Showing 36001 words to 39000 words out of 52463 words

Chapter 13 - ZUCIYAR MUTUM BOOK1 COMPLETE

09 Oct 2026

335

k'urban kunu. Shigowa tayi ta same su zaune dirshen a kasa flasks d'in da aka zu

bi musu kosan empty tasan halin Mama tsab zata cika musu shi. Ai tunda ta shigo ya kafe ta da manyan idan sa. Annoor da Ablah zaune gefen sa suna Kurb'an kunu. Lameen na ganin ta da flasks ya tashi da saurin ya k'arbe yana mata murmushi.

"Yauwa sannu kan

war Guntul matar mu. Ya aka yi ki ka fi Guntul d'ina tsayi?"

Sakato ta tsaya tana kallan sa. Waye kuma Guntul? Tuni ya koma ya zauna ya fara cinye kosan ko juyewa baiyi ba kan flat ya bara kai baki hannu baka hannu kwarya. Kunsan Y'an dama da mugun ci. Ju

yawa tayi zata fice ta tsinkayi muryar Maheer.

"Reina please can we talk?"

Har ta juyo ta chaba masa magana ta tuna Lameen dake zaune yana kai abinci baki kaman za'a kwace. Ajiyar zuciya taja ta samu guri can gefe ta zauna fuska a ha

ɗ

e. Kallon Lameen ya

yi daya ga bashi da niyar tashi. Ido suka had'a ya watsa masa mugun kallo. Y'ar dariya Lameen ya yi ya tashi ta sauri riƙe da flask da kofin daya shak'e da kunun gyad'a ya yi waje abunsa. Numfashi Maheer yaja mai zafi ya fesar ya maida hankali kan Reina d

ake cin magani tana jefinsa da mugun kallo. Su Annoor ya kalla.

"Kuje gurin Mama zanyi magana da Momy"

Basu musa ba yaran suka miƙe dan suna da hankali ga nutsuwa. Sam Y'ar kiriniyar ta yara basa yi sai uban miskilanci. Da kallo Maheer ya bisu cike da so

har suka fice ya maida hankali kan Reina. Tasowa ya yi har inda take ya zauna gaban ta ya tankwashe k'afa. D'auke kai tayi gefe ta dora k'afa d'aya kan d'aya tana girgizawa. Magana ya fara a hankali murya a tausashe.

"Ina kwana? Kin tashi lfy ya kwanan

su Annoor?"

A dak'ile tace "lfy" shiru ya yi yana kallon gefen fuskarta har wajen minti biyu bai ce komai ba ta yunƙura zata mik'e ya yi saurin tare ta.

"Don Allah kiyi hak'uri Reina. Kiyi min duk abinda zaki ce amma Don Allah kar ki k'ara furta min kalm

an saki. Zuciya ta baza ta jure jinta ba. "

"Ai ko zuciyar ka bugawa za tayi sai dai ta buga nida kai har abada. Saboda haka kayiwa kanka adalci ka bani saki na kafin muje koto. I'm a lawyer after all "

Ido ya zufa mata har takai aya baiyi yunƙurin katse

taba.

" ko ina zaki kiani ki kaini Reina amma babu saki tsakanin mu. I'm ready na fuskanci duk wani kalubale da zan shiga a kanki in har hakan na nufin zaki dawo gare ni."

Baki ta tabe ta miƙe " sai kuma kayi, nida kai sai a mafarki "

Wucewa za tayi y

a miƙe a sukkuwanne ya riƙe hannun ta.

"Please ki daina fad'an wannan kalman ba. Zuciyata baza ta jureba"

Hannun ta ya kai kan kirjinsa da ke mugun buguwa da k'arfi kaman wanda ya yi tseren gudu

"Kiji yanda zuciya ta ke buguwa idan kina furta min na sak

e ki, don Allah ki daina"

Fisge hannun ta tayi babu ko d'igon tausayi shi kan fuskarta.

" To sai me idan zuciyar ka ta buga?, ai bani zanyi asara ba kwartuwar ka ce za tayi asara. Ni yanzu babu wani abu tsakani dakai sai yara"

Fuu ta wuce shi ta fice dag

a falon. Kirjinsa ya dafe yana cin wani irin ciwo da Yake masa. Ya jima zaune a haka ya fito ya tsakar gidan yana sallama. Da sauri Mama ta fito

"A'a Maheer har kun fito ne?"

Durkusawa ya yi yanajin yanda wani irin zazzabi mai zafi ya rufe sa.

"Eh Mama

zamu koma"

"To MashaAllah ka gaida Ummin taka"

Da kyar ya iya amsa mata ya miƙe su Ablah suka fito a guje suna kiransa. Waje ya yi dasu ya sami Khaleel da Lameen zaune kan tabarma da Abba ke zama .

"Ka fito Maheer "

"Eh Abba zamu wuce"

Ku

ɗ

ii ya fito

dasu wajen bandir biyar ajiye gaban Abba. B'ata rai Abban ya yi.

"Mene wannan Maheer?"

Kai a katsa yace "kayi hak'uri dob Allah Abba kar kace baza ka karb'a, a bawa Mama"

Ido Abban ya zuba masa ya girgiza. Murmushi ya yi yace

"To babu komai an gode All

ah ya kara bu

ɗ

i ya yiwa rayuwa Albarka. Yaushe ni ka shirya Raheenatu ta koma d'akin ka tunda babu wani amfanin zamanta a nan ko?"

Wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyar Maheer ya nemi zazzabin da ya fito dashi ya rasa.

"Abban duk sanda ta shirya ni a shiry

e nake ta koma"

"To shikenan MashaAllah, zanyi Magana da Maman duk yanda muka yi zaka ji"

Murmushi ya yi yana jin wani dad'i cikin ransa. Gyaran Murya Lameen ya k'ara sunkuyar da kai katsa dan shima dai yanzu ne yake ganin chance nashi. Sati mai zuwa zai

koma England akwai wani wasa mai zafi da zau bugu. A kalla zai d'auke shi wata bai dawo ba.

Kallon sa Abba ya yi Don yaga akwai magana a bakin sa.

"Ya akayi ne Lameen?, kana da magana ne?"

Kai ya k'ara sunkuyar wa

"Eh Abba dama, dama.."

"Kayi magana ma

na tsoron me ka ke ji?"

"Dama ina son a bani auren Ramlat ne"

Shiru Abban ya yi yana kallon Lameen cike da matsanancin mamaki.

" amma kasan Ramlat bazawara ce ko? ,tana da yara har uku dake zaune wajen uban su"

"Eh na sani Abba Khaleel ya gayamin koma

i. Ina santa Abba ko yara nawa ta haifa. Ni ita nake so ba komai nata ba"

Wata irin ajiyar zuciya Abba ya sauke yana k'ara jinjina girman Lamarin ina Ramlat Ina Lameen?. Shifa ko auren fari baiyi ba. Bayasan abunda zai tafa cece-kuce ana zaune lafiya lau.

To dangin Lameen d'in ma zasu yarda ya auri bazawarane? Kaman kuwa Lameen d'in yasan tunanin da yake yace

"Banzao nan ba saida amincewar iyaye na. Suka bani goyon baya d'ari bisa dari. Iyayena suna zaune a England amma gobe zasu so dan karb'a min auren t

a in har ka amince Abba Don Allah kar kace A'a. Ina santa "

Ajiyar zuciya Abba ya sauke mai k'arfi. Murmushi ya yi shi wane ya isa yaja da hukuncin da Allah ya yanke.

"To babu komai sai sunzo Allah ya kaimu goben"

Ai tuni ya wage hak'ora har Abba ya sa

ki y'ar dariya. Lallai ya yarda Lameen na son Ramlat. Allah kenan mai yarda yaso gashi hak'urin Ramlat yaja zai chanza mata da mafi Alkhairin sa. Daga jiya zuwa yau ya gane dabi'a da kuma halayyar Lameen. Sallama suka yi ko wanne bakin sa ya kasa rufuwa. H

ar suka je gida suka sanar da Ummi tafi kowa jinda

ɗ

i. A take ta kira Alhaji Muneer ta sanar dashi komai. Da a daran zaiyi tafiya zuwa Can MOSCOW amma ya fasa har iyayen Lameen dake hanya su k'araso dan nema masa auren Ramlat da kuma koman Reina.

✦✦✦

In

a labarin Fadeela?. Tunda ta sauka America take neman number Hasina amma shiru. Akwai wani hali da take yinsa a b'oye ko Maheer bai sani ba. shaye-shaye .duk wani nau'in kwaya da giya babu wanda bata sha. Zaune take cikin wani strip club daga ita sai y'ar

birziya da guntun wando ta dora y'ar k'aramar riga data bu

ɗ

e gaba d'aya maballanta. Kwalba ce a hannun ta ta giya ta daga tana sha. Wani baturen saurayi dake kallonta tun d'azu ya matso ya kwace kwalban. A buge ta juyo ta fisge.

"Wtf man, mind your own b

usiness "

Y'ar dariya ya yi"chill, your to drunk for another shot"

"What is it to you?"

"Everything, you are to cute"

Daga nan bazatace ga abunda ya faru ba sai farkawa tayi ta ganta wani d'akin daba nata ba. A gurguje ta tashi ta saka kayanta dake yas

he a k'asa tana dube-duben kayanta. Babu komai ya yashe. Tun daga kan card nata da wayarta duk ya kwashe. Allah yasa ma d'akin daya kama ya biya Ku

ɗ

in rent. Ranan hauka ne kawai Fadeela batayi ba. A hargitse ta yi bank taje ta dan kulle bankunan ta. Ance m

ai san abunka yafi ka dabara tun ya kwashe makudan ku

ɗ

in dake cikin kaf account nata bai bar mata ko kobo ba. Innalilllahi ta shiga uku. Babu biza babu passport na shedar tana da dama shigar ko wace k'asa.

Can hotel data kama ta nufa shima suka hanata sh

iga saboda bata bada shedar katin d'akin taba. In kaga irin korar Karen da suka yi mata sai ka tausaya. K'ofar Hotel d'in ta durkushe tana kuka mai cin rai .yau ita ce haka take yawo cikin garin daba nata ba kaman almajira?. Wayar Landline dake public idan

an saka kwandala take kira taje ta tsaya tana kallon mutane dake yin waya. Tana kallo kowa kesa kwandala ya yi kira su wuce abunsa ta kasa tambaya .ita Fadeela ita ce yau za tayi roko kaman Almajira.? Ina bazai tab'u ba. Duk irin tausayi na malam bature F

adeela babu wanda ya yi k'ok'arin taimaka mata duk da sun lura kaman taimakon take nema. Haka ta wuci a waje babu kayan arziƙi jikinta ga sanyi da ake. Ta wuni babu ci babu sha sai irin ruwan nan na kwami dake dauke da statue na decorating ta dinga bi tana

deba tana sha. Data ga babu sarki sai Allah ta samu wani hotel neman aikin waiter. Amma suka ce basa nema. Haka tayi tabi shagi shago, hotel-hotel babu nasara. Saida ta kwana biyu kan titi duk ta galabaita karshe sai yanke jiki tayi ta zube kan titi. Sai

lokacin aka samu wani ya kira motar asibita suka kwashe ta.

✦✦✦

Hasina fa?. Cikin samarin ta ta had'u da wani d'an mafiya bata sani ba. Ya d'auke da niyar bata makudan ku

ɗ

i . Hasina da san ku

ɗ

i ta bisa har wani kauye can wajen Abuja. Ranan sosai ya gurj

e Hasina dan hakan na d'aya daga cikin tsafin sa. Abun mamaki yana gama saduwa da ita ta daina wani motsi ko yatsa bata iya d'agawa. Sai idanta kawai dake motsi. Tana kallo ya yi mata mugun murmushi. Ya Mike zur nashi ya kalli kudu ya fara wani irin yare

sai ga wani irin bakin hayak'i ya kaure d'akin. Can kuma sai bangon ya fara tsagewa wani gabjejen mutum mai wata irin halitta da farce zako-zako ya fito ta bango. Ido waje Hasina ke kallon sa babu bakin ihu. Amma idan kad'ai ya isa ya nuna maka matsananci

n figici da tsoro da take ciki. Haka ya hau kanta shi ma sadu da ita ta baya. D'aya bayan d'aya mutane suka dinga fitowa ta bayan nan suna saduwa da ita ta dubura. Saida ta daina numfashi gaba d'aya suka saurara mata. Idon ya kafe jikin ta ya yi wani fari

sol dashi alamun babu jini.

Kwasarta saurayin ya yi yaje can bayan gari ya yarda gawarta. Dama kuma bata da kowa yasan babu mai nemanta . Bare a tuhumeshi tunda kowa yasan ta da shegen bin maza. A yanda yaji labari ta zubar da ciki yafi sau goma amma gob

e bazai hana tabi wani saurayin ba da zarar taga yana da abun hannu. Iyayen ta kuwa tuni suka mutu sanadiyar gobara data tashi a gidansu. Yanda yaji labari iyayen nata mutanen arziƙi kuma tarbiya suna bata dai-dai gwargwado ita wannan sa idon da nuna mata

hanya mai kyau shine bata so. Saboda haka ta ga bayansu. Har yau kuma babu wanda yasan ita ce tayi sanadin mutuwar kowa yana tunanin kaddara ce. Basu san cewa shed'aniyar ce ta aikata ba. Da kanta take gaya masa jiya saboda tsabar dad'in sex dama kuma irin

ta yake nema wadda idan ya cika burinsa dodon tsafi ya shanye jininta babu wanda zai neme ta. Wannan shi ne sanadin da mutuwar Hasina babu wanda ya sani har yanzu babu wanda kuma ya damu kaf abokan iskancin ta babu wanda ma yabi ta kanta.

𝐙ꨄ

︎

𝐂𝐈𝐘𝐀

𝐑



𝐌𝐔𝐓𝐔𝐌ꨄ

︎

(

ʙʟ

ᴇᴇᴅ

ɪɴɢ



ʜ

ᴇꨄ

︎

ʀ

ᴛ

s)

✯



𝐀𝐒𝐇𝐀𝐍𝐓𝐘



𝐋𝐎𝐕𝐄

.



E|66/70.

⚠

︎

Not edited!

Bayan tafiyar su Maheer Abba ya shigo ya kira Mama dasu Reina gaba d'aya su same shi a

falo. Gaba d'aya suka hallara a falon. Saida ya kalli kowa d'aya bayan d'aya ya yi gyaran murya.

"Ba komai ne yasa na tara ku a nan ba sai dan magana mai humimmanci. Ke Raheenatu zaki koma d'akin ki banga amfanin zaman ki anan ba idan kin koma gidan ki s

ai ki k'arasa hutawar. Allah ya k'ara tsaremun ku Alfarman Annabin Rahama."

Ai tunda ya fara maganan zata koma hawaye ke gudu kan fuskarta. Bai k'ara bi ta kanta ba ya juya kan Ramlat.

"Ke kuma Ramlatu . Gobe iyayen yaron nan Lameen zasu zo dan neman aur

en ki. Nayi farin ciki matuƙa da ki ka samu yaron arziƙi mai hankali. Dama duk wani yaron arziƙi sai ya fara neman izni gurin iyayen yarinya. Na yaba da hankalin sa dan haka inshaAllahu gobe idan sunzo zan amince musu da auren ki. Duk da saninsa na cewa k

ed'in bazawara ce ya amince da auren ki. Duk da haka zan bak'i zabi don Kina da ikon zabawa kanki miji da ki ka ga ya dace dake . Kin yarda na amsa musu ko kina da wanda ki ke so?"

Kai Ramlat sunkuyar batace komai ba. Idan tace bata son Lameen tayi K'arya

. Tun ranan da tafara ganin sa Allah ya jarrabeta da son shi. Tana dannewa ne kawai domin tana ganin shidin ba tsaran ta bane. Ya yi mata nisa. Banda haka ma ita da take da yara har uku me zaiyi da ita?. Murmushi Abba ya yi cikin jinda

ɗ

i yace.

"MashaAllah

ku tashi kuje Allah ya yi muki Albarka "

Gaba d'aya suka miƙe Mama tabisu da kallo tana murmushi. ALHAMDULILLAHI. hak'ika Allah ke juya lamari duk yanda yaso. Suna shiga d'aki Reina ta fashe da kukan bak'in ciki. Ramlat kuwa bata bi ta kanta ba ta wuce t

oilet inma ta tsaya jin dalilin kukan ba gaya mata zatayi ba. Waya Reina ta d'auko ta Ramlat ta saka number Maheer data haddace ta tsab cikin kwanyar kanta. Abun mamaki bugu d'aya ya daga kaman jira yake.

A tare suka sauke ajiyar zuciya tunda ya tabbatar

ita ce ta kirasa. A hankali ya furta

"Baby"

A zafafe tace "nabi Baby da gudu. Ai baka nunamin baka cika d'an halak ba tukun. Dan tsabar munafurci nace ka rabu dani kabi ta bayan Abba?. To wlh bari kaji sai ka kwammace ka sakeni da mayar dani gidan ka da

zakayi. Darajar su Annor kaci amma wlh da sai dai mu had'u a kotu. Mutum sai shegen naci kaman maye. Tunda nace bana son ka rabu dani mana ko ana dole?. Mtswww"

Taja mugun tsaki kaman bakin zai cire. Kashe wayar tayi tanaji kaman tayi jifa da ita ta tuna

ba tata bace ta ajiye. Fitowa Ramlat tayi da alama taji duk abunda Reinan tayi amma batace komai ba. Kallon Reina kawai tayi dake uban huci ta wuce ta d'auko hijabi ta tada sallan. Itama Reina miƙewa tayi ta shige ban

ɗ

aki ta dauro alwala.

Numfashi yaja m

ai zafi ya cire wayar daga kunnen sa. Lameen dake zaune gefen sa ya juyo yana kallon sa.

"Me tace ?"

"Ta tsane ni da yawa. Ina tsoro kar sona ya b'ace cikin zuciyar ta"

Rufe laptop dake kan cinyarsa Lameen ya yi ya juyo sosai yana kallon shi.

"Idan son

ka ya b'ace ka gina mata wani Maheer. Try hard. Kai uban y'ay'an tane ko yaye ne she still has something for you koda bai kai wanda take maka daba ba"

Shigowar Anwar ta katse musu maganan da suke . Shigowa ya yi sanye cikin suit bak'ake da suka k'ara fito

da kyansa. Guri ya samu ya zauna cikin d'aya daga cikin kujerun falon.

"Naji Dad na cewa matar ka zata koma?"

Wani irin kallo Maheer ya watsa masa.

"Yes akwai wani abu ne?"

Taune harshe Anwar ya yi murya a sanyaye yace.

"No ,I'm happy for you. "

Ha

rara Maheer ya watsa masa amma yanayin dayaga fuskar Anwar d'in tayi sai kuma tausayin sa ya rufe ba. Dan uwa, d'an uwane. Ajiyar zuciya ya sauke yana kallom Anwar dake kallon k'asa.

"Nagode sosai brother da abunda kayiwa Baby. Bani da wani bakinda zan g

ode maka. Dan ta sanadin ka ne ta dawo garemu lokacin da muke tunanin bata raye a duniya"

D'agowa Anwar ya yi da d'an murmushi kan fuskarsa yace.

"Duk abunda nayi cikin aikina ne"

Lumshe ido ya yi ya bu

ɗ

e manyan idansa kan Lameen

"Naji abun Alkhairi b

rother ina taya ka murna saidai bana nan za'ayi wannan abun arziƙin zan wuce CAIRO yanzu sai bayan 6month zan dawo inshaAllahu "

"Why?, me yasa baza ka tsaya ba ayu komai da kai sai mu wuce tare?, ni in so nasu ne a gobe ma a daura na wuce da matata, kasa

n nace maka zan koma UK cikin satin nan akwai wasa da zamu buga mai zafi"

Kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login