Showing 24001 words to 27000 words out of 99881 words
yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[2/22, 1:30 PM] MG: *_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewa
book@Mamuhgee
#ZafafaBiyar
15
ββKISSA TRAINING CLASS
π’
MASU SO SU KOYI KISSA
π
MASU SO SU IYA KISSA
π
MASU SO SU SAN KAN KISSA
π
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
π
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
π
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
π
KISSAN
IYA KWACE MIJI
π
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
π
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZAβAYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA.
KISSA SHΔ°NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
β€
οΈ
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
π
π₯³
KISSA CLASS PAYMENT IS 1k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH
πππ
20k EACH
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN SET NA TURAREN WUTA BY RUKY
ππ
ANOTHER 5 LUCKY MEMBE
RS ZASUCI KYAUTAN KAYAN MATA FROM HONEYDROPS KAYAN MATA
ππ
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
07012181461
**************
Shi kansa Ahmed wani tsananin kaunar yarinyar yakejin Yana shigars
a har cikin Rai da jininsa,
Jinin Omar abin so da girmamawa ne garesa,
Ahalin Mr Jaden Koda Baya duniya abin kauna ne garesa,
Son duk wani ahali na Mr Jaden tamkar ya tabbata ne garesu shi da Aron Wanda ya tafi Shima yabarsa,
Kaman yanda Aron ya Ba
da rayuwarsa Dan Bada kariya ga Omar tabbas Shima bazai taba kasa a gwiwansa ba gurin bawa Omar da abinda ya Haifa kariya ba,
Sedai kaman yanda Omar ya yanke shine idan har sunason Bata kariyar da zatai rayuwa a sake batareda tsoro ko fuskantar hadari d
a barazana ga rayuwarta data Wanda take hannunsu shine barinta a hannun Babbah tareda yin nesa da ita tareda Yanke alaqa dasu gaba Daya har sai ranarda komai ya fito fili ya tabbatarda abinda yake zargi akansu tinda Babu hujjoji manya a hannunsa.,
Wanna
n shine babban gatan da zaiyiwa 'yarsa ya Bata kariya shine Yanke alaqa dasu batareda duniya tasan shine ya haifeta ba,
Batareda duniyama tasan yanada 'yar da zata gajesa ba.
Rungume babyn a jikinsa Ahmed yayi tareda Jin kaman ya tafi da ita ga mahaifi
nta da zuciyarsa ke cikin tsananin qunci me nauyin gaske akan rashin mahaifiyarta da ita,
Wayarsa ya fiddo ahankali ya Saka Kiran Amintaccen Daya baro a asibitin gurin Omar da securities masu tsananin gaske yace ya bawa Omar wayar.
Duk da Yana cikin
wani irin mawuyacin hali ya amsa wayar sbd sanin me Hakan ke nufi.
Ahankali cikin sauti mara karfi da sanyi da nutsuwa yakewa yarsa huduba ta cikin wayar da Ahmed ya Kai kunnenta sautin muryar mahaifinta na shiga kunnan ahankali.
Da sunan mahaifiyart
a ya kirata bayan hudubar wato AMEENATOU OMAR JEEDEN SEELAH.
Yana gamawa Hawaye masu radadin gaske suka sauko daga idanuwansa daidai Nan ya kashe wayar tareda lumshe idanuwansa yanajin bazai taba warkewa daga wannan quncin baqin cikin da aka jefa rayuwa
rsa ba kaman yanda bazai taba yafewa duk Wanda yakeda Saka hannu a cikin duk kowace kisar da akaiwa Yan uwa da iyayensa harma da matarsa da 'yarsa da aka tilasta masa rabuwa da ita ba Koda kuwa su Lameenun ne da gaske.
Ahmed baicewa Dadah komai ba Saida
ya miqa mata AMEENATOU kafin ya sauke jakar dake rataye a jikinsa ya miqa mata ya Bude bakinsa da yayi nauyi ya sanar da ita maganar data qamar da ita daga tsayen tareda dorawa da kalmar
"Allah ya Raya AMEENATOU"
tana kallonsa kaman gunki harya bac
ewa ganinta ya fice daga asibitin gaba Daya.
Yana fita Kai tsaye a ranar ya juya ya koma sbd Bai yadda da kowa a tareda Omar ba yanzu idan ba kansa ba.
Ko da ya Isa cikin dare Kai tsaye asibitin ya nufa ya tadda jikin na Omar ya sake rikicewa hakama
ga babban mamakinsa Alh Lameenu seelah harma da Mam seelah ya diro qasar suna asibitin harma da iyalansu cikin mummunan tashin hankalin da damuwa me tsananin gaske data Saka zuciyar Omar kasa dauka take
yaji zuciyarsa na Neman fashewa da yanda suke nuna ba
qin cikinsu akan abinda ya faru da damuwa shiyasa jikinsa ya rikice.
Abinda yake sake taso masa yaji kansa na Neman bugawa shine sauyin securities da ko yaushe akeyi masa Yana daukan tsananin kulawa ne Ashe na daukan ransa ne.
Kaman yanda Basu nuna k
omai na haka ya danne nasa baqin cikin yana fatan samun lafiyarsa data Nur tukuna yasan ta yanda zai fara bincike akansu Dan kuwa mutuwar kasim data aminatu itace mutuwa mafi zafi dasukaiwa Yan uwansa.
Ahmed ma Sam Bai nuna komai a fuska ba saima Shirin
barin kasar a take Daya fara yiwa Omar Dan ko zasuyi bincike bazasuyisa Omar na kusa dasu ba Dan akwai hadari me girma tattare da Hakan,
Hakama idan a hukuma zasu miqa zancen meye hujja ko evidence nasu Kuma maganace akeyi ta cikin gida me duniya zata fa
da akan Omar idan Kai tsaye ya fito ya fada Yana zargin Yan uwansa na jini akan kisar matarsa da Yan uwansa a Baya batareda yanada hujja ba.
Ahmed Bai fadawa kowa kasar zasu bari ba shi kadai ya gama shirye shiryen komai hakama washe gari dukkanin aboka
n kasuwancin Omar take ya hada meeting na gaggawa dasu ya sanar dasu barin Omar kasar kwata kwata Dan haka dole a nada sabon president a kamfaninsa.
Ta bangaren kadarorinsa kuwa duk masu kulawa dasu ya qara musu tsaro da ma'aikata.
Su mam irin kulawa
n da suke bawa Dan uwansu tareda tattalawa yasa Shima duk da baida lafiya sosai yake nuna Jin dadinsa Yana jinjinawa kaunar da suke masa sukuma Hakan na sake musu dadi sosai ba qaramin tashin hankali suke ciki ba na Lameenu dayace kaman Omar yaso ganesa Da
n haka suke ta bibiyar Omar din da kulawa me tsananin gaske Dan su Gano idan ya fahimci wani abin Amma basuga alamar Hakan ba dan sosai yake nuna musu Jin dadinsa akan kulawansu da kaunar junansu na asalin jinin Seelahs.
Basu San da tafiyar ba sai ranar
da su Omar din zasu wuce ya sanar dasu zai koma Poland sbd jinyar kansa da Nur da har lokacin take kwance ba sauki.
Kallan juna sukai a sace zufa na Dan jiqa Alh Lameenu ta cikin tsadaddiyar shaddar Dake jikinsa kansa ya Dan Sara Dan kuwa idan har Omar
ya tafi me Akai kenan?
Su da suke fatan daga asibitin Nan sai barzahu sbd sun gama kammala komai a asibitin mutuwar tsafta zeyi irin tsarin mamman seelah,
Banbanci Aikin mamman da lameenu shine shi mamman Baya aikin gilla sbd ya tsani Bata jikinsa ko
hannuwansa da jinin Wanda ya kawar,
Koyaushe yafison neat aikin da bama zaa San wani ne yayisa ba,
Zai aikaka batareda ko kadan ansan wani ne yayi Hakan ba shiyasa duka ayyukansa dayayi da kansa suke neat ba zargi ba hukuma ba komai,
Ko a qasar turaw
a dasukeda bincike aikinsa neat ne,
Tin daga kan sirikinsa mahaifin Dr Aleena har sirikarsa da Mr Jaden babu Wanda zai taba kawo tinanin kisa ce ba mutuwar Allah ba Dan haka Babu wani bincike Daya hau kanΒ mutuwarsu komai nasa a natse hankali kwance yake
yinsa shiyasa ya masifar iya takunsa ko a gurin mutane anfi ganin girmansa da mutuncinsa ake masifar girmmamasa Dan ya iya Jan zarensa cikin aji da dubara.
Sabanin Alh Lameenu da shi Kai tsaye yakeyin Abu Babu kwana kwana Babu sauki ba sassauci idan zai
yi aiki da kansa na danyar jini yakeyi Dan kuwa shi jini ne zaa zubar ba Imani ba tausayi bare gudun abin zaije ya dawo shiyasa ma ya buqaci ko yanzu yayi aikin Omar da kansa sbd tabbatarda matsalarsu tazo karshe yasan shine ya kawar da ita matsalan da kan
sa abinda yake zuciyarsa na shekaru ya fada masa yaji sanyi.
Maganar tafiyar Omar ta girgizasu musamman mamman da yanzu ne yake buqatan daukaka kansa sbd yayansa dasuke gab da Isa riqon dukiyar mahaifinsu su zama matasan da Suma zaa ringa ambatar sunans
u da mutuntawa a matsayin yayan Alh Mam seelah,
Hakama babban fargabar Mam itace Omar na komawa Poland 'dansa dayake jiran ya gama karatunsa ya dawo dashi hannunsa Hakan bazata yiyuba sbd matiqar Omar da Mum dinsa na guri Daya Jamaal bazai taba dawowa Nig
eria gurinsa ba shikuwa yanzu Yama fi Jin tsananin so da kaunar Jamaal a tareda shi fiyeda Haroon Dake tareda shi sbd Jamaal Dake nesa yafi shiga ransa sabanin Haroon da kullum suna tare.
Lameenu kuwa shi a yanzu yafi buqatan rayuwar Omar din fiyeda duk
iyar tasa,
Idan Omar yabar duniya shine zaiji ya samu nutsuwa sbd ya kasa yadda da Omar Bai ganesa ba yaqi nunawa ne kawai Dan haka shi yanzu asirinsa baa rufe yake ba matiqar Omar na duniya gashi Yanxu Yana maganar yabar inda suke ganin duk wani motsinsa
zai tafi inda basa ganinsa Dan haka komai zai iya faruwa Dan haka hankalinsu su dukan baa kwance yake ba da tafiyar.
Ga babban mamakinsu da shock dinsu kafin suyi wani yunkurin rarrashinsa su hanasa tafiyar a ranar ma jirginsu zai daga Ahmed Babu Bata
lokaci ya buqaci securities aka rakasu har airport suka daga.
Su Mam Basu sake shiga tashin hankali da firgici ba Saida suka samu tabbacin ba Poland Omar ya koma ba Nur ma tini aka bar Poland din da ita Ashe Kuma daga Dr Aleena har Jamaal Babu Wanda yas
an kasar da suka koma Dan Ahmed baibar kowace irin clue ta inda ma suka tattara suka koma din ba sbd Yana buqatan lafiyar Omar da Nur ayanzu fiyeda komai da nutsuwa da samun Kwanciyar hankalisu su dawo daidai tukuna kafin su fuskanci komai.
Kaman bacewa
r hayaqin Daya tashi sama haka suka bacewa kowa bat Babu labarinsu,
Duk wainda suke communicating dasu Yan amanar asalinsu ne da ko zasu mutu bazaka ji sirrin Omar a bakinsu ba.
Shi kansa Jamaal hankalinsa tashi yayi sosai da Hakan sedai mum dinsa ta k
wantar masa da hankali tareda basa tabbacin duk inda Omar yake ya kebance kansa ne Dan bawa kansa kariya da damar samun lafiya tukuna duba da abinda ya samu iyalinsa a lokaci Daya.
Wanna ya Saka hankalin Jamaal Kwanciya Badan ya Dena binciken inda Dad O
mar din yake ba.
Su Mam kuwa tini hankali ya tashi musamman da suna zaune cikin damuwa da tsananta binciken akan Neman Omar da kwata kwata ya Yanke kansa daga kowa hatta su duk alaqa da kusancinsu suna matsayin Yan uwansa Bai nemesu ba ya datse hadda su
kenan Hakan ya tabbatarda Kila yasan wani abun gameda su kenan ko me?
#MAMUH#
#MAM#LAM#OMAR#SEELAHS
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#LOVE
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU OMAR JEEDEN SEELAH
#ROM
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free classΒ
Assalamu alaikum
yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku ne
meta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!
_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku
payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[2/22, 1:30 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
16
_*Turaren wuta da exculsive gyaran jiki course*_
*Assalamu alaikum yan'uwana mata, a yau na kawo muku sana'a mai matukar ri
ba wanda kina zaune a gida zaki yi, kudade na shigo Miki*
Baya ga haka akwai abubuwan gyaran jiki masu yawa da
Wannan course din zai koya Miki, anyi shine musamman saboda samarwa mata sana'ar yi suna daga gida ba tare da sunje ko ina ba.
Da labarci
muce *bakhoor*
Da Turanci muce *incense*
Da Hausa muce masa *turaren wuta*
Abubuwan da zaki koya a idan kika siya course din.
Zaki koya yanda ake hada turarenwuta kamar haka:
- Turaren wuta na ko wane irin icce mai hadin sugar.
- Turaren wuta
marar hadin sugar
- Turaren wuta irin na Yan Senegal
- Turaren wuta irin na Yan Yemen
- Turaren wuta na wardrobe
- Turaren wuta na gari
- Humra fara
- Humra baqa
- Room freshener
- Mopping mist
*Abubuwan da zaki koya a gyaran jiki:*
- H
alawa
- Body cleanser
- body scrub
- hadin kurkur
- hadin dilka
- turaren jiki
- dilka body wash
- dilka body oil
Duka wannan zaki koyesu ne a farashi mai sauki kan 20k kacal.
Sannan Bayan wannan akwai bonuses kamar haka:
- Yanda zakiyi br
anding kasuwarki
- Yanda Zakiyi packaging
- Yanda zakiyi ma kayanki kudi
- zaki samu littafin da zai koya maki yanda zakiyi kasuwanci online (WhatsApp)
- Zaki samu number mai siyar da kayan turarenwuta na 'yan maiduguri da kuma mai siyar da ka
yan turarenwuta na 'yan sudan.
Banda bonuses, duk lokacin da akayi upgrading course din, wato aka qara sababbin abubuwan qamshi zaki same su kyauta ba tare da kin qara biyan ko sisi ba. Saboda za'a qara koya wasu abubuwan nan gaba.
Idan kika siya wa
nnan course din Zaki samu sana'a wadda zakiyi a gida, zaki koya kina daga gida, kina daga daki a kwance.
Idan kika siya wannan course din Zaki San sirrika na hada turarenwuta da kayan qamshi masu dadi. Zaki koya abubuwan da ba kowa ya sansu ba.
Idan
kika siya wannan course din Zaki samu contact na masu siyar da kayan turaren masu inganci ba irin Wanda ake masu hadi da wani abun su rage qamshi ba. Zaki samu masu siyar da kayan turaren wanda ba algush sannan kuma ba tsada.
Idan kika siya wannan cours
e Zaki samu access da support group inda a ko da yaushe kike neman wani taimako wajen hada turare, ko kina son kisan wani abun za'a fada maki.
Idan kika siya wannan course din, zan taimaka maki wajen gina kasuwancinki mai inganci ta hanyar baki shawarwa
ri da kike buqata.
Idan kika siya wannan course din ko baki da jarin siyan kayan turare Zan nuna maki hanyar da zaki samu Jari mai tsoka wanda zai isheki kiyi kasuwarki hankali kwance.
Idan kin shirya siyan wanna course
Ι
in, ki min magana ta WhatsApp
a 07082281566.
**********
A gombe kuwa Koda Babbah ya samu kansa ya farfado cikin Dan saukin Daya samu dadah tayi kukan Daya sauya kamannin fuskarta harta gaji,
Tayi kukan rashin Amina,
Tayi kukan tausayin babyn da Amina ta bari,
Tayi kukan tau
sayin Babba da yanda zai rayu cikin quncin da har abada bazai bar zuciyarsa ba na rasuwar Aminansa.
Kallo Daya Babbab yayiwa Dadan cikin ciwo yaji zuciyarsa ta sake samun rauni,
Yar datake rungume a jikinta ya kalla kafin ya miqa hannuwansa Dake wani i
rin rawa da rashin karfi yace ta doro masa ita.
Hadiye hawayen idanuwanta tayi kafin ta matso ta Dora masa babyn Daketa baccinta hankali kwance.
Rungumeta yayi jikinsa Yana tina ranarda mahaifiyarsa ta haifi Amina ta rasu ta bar masa ita a hannunsa a
rungume,
Cikowa idanuwansa sukai da hawayen da suka kasa riquwa Saida suka gangaro kan fuskarsa data fada lokaci Daya kaman ya Dade a kwance Yana jinyar.
Gawar Aminansa ce ta dawo a idanuwannsa lokacinda take cikin jini Tako ina a jikinta.
Sake r
ungume babyn yayi Yana Jin duk wata so da kaunar dayake wa Aminansa ta ninkuwa so Babu adadi akan 'yar Dake hannunsa,
Idan Yana yiwa Amina kauna ninki dari to yana Jin yanawa 'yarta so dubu,
'yar hannunsa kyauta ce da Allah ya basa bayan ya amsar masa Am
ina,
Duk Wanda yakeda Saka hannu a kan mummunan kisan da akaiwa Aminarsa to matiqar zai sansan bazai taba barin yayi mutuwar mutunci ba Amma tinda Allah ya bar masa abinda Amina ta Haifa Yana yiwa Allah Godia hakama bazai taba barin ko wani Mai sunan Omar
ya kusanci wannan yar ba bare wani abin ya sameta kaman yanda ya samu mahaifiyarta.
Sakon da Dadah ta sanar masa akan Omar ya buqaci da har abada idan bashine ya nemesu ba kada su taba fadawa duniya ko kowa cewan 'yarsa ce wannan ba,
Kada su taba bari
n asan waye mahaifinta koma tanada hadi da jininsa gaba Daya idan har suna son tseratar da ita su Bata kariya to su Yanke alaqa da komai Daya danganci ko sunansa ga wannan 'yar.
Wainnan kalaman sune sukai tsananin tarwatsa zuciyar Babbah fiyeda radadin
dayake ji,
Shi dayake jiran bayanin dalilin mutuwar yar uwarsa a bakin Omar din shine zai Yanke alaqar komai dasu tareda Yanke alaqa hadda ta sunansa akan yarsa.
Wani nauyi kirjinsa ya dauka tareda zafi me tsananin gaske,
Dago babyn yayi daga kirjin
sa ya Kai bakinsa kunnenta yayi mata huduba Shima a hankali cikin so da kulawa me tsananin gaske kafin Shima ya Bude Baki ya
ambaceta da sunan AMEENATOU NUHU BABBAH batareda yasan sunan da mahaifinta Shima ya kirata dashi ba kenan na