Showing 9001 words to 12000 words out of 99881 words

Chapter 4 - AMEENATOU BOOK1 COMPLETE

MAMUHGEE   

07 Oct 2026

805

ba hakama siyayyar abubuwan buqatansa,

A rayuwarsa yanzu abu biyune ya rasa masu damun zuciyarsa kowanne dare shine

rashinsu mamman da lameenu a tareda shi sai Kuma rashin Mr Jaden da kusan zuwansa biyu Yana komawa batareda shi ba Amma yanzu Kam da komai nasa na tafiya ya kammala haka yayi bankwana dasu Aron ya tafi yanajin kaman ya rabu da Dan uwansa na jini

Amma Ahm

ed dashi suka tafi sbd shi har lokacin baiyi aure ba Bai da iyali sabanin Aron yanada family Dan haka shi aka barsa da kulawa da gidan suka koma Poland kwata kwata.

Da farko yaso ganawa dasu mamman kafin tafiyarsu Amma ba lokaci Dan haka dole Mr Jaden y

ayi masa alkawarin zaa kawo su Suma Nan Lagos su samu Dan ilimin shigowa mutane kafin akawosu Poland inda yake su hade suyi karatu kamansa.

Wannan alkawarin ne ya kwantawar da Omar hankali Wanda har sai dayayi magana dasu mamman da waya daga can Ashal

awa suka basa tabbacin suna Nan tafe Suma sun shirya tsaf.

Farin ciki da nutsuwan zuciyar Daya samu da Jin Hakan ya Sanyashi kwantar da hankalinsa daga Dan tsoron Daya shiga na samun kansa a wata qasar wata duniyar da baisan da ita ba Dan haka gaba Daya

yanzu ya kwantar da hankalinsa ya Maida akan karatunsa dayake Dan cimma buri ya samu dawowa yaje dubo mahaifiyar Kasimunsa da mahaifiyar jamilu.

A bangarensu mamman kuwa wata sabuwar duniyar rayuwar Baji ba Gani suka Bude a Ashalawa Dan kuwa gasu da

kananun shekaru Amma Kuma suna cikin yan lamba Daya na rashin imanin Ashalawa da bushewan zuciya.

Duk abinda suke son samu sunata samunsa da nasu da Wanda na karfin hali ne duk sun hada sun mallaka Dan haka suka Tara wata irin danyar dukiya da Suma basus

an ya zasu sarrafata ba,

Jini da rayukan da suka tafi Dan Saka hannunsu sunada Dan yawa a ashalawa Dan haka sunansu ya sake habbaka duk da Babu sauran Amma sunan seelahs Kam a Ashalawa yasake samun daguwa.

Basuda niyar barin Ashalawa sbd so suke ahanka

li ahankali sai sunkai sune manyan Ashalawa da zasu kwantar da Wanda sukeson kwantarwa su take su kashe.,suna son sukai sune manyan da acikin Ashalawa ko digon zinari bazata fita ba batareda izininsu ba da Kuma kasonsu.

Zuciyar mamman da lameenu ta riki

de daga seelahs ta koma wata abar daban da babu Wanda ke iya gane Menene a cikinta ba sai su kadai da yanzu sunfi kowa sanin zuciyoyin junansu.

Dukiyar hannun Omar Bata taba fita daga zuciyarsu ba Kona sekan Daya Dan kuwa itace har yanzu a qasan zuciyoy

insu da basajin har abada idan ba mallakarta sukai ba zasu ji abinda yake kirjinsu ya fada.

Duk wani mataki da sukeson takawa a rayuwarsu Dan mallakar dukiyar ne wadda duk yanda suke daukan Rai baa bakin komaiba yanzu suna mallakar zinariya haryanxu Bas

u samu abinda yayi Koda Rabin na Omar din bane Dan haka suke sake nutso a duhun zuciya.

A ranar da sukai waya da Omar ya sanar dasu kyakkyawar rayuwar dayake gudanarwa tareda nutsuwa da tarin wadata Jin sukai gabaki Daya hankalinsu ya tashi daga Ashalaw

a ya koma akan samarwa kansu ilimin da zai Basu ikon mallakar abubuwa da dama daga Omar din Dan haka take suka amince da tahowa inda yake din.

Abinda Basu sani ba shine Omar yariga yabar qasar Mr Jaden ya tafi dashi Poland Dan haka bayan isowarsu sunji

ciwon Hakan sosai Amma dai sunsan koman Daren dadewa zasu hade dashi Kuma abinda suke son kota halin yayane sai sun mallaka Koda abubuwa da dama zasu faru.

Aron ne mutum na farko daya fara banbance halinsu Dana Omar Dan kuwa su Babu sauki ko kadan a kul

awa dasu kamanshi,

Tinda suka zo yaketa iya kokarin kulawa dasu da karatunsu sedai kwata kwata Babu sauki.

Saida suka shafe watanni suna cin banza a mansion din akai musu komai kaman yanda akaiwa Omar tin daga Id cards da passport da acct suka fara way

ewa da harkar kafin Mr Jaden ya hadasu da abokan huldansa da lauyoyi na daban suka fidda dukiyarsu me yawan gaske ta danyar zinariyar Akai huldarta anan ne suka Hadu da Mr Owolowo bayaraben da shima ya goge a harkar danyar zinari ta gurbatacciyar hanya Dan

haka tini ya janyesu daga Mr Jaden suka koma gurinsa acan suka fara gogewa da karatu da harkar zinari ta hanyar ilimi da wayewa tini suka bar qasar suka gaba Daya suka bisa Angola acan suka fara karatunsu sosai Kuma suna kasuwancin zinarin sosai tareda wa

su huldodin na kasuwancin Daya kamata sabaninsa.

Ahankali ahankali Suma dukiyarsu tafara habbaka kaman yanda iliminsu da wayewarsu ke habbaka tareda sunayensu.

Kaman yanda rayuwa ke tafiyar musu daidai haka rayuwa ke tafiyarwa Omar daidai Wanda nasa

ilimin yafi nasu zurfi sosai hakama gaba Daya shi tasa rayuwar tamkar Dan gata yake gudanar da ita Dan kuwa Mr Jaden ya zama tamkar uban Daya haifesa sbd tini ya qara masa da sunansa akan nasa Dan ya zama asalin Dan qasar Kuma kaman yanda da yawa basu San

Mr Jaden ya taba haihuwa ba sai suke dauka Omar din dansa ne Daya Haifa a Nigeria sbd zaman da yayi acan sosai.

Matar Mr Jaden da farko ta qyamaci Omar Amma da shekaru suka fara ja ya goge ya koma tamkar baturen Shima hakama nutsuwa da tsananin son daya

ke wa mr Jaden kamar asalin Dad dinsa ya Sakata itama amincewa dashi a matsayin 'da.

Dukiyarsu Babu Haram Babu cuta ba cutatarwa kasuwanci akeyi da ita sosai tini ta qara haukacewa da habbaka ta bangare Daya Omar ya fara tsayuwa sosai a business ga bang

are Daya ya musuluntar da iyayen nasa Mr and mrs Jaden Dan haka suka sake samun nutsatsiyar rayuwa.

****Bangaren su mamman rayuwa tayi musu yanda suke so Tako ina daukaka suke sake samu da qananun shekarunsu Dan haka suna cikin matasan Dake tashen arz

iki me yawa,

An wayi gari abokin huldansu Mr Owolowo ya mutu sanadiyar bugawar zuciya ake tinani sbd jinin da aka samu ta hancinsa Yana fita da kunnuwansa Amma dai baa tsaya wani dogon bincike ba aka rufesa aka bar maganar daga Nan suka tattara suka bar

Angola suka dawo Nigeria suka Gina kansu Amma dai basa wani zama suna gurin Omar Wanda gabaki Daya idanuwansu da zuciyoyinsu sake shiga tashin hankali sukeyi idan suka ga rayuwar dayake ciki da irin mugun tashin da arzikinsa keyi.

Shekarar da Omar yayi

graduating daga karatunsa tareda su Akai biki na burgewa da Mr Jaden ya hada masa Wanda ya Tara manyan abokan huldansu da families nasu.

Su kansu su Omar din cikin farin ciki suke sosai sbd burinsa ya cika ayau ya samu kansa cikin ilimi me yalwa da Kwa

nciyar hankali tareda wayewa tamkar bashine me yawon kauyuka da daji ba.

Su kansu mamman sauyinsu a bayyane yake Dan ma sunfisa budewan ido sbd sunfisa yawon qasashe yanzu tinda kusan su dasu ake yawon duk business dinsu musamman yanzu da Babu Mr Owolow

o sune akan dukiyarsu da tasa da suke cinye fiyeda Rabi.

A gurin dinner din mamman ya kalla idanuwansa akan baturiyar qasar data dauki hankalinsa Badan komaiba sai Dan sanin mahaifinta akan sunan dayayi akan

harkar zinarin kasar Amma ya tsufa sosai yanz

u hakama ko gida baa fitowa dashi mahaifiyarta ce Akai itama mahaifiyar tata ta tsufa.

Da farko lamari ne da bazai taba yiyuwa garesa ya samu baturiyar Amma Kuma duba da Shima kudin ne dashi sosai ba laifi hakama yanada iliminsa da wayewarsa tareda kaya

nsa Dake Jan raayin mata da yawa sosai akansa yasa Hakan zata iya yiyuwa.

Babban abinda yabawa kowa mamakin bayan kwana biyu da dinner din shine soyayyar mamman da Aleena wadda Mr Jaden da mahaifiyar Aleena din da Omar sukai alkawarin hadasu aure Amma O

mar na ganin yanda mamman ya mutu akanta take ya Hana Mr Jaden sake tada maganar aurensa da Aleena sbd yayiwa Dan uwansa mamman farin cikin samun mace kaman Aleena duk da ba musulma bace Amma zuciyarta nada kyau musuluntar da ita bayan auren abune mara wuy

a.

Lameenu dayafi kowa sanin zuciyar mamman Baiyi mamakin farin ciki da tsananin son da mamman din kewa Aleena ba da yanda ya ringa sakin dukiyarsa kaman baisan zafinta ba wadda bawai damuwa Aleena tayi da dukiyar ba sbd shi takeso Kuma duk abinda mamma

n yakedashi tanada abinda yafisa fiyeda a kirga.

#MAMUH#

#JAMAAL JEEY SEELAH

#AMEENATOU

#DEEP

#ROM

#TOOHOT

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4

*_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wanna

n number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[2/20, 3:43 PM] MG: *_AMEENATOU_*

_Mamuhgee_

#Arewabooks@Mamuhgee

#ZafafaBiyar

7

*_ASHNA BEAUTY SKINCARE_*

Free class free class

Assalamu

alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta

Carwash

Airfreshner

Liquid soap

Gamasu nemana hanyar shiga

zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058

Karku Bari wannan damar ta wuceku

********

Iyayen Aleena sunada wani irin qyanqyami da kabilanci ga Wanda basu sani ba Sam duk da suna kallan su mamman din a matsayin family na Mr

Jaden sedai Sam Sam Basu aminta da mamman ba duk da Shima fari ne sosai kaman Omar Kuma kyakkyawa daya kusa ma yafi Omar din kyau amma dai hankalinsu yafi Kwanciya dari bisa dari akan Omar dasuke ganin kaman a taredasu ya taso duk da basusan yarinyartasa b

a Amma ai a tinaninsu a hannun Mr Jaden ya taso Kuma dansa ne Daya haifa acan.

Aleena a zuciyarta mam kaman yanda yanzu ake kiransa ya kwanta mata dari bisa dari sbd yakai duk mataki da tsarin datakeson namiji yakai mata,

Yanada kyau sosai da wayewan d

a baya shakka ko tsoron kowa,

Hakama yanada class Wanda taku ne Daya iya abinsa tinda ya samu kansa sabuwar duniyar datafi wadda suka fito,.yanada ilimi da dukiyar kansa da bazai taba damuwa da tata dukiyar ba hakama ya Bata tabbacin shine zai tattaro ya

dawo qasar da zama bazai taba daukanta zuwa koina ba Dan haka taji Hakan ya mata.

Omar Bai taba tinanin akwai Kokuma wata manufa zata shigo cikin maganar auren mamman da Aleena ba dan haka yafi kowa farin ciki

Su kansa su mum dinsa sunyi farin ciki dag

a baya Daya nuna musu Yanason su nuna farin cikinsu da Hakan.

Ansha fitina da damuwa sosai akan iyayen Aleena su amince Amma suka qi musamman mahaifinta Sam Sam Bai amince ba.

Har Aleena ta cire Rai sai kwatsam Dad din nata aka wayi gari ya mutu a da

kinsa kwance Yana Yana bacci.

Sun shiga tashin hankali sosai sbd Aleena na tsananin son Dad dinta fiyeda mum din shiyasa ma ta hakura da maganar auren mamman bawai Dan shekarunta basu Kai tayi abinda ranta yakeso ba sai dan Dad din kawai.

Jadens fami

ly sun shiga tashin hankali da firgicin mutuwar Mr Harris sbd kusancinsu da zamtowansu family friends tin tsawon lokaci me tsayin gaske.

Omar dasu mamman sun shiga damuwa sosai sosai Dan haka Omar ma yaji Yana sake son auren Aleena da mamman Dan ta samu

musulunta ita da mum dinta kafin Suma su rasa wannan damar kaman Mr Harris.

Shi kansa mamman yasan yanzu Kam Babu wata shamaki da zata shiga tsakaninsa da auren Aleena musamman yanzu da nauyin komai na kamfanin Dad dinta da uban dukiyarsa zasu dawo kan

ta.

Mutuwar Mr Harris ya taba Aleena da mum dinta sosai musamman mum din da Bata sake lafiya ba

Ba Bata lokaci Aleena ta sake amincewa mamman sbd tsananin kulawansa da tattalin dayake nuna musu ita da mum dinta.

Sunyi register na aurensu da komai h

akama auren musilunci suka fara yi wedding dinner Daya sukai bayan daurin auren da kwana Daya anan

Duniya ta sake sheda auren nasu Wanda da yawa manyan mutane da respected families Dake tareda su kusa da nesa duk sun samu halartowa.

Babban sa'ar da mam

man yasake tsintar rayuwarsa a ciki shine gabatar dashi da Mum din Aleena tayi ga abokanan huldansu na business da sauransu,

Da yawa ta gabatar dashi take ya nutsu ya fara samarwa kansa matsayin da suna a cikin manya ta hanyar nuna nutsuwa da tinani tared

a sanin ya kamata harma da bayyanarda tsananin kauna da son dayakewa Aleena da mahaifiyarta da yanzu shine zai tsaya musu.

Da yawan mutane sun yaba dashi Dan take take aka ringa recognizing nasa shida lameenu Wanda yake gabatarwa a matsayin Dan uwansa K

uma abokin tasa huldar.

Omar Baya buqatan gabatancin kowa sbd shi din sananne ne a cikinsu tini Kuma duk yanda suka yaba dasu mamman Omar ne a ransu da idanuwansu fiyedasu.

***Bayan auren mamman da Aleena ya nutsu ya duba ya karanta da kyau yaga du

k inda yake tinanin dukiyar Aleena abin ya wuce Nan Dan haka ya sake iya takunsa Dan kuwa son dayake nuna mata tini ya qarasa gamawa da ita da mum dinta take suka Dorasu akan dukiyarsu sbd ita Aleena batada time sbd karatunta na likitanci da saura kadan ta

kammala.

Lameenu ya koma Nigeria sbd gudanar musu da ayyukansu na can Kuma Shima Yana komawa Babu Bata lokaci yayi aure Wanda daga mamman har Omar sun halarta angama sun dawo.

Bayan dawowarsu ba jimawa Aleena ta fara aiki a Special Care hospital din

data Gina me tsarin Daya dauki kudi masu yawan gaske da hankalin mutane tareda zuba qwararrin doctors da qwararrin nurses da ma'aikata.

Fara aikinta yayi daidai da bayyanar ciki a tareda ita Wanda ya Saka mahaifiyarta da ita murna sosai kamar me

Sedai

duk murnarsu basukai ko Rabin ta mamman ba da Daman haihuwar yake Jira dukiya ta tabbata tasa Dan kuwa abinda zata Haifa shine zai gaje dukiyar to Kuma ai shine uban abinda zai Haifa din.

Omar yabar Poland Yana UK gurin qaro ilimi akan harkar business

sosai Wanda Shima acan ya Hadu da tasa matar yar asalin kasar Jamaica tin Yana can suka Kai karshe sedai shikam a Jamaica din sukaje Akai aurensu Kuma kowa ya samu halarta hadda Aleena da mum dinta duk da auren musulmai ne sun halarta.

Bayan auren daga

Omar din har Nur dinsa a UK suke sbd itama karatun takeyi Amma ita yanzu ne ma ta fara a matakin farko take.

Lameenu na Nigeria,

Mamman na Poland

Omar na UK,

Haka kowannensu yake gudanar da rayuwarsa bisa tsari da yanda yake Sonta Dan kuwa kowa takai

masa iya iyakar yanda yakeson.

Haihuwar Aleena ce ta sake hadasu guri Daya sbd farin ciki Mai tsananin gasken da suka samu rayuwarsu a ciki da karuwar seelahs,

Duk wani Wanda yake Hulda ko yasan seelahs Saida ya sheda farin ciki me tsananin gaske da

sukeyi da samun haihuwar farko a cikinsu Kuma Allah a Karan farko Saiya albarkace su da samun 'yan biyu duka Maza.

Mam Bai taba dauka ma zaiji irin farin ciki da tsananin kaunar yayan fiyeda komaiba Saida aka haifosu ya rungumesu jajaye dasu kaman wasu

taurari.

Mum din Aleena har hawayen farin ciki ta ringa yi tsabar murna kusan tata dukiyar mallaka musu ita tayi a matsayin will dinta idan ta mutu a Basu 60% na dukiyarta sauran 30 a bawa Aleena din.

Wannan will din ba qaramin dadi yayiwa mam ba Da

n haka soyayyar 'yayansa ta ninku a ransa Dan kuwa ya tabbatarda sune mukullin arzikinsa mara adadin dabai samu riqewaba sai yanzu,

Sune sa'arsa Daya Dade Yana jira ta shiga hannunsa,

A yanzu Daya samesu yasan dukiyar Aleena tasa ce itama tinda ta mahaif

iyarta ta zama tasa burinsa Daya ne ya rage a rayuwarsa shine mallakar dukiyar Omar wadda duk abinda zai mallaka idan ba ita suka mallaka ba bayajin zai iya numfashi me dadi.

#MAMUH#

#AMEENATOU

#LIFE

#ROM

#JJS

#THE SEELAHS

*_ZAFAFA BIYAR_*

1

*_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH k

eystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[2/20, 3:43 PM] MG: *_AMEENATOU_*

_M

amuhgee_

#Arewabooks@Mamuhgee

#ZafafaBiyar

8

ASHNA BEAUTY SKINCARE

Free class free class 

Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu

muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta

Carwash

Airfreshner

Liquid soap

Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058

Karku Bari wannan damar ta wuceku

*********

Bayan haihuwar Aleena Omar yasa

ke yiwa mam magana sosai akan musuluntarta Amma Sam mam Baya wani takurawa ko damuwa da maganar sbd ganin yakeyi duk lokacinda taso zata iya musuluntar tinda dai shi yasan yayansa musulmai zasu tashi a hannunsa.

MUHAMMAD HAROON HASSAN SEELAH da MUHAMMAD

JAMAAL HUSAIN SEELAH shine sunan da 'yayan sukaci Wanda daga Aleena har mum dinta Babu Wanda ya musawa sunan kawai dai suna kiransu da Haroon and Jamaal wani lokacin Kuma little seelahs.

Jamaal da Haroon identical twins ne da ko farcensu baka iya banba

ncewa bare wani abu nasu,

Kamanninsu sunyi mummunan yawan da dole ake banbance musu kalan tufafin sakawansu Dan gane waye Jamaal waye Haroon.

sun taso cikin tsananin kulawa da gata tareda asalin rayuwar da ake kira luxurious life,

Sun taso a cikakkun ha

lfcase Dan kuwa kana kallansu zakasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login