Showing 6001 words to 9000 words out of 99881 words

Chapter 3 - AMEENATOU BOOK1 COMPLETE

MAMUHGEE   

07 Oct 2026

799

gabaki Daya tarin danyar zina

rin kasim ya bawa Omar tin a daren jiyan da Akai rubuce rubuce komai sunan Omar aka Sanya sbd Omar shine zai riqe musu dukiyarsu dashi dashi din Dan haka gaba dayanta ta Omar ce gashi kaf acikinsu ukun da suka samu me yawan gasken ta kasim din tafi ta kowa

yawa hakama ta Omar din Dan haka lissafinta ma da aka hada din hankali bazai taba daukaba.

Wani mummunan hayaqin tashin hankali ne mamman yaji Yana fita kunnuwansa Yana gurbata numfashinsa dake fita da daqyar.

Lameenu kuwa manyan idanuwansa ya fiddo

waje suna sauyawa zuwa jajir hannuwansa na daukan rawar tashin hankali yayi saurin qanqame hannuwan Yana kasa boye firgicinsa duk yanda yaso.

Juyawa yayi ya Kalli inda mamman yake zuciyarsa na dauka wani irin radadin zafi da 'dacin baqin cikin da Bai t

aba sanin da akwaisa ba.

Akan Omar dukkaninsu suka mayar da kallansu lokaci Daya zuciyoyinsu naci da wata irin wutan tafasar zuci.

Me kenan?

Omar sukaiwa kisan su kasim din kenan tinda shine yafi kowa arziki a Ashalawa kenan yanzu ko me?

Me Hakan k

e nufi da cewan kasim ya bawa Omar taskar arzikinsa gaba Daya?

Lameenu a tasa zuciyar kuwa abu Daya ya sani shine tinda suka riga suka kawar dasu kasim akan zinariyar to kowama yayi musu shamaki da ita inda suka aika su jamilu can zasu aika koma waye,

Sun Riga sun fara aikinda Babu tsayawa sai sun mallaketa,

Omar bazai taba hanasu mallakarta ba Dan zai musu zarran da bazasu taba kamosa ba har abada Kila,

Tayaya zasu kallesa a samansu su suna qasansa bayan sune sukai dirty work din Daya basa Arzikin du

kiyar.

Sake kallan juna sukai shida mamman har lokacin Babu Wanda zuciyarsa ba tafasa takeyi cikin tashin hankali da tsoron tabbatuwar abinda aka fada din ba.

Omar kuwa har lokacin Yana cikin halin rashin lfy Daya rufesa da kukan rashinsu kasim Daya

kasa dawo dashi daidai.

Zinariyar kuwa baa tsaya komaiba aka ware ta Omar da kasim aka ware masa abarsa shine zai kula da mahaifiyar kasim Daman tamkar itace ta haifesa yake.

Ta jamilu kuwa batareda tinanin komai ba ko bin tsarin Daya kamata ba haka

aka Kara rabe musu su uku,mamman da lameenu Da Omar din Wanda yace ya yafe musu aka barmusu su biyun.

Kason da suka samu ba qaramin kaso bane da zai ishesu Gina rayuwarsu cikin wadata sosai da Kwanciyar hankali tareda samarwa Kai suna da wani matsayin m

a Amma duk wannan Bai saukar da mummunan nauyin Daya Riga ya danne zuciyarsu ba data rikide a dare Daya Takoma wata sabuwa daban da kadan Baya isarta.

Gabaki Daya baqin cikin duniya ba basusan dandanonsa ba shine dabaibaiye da zuciyoyinsu akan mahaukaci

yar arzikin da suke kallan Omar dashi Wanda basajin zai taba sauka matiqar ba sune suka kasance mallakinta ba Kokuma rabinta ma.

Tafiya zaayi da Omar sbd baturen dayayi musu alkawarin Basu irin rayuwar da suke so shi da kasim kafin rasuwar kasim din Dan

haka ana rufe su kasim tashin hankalin Omar ya qaru sbd Kai tsaye su mamman sukace ba zasu bisu ba su zasu zauna anan su sake samun zinariya kafin su biyosa.

Su biyar din basu taba rabuwaba tinda suke a rayuwarsu sai wannan ranar da biyunsu suka bar du

niya gaba Daya sai Kuma yanzu da zaa tafi da Omar abarsu Badan sunso ba sai Dan ana son nuna musu fin karfi.

Mr Jaden da tin farko Allah ya Saka masa kasim arai sosai fiyeda kowa a Ashalawa sbd ladabinsa da nutsuwarsa data fita daban haka kawai yaji baz

ai iya barin Omar ba a Nan bayan rasuwar kasim Dan yariga yayi musu alkawari hakama zuciyarsa Bata yardar masa barin Omar a tsakanin mamman da lameenu ba Dan haka baiyi tsaiko a tafiyar tasu ba duk yanda Omar ke cikin tsananin tashin hankalin rabuwa dasu m

amman Amma Shima yanason cika burinsu shi da kasim na rayuwar Kwanciyar hankali da nutsuwa tareda wadatar ilimi Dan haka yabi Mr Jaden din tinda su mamman din zasu biyo Daga Baya.

Mamman da lameenu tamkar tsokar jininsu ce ake yanka ana rabasu da ita

sukeji a lokacinda suke kallo Omar zai tafi da tarin arzikin da suke ganin sunada cikakkiyar haqqi akanta tinda sune sukai aikin kawar da me ita din Dan haka kukansu da baqin cikinsu na tafiyar akan Hakan ne sedai zuciyoyinsu ne kadai ke kika Banda idanuwa

nsu da suka bushe Babu komai Dake cikinsu bayan radadin

Jan bacin Rai suna kallo har Mr Jaden Dake riqe da hannun Omar ya jasa suka nufi filin da helicopter din dazai daukesu yazo ya daukesu suka bar dajin Ashalawa.

##MAMUH#

#TOOTOOHOT

#JAMAAL JEEY SEEL

AH

#AMEENATOU SEELAH

#ZAFIN KAI

#LOVE

#DEEP

#ROM

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Gud

a biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki

bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[2/19, 1:45 PM] MG: *_AMEENATOU_*

_Mamuhgee_

#ZafafaBiyar

#Arewabooks@Mamuhgee

5

Lagos suka Isa da Omar Wanda tini zazzabi da ciwo me karfin gaske ya rufesa Wanda idan suka so a lokacin Mr Jaden zai iy

a karasa illatasa ya gudu da dibbin dukiyar Amma Sam har cikin ransa bayajin zai iya Hakan Dan take kaunar Omar din ta cikesa musamman da a bayyane mutuwar Rabin jikinsa ta tabasa wadda ba zai taba mantawa har abada ba,Dan ko Babu kauna irin shaquwa da ras

hin rabuwarsu tin haihuwa dole kowannensu ya rabu ciki kuwa harda su mamman duk da babu Wanda yasan sune sukai kisan.

Mr Jaden na da gidan kansa Daya mallaka a cikin garin Lagos me girman gaske Dan haka ba asibiti ya nufa dashi Kai tsaye ba gidansa daya

yi kama da Akira mansion suka nufo bayan yasa ankira likitan da zaizo ya duba Omar cikin gaggawa.

Isarsu Babu Bata lokaci aka shige da Omar har Daya daga cikin dakunansa Dake sama har cikin toilet take manyan yaransa biyu Ahmed da Aron suka gyare Omar d

in tsaf suka tsaftace sa daga datti da jinin jikinsa da duk ya bushe.

Kusan Omar din Baya hayyacinsa Dan haka suna gama gyarasa kusan gajeran wando sabo kadai suka Saka masa sai aka kwantar dashi a lafiyayyar gadon Dake dakin tareda ragewa AC karfi suka

fice daidai isowar likita da nurse namiji Daya sai Mr Jaden.

Bude musu dakin Ahmed yayi Yana matsawa gefe suka shiga.

Kallansa Dr yayi ya raunikan jikinsa sai Kuma zazzabin gaske me qarfi dayake Saka jikinsa wani irin jijjiga.

Babu Bata lokaci ya

fara dubasa cikin sauri sbd ganin Yana buqatan taimakon gaggawa.

Da farko akwai inda yake buqatan dinkuna sosai a jikinsa sbd deep yanka Daya samu sosai Dan haka su aka fara duk da an masa allura Amma Yana cikin azaba sosai sedai ko motsi Baya iyawa ha

r aka dauki tsawon lokaci sosai aka gama.

Ruwa da wasu alluran akai masa tareda rubuta maganin da zai buqata Sha suka fito akan zaa daukarwa Omar din nurse me kulawa dashi.

Bayan tafiyar su Dr sai alokacin Mr Jaden ya samu kansa Shima yaje yayi wanka

yaci lafiyayyar abincin da aka jere masa su a dining ya koshi ya kunna wayoyinsa ya ringa wayoyi tsawon lokaci kafin ya shige yayi Kwanciyarsa yafara baccin Hutu.

Omar Bai farfado ba sai bayan kwana Daya da wuni Wanda har hankalin Mr Jaden yafara tashi

sai gashi ya farka Kuma lafiya kalau Babu zazzabi ko wani ciwon sai raunikansa da Suma zasu warke a hankali.

Kulawa dashi sosai nurse dasu Ahmed sukai harya samu damar yin wanka da kansa yayo alwala yazo Ahmed dayake musulmi Dan uwansa ya nuna masa gab

as yayi ramakon sallolin dasuke kansa duk da ba wani ilimi ko sani akan Addini suke dashi sosai ba Amma dai sunsan sallah Kuma basa tsallaketa.

Ko kafin ya gama sallolinsa tini aka shigo da abinci aka jere masa su lafiyayyu masu Kara lafiya da drinks ma

su sanyi kadan.

Aron ne ya shigo Shima da wasu sabbin kayan sakawar bayan wainda aka kawo masa kafin ya fito wanka.

Yana idar da sallan abincin ya kalla tareda juya idanuwansa Yana sake kallan dakin dayake ciki din Wanda Basu taba sanin akwai tsari i

rinsa ba duk yanda suke hararo rayuwar kudi da Jin dadi Basu dauka haka abin yake ba a zahiri.

Tamkar mace haka yaji idanuwansa sun ciko da wani irin Hawaye masu tsananin zafi da radadin rashin su kasim a duniya daidai lokacinda ya kamata su ji dadi,

B

ai taba sanin samuwar arzikinsu zai tafi da jini da rayuwar Yan uwansu Rabin jikinsu ba da tini ya Dena rokarwa kansa arzikin.

Su kasim sun bar duniya basa tareda shi hakama su mamman dasuke raye a yanzu basa tareda juna,tayaya zai fara rayuwa Babu su,S

uma su mamman din tayaya zasuyi rayuwa Babu shi din.

Share hawayensa yayi yana daga hannuwansa yayiwa iyayensu dasu kasim adduar dacewa da Rahama Suma su mamman yayi musu adduar Allah ya Basu abinda sukai burin samu acan Ashalawa din kafin su baro.

M

iqewa yayi daidai shigowar Ahmed Wanda kaman shine Mr Jaden ya bawa Ragamar kulawa da Omar yanda ya kamata tinda sune suke Addini Daya da juna.

Kallansa Ahmed keyi Yana Dan sake fuska cikin kulawa ya sanar dashi ya taso yaci abinci sbd lokacin Shan maga

ninsa yayi.

Ba musu Omar din ya taso sbd su Ahmed din sun girmesa sosai Dan alama Dan zasuyi shekaru talatin su zuwa sama shikuwa a lokacin ne suke shekarunsu na ashirin zuwa da Daya.

Abincin kudi Kai tsaye zai kira abinda yake kalla a gabansa da sunan

abincin,

Brown basmati rice ce da aka dafa da abubuwan da bama zai iya gane me dame bane a ciki Se brown chicken breast a jere cikin wata glass bowl daban.

Ahmed ne ya basa kwari gwiwan fara cin abincin Wanda Yana fara Kai spoon na farko bakinsa idanu

wansa suka ciko da Hawaye zuciyarsa na karyewa da tino Yan uwansa su mamman ko sun samu sunci abincin Daren kuwa kokuwa ma kila suna can cikin azabar duhu da zafin ramin gurin Gina.

Ahmed Dake kallansa Yana tinanin Allah me bawa Wanda yaso,

Gasunan dai

sunata Fadi tashin nema Amma ga yaro qanqani kaman Omar Allah ya basa Arzikinda zasu lalace a karkashinsa gurin bauta masa kaman bayi.

Harya ci abincin ya gama Hawaye ne ke tsiyaya daga idanuwansa da sukai jajir Babu farin ciki ko kadan a ransa Dan kuw

a rayuwar da zai fuskanta Babu seelahs ko Daya a cikinta bazai taba farin ciki ba duk Jin dadin dazai samu acikinta.

Bayan gamawarsa Ahmed da kansa ya kwashe kayan ya fice dasu tareda dawowa sukai sallahn ishai a tare dakin tukuna ya fito ya sauko ya ba

rosa ya sake samun hutawa kaman yanda Mr Jaden yace abarsa ya huta sosai ya dawo daidai tukuna.

Zaune yake shiru har kusan dare sosai kafin ya kwanta bacci ya daukesa Bai farka ba sai asuba.

Bayan sallan asuba da baisan time ba yasan dai lokaci yayi

Yana idarwa sake kwantawa yayi sbd maganinsa akwai masu Saka bacci sosai Dan Mr Jaden ya sanarwa Dr Omar din kaf rayuwarsa Baya samun baccin Daya kamata musamman a wannan lokacin shiyasa aka rubuta hadda maganin bacci.

Washe gari ma haka ya sake wuni

daga cin abinci sai sallah Se bacci,

Daga Ahmed Se Aron ne kadai suke Dan shigowa Dan su Dan debe masa kewa Amma Sam Babu walwala ko farin ciki a tattareda shi.

Mr Jaden baya zama kwata kwata sbd komawa da zaiyi qasarsa Poland Kuma duk yanda yaso tafiy

a da Omar abin bazai yiyuba a yanzu Dan haka dole zai barsa yaje ya dawo kafin can anyiwa Omar din komai da komai na id cards da sauransu.

Kafin tafiyar Mr Jaden cikin kwana biyu yayi kokarin ganin Omar yafara sakewa sosai Dan yanason inganta rayuwarsa

fiyeda yanda ake tinani,

Yanason mayarda rayuwar Omar abar alfahari ga Yan uwansa Da Kuma duk Wanda zaiyi muamala dashi,

Yanason Omar ya samu ingantacciyar rayuwar da har abada bazai taba tinani ko shaawan komawa Ashalawa Koda kuwa ziyara ne bare Dan wan

i abin daban Dan haka Babu Bata lokaci ya nema lawyernsa na Nan Nigeria me zaman kansa qwararre Akai rubuce rubuce akan zallan tsananin dukiyar Omar wadda kusan yawanta takusa ta dukiyar Mr Jaden din Dan haka a rubuce Mr Jaden da Omar abokanan kasuwanci ne

da dukiyarsu ta Hadu tareda adadin ta kowa.

Omar ya amince da Mr Jaden dari Nisa dari sbd kasim ya yarda dashi sosai da sosai kafin ya rasu Dan haka Shima ya miqa dukkanin yardarsa ga Mr Jaden batareda Jin komaiba aka basa takardu duka ya Saka thumbpri

nt nasa aka sealing.

Kafin tafiyar Mr Jaden duk wata sutura tin daga kan underwears da singlet da qananun kaya da manya har turaruka da mayukan da Omar zaiyi amfani dasu da takarman da zai Saka da duk wani abin buqata na rayuwa Saida aka siyosu tsadaddu

masu kyau da tsari aka zuba a dakinsa Wanda yake sama babba da toilet dinsa.

Abu na farko daya bari shine zasu fara da basa ilimin Daya kamata Dan haka babban Dan amanansa Ahmed da Aron sune yabarwa komai a hannunsa Dan haka bayan tafiyarsa Id cards ak

a fara yi masa da passport da banki da komai sai da Akai masa kafin aka tanada malamai biyu masu kyau aka daukar masa Dan karatun da aka fara Babu kama hannun yaro.

Tin tinanin Yan uwansa na dauke masa hankali Yana rabuwa gida biyu har su Ahmed suka Bud

e masa wuta sosai akan karatun Wanda yakejin kaman bazai iya ba sbd Bai fara ba tin Yana kankani harya zo yafara Maida hankali sosai da sosai Baji ba Gani Dan kuwa Aron Sam Baya masa da sauki akan karatun Dan Mr Jaden ya Basu tabbacin akan karatun karsu ma

sa da sauki ko kadan sosai yake buqatan Omar ya San kansa ya tsayu da kansa.

A bangaren Addininsa ma sosai Ahmed ke taimaka masa Dan haka ya sake zaucewa akan karatun ba wasa ko kadan.

Ahankali ahankali ya fara Bude kansa sosai komai na shiya yanda y

a kamata Dan kuwa tamkar hannun sojojin koyan aikin soja aka miqasa a hannunsu Aron Babu wasa ko kadan akan lamarin nasa.

Babu ranar da Baya kewansu mamman da lameenu dasu yake kwana yake tashi a ransa sedai Babu yanda zaiyi tinda baimasan ta yanda zai

ji daga garesu ba bare ganinsu dole sai ranarda Mr Jaden ya dawo shine kadai yasan Wanda zai kira a ashalawa a hadasa dasu a waya suji junansu hakama shi kadai ne Wanda yasan yanda zaiyi yakaisa ashalawa din idanma ganinsu yakeson yi gashi Mr Jaden kullum

sukai waya basa tabbacin bazai dawo daukansa ba sai yafara fahimtar karatu ya iya turanci Dan haka ya sake Maida hankali sosai akan karatun.

Bayan kusan watanni masu Dan yawa rayuwarsa ta sauya cikin kankanin lokacinda baiyi tsammani ba shi kansa,

Ya s

auya sosai ya samu Kwanciyar hankali da nutsuwar rayuwa duk da akwai kadaici a tattareda shi sbd daga shi sai su Aron da masu aikin gidan ne suke rayuwa,

Baya muamala da mutane sbd koyaushe Yana gida sai Kuma idan sun fita yawon Shan iska ko siyayya ko ka

llan ball da sauransu Wanda sosai ake kokarin yin duk abinda zai sakashi Jin walwala ko makamanciyarta.

#MAMUH#

#AMEENATOU

#DEEP

#JAMAAL JEEY SEELAH

#BLACKMONEY

#LOVE

#CRAZY

#LAHOT

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsuts

ar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 0916

6221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[2/19, 1:45 PM] MG: *_AMEENATOU_*

_Mamuhgee_

#Arewabooks@Mamuhgee

#ZafafaBi

yar

6

*_ASHNA BEAUTY SKINCARE_*

Free class free class

Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwa

n kyauta

Carwash

Airfreshner

Liquid soap

Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058

Karku Bari wannan damar ta wuceku

*********

Babban abinda yafara sauyawa sosai a rayuwar Omar shine harshen

yare,

Daga Aron har Ahmed dayake musulmi basa Jin Hausa Daman tin farko da dubaru suke magana dashi Dan haka da karfi da yaji yaren turanci ya fara kama bakinsa Dan kuwa ko Ahmed dayakewa kallan nasa ba bahaushe bane yaren igala ne da aka haifesa a Lagos

ya tashi a Lagos Dan haka tini Omar ya sake ya fada yaren turanci Shima Yana cabawa.

Sabo da shakuwa dole ya shiga tsakaninsu duk da Yana girmamasu a matsayin wainda suka girmesa su Kuma suna kulawa dashi kaman jininsu Dan kuwa Babu abinda bazasu iyawa

Mr Jaden ba ko Yana kasar ko bayanan Dan shine gata da rufin asirinsu da iyalansu.

Mutum ne shi Daya inganta rayuwarsu sosai yanada alheri baida rowa Sam shiyasa suka zama Yan amanansa Dan ya dade a Nigeria shekaru sosai anan yake huldodinsa da yawansu.

******Lokaci yaja Omar tini ya kwana biyu da shiga makarantar da ake kira yaqi da jahilci wadda kusan acan kansa ya qarasa budewa yanzu ba laifi Yana iya abubuwa wa kansa da da sama wainda su Ahmed suka koyar dashi da Kuma iliminsa Daya fara basa,

Shin

e yake zuwa da kansa yaje ya dawo da mota batareda ankaisa ba hakama Kuma Yana zuwa banki ya cire kudi da kansa batareda wani ya raka sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login