Showing 6001 words to 9000 words out of 52463 words
/>
sa a waya da bata yi sosai yake ciwa Reina tuwo a kwarya duk ta shiga damuwa matuΖa. Gasu Annoor da basu da magana sai ta Daddy. Momy yaushe Daddy zai dawo?, Momy ki kira mana Daddy a waya. Tun tana d'auke musu hankali da wasa da chocolates yanzu sun gan
e haka za suyi ta rigima sai ta kwashe su sun fita take samun sauki. Bata fita ba yau saboda bata da wani case da zata tsaya a kai kwana biyu, tunda ta gama case d'in mijin da ya kawo matar sa yana so ta tsaya masa a matsayin lauya wajen kwatar masa y'anc
i. Ta yi mamaki irin cin mutunci da matar sa ke masa ta mayar dashi kaman wani yaron ta na goye sai yanda taga dama take juya shi. Ashe akwai mata masu irin wannan hali?. Toh Allah ya kyauta ba abun burgewa bane ace kina mace amma kece miji. Allah ma cewa
ya yi "
π¨π
'
ππππππ
ππππππππππ
π¨πππ
π΅πππ
" toh ke dan me yasa baza ki bawa mijin ki wannan girman ba da Allah ya bashi.
Kwance take a kan doguwar kujera dake falon kaman gado. Annoor da Ablah tun safe Jummai tayi gidan Ummi dasu data
kira a waya a kawo su. K'aramin wando ne a jikin ta three quarter sai yar half vest mai hannu daya. Tayi fakin gashin kanta a tsakiyar kai jelar nata reto gadon bayan ta ga gashin curly me shegen tsantsi baya kitsuwa. Sosai tayi kyau shape nata dake so cu
rvy ya fito ra
Ι
au gwanin sha'awa kaman wata y'ar baby. A karo na ba adadi ta buga number Maheer bata samu, gashi kaman maita ta kasa daina kiran nashi. Kai so masifa ne. Bata sare ba ta cigaba da neman number tashi wannan karan kuwa Allah ya taimake ta way
ar ta shiga sai da ta kusa tsinkewa ya d'aga.
Ajiyar zuciya taja mai k'arfi tana gyara kwanciya
"Habibiii " Ta ja sunan kaman mai shirin yin kuka.
"Yes Baby"
Ta cikin wayar ya yi maganan amma sai taji kaman cikin d'akin yake. Kamshin turaren daya cik
a mata hanci wanda sai a lokacin ta lura tsabar yanda tayi zurfi wajen bege. Da wani irin sauri ta juyo bayan ta. Yana tsaye k'ofar falon sanye cikin kakin sa na Sojojin Elite special unit force bak'ake da katuwar jaka goye a bayan sa. Allah kad'ai yasan
adadin makaman dake ciki. Fad'ar irin kyau da kayan suka yi masa bazai kwatantu ba. Ga wani irin ponytail da ya yi wa kansa fuskarsa d'auke da bakin mask. Da wani irin gudu Reina ta tashi ta nufe sa tun kafin ta k'arasa ya yarda jakar gefe ya bu
Ι
e mata han
nu. A sittin ta d'ane shi ta fashe da kukan kissa. K'ank'ame ta ya yi yana murmushi ya sumbaci gefen wuyan ta.
"I'm here, I'm here"
Shine abunda yake furtawa yana k'ara rungume ta a kirjinsa. Tallafo mazaunan ta ya yi da hannunsa ya k'arasa shigowa falon
ya zauna kan d'aya daga cikin kujerun tana mak'ale jikinsa kaman gam. Gashin kanta ya shafa har zuwa gadon bayan ta kafin ya d'ago fuskarta suna fuskantar juna. Zame mask d'in ya yi yana mata murmushi dimples nashi na lotsawa. Sosai ta zubawa fuskar tasa
ido ta shagala da kallon sa. Iska ya hura mata a fuska yana smirking.
"Kallon fa? ,ko na kara miki kyau ne?. What can i say your husband is so damn gorgeous "
Dariya tayi tana dukan kirjinsa ciki da shagwa
Ι
a tace.
"Ka tayar min da hankali, yau kwana naw
a ina neman wayar ka a kashe?"
"I'm sorry baby, aikine ya yi yawa kinsan yanayin aikin nawa, but yanzu ba gani ba. Me zaki bani da wannan surprised da nayi miki?"
Zuba masa ido tayi cike da bege tana shafa gefen fuskarsa zuwa dimples nashi. Goshin sa ta
sumbata zuwa karan hancin sa kafin a hankali ta d'ora bakin ta kan nashi. Ai kuwa ya yi wa bakin wani irin fisga kaman mayunwacin zaki da yajima babu abinci. Raww French kissing yake bata kaman zai chisge bakin. Dama kuma shi haka yake yana da zafi ta wann
an fagen duk sanda suka had'u sai taji a jikinta. Ya iya kai mace kololuwar maji dad'i da sai ta shid'e tayi ta ihu da kururuwar dad'i da ita kanta batasan tana yi ba sai komai ya lafa. The same eqaul intensity take bashi tana fisgar gashin kansa cikin han
nunta. Idan kaga yanda suke za kayi tunanin irin vampires d'in nan ne dan sosai bakunan su ya nutse cikin na juna. Jikinta na rawa ta fara k'ok'arin cire masa kayansa. Wani irin komawa ya yi lazily ya kwanta yana kallon ta da rinannun blue eyes d'inshi.
Da yake ta saba da cire masa kakin bata sha wata wuya ba wajen cirewa ta tashi da azama ta zuge ziff d'in wandon sa. Har wani had'iyar yawu take tana kallon abs dake d'inshi da vline d'in sa. Zame wandon tayi sai under pant da ya kamashi kam ga hajiya min
i d'insa kwance gefen cinyarsa ta kasan wandon. Ya wani k'ara girma da tsayi ta had'iye yawu kut sai da yaji ta. smirking ya yi yana kallon ta ta zuba mata ido kafin ta d'ago da rinannun idan ta da suka kai kololuwa wajen nuna buΖata. Zama tayi sosai kan
shi tana juya kugunta a hankali kaman mai bashi lapdance. Gurnani kaman zaki ya saki ya riΖe kugun nata gam da hannu d'aya, d'ayan kuma ya sa ya farka rigar dake jikin. Baki ta hangame tana kallon shi .
"Habibi this is my favourite fa"
"I dont care, Ki
siyi wata"
Ya damke kirjin nata da zafin sa kaman za'a kwace masa da duka hannunsa biyu , ga kirjin nata da suke a tsaye chak kaman balloons. Baza kace ta shayar da yara biyu ba. Yana prouding da Body d'in Reina. Dan irin jikin tane su kansu turawan sai
sun saka makudan ku
Ι
i suke samun irin sa. Nasu fake ne but his Reina natural ne daga Allah. Yana wani irin gurnani ya tura kaina tsakiyar su yana murza su cikin hannunsa da wani irin salo mai zautar da mutum. Tuni ta fara fita hayyaci .Reina na daga cikin
irin matan nan da babu wuya ka gano lagonsu. Ko kirjinta ka tab'a zata fita hayyacin ta bare kuma majalissa. Sab'anin wasu matan da su sai an shiga ma suke jinda
Ι
in, wasu kuma basa jinda
Ι
in ko da an shiga sai na romance kawai. RiΖe kansa tayi dake bata wa
ni irin suck tana wani irin nishi ga idan ta dake rufe gam.
D'aga ta ya yi chak kamar y'ar tsana ya zaunar kan kujera kafin ya zamo k'asa ya durkusa gabanta. Bai wani tsaya cire wandon jikin nata ba shima ya farka shi duk karfin jeans. Kafin tayi wani
yunΖuri ya kifa kansa cikin kugun ta. Wani irin zabura tayi zata kwace ya damke kugun nata ya rike ta gam a zaune yana zautar da ita . Ihu take sosai jikinta na rawa tana sumbatu Allah yasa ma ruwa ake sosai kaman da bakin kwarya da tabbas babu abunda zai
hana masu aiki da kuma Sojojin dake tsaron sa suji. Sai da ya gama birkita ta da salon sa ya saketa ta koma yaraf ta kwanta tana maida numfashi ga wani yawu dake biyu gefen bakin ta. Murmushi ya yi ya shimfi
Ι
e ta sosai kan kujerar ya dora kanta kan hannun
kujerar ya juyo ta ta kwanta ruf da ciki. Kwanciya yi ya saita kanshi ya shige ta da mugun karfi saboda hanyar da yaji ta a garkame. A tare suka saki ihu ta riΖe kujerar gam tanajin wata irin azaba na ratsa kwanyar kanta.
In kaga yanda yake yi za kayi tun
anin harbata zaiyi ta fice. Da zafi-zafi yake bugun ta cikin fita hayyaci yana gurnani da sumbatu. Azabar data faraji tuni ta fice sai wani irin dad'i dake ratsa kwakwalwar kanta ga uban sumbatu da itama ke jerawa. Baka jin komai cikin falon sai nishin su
da sumbatun su da ruwan sama ya hana makota jin yanda suka cika gidan da ihu ce- ihu ce ko damuwar za'a jisu basa yi ,ko wani ya shigo duk da sunsan babu mai shigowar sai ya nemi izni.
β¦β¦β¦
A can bangaren Fadeela ta kasa zaune ta kasa tsaye. Tunda ya t
afi take cikin kunci da bakin ciki. Ta d'auki wayarta da niyar kiranshi yafi sau a kirga da zarar ta danna kafin ta fara ringing zata katse. Tanajin tsoron kiran nashi saboda ya yi mata kashedi kar ta kirashi har sai ya nemeta . Idan ya juye asalin sojan s
a ko inuwar da yake baza kaso ka rab'a ba bare kuma ya yi fushi da kai. Tana cikin matsanancin kishi. Tasan yana can yana bawa Reina the same love and care da yake bata, the same love making dake kaita duniyar taurari. And she hates it. Uncle nata ne. Yanz
u take dana sanin had'a shi da Reina duk da cewar batayi tunanin hakan zata faru tsakanin su ba saboda tsauri irin na Maheer da rashin fuska da yake bawa matan dake bibiyar sa. Duk wannan shekarun da yake tare da Reina yana bata abunda ya kasance nata. All
ah kad'ai yasan irin kai zuciyar ta nesa da take har take iya tunkarar Reina ba tare da wata damuwa ba. Ta gaji tana so komai yazo karshe. Tana so Reina tasan cewa Uncle nata ne, ita ka
Ι
ai ce kuma cikin zuciyarsa kaman yanda yasha furta mata. Baza ta juri
ganin sa da wata ba bayan ita. Tana masifar kishin Uncle d'inta tana yi masa so da ita kanta batasan yawan sa ba. Uncle na daban ne duk cikin family nasu shi daban yake da kowa. Ta ciri tuta mai girma gurin sa tunda har ta iya samun zuciyar sa duk yawan y'
an mata dake cikin family nasu da kuma na waje dake rububi a kansa. Wannan yana d'aya daga cikin dalilin da yasa da yawa basa shiri da y'an matan family nasu. Ita kanta basu san irin gwagwar mayar data sha ba kafin ta samu kan sa. Wani lokacin har tunanin
me Reina ta yiwa Uncle har ta samu zuciyar sa haka cikin sauki?.har ya kai ga furta mata cewa yana sonta. Anya kuwa Reina bata yi amfani da wata dama ba wajen cimma burin ta kaman yanda itama tayi?.
A tunanin Reina tunani take ko saboda basa auren bare ne
kad'ai ya jawo rabin familyn nasu basu karbe ta hannu bibbiyu ba. Eh tabbas da wannan amma mafi aka sari suna kishi ne domin suna son had'a y'ay'an nasu da Uncle d'inta.
Ajiyar zuciya ta sauke mai k'arfi tana kallon number sa dake kan wayar. Shahada tay
i ta dannawa number kira. Bazata iya jurewa ba a shirye take da duk abunda zai faru.
β¦β¦β¦
Rungume Reina ya yi dake barcin walaha kan kirjinsa. Murmushi ya yi ganin yanda fuskarta tayi wani fayau da ita duk saboda shi. He miss this. Saboda ruwan da ake y
a kira Ummi yace mata su Annoor su kwana kawai da safe zai zo ya d'auke su. K'arar wayar sa dake kan drawer ta gefen gado ta ja hankali sa ya dauko wayar da sauri ya danna ta silent. Agogo ya kalla dake nuna karfe d'aya na dare. Kai ya girgiza. Fadeela sa
m bata jin magana. A hankali ya zame Reina daga jikinsa ya miΖe da sand'a yana kallon ta .motsi tayi kaman zata farka sai kuma ta cigaba da barci hankali kwance tana d'an Jan munshari alamun barci yana mata dad'i. Sumbatar kumatun ta ya yi ya fice daga d'a
kin da sauri daga shi sai pant na maza daya kamashi. Saida ya zauna cikin falon sannan ya d'aga wayar dake gab da katsewa.
"What's wrong with you?"
Tanajin yanda ya yi maganan tasan ransa a bace yake. Kuka ta fashe dashi.
"Uncle bazan iya jure rashin ka
kusa da ni , ina kishin kasancewar ka da wata bayan ni"
"Are you mad?, kina sone ki tona mana asiri?. Am doing all this risk saboda ina sanki. Kar ki b'ata mun rai. Nace zan kira ki ba?, so stop calling me har sai na kira ki da kai na. Am i clear?"
Tana
kuka ta hau bashi hak'uri. Babu abunda ya tsana sama da kukan mace, musamman ma macen dake da matsayi mai girma cikin zuciyarsa sa. Ajiyar zuciya ya sauke.
"Shikenan stop crying, it's late yanzu zan kira da safe OK. I love you"
Numfashi taja ta cikin w
ayar nan da nan ranta ya yi fari itama ta mayar masa da "I love you more"
Kashe wayar ya yi ya miΖe da niyar komawaa d'akin gaban sa ya yanke ya yi wani mummunan fad'uwa ganin Reina da ya yi tsaye k'ofar falon.
πππ
ππππππ
πππ
πππππππ
ππ
ππ
πππ
.
ππ
ππππ
πππ
ππ
ππ
ππππππ
ππππππ
?
πππππππππ
,
ππππ
πππππ
,?
ππ
ππππ
ππππ
ππ
ππππππ
ππππππππππ
ππ
ππππ
ππππππππ
.
πκ¨
οΈ
πππππ
πππππκ¨
οΈ
(
ΚΚ
α΄α΄α΄
ΙͺΙ΄Ι’
Κ
α΄κ¨
οΈ
Κ
α΄
s)
β―
PROMO! PROMO!!.
ASHANTY NOVELS.
NOOR / 500
MULKI /500
KAIDIN MACE /500
DUKA ZAKU SAME SU GABA D'AYA A 1K. KAR KU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA DAN SAMUN DOC NAKU A HANNU
π€π
πππππππ
ππππ
.
_________β»
οΈ
________β»
οΈ
_______β»
οΈ
____
WANNAN PAGE KYAUTA NE GA MASOYAN MAHEER
π
@ BABY AK
MUM JIDDA
REEMAH
KHADIJA MUSA
SERPEARTOU
MIEMIE
DA SAURAN MASOYAN SA DA SUKE NUNA MASA KAUNA DA BADA GOY
AN BAYA D'ARI BISA D'ARI
π€£π€£
_________β
οΈοΈ
_______________β
οΈοΈ
____
π
/16|20.
Sosai gaban sa ke fad'uwa ya zuba mata ido kaman yanda take kallonsa.
"Me ka fito yi falo cikin daren nan Habibi?"
Wata i
rin boyyayyir ajiyar zuciya ya sauke ba tare data lura ba. Murmushi ya yi ya nufo inda take tsaye bata motsa ba tana binsa da kallo. Babu alamun da yake nuna taji wayar da ya yi. Ila kuwa bata jinba dan yana kashe wayar tana fitowa . Farkawa tayi da niyar
fitsari taga wayam baya nan hankali tashe ta fito tayi tunanin ko wani abu ne ya same shi. Surar ta ya yi ta saki y'ar k'ara a hankali saboda yanayin da ya d'auke tan cike da wasa. Kirjinsa ta dafe tana kallon sa.
"Na tashe ki?, I'm sorry kinsan soja baya
hutawa. Kira ne ya riske ne yanzu daga US . Nothing serious muje mu kwanta"
Ajiyar zuciya ta sauke damuwa k'arara ta bayyana kan fuskarta. Ko ka
Ι
an bata san wannan aikin da yake. Bare kuma yana Elite force da duniya tasan irin hatsarin su. Sojoji ne dake
shiga gurare dake da mugun hadari. Suna da technique da ba kowane Units na soja keyin sa ba. Su daban suke kusan ma a boye suke ba'a tura su guri sai abu ya yi tsanani matuΖa. Idan zasu tafi kuma baza sufi mutum biyar ba, kuma suje su dawo duk had'arin gu
ri babu ko kwarzane a jikinsu. Dalilin da yasa ake ji da Maheer yasan techniques wajen bawa yaran sa karayi . Duk yak'in da zasuje ko kai agaji. To tabbas sai sun samu nasara. Saboda yana a matsayin babban soja. Sojoji ne guda ashirin daga k'asa-k'asa ke k
are lafiyar sa. Ko wace k'asa ta bada soja guda d'aya dan bashi kariya.
Komawa d'akin ya yi ya shimfi
Ι
e ta kan gado shima ya kwanta gefen ta. Jawota ya yi k'irjinsa ya rungume.
"Let's go back to sleep Baby "
Sosai ya k'ara matse ta cikin kirjinsa bayan
ya sumbaci goshin ta. Har barci ya d'auke sa ita idan ta biyu ta kasa runtsawa zuciyar ta cike da tunani kala-kala. Ta jima idan ta biyu tana jin saukar numfashi sa a hankali cikin nutsuwa. D'agowa tayi ta zubawa kyakkyawar fuskarsa ido cike da kuana. Tan
a son Maheer so da bai kwatantu ba. Haka zalika tana masifar kishin sa. Baza ta iya sharing Maheer nata da ko wace irin mace ba. Ita kanta tasan cewa a nan taso kanta da yawa amma a kan Maheer zata iya yin komai. Tana fargaba sosai idan zuciyar Maheer ta
kasance akwai wata a cikin ta bayan ita. Bata kuma fatan hakan ya kasance dan bazata iya jure ganin wata ta rabe sa ba. Shi yasa a koda yaushe take Addu'a Allah ya rage mata kishin sa saboda halin rayuwa. Shi namiji mijin