Showing 15001 words to 18000 words out of 99881 words
/>
Assalamu alaikum ya
r uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku neme
ta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku pa
yment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[2/20, 3:44 PM] MG: *_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabooks@Mamuhgee
#ZafafaBiyar
10
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman ind
a zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number
kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
**********
Zuciyar Omar sosai ta sosu ganin rayuwar da Ayshatu Indo take ciki Dan haka take ya Yanke shawarar mayar dasu cikin gombe sbd rayuwar 'yayanta ta inganta hakama mijinta
Wanda take ya amince Dan Daman Yana fita binni yan kasuwancinsa na siyarda dabbobi.
Lamarin masu abin duniya Babu Bata lokaci a ranar suka juyo suka baro sai washe gari da asuba suka iso gombe.
Lafiyayyar tsadaddiyar hotel din Daya sauka anan aka sau
kar dasu Ayshatu da yayanta da mijinta Jamaal kuwa acan sama ya sauka dakinsa daban sbd rashin lfy sosai ya rufesa.
Amina ma kanwar mijin Ayshatu sosai take ta amai da zazzabi me karfi Daya Saka dole aka sanar da Omar yasa aka kaisu asibiti take aka Bat
a gado.
Lamarin kaman wasa saiga Jamaal ya kwanta ciwo Shima Dan haka a ranar yabi jirgi ya shida Aron suka koma Lagos.
Suma su Ayshatu jinya sosai sukai asibiti ta Amina wadda taji jiki sosai sbd Bata taba fitowa binni ba.
Koda aka sallamosu asib
iti anriga an samu gidan ansiya lafiyayye daidai su an Saka musu furnitures daidai misalin masu rufin asiri sbd bayason ya sakar musu kudi sosai yanason sufara sanin rayuwar garin idan zasu iya tukuna.
Duk wannan abin da akeyi Jamaal da idonsa baiga mut
anen da Dad Omar yaje Gani a kauyen ba bare wainda yazo dasu.
Abinka da mutanen kauye da karamci da son mayarda alkhairi Kai tsaye Babba yayiwa Omar kyautar Kanwarsa dayake so fiyeda komai a duniya wadda yafisonta akan 'yayansa Daya haifa da cikinsa.
Ita kanta Ayshatu Jin tayi tayi Naam da Hakan Dan haka ta roki Omar akan ya amince.
Shiru yayi tareda kallan budurwar yarinyar da akace an basa din tana zaune a tsakar gidan tana alwala cikin nutsuwa da sanyin jiki.
Fara ce sol kamanta da Yayanta Wa
nda yake kaman ubanta Dan ya Isa haihuwan nata kaman an tsaga Kara,
Ba qazama bace tanada tsafta sosai shiyasa haskenta yake fresh a Koda yaushe duk da tana kauye kwata kwata Bata aikin wahala sbd idan akwai abinda Babbah ya tsani Gani a rayuwarsa shine g
aninta tana wahala shiyasa baiyi wata wata ba yayi kyautarta inda zataje tayi rayuwar Kwanciyar hankali.
Kawu Nuhu Wanda matarsa da yayansa harma da Amina da Yan kauyensu da yawa suke Kiransa Babbah Ya taso a baida kowa a rayuwarsa sai Kanwarsa da mah
aifiyarsa ta bar masa bayan ta rasu gurin haihuwarta,
Amina sunan mahaifiyarsu ne data rasu ya mayarwa Kanwar tasa,
Masifaffe ne shi Kuma mafadacin da baida sauki hakama baisan kowa ba sai kansa,
Babu abinda yake girmamawa da ganin mutuncinsu idan ba
kudi ba,
Yana girmama kudi,
Yana Basu girmansu,
Yana ganin kimarsu fiyeda kowa Dan kowa zindir yake kallansa idan har baida kudi,
Masu kudi kawai yake saukewa hula ya mutunta,
Duk duniyarsa Amina ce kadai abinda yafi so fiyeda kudi,
Itakadaice abinda
take sakasu rissinawa idan ya kafe akan Abu,
Ko Mai garin kauyensu shakkar rashin arzikin babba yakeyi sbd Baya shakkar kowa hakama kauyensu da zagayen ansan Amina ce kadai abinda yake Saka zuciyar babba girgiza Amma ko Barayin dabbobi na shiga gidan kow
a a kauyen Amma basa shiga gidan babba Dan Shima kiris ne ya rage masa ya zama Dan ta'addan idan har zaiyi kudin Dan haka Daman dama Kawai yake Jira ta barin kauye sai gata Allah ya kawo.
Kafin Ayshatu yayi aure so biyu suna rabuwa sbd suna kuntatawa Am
ina sai da ya auri Ayshatu ya Bata matsayi me girma a ransa sbd tsananin son da takewa Amina na tsakani da Allah tin daga zuciyarta Kuma ta riqeta tamkar yarta data Haifa har itama ta haifi nata yayan biyu duka Maza daga Nan haihuwar ta tsaya har suka fara
girma.
Duk yanda babba ke tsananin son Amina nata son datake masa yafi Hakan Dan ita sbd shi ta zabi zama kimtsatsiya muka kamilar yarinyar datafi kowa nutsuwa a kauyen tareda mutunci Dan kuwa Bata fita ko kofar gida ko ganinta sai dace ake ganinta Dan
kwata kwata Bata fita koyaushe tana cikin gida killace.
Tana tsananin son Dadah da Babba kaman sune suka haifeta Dan haka ko yanzu da suka Bada aurenta ga Wanda Bata taba ganiba bare sani Bata musu ba kaman yanda Shima Omar din kawai ya karbeta bayan y
a karanceta cikin qanqanin lokaci.
Bai buqaci komai daga garesu bayan matar kaman yadda suka basa ita Dan haka Kai tsaye ba wani biki ko wata hidima auren kawai aka dauka bayan wata Daya da dawowansu gombe kenan Dan haka Kai tsaye ya tafi da ita Amma Sa
ida babba ya rakota har gidanta yaga duniyar da suke ciki ya koma Yana hawayen rabuwa da Amina.
Ansaka yayan Ayshatu makaranta hakama babba an basa jari kasuwanci yakeyi ba laifi Kuma Yana more rayuwarsa a binni Dan idan ya fara yawo ko gajiya bayayi it
a Kuma Ayshatu kasuwancin cikin gida takeyi itama na Yan kulle kulle.
Matar Omar Bata daga hankalinta akan aurensa ba sbd Jin wacece matar daga kauye ta fito,
Hakama su mamman mamakin auren kawai sukayi ta yanda mutum kamarsa da duniya ake respecting
da shaawa ace ya auro yar kauye yarinya Kuma,
Shi Alh lameenu hankalinsa tashi yayi da auren sosai Wanda gaba Daya zuciyarsa yaji tana kasa samun nutsuwa ya Kalli Alh mam a lokacinda yake sake Jin damuwar auren yace,
"Mamman me kake Gani zai iya biyo
bayan wannan auren na Omar?
Yaushe ne burin shekara da shekaru zai cika?
Wannan burin daf yake da zama tarihi idan har Omar zai fara aure aure."
Wayar sake hannu Alh mam ya ajiye gefen tsadaddiyar Turkish Royal sofa din Dake palon dasuke Yana dagowa y
a Kalli Alh lameenun yace,
"Kana tinanin wannan burin ko shi Omar din zai iya hanasa cika?
Idan ban mallaki dukiyar Omar ba har abada bana kallona Mai arziki Duk kuwa abinda zan Tara din....
Katsesa Alh lameenu yayi da cewa
"Hankalinmu na kwance
ne duk shekarun Nan sbd Omar Bai taba samun haihuwa ba,hakama acan Baya mun Jira ne mr and Mrs Jaden su mutu dukiyarsu ta taru ta zama ta Omar din kafin mu dauko mataki
Yanzu dukiyar ta zama tasa Kuma gashi a kusa damu yanda muke so Amma Kuma yanzu yaqara
aure
Baka Tinanin zai iya samun haihuwa idan har yaci gaba da auren Nan??
Shiru Alh mam yayi zuciyarta na daukan nauyi ahankali Dan kuwa basajin zasu iya tsayawa jiran Omar samu haihuwa,idan ma ya fara samun haihuwar to idan yayan dari zai Haifa sai s
un kawar dasu gefe sbd Babu wani Rai da bazasu iya janyewaba akan buri da kudirinsu dayafi shekara da shekaru tin suna matasansu.
Tinani suka shiga dukansu musamman lameenu da hankalinsa gaba Daya shi ya tashi akan auren shi tin kafin wani abu ya shigo
gabansu yaji Yana buqatan a cire matar da Omar din ya auro daga lissafi.
Rayuwar Amina a gidan mijin data kasa sabawa da shi sbd rayuwarsu akwai banbanci tazarar sama da kasa Amma Kuma sbd masu aikin da aka zuba mata da Mai kulawa da ita da koya mata
abubuwa da yawa sai tafara Dan sakewa tana koyan abubuwan da dama Wanda Bata dauki lokaci ba mijinta kuwa ya amsheta amatsayin matarsa.
Zamansu Daya ya Saka soyayyarta da tausayinta masu karfi shigar Omar
Ita kuwa Daman tini ta kamu da sonsa kawai tana
kama kanta ne sbd ganin kaman yafi karfinta.
Sabuwar rayuwa sosai suka Bude ta sabbin ma'auratan da suke cikin sabuwar soyayyar juna,
Gogewa tafara yi ta zama matar gidan mijinta Dan kuwa sosai take kokarin kulawa da mijinta kaman wadda tayi boko ta w
aye sosai.
Shi kuwa sanyinta da nutsuwarta tareda tsananin nutsuwan dayake samu da ita ya saka zuciyarsa kamuwa da Sonta fiyeda yanda yayi tinani gashi ita din yarinya ce sosai take narke masa tana sakashi Jin kansa tamkar sabon saurayi duk ta gama kame
gangar jiki da zuciyarsa.
Jamaal ma yaji dadin zama da ita sosai fiyeda yanda yayi tinani duk da batajin turanci shikuma ba sosai yakejin hausar ba Baya ma iya doguwar Hausa duk kame Kame ne,
Jamaal ya koma gidan Dad dinsa sedai Bai wani jima ba ya
koma sbd hutunta Daya qare na makaranta.
*********Kaman yanda ake cewa kaddara ta rigayi fata kwatsam sai ga ciki a jikin Amina Wanda ya girgiza duniyar Alh Omar Jaden seelah,
Ya girgiza sosai sbd Bai taba Saka ran zai haihu din ba,
Yanada ciwo a z
uciyarsa na shekaru akan rashin haihuwa Kuma ya Riga ya cirewa haihuwar Rai shiyasa bayyanar cikin ya girgizasa matikar gaske.
Ita kanta Amina Bata Saka ran samun haihuwa ba sbd ta Riga ta yaddarwa kanta zata zauna dashi ahakan ba haihuwa so itama samun
cikin ya Sakata mamaki me tsananin gaske da farin cikin gaske duk a lokaci Daya.
Tinda ta samu cikin ya daukesa suka bar kasar kusan watanninsu uku kafin suka dawo lokacin cikin yakai wata shida Babu Wanda yasan dashi bayan shi da ita sai masu aikinta
da suka Saba da ita sosai suke mata biyayya.
#MAMUH#
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda
zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only
09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 70
0
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi
tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[2/21, 4:40 PM] MG: *_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabooks@Mamuhgee
#ZafafaBiyar
11
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakank
i Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Kark
u Bari wannan damar ta wuceku
**********
Ko Nur datake matar Dad Omar din kaman an rufe masa Baki Bai fada mata cikin Amina ba sbd tausayinta Dayaji ya rufesa akan Hakan Dan haka yakejin bayason daga mata hankali ko Sakata damuwa ta hanyar fada mat
a sai kawai ya share,
Aminansa Yan uwansa su Alh mam na Bai fada musu ba sbd sun Riga sun fara manyanta wane maganar ciki zaije Yana fada musu kawai fatan haihuwan aminan lafiya yakeyi idan Kuma yaga abin zaiyi yawa zai dauketa ne yakaita Poland ta haih
u acan sbd bayason ko irinsu bikin sunan Nan yafi son komai nasa quite ba hayaniya hankali kwance yayi naming babynsa batareda wani biki biki sai iya su family da friends kadan suci suci su Sha suyiwa Allah Godia Dan haka yake tsananin kulawa da tattalin a
minarsa Dan ta samu babban matsayi a zuciya da rayuwarsa na musamman gashi Kuma zata zama uwar yayansa,macen da zata fara haifar masa jinin kansa.
Su Babbah ma basusan da cikin ba sbd kunya bazata iya barin Amina fadawa dadah tanada ciki ba bare Babba D
an haka tayi shiru batareda ta iya fada din ba har ciki yanata Kara kusantar cike watannin haihuwarsa.
*******Mummunan tashin hankalin farko Daya fara ziyartar rayuwar Alh Omar jeden seelah itace wayuwar gari da Akai da mutuwar secretary dinsa Daya kw
ana Yana aiki a office,
Kisa ce ta tsafta wadda seda Akai aka Gano ba Alh Omar din bane Dan kuwa a office dinsa yake Yana aikin dasuke buqatan miqawa da gaggawa a washe gari.
Da farko baa dauka kisa bace sai da aka bincika abinda ya kashesa aka Gano
allura Akai masa wadda ta tsayar da bugun zuciyarsa take tareda tsiyayo jini ta hancinsa da kinnensa Amma sun goge sedai anga sauran jinin.
Duk iya bincike baa iya Gano komai gameda Wanda suka kashesa ba Kuma duk tsananin securities Dake office din suna
Nan Amma sun Bada tabbacin Babu wani baqo ko wani Daya shigo a Daren.
Hakanan case din Alh mam seelah ya kashesa tareda sallamar duka securities din ma'aikata ya zuba wasu sabbi sbd bawa Dan uwansu tsaro.
Hankalin Omar Bai tashi ba sbd Bai dauka shi
aka kawowa harin ba Amma dai baiji dadiba sosai shiyasa ma ya Saka familyn secretary din nasa cikin wainda nauyinsu yake kansa Dan tallafa musu.
Alh Mam da lameenu ransu yafara tsananta Baci tareda tashi tsaye ga lamarin Dan kuwa basa son wankin hula y
akaisu dare har a samu matsala a abinda sukeso Dan haka suka sauya taku tareda Yanke shawarar Kai tsaye gama komai ba Jira.
A hanyar omar jeden ta zuwa airport da daddare zaiyi tafiya suka samu accident na Kai tsaye da yayi sanadin rayuwar drivernsa da
raunin Aron sosai shi kansa ya Dan samu rauni kadan Amma dai Allah ya Hana komai samunsa.
Asibiti Akai dasu aka dubasa gawar drivern Kuma aka miqawa Yan uwansa bayan an gama komai hakama Aron an dubasa sosai tareda Omar din suka dawo gida.
Hankalin O
mar da Aron da Ahmed tashi yafara yi sbd wannan shine karon farko da suka samu accident a Yan kwanakin ba Wanda Babu ranar da basa duba lafiyar duk motan da Omar zai hau ba.
Basu sake shiga tashin hankali ba Saida aka kawowa motocin Omar din hari ba da
Rana tsaka a hanyar zuwa office hadda Harbin da baa samesa ba aka samu Aron a kafada Wanda ya Sakasa zubar da jini sosai take Yan Sanda da jamian tsaro suka kawo daukin gaggawa Wanda duk kariyarda aka bawa Omar Saida aka samu harbinsa a gefen hannunsa Shim
a.
Attackers din kafin ayi yunkurin kama su Daya daga cikinsu ya harbe sauran Daya bayan Daya Kuma ya gudu baa kamasa ba.
Yan jaridu da media tini suka cika wajen ana daukan rahotanni,
Hakama tini gaba Daya familyn seelahs suka shiga tashin hankali
da firgici musamman Alh lameenu da Mam Dan harsun qarasa asibitin da aka nufa da Omar din.
Amina ba qaramin tashi hankalinta yayi ba Dan haka tini tafara kuka ta kira Babba ta sanar musu,
Su kansu babban hankalinsu tini yayi mummunan tashi dajin kukan
Amina Dan haka ya ringa rarrashinta da Bata tabbacin suna Nan tafe Inshallah.
Washe gari asubar fari babba ya kamo hanyar Lagos a babbar motar Lagos Yana fatan Allah ya tsare Omar ya basa kariya sbd rayuwar Aminarsa taci gaba da zama cikin Jin dadi da g
ata da Kwanciyar hankali.
Saida ya kwana ya wuni a hanya kafin suka iso Kuma Yana isowa Kai tsaye asibiti yafara Isa daqyar aka barsa ya shiga da taimakon Ahmed ya dubo Omar din Wanda ake kokarin dawowa dashi gida.
Alh Mam seelah da Alh Lameenu seela
h duk suna tareda Omar din a lokacinda ya shigo dubasa sedai kallo Daya dukkaninsu sukai masa suka dauke Kai Dan Babu Wanda yasan waye she bare inda ya fito hakama Shima Omar din Bai sanar dasu waye babba din ba.
Gida suka dungumo suka dawo harda babban
Wanda Yana saukar da idanuwansa kan cikin dayake gaban Amina Jin yayi idanuwansa suna cikowa da hawayen farin cikin dabaisan zai taba ji ba idan yaga zuriari Aminarsa,
Yau Aminarsa ce daukeda juna biyu zata haifar masa wasu yayan bayan nasa.
Ita kanta
Aminar ganinsa ya Saka Hawaye cikowa daga idanuwanta suna gangarowa masu dumi hakanan taji jikinta yayi sanyi da tsananin farin ciki da kewan Dan uwanta Kuma ubanta,
Inama zai zauna da ita harta haihu Kokuma a mayarda ita gida ta haihu a gaban dadanta da
Babba Dan tasan Suma zasu so Hakan.
Farin cikinsa karuwa yayi ya qaraso lafiyayyar palon baqin da akai masa iso sanyin ac da qamshin arziki Tako ina Yana tashi ga wani sanyi da laushin carpet din tsakiyar palon dayake takawa suna ratsa jikinsa suna rag
e masa gajiya.
Qarasawa tayi itama ta zauna gefensa tana masa sannu da zuwa tareda tambayar meyasa Bai fada mata ya taso ba bare isowarsa ba.
Murmushin Jin dadi kawai ya sake Yana Jin kaman ta haihu kafin ya koma yayiwa abinda zata Haifa huduba da ka
nsa kafin ubansa ya masa Dan ganin yakeyi ko uban cikin bazai Kaisa son abinda zaa Haifa