Showing 87001 words to 90000 words out of 99881 words

Chapter 30 - AMEENATOU BOOK1 COMPLETE

MAMUHGEE   

07 Oct 2026

812

/>
duk da sanyin AC Daya cike office din tsaf Amma dukkaninsu a jiqe suke da zufa.

Mam dayakeji zuciyarsa na tinkudo masa baqin cikin duniya da bacin Rai kallan Haroon yayi Wanda jikinsa keta tsananin rawan Dayake nuna da ciwonsa yafara tasowa Daman gashi

tinda ya dawo mum Atee ta Dora daga inda ta tsaya.

"Haroon kaman yanda ka ha'ince ni kabi shawaran Dan uwanka da mahaifiyarsa kuka sakani wannan baqin cikin wlh saina nin ka masa Wanda yafisa Dan bazaka auri wannan yarinyarba wallahi indai nine na haif

eka,

Bazaka samu farin cikin dakake tinanin zaka samu ba idan ma ka gujeni ka komawa mahaifuyarka,

Kaman yanda kuka rusamu wlh dakai zamu dawwama acikin wannan baqin cikin da rashin Dan kuwa idan baka sani ba ka sani wannan ciwon haukan Daya kwakwalwan

ka Babu inda zan zaka Daya wuce na tattara ka na aikaka asibitin mahaukata Koda kanka zai Bude,

Idan har lissafina ya buga daidai Dan uwanka yanda yake kwararren likita na tabbata ya karanci yanayinka Kuma bazai rasa bincike akan abinda ya fahimta tared

a Kai ba Dan haka zuwa yanzu yasan mummunan Nisan da qwaqwalwanka yayiba a Juyewa Dan haka ka Saka aranka Babu maganar aurenka gobe wlh....

Dad Lameenu dayake cikin mawuyacin hali har lokacin dagowa yayi yace

"Yanda Babbah ke son 'yarsa har abada baz

ai tabawa me tabin kwakwalwa auren yarsa ba kome zaayi kuwa Dan Haka takardun asibitinka kawai zamu basa a Daren ba sai gobe ba,

Maza ma ka fice ni ko ganinka Haroon a yanzu banason yi qaramin hawan jini yakeyi,

Ka cucemu Kaci amanar mu Kaci amanar kauna

r da mahaifinka yake Maka.

Zuwa lokacin Haroon ba iya hannuwansa kadai ne suke rawa ba dukkanin jikinsa jijjiga yakeyi sosai hakama kansa tini yayi wani irin mugun nauyi Yana Neman inda zai fara bugasa bakinsa yakeson budewa Yayi magana Amma Dad Shima k

o ganinsa bayason yi a lokacin sbd zai iya masa Baki idan Bai bar gurinba Dan haka Dad dinne ya fice Kai tsaye ko gabansa Baya Gani sbd Shima jininsa yayi mugun hawan Daya wuce misali.

Daqyar yakai kansa cikin gida yayi samansa ya shige bedroom dinsa Da

n har lokacin Babu kowa a gidan Yan biki suna gurin bikin.

Dad Lameenu ma BB ne ya taimaka masa ya fice.

BB ne ya dawo office din ya kama Haroon daya qanqame gabaki Daya Yana rawan jiki sosai yakaisa har palonsa ya dawo ya rufe office din ya fice dag

a Mansion din.

Haroon rarrafawa yafara yi idanuwansa na ganin duhu da haske yafara kokarin Kai kansa bedroom Amma ya kasa sbd wani kifewa da yayi akan console mirror dayake hanyar bedroom din ya fado masa ya fashe.

Bugawa kansa keyi sosai hakama hann

uwansa rawarsu ta tsananta sosai har tayi muni hakanan ya sake dafawa ya tashi cikin glass din Yana dafa Bango ya Isa kofar dakinsa yana shiga ya zube qasa Yana buga kansa sosai a tiles idanuwansa Dake rufe suna sake birkicewa.

Siddeeq kaman yasan abind

a yake faruwa a mansion din ya dawo daukan Haroon sbd acanma Haroon jikinsa ya rikice zazzabi Mai karfin gaske da Bai taba yin irinsa ba ya rufesa Wanda ya bawa siddeeq tsoro hakama mum datake Kiran yayan nata Babu me dauka siddeeq din ta kira tanajin Jama

al ba lafiya taji hankalinta ya tashi Amma Kuma wannan Karan rashin daukan wayar Haroon yafi daga hankalinta fiyeda ciwon Jamaal Dan haka tace siddeeq ya dubo mata mansion din zuciyarta takasa samun nutsuwa.

Koda siddeeq ya Isa halinda ya samu Haroon

yayi mugun girgizasa Dan Bai taba ganinsa a irin wannan mugun halinba duk tsananin ciwonsa kuwa.

Da gudun gaske ya qaraso inda yake ya tallafosa sedai Haroon din yayiwa kansa mummunan rauni jini Tako ina Dan haka a haukace ya daukosu gaba Dayansa ya fit

o dashi Bai tsaya wata wata ya Saka mota sbd ba qaramin munu lamarin yayi ba ya fice dashi zuwa asibitin SEELAHs din da gudun gaske.

Yana Isa aka karbi Haroon din da gaggawa Dan tini ya fice hayyacinsa Wani jijjiga kawai yakeyi sosai kaman me wani ciw

on daban.

Fadan tashin hankalin da siddeeq ya shiga a wannan lokacin bamai yiyu bane sbd ya shiga tsoro Mai girma wannan Karan da ciwon Haroon din ga Jamaal a kwance ba lafiyan Shima.

Haroon sosai ya wahala cikin azaban ciwonsa Babu uwa Babu Uba Babu

wani nasa sai siddeeq Wanda ya tsayu akansa har Saida ya dawo daidai sbd cikin qanqanin lokaci Allah ya mayar dashi kaman ba shine angon da zaa daurawa gobe ba.

Duk karfin zuciyarsa siddeeq sai dayaji tausayin Haroon ya karyasa sbd bayan dawowansa daid

ai Hawaye ne masu tsananin zafi da radadin zuciyan gaske suke gangaro masa batareda yace komaiba.

Sallan magrib siddeeq yake yaji daga can ya koma hotel ua dubo yanayin Jamaal Wanda ya Riga ya miqe haryayi wanka yayi Sallah

Siddeeq din na zuwa ya sana

rwa da Jamaal halinda Haroon yake ciki.

Karban key Jamaal yayi shi kadai ya nufi asibitin gurin Dan uwansa.

Zuwansa asibitin Haroon na ganinsa hawayen tsananin kaunar Dan uwansa daya tabbatarda duk duniya ko mum dinsa Kila Baya kaunarsa yanda Jamaa

l din yake sonsa ne suka ciko idanuwansa suna gangarowa.

Jamaal Daya kasa masa maganar abinda ya faru ayau din sbd ganin yanayinsa daukansa yayi suka baro asibitin Babu me magana shiru kowa da abinda yake tinanin Amma dai shi Haroon zuciyarsa da jikinsa

gaba Daya a Sanyaye suke sbd rayuwarsa yasan daga yau ta dena moruwa ne sbd aurensa dayasan har abada Dad bazasu taba barin ayi aurenba,

Rasa Ameenatou garesa tamkar zare control na tabin kwakwalwansa ne kaman yanda su Dad suka fada Dan haka idan har t

abbas gobe ya tabbata ya rasa Ameenatou to ya cire Rai daga komawa daidai,

Yasan Jamaal da mahaifiyarsu zasu shiga tsananin qunci da baqin ciki akan Hakan Amma Shima kansa a yanzu yasan ko da auren Ameenatou ko Babu tabbas tabin kwakwalwa ne a tattare das

hi me tashi Kuma me tsananin gaske.

Rintse idanuwansa yayi ahankali maganganun Dad da fushinsa da Bai taba Ganin irinsaba suna dawo masa a kunnuwansa take yaji ciwonsa na Neman sake dawowa ya dago jajayen idanuwansa ya Kalli Jamaal dayake tuqi a natse

Shima zuciya da kansa duka a jagule da lissafi kala kala.

Cikin wata murya me sanyin gaske data Saka zuciyar JAMAAL sanyi akan fushi da bacin ran dayake ciki akansa

yace

"Jamaal,

Kayi mun alkawarin ganin na auri macen danake so matiqar ba Allah y

ariga yayi cewan ba matata bace,

Ko ban auri AMEENATOU a gobe ba Kai inason ka sheda itace macen danake so fiyeda komai a duniya bayan Kai da mum,

Son AMEENATOU wata jarabtace da Allah ya jarabceni da ita,

AMEENATOU itace macen da zanso har karshen rayu

wata Kuma itace mace Daya da bayan ita Babu macen da Nima zan iya so.

Ko ban auri AMEENATOU ba bazan iya rabuwa da ita ba Dan haka Dan Allah Jamaal Karka bari su dadi su hanani samun farin cikin aurenta,

Aurenta shine Abu na karshe da zanzo kafin ray

uwata tabar duniya.......

Shiru Jamaal yayi masa har suka Isa mansion ya shigo dashi har cikin harabar gidan wannan Karan shine da kansa ya fito motan tareda Dan uwansa dukkanin securities din gidan da sauran Jamaar dasuka dawo event suna harabar gidan

mutuwar tsaye sukai ganin su biyun a tare Kuma kusan kamannin Babu Wanda zai iya banbancewa bayan raunikan Dake fuskan Haroon sai Kuma haske da jamaal yafisa sosai.

Mam da lameenu wainda suka Fito masallaci sallan ishai daqyar sbd radadin da zuciyoyinsu

suke ciki mutuwar tsaye sukai lokacinda suka kawo su Jamaal dinma sun kawo cak kowannensu ya tsaya Mam ganin 'yayan nasa a gabansa tare sai yaji zuciyarsa na narkewa da tsananin kauna da kewan kasancewa inuwa Daya dasu.

Lameenu kuwa kallo daya yayiwa j

amaal yaji jininsa na son Hawa da sauri yai gaba

Shima Dad kafin kowannensu ya motsa ya gaidasa gaba yayi batareda ya waiwayosu ba ganin Haroon kawai Yana tafasa ransa.

Jamaal ajiye Haroon kawai yayi ya juya yabar gidan Kai tsaye gidan da zai Hadu da D

ad Omar a daren ya wuce Yana kallan time.

Suma acan bangaren tin ana sallan ishai Yana fitowa masallaci Ahmed yayiwa Babbah abinda baisoba waton nuna masa power Kai tsaye sojoji ne suka daukesa daga kofar gidansa suka wuce dashi shi kuwa Haroon da Jam

aal na ajiyesa ko zama baiyiba Shima ya fice gidan yayi gidansu Ameenatou Kai tsaye Yana Isa motar na wucewa da Babbah Dan haka ko gidan Bai shiga ba Shima yabi bayansu.

Sun isa da Babbah motar Jamaal ma na Isa Dan haka kusan da Ahmed din da Babbah daya

ke kallan Jamaal da dukkanin Idanuwansa da tsoro da shakka harma da fargaba tare suka shigo palon da Dad Omar din yake zaune.

Dayake bayason asan da Yana gurin ko makamancin Hakan ko securities Babu a gurin sbd guri ne da bazata taba tinanin samunsa agu

rin ba bare a biyosa.

Su kansu su BB Dake bibiyar Babbah ganin sojojine suka daukesa sai basuyi gangancin binsu ba sbd yanzu a ankare suke tinda Jamaal ya bayyana komai zai iya faruwa juyawa sukai Dan sanarda dasu Mam.

Haroon da Shima ya shigo da mot

arsa gurin yayi parking Yana ganin motar Dad Omar data Jamaal a gurin bayan Kuma yaga lokacinda sojojin suka ajiye babba suka fice take kirjinsa ya sake daukan nauyi Yana bugawa Dan haka Kai tsaye ya wuto ciki Shima.

Babba ne yafara maganarsa Kai tsaye

da cewa

"Meyasa ka gayyato Haroon anan??

Kanason yasan ko Kai din wanene?

Kanason yasan kaine asalin mahaifin AMEENATOU wadda ka tsallake ka bari ranar da aka haifeta????

Cak Haroon ya tsaya bakin Kofar batareda ya qasara shigowa ba sbd gagaruman k

alaman Babbah da suka shiga kunnuwansa.

#MAMUH

#DR JEEY SEELAH

#AMEENATOU SEELAH

#UNEXPECTED

#CRAXYLOVE

#ROMANCE

#DEEP

#LA HOT

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_

*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar N

IJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[3/9, 8:58 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

52

Dip yaji jinsa Dan ganinsa na Neman daukewa sbd tsananin girgiza da rikewan abinda

kunnuwansa suka ji.

Hannunsa Daya iya dagowa da kyar ya bubbuga kunnensa Dan Jinsa Daya dauke take ya dawo idanuwansa da Basu koma daidai ba suna sake rikidewa Dan Bai taba jinsa cikin mummunan tashin hankalin dayake Jin kansa a daidai wannan lokacin b

a idan har AMEENATOU dinsa itace jinin Dad Omar din dasu Dad da shi kansa suka ringa dakon nema a tsawon shekarun Nan.

Babbah kuwa da zuciyarsa har lokacin radadin gaske takeyi kallan Omar din yayi Yana cigaba da cewa

"Me kace akan Ameenatou din?

Za

ka Nisanta damu sbd Bata kariya

To meyasa ka dawo?

Shin ka manta irin masifar da kusancin naka da ita zai iya jawowa?

Sanyi muryansa tayi jikinsa da bakinsa na rawa cikin mutuwar jiki yace

"Ameenatou itace hasken zuciyata da idaniyata,

Ameenatou

itace walwala da farin cikin rayuwata data iyalina,

Ameenatou ita kadaice jinin jinina Danake Gani,

Ameenatou itace nake kallan tawa Ameenatu din a cikinta meyasa zaka dawo Omar?

Meyasa zaka dawo daidai lokacinda take gap da samun farin cikin rayuwarta?

Omar na rokeka da Allah ka koma inda ka fito batareda kowa yasan alaqar da muke da ita dakai ba,

Ameenatou batasan tayaya zata fara karban cewan ga mahaifinta ba a tsaye gabanta wani ne ba ni ba....

Su kansu sirikanta Babu ta yanda Rana tsaka a ranar

daurin auren kawai ace musu wani ne mahaifinta ba Wanda suke tinanin sun karba auren a hannunsa ba,

Hakama sanar dasu Hakan dole muna buqatan yimusu qarin bayanin yanda Akai tabar hannun mahaifinta ta dawo nawa hannun,

A wannan gabar me zamu ce musu?

Me zamu sanar musu?

Cewa zamuyi anyiwa mahaifiyarta kisan gilla a gaban idanuwanmu aka yanka cikinta da cikin wata Tara a jikinta????

Ce musu zamuyi a hannuna jininta ya tsayaye Ina kallo ta sadaukar da rayuwarta ta haife cikin jikinta bayan yankan wuqa

r daya Huda cikinta da kirjinta???

Ce musu zamuyi a wannan ranar da aka haifeta ka tsallake ta ka barta duk akan ana bibiyar rayuwarka zaa hallaka ka??

Jamaal Da kusan Shima mutuwar tsayen yayi sbd shock da tarin mamaki da hada sauran bayanan dayaji a

bakinsu Dad da bakinsu ayau din komai Yana haduwa acikin kansa Amma Jin irin kisan da Akaiwa Aminatu a bakin babban ya Sakasa rintse idanuwansa Yana Jin kaman jiri zai daukesa,

Meyake faruwa a duniyar Nan da suke ciki ne?

Wane irin buri ne da son duni

ya ya Saka su Dad shiga wannan mummunan qazamiyar kaddarar ta kashe kashe irin na zallan rashin Imani????

Bayan irin kisan da sukaiwa Aminatu matar Omar din mahaifiyar Ameenatoun ahakan suke sake bibiyan rayuwarta Baji ba Gani Dan su qarasa aikin da Basu

qarasaba shekaru..... innalillahi wainna ilaihirrajiun,

Innalillahi wainna ilaihirrajiun?

Omar shiru yayiwa Babbahn idanuwansa jajir Yana Jin zantukansa na shigarsa suna dawo masa da komai tareda yanka zuciyarsa.

Ahmed ne ya katse babban cikin radad

in zuciya da kasa dannewa da cewa

"Duk wannan abin da kake fada akan rabuwarsa da gujewansa tareda bawa Ameenatou kariyan da Kai da tasa sadaukarwan zasu tashi duka ne a banza Dan da hannuwanka gasunan zaka miqawa wainda ke bibiyan rayuwar tasa da tata

ita a bainar jamaa gobe..

Da kanka zakai kirari ka dabawa kanka wuqa sbd su sirikan da kake magana sune jinin Omar din Kuma sune masu Neman jinin nasa.

Wani kallo Babbah ya juyo Yana yiwa Ahmed kafin ya mayar da kallansa kan Jamaal da Daya kasa kallan

kowannensu Idanuwansa jajir Yana rintse su sbd kunyar abinda duk ake fada ana magana ne akan rashin Imani da Barnar mahaifin Daya haifesa.

Kan Omar Babbah ya mayar da kallansa Yana Jin zufa na tsiyayowa har ta cikin kansa da kunnuwansa Dan haka ya zare

hular kansa yayi wurgi da ita Yana cewa

"Omar me nake ji?

Me yake faruwa?

Menene yake Kuma Shirin faruwa?

Shin balain ne ya dawo da masifar kokuwa wace balain ce take Shirin dawowa??

Meye hadinka da SEELAHs???

Kallansu yakeyi Daya bayan Daya a ru

de Yana Neman Karin bayani Dan kansa Neman Juyewa yakeyi da tashin hankali da tsoron abinda zai iya faruwa idan wani abu ya samu Ameenatou dinsa.

Omar ne ya dago tareda tashi tsaye Yana fuskantar babban idanuwansa jajir yace

"SEELAHs shine Nima nawa

asalin sunan ba Jden ba?

Mamman seelah, Lameenu seelah, Omar seelah da Yan uwanmu biyu da suka rasu kasim da jamilu seelah Yan uwan jini muke,

Dukiya itace ta lalata jinin dayake yawo a jikin kowannenmu na alkawarin tsira tare mu mutu tare,

jinin yan

uwanmu ne Daya zuba akan dukiyar ya gurbata dukiyar ta Saka mu samun Kanmu a mummunan halinda muke ciki a yanzu na bibiyan rayuwar Yan uwanmu Amma ka sani har abada bazan iya rabuwa da yata ba a yanzu kaman yanda nayi alkawarin Bata kariyar da ban samu ba

wa mahaifiyarta ba,

Ameenatou a yanzu itace babban abinda duk wani maqiyana yake Neman samu,

Ameenatou itace mukullin dayake riqe da duk wani abinda Dana mallaka,

Ameenatou itace mamallakiyar dukkanin tarin dukiyar Jden a rubuce Dan haka samunta a shi

ne mafi farin cikin cikan burinsu,

Sanin wacece Ameenatou shine babbar hatsari da tashin hankalin da dukkaninmu zamu fuskanta Dan haka Babu maganar aurenta a goben Dan har abada bazasu taba Dena Neman ba har sai ranarda suka samu sanin waye magajin dukiya

r jdens gaba dayanta.

A rubuce dukkanin dukiyata da abinda na mallaka nata ne,

Ahmed ya sani ayau Kai da Jamaal inason Kuma ku sheda Hakan sedai ku sani barin asan wacece ita shine karshen komai.

Kallan babbah Daya gama jiqewa da zufan gaske hankali

tashi yayi kafin ya Kalli Ahmed ya zaune dashi ahankali ya fara zayyano masa asalin tarihinsu da komai tin daga barowansu gaban iyayensu har zuwa yanzu da suke maganar.

Kuka wiwiwi Babbah keyi dukkanin jikinsa na rawa sbd shiga tashin hankali da tsoron

rayuwar dasuka samu kansu dumi dumi aciki ta masifar da Bai taba ji ba...

Jamaal ma kusan silalewa yayi kan kujera wannan Karan da hannuwansa biyu ya Saka Yana rintse idanuwansa sbd kansa Dake Neman bugawa tareda zuciyarsa....

Ahmed ma da tinda yake

da Omar din baisan asalin asalin mafarin komaiba sai yau din sbd kaf duniya yanzu Babu Wanda yasan ba uwa Daya Uba Daya SEELAHs suke ba sai yau din,

Ko Jamaal da Haroon dasuke yayan cikinsu da matayensu Basu taba sanin wannan sirrin ba sai yau din da Oma

r yake fada musu da bakinsa cewan ba uwa Daya Uba Daya suke ba...

Dukkaninsu Dake palon silalewa sukai qasa kowa kafafunsu na kasa daukansu,

Duk tsananin jarumta da karfin halin Jamaal Hawaye ne suka ciko jajayen idanuwansa yanajin wani abu me nauyin

gaske ya tsaya ya tokare kirjinsa sbd baqin ciki da radadi tareda kunyar abinda ake fada mahaifinsa na ciki,

Makashi ne ya haifesa?

Makashin Yan uwansa da wainda Basu da hakkinsu na komai shine mahaifin Daya haifesa,

Mahaifinsa shine makashin kakanni

nsa da macen da harya mutu bazai taba Dena Sonta ba.....

innalillahi wainna ilaihirrajiun,

Innalillahi wainna ilaihirrajiun

Babbah kuka yakeyi sosai hankalinsa da gashin jikinsa duka suna tashi,

Shi kansa Omar da sai yaune ya Bude Baki ya iya furt

a abinda yake ransa qunshe tsawon shekarun Nan Bai taba maganar dayake cin zuciyarsa Yana saukar masa da radadi mafi ciwo na yanda shi da Yan uwansa suka kasance,

Tin suna Shan nonon iyayensu suke tareda juna a guri Daya aka haifesu suka taso tare batared

a ko a takalman sakawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login