Showing 3001 words to 6000 words out of 54915 words
tayi baya ta zauna kan kujera tare da ambaton sunan Allah,
goggo Hauwa da Aunty Halima suka shiga rafka salati goggo Hauwa ta buga kirji tace
"Ya haramta kansa da ke
ya sake ki fa kenan kuma ciki ba nashi ba SALEEM
ɗ
in shaye-shaye yakoma"...
Abba ma sai da ya girgiza da jin abun da nafa
ɗ
a da sauri ya juya yakoma
ɗ
aki.
Number Ya SALEEM yakira yace yazo yanzu-yanzu yana niman sa.
a parlour kuwa zaunar dani goggo Hauwa
tayi suma suka zazzauna kowa jikin sa yagama sanyi,a hankali naci gaba da kuka na.
batare da
ɓ
ata lokaci ba motar sa yashigo gidan
duk muna zaune a parlour har da Abba yayi sallama yashigo,
gefe da Abba yasamu guri yazauna a kasa kana yashiga gai da Abba
da su Ummi, Abba ya nisa tare da gyaran murya yace
"SALEEM wai me ke faruwa ne tashigo ta
ɗ
agawa mutane hankali da koke-koke da wasu magan ganun da babu da
ɗ
in ji wai kace ka haramta kanka gare ta da kuma ciki wai ba naka bane ko mene?".
sautin kuka na kum
a karawa jin yadda zuciya ta ke tafasa, sawa Abba ya buga min yace
"Zaki rufawa mutane bakine ko sai nazo gun kiyi Mai dalili!".
kai na na jingina da kafar goggo Hauwa ina kukan a hankali.
muskutawa yayi kana ya
ɗ
an yi kasa da kansa yace.
"Eh Abba gaskiya n
e abun da tafa
ɗ
a".
basu Ummi ka
ɗ
ai ba hatta Abba sai da ya girgiza, goggo Hauwa ta waro ido tare da buga kirji tace
"Kai SALEEM kan ka
ɗ
aya kuwa kasan abun da kake fa
ɗ
a kuwa?".
Abba ya gyara zama kana yace
"To me yafaru da wannan yanke hukunci haka? An san
aure abune mai rai wata kila karshen rayuwar sa kenan, shikuma cikin taya akayi yazamo ba naka ba tana da wani mijin bayan kaine??".
Abba yafa
ɗ
a yana duban sa dason jin ba'asi dan shi kan sa yashiga
ɗ
imuwa matuka...
Kafafun sa ya tanƙwashe kana yayi kas
a da kansa yace
"Kayi hakuri Abba da abun da zan fa
ɗ
a".
da sauri na
ɗ
ago kai na yayin da naji kukan ya tsaya cak na zuba masa ido babu ko kiftawa.
sai ya kuma yin kasa da kansa kana yacigaba da fa
ɗ
in
"Lokacin da nayi tafi
naje nayi wata 1 ranar da na bar g
arin nan tana cikin yanayin rashin sarki,ranar da na dawo kuma na tadda ta bata da lafiya bayan da na kai ta asibiti kuma likita ya tabbatar da tana
ɗ
auke da cikin wata
ɗ
aya gatanan kuma ita shai da ce".
Yafa
ɗ
a yana nuna Ni da hannu.
Salati goggo Hauwa ta
farka tace
"Amma lallai SALEEM a gaishe ka sabo da haka zakace ka haramta kan ka da ita sannan kuma ciki ba naka ba? zancen banza kenan mata nawa suke da ciki kuma suna jinin al'ada ai ba akan ta aka soma ba in ba ka sani ba kasani".
Maganar sa ce yasa gog
go Hauwa yin shiru da nata maganar cikin
ɗ
inbin mamaki kowa ke kallon sa
yayin da shiko ya karkata hankalin sa gurin Abba da son bashi amsar tambayar da yakuma yi mishi yanzu kan cewa da yayi mishi "Dalilin ka kenan?".
kan sa ya girgiza kana yace
"Bayan ta
fiya ta akwai wani wan da yake zuwa gurin ta
ɗ
azu ma ai katan gida na suka tabbatar min da haka".
wani irin zabura su Ummi suka yi suka ha
ɗ
a baki wajen cewa
"Wani yake zuwa gurin ta??".
Abba kam hular kansa ya cire yashiga yin fifita da shi,niko ido na da
ɗ
a kura masa kamar tv...
Zaman sa ya gyara kana yasoma sanar musu duk abun da baba Mai gadi da Habu mai shara da Sani direver suka sanar masa, kana ya
ɗ
aura da ganin da Na'ima tace tayi mana a kan gado da wan da Habu shima yace yagani.
salati parlour'n ya
kaure da shi tuni hawaye yashiga wanke fuskar Ummi,
cikin takai ci Abba ya dube ni yana fa
ɗ
in
"Abun da zaki saka mana da shi kenan ki
ɓ
ata mana family kin tozarta shi tozarci mafi muni me kika nema kika rasa a rayu HAMDAH me muka gaza miki wacce gatace ba
mu baki ba sakayyar da zaki yi mana kenan!".
kai narika girgizawa hawaye na zuba a idona na bu
ɗ
e baki zanyi magana Abba ya daka min tsawa.
kana ya dubi Ya SALEEM yace
"Tashi ka kaje hukuncin da ka yanke shine dai-dai ta haramta a gare ka kuwa tabbas".
a sa
nnu ya mike yafita da sauri na mike tsaye kamar mai tashin aljanu na bi bayan sa kafin na iso shi har ya isa farfajiyar gida da gudu nasha gaban san sa na ruko hannunsa na
ɗ
aura kan cikina cikin muryar kuka da fizgar numfashi na da nake ji kamar zai
ɗ
auke,
ina kallon fuskarsa nace
"Ya SALEEM Ya SALEEM wlh abun da ke cikin kinan nan naka ne kai ne uban sa, wlh babu wani na mijin da ya ta
ɓ
a rike koda bakin mayafi nane bare har ya sanni ƴa mace bayan kai Ya SALEEM
ɗ
an kane cikin kane wlh babu wani wan da yake
zuwa guri na".
fizge hannunsa yayi kana ya dube ni da kyau yace
"Kada ki sake dan ganta abun da ke cikin ki da Ni ni ba uban sa bane, ke kinsan uban sa ai jeki haifa ki kai masa abunsa in yaso ki kashe shi tun a ciki tun kafin ya fito duniya a san halin da
kike ciki, asan wacece ke mutum a fuska kawai,
In dai irin wannan
ɗ
an ne zai zamo nawa har abada bana so!".
yana kaiwa nan ya juya yashige motar sa yafice a gidan..
Dur kushewa nayi a gurin ina wani irin kuka mai tsuma rai, na da
ɗ
e durkushe jin jiri na f
isgata na mike da kyar na koma parlour in da su Ummi suke har lokacin Ummi na hawaye sai dai ta kasa furta ko da kalma
ɗ
aya ce, goggo Hauwa da Aunty Halima sunyi jugum.
ina saka kafata cikin parlour'n Abba ya takatar da ni da fa
ɗ
in
"Kada ki sake ki tako ci
kin parlour'n nan maza ki tafi kiyi nesa da mu domin zama da irin ki acikin family tamkar rugujewar ahali ce,
kisani idan zuciya ta tabuga to kece sila kuma bazan ta
ɓ
a yafe miki ba,bana kaunar nakuma bu
ɗ
e idanuna na ganki fita min a gida kitafi duk inda za
kije amma ki sani ban yarda kije gidan
ɗ
aya daga cikin dangi naba har in dangi nane fita min a gida nace!".
yafa
ɗ
a cikin karaji baya nashiga ja inajin maganar Abba tamkar saukar ruwan dalma a zuciya ta.
mikewa Ummi tayi hawaye taf idon ta tace
"Ina zataje
Abba'n Fauzan ka bata lasisin shiga duniya kenan? bata da in da yafi nan in kuma kace ta tafi to sai dai mutafi tare".
Ummi ta nufo ni tana cigaba da fa
ɗ
in
"Ɗiyar ka mace zaka jefawa duniya sai dai in mutafi tare".
cikin fushi Abba yace
"Fatima idan kika f
ita daga cikin parlour'n nan to ki tabbata nayafe ki".
ido na waro cikin tsananin tashin hankali nashiga girgiza kai da karfi nace
"Ummi dan Allah dan Allah karki fita Ummi ki koma na rokeki Abba kayi hakuri ni zan tafi".
ganin tana ta da
ɗ
a matsoni yasani
tahowa da gudu na rungume ta cikin muryar kuka nacigaba da fa
ɗ
in
"Ummi ki koma dan Allah karki fita".
sai kuma na zame jikina da sauri na saka hannuna biyu na share hawaye na nakuma kai hannu kan fuskar ta nashare mata hawaye tare da yin wani murmushi ina
duban ta yayin da wasu zafafan hawaye suka zubo min nace
"Ummi duk inda nake a fa
ɗ
in duniyar nan ko a muce ko a raye addu'ar ki itace zata zame min garkuwa in nazamo silar fitar ki a gidan nan bazan ta
ɓ
a yafewa kai na ba".
Najuya na dubi su goggo Hauwa d
a tuni suma hawaye yagama wanke musu fuska na ha
ɗ
e hannaye na biyu nace
"Dan Allah goggo Hauwa Aunty Halima kada kubar Ummi na ta fita dan Allah".
da sauri na juya nafita a cikin parlour'n na
ɗ
au jakata dana yar dashi a tsakar gidan da sauri na nufi kofar
fita ina waige ko Ummi na biyo ni.
sauri na rika yi har na fita daga layin mu.......!
★
Mommyn twins ce
Sauri nake kamar zan tashi sama duk da nafita daga layin unguwar amma hankali na bai kwanta ba,tafiyar nake ina ta waige-waige,sai gani nake ka
mar Ummi zata biyo ni.
tafiyar kawai nake batare da nasan in da zani ba kokuma sanin in da na nufa ba.
Karar ababen hawa da naji ya kara
ɗ
e ko ta ina shine ya dawo dani cikin hayyaci na,nayi mamakin ganin in da nake
Duk da kuwa tazarar dake sakanin unguwar
mu da in da nake yanzu
wato winte.
Gefen titi na zame nashiga cikin mutanen da nagansu zazzau ne kan bence wasu ko nata harkokin gaban su.yayin da zuciya ta keta azalzala ta ji nake idan naci gaba da jan numfashi acikin garinnan tabbas zuwa anjima numfashi
'n kwacewa zaiyi yatafi abun sa.
maganar da naji kusa da nine yasani
ɗ
agowa wani
ɗ
an yuniyon ne tsaye a kanmu yana fa
ɗ
in
"Yauwa motar ku yanzu kam yacika kowa ya kawo ku
ɗ
in sa".
gafen da nake ya kalla kana yace
"Ƴan mata ke ma a wannan motar kike?".
tsinta
r kaina nayi da gya
ɗ
a masa kai,yace
"To kawo ku
ɗ
in ki mota ta cika".
idanuna na mai da kan akwatin da ke gaba na tabbas nasan bana da ko sisi dan ban fita da ko biyar daga gida ba, hasali ma babu abun da na iya
ɗ
auka in ba wannan akwatin ba,ganin yanata a
msar ku
ɗ
in mutane sai na kai hannuna kan zip
ɗ
in bayan akwatin ina
ɗ
an wasa da shi a raina nake fa
ɗ
in
"To ko ince masa yakar
ɓ
i akwatin a bakin ku
ɗ
in motar ne, Ni har da kayan cikin ma in dai zasu
ɗ
auke Ni suraba ni da garin nan".
yadda nake wasa da zip
ɗ
in
sai yana
ɗ
an zugewa da mamaki nakurawa aljuhun jakar ido ganin bakin ku
ɗ
i ya baiyana, da sauri na idda zuge zip
ɗ
in nazaro ku
ɗ
in ina juyashi a hannuna naira dubu biyu sabbi dar.
tunanin ta yadda akayi ku
ɗ
in yashigo cikin a kwatin nake,
nan take na tuno lo
kacin rasuwar Inna ina zaune a cikin bedroom
ɗ
in Ummi taciro ku
ɗ
i cikin wardrobe zatayi aika kasuwa daga cikin ku
ɗ
a
ɗ
en dubu biyu suka zubo,nakwashe ina mika mata tafita da sauri tana fa
ɗ
in na ajiye bari tazo,a lokacin kuwa kasan cewar ina zaune ne kusa da
akwatin sai naja zip
ɗ
in a kwatin nasaka ciki kan cewar in tashigo zan cire na bata,gaba
ɗ
aya nagama mance wa a she dai ban bata ba..
Numfashi na sauke a hankali na furta
"Alhamdulillah".
dai-dai lokacin kuwa
ɗ
an yuniyon
ɗ
in yake fa
ɗ
in
"Kawo nake".
duka
ku
ɗ
in na mika masa sai naga ya zare dubu
ɗ
aya yakai hannu aljuhu yazaro
ɗ
ari biyu sai ya ha
ɗ
a da dubu
ɗ
ayan nan ya mika min dubu
ɗ
aya da
ɗ
ari biyu kenan.
kar
ɓ
a nayi ina juya ku
ɗ
in a hannuna "Wato ku
ɗ
in motar garin da zasu
ɗ
ari takwas kenan?".
nayi tan baya
r a raina,
ganin duk wan da yabada ku
ɗ
i sai ya shige cikin motar dake gaban mu sai nima na mike nashige cikin motar ina rungume da akwatina.
Ina alla-alla motar ta tashi duk da kuwa bansan motar wani gari zata ba ban kuma da mu da duk inda zaije ba ni dai
burina nafita a cikin garin nan, bana kaunar na bu
ɗ
e idanuna nakuma ganina cikin garin bana kaunar narika shakar iskar garin naji na tsani garin gaba
ɗ
ayan ta.
numfashi na sauke tare da yin hamdala lokacin da motar ta hau kan titin ta
ɗ
au hanyar fita daga c
ikin garin......
★
★★★
A nan cikin garin Bauchi kuwa,
kan kace me labarin abun da ya faru yakara
ɗ
e ƴan uwa,
su Aunty Jaleela duk sun taho gidan cikin tashin hankali,
Aunty Rafee'at da yanzu isowar su ita da Dr Farooq ko jiran ya dai-dai ta parking batayi
ba tafito cikin tsananin tashin hankali tanufi ciki.
Nan ta iske ƴan gidan dukan su zaune cikin parlour'n Ummi har da wasu ƴan uwan su,
da sauri tashigo cikin parlour'n cikin muguwar tashin hankali tana fa
ɗ
in
"Ummi ina HAMDAH tatafi ina tasani batasan ko
ina ba".
Ummi da har lokacin kwalla basu dai na zuba a idon taba takai hannu ta share wasu zafafan hawaye,bata iya ce komai ba
sai kwallar da ta cigaba da sharewa.
cikin share kwalla goggo Hauwa tace
"Tatafi bamu san in da ta tafi ba".
tafa
ɗ
a tana sharce h
anci.
Kuka Aunty Rafee'at ta sake da karfi cikin muryar kuka sosai tace
"Wlh cikin Ya SALEEM ne wlh cikin sane wlh na shaida HAMDAH bazata ta
ɓ
a ai kata abun da ake zargin ta ai kata ba".
da sauri
tayi gun Dr Farooq da yanzu yashigo tariko hannunsa tare da
fa
ɗ
in
"Wlh Allah cikin nan na Ya SALEEM ne Abba'n Adeel kai shai da ne".
sai kuma tasaki hannunsa tayi gun goggo Hauwa tace
"Goggo Hauwa kema shai da ce Ya SALEEM shine mutum na farko da ya ta
ɓ
a sanin ta
ɗ
iya mace,wlh na rantse HAMDAH bata ai kata abun da
ake zargi ba wlh sharri a ke mata".
takarasa maganar cikin shashsheka..
Aunty Jaleela ma nagefen Ummi takasa cewa komai sai kwallar da take ta share wa,
parlour'n yayi shiru cike da jimami da sautin kukan Aunty Rafee'at......
★
Ido na zuba wa hanyar da b
ansan na wani gari bane,duk tafiyar da motar yake gani nake baya sauri,
munyi tafiyar da yakai na a wa 2,wata matar da take gefe na tabu
ɗ
e murya tace
"Direba nakusa sauka ni a Narkuta zan sauka".
direban ya amsa mata da to.
tafiya ka
ɗ
an muka kara muka iso
wani gari mai kyau da tsaruwa a dai-dai farkon shiga garin motar ta tsaya direban yace
"Mun iso masu sauka a Narkuta".
kasan cewar Ni ina ta bakin kofa ne yasa dole sai da na sauka kafin matar tafita,
maganar direban naji a sama
"Ƴan mata kema a nan zaki
sauka ne".
firgigit na dawo daga tunani da natafi sai kawai na sinci kai na da gya
ɗ
a masa kai,
"No wahala"
yafa
ɗ
a tare da jan motar sa yayi gaba.
ido na baza kan titin kowa na ta harkokin gaban sa,
a sannu na masa gefe kan wani kwalbati da ya kasan ce h
anyar shiga wani layi na zau na, tare da aje akwati na a gabana,
yayin da masu a dai-dai ta da mashina suke ta tsayuwa suna tan bayana ina zani,wasu nace musu babu wasu kuma nayi musu shiru.
najima sosai zaune a gurin.
Har guri yafara rufawa yayin da ab
aben hawa suka yawaita kowa yana kokarin konawa gida,
Ina nan zaune a kan kwalbatin,
shafa cikina da naji yana
ɗ
an motsa wa nayi yanzu kam naji ina jin yunwa akasin
ɗ
azu da banajin ko
ɗ
igon yunwa,duk da wunin yau bansa ko ruwa a baki na ba, dan ko breakfa
st banyi ba.
a hankali na mike nanufi gurin wata mai sai da abinci da nake hango ta can gefen titin,ku
ɗ
i na mika mata nace
"Abani abinci".
sai kuma na dubawa ku
ɗ
in da nake mika mata ido da mamaki ganin naira
ɗ
ari biyu ne bayan nasan dubu
ɗ
aya da
ɗ
ari biyu
ne a hannuna,
waige-waigen gefe da gefe na nayi ko dubu
ɗ
ayan yafa
ɗ
i kasa ne amma babu ko alamar sa.
maganar
matar naji tana fa
ɗ
in
"Babu abincin 200".
nace "To abani drink".
ta miko min gora na amsa na juya a hankali hanyar da na bi nabaza ido ko zanga k
u
ɗ
in amma har na'isa in da akwatina yake babu alamar sa,
kur
ɓ
a uku zuwa hu
ɗ
u nayi wa drink
ɗ
in sai naji cikina na mur
ɗ
a ni sai na rufe gorar,
A sannu na
ɗ
ago jin karar mota ta tsaya daf da Ni dai-dai lokacin aka zuge glass
ɗ
in motar kasa, wani matashi ne z
aune a cikin motar sai busa sigari yake,yayin da wani ke zaune a gefen sa,kai na na kawar da sauri jin hayakin sigarin yana isoni, matashin ya dubi abokin tafiyar nasa yace
"Maye wannan fa ta ha
ɗ
u musala zata rage mana dare sosai".
Kai ya gya
ɗ
a cikin cakew
a da kayan mayen da yake ta shaka.
matashin ya dubeni yace
"Ya ƴanmata shigo muje mana