Showing 27001 words to 30000 words out of 52463 words

Chapter 10 - ZUCIYAR MUTUM BOOK1 COMPLETE

09 Oct 2026

340

k'afa. Zuwaira da

ta ji labari tayi bala'in babu kakkautawa. Har da cewa tasan duk abunda yake yana yi ne dan kar ya auri Fadeela. To aure babu fashi. Idan an d'aura sai ya kashetan kaman yanda ya yi ikrari.

A guje Fadeela ta juya ta fice tana gursheken kuka. Tayi duk abun

da za tayi a banza gashi Hasina rabon da taji ta wata wajen biyu kenan tunda ta had'u da wani sabon saurayin ta can wajen yawon banzan ta.

"Dude me yasa ka ke mara tsauri ne haka?, relax mana"

A zuciye ya juyo kan LAMEEN.

"Relax?. Kana so nayi relax b

ayan kasan harda ita sanadin Mutuwar My Reina?. How can I relax?. I hate her to the cure"

A fusace ya juya fuu ya shige ban

ɗ

aki Lameen ya sauke ajiyar zuciya. Kiyayar da Maheer kewa Fadeela a yanzu babu wanda bai sani ba. Har Ummi fad'a take masa a kan ya

rage yi mata tsauri. Duk da basu san abunda ya haddasa Kiyayar ba sai Lameen kawai da Maheer baya b'oyewa komai.

K'arar wayar Maheer dake kan tebir ta katse Lameen daga tunanin daya Lula ya duako wayar da sunan Blood ya bayyana a jiki. Ko ba'a fad'a ba

yasan Anwar ne da sauri ya d'aga ya yi slma.

Muryar Anwar ta daki dodon kunnen Lameen cikin farin ciki yake cewa

"Maheer"

"Bashi bane ya Anwar ni ne"

"Au Lameen, ina Maheer d'in yake"

"Ya shiga wanka yanzun nan ya Anwar .me ya faru ne nake jinka cikin

nisha

ɗ

i haka kaman wanda ke cikin bege na so"

Wani irin murmushi Anwar ya saki ta cikin wayar har Lameen yaji.

"Yes ka chanka daidai. I'm in love. Madly in love. Ban ta

ɓ

a son mace kaman yanda bake son Ramlat ba"

"Ramlat?"

Lameen ya nanata sunan.

"Eh s

unan ta Ramlat tana nan Madagascar. It's a long story idan nazo za kaji komai Maheer yasani. Am going to marry her da zarar mun dawo ta samu family nata"

"Wow ya Anwar gaskiya she's a lucky one koma wace. But Hasna fa?"

Ajiyar zuciya Anwar ya sauke. "I c

an't lie. Ina son Matata. Hasna bata ta

ɓ

a rage ni da komai ba. Tana min biyyayya ladabi da kuma bin duk abunda zuciyata ke so. Nasan bazan samu matsala da ita ba. Son da nake ma Ramlat bai rage son Hasna cikin zuciya ta ba"

"MashaAllah ya Anwar. Allah ya

taya ka rik'o. Nima dai na kusa shiga daga ciki. Kuma kasan me?" Ya yi y'ar d'ari " sunan su d'aya da taka Ramlat. I meet her today nasan kuma she's the one. Coincidence ko?"

Dariya suka yi gaba d'aya. "I can't wait duk su had'u. Next week zamu zo da Raml

at ka gayawa Maheer zai d'auko mu Airport "

"Alright " ya kashe wayar Maheer na fitowa daure da tawol da d'an k'arami yana goge jikakken gashin kansa. Wani irin fito Lameen ya yi yana bin jikin Maheer da kallo

"Dude ai dole mata su kware maka. Look at th

at body. "

Bai kulashi ba ya wuce kan dressing mirror dan kintsa kanshi.

"Kaji labarin soyayyar ya Anwar?"

"Yes, yana ta damuna da wata yarinya daya had'u da ita can Madagascar wai Ramlat"

Haka kawai yaji fad'uwar gaba ya yi Jim yana tunani. Kallon sa

Lameen ya yi

"Meya faru?"

"Ban sani ba sai nake ji kaman wani abu na shirin faruwa dani duk lokacin da yake min maganan ta"

"Hmm to ko kaima zaka fara sonta ne idan ta dawo. Woooooo amma wannan yarinyar is lucky ace da one and Mighty commander Maheer d

a Dr Anwar na fad'a a kan mace. Kai wannan is going to be one he'll of a movie"

Ya tunstire da dariyar shak'iyanci. Maheer bai kula shi ba ya cigaba da shafa mansa. Ya saba da shirmen Lameen babu wata mace da zata maye gurbin Reina. Ya gama soyayya har ya

koma ga Allah bazai tab'a san wata ko auren wata ba sai dai wani ikon Allahn.

✦✦✦

Bangaren Ramlat har wajen Magriba tana fushi yanda Khaleel ya dage yana bawa Mama da Abba labarin suma suna ta darawa. Harda Abba wajen tsoka yana cewa shima Guntul a da

fa kaza sai kuma yace au Ramlat. Kai ranan sunyi nisha

ɗ

in da rabon da suyi tun kafin Mutuwar Reina. Khaleel sarkin zance ya yanke musu jinda

ɗ

in sako Reina da ya yi.

"Da ya Reina tana nan yau da Yaya Ramlat kin shiga uku da wannan sunan"

D'akin ya d'auki

wani irin shiru kowa yana tunani ido cike da hawaye. Kiran sallah Magriba da aka yi Abba ya tashi Khaleel suka nufi masallaci itama Ramlat da Mama suka miƙe don dauro Alwala.

✦✦✦

MADAGASCAR.

Kaman yanda Anwar ya ce yau suke shirin baro Madagascar. Sa

nye ta fito cikin doguwar riga y'ar kanti dake da tattara daga wajen kugu ta zama kaman sket. Ta yane kanta da mayafi irin na larabawa sai mask data saka ya rufe rabin fuskarta. Wani irin flat shoe kan kafarta mai mad'auri har wajen gwiwa. Tayi masifar ky

au jelar gashin ta kwanta har wajen hips nata duk da ta tufke shi. Da wani irin kallon so Anwar ke binta yana ganin ta kaman wata zara saboda cikin taurari. Sallama take dasu Asiya da Hard'o dake kuka kaman wasu yara. Rungume Su tayi idan ta cike da haway

e.

"InshaAllahu da zarar naje zan dawo. Kun fi k'arfin na zubar daku kun kasance wasu iyaye na daban a gareni. Na gode da Alkhairin da ku ka yimin."

Da kyar suka sake ta mutane kauyen nata kuka har wajen mota suka rako ta tana matsar kwalla. Ta glass d'i

n motar yake kallon ta tana sharar hawaye. Ya rasa me yasa har yanzu ya kasa furta mata abunda ke cikin zuciyarsa. Duk da alamu da yake nuna mata amma ya fuskanci ta kasa gane hakan ko kuma tana sane take ignoring. Karfe d'aya na rana jirgin su ya daga zuw

a NIJER.

✦✦✦

ABUJA.

Da sauri ya fito yana d'aura agogon hannun sa . Ya makara don yasan yanzu Anwar ya sauka.

"Da Allah malam kayi sauri. Lokaci ya wuce"

A hanzarce Lameen ya fito shima sanye cikin kananan kaya kaman Maheer.

"Yi hak'uri fitsari na

yi"

Tsaki Maheer yaja ya wuce da sauri Lameen ya rufa masa baya. Karfe hud'u daidai ya faka motar harabar Airport na Abuja. Gaban sa ya yanke ya fad'i har saida ya kai hannu ya dafe tare da runtse ido. Zuba masa ido Lameen ya yi cikin nazari anya kuwa Mah

eer kalau yake. Kashe motar ya yi suka fito da sauri suka shiga cikin Airport makarrabansa biye dasu. Dube-dube ya hauyi ta inda zai hango Anwar cikin mutane dake fitowa daga jirgi gaban sa na tsanan ta fad'uwa.

Can ya hango Anwar na fitowa cikin tafiya

r ta isa da kyawun . Lameen ya yi saurin d'aga masa hannu ya kirashi. Hannu shima Anwar ya dago masa sai kuma ya juya bayan sa yana dube-dube. Nufar Anwar d'in suka yi gaban Maheer na cigaba da bugu duk taku d'aya da ya yi. Meke faruwa ne? . A wani irin s

low motion ta bullo bayan Anwar rabin fuskarta a rufe sai kwayar idon ta kawai. Duk wani noti nakan Maheer kwuncewa ya yi. Bai full face d'in ta ba amma yasan wannan idon. Kai yasan komai nata. Tafiyar ta, kallon ta, kirar ta komai irin na Reina ne His Re

ina. Komai tsaya masa ya yi chak ya zuba masu idon kirjinsa na barazanar tarwatse wa. Kaman slow motion yake ganin komai ta d'ago idan ta ta watsa masa kwayar idan nan nata. Wani irin dum yaji ya nemi jinsa ya rasa . Baki na Rawa ya furta

"MY REINA "

k

an leben sa. But Reinan na sa ta mutu ai. Wace wannan dake dauke da komai irin nata. Har suka k'araso inda yake baya motsi sai numfashi da yake futarwa a wahalce. Anwar ya rungume shi tare da bugun k'afa d'ansa. Idan shi kyar kan Reina dake kallon shi itam

a. Juyawa Anwar ya yi kanta.

"Ramlat. Meet my brother Maheer"

Daga idon tayi ta kalli Maheer da ya ti Mutuwar tsaye. Ramlat ya nanat sunan cikin ransa. Da muryar ta mai shegen dad'i da sanyi tace.

"Ooh the one and only Maheer da nake jin labari?, nice t

o meet you"

K'arya ne. Walh karya ne. Babu yanda za'ayi ace mai kama da Reina has everything da Reina d'insa ke dashi. Kyama jikin sa ya fara zuciyar sa ta k'ara ingizashi ji ya yi kawai hannun sa ya kai kan fuskarta ya warce mask d'in. Ido ya zaro waje t

are da Furta Reina da mugun K'arfi gaba d'aya Hall d'in ya amsa kowa ya nutsu. Zubewa kawai ya yi a k'asa Lameen ya yi saurin tare shi kafin ya k'arasa.

𝐙ꨄ

︎

𝐂𝐈𝐘𝐀𝐑



𝐌𝐔𝐓𝐔𝐌ꨄ

︎

(

ʙʟ

ᴇᴇᴅ

ɪɴɢ



ʜ

ᴇꨄ

︎

ʀ

ᴛ

s)

✯

D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟

'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯



*AMMEY LAYLERH DETA SERVICES*

*Azo asai DATA kan farashi mai sauqi, cikin rahusa

👌🏻🤗

*

*MTN*

500MB-180

1GB -280

2GB - 550

3GB - 750

5GB - 1250

10GB -2500

*AIRTEL*

300MB - 170

500MB - 200

1GB - 300

2GB

- 550

5GB - 1350

10GB - 2600

*GLO*

200MB - 120

500MB - 180

1GB - 300

2GB - 550

3GB - 850

5GB - 1350

10GB - 2600

*9MOBILE*

500 - 180

1GB -280

2GB - 550

5GB - 1300

10GB - 2500

Account number: 3206656358

Account name: Maryam Nasiru first Bank

*MORE

Information 08104493215*

✯



𝐀𝐒𝐇𝐀𝐍𝐓𝐘



𝐋𝐎𝐕𝐄

.

E|56/60.

A daran kusan gidaje biyun nan babu wanda ya runtsa. Da masu farin ciki ne da kuma masu bak'in ciki da damuwa. Wunin ranan gidan

Mama cika ya yi da Al'umman Annabi ana murna da kuma farin cikin dawowar Reina. Tun daga yan uwan Mama dana Abba har mutanen arziƙi da suke zaman mutunci dasu. Wuni aka yi ana maida zance Abba har sadaka yasa aka yi cikin masallaci dama unguwa gaba d'aya.

Daran ranan Reina, Mama, Ramlat da Khaleel babu wanda ya runtsa tana basu labarin zamanta can Madagascar da kuma halin kwarai da dattako nasu malam Hard'o da Asiya matar sa. Sunsha Albarka wajen Mama da Abba da kuma alkwari inshaAllahu zasuje kaman yanda

Reina ta furta. Wajen karfe biyu Abba ya lek'o ya tashe su gaba d'aya suje su kwanta. Dole suka hak'ura Mama ta miƙe tana waiwayen Reina dan gani take kaman zata k'ara bacewa.

Murmushi duk suka yi mata dan k'ara k'arfafa mata gwiwa ta fice daga d'akin.

Kallon Ramlat tayi dake gyara gurin kwanciya.

"Wai ya Ramlat ina su Haidar ne da Baban su"

Tsayawa tayi da abunda take ta juyo zata bata amsa Khaleel dake k'ok'arin fita ya dawo da sauri ya zauna

"Ai in gaya miki Ya Reija tun ranan da ki ka tafi kano

wannan case d'in take gida bata koma ba ya ki kuma ya sake ta sai kwanaki yazo ya bada hak'uri fa kaman zaiyi kuka Mama tace ita Sam bazata ta yarda Ya Ramlat ta koma ba in har bazai daina dukar mata y'a ba.da Abba yaga sunturin ya yi yawa ya shawo kan Ma

ma da kyar ta hak'ura ya Ramlat zata koma ba dan son ran taba ta fara shiri ,ashe mutumin nan munafiki aure yake shirin yi yake ta gazaye . Wai da shi nufin shi ranan da ya Ramlat zata koma zai kawo sabuwar Amarya yaji dad'in wulaƙan tata da kyau ya rama

wai wulaƙancin da tayi masa a ranan kuma idan taga amaryasa ya bata saki uki. To kinsan ance duk mai zalunci Allah baya barin sa ana e gobe zata koma labari ya riske mu abunda Baban Haidar ya shirya yaje cikin abokai yana sakin layi. Wannan karon ran Abban

e ya baci yace tunda haka ne baza ta koma ba in gaya miki mutumin nan yazo har gida yana zage-zage gaban kowa ya yi mata saki biyu harda cewa sai mu jakata mu shanye yaga mai auren ragowar sa ya kwashe su Haidar ya tafi dasu....."

Kaf ya kwashe labarin du

k abunda ya faru ya gaya mata. Kafin ya k'arasa fuskar Reina tayi wani jaa har wani hayak'i ke fita ta kunnen ta. Tunda Allah ya dawo da ita sai inda manta ya k'are. Zata maka shi a koto yanzu yanzun kuwa babu b'ata lokaci. Zata kuma karb'o yaran su dawo h

annun uwarsu da zama. Tafi kowa jinda

ɗ

in mutuwar wannan aure zama da irin Hamza gwanda ka zauna Babu aure. Ramlat dai bata ce komai ba ta kwanta da tunanin yaranta ko wane hali suke ciki wajen matar uban su?. Ganin ta kwanta Khaleel ya miƙe yana hamma ya

yi musu sallama ya fice. Reina kuwa ta dade a zaune tana tunanin nata yaran da sake-saken abubuwa kala-kala. Har wajen uku batayi barci ba sai daga baya ya d'auke ta zuciyar ta fal tunani.

✦✦✦

Can bangaren Maheer yanda yaga rana haka yaga dare. Sam ya

kasa runtsawa. Lameen dake gefen sa ya farka a karo na babu adadi. Ido cike da barci ya kalli agogo yaga karfe wajen biyu da rabi amma babu digon barci kan idon Maheer kai ya girgiza ya gyara kwanciya ya cigaba da barcin sa.

"

𝑊𝑎𝑦𝑒



𝑘𝑎𝑖

?,

𝑏𝑎𝑛



𝑠

𝑎

𝑛𝑘𝑎



𝑏𝑎

,

𝑘𝑎𝑟



𝑘𝑎



𝑡𝑎𝑏

'

𝑎



𝑛𝑖

"

Wannan kalmomin suke tayi masa amsa kuwwa cikin kunne. Riƙe kai ya yi yana jijjigawa .

"No it can't be"

His Reina baza ta manta dashi ba. Shi yasan prank ne take masa sabida laifin da ya yi mata mai girma. Zaiyi

fighting har sai ta yafe masa ta kuma dawo gareshi. A yanzu a shirye yake da duk wani hukunci dazata yanke a kansa matsawar hakan zai sa ta yafe masa ta k'ara bashi chance ya gyara kuskuren da ya yi a baya. Zai nuna mata kauna. Babu wata mace cikin zuciya

rsa sai ita shi kanshi idan aka ce ga takamaiman abunda yasa yaci amanar ta bazai iya furta komai bai. Rana d'aya kawai ya tsinci kansa cikin wannan mummunan dabi'a baisan kuma taya aka yi hakan ta faru ba. Ajiyar zuciya ya sauke mai zafi ya kalli agogo. K

arfe uku daidai ya nuna masa lokacin kiyamul layli. Tun daya samu lafiya ya dage yanzu da yawan azumi, sallan dare da nafifulu na rana da safe. Ga yawan zakka da yake ga mabuk'ata dama kuma can shi d'in mai yawan kyauta ne abunsa ba bai rufe masa ido. Miƙe

wa ya yi ya shige ban

ɗ

aki ya watsa ruwa tare da d'auro alwala. Farar jallabiya ya saka ya fashe kanshi da turarurruka masu sanyin kamshi kafin ya tada sallah kaman yanda ya sama ya kuma zame masa jiki.

Washegari ma bai shigo ba daga masallaci sai da gar

i ya yi haske sosai yana tilawar Qur'ani shi da A Muneer da sauran mutane dake zama. Wannan karon Harda Lameen da Anwar . Ba kullum Lameen ke tsayawa ba. Gab d'aya suka shigo falon bakin su dauke da sallama. UMMI suka tarar cikin shiri ita dasu Annoor dake

ta doki zasu unguwa. Kallon su tayi tana gyara mayafi.

"Yauwa kun shigo?, ni zanje naga Ya'ta ga abinci can kan dinning, sai na dawo"

K'ok'arin wuce su take duk suka bita da ido. Dariya Dad ya yi yana girgiza kai ya yi saurin tare ta.

"Ki bari mana k

i karya dan nasan baki karya ba sai mu tafi gaba d'aya ko?"

Zama Ummi tayi badan taso ba tana cewa

"To kuyi suari don Allah naje naga Raheenatu. Har yanzu ban yarda ita ce ta dawo ba sai na ganta da ido na"

Murmushi suka yi gaba d'aya duk suka haura sa

ma Maheer ya wuce gurin su Ablah dake wasa ya rungume tare da sumbatar goshin su ya wuce da sauri ya haura sama. Yafi kowa buƙatar ganin Reina a gaggauce ya watsa ruwa ya fito ya shirya cikin shadda dakakkiya mai tsadar gaske data yi masa masifar kyau ya d

'ora hula kan jikakken bakin gashin sa daya sha mai ya k'ara zama wani coily ya kwanta luf bayansa da goshin sa. Murmushi ya yi yana kallon kansa cikin mudubi. Yasan yanda Reina ka son ganin sa da manyan kaya saboda ba k'aramin kyau suke masa ba. Rigar dog

uwa ce da wandon ta ya saka bak'in takarmi mai yatsa sai Agogob Rolex mai shegen tsada daya amshi fatar sa.

A hanzarce ya fito falon yana duba agogo. Da ido Ummi ta bishi tana tasbihi cikin ranta. Hak'ika Allah ya basu yaro mai kaman dubu cikin Al'umma.

Maheer nata ta ko ina ya cike d'ari. Ana cewa mutum tara yake bai cika goma ba. Kan d'an ta Maheer kan ya cike shi tab tamkar shi ya hallici kansa dan kyau. Fitowar su Anwar da Dad ya dauke hankalin ta daga kan Maheer ta miƙe da sauri da nufi tebir ta shir

yawa kowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login