Showing 48001 words to 51000 words out of 52463 words
ya kwanta bayanta kaman mai tsoron karya tashe ta. Numfashi ta d'au
ke tanajin sa yana shinshinan wuyatan da leken fuskarta cikin duhu-duhun d'akin. Tunani yake ko tayi barci ne ya rungume ta k'am kaman za'a kwace masa ita. A tare suka saki ajiyar zuciya wani irin shock ya ratsa su. Murya k'asa-k'asa ya fara kiranta
"Bab
y, Baby are you still mad at me?"
Bata bashi amsa ba tayi masa shiru kaman mai barci yasan kuma ba barcin take ba. K'ara matse ta ya yi ya rungume k'irji ta da hannunsa. Ta saman rigar dake da V-neck ya fara shafar su a hankali kaman mai tsoro can kuma ya
zage yana shafar su da iya k'arfin sa sai wani gurnani yake yana shinshina wuyanta kusgunsa ya matse shi da bayanta kaman zai zauce. Duk abunda yake tana jinsa. Jikinsa sai kakkarwa yake kaman mazari. Yanda ya dage yana gogunta ta baya za kayi tunanin sbi
garta ya yi. Cije baki tayi saboda irin matsar da ya yiwa k'irji ta. Runtse ido tayi da k'arfi duk yanda take k'ok'arin hana kanta shiga cikin yanayi ya faskara. Maheer daban yake cikin maza wajen wannan fagen. Matse kafafuwan tayi da ruwa ke gudu tsakanin
su tanajin saukar nishin sa saitin kunnen ta. Kunsan sharrin shed'an sa baya so yaga wani na bautar Allah. Kaman rad'a ya yi rad'o mata kalman da Maheer ke furtawa Fadeela ya kuma hasko mata yanayin data gansu. A take haushin Maheer da tsanar Fadeela ya
dawo mata sabo fil. Wani irin juyawa tayi a zafafe ta fisge jikinta ta hankad'e Maheer saboda yanda abun yazo masa a bazata gashi jikinsa babu k'arfi saboda zafin shauk'i. Ya tafi gaba d'aya ya wuntsula jinshi ka ke Tim a k'asa. Mugun tsaki taja taja barg
o ta rufe jikinta. Tuni matsananciyar sha'awar data taso mata ta fece. Shi kuwa kwanciya ya yi a k'asan ya kasa tashi har tsawon minti biyu kafin ya yunƙura da kyar ya miƙe zaune. Babu zato taji sheshshek'ar kukan sa kaman wani k'aramin yaro. Jikinta ya yi
bala'in sanyi amma bata juyo ba. Saida ya yi mai isar ya miƙe ya fice daga d'akin gaba d'aya.
Zuciyar ta ta fara nuna mata rashin kyautatawar ta. 'Me ki ka aikata haka?, kinsan hukuncin abunda ki ka yi. Zaki kwana har wayewar gari mala'iku suna fushi d
ake. Me yasa ki ko kishi ya kai ki ga halaka?, kina so ki zama mace mara tausayi da imani?, kina so ki bari shed'an ya yi galaba a kanki wajen ganin ya hana muku kwanciyar hankali gidan zaman auren ki?, me ya same ki?, kar ki bari fushin ki ya kai ki ya b
aro ki kizo kina dana sani da bata da rana. Wace ke da baza ki iya yafe masa ba?, Allah yana son mutum mai yawan yafiya shi kanshi Ubangiji mai yafine ga bayin sa a koda yaushe, ke dan me yasa baza ki yafe masa ba?, har sai yaushe zaki cigaba da hukuntash
i kan lefin daya aikata watanni baya da suka wuce kuma ya amsa laifin sa?,kina so Ubangiji ya yi fushi dake ne?'
Ajiyar zuciya ta sauke duk wannan gargadi da wani b'angare na zuciyar ta ke mata ta kasa tashi tabi bayan sa. Har tsawon minti talatin tana ka
llo k'ofar ko zai dawo. Zuciyar ta ta cigaba a azalzalarta ta bi bayan mijin ta ta bashi hak'uri. Miƙewa tayi da sauri ta saka hukarta daya cire ta fito. Turus ta tsaya bakin k'ofar tana kallon Maheer dake zaune ya had'a kai da gwiwa. Wani irin mugun taus
ayin sa ya rufeta. Kamata ya yi ace ya samu nutsuwa shida ya dawi data cikin rayuwa ko mutuwa. Mutum kaman Maheer wanda duniya ta sheda irin had'arin sa da kuma jarumtarsa ita ce yake gurfane gabanta haka tana juyasa kaman waina. Idan ba so ba akwai abund
a ya isa yasa Maheer ya zama so vulnerable a gabanta haka?. Ita cefa yake wa kuka duk saboda so. A hanzarce ta durkusa gaban sa ya d'ago da sauri yana kallon ta da jajayen idonsa. Rungume shi tayi ya wani kwanta kan kirjin nata yana kukan kaman yaron da uw
arsa ta hanashi nono. Kai kana ganin yanda yake kasan zallan shagwa
ɓ
a ce kawai.Rungume kan nasa tayi tana jin haushin kanta.
Sun jima a haka ta kama shi suka miƙe. Hannu sa ta riƙe suka shiga d'akin yana binta salo-salo kaman yaron goye. Kan gado ta zaun
ar dashi ta matsa zata zauna gefen shi ya rik'o ta ya zaunar kan cinyarsa suna fuskantar juna. A sanyaye ta kai hannu ta goge masa fuskarsa tana kallon kwayar idan sa. Da shakakkiyar murya ya fara magana
"Please Don Allah kiyi hak'uri ki yafemin haka, na
azabtu da yawa Kim Horani da yawa I can't take it anymore, I'm sorry please, please forgive me"
Sai shar ga wasu hawayen sun biyo kuncin sa. Kai ta girgiza tana goge masa hawayen.
"Shh ya isa na yafe maka. Nima ka yafemin abunda nayi maka"
"Never, bak
i tab'a yimin komai ba. Ba kuma zaki tab'a yimin ba. Ko kinyi ma na yafe .ina sanki Raheenatu, ina sanki"
Y'ar dariya tayi mai kaman kuka hawaye na gudu kan kuncinta. Bakin su ta hade ya kuwa fisga da k'arfin sa kaman mayunwacin zaki . Da zafi-zafi suk
sumbatar juna. Ya yi dominating bakin daya jima yana missing da mafarkin k'ara kasancewa dashi. Yanda yake gurnani cikin bakin nata in a very hot and sexy way ya k'ara rikita mata lissafi. Kaman wadda wani magana disu ke ja ta hau juya sa kaman waina. Sai
ga Maheer da kuka wuwi yana zuba ihu cikin d'akin kaman zai shid'e. Allah yasa ma d'akin wall proof ne idan k'ofar ta gark'ame duk badak'alan da za'ayi ba'a ji da Reina tasha kunya. Babu laifin Maheer dan ta bashi one he'll of a ride daya zuzuta masa lis
safi ya kusa ya yi passing out.
𝐙ꨄ
︎
𝐂𝐈𝐘𝐀𝐑
𝐌𝐔𝐓𝐔𝐌ꨄ
︎
(
ʙʟ
ᴇᴇᴅ
ɪɴɢ
ʜ
ᴇꨄ
︎
ʀ
ᴛ
s
E|81/85.
Washegari ma dai soyayya ce aka shata. Maheer duk ya susuce ya zama tankar yaron goye sai yanda Reina ta juya sa. A
ko ina soyayya ce ake yinta. A d'aki, ban
ɗ
akine ,kitchen ne. Duk inda ta raya masa bugun ta yake babu tausayi sai abun ya juye ita dake juya sa kaman waina ya dawo babu wani sauran k'arfi kona misk'ala zarran a tattare da ita. Kaman yanzu dai da yake bugu
n ta babu tausayi. Tun tana biye masa har da gaji. Daga jiya zuwa yau ya nuna matsa matsanancin sonta cikin ransa. Ya k'ara tabbatar mata da lallai kuskurene ya aikata shi ya kuma tuba. Ajiyar zuciya ta sauke tana maida numfashi a wahalce. A kasalance ta
bu
ɗ
e manyan idon ta dake rufe tana kallon Maheer da ya yi mata runfa ya zuba mata tsumanmun ocean blue eyes d'inshi dake tattare da tsananin kaunar ta da soyayyar. Gashin kansa ya jike jagab saboda gumi ya zubo fuskarsa har hancinsa. Duk sanyin dakin sai k
ayi mamakin irin shining da fatar sa keyi saboda gumi tsabar sexxing d'in ta da yake kaman babu gobe. Hannu ta kai a hankali tana tattare gashin zuwa gefen kunnen sa. Dawo da hannun tayi ta fara bin dogon hanci sa kaman mai Zane ta kewaye wajen idon sa ta
na shafa saman idon. Lumshe manyan idannuwan nasa ya yi yana sauke ajiyar zuciya da sauri kaman wanda ya yi tsaren gudu sai kuma ya bu
ɗ
e idon ya kama hannu ya sumbaci tafin hannun.
"Ina sanki Reina, zuciyata na bugawa ne saboda sanki. Duk sakan d'aya na b
ugun zuciyata sanki karuwa yake cikin ta. Nayi matsanancin nadamar abunda na aikata gareki. Ba kuma zan dai ma baki hak'uri ba har sanda numfashi na zai tsaya da fita. Girman laifin da nayi ban cancanci ki yafemin ba amma kin yafe min Reina saboda ke y'ar
Aljanna ce. Nagode Allah ya saka miki da Aljannatul fiddausi .Nagode, Naa....."
Rawa muryar tashi ta alamun kuka na shirin kwace masa. Janyo sa Reina tayi ta rungume shi sosai kan kirjinta. Tanajin sheshshek'ar sa kan kirjinta a hankali ya cigaba da maga
na
"I did not deserve your forgiveness but you forgive me. Thank you and I'm so sorry "
Bayansa take shafawa tana dan jijjigashi.
"Shhh ya isa. Let's keep the past behind us"
Sun jima a haka rungume da juna suna jin sautin bugun zuciyoyin su. Murya su
Annoor da suka dawo daga makaranta sun hauro saman a guje suna bugun k'ofar. Da sauri Maheer ya miƙe ya suri dogon wondon sa yana sawa. Itama miƙewa tayi ta shige ban
ɗ
aki ya bita da kallo. Da azama ya bu
ɗ
e k'ofar yaran kuwa suka falo jikinsa a guje ya du
rkusa yana dariya ya rungume. Akwai wanda ya kaishi sa'a kuwa a rayuwar sa. Mata y'ar Aljanna gashi ta haifa masa yara kyawawa da yake masifar so kamar ransa. Nan tsakar d'akin suka shashance da yaran suna ta wasa da tsalle-tsalle har Reina ta fito sanye d
a rigar wanka. Kai kawai ta girgiza tana murmushi ta wuce ta barsu suna doki dun sun d'ane uban. Saida ta gama shiryawa cikin wani shegen less d'inkin doguwar riga daya sha stones ta kashe d'auri ta fice ta barsu tana murmushi. Kitchen ta tadda Jummai har
ta fara gyara kayan miya. Ha
ɗ
uwa suka yi suka d'ora abinci mara nauyi da drinks masu shegeb dad'i. Sanda suka gama shima Maheer ya fito falon da yaran bayan ya yi wanka sun baje littatafai suna Assignment. Tana fito da abinci suka rufe kayan suka kwasa a
guje kan dinning d'in har Maheer. Dariya kawai tayi ta girgiza . Abinci ta jerawa kowa nasa suka hauci suja santi da hira cikin nisha
ɗ
i.
Satin Maheer biyu da dawowa ta fara fuskantar canji a tare da ita. Yawan kasala ga barci da shegen kwad'ayi kaman m
ai. Ai tunda taga haka tasan ta harbu. Maheer daya fuskanci tana da shigar ciki ranab babu wanda baisan da zaman cikin ma kace haihuwar farko ce za suyi. Wuni sukayi suna yawon shakatawa suda yaran kafin daga bisani ya kaisu gurin su Mama suka kwana harshi
Maheer daya kafe babu inda zaishi dole sai d'akin Khaleel suka kwana tare washegari kuwa suka rankaya gaba d'ayan su harda Ummi, Ramlat, Lameen, Mama, Abba da Khaleel da yaran sai Madagascar. Zu kaga murna wajen Hasiya da Hard'o da mutanen Madagascar. R
ungume su Reina tayi tanajin matsanancin farin cikin ganinsu. Ai Maheer tunda yaga garin ya siyi land a take aka fara gina takeken gida da Iland cikin an zuba namun daji masu kyau da d'aukan hankali cikin sa. B'angare guda ya bawa Hard'o da matar sa. B'ang
are daya kuma nasu duk sanda suka zo hutu. Idan kaga had'addine ginin da Maheer ya yi sai kace ba'a duniya ka ke ba. Mutanen kauyen suma duk yasa aka buge musu gidajen su aka yi masu had'addidun gidaje na zamani aka kuma kewaye kauyen gaba d'aya kaman Esta
te. Bayan haka ya gina musu makaranta ya k'ara musu wani asibitin da sunan Anwar . Ai Reina da Maheer sunsha Albarka. Daga Mama ,Abba da Ummi babu wanda zaman kauyen bai musu dad'i. Ummi tsaban yanda take masifar jinda
ɗ
in garin bakinta yaki yin shiru kod
a yaushe idan suka yi waya da Twin's ko Samha sai tace musu Madagascar kaza, Madagascar kaza. Ai babu shiri suma suka rankayo harda Alhaji Muneer . Satin su Samha d'aya Anwar shima yazo da Hasna. Kai idan kaga yanda family d'in suke rayuwa cikin anshuwa da
kaunar juna sai abun ya burge ka. Yanda Reina keji da Hard'o da Asiya to Maheer ya kereta ya shanye don cewa ya yi taimakon da suka yiwa matar sa babu wani abu dai zaiyi musu a duniyar nan da zai saka musu da Alkhairin su gareshi.
✯
Suna kwance ne d'ak
i ita da Ramlat dake raba fad'a tsakanin Haidar da Annoor.
"Kai Haidar me nace akan cin girma? Annoor ba k'anin ka bane, k bashi nace maka ko daddy zai siyo maka wata nace"
Baki yaron ya turo "wlh Momy tawa ce fa alawar an bashi tashi ya yi maza ya shan
ye "
"To sai ka k'ara masa nace ka bashi "
Kuka Haidar d'in ya fashe dashi ya mik'a masa alawar ya fice da gudu. Da sauri Reina ta kwala masa kira ya dawo yana kuka sosai.
"Zo nan Haidar. Kyale Mamah ta fiye son kai. Badai alawa bace bari yanzu zansa
a kawo maka wadda tafi waccan ko"
Kai ya d'aga yana share hawaye. Baki Ramlat ta tabe tana mita " dama aike ki ke shagwa
ɓ
a su basa gane babba bare yaro"
Waya Reina ta d'auko tana cewa " Eh naji babu komai " kafin ta kaiga kira saiga Lameen ya shigo tare
da Maheer da Anwar.
"Yauwa Daddyn Haidar dama kai zan kira. Da Allah maza ka kawowa Haidar chocolate masu dad'i. "
Kama Haidar ya yi yana goge masa hawaye. " an gama Maman Haidar sai kuma me za'a siyo?"
D'an jin tayi kaman mai tunani " yauwa idan kaga
agaluma ko yalo ka siyo min"
Dariya suka kaure dashi yace " haba Maman Haidar anan zamu samu agaluma da yalo?"
Baki ta zumbura "to shikenan ka samo min y'ay'an itatuwa musamman strawberry "
"An gama Maman biyu"
Juyawa ya yi kan Ramlat dake ta murmushi
tana kallon Reina. Ido ya kashe mata
"Ni kuma tawa mai y'an biyun fa me za'a siyo mata"
Ido Reina ta zaro tana kallon Ramlat data zubawa Lameen harara ya kunyata ta . Haba biri ya yi kama da mutum. Ta lura tunda suka zo Madagascar Ramlat ke uban ci. Ashe
ba banza ba. Y'ar dariya Lameen ya yi cike da tsokana yace
"Oo na manta silly me ance kar kowa ya sani na saki layi oops sorry "
Harda dukan goshin sa. Dariya gaba d'aya suka fashe dashi har Reina. Ramlat kuwa ta cika tayi fam sai zuba musu harara take.
Gaban Reina Maheer ya k'araso ya sumbaci leben ta da goshin ta ya rad'a mata 'I love you' cikin kunne ya kama hannun Annoor da Haidar suka yi waje da Anwar. Shima LAMEEN ya matsa gaba Ramlat zai bata sumba ta zabga masa harara. Tsayawa ya yi yana kallon t
a sai kuma ya nuna bayanta ya zaro ido kaman wanda yaga abun tsoro a bayan nata. RAMLAT farar kura tana ganin reaction dinsa ta tsure tana k'ok'arin juyawa taga ko mene ya yi saurin magana
"Noo Baby kar ki juya . Katon gizo-gizo ne gashi nan kan k'afad'ar
ki"
Wai ai wani irin ihu ta callara tayo kansa a sittin ta d'ane shi. Wata wawuyar rungume ya yi mata yana sauke ajiyar zuciya. D'aga ta ya yi kaman gaske suna fuskantar juna yace
"Kar kiyi motsi kin ganshi nan wajen fuskar ki bari na cire miki rufe id
on ki"
Ai kuwa ta garkame idon gam da hawaye ya fara gudu kan kuncinta jikinta har rawa yake. Mugun smirk ya yi bayan ta rufe idan. Kallon Reina ya yi dake zaune ta saki baki da hanci tana kallon su. Kace irin shirin nan take kallo da yake masifar kayarta
da ita. Ido ya kashe mata dariya taso subce mata ganin yanda ya fisgi bakin Ramlat cikin nasa yana bata wani zazzafan kiss. Ai kuwa a sukkuwanne ta fara k'ok'arin kwace ya ya riƙe ta gam ta hau dukan kirjinsa. Saida ya Sumbaceta san ranshi sannan ya sake
ta.
"Yauwa na cire miki baby"
Bai jira komai ba ya juya ya fice a guje yana dariya. Daskarewa Ramlat tayi a tsaye ta kasa motsi ga matsanancin kunyar Reina daya rufeta. Dariya Reina taji tana kyekyeta tawa kaman haukaciya. Harda hawaye da riƙe ciki. Kai
Alhamdulillahi. Burinta na ganin Ya Ramlat cikin farin ciki da samun soyayyar miji ya cika. Sum-sum Ramlat ta wuce ta shige ban
ɗ
aki harta shiga tayi Alwala ta fito Reina ba dariya kaman mahaukaciya. Kai kawai ta girgiza ta fara k'ok'arin tada sallan wala
ha da take. Hansa ce ta shigo itama da tsohon cikin ta samu guri ta zauna tana kallon Reina dake dariya tana goge hawaye.
"Ya ya Reina lafiya naga kina dariya haka harda kuka?"
Cikin dariya Reina ta kwashe komai ta gayamata. Itma dariyar tayi sai can ku
ma ta juyo sosai tana fuskantar Reina tace
"Wai kinji labarin abunda Uncle Maheer ya yiwa Fadeela kuwa?"
Wannan maganan ya dakatar da Reina daga dariyar da take ta maida hankali sosai kan Hasna tana girgiza. Numfashi Hasna taja ta maida hankali kan Raml
at dake k'ok'arin zama kusa da ita.
"Kwanakin baya ya samu labarin ashe ita ce ummul aba isin abunda ya same ki. Wlh yanda Dear ke gayamin tana kan gadon asibitin kinga dai bata san inda kanta yake ba haka suka Uncle Maheer ya rufeta da matsanancin duka k
aman zai kashe ta. Da kyar aka kwaceta saida Dad Muneer yazo da kansa ya tsawatar masa sannan ya kyalete. Mama zuwaira ta dinga zagin Maheer d'in wai dama ai baya sonsu baya kaunar su. Duk abunda Fadeelan tayi sai saboda soyayyar sane. Kuma ai ko babu koam
i taci Albarkacin zumuncin dake tsakanin su ya yafewa Fadeela tunda ke da aka