Showing 12001 words to 15000 words out of 99881 words
baturiya da baqar fata ne suka Hadu suka haifesu sedai Allah yayi musu arzikin tserewa dauko gashi irin na mahaifiyarsu hakama hasken Basu wani dauko nata ba na Dad dinsu ne sedai sun fisa haske sosai duk da mam seelah
ya Dade da komawa tamkar baturen a harkar rayuwarsa gabaki Daya.
Omar ya dawo Poland inda yake riqe da komai yanxu na nasu dukiyar da kamfanin sbd Dad dinsa ya huta Dan haka yanzu kwata kwata Mr Jaden ya aje aiki sbd manyanci hutawa kawai yakeyi a gida
shida mum din Omar ne akan komai Kuma kaman yanda kowa yasani yake Gani Omar Jaden seelah ya wuce ajin su mam ta bangaren ratsawan ilimi da qwarewa a aiki ga class din ma ba Daya ba.
Sun tashi daga inda suke sbd dawowansa kwata kwata da matarsa Dan hak
a sun koma wani Sabon mansion din daban da suke rayuwa a ciki shida iyayen nasa da matarsa wadda har lokacin Allah Bai Basu haihuwa ba.
Jamaal suna cika 17 years a duniya kakarsu Dake tsananin sonsu fiyeda komai da kowa ta rasu bayan ta musulunta a hann
un jamaal wanda shine yafi kusanci da
ita sosai fiyeda kowa a gidan nasu Kuma itace tafi ganesu fiyeda kowa a family duk da halayensu sosai suketa banbanta Dana juna tin suna fara tasowa,
Raayoyinsu suna Dan banbanta Amma dai halayensu shine abinda Kai ts
aye ya banbance Jamaal daban Haroon daban.
Rasuwar Granny ya Saka Dr Aleena shida damuwa sosai harta koma koyaushe tana gida sbd a bayan Sam batada time na gidanta da 'yayanta mum dince ke kulawa dasu tana nuna musu kauna kaman ta hadiyesu.
Rasuwarta
duk wani hali na mam ya fara fitowa Wanda yafara bawa Dr Aleena mamaki me tsananin gaske Dan kuwa Kai tsaye ya nuna mata Nigeria zasu tattara su koma gabaki dayansu.
Da farko ta dauka ba da gaske yake ba Amma daga baya ya rufe idonsa da Babu Imani ko D
aya a ciki ya Bata zabi ko ta bisu ko ya dauke yayansa ya tafi dasu yabarta.
Bata taba Shiga tsoro da tashin hankali ba rayuwarta irin wannan sai a wannan lokacin.
Omar tafara nema ta sanar masa komai yayiwa mam din magana Amma Sam mam Bai yadda ba d
aga karshe ma rashin fahimtar akansu yaso qarewa Dan haka ya fita a zancen.
Su jamaal Basu San meyake faruwa ba sbd karatu sukeyi sosai basa wani zama gida musamman jamaal da shine yake karatun medicine kaman mum dinsu Haroon ma yaso medicine din Amma Y
ana Shan wuyar karatu ba kaman Jamaal ba sai mum dinsa ta sakashi karantar law.
Duk yanda Dr Aleena taso riqe yayanta abin gagara Yayi gashi batason tayi kararsa sbd tana tsananin son mijinta Dan haka ta Yanke shawarar binsa Amma ba zaman can dindin ba
zata dawo Poland tanayi tana Dan Kai masa ziyara itada yayanta.
Da zasu koma kwata kwata Nigeria din dukiyar su Jamaal ta Dade da shiga hannunsa Dan haka tata dinma da yawanta sun kwashe sun taho da ita kusan 70% sun baro 30% a Poland din.
A Lagos su
ka Bude sabon Babin rayuwar masu hannu da Mai a makeken mansion gidansa Dake manne Dana lameenu hakama na Omar na manne da nasa Shikuma sbd tin suna can suka Aiko da kudaden da aka zube masu tarin yawa aka Gina musu shi a anguwar security dinta kadai zai b
aka nutsuwa da Kwanciyar hankalin da duke me kudi yake buqata.
Matar lameenu ta haihu yayanta har so biyu duk mata ta Haifa Fadeela seelah da Aysha seelah.
Daga anguwar har cikin mansion din da suke rayuwa a cikinsa Babu abinda ya banbanta Dana rayuw
ar luxury da suka baro a Poland Dan haka su Jamaal Basu wani samu damuwa ba hakama mum dinsu ba laifi taji she's ok sedai
hidimominta na can data baro tanajin damuwarsu musamman asibitinta Data karbu tana cikin manyan asibitocin Poland din.
Anan din ma
lafiyayyar tsadaddiyar asibiti Alh mam seelah ya budewa Dr Aleena me tsadan gaske aka zuba doctors da kwararrin ma'aikata tafara aiki ahankali ahankali harta fara sabawa tafara sakewa.
Su Jamaal kuwa Basu wani jimaba suka koma Poland makaranta Amma Basu
wani jima ba Haroon yafara shiga damuwa da hadda su ciwo sbd baitaba rayuwa Babu iyayensu ba
Kai tsaye Dad dinsu ya dawo dashi Nigeria karatun sbd Daman yafisonsu a kusa dashi.
Jamaal tin farko shine Wanda yafi Jin mahaifiyarsu a ransa fiyeda Dad din
su sbd tausayin datake basa sosai kan rashin hutun datake samu ga tinda granny dinsu ta rasu mum din ta sake shiga damuwa gashi Dad yakaita Nigeria bataso sbd Bata sababa Dan haka koyaushe mum dinsa itace a gaba cikin ransa kafin dad.
Tinda Haroon ya da
wo Nigeria hankalinsa ya kwanta sbd Yana tareda iyayensa,.ita Kuma mum dinsu bataso Hakan ba ko kadan Dan haka ta sake shiga damuwa sosai sosai Dan har gobe batada shiri ko niyar zaman tabbata a Nigeria musamman data fara fahimtar dukiyar Alh Mam din sake
babbaka takeyi sosai fiyeda tinani sbd mummunan business din dasuke gudanarwa a bayan fagen business din gasken da akasan sunayi Dan kuwa suna cikin wainda sunansu yafara yaduwa Yana karadewa sbd kudinsu Dake magana.
A nata tsarin data yankewa kanta duk
iyar ma bar masa zatayi gaba Daya ta tattara ta komawarta kasarta ta riqe 'danta Daya tinda shi Haroon sosai yanzu yaketa samun shaquwa da Dad dinsa fiyeda Jamaal Wanda shikuma acan wata irin kauna Mai karfi da shaquwa ce take shiga tsakaninsa da Dad Omar
Wanda haryanxu Bai samu haihuwa ba.
***Shekaru sun Dan Kara ja Dan kusan Haroon Dake Nigeria karatunsa yafara Nisa Wanda Dad dinsa ke tsananin alfahari dashi Dan kuwa kusan a matakin dayake Kai yafara sanin huldodin Dad dinsa da Dad lameenu Wanda duk da
basa Ashalawa a yanzu Amma suna cikin masu fada a cikinta Dan kuwa Babu huldar da zaa kulla a gama a Ashalawa batareda saninsu ba ko kasonsu,
A matsayi da matakin da suka Kai jini da rayukan da suka kawosu matsayin bazasu kirgu ba Dan haka Allah yake sak
e musu talalan yanda sukeso suke samu Dan a jere da layin masu kudin gaske idan zaa ambata Seelahs na Daya daga Yan farko farko.
Sunada money and power fiyeda yanda ake zato,
Sunada tarin girma da mutunci a idanuwan mutane sbd suna cikin masu bugun gab
a su Bada tallafi da taimako duk lokacinda zaa buqaci Hakan sbd son sake samun matsayi da mutunci a idanuwan mutane talakawa da manyan mutane.
Duk tarin daruruwan arzikin da Allah yayi musu haryanxu Omar ne a gabansu Dan kuwa takowanne bangaren haryanxu
shine a gaba kafin su,
Baya Nigeria Amma yanada tarin dukiya da kadarori da suna a Nigeria musamman haryanxu dayake tareda Aron da Ahmed Yan amanar da suka zama tamkar wasu Yan uwansa na jinin musamman Shima nasa dangin suka koma sirkin Muslims da ahlulk
itabi Dan zuriar mr Jaden gaba dayansu sun Dade da amsarsa a matsayin nasu kaman yanda Shima Jamaal nasu familyn yake a sirke.
#MAMUH#
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free c
lass free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiy
a huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma
ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[2/20, 3:44 PM] MG: *_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabooks@Mamuhgee
#ZafafaBiyar
9
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
As
salamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanya
r shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
**********
Kwatsam labarin rasuwar Mum din Dad Omar ta riski familyn seelahs Dake Nigeria dole suka tattara suka tafi gaisuwa da Alh Lameenu se
elah da matarsa harma da yayansa sai Alh Mam da Dr Aleena wadda batada niyar dawowa matiqar ta tafin.
Haroon seelah Bai samu Daman binsu ba sbd tarin karatun Dake gabansa,
Duk yanda mum dinsu taso ya aje karatun ya bisu su tafi tare ya qarasa acan Sam
Bai aminta da Hakan ba Dan a rayuwarsa Babu wanda yakeson burgewa da son sakawa farin ciki irin mahaifinsa hakam shi kansa Dad Yana son dansa ya riqa sosai ya qware a harkar sharia Dan tsayawa ga duk abinda ya shafi ahalinsu.
Dr Aleena tin kafin ta tafi
Kai tsaye ta sanar da Mam idan ta tafi bazata dawo ba Kai tsaye Shima ya Bata zabin idan ta tafi zai rabu da ita
Ba musu ta aminta da Hakan tinda tasan 'danta Daya Yana acan tareda ita Dan haka ta amince a ranar da zasu tafi ya saketa suna Isa can kasar
ma suka shigar da divorce dinsu take Akai komai aka gama batareda yayansu sun sani ba hakama Kai tsaye Bata buqaci komai na sakin da ake bayarwa ba a kasarsu ta yafe masa
Dukiyarta datake hannunsa tabar masa akan ya kulawa yayanta sbd bataga alaman zai B
ata ba Dan kwata kwata Babu sunanta akan komai na dukiyar duka ya cire ya mallake.
Jamaal ne kadai yasan iyayen nasa sun rabu Haroon Bai saniba Dan haka Jamaal sosai yaji tausayin mahaifiyarsa yaci gaba da Bata kulawa Dan tashiga damuwa sosai batada kow
a sai shi din a yanzu sai Omar Daya zama tamkar yayanta.
Har sukai kwanakinsu suka gama suka tafi Dad din Baya wani samun Daman ganin Jamaal sbd Jamaal din dayaji Baya buqatan ganinsa sbd abinda yayiwa mum din,
Shi Dan Kai tsaye ne zai iya Jin tsanar D
ad din Dan haka ya zabi nesanta kansa dashi a Dan lokacin kafin ya sauko.
Bayan rasuwar mamma kaman yanda Omar ke Kiran Mrs Jaden sosai yake kulawa da Dad dinsa shida matarsa Nur sbd tsufa da manyanci Daya rufesa sosai,
Ko shekara baa rufaba da rasuwar
mamma Dad din Shima ya rasu bayan sun mallakawa Omar komai nasu ya gaji wata irin sabuwar dukiya me yawan gaske shi kadai take hankalinsu mamman yayi mummunan tashi abinda suke jima suna dannewa ya taso Dan haka gaba Daya idanuwansu da zuciyoyinsu suka ko
ma kan OMAR JEEDEN SEELAH Wanda shi a nasa bangaren Akoda yaushe yanzu cikin baqin ciki da kuncin rashin MASOYAnsa na asalin gaske yakeyi kasim seelah da iyayen riqonsa da suka daukesa tamkar Dan cikinsu da suka Haifa.
******Bayan abubuwa sun lafa komai
ya zama daidai,kowa ya fuskanci rayuwarsa ciki kuwa harda Dr Aleena wadda hasken idaniyarta,Rabin ranta datake jinsa tsakiyar zuciyarta fiyeda komai da kowa 'danta JAMAAL MAM SEELAH ya tsaya cak a kan rayuwarta Bai bari damuwa ko wani qunci ya lalata rayu
warta ba Saida ya tabbatarda da koma asalin Dr Aleena seelah dinta ta dawo rayuwarta ta da mace me qwazo da aji da wayewa tareda sanin ya kamata da burgewa harma da kokari akan aikinta ta bangare Daya Kuma ga sauran dukiyarta datake kulawa sosai da ita tan
a sake fadada business dinta dukiyarta na qaruwa sbd tanada connections da dama sosai.
Jamaal shine karfin gwiwanta Kuma kuzarin datake karfafa kanta tana komawa babbar macen Daya kamata sbd Sam Bai yarda yaga rauni a tareda ita ba,
Dan shi din kwata k
wata ba mutum ne Mai yadda Wani ya takaka ba Koda kuwa Yana sama dakai ne Dan Yana girmama sanin darajar Kai fiyeda komai.
Jamaal shine ya Dora mahaifiyarsa a turban hasken musiluncin da mahaifansu ya kasa dorata duk tsawon shekaru zaman auren da sukai
har sai da yayanta sukai wayo Jamaal ya musuluntar da ita itada mahaifiyarta da Shikenan mahaifiyarta zata mutu ahlulkitabinta.
Tana son danta Haroon sosai kaman yanda takeson Jamaal Amma matsayin Jamaal daban yake Dana kowa aranta Kuma daga Dad din har
Haroon sun San da Hakan sedai Shima Dad din yafi qawa zucin Jamaal sbd tsananin zafin kansa Dan Yana kaunarsa akan Hakan fiyeda komai,
Jamaal dinsa Baya daukan reni ko kadan sabanin Haroon da karatun sheriar da yakeyi duk ya Sanyaya zuciyarsa ya koma Yan
a kallan komai akan tsari na sharia Dan tsoron aikatawa Dan gudun sabawa sharia.
Duk Dad keson Jamaal kusa dashi Hakan Baya samuwa sedai ya kawo musu ziyara a ya Dan yi watanni ya koma Amma Sam Baya iya rabuwa da mahaifiyarsa Dan itace abinda yafi komai
so a duniya fiyeda koma da kowa Dan haka itama mum din Bata fargaban zuwansa Dan tasan zai dawo mata.
****Dad Omar Jaden seelah ya dawo Nigeria da zama a karo na farko tin bayan barinta sedai yazo yayi ziyara yayi Hutu ko wani lalurar ya koma Amma wa
nnan Karan ya dawo ne sbd nacin Yan uwansu su mamma da lameenu Da suka matsu su hade guri Daya da Dan uwansu Rabin jikinsu,
Dawowansa Nigeria ya Sakasu samun wata irin nutsuwa da Kwanciyar hankalin da Basu taba samuba tinda suka rabu dashi se yanzu Daya
dawo gasu gashi ahali Daya zuria Daya.
Duniyar duk Wanda yasan seelahs gabaki Daya da iyalinsu Basu taba sanin su ukun ba uwa Daya Uba Daya suke ba sbd tare aka Sansu tare ake jinsu hakama suna Daya da suke amfani dashi hakama dukkaninsu Babu Wanda ya
taba fadawa wani ko Yan jarida masu fira dasu abu Daya suke fada musu su din Yan uwane da jini Daya yake yawo a jikinsu.
Kaman mansions dinsu suke a jere haka securities dinsu kusan duk Daya ne Kuma dawowan Alh Omar Jaden seelah ya Saka aka sake samun s
ecurities na gidansa daban shi Amma na gidan lameenu da Mam Daya ne.
Tareda Jamaal ya dawo Nigeria Dan haka Jamaal din a gidansa yake zaune tareda shi sbd Mom Nur Bata biyaosa ba tana can itama aikinta datakeyi acan Bata saki ba shi Kuma Bai takurata ba
.
Alh Mam ya sake aure tini ya auri matar wani abokin huldansu Daya rasu anan Lagos wadda suke kira da Mum Atee asalin sunanta Atika.
***Tinda Alh Omar ya dawo Nigeria kullum busy yake daga shi har su Ahmed da Aron da yanzu bawai masu aikinsa bane
Suma sun zama kaman abokanan aikinsa Dan ya Basu matsayi me kyau Dan haka Sam basa zama sai sunga sun gama daidaita komai nasa anan Nigeria din yafara huldodinsa kaman kowa.
Da farko su Alh Lameenu sun masa tayin su hade dukiyarsu kaman yanda ta Mam da
lameenu din take Amma sbd akwai dukiyar dayake son warewa mahaifiyar kasim da haryanxu tana Raye sai yace su datakata tukuna.
Hakan da yayi ba qaramin kular dasu yayi musamman lameenu
Dan haka ko sati biyu baa rufa ba da maganar aka bugawa Alh Omar din
waya cewan innar kasimu ta rasu gidanta datake ciki Wanda Omar din ya Gina mata a kauyen na alfarma da Kwanciyar hankali kawai cikin dare akaga ya kama da wuta Dan haka gawarta ma kurmus aka samu.
Ya shiga tashin hankali da mamaki sosai da Jin wannan m
ummunan labarin sbd baifi sati ba da yayi magana da ita a waya duk da ta tsufa sosai.
A ranar ya shirya suka bi jirgin shi da JAMAAL da Baba Ahmed zuwa gombe.
Sai dare suka Isa
Suna sauka motocin da aka tanada suna jiransa da securities suka kama ha
nyar kauyen da sai sunyi kusan kwana da wuni Basu Isa ba Dan gaba Daya yayi Nisan
da kaman ma baa Nigeria suke ba can asalin asalinsu Wanda ake Kiran kauyen da suna Kartako.
Tafiya sosai sukai tareda jigata Amma dai dole sai je yayi jana'izan inna Dan
kuwa itace uwar Data rage masa a duniya Kuma ta tafi tabarsa kaman yanda kasim ya tafi ya barta.
Koda suka Isa Jamaal duk karfin halinda amai ya ringa yi sbd Bai taba wannan wahalan ba duk da ga AC ga komai a mota Amma dai ya gaji matiqar gaske baima t
aba zuwa irin wainnan gurarenba ko a waya kuwa Bai taba ganinsu ba bare Dan dayasan hakane da Bazai ce zai taho tareda Dad Omar din ba.
Isowarsa ya Saka mutane taruwa anata tururuwar gaidashi kaman zasu masa sujjada sbd girmamawa Dan kaf kauyen Babu Wan
da baisan Omar seelah ba,
Seelah Daya kwalli Daya daya rage Mai tinawa da asalinsa tareda taimkawa kowa Dake kauyen,
Shi kadai seelah din Daya rage musu tin daga kan iyayensu har sauran da tini suka mance da kauyen.
A taqaice ma dai shi kadai suka san
i a yanzu.
Anyi jana'izan tin kafin isowarsa Dan haka addua kawai akayi ya zauna ya tattauna da manyan kauyen sosai wainda duk suke a bushe kaman Kara,
Kowa ka kalla a kauyen kaman kazo karkarar aljanu haka suke duk sun bushe duk da Yana tallafawa sosa
i Dan kaman shine yake ciyar da kauyen gabaki Daya.
Inna duka rayuwarta Yaya biyu ta Haifa,
Kasim da indo wadda take aure a kauyen kusa dasu harda 'yayanta biyu Maza sai kanwar mijinta AMEENAH datake riqo Dan haka ya buqaci ganinsu.
Koda aka aika Ki
ranta tazo tana ganinsa ta fashe da kuka Dan shine Dan uwanta itama Daya daya rage mata.
#MAMUH#
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class