɗ

an nisa sai na zauna kan dakalin kofar wan

i gida,tare da tafe kai na dake matsa nancin tsaramin, da hannuna

ɗ

aya

ɗ

aya hannun kuma na dafe cikina, tausayin kai na ya kamani sai kawai na fashe da kuka mara sauti.

cikin muryar kuka nake fa

ɗ

in

"Wayyo Allah cikina kai na wayyo Allah na, innalillahi wa'

inna'ilaihirraji'un²".

wani sabon kuka ne yakuma zuwa min Allah sarki Inna banki a yanzu Allah ya

ɗ

auki raina kamar yan da ya

ɗ

auki nata ba yafiye min wan nan rayuwar.

nayima ina kuka mai matukar kona zuciya kukun da na

ɗ

au lokaci mai tsawo batare da nasan

lokacin yakure har haka ba,guri yayi shiru bakajin motsin komai sai haushin karnuka da kukan wasu tsuntsaye, na raku

ɓ

e jikin garo na cusa fuskata sakankanin cinyoyi na,an ce bacci

ɓ

arawo ne to ni dai na tabbata duk iya satan sa bazai iya sace ni a wannan

irin lokacin ba,ta ya zai sami narasar saceni bayan ina tangare a dandamalin guri wan da a iya ƴan shekaru na ban ta

ɓ

a mafarkin kasan tuwa a irin hakaba,ban ta

ɓ

a rayuwa cikin bakin duhu irin haka ba,ina zaune a haka gari yawaye..

nayi al'wala a panpon da

ke jikin gidan da nakwana a kofar gidan nayi sallah.

Koda gari yayi haske jama'a suka fara zirga-zirga a kan hanyar duk wan da yazo wucewa sai ya kalleni ganin na zame wa mutane abun kallo dai na mike naja akwati na,

a sannu narika kusawa cikin unguwar hak

a na rika zaga cikin unguwar idan na gaji sai na sami guri na zauna in na huta sai na mike nacigaba da tafiyar da ban san in da zani ba.

ranar wuni zubur nayi ina haka yunwa kishin ruwa zafin rana sune abokan rayuwata...

Yau kwana na uku a kan layi nake k

wana idan nayi ta yawo har dare ya riskeni sai na sami kofar wani gida na raku

ɓ

e gefe a haka zan kwana a zaune,batun yunwa kuwa tarigada ta shiga jikina har ya zamana bana jinta sai dai cikina sai yayi ta mur

ɗ

eni abun cikina yayi ta motsawa,idan naji kish

in kuwa sai na bazama yawon niman kofar gida mai panpo na tara da hannuna nashi,

ina sha kuwa sai nayi hawaye sabo da mur

ɗ

an da cikina zai yi ta min...

Zaune nake akofar wani gidan da nake tunanin a nan yau zan kwana dan yamma tayi sosai ana daf da kiran m

agriba,

kishin ruwa ne ya dameni tun

ɗ

azu sai dai nayi yawo a layin da nashigo yau ban sami wani gida mai panpo a kofar gidan ba,sai dai na fuskanci wannan unguwar na marasa karfi ne dan gine-ginen su ma ka

ɗ

ai kagani zakasan unguwar talakawa ne.

a hankali

na mike na janyo akwakina nacigaba da tafiya ko zan sami ruwa dan ina jin kishin sosai,

ina sharar wata kwana can na hango rijiya mutane na tsaye a kansa anata jan ruwa a cikin sa,

da sauri na nufi gurin dan ruwan da nafi muradi kenan,ina isa gurin na tsay

a gefe da wata ƴar dattijuwar mata nace

"Dan Allah a sammin ruwa".

matar ta juyo kana tace

"Sha zakiyi ne?".

kai na gya

ɗ

a mata tace "Ai ho". wani

ɗ

an kara min roba ta janyo ruwan ta zuba ciki tace

"Ɗauka kisha".

To nace da sauri na

ɗ

auka nasoma sha nasha s

osai sai da naji cikina ya cika sannan na aje robar tare da yi mata godiya,ta

ɗ

au ruwan ta tatafi a hankali naji cikina na

ɗ

an mur

ɗ

a min sai dai ba kamar na duk lokacin da na sha ruwan panpo ba,a hankali nasoma tafiya na

ɗ

an yi nisa da rijiyar ka

ɗ

an sai na

zauna kan wani bulo dake gefen ciyawa jin cikin bai dai na yimin mur

ɗ

a ba.

kai na na cusa sakankanin cinyoyi na inajin yan da cikin ke ci gaba da mur

ɗ

a ni,

da sauri na

ɗ

ago kai na jin abu na tafi a kafata,wani irin waro ido nayi cikin firgici da razana gan

in maciji a saman kafata,cikin zafin nama na mike tsaye tare da kwalla kara na yarfe kafar da karfi macijin ya fa

ɗ

i can gefe yashige cikin ciyayin dake gurin,

da iya karfina nake ihun ina yarfe kafar....

"Wane ne waye a nan?".

naji murya daga can ana tan

baya,cigaba da tan bayar a kayi ana motsawa in da nake,niko sai ihun nake ina tsalle da yarfe ƙafan,

jin an dafa kafa

ɗ

a na ana fa

ɗ

in

"Subhanallahi ƴar nan menene?".

da sauri narike hannun matar da naji tana tan baya na da karfi cikin sananin tsoro nace

"M

aciji maciji maciji".

nafa

ɗ

a da karfi ina cigaba da yarfe kafar,

a ki

ɗ

ime matar tace

"Ya cije ki ko au da ma kece? me yazaunar dake a nan tun da kinsha ruwan basai kiyi azamar tafiya gida ba, kyazo gidan macizai kizau na ba'azo in da suke Bama ana tare-ta

re dasu acikin gida bare kinzo nan cikin su,maza zo muje a samiki magani tun kan dafin ya haura miki,wani irin zuwa unguwa ne har guri ya rufa baza'a koma gida ba".

tafa

ɗ

a tana janyo hannuna,sai lokacin na gane matar itace wacce na roketa ruwa ta bani nash

a

ɗ

azun nan.

ta janyo hannuna ina

ɗ

angala kafar, tana cigaba da fa

ɗ

in

"Dage kiyi sauri muje tun kafin dafin ya haura miki,wa

ɗ

an nan abu ai sai a hankali har gida suke shiga mana dan ma yanzu da sauki muna saka musu magani shine suke

ɗ

an yin nesa da gidajen

mu".

dai-dai lokacin muka isa kofar wani gida muka shige ciki, murya ta bu

ɗ

e tashiga kwa

ɗ

a sallama tare da fa

ɗ

in

"Zainabu zainabu matar gidan nan tana nan kuwa".

wata mata tafito daga cikin

ɗ

aki tana amsa sallamar tace

"Ina nan, a'a Mama mai awara kece ta

fe".

Matar da muke tare da ita tace

"Eh,malam Musa na nan kuwa ko har yatafi masallaci?".

Zainabu tace

"Yana nan yanzu yake shirin fita yazaga ne, yauwa gashi ma yafito".

tafa

ɗ

a tana kallon hanyar bayi,

mutumin da a ka kira da malam Musa ya dube mu yana f

a

ɗ

in

"Sannu Mama mai awara ku ne da yammacin nan".

tace

"Eh wlh malam Musa maciji ne ya cije ta dan Allah a sa mata magani kafin ya haura mata".

ya dube ni da har lokacin ina masar kwalla

yace

"To subhanallah garin yaya?".

Mama mai awara tace "Can gefen fa

dama tabi kasan kuwa kamar gidan su ne".

"Kwarai kuwa Allah yasa ba mugayen bane".

yafa

ɗ

a yana shige wa cikin

ɗ

aki mama mai awara tace

"Amin dai". ni dai ina nan itana masar kwalla ban iya cewa komai ba, matar malam Musa wato Zainabu tashiga tafito da tabu

rma ta shin fi

ɗ

a tace muzauna,ba jimawa kuwa malam Musa yafi

ɗ

auke da wata ƴar karamar jaka ya zauna gefen taburman kana yadube Ni yace na miko kafar da yaga ina ta girgiza shi,na mika masa yazuge zip

ɗ

in jakar yaciro kayakin magungunar sa ya zaro wani far

in gyale ya gyara zaman sa da kyau ya

ɗ

aura ƙyallen saman kafata kana ya

ɗ

auko wani magani acikin kwalba ya

ɗ

an

ɗ

iga kan ƙyallen dake kan kafar tawa.

yazubawa ƙyallen ido

sai kuma ya

ɗ

ago ya dube ni yace

"An ya nan ne kuwa".

kai na gya

ɗ

a da sauri cikin matsa

r kwalla nace

"Allah nan

ɗ

in yahau".

nafa

ɗ

a ina da

ɗ

a girgiza kafar dan ji nake kamar har lokacin yana kan kafata,

Maganin yada

ɗ

a

ɗ

igawa kan gyallen kana ya dubi mama mai awara

yace

"Babu wani alamun dafin maciji a tare da ita gashi nan dai kina gani".

sai

ya mai da dubansa gare ni yace

"Amma yaya kikaji da ya sare kin?".

nace "Ganin sa nayi a kan kafata kawai ban san yan da akayi yahau ba".

kai malam Musa ya jinjina kana yayi murmushi da fa

ɗ

in

"Allah ya tai make ki wata kila wucewa zaiyi ke kuma kika tsaya

masa takan hanya yabi takafar ki yawuce batare da yasan kina ma gurin ba da taimakon Allah".

mama mai awara ta sauke numfashi da karfi tace

"To Allah ya taimaka ina gama macijiya ce dan su matan basu fiye yin saraba sai sunji matsi".

Zainabu dake gefe tac

e "Haka ne kam Allah dai ya da

ɗ

a karewa".

suka amsa da amin nidai ido naketa cirewa cike da tsoro.

mama mai awara ta mike tana yiwa malam Musa godiya tayi wa zainabu sallama tayi waje nabi bayan ta.

Muna fita ta dube ni tace

"Allah ya kare mugayen basu

cije kiba,ai wannan mai maganin har wasu garuruwa suna kawo masa jin yan sarar maciji dan shi gada yayi tun iyaye da kakani,idan maciji ya cije ka to da wannan kyallen yake gane kalar macijin da ya sare ka,sai ya baka magani,idan yasaka kyallen dai-dai in

da maciji yazuba dafin sa to kyallen zai canza kala yakoma kalar jikin macijin,kinga ai yan da ya

ɗ

au ra kyallen a fari a farin sa ya

ɗ

aga,babu rabon wahala Allah ya kare,

Maza kiyi gida yanzun nan muje na nuna miki hanya mai sauki da zaki fita bakin hanya,

jirani a nan na

ɗ

auko miki jakar ki".

kai kawai na gya

ɗ

a mata yayin da naji wasu zafafan hawaye sun zubo min,yanayin yan da matar take magana yasa ni tuno da Inna ta,

"Allah sarki Inna na tabbata in da kina numfashi bazan ta

ɓ

a hofanta ba".

Kwalla na kuma s

hare wa lokacin da matar tadawo gaba na tana mika min a kwatina,

tace

"Maza ki tafi gida dare yayi ke bakya tsoron kije gida iyayen ki su miki fa

ɗ

a, Allah ma ya takai ta ai da sai dai a kai ki gida da raunin maciji,

yi sauri muje na nuna miki kinga har na

makara marka

ɗ

en awara nafito

ɗ

auka wa shine na jiyo kururuwar ki da yanzu na dafashi har na tsane".

Duk abun da take fa

ɗ

a sama-sama nake jinta wani irin kuna da ra

ɗ

a

ɗ

i zuciya ta ke min sai sharar kwalla nake.

muna fita gaban rijiyar nan da hannu ta nuna

min hanya tace

"Ki mike nan hanyar ta

ɓ

ulle har titi Allah bamu alheri".

kai na gya

ɗ

a kana a hankali nasoma tafiya,ita kuma tabi ta wani hanyar.

A hankali nake tafiyar idanuna a kasa sai gani nake kamar zan

ɗ

aura kafar kan wani macijin,duk da kuwa guri yaf

ara yin duhu lokacin........!

★

Mommyn twins ce

*Masha Allah yau Allah yayi ikon sa na dawo Nagode da addu'o'in ku sosai*

🥰

Ina ganin shige war matar cikin wani gida sai na raku

ɓ

e kofar gidan da na iso yanzu,

hawayen tsoro ne suka shiga zuba m

in a ido shike nan Ni nasan rayuwa ta ta kare yau maciji shi zai yi saniyyar barina duni,tun da kuwa garin su nazo,

wani sassanyar kuka na sake mara sauti nasadakar ma kawai macijin yacije ni na mutu ko zan huta da wannan rayuwar kunci da bakin cikin.

Ji n

ayi an gasko min toci da sauri na

ɗ

ago kai na tare da kare fuskata da hannuna sabo da hasken tocin dake haska min ido.

da sauri takaraso in da nake rike da roba mai

ɗ

auke da kullun waken awara a ciki,salati ta doka tana fa

ɗ

in

"Yau naga ikon Allah ƴar nan a

she baki tafi gida ba,kuma zama anan kikayi,hanyar koma wa gida ne ta

ɓ

ace miki kokuwa wani laifin kikayi kike tsoron komawa,in ba haka ba mai zaisa kiki komawa gida,ki zauna kina ta rabu

ɓ

e-raku

ɓ

e a nan,

yaran zamani ga iya laifi ga tsoron hukunci,tun da k

ana tsoron hukunci ai sai ka riƙa gujewa ai kata lai fi,to baki tsoron ki karawa kanki wani laifin ni sam banason yaro irin haka to menene am fanin fitowa a gidan da har zaki ki koma wa gidan ki raku

ɓ

e a nan kinata koke-koke, to in bugun naki za ayi bagar

a ki koma a bige ki ya wuce miki ba, ka zauna ka karawa kanka laifi,

ɗ

auki jakar maza kizo nan".

tafa

ɗ

a tana dubana.

Tana gaba ina biye da ita muka shige cikin wani

ɗ

an ma dai-dai cin gida mai

ɗ

auke da

ɗ

aki ciki biyu sai kitchen da Kuma ban

ɗ

aki a gefe,

da

kaga kidan kasan na talakawa ne sosai sai dai a tsaftace yake babu kazanta ko datti a cikin

ɗ

an ma dai-dai cin tsakar gidan.

tanuna min

ɗ

aya daga cikin

ɗ

akunan tace nashiga,

a kasa kan taburman dake malale cikin

ɗ

akin na zauna,

babu jimawa tashigo

ɗ

auke

da kwano ta direshi gaba na tana fa

ɗ

in

"Ci yanzu muje na rakaki bakin titi kihau abun hawa ki koma gida,

in ban da rashin hankali niyyar guduwa kikayi gaba

ɗ

aya a gidan da kika

ɗ

au jaka?,

Akul karki kuma wan nan ba ta'adar

ɗ

an kirki bane ci maza muje".

was

u zafafan hawaye na share kana da sauri har hannuna na rawa na bu

ɗ

e kwanon,

tuwon jan dawa ne miyar bushashiyar ku

ɓ

aiwa,sai tashi da kamshin daddawa yake,

da sauri na sa hannu na soma ci.

ta fita ta kuma dawowa da kofin ruwa ta aje min,kana ta fita taje t

asoma tatar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login