Showing 24001 words to 27000 words out of 52463 words
ya same shi ya sanar masa duk abunda ke faruwa. Idan har yabar ta anan to tabbas yasa Hasina bata da imani zata iya neman wasun sa su cika mata aiki.
Hard'o ya tausaya mata sosai ya kuma yabawa Don da bai aikata wann
an mummunan aikin ba. InshaAllahu zai tafi da ita k'asar sa ya bata kulawa har ta warke ta dawo cikin dangin ta. Wannan shi ne sanadin zuwan REINA k'asar MADAGASCAR dake yankin kudu.
END OF MYSTREY
MADAGASCAR.
Fadeela tayi niyar kashe ta ta b'atar
da gawarta? , saboda me? MAHEER Zuciyar ta ta k'ara bata amsa. Fad'ar sunan nashi kad'ai da tayi taji wani irin d'aci cikin ranta. Tsana da kuma kiyayar Maheer tayi mata katutu cikin zuciya. Gaba d'aya ta nemi soyayyar da take masa shekara da shekaru ta r
asa sai tsananin kiyayya. Can k'asar Zuciyar ta ta tura son Maheer ta kulle. Dashi da Fadeela sai sunyi dana sani da kuma nadamar abunda suka yi mata. Sune sandadin shigar ta cikin wannan hali bayan haka Fadeela har neman ranta take?. Maganan matar Hard'o
Asiya ta dawo da ita daga duniyar tunanin data Lula.
"Baiwar Allah kina jina kuwa?"
Kallon ta Reina tayi ta bu
ɗ
e baki da kyar murya a dashe tace
"Ina ne nan? Ya aka yi nazo nan?"
"Alhamdulillahi da alama dai baki manta komai ba. Nan garin Madagascar ne
nida mijina Hard'o muna saida kayan itatuwa k'asa-k'asa musamman strawberry domin wannan k'asa ta Madagascar Allah ya hore musu shi. Kaman yanda ki ke bahaushiya muma hakan ne mutanen Niger kasuwanci ya dawo da mu nan. Mijina ya gaya min duk yanda aka yi
da yadda ki ka je hannun sa..."
Labarin gaba d'aya ta kwashe ta gayawa Reina kaman yanda Hard'o ya sanar da ita. Zuciyar Reina na wani irin zafi da kuna. Da gaske dai so take ta kashe ta? Yunƙurin miƙewa zaune tayi taji wani rad'ad'i ya ratsa kafar ta zuw
a kwakwalwar ta. Da sauri Asiya ta matso
"Yi a hankali akwai ciwo a k'afar da aka yi miki d'in ki"
Kallon ta ta kai kan kafar tata dake nad'e da bandage. Kallon Asiya tayi
"Tun yaushe nake nan?"
"Yau kwanan ki uku a sume dan rauni ki ka ji a kan ki b
a kad'an ba"
Ajiyar zuciya ta sauke ta kai hannu ta dafe kan nata dake d'auke da plaster. Dole ta warke da wuri ta koma gida wajen yaranta. Annoor da Ablah. Hawaye taji masu zafi sun biyu kuncin ta ko wane hali su Mama ke ciki bayan sun fuskanci ta b'ace?
. Rungume ta Asiya tayi tana d'an buga bayanta cike da tausayi. Daga ita har Hard'o basu san dalilin da yasa mutanen nan suka yi niyar cutar da ita ba amma sun gode Allah daya sa ta fad'o hannun su. Kaman wanda wani tunani yazo mata ta janye Reina daga ji
kin ta tana murmushi
"Na manta akwai likita dake zuwa kauyen nan duk bayan shekara yana zuwa duba marasa lafiya da masu buƙata. Allah yasa kinzo a daidai nan da wasu sati biyu mai zuwa zaizo sai ya k'ara dubaki ki samu ki koma cikin dangin ki ko hankali
su zai kwanta."
Ajiyar zuciya Reina ta sauke tana jin nutsuwa na ratsa ta.
"Waye shi? Daga ina yake?"
"Yana zaune ne a k'asar waje da matar sa da yaran sa. Babban likita ne dake da tausayi ga talakawa. Duk abunda yake a wannan kauyen ko sisi babu bai t
ab'a karb'a ba sai ma kudi da yake kashewa. Da babu wani makaranta a nan ko asibiti. Zuwansa ya gina mana asibiti da kuma makarantu na yara da manya. Kowa yana Alfahari dashi "
Numfashi taja ta lumshe ido ta koma ta kwanta tana tunanin waye wannan likitan
? Allah yasa yazo da wuri don tana so ta koma gida ASAP.(da gaggawa).
Sati biyu Reina na zuba ido kaman yanda Asiya ke da d'a gaya mata. Cikin sati biyun nan ta san Asiya da Hard'o sosai da sosai. Mutune na da basu da wata damuwa. Gashi dai basu da dashi
amma suna enjoy na rayuwa to the fullest. Duk wanda ke zaune k'asar MADAGASCAR sai ya yi sha'awar ta. K'asa ce mai gonaki da furanni ga kuma ruwa daya kewaye shi. Cikin sati biyun nan Reina ta k'ara wani irin kyau da cika saboda cimar da take samu ba irin
tamu ba. Fruits kuwa wani abun ma bata sanshi ba sai sun fad'a mata. Tayi kyau tayi haske fatar har wani shek'i take harta gashin kanta ya k'ara wani tsayi ya k'ara zama coily. To tana kwance komai sai an mata. Asiya da Hard'o sun shiga ranta da yaransu da
ma sauran mutanen kauye. Rayuwa suke gaba d'aya kace dukkanin su ciki d'aya suka fito. For a moment Reina ta manta da duk wata damuwar ta sai ta Annor da Baby Ablah da take kwana take tashi dasu a ko da yaushe. Tabbas Hard'o da Asiya ba mutanen yardawa ban
e ta d'auke su kaman wasu iyaye dake wata duniyar daban. Idan ta koma gida dole zata kawo su Mama .
Sati biyun da suke saka ran zuwan Dr din shiru bai zoba. Babu wanda yakai Reina rashin jinda
ɗ
in zuwan nasa dan ta cika burin idan yazo zata san yanda za ta
yi ya taimaka ya maida ita gida. Sai da ya k'ara wasu sati biyun ranan kwatsam tana barci ta farka da ihu da gud'a da mutane kauyen ki yi irin tasu. AISIM DA IMRAN yaran Asiya suka shigo a guje da hausar su da bata fita sosai suka ce mata.
"Aunty mai kya
u. Uncle Doctor yazo"
A guje suka juya suka fice suna murna. Bata san sanda ta saki murmushi ba. Finally lokacin komawar ta gida yazo. Sandanta da take dogarawa ta kama ta saka hijabin ta har k'asa ta fito tana d'an d'ingisawa. Katon compound nasu dake da
uke da bukkoki da kuma bishiyu da fulawayi ta iske gaba d'aya mutanen kauyen sun kewaye shi bata hango shi, sai gashin kansa da iska ke kad'awa. Lumshe ido tayi ta bu
ɗ
e fuskarta dauke da murmushin saboda jinda
ɗ
in iskar dake kad'awa mai saka mutum nisha
ɗ
i g
a kukan tsuntsaye da gurin kiyi can kuma ruwa ne kata ambaliya dan kusa suke da teku. Hak'ika kauyen nan perfect vacation place ne .a kwanakin nan da tayi tana ganin yanda turawa ke rububin zuwa honeymoon. Dan Allah ya hore musu ni'imomi.
Kaman a slow suk
a fara matsawa suna bashi hanya har ya fito fili ga idon Reina. Daga ita har shi a take zuciyoyin su suka motsa. A nata b'angaren firgita tayi da ganin sa bakin ta na furta ANWAR kan leben ta. Tsabanin Anwar da shi kanshi bazai ce ga takamaiman abunda yaji
ba. Bai ma gane ta ba sam ,amma ya firgita matuƙa da kyanta. Cikin yaran su ya kalli Asiya.
"Wacece wannan?"
Dariya Asiya tayi " muje Doctor labari ne mai tsayi. Kar ka damu tanajin hausa"
K'arasowa suka yi har inda Reina ke tsaye cikin shock. Gaba d'
aya ya juye mata Maheer komai nasu iri d'aya ne idan ka cire murd'ad'd'en jikin Maheer duk da shima Anwar a murd'e yake amma ba kaman Maheer ba. Sai kwayar idan sa dake shi gold dakuma haske da zai nunawa Maheer.
Murmushi ne kwance kan fuskarsa yana kallo
n Reina.
"Sannu baiwar Allah a jiki naki?"
Kallon sa tayi tana tunani cikin ranta wai Ya Anwar bai ganeni ba ne?. Asiya rayi saurin bu
ɗ
e baki zata gaya masa sunan ta Reina ta rigada da cewa
"RAMLAT. sunana Ramlat"
Kallon tuhuma Asiya tayi mata Reina
ta girgiza kai. Murmushi ya yi mai tsada daya k'ara kawata kyakkyawar fuskarsa dake dauke da fari glass na medical. RAMLAT ya maimata sunan yana jinda
ɗ
i sa kan harshen sa. Juyawa Reina tayi da sauri ta koma ciki ya bita da kallo zuciyar sa na harbawa ba. M
eke shirin faruwa ne?
✦✦✦
SIX MONTH LATER.
ABUJA.
"Yaya Ramlat Don Allah ki fito mana. Lokaci fa na kurewa kinsan ina da inda zanje. "
Murya Khaleel keta karad'i tsakar gida Mama tayi dariya tana kallon Ramlat dake saka hijabi yaran sun kewaye ta
kowa nason binta.
"Kiyi hanzari kafin ya cika Mama dodon kunne"
"Ai wlh Mama ya cika kwazazzaba. Haba in banda bana son shiga Mall ni ka
ɗ
ai ai tafiya ta zanyi"
Fitowa tayi tana mita Su Haidar suka bito.
"Wlh babu wanda zai bimu. Salon muje daku kuna m
ana kauyen ci cikin kasuwa. Uncle Maheer ma ai zaizo anjima ya kai ku wajen wasan yara"
Harara Ramlat ta watsawa Khaleel dake b'ab'atu. Lalla
ɓ
asu tayi ta basu goma -goma kowa ya siyi alawa kafin ta kawo musu chocolate. Mota suka d'auka drop har shoprite.
B'angaren kayan abunci Ramlat tayi tana kwasa Khaleel hankalin sa ya yi wani gurin can ya ya tab'a wannana ya tab'a wancan. Sai da ta gama siyan duk wani abu mai muhimmanci ta juyo tana kallon Khaleel dake tab'e-tab'e. Kai ta girgiza ta yi B'angaren choco
late tana kwasarwa su Annoor. Can ta hango kit-kat ta yara amma sun d'ora ta can saman kanta. Juyowa tayi dan ta kira Khaleel ya d'ebo taga ya yi can wani waje daban ajiyar zuciya ta sauke ta fara d'age dannta d'auko. Hannu taga kawai ya mik'a ya kwaso ra
gowar wafer chocolate d'in ta juyo da sauri tana murmushi za tayi masa godiya. Kwayar idansu ta sarke cikin na juna. Rabon dataga wani namiji mai kyau haka harta manta.
Gira ya d'aga yana kallon ta tayi saurin dawowa cikin hayyacinta. Hannu ta miƙa tana m
urmushi.
"Nagode"
"Kin gode dame yarinya?"
Murmushi dake kan fuskar Ramlat ya kau ta Ware manyan idan ta tana kare masa kallo. Har ita zai kalla ya kirata da yarinya. Nawa ma yake gaba d'ayan sa. Daga ganin alamun sa ko aure bai yi ya amma dan tsaurin
ido yazo yana ce mata yarinya da haranta uku?. Bata fuska tayi
"Kaga Malam. Baka sanni ba ban saka ba. Muyi rabuwar mutunci. Taimako na kayi nace na gode ka bani alawar"
Ta k'ara mik'a hannu zata karb'a ya janye hannun yana smirk da daga gira.
"Who said
taimakon ki nayi. Wannan alawan tawa ce na ganta ina so"
A zafafe Ramlat tace
"Wlh baka isa ba ai na riga ka. Ka bani alawata malam tun muna mutunci da kai"
"Oohh, fiesty"
Dariya ya yi cike da iskanci yace
"Let's do this smally. Zan mayar na ajiye i
dan kin dauka ta zama taki"
Maida alawan ya yi ya ajiye yana mugun murmushi .yanda zuciyar Ramlat ke wuta haka kunnen ta ke fitar da hayaki. Wani irin mugun kallo ta watsa masa ta juya a zuciya zuciyar ta na tafarfasa. Yau ita yaro k'arami ke gayawa magan
a. A girme ta girme koda kuwa ya fita shekaru tunda ita tayi aure harda yaran ta. Murya ya d'aga da dan k'arfi data ja hankalin mutane da Khaleel dake nufo Ramlat d'in.
"Hey guntul kin ji tsoro ne. Kar ki damu zan san miki nawa tsayin kad'an "
Wai ai ga
ba d'aya aka kwashe da dariya harda Khaleel dake kyakyatawa harda hawaye. A zuciye ta jefawa Khaleel ATM Card din ta fice Fuuu daga mall din. Yau rana ta farko data ji ina ma dai ace tana da tsayin nan ita ma. Duk sun fita tsayi Reina da Khaleel shi yasa d
a yawa ake d'auka ita ce Autar su. Bata dad'e ba a tsaye bakin titi sai ga Khaleel da kaya nik'i-nik'i yana tuntsira dariya har yanzu. Harara Ramlat ta maka masa ta ja mugun tsaki.
"Yaya Ramlat wai waye wannan mutumin. Amma fa gaskiya ya had'u gashi bashi
da girman kai"
A zafafe tace " ka tambaye ni mana tunda ai tare kaga muna kwana"
Dariya ya yi ya d'aga hannu sama "yi hak'uri bani na kar zomon ba"
Wata dankareriyar Bugatti Chiron sport ce ta faka gaban su baka wuluk da ita da bakin tint. Glass d'in a
ka sauke sai ga wannan Handsome guy d'in a ciki . Smirk ya yi yana kallon Ramlat dake jefa masa mugun kallo ya mayar kan Khaleel dake kallon motar idan sa na sparkling murmushi ya yi ya dauko wata katuwar leda.
"Aboki k'anin Guntul ya sunan ka"
Da azama
Khaleel yace " Khaleel"
"Hmm nice name, ya sunan Guntul fa"
Baki ya bu
ɗ
e a hanzarce zai fad'a masa Ramlat ta bashi wani duka a k'eya. Baki ya turo yana sosa k'eyar tashi. Dariya ya yi ya wurguwa Khaleel ledar. Ya fisgi motar yana cewa .
"Guntul until we
meet again"
Da mugun kallo Ramlat tabi motar idan ta kaman zai fado Khaleel na kwasar dariya kaman cikin sa zaiyi ciwo. Mota ta tare suka shiga har suka je gida tana kumburi.
✦✦✦
MAI DOKI MANSION.
Kai tsaye d'akin Jim d'insa ya nufa dan yasan yana c
an. Ila kuwa ya same shi d'akin boxing yana yi .ma kunnin fitila ya lalubo ya kunna d'akin ya dalle da haske. Tun daga k'asa yake kallon Maheer dake sanye da dogon wando kaman na yoga daya kamashi tsan kana ganin baiwar da Allah ya yi masa. Faffa
ɗ
an kirjin
sa dake babu riga gumi nata bunsa zuwa Abs din cikinsa da suke nan kaman an zanasu saboda perfection. Gashin kansa dake tufke tsakiyar kansa a jike na gaban ya zubo har hancinsa ya kwanta yar-yar. Ya k'ara wani irin girma da kyau kwayar idon nan ta k'ara
zama wani iri ocean blue mai shegen haske. Fada'wa ya yi kan sofa murmushi dauke kan fuskarsa.
"I meet my fated mate today. Malam she's the one "
Wani irin duka Maheer ya yi wa jakar da yake punching ta tarwatse. Juyawa ya kalli LAMEEN dake ta zuba murm
ushi kaman wanda ya yi gamo. Idan kaga yanda fuskar Maheer ta koma yanzu sai kaji shakkar rab'ar sa ya zama so emotionless. Baza ka tab'a cewa yasan wani abu wai shi dariya ba. Yana cire safar hannun yace da muryar sa data kara zama wata irin deep.
"And I
care because?"
"Dude ina gaya maka na had'u da first love d'ina kana min iskanci."
Wucewa Maheer ya yi da tafiyar sa ta izza zai shiga shower suka tsinkaci muryar Fadeela na kiran
"Uncle"
A take duk wani annurin fuskarsa ya b'ace. Dama kuma babu shi.
𝐙ꨄ
︎
𝐂𝐈𝐘𝐀𝐑
𝐌𝐔𝐓𝐔𝐌ꨄ
︎
(
ʙʟ
ᴇᴇᴅ
ɪɴɢ
ʜ
ᴇꨄ
︎
ʀ
ᴛ
s)
✯
D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯
✯
𝐀𝐒𝐇𝐀𝐍𝐓𝐘
𝐋𝐎𝐕𝐄
.
E|46/50.
Not fully edited.
Shigowa tayi d'auke da faranti mai kyan gaske na glass da y'an bowls na glass dake d'auke da snacks. Homemade shawarma da mini chocolate cup cakes da aka yiwa adon strawberry kanshi da sai meatpie da yaji nama da dankali. Gefe kuma kunun madara ne da kw
akwa dake zuba ubun turi da kamshi. Yanayin kallon da yake watsa mata na tsananin kiyayya bai hanata k'arasowa ba cikin sanyin jiki ta ajiye kayan kan d'an k'aramin dinning d'insa dake cikin d'akin jim d'in. Ajiyar zuciya ta sauke mai k'arfi ta d'ago tana
kallon Maheer da ke kallon ta da rinannun idan sa fuskarnan tayi jaa.
"Ga snacks Unc....."
A kausheshshiyar murya ya katse ta " who ask you to bring those?, ko na saki, ke wace irin mace ne nai naci da taurin kai?, nace ki fita daga rayuwa ko ana dole
ne?, kar kisani yin abunda zamuyi regretting, so mind your own life"
Hawayene masu zafi suka biyo kuncin ta. Tunda Maheer ya samu lafiya ya chanza mata. Maheer d'in data sani da bashi bane yanzu , ya koma mata kaman bare. Wancan Maheer dake furta mata ya
na sonta yake bata kulawa da nuna kauna ta hanyar love making d'in sa bashi bane yanzu. Tayi duk wani k'ok'ari da za tayi dan jawo hankalin sa kanta amma abu yaci tura. Da zarar ya ganta annurin fuskarsa zai dauke kaman wanda yaga wani dodo. Idan tana guri
tazo zai tashi ya barshi ko ita ya hango cikin dangi to zai chanza hanya. Gaba d'aya ya rikid'e zuwa asalin sojan sa. Tsoron sa ya k'ara ninnkuwa cikin family kowa yana gudun yin abunda zai b'ata masa. Harta Sojojin dake tsaron sa basu tsira ba dan a yanz
u wani irin mahaukacin horo yake basu sai yaga suna zubewa a sume yake sassauta musu. Akwai ranan daya kama Maryam da ita Fadeelan suna fad'a saboda dashi. Bai tsaya jin wani ba'a siba ya sasu tsanlan kwad'o compound d'in gidan gaba d'ayan su. Abund Fadeel
a bata ta
ɓ
a tunanin Maheer zaiyi mata ba saboda abunda ke tsakanin su.
Da yace suyi batayi tunanin da ita yake ba ta koma gefe tana murmushin mugunta saida ya daka mata muguwa tsawa bata san sanda ta fara ba tana kuka. Kaf familyn babu wanda bai fito ba ya
na kallo. Tun suna musu dariya har suka fara basu tausayi saida Maman Maryam ta kira Ummi sannan ya hak'ura ya barsu basa iya tashi k'afar duk tayi tsami. Maryam kuwa zubewa tayi a sume suka yi asibiti da ita itama fadeelan ta kwana ciwon