Showing 36001 words to 39000 words out of 54915 words

Chapter 13 - HAMDAH BOOK2 COMPLETE

azabar da hannuna yake min, ko matsi nayi da hannun sai naji zafin har cikin raina.

Mun j

ima zaune agurin jin tamkar karamin zafin ake a hankali na lalla

ɓ

a da kyar na mike,

na kamo Naseem da hannun na mai lafiyar na

ɗ

agoshi da kyar na iya goya shi, dan shi yafi Nasmah jin ciwo.

ina matse idanuna hawaye na zuba cikin jin azaba,

sannan na

ɗ

auki

Nasmah na rike ta

a

ɓ

arin hannuna mai lafiyar,

gefe na na waiga in da

ɗ

ankwali na dana

ɗ

aura musu duwatsun wasan su yafa

ɗ

i can gefe shima na isa na

ɗ

au ka da hannuna mai ciwon,

Jin wani irin zugi da hannun yayi min sai na sake

ɗ

ankwalin kasa,

na juya ina

fa

ɗ

in

"Naseem Nasmah bazan iya

ɗ

auka muku abun wasan kuba hannuna yana min ciwo idan na samu wasu zan

ɗ

iba muku a hanya".

a sannu na soma tafiya ina

ɗ

aga kafata ahankali-ahankali,

sai kuma na tsaya a raina nake fa

ɗ

in

"To yanzu idan na tafi na bar

ɗ

ankwali

na anan a ina zan samu abun da zan

ɗ

aura a kaina idan na cire hijabi na na rufe su Nasmah da shi?".

nayiwa kai na tan bayar,

idanuna na rumtsa nasan idan na

ɗ

auka hannuna zai min zafi.

a raina nake ayyana na kunce Duwatsun na zubdasu sai na

ɗ

auki

ɗ

an kwal

ina nasan shi bazai min nauyi ba.

na koma in da yake na

ɗ

auki

ɗ

an kwalin ina kokarin kuncewa nayi nayi na kunce na kasa saboda da hannu mai ciwon ne jin hakan yana da

ɗ

a kara ramin zugin hannuna ne sai na bari.

na zaunar da Nasmah a kasa Sannan na

ɗ

an kun

ce zanin goyo na cusa

ɗ

an kwalin sakanin bayana da jikin Naseem,sai na mayar na

ɗ

aura,

kana na

ɗ

auki Nasmah muka fara tafiya a hankali.

dan yanzu bana iya tafiya da sauri dan duk jikina ciwo yake min ga su Naseem har yanzu suna ta kuka.

Idan muka

ɗ

an tafi

ka

ɗ

an sai na sauke su na huta kana muku ma ci gaba,

Abun mamaki munyi tafiya mai nisa amma har lokacin bamu iso in da shanun nan suke ba, daga can saman tudun da muka gangaro da nake hango su banyi zaton zanyi irin wannan tafiya mai ni haka ba kafin na is

o su.

a haka dai nayi ta tafiya har na iso kusa da su,

wasu matasa Fulani ne guda biyu suke kiwon shanun,suna tsaye can gefe sai dai na lura basu san da zuwa na gurin ba duk da dai sakanin mu da

ɗ

an tazara,

a sannu na isa gindin wata bishiya na zauna ka

na na sauke su Naseem,

nayita rarrashin su Nasmah har sukayi bacci.

muna nan zaune a gurin har yamma sai sannan makiyayan nan suka fara ka

ɗ

a shanukan,sunayin gaba,

Ganin haka na mike da sauri na

ɗ

auki su Nasmah narika bin bayan su duk inda sukayi ina biye

da su,idan suka tsaya na tsaya idan suka cigaba da tafiya nima na bisu.

haka dai mukayi ta tafiya har naji bada

ɗ

i gashi babu halin nace zan tsaya na huta sutafi su barni,

tafiyar nake ina matsar ƙwalla sabo da tsa

ɓ

ar gajiya gajikina da ya da

ɗ

a kara yin ts

ami,

muna nan muna tafiya har guri yafara rufawa.

can naga shanun sun tsaya kana a sannu naga sunayin kwana can na hangi bukkoki gefen bukkar cikin wani gurin da a ka zagaye shanun suka shiga, nan makiyayan suka fara

ɗ

aure su,

a sannu na karaso gurin sai

na tsaya gefe da garken shanun ina ta raba ido,

Fulani mazaunan gurin sunata harkokin su wasu daga kusurwa daban-daban suna ta

ɗ

aure shanukan su da alama suma yanzu suka dawo daga kiwo,

numfashi na sauke tare da yin murmushi cikin zubda ƙwalla gani na acik

in mutane wan da nagama fidda sammanin yiwuwar hakan,

a hankali na tako na tsaya kusa da garken shanun....

wani dattijo ne yafito daga cikin wani gidan da ke gefe da garken shanun,

kana yashiga cikin shanun cikin girmama wa da ladabi matasan makiyayan na

n suka shiga gai dashi cikin girmamawa,ya amsa cikin sakin fuska

kana yashiga tayasu

ɗ

aure shanun.

jijjiga Naseem da yake ta musu-musu a bayana nashiga yi dan nasan yagaji ko kuma jikin sa ya masa tsami dan yabugu sosai,ina matse ido hawaye na zuba,

tuni

Nasmah ma ta saki kuka, sai na cigaba da gargiza su ina hawaye,

yan da nake girgiza sun hakan yasa hannuna ke girgiza zafi har cikin raina.

da sauri dattijon nan yafito daga cikin garken shanu yana

ɗ

an waige-waige da alama dai kukan yaran yaji yasashi fit

owa duba da yan da yake ta

ɗ

an waige-waige,

nan idanunsa ya sauka kanmu da mamaki yake kallona kana yace

"Ke wanene me kike yi a na?".

yayi maganar idanunsa a kaina cikin hausar sa da bata tsaya ba,

banyi magana ba sai masar ƙwalla nake,

"Ke wanene nace

me yasa mi yaron?".

cikin zubda ƙwalla nace

"Munfa

ɗ

i ne shine yaji ciwo kuma yunwa suke ji".

"Yunwa?".

yafa

ɗ

a yana kallo na".

na gya

ɗ

a kai na alamar Eh, ya

ɗ

an yi shiru yana kallona,

kana ya kalli su Naseem da Nasmah da kyau sannan yace

"Garin yaya kuka fa

ɗ

i ha

ɗ

arin mota ne ina zaku je??".

yajero min tambayar

nace

"Acan kan tudu muka fa

ɗ

i kuma Yola zamu".

shiru yakumayi alamar nazari kana yajuya tare da fa

ɗ

in

"Kubiyo ni".

ai ko da sauri na bi bayan sa.

ya shiga gidan tun daga bakin kofa yake fa

ɗ

in

"Sumaye

Sumaye Sumaye".

wata yarin yar dake zaune a tsakar gidan ta mike tana fa

ɗ

in

"Inna wuro Bappa na kira".

wata dattijo war mata tafito daga cikin bukko da sauri tana amsa kiran sa,

tare da fa

ɗ

in

"Gani nan Malam".

yace

"Zo ga wani bakuwa nan tazo kuma wai

yaron ta ya fa

ɗ

i a kasa kuma yana jin yunwa bashi abinci yaci".

tace

"Subhanallahi kawo shi nan mugani garin yaya?".

namatso in da take tana kokarin kar

ɓ

ar Naseem dake ta zandara ihu, garin cirosa sa a bayana sai ta bige min hannun,

yarfe hannun nayi tare

da fa

ɗ

in

"Wayyo Allah hannuna".

tace "Ayya Allah kam sansu ke ma hannunka na siwo ne?".

kai na gya

ɗ

a cikin zubda ƙwalla nace

"Eh da muka fa

ɗ

i ne nima na buga hannuna".

kallon yarinyar dake zaune a gefe tayi tace

"Zo Mero kikar

ɓ

a mata yaron hannun ta".

yari

n yar ta matso da sauri ta kar

ɓ

i Nasmah,

tace

"La Inna wuro itama taji ciwo".

Inna wuro tace

"Oh wani irin fa

ɗ

uwa ne haka sai kace ha

ɗ

arin mota".

tafa

ɗ

a tana roko hannuna tare da cigaba da fa

ɗ

in

"Ko dai ha

ɗ

arin mota kukayi ne".

yarfe

ɗ

aya hannun nayi nace

"Wayyo Allah na".

Inna wuro tace

"Malam itama ta buga hannun ta inaga tayi targa

ɗ

e a hannun".

"Nima dai haka nace kamar wan da suka fa

ɗ

i a mota".

yamatso kusa da ni yana fa

ɗ

in

"Naga hannun".

na

ɗ

ago haka na mika masa yarike yana

ɗ

an jujjuyawa,

rumtsa idanu

na nayi da karfi ina fa

ɗ

in

"Wayyo Allah wayyo Allah".

yace "Sannu kinyi targa

ɗ

e ne".

sai ya saki hannun

"Bari nakawo magani nasha maku".

Bappa yafa

ɗ

a yana shigewa cikin bukko,

ni dai yarfe hannun narika yi ina matsar ƙwalla.

yana shiga yafito da wasu rob

obin mai guda biyu, ya dawo in da nake.

Inna wuro tayi sauri ta

ɗ

auko taburma ta shin fi

ɗ

a tace na zauna,

na zauna shiko a kan kujera ƴar tsuguno ya zauna kana yaruko hannuna yaja yaja yajijjiga shi da

ɗ

an karfi, kara na sake cikin jin azaba har cikin koko

n zuciya ta, ina shushshure kafafu kasa kamar zan saki fitsari a jikina.

kana yabu

ɗ

e

ɗ

aya daga cikin roban mai daya fito da su ya lakato maganin ciki yashafa min a hannun da tuni yaha

ɗ

a zufa,kana ya saki hannun yana yimin sannu.

Inna wuro tace

"Sannu zaki

ji da

ɗ

i har kiyi bacci".

kai kawai na gya

ɗ

a mata ina matsar ƙwalla, na matsa baya na jingina da jikin garu ina rike da hannun da

ɗ

aya hannuna...

ya kar

ɓ

i Naseem yashafa masa maganin dake cikin

ɗ

aya robar a duk kanin ciwukan jikin sa,

yana yi yana

ɗ

an mamma

tsa jikin sa har ya gangaro kasan kafar sa ai ko yana rike guiwar kafar sa yakara sautin kukan sa yana kankame jikin sa,

kafar yarike da kyau yaja sai ga kafar tayi kass,

Maganin da yashafa min a hannu yashafa masa a kafar yana fa

ɗ

in

"Gocewar kashi ne".

ka

na ya mikawa Inna wuro shi ta kar

ɓ

e shi tana girgiza shi da yi masa sannu,

nan ya kar

ɓ

i Nasmah itama ya sha fa mata bayan yagama dudduba jikin ta ko itama da buguwa ko gocewar kashin a jikin ta,sai dai ita ba a samu gocewar kashin ba sai dai buguwar kawai.

..

Ina zaune nayi jugum zuwa lokacin kam alhamdllh zafi da zugin da hannuna yake min sai raguwa yake,

ido na zubawa su Naseem da ke jikin Inna wuro sunyi shiru sunata rarraba ido,

Bappa kuwa tun da yagama shafa mana maginin yamike yafiya sai yanzu yashig

o rike da kwarya a hannunsa,

ya karaso in da muke ya mikawa Inna wuro kwaryar yana fa

ɗ

in

"Basu susha dan su da

ɗ

a jin karfin jikin su".

Inna wuro ta amsa

tare da fa

ɗ

in

"Dama yanzu nake shirin aiken Mero taje ta tatso musu madarar".

ta aje kwaryar ta mike da

sauri ta shiga bokkar dake gefe da mu tafito da kwarya da ludayi guda biyu,

ta raba madarar biyu ta mika min rabi kana ta zauna tana

ɗ

ibawa da ludayi tana baiwa su Naseem,

ai ko suka kar

ɓ

a suna ta sha,

A hankali na

ɗ

ibo nadarar cikin lodayi nakai bakina,

lumshe idanuna nayi jin

ɗ

umi da gar

ɗ

in madarar ya ratsa ni,ai ko na gyara zamata sai gashi na shanye madarar tass har ina tan

ɗ

e baki...

Bappa ya fito da shirin tafiya masallaci ya dube ni yana fa

ɗ

in

"To ni zan tafi masallaci yanzu ina zakuje tun da naga

kun gama shan madarar?".

kaina a kasa nace

"Yola zanje".

suka ha

ɗ

a baki da Inna wuro wajen fa

ɗ

ar. "Yola??".

Bappa yace

"To ke da zakije Yola me ya kawo ki rugan nan Yola da yake tacan gefe Yola da yake tacan mezai sa kibiyo ta nan?".

ko mai ban ce ba

sai kasa da kai na da nayi.

da sauri ya juya yanufi kofa yana fa

ɗ

in

"Bari na tafi kar na rasa sallah".

a hankali na mike nace

"Ni ma zan yi sallar".

Mero ta mike da sauri ta zubo min ruwa a buta ta mika min tare da nuna min ban

ɗ

aki.

na je nayi sarki kana n

afito nayi al'wala,

koda na fito na samu Inna wuro ta shinfi

ɗ

a min sallaya Mero kuma na rike da Nasmah sai wasa da gashin kanta daya cukuikuye take,

bayan na idar da sallar ina zaune kan taburma tuni su Naseem sun yi bacci,sai na gyara musu kwanciya kan t

aburman na rufe su da abun goyon su.

Mero da Inna wuro ma duk lokacin sun shiga yin sallah..

ina zaune jigum...

Bappa ya shigo da sallama,

na amsa kallon in da su Naseem suke kwance yayi kana yace

"A'a ya zaki kwantar da yara a wannan gurin sanyin ke baky

ajin sanyi?".

murya ya

ɗ

agaga yashiga kiran Mero,

da sauri Mero ta fito yace

"Kira Sumaye tazo ta

ɗ

aga yaran nan anan ya za'a barsu cikin sanyi".

da sauri Inna wuro tafito tana fa

ɗ

in

"Ai kwanciya sukayi ne".

ta dube ni tana cigaba da fa

ɗ

in

"Ke ma in kin

gama ki taso a sanyin nan".

ta

ɗ

auke su ta kaisu

ɗ

aki.

numfashi na sauke wai yau mu ake ce wa mutashi a cikin sanyi kar sanyi ya kamamu Allah sarki rayuwa bayan acikin ta mukayi rayuwar wata biyu da

ɗ

ori..

A sannu na mike nabi bayan su muka shiga cikin

bukka.

abakin gado gado irin na Fulanuka in da aka kwantar da su Nasmah na zauna.

tace idan ina jin bacci na gyara na kwanta a gefen su,a hankali kuwa na gyara dan kuwa baccin nake ji...

Washegari da safe bayan mun karya da lafiyayyen tuwon gari miyar

ɗ

a

nyen kuka wan da yaji man shanu, muka kara da kunu.

Bappa ya shigo da madara acikin kwarya mai

ɗ

umi ya bawa Inna wuro yace ta bawa su Nasmah,

guri ya samu a gefe ya zauna kana ya dube ni sannan yace

"To yanzu kam gari ya waye bakuwa idan kika fita zaki sam

i motar tafiya Yola dan daga nan babu wani nisan kirki sosai".

Kai na akasa na amsa da to,

mikewa yayi yashiga bukkan sa ya fito da robar maganin da jiya ya shafa mana,

ya dawo ya zauna ya

ɗ

au ki Naseem yana shafa mishi maganin a guraren da yaji ciwo yace

"Amma kam dai ha

ɗ

arin mota ne wannan sai yau na da

ɗ

a ganin raunukan ashe da yawa ko

ɓ

arayi kuka ha

ɗ

u da su a hanya suka yi muku duka haka,dan yanzu

ɓ

arayi rashin imanin su gaba yake har yara ma basu bari ba".

ƙ

walla naji ya cika min ido tuno da yadda akayi

muka ji ciwon, cikin zubda ƙwalla nace

"A'a ba hatsari ko dukan

ɓ

arayi bane fa

ɗ

owa mukayi daga kan wani tudu".

da mamaki Inna wuro tace

"Ikon Allah garin yaya?".

Bappa ya

ɗ

an sakai ta shafa masa maganin yana fa

ɗ

in

"Garin yaya a ina kuka sami tudu ku da kuk

e mota ba tafiyar kafa ba kuma kince ba ha

ɗ

ari bane".

nace

"Eh acan cikin daji acan ta wani guri da nisa zamu zan sauka a kan tudun shine na zame shi kuma ya su

ɓ

uce a hannnuna ya gungura yafa

ɗ

i kasa ita kuma tana bayana tare da ita muka isa kasa shine na

fa

ɗ

o a kan hannuna".

gaba

ɗ

ayan su suka zuba min ido alamun na zartata da kuma magana ta kana Bappa yace

"Menene yakai ku cikin daji da har kuka kai ga jin rauni??".

kasa nayi da kai na ina wasa da ƴan yatsu na yayin da gudun hawaye na suka tsananta cikin

rawar murya da kuka ke son kwace min.

a hankali nafara basu labarin rayuwa ta tun daga farko har yau da nake zaune a gaban su.

Salati Inna wuro ta sake gaba

ɗ

aya jikin ta yagama yin sanyi har sai da ta

ɗ

iga ƙwalla cike da tausaya wa rayuwar mu,

Bakin zani

n ta takai tashare

ɗ

an guntun kwallar da ya fito mata tana fa

ɗ

in

"Ikon Allah lallai kinga rayuwa rayuwar ki abun a duba ne, me kika tsare wa mutanen nan da zasu jefaki cikin wannan mawuyacin hali, har ya shafi yaran da basusan kansu ba bare susan mecece du

niyar, wannan wani irin zalunci ne".

Inna wuro ta karashe maganar tana jan hanci.

Bappa kuwa kai ya jinjina cike da dattako

sannan yace

"Allah mai girma da

ɗ

aukaka,

lallai Allah shi ke kare ba wansa a duk inda yake, yatsare ku yakuma kare ku da sharrin na

momin daji masu cutarwa har kuka fito batare da cutar wan wani dabba ba,".

shiru Bappa yayi tare da zuba min ido na

ɗ

an wani lokaci zuwa can kuma sai ya girgiza kan sa sannan yace

"Mutane dai ko da yaushe burinsu su zalunci

ɗ

an uwan su ko ribar me zasu ci

da yin hakan?."

yayi maganar yana mike wa,

da sauri Inna wuro ta

ɗ

ago tana duban sa,

in da buta yake yanufa yasun kuya yasoma al'wala yana idar wa ya mike, yashige bukkar sa.

numfashi Inna wuro ta sauke,

tare da mai da duban ta kaina

tace "Allah ya tabba

tar da alkhairi".

Amin nace batare da sanin inda batun nata ya dosa ba.

bayan Bappa nabi na kallo ganin yayi al'wala kuma lokacin sallah baiyi ba...

Muna nan zaune can yafito rike da jarbi a hannunsa bakinsa na motsi alamun lazumi yake, in da yatashi

ɗ

azu

yadawo ya zauna,

numfashi yaja ya sauke tare da yin gyaran murya sannan yasoma magana

"Hakika asiri akayi miki mummunar asiri ma kuwa,

wanda ya sa akayi asirin da wanda ya ai kata sihirin babu imani azuciyar su,

bakin sihiri ne mai matukar duhun gaske, r

ashin imanin wan da ya ai kata abun yakai yakawo,

dan kuwa asirin ba zai ta

ɓ

a karyewa ba har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login