Showing 21001 words to 24000 words out of 99881 words
take kwance cikin tsananin azaba.
Da kawu da Omar tare suka Isa kofar
Hawa sama sedai an datseta taqi buduwa.
Da sauri Omar ya Kalli kofar Yana jijjigawa jikinsa da zuciyarsa na daukan wani irin rawa da mugun tsoro.
Kawu da baigama fahimtar komaiba cikin rawar murya yace naga shigowar mutane na biyo duk yanda Akai Bara
yi sun shigo gidan.....
Katsesa Omar yayi cikin wata irin rawar murya da tashin hankali da cewa
"Amina na nakuda su kadai ne aciki,
Ba Barayi bane,Amina na cikin hadarin gaske....
Kasa qarasawa yayi sbd mummunan rawar da jikinsa keyi zuciyarsa ka
man zata fito sbd tashin hankali.
Waje ya koma da sauri Baya ganin gabansa Dan lalubo wayarsa,
Babbah kuwa Jin wannan mummunan tashin hankalin zancen kofar ya ringa duka Yana ambatar sunan Amina Amma kofar kaman Bango ko motsi Batayi sbd tsadanta da
yanayin ginin.
Rawa jikinsa ya dauka tareda shiga tashin hankalin da Bai taba tinanin ya shigaba a rayuwarsa.
Acan waje kuwa securities Omar ke kwalawa kira Yana karade harabar gidan kaman mahaukaci Yana ihun Kiran sunan securities Yana sake Saka Kir
ansu Ahmed Wanda a lokacin Kiran ya shiga take suka nufo gidan cikin gaggawa da tashin hankali
Securities din gidan kuwa tsit Babu ko motsinsu bare alaman akwaisu ga wani irin duhu Dan Babu haske kona farin wata.
Amina Dake cikin wani mummunan hali Bud
e kofar dakin da Akai aka shigo ya Sanya safiyya juyowa da hasken fitilar wayar aminah din tana haske kofar Dan daukan Omar ne sedai mutanen data Gani ya Sanya wayar hannunta subucewa tana kallansu zuciyarta na daukan rawa da duka.
Amina kuwa ko dagowa
Bata iya yiba saima sake rintse idanuwanta datayi sbd azaba sedai kafin ta Bude idanuwan daga rintsewan datai kakkaifan makami ya ratsa gefen kirjinta ya shige.
Budewa idanuwanta sukayi ahankali cikin wani sanyin azabar Daya danne na azaban nakudar data
ke ciki sedai kafin ta karasa budewa ya zare ya sake kutsa mata wuqar a gefen cikinta jininta ya feso masa har a fuskarsa dake rufe da black abu.
Yana Ciro wuqar daga cikinta wuyan safiyya data mutu a tsaye kawai ya soka ya zare suka juya da sauri suka
fice sedai suna Bude kofar babba Dake Bakin Kofar cikin mummunan zaucewan tashin hankali sukaiwa mummunan dukan Daya zube a gurin sedai sbd karfin hali da tsananin son ganin Amina Bai sumeba duk da hancinsa Daya bare da jini take rarrafawa yayi Yana hayewa
saman su Kuma tini suka fice suna ficewa Omar na dawowa sedai yaga ficewansu da gudu yabi bayansu a zauce Yana Jin tamkar ya rasa hankalinsa da tashin hankalin da batai Bata Saka masa Rana ba.
Ahmed da Aron sun Riga jamian tsaro isowa Dan haka Babu wat
a wtaa suka fado gidan.
A daidai kofar Baya suna kokarin ficewa Omar ya riqe Wanda yake Baya a cikinsu sedai ga mamakinsa kamshin Daya shiga hancinsa duk da Baya hayyacinsa ya girgizasa sedai kafin yayi nasarar ganin idanuwansa dasuke kadai ne a bayyane
Lameenu ya daga wuqar hannunsa ya daga setin zuciyar Omar zai daba masa Aron yayi saurin janye Omar din da mugun sauri sedai cikin tsautsayi wuqar ta sauka tsakiyar wuyansa ta Baya take jininsa ya feso fuskar Omar gaba Daya ya rufeta.
Wani irin dakataw
a zuciyar Omar tayi da bugawa Yana qamar da idanuwansa akan bayan Wanda yayi kusan Yana guduwa batareda iya ko motsa idanuwansa ba Dan kuwa shock ne asalin shock ya kashesa gaba Daya ga Aron a jikinsa ya sake gaba Daya.
Ahmed da hasken wutar gidan da ak
a kashe yake ya kunna Koda yazo mummunan ganin dayayi ya sakashi sakin mummunan ihu yana qarasawa da gudun gaske ya dauke Aron daga jikin Omar dayayi mutuwar zaune.
Mutuwar su kasim ce tafara dawo masa daki daki da yanda ta kasance,
Shin me idanuwansa
suka ganar masa kaman lameenu,
Me yake faruwa ne da rayuwarsu?
Me shedan yake nuna masa?
Meyasa lokacinda su kasim suka rasu su lameenu Basu tayasu fada da wainda suka kawo musu hari ba sai daga baya,
Da gaske bacci sukeyi Koda ake fadan?
Wane bacci n
e zaisa ayi kisa gabanka kace bakaji ba??
Innalillahi wainna ilaihirrajiun
Innalillahi wainna ilaihirrajiun.
Fita hayyacinsa yayi take yana Neman samun bugawar zuciya Ahmed ya daukesa da saurin gaske yayi ciki dashi cikin tashin hankali Yana tsinewa j
amian tsaron Daya kira da Basu isoba har lokacin.
#MAMUH#
#MAM#LAM#OMAR#SEELAHS
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU SEELAH
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free classΒ
Assalamu alaikum yar uwa kin
a neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wan
nan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss x
oxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din
09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[2/21, 4:40 PM] MG: *_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabook@Mamuhgee
#ZafafaBiyar
14
ββKISSA TRAINING CLASS
π’
MASU SO SU KOYI KISSA
π
MASU SO SU IYA KISSA
π
MASU SO SU SAN KA
N KISSA
π
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
π
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
π
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
π
KISSAN IYA KWACE MIJI
π
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
π
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU KACAL!!!
5DAYS TRAIN
ING CLASS WANDA BABU YANDA ZAβAYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA.
KISSA SHΔ°NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
β€
οΈ
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
π
π₯³
KISSA CLASS PAYMENT IS 1k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DU
BU ASHIRIN EACH
πππ
20k EACH
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN SET NA TURAREN WUTA BY RUKY
ππ
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN KAYAN MATA FROM HONEYDROPS KAYAN MATA
ππ
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WAN
NAN KISSA TRAINING CLASS
07012181461
**************
Acan Babbah Koda yakai kansa dakin Amina daqyar Yana ganin mummunan abinda ya faru a dakin ya ke jiki yayi ya Fadi Dan Jan jiki ya Isa gareta Babu abinda Baya rawa a jikinsa ya kamota gaba Daya Y
ana girgiza mata Kai cikin mummunan tashin hankalin da kuka me tsananin gaske kaman yaro Yana girgiza mata Kai Yana hanata magana sedai itama bazata iya maganar ba wani irin yunkurin gaske takeyi me karfi tanason haihuwa kota halin Yaya shikuwa kukansa kar
uwa yakeyi sbd duk yunqurinta jini ne ke zuba kaman famfo daga inda aka soketa da wuqa Hakan Kuma nuni ne da bazata Kai labari ba.
Kuka babba keyi sosai Yana rufe raunikan nata da duk rigar jikinsa Daya cire Yana ambatar sunanta da cewa
"Aminatou kar
ki tafi ki barni Dan Allah,
Ameenatou ki bari ni na tafi na barki Dan Allah karki sake yunqurawa Ameenatou kece abinda kadai nake da ita Ina kalla inajin farin ciki Dan Allah Ameenatou karki sake yunqurawa"
Omar ne da Ahmed suka shigo hankali tashe.
Ahmed na ganin haka yaje da gudu yazo da dayar me aikin wadda itama ta taba aure da haihuwa har biyu
Tana zuwa abinda ta gani ya Sakata rikicewa gaba Daya sedai kafin ma tayi kokarin taimkawa Amina din tini Aminar tayi wani irin yunkuri me karfin gaske
saigashi ta haife cikin dayake jikinta ko numfashin yunqurin Bata sauke ba ranta ya fita.
Tsabar tashin hankali da firgicin da Maryama ta shiga da madubun da safiyya ta fada ya fashe na dakin ta Yanke cibiyar ta dauko babyn ta fito kawo Dake tsananin ku
kan tashin hankali Yana ganin haka yasan Amina ta tafi tabarsa.
Kafin su karbi yar Dake hannun Maryama wuta kawai sukaga ta kama gidan.
Daga babbah har Omar akan gawar Amina suka tsaya cikin tsananin kukan tashin hankali mara misali sbd har gwara Oma
r yataba sheda mutuwar Yan uwansa ta kisar gilla Amma babba Bai taba Ganin wannan mummunan masifar da balain ba ganin idonsa na kisar gilla ta danyar jini.
Wuta ce kawai take sake balbale gidan Wanda ya Saka Ahmed fara janyosu daga gawar Dan ficewa dag
a gidan Amma Sam sun fita hayyacinsa kamanma sun zauce.
********Wutar gobarar da baasan ta Ina ita Kuma ta faro bace ta rufe gidan gaba daya hakama duk kofofin fita an rufesu.
Sosai wuyar tafara ci a cikin gidan gashi duk hanyar fita Ahmed ya nema
Babu dole Omar ya dawo hayyacinsa ya karbi yarsa yanajin tsananin baqin kasacewar ranar haihuwarta ranar mutuwarta data iyayenta.
Rungumeta yayi tareda kallan babbah da gaba Daya Baya hayyacinsa ya miqa masa ita.
Babbah na karban babyn Jin yayi bazai
iya barin ya rasa yar aminatounsa ba Dan haka cikin wutar ya kusa ya fice ta glass din window da duk ta yanke bayansa muguwar yanka ma kuwa.
Inda kawu ya fice tanan Maryama ta fito a nakashe itama duk yanka har a fuska.
Duk yanda Omar yaso fiddo gaw
ar Amina Hakan Bata samuba sbd tsananin da wutar tayi Ahmed janyesa yayi ya fito dashi ta dole.
Yana ihun Kiran Aminansa Amma ba yanda suka iya.
Tsananin wutar ya Saka Jamaa tashi da fitowa sai alokacin jamian tsaron suka iso hakama fire service sun
iso sedai kwata kwata baa samu damar Ciro gawar Amina da Aron ba da safiyya harma da securities dinsa da baa ganiba ana kyautata zaton Suma gawarsu na ciki Tinda Suma ana zargin Barayin hardasu suka kashe.
Fadar Mummunan tashin hankalin da jamaar Dake a
nguwar suka shiga a cikin Daren bame yiyuwa bane,
Hakama Omar tini ya Yanke jiki ya Fadi Akai asibiti dashi tareda masu basa kariya sosai.
Babba Dan Maryama Babu Wanda yagansu suna fitowa suka silale Dan tseratar da rayuwarsu musamman Maryama data hauk
ace gaba Daya ta fice hayyacinta Dan Bata taba Ganin jini kaman yau din ba da gawa harta mutane biyu.
Duk inda babba ya Saka kafa ya dauke anan take Saka tata Dan ta Ganowa rayuwarta tsira idan ta bisa kafin safe.
Shi kuwa babba gabaki Daya ya fita h
ayyacinsa Babu abinda yakeji yake Gani bayan Kai kansa gida da abinda Amina ta Haifa wadda haryanxu Bai tsaya ya duba me ta Haifa din ba hakama baisan sanin a raye baby take ko mace.
Tafiya sukayi sosai a cikin duhu harsuka fice daga anguwar gaba Daya b
atareda angansu ba daga Nan suka samu inda suka shige suka boye.
Sai lokacin ya dago babyn daga dunqular da yayi mata yana Jin motsawarta Dan tinda tayi kukan bayan haihuwarta Bata sake kuka ba tayi shiru.
Suna cikin wani mugun tsohon shagon Akai asu
ba aka fito.
Ana fitowa sallah suka samu abin Hawa tin akwai duhu suka nufi Tasha.
Suna Isa toilet din tashar shine yabarwa Maryama yar yashiga bayan gidan cikin tashar ya wanke jikinsa tas hadda kayansa dasuke kaca kaca da jini ya wanke ya fito kaman
zai qame sbd sanyi Amma haka ya bawa kayan mintina suka Dan sha iska ya mayar jikinsa yake ya karbi babyn itama take ta wanke nata jikin ta dawo suka fara rarraba idon yanda zasuyi.
Koda gari yayi haske sosai tini labarin gaborar gidan Alh Omar jeden ta
fara Dan yawo sedai baa fidda maganar kisan da akaiwa matarsa da Amintaccensa Daya Aron ba sosai.
Kawu da kansa ya ari waya a tashar ya kira numbern Dadah ya aika Hafiz shagon POS da kudi masu yawa aka Aiko masa a acct din me POS Daya samu Nan Tasha.
Har kudinsa harna Maryama ya biya suka kamo hanyar gombe da jaririyar yarinyarda Allah ya taimakesu batai musu kuka ba hakama ruwan Roba kadai suketa Bata tana jikin Maryama sbd kaucewa zargi har suka kwana suka wuni a hanya suka iso.
Suna sauka Mai ts
aye gida suka nufa.
Kallo Daya dadah tayi musu hankalinta yayi mummunan tashi sbd ganinsu da jinjira.
Da farko babba kasa magana yayi sbd zuciyarsa datai wani irin bushewa da nauyin gaske hakama Bai fita daga shock ba har lokacin Amma ya hakanan ya B
ude Baki daqyar ya hada kalaman cewa 'yar Amina ce ta shiryata tukuna sbd tin daga Lagos har gombe zindir babyn take dunqule a zanin gadon dakin mahaifiyarta.
Rawa jikin dadah ya dauka kanta Yana Neman juyawa ta Bude Baki zatai magana Maryama ta fashe D
a wani irin kuka mai karfin gaske tana kasa magana itama sbd sai alokacin ta samu kukan yazo mata.
Ita kanta Dadah fashewa tayi da kukan batareda sunce mata komaiba jikinta ya Bata tabbas Babu Amina,
Amina ta tafi gurin haihuwa kenan.
Kukan dadah ya
Saka babba Dake daki ya idar da sallah fashewa da wani irin kuka Mai qarfi da tsananin radadi me zafin gaske zuciyarsa na yanka.
Tsit gidan yayi sbd kukan da kowannensu keyi me ciwo da qunci.
Dadah na kuka tana yiwa babyn wanka da ruwan zafi masu ts
afta sai alokacin babyn ke fasa kuka sosai ba kakkautawa tanayi.
Tana gama mata ta dauko zaninta sabo me tsafta ta nadeta.
Babbah sosai yayi kukan da Saida yakoma Yana bawa dadah da Maryam da yayansa tsoro sosai Dan Babu Wanda ya taba Ganin ko hawaye
n Babbah bare kukansa hakama kowa yasan soyayyar Amina a ransa ko yayansa bayawa wannan soyayyar.
Fitowa yayi bayan Maryama taci abinci ya Bata kudi me Dan yawa ya sallameta akan itama ta kama hanyar garinsu ta tafi Daman sbd bazai yiyu tafiyarsa da jin
jira tin daga Lagos bane ya sakashi tahowa da ita.
Ita kanta Maryama din matse take da Isa garinsu jos Dan haka take ta nufi Tasha komai dare gwara ta Isa nata ahalin itama.
Bayan tafiyar Maryama cikin tsananin tashin hankali da kuka Mai radadi babba
h ke sanar da mutuwar da aminatu tayi ta kisan gilla jininta na kwarara a hannuwansa da jikinsa Amma Dan karfin hali Saida ta haife cikin jikinta ta rasa tata rayuwar.
Duk abinda yaketa dannewa tin daga lokacinda ya tsaya gaban gawar Amina Jin yayi Yana
yunkuro masa take ya fara amai Yana wani irin jijjiga take ya rikicewa Dadah.
Rawa jikin dadah ya dauka itama kuka takeyi haka su hafizu da Basu wuce shekaru goma Sha biyu ba zuwa Sha hudu suka kama mata shi sukai Kai daki sedai jiki Kam ba sauki.
M
ota taje ta samo cikin tashin hankali suka kwashesa zuwa asibiti take akai emergency dashi zuciyarsa ta kumbura komai zai iya faruwa.
Barinsu Hafiz asibiti dadah tayi ta nufi kasuwa ta suyiwa babyn kayan sakawa guda uku da man shafawa Se Madara ta dawo
gida ta sauko da ita daga bayanta ta shiryata ta bata Madara a fida kaman yanda inda ta siyo suka nuna mata tareda koya mata.
Tana gama Bata ta sake goyata ta koma asibiti.
Isarta asibiti tararda jikinsa ya sake rikicewa Dan haka itada yaran duka kuk
a sukeyi sosai cikin mummunan tashin hankali.
******
Acan Lagos Koda gari ya waye Omar ya fita hayyacinsa sosai ga uwa Uba mutuwar Amina data jijjigasa sosai ta taba har cikin kansa,
Jamian tsaro sun fidda gawawwakin da tini suka soye sosai Babu dad
in kalla Akai jana'izansu hadda Omar din Wanda ko tsayuwa Baya iyawa a wheelchair yake komai nasa ya tsaya.
Babban tashin hankalin Daya sake girgizasa shine Nur Dake Poland ankira itama tana asibiti tsakanin Rai da mutuwa baa San meya sameta ba Amma kam
an taci ko ta shaqa abinda yakeda mummunan poison dan haka tana asibiti tsakanin Rai da mutuwa.
Wannan mummunan labarin Bai wani girgiza Omar ba saima sake Sakasa akan tinanin abinda yaketa yaqi da zuciyarsa da tinaninsa ya kasa yadda wato rayuwarsa Yan
uwansa ke so kome? Shin da gaske sunada Saka hannu a lamarin dayake bibiyar rayuwarsa ruwa jallo ko tinaninsa ne ke Neman lalacewa yake zargin Yan uwansa?
Idan haka ne abinda aka haifar masa tana cikin mummunan hadarin rayuwa,
Tayaya zai Bata kariyarda
Babu Wanda zai tabata sbd dukiyar duniya?
Kozai rasa komai bazai taba barin wani abu ya samu 'yarsa daya tak ba da Aminarsa ta haifar masa.
Wasu Hawaye masu dumin gaske ne suka gangaro masa Yana Jin nauyi da radadin zuciya kansa na nauyi me karfi sbd B
ai taba tinanin rayuwarsa zata mutu a dare Daya haka ba harma data 'yarsa da bataji ba Bata Gani ba itada mahaifiyarta data rasu batareda sanin me tayi aka kashetan ba.,
Bai taba kawo tinanin zai samu arzikin samun haihuwa ba Amma ya nesanta kansa da ab
inda ya samu dan masifar daudar duniya wato kudi ba,
Tayaya zaiyi rayuwa da 'yarsa idan har Yana riqe da wannan dukiyar yasan har abada dashi da ita bazasu taba zama cikin tsaro ba Dan haka bazai bari asan ma da ita a duniyar ba bare kaiwa rayuwarta hari.
Idan har da gaske Yan uwansa ne masu bibiyar rayuwarsa kaman ta yan
Zuciyarsa kusan kasa dauka tayi take Shima ya samu attack aka sake komawa asibiti dashi cikin gaggawa.
A Daren aka Ahmed yabi jirgi ya Isa gombe ya tararda halinda babba yake cik
i ya tausaya musu sosai hakama ya tausayawa Babyn fiyeda kowa a halin yanzu sbd zata taso batareda tasan mahaifinta ba bare waye shi indai har tsawon lokacinda komai zai dawo daidai.
#MAMUH#
#MAM#LAM#OMAR#SEELAHS
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEEL
AH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU SEELAH
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free classΒ
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata
kawu muku