Showing 30001 words to 33000 words out of 64149 words

Chapter 11 - Sartse Part 1 Complete Hausa Novel

16 Jul 2026

158

na. Kin ga wannan motar? kin ga wannan zinaren? Duk ba komai ba ne a wurina idan aka kwatanta da darajarki. Ina son ki zama sarauniyar da ba ta taka ™asa, sarauniyar da duniya za ta kalla ta san tana ™ar™ashin inuwar Sardauna Ta ambo. Nana a yanzu ina so na baki umarni, umarnin da nake son ki bi, ki je ki sami Alhaji. Ki gaya masa cikin lallashi cewa kin fasa wannan karatun na wahala. Ba wai kin daina ba ne, a'a ki gaya masa cewa ni Sardauna zan tafi ™arin karatu a Turai, kuma na yanke shawarar tafiya da ke can. A can za ki yi karatu a manyan makarantun duniya, inda ba za ki sha rana ba, ba za ki fuskanci cin mutuncin malamai ba. Ba zaki yi karatu a wahala ba, can ne ya dace da matsayin matar Sardauna. Amma yanzu, kin daina Sata lokaci a nan. Ki gaya masa kin gaji da wannan, kin fi son ki huta kafin mu tsallaka can ™asar waje."



"Nana, kina tunanin zan yaudare ki ne? Ni ne fa masoyinki. Idan ba ki bi maganata ba, za mu rasa wannan damar ta tafiya can tare, Nana ki amince da ni, sama da kowa, dan babu mai ™aunarki kamar ni."



Legendspen

08129553971

*SARTSE*

-Amanar-Janafty-

*Sayyid Legendspen*

MAH/2026/001



Sadaukarwa.



RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA

(Mai Dambu) 



Shafi na sha huWu.

    (14) 



Na yi shiru har ya kammala, tabbas komai Sardauna yake faWan gaskiyya ne, bai taSa yi min ™arya ba, kuma nasan bazai yaudareni ba, tun da da zai yaudareni ai da bai aure ni ba. Na buWe baki yi zan yi magana wayarsa ta fara ringing, ya Waga yana faWin. 



 Sister Memah, ya sauka?  



Da ke wayar tana handsfree na ji ta ce da shi. 



 Yeah! Kuma yana zama maganarku kai da Turaki ya fara, an sanar da shi faWan da kuka yi last time a company, ya ce duka yana nemanku.



 My god! Big Daddy akwai faWa yanzu shikenan zan kira anjima thanks you.  



Ya faWa tare da kashe wayar, sannan ya juyo ya kalleni. 



 Ina saurarenki.



A hankali na fara magana, cike kulawa da soyayya. 



 Na yarda da kai Sardauna, na yarda baza ka taSar cutar da ni ba, na baka ragamar rayuwata gaba Waya, zan yi amfani da ™arfina da lokacina wajen sama maka farin ciki, zanje na sami Alhajin.  



Ban ™arasa ba na ji ya rungumo ni jikinsa, tare da faWin. 



 Good girl, tare zamuje umara this year in sha Allah, i love you Nana.  



 Love you More Hon.  



Daga nan muka shiga lamarin soyayya, yinin ranar Sardauna kamar zai mayar da ni ciki, haka yake kula da ni, ko girki ba mu yi ba fita muka yi muka ci daga nan muka biya shopping duka a sabuwar motata, har ya fara nuna yadda ake tu™i. 



Gaba Waya na manta da wani abu ya faru jiya tsakanin Sardauna da  yan gidanmu, hankalina yana kan mijina ban nemesu ba, suma basu nemeni ba. Haka kusan sati guda sannan Sardauna ya ce da ni gobe zan je gidan. 



******



Shi ya sauke ni, amma bai shiga gidan ba ya tafi ya ce da ni idan ya dawo zai shigo,  shiga ta gidan na tarar da Yaya Ridwan zai fito. 



 Ina yini?



 Lafiya.



Ya amsa bai ko kalleni ba, haka na shiga gidan jikina ba ™wari, Hajiya ce a tsakar gidan tana ganina ta washe baki da faWin. 



 Zuwa ba sanarwa.  



Na dur™usa kasa na ce. 



 Hajiya ina yini?  



 Lafiya ™alau Nana, ya gida da me gidan



 Lafiya ™alau Hajiya.  



Na amsa tare da shigewa cikin falonta, sai bayan na zauna ne na ce. 



 Hajiya ina Yaya Radiya, da Ra is?



 Radiya ta je makaranta wai za ta yi screening, Ra is kuma yanzu na aiki shi siyo salat, baki ga Ridwan ba ne?  



 Mun gaisa Hajiya, kinsan halinsa.  



Murmushi ta yi tare da faWin. 



 Bari na sauke miyar nan.  



Ina nan zaune Ra is ya shigo daga siyo salat, bai nuna mamakin ganina ba kuma bai nuna Sacin rai ba, bayan mun gaisa Hajiya ta zuba mana abinci muka ci abinci, bayan Hajiya ta tashi ne Ra is ya ce. 



 Ya zancen makarantar?  



 Bawani labari Ra is a yanzu har an fara jarrabawar zango na farko ma, na zo ne kawai na faWawa Alhaji na ji abinda zai ce.  



 Allah Ya kyauta.  



 Me ya faru?  



Hajiya da ta shigo ta faWa. 



 Mijinta je ya hanata komawa makaranta, gashi har an fara jarrabawa.  



 Innullahi wa inna illahir raji un, garin ya? Me ya faru?  



 Wallahi Hajiya haka kawai, har Yaya Ridwan ya masa magana da Yaya Radiya ™arshe ya yi mana rashin arzi™i.



 Hajiya Yaya Ridwan fa fasa masa baki ya yi.  



Na faWa kamar zanyi kuka, da mamaki ta kalleni. 



 A yaushe a ka yi haka?  



 An kwana biyu.  



 Amma babu labari.  



 Ai ni na yi tunanin ma sun faWa muku, ni kuma gudun Sacin ran Alhaji yasa mana na ja baya da zuwa.  



 Amma bai kyauta ba, to yana da wani dalili ne?  



 Eyh Hajiya, yana da dalilinsa mai ™arfi ma, kuma ya ce da ni ™arshen shekara zamu tafi turai, zai sama mini wata makarantar acan.  



 Tom Allah yasa, yawwa Nana ina fatan dai ba haWa baki kukayi da mijinki ba, kika sha wani abu da zai hanaki Waukan ciki ba ko? Abun shiru ya yi yawa.  



 Eyh Hajiya ba abinda nake sha, nama je asibiti an bani magani ina sha.  



 To Allah Ya duba lamarin.  



Na amsa da Amin, sai yamma Yaya Radiya ta dawo, ko da na faWa mata sai ta ce ita babu ruwanta da al amurana. Yaya Ridwan kam bai ma sake kulani ba, sai yamma Alhaji ya dawo wanda daman ya saba dawowa a wannan lokacin sai ya koma gab da magriba. 



Ya yi murnar  ganina sosai da sosai, mun gaisa dashi bayan ya shiga Waki na bi bayanshi, na iske shi yana duba wasu takardu. Na zauna a ™asa, jikina duk babu daWi haka nake ji na, bayan na zauna na fara wasa da yatsun hannuna yayin da zuciyata ke bugawa da sauri.



Alhaji ya kalleni cike da kulawa, sannan ya ce. 



 Nana, lafiya na gan kin biyo ni? Ko Akwai wata damuwa ne?"



Cikin rawar murya na fara magana. 



 "Alhaji... dama... maganar karatuna ce. Na zo ne na roke ka alfarma."



Alhaji ya gyara zama, fuskarsa cike da mamaki. 



"Ina jinki Nana. Mene ne ya faru?"



 Hon, idan kika je har kuka zaki yi masa, sannan karki kuskura ki nuna masa ni na tursasaki.  



Kalaman Sardauna suka dawo raWau a kunnena, a hankali na fara fitar da ™walla daga idona, muryata ta fara rawa. 



 "Alhaji, don Allah ka yafe min, amma gaskiya na gaji. Karatun nan na nan... naga kamar wahala kawai nake sha, kuma gaskiya ba na gane komai. Kullum ina cikin fargaba, gashi kuma kishin Sardauna ya sanya ba na samun natsuwa. Yana yawan nuna min yadda yake damuwa idan na fita cikin maza a makaranta."



 "Nana, me kike fada haka? Karatun da kika dage a kai shi ne yanzu kike cewa kin gaji? Ko Sardaunan ne ya hana ki?"



Na tuna da  kashedin Sardauna, aikuwa na yi saurin kare shi. 



 A'a Alhaji, ba shi ya sanya ni ba. Tausayina ne yake ji, sannan kuma yana da kishi sosai. Shi kansa yana so na yi karatu, amma ya ce ba zai bari na sake yin wannan wahalar ta nan gida nigeriya ba. Alhaji, Sardauna ya riga ya kammala shirinsa na tafiya Turai domin ™arin karatu, kuma ya ce da ni zai tafi. Ya ce a can ne zan yi karatu mai kyau, a cikin nutsuwa da daraja, inda babu wanda zai rika kallo na ko ya shiga rayuwata."



Na ™ara narkar da murya. 



"Don Allah Alhaji, ka bar ni na ajiye wannan na nan. Na yi maka alkawari zan yi a can idan mun tafi. Shi Sardauna ya fi son na huta yanzu, na shirya wa tafiyar mu ta can gaba. Gani nake idan na nace akan wannan, zan Sata masa rai, kuma ba na so na saSa masa tunda kishinsa ne ya sanya shi yake son ya kiyaye ni."



Shiru Alhaji ya yi na kusan minti biyar, har sai da na Wago na kalleshi sannan ya ce. 



 Kina ganin baki takura ba?  



 Ta takura Alhaji.  



Ra is ya faWa yana shigowa, sannan ya sake maimaita abinda ya faWa. 



 Alhaji wallahi duk abinda ta faWa karanta ma ta ya yi, baya son ta yi karatun kwata kwata, tun kafin yanzu ta faWa mana kuma har can muka je muka same shi dukan mu, dan ya fahimce mu amma ya yi mana barazanar sakinta idan muka takura.  



Alhaji ya Wago y kalleni, yadda nake kuka ya bashi tausayi. 



 Barazanar saki ya yi miki?  



Da sauri na girgiza kai na ce. 



 A a ™arya yake Alhaji.  



 Ke dai kike ™arya, amma dai ba ni ba.  



 Ra is, ka tabbatar da abinda ka faWa?



 Na tabbatar Alhaji.  



 Nana yanzu kin zaSi miji akan kowa naki?  



 A a Alhaji, bana so ya sake ni wallahi, Alhaji bana son ya rabu dani, ina son sa bazan iya jure rashin sa ba.  



Shiru Wakin ya yi kusan minti goma, sannam Alhaji ya ce. 



 Shikenan Nana je ki, Allah Ya yi miki albarka.  



Na mi™e tare da amsawa da Amin, haka na dawo falo na ci gaba da kukana, Hajiya dai ba ta ce dani komai ba haka Yaya Radiya, sai gab da magriba Sardauna ya kirani a waya ya ce da ni ya dawo. 



 Ba zaka shigo ba?



Na faWa masa muryata ba ™wari, ya kashe wayar ya shigo, da Hajiya kawai suka gaisa tun da Alhaji ya koma, Ra is yabi shi shago, Yaya Ridwan kam ko kallo bai ishe shi ba bare Yaya Radiya ta bata ma fito ba. 



Ko da muka koma Sardauna bai tambayeni yadda muka yi da Alhaji ba, nima bansanr da shi ba. Sai washe gari yake sanar da ni, Wai Big Daddy ya basu gida shi da Turaki kuma gidan guda Waya ne amma part biyu ne kuma ya ce dole mu koma can, shima Turakin dole ya zauna acan idan ya yi aure. Ni bai dameni ba ko a jikina hankalina na bai kan komawa gidan, tunanin Alhaji kawai nake yi, bayan kwana biyu da na kira Hajiya take sanar da ni baya jindaWi, gaba Waya na shiga damuwa ta dole na sa Sardauna ya kaini gida, na yi ta yiwa Alhaji kuka. 



Sai da na yi zuwa uku a jinyar ta shi, har Allah Yasa ya warke, tun zuwan da  yan uwana suka yi gidana babu wanda ya sake zuwa har yau sai da Ra is ya zo sanar da ni rashin lafiyar Alhaji. 



Mun ci gaba da zuwa wajen Dr Šan Adala, yana Worani akan magani amma har yanzu haihuwa shiru, Sardauna yana ta shirye shiryen komawarmu sabon gida, ya hana duk wasu ™awayena zuwa,  yan uwana kam dama ba wanda zai zo ko baice ba, gashi bana fita ko ina daga gida sai gida. 



Bani da wani abu da nake yi sai kula da mijina, a kullum burina na yi abinda zaj faranta masa, son shi nake kamar raina, bana son duk wani abu da zai Sata masa rai. Uwa uba ma tausayinsa da kullum ke cika min zuciya, wata rana bayan anyi refeiling Win gas yake sanar da ni kusan dubu saba in aka yi ya gaji ga kuma yana son ™ara abubuwa na sabon gida, kamar wasa na ce da shi ko zai siyo min gawayi da abun girki na gawayi, ba arufa sati ba sai gashi da buhun gawayi biyu da kurfoti. 



Rana Waya Hajja ta zo gidana tun daga ranar ba ta sake zuwa ba, sabida ya yi mata nisa gidan. Ranar da ta zo na ga tashin hankali wajen Hajja, har sao da ta fasa min plast Win ruwan zafi guda Waya, sabida fitina ta dinga yi kin kamar ™aramar yarinya, kifin gwangwani ta ci ta ci har sai da ta yi amai, ™arshe ta ci wai mai ™arni na ba ta kamar ba ita ta zaSa ba, kwana uku ta yi amma ji na yi kamar shekara uku ta yi. Sai da Sardauna ya zo da police dog gidan ta tafi, wai ita zaman jego za ta yi min tun da na™i haihuwa. Amma tun da ta ga karen ta kwashe tsunmokaranta tafi Tunda ta tafi ba ta sake zuwa ba har yau.





Ina zaune a gida na alfarma da ya ji kayan more  rayuwa amma dani da wadda ke zaune a gidan ™asa na ™auye marabar mu kaWan ce. 



Wannan shine asalin labarin. 



Legendspen

08129553971

*SARTSE*

-Amanar-Janafty-

*Sayyid Legendspen*

MAH/2026/001



Sadaukarwa.



RAMLAT ABDULRAHMAN MANGA

(Mai Dambu) 



Shafi na sha biyar.

    (15)



Ci gaba.



Babu abinda na iya yi har Sardauna ya dawo, ina zaune jigum kamar wacca aka yi wa mutuwa. 



 Honey! Me ya faru na ganki so sad?  



Tashi na yi na faWa jikinsa na fara hawaye, gaba Waya ya rikice yana faman tambayata. 



 Honey ki faWa min mana.



Cikin muryar kuka na ce. 



 Alhaji ne ba shi da lafiya sosai.



 Ya salam Honey, me yake damunshi haka?  



 Nima bansaniba wallahi.  



 Wa ya faWa miki?  



 Ra is, kuma Yaya Radiya ta kirani ban Wauka ba, ashe faWamin zata yi, sai yanzu da Ra is yazo.  



 Ki kwantar da hankali kin ji, gobe zan kai ki.  



Ya faWa yana zaunar da ni akan kujera.



 Ki yi ha™uri kin ji, nima yanzu akwai wani abu da ya taso min.  



 Mene?  



 Big Daddy, bai kyauta min ba, ta dole sai ya haWani da wancan yaron, ya sami duka labarin abubuwan da suke faruwa, a yanzu ya bamu gida ni da wancan yaron Turaki, ya ce dole mu koma can da iyalan mu mu zauna, gidan part biyu ne wai sabida faWan da muke yi.  



 To ai nasani, wani abun ya sake faruwa?



 Eyh ya ce a cikin satinan zamu koma.



 Yanzu barin gidan nan zamu yi?  



 Eyh. Haka ya ke so kuma nan da next week.



 To shi Turakin yana da aure ne?  



 Ina yake da aure, yana can sai lalata da  ya yan mutane.  



 Lalata kuma?  



Na faWa a tsorace.



 Eyh mn! Hon ace mutum ya yi wannan girman babu iyali ai kuwa sai dai idan lalata yake da yaran mutane, shekara talatin da Waya fa.  



 Talatin da Waya!  



Na faWa cike da mamaki, ya gyaWa sannan ya ce. 



 To kinga kuwa.  



Ni ba zancen turakin yaban mamaki da tsoro ba, illah Sardauna, rufe idona na yi a take na tuna lokacin da na tambaye Sardauna shekarunsa, lokacin da ya zo makarantarmu. Ya ce da ni ashirin da biyar, har na ce irin mijin da nake so kenan, kuma ance shida Turaki ko kwana biyu ne a tsakaninsu  shin Sardauna ™arya ya yi min a wancan lokacin? Sardauna zai iya yi min ™arya kenan? Ko dai wasa yake min? Gaba Waya na ji jikina ya yi sanyi, ina so na tambayeshi amma bana bu™atar Sacin ransa, ko ya ga kamar ban yarda da shi ba. 



 Yau bazaki kwanta ba ne?  



 Uhm uhm zan kwanta mana.  



 Na yi tunanin dan Alhaji bai da lafiya ba zaki yi bacci ba, zaki zauna ki yi ta yi masa addu a.  



Wani iri na ji a raina, gaba Waya a al amurana ban iya tashi cikin dare na yi addu a ba, idan ka ga na yi addu a to bayan kowacce sallar farilla ce, tabbas mahaifina yana bu™atar hakan daga gareni. 



 Eyh zan jira ™arfe Waya na yi sallah.



Dawowa ya yi ya zauna daga mi™ewar da ya yi sannan ya ce. 



 Dagaske?  



 Eyh dagaske.  



 To ai yanzi akwai tazara sosai zuwa ™arfe Waya, ki tashi mu shiga ciki idan kin yi bacci ni sai na tashi ki ™arfe Wayan.  



Ta shi na yi nabi bayanshi zuwa Wakin, ko a Wakin ma na daWe a zaune har sai da ya ™ara cewa na kwanta zai tashe ni sannan na kwanta. 



˜arar alam ce ta tashi ni, wanda na saita ™arfe biyar daidai na asuba.  Sardauna ya manta. Na faWa a raina ina saukowa, a gurguje na shiga banWaki na Waura alwala na fara yin nafila kafin na gabatar da asuba, cikin hanzari na haWa masa abin kari sabida ina son na fita da wuri, duk hankalina yana wajen Alhaji gaba Waya, ji nake a jikina kamar ni ce sillar kwanciyarshi wannan rashin lafiyar. 



Haka Sardauna ya yi ta jan lokaci, ba shi ya fito ba sai sha biyu da kwata, kuma a hakan ma bai yi breakfast, har ™walla sai da na yi. 



 Am sorry Hon, na Wan duba wani abu ne shi ya sa na makara, yanzu ma ban ™arasa ba amma ki zubamin breakfast Win na yi ke sai kije ki ™arasa mayar da takardun kafin na kammala.  



Jikina duk babu daWi, haka na je kan dinning na zuba masa farfesun naman rago da na yi sai kuma doya da miyar kaza da na dafa, sabida ina son tafarwa da Alhaji kuma nasan zaifi son dafaffiyar doya maimakon soyayyiya. Ina zuba masa ma nufi Wakin, takardune duk ya zubar dasu a ™asa, haka na shiga haWasu ina zuba su a jakar da suke, ina yi ina Wan duba wasu. Kwatsam idona ya faWa kan wata takardar CV Winsa, date of birth na fara cikin karo da shi 11/08/1994. 



 Ya tabbata dai Sardauna ba shekarunsa 25 ba?. Abinda na fara tambayar kaina kenan.  Amma me ya sa ya Soyemin, tabbas ™arancin shekarunsa suna daga cikin abubuwan da suka sa na far son Sardauna. Na sake faWa a raina, ™walla na ji ta fara zurara daga idona.  Ashe Sardauna zai iya yi min ™arya? Kai ba zai yi min ba sai dai idan a lokacin ni ce na ji ba daidai ba, kunnuwana sun yaudareni.  



Haka na kwashe takardun ina ta sa™e sa™e a raina, ba mune mu ka bar gidan ba sai ™arfe Waya da kwata, ni da na shirya tun tara. Kallon plast Win hannuna Sardauna ya yi sannan ya ce. 



 Na mene

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login