Showing 27001 words to 30000 words out of 32229 words

Chapter 10 - FULANIN TASHI COMPLETE

ta miƙe ta fito falo.

Ahmad na fita

ɗ

akin Ummi pary

ɗ

in Hajiya Babba ya yi, zaune ya taddata ta sha babban lullu

ɓ

i dan tunda taga abubuwan da Ammar ya keyi ta tabbatar da ba lafiya, shiyasa tana shig part

ɗ

inta ta shige ban

ɗ

aki ta

ɗ

auro alwalla, ta fara nafilfili, duk sujjada sai da tsinewa Momi da Ni'imatullah a haka har ta gama tukum ta

ɗ

auko carbi ta fara lazami, sallama ya yi ba tare da ta amsa ba ta nuna masa wajen zama kusa da ita, be ko kalli inda ta

nuna masa ba ya fara magana cikij

ɓ

acin rai yana fa

ɗ

in Hajiya Babba ke kika fa

ɗ

a mana duk cikinmu kinfi ƙaunar Ahmad kuma kinfi yinshi, soyayyar da kike nuna masa kenan? harda ke a buga masa sanda aka kece ki ke nemar kashe yaron

ɗ

anki da kanki ba wacce k

ike zargi ba, me kike yi haka, kije ki duba halin da Ahmad yake ciki, kuma wallahi kinji na ramtse idan har ki kayi sanadiyyar mutuwar Ahmad sai na

ɗ

aureki kinji na fa

ɗ

a miki, mulmulowa Hajiya Babba tayi ta fa

ɗ

o ƙasa ti

ɓ

, cike da tashin hankali ta fara mag

ana, kai Ahamadu me kake shirin fa

ɗ

a min, waye babu lafiya kuma, bansan sakarci da wulaƙanci ba, ta fa

ɗ

a idonta na kanshi.

ɗ

ago jajayen idanuwanshi ya yi ya kalleta sannan yace "Abinda ki kaji na fa

ɗ

a shi nike nufi", ya fa

ɗ

a yana harararta tukum ya fice

rai

ɓ

ace.

Hajiya Babba kuwa miƙewa tayi hankalinta in ya kai ƙololuwa to ya tashi, zani a hannu ta fito daga part

ɗ

inta ta nufi falo kamar zata fa

ɗ

i ƙasa.

ko da Hajita Babba ta fito ta tadda ana fama da Ammar akan ya miƙe a tafi asibity,

😂😂😂💃

💃

🏃

```Wayyyo Habibaties kumin afuwa wallaahi Allaah bana samun zamane, amma yau cikin dare zan muku typing

ɗ

in last free page ku ƙara haƙuri```

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min

comment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT

na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin

shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

```FULANIN TASHI```

```NOBLE WRITER'S ASSO

CIATION```

```Gidan karamci, rubutu don ci ga ban Al'ummarmu, mu gudu tare mu tsira tare Alƙalaminmu ƴancin mu```

```LABARI DA RUBUTAWA RUƘAIYAH A UMAR (WAHEEDAT)```

```SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA```

```KYAUTA TA MU

SANMAN GARE KI MAH BEHTY RUƘAIYAH UMAR ALƘALI BUNZA(SAMHA) Soyayyar mara Algus```

```Free page 27&28```

```saura kwana biyu yau in gama free page, wa

ɗ

an da suka biya ku

ɗ

i za suyi karatu cikin kwanciyar hankali, wa

ɗ

an da basu biya ba kusha barcinku,

idan kuma kina da buƙatar book

ɗ

in zaki tuntu

ɓ

eni ta wannan layin 09071126504```

Hajiya Babba na zuwa ta durƙusa gaban Ammar,

ɗ

ago ido ya yi ya kalleta tukum ya kauda fuskarshi gefe guda.

Ammaru

ɗ

ago idonka ka kalleni, Hajiya Babba ta fa

ɗ

a tana ƙa

ra ƙoƙarin sanya idonta cikin nashi, ƙin

ɗ

agowa ya yi ya ƙara kawar da kanshi gefe da yaga ma tana ƙoƙarin

ɗ

aga masa hankali ya miƙe ze shige ciki,

da Ummi suka ha

ɗ

u tana saaukowa, tun kafin ta ƙarashe saukowar Ammar ya

ɗ

ago idonu ya zuba mata zuciyarshi

a tsinke, jiran saukowarta kawai ya keyi ya ga abinda zai faru, Ummi kuwa cikin zuciyarta ba ƙaramin tsoro taji ba saboda yadda ta ga ya koma lokaci ƙalilan duk ya zabge, Ummi na ƙarashe saukowa ta rumgumeshi ha

ɗ

i da fashewa da kuka, girgiza mta kai ya yi

yana ƙoƙarin share mata hawaye,

ganin yana ƙoƙarin fa

ɗ

uwa ne, Ummi tati saurin riƙeshi da ƙarfi ta ha

ɗ

eshi da ƙarfen matattakalar, langwa

ɓ

ewa Ammar ya yi saboda kwata-kwata babu ƙarfi a jikinshi, Ahmad yana kallin duk abinsa ke faruwa shiyasa cikin zafin

nama ya matso kusa dashi ya riƙeshi tukum yace "Ummi ya kamata a kaishi asibity fa, ya zubar da jini sannan ga jikimshi babu ƙarfi sosai", da sauri Ammar ya

ɗ

ago yana girgiza ma Ahmad kai cikin rashin kuzari yace "ba zani asibity ba muje ka kaini

ɗ

aki", gir

giza kai Ummi tayi tukum tace "Son aikuwa zuwa asibity ya zama dole Ahmad kuje ya sauya riga kafin ku dawo na fito da mota", da hannu Ammar yake san ya

dakatar da Ummi Amma hakan be samu ba, saboda yadda yake jin zuciyarsa ta masa nauyi ga wani azababben c

iwon kai da ya fara kawo

ɓ

asa hari, sai zazza

ɓ

in da yake ji sosai jikinshi har rawa ya keyi, ficewa Ummi tayi shi kuma Ahmad ya sagala hannunshi a kafa

ɗ

ar Ammar suka tafi part

ɗ

inshi.

Hajiya Babba kuwa Hawaye ta dunga sharewa sai taji wani kala, sabod

a sam bata kyauta ma Ammar ba, be kamata ta masa haka ba amma ta alaƙanta haka ta sharrin Momi ne ita ka

ɗ

ai zata iya sa kowwa ma ya juya masa baya, tinƙis tinƙis ta haye sama, da nufin ta canza kaya ta fito kafin nan Ummi ta fito sai su tafi asibityn tare.

Momi kuwa duk abinda ke faruwa daga farko har ƙarshe a idinta a kayi, Ni'imatullah ita kuma ta tafi ta ta barba

ɗ

ewar, tun jiya da daddare bayan komi ya lafa sabon saurayinta ya kirata suka fita tare bata dawo ba har yanzu,

Murmushi Momi tayi tukum

tace, "yanzu kuka fara ganin tashin hankali, zaku fuskanci bala'i kala-kala nan gaba ka

ɗ

an, murmushi tayi da ta tuna duk abinda ke faruwa sannan ta ka

ɗ

a kai zuwa part

ɗ

inta tana tafe tana taunar cingam babu abindaya yi mata zafi ita kam.

```KANO STAT

E```

Bayan tafiyar Dr. Mubarak ne Dr. Jalaluddeen Shuwa yabarsu Iya da Mallam ya shige wani matsakaicin office ya fara duba file yana yi yana kallon agogon dake maƙale a hannunsa, saboda likacin da yake tunanin farfa

ɗ

owar Samha ya kusa,

dudduba files y

ake tayi har yazo kan file

ɗ

in Samha, beko kula da sunan ba ya ci gaba da dubawa har ya gama sannan ya fara ƙoƙarin mai da file

ɗ

in ma'ajiyarsa, idonshi ne ya fa

ɗ

a kan sunan Samha *RUƘAIYA BUKHARI ARƊO* maimaitawa ya yi a cikin zuciyarshi tukum ya zare ƙar

amin glass

ɗ

inshi dake fuskarshi yana ƙara maimaita sunan, tabbas ya ta

ɓ

a jin sunan amma ya manta, zurfafa tunaninshi ya yi amma ya kasa tunowa kawai sai ya miƙe tsaye ya

ɗ

auki makullin motarshi ya fito inda su Mallam suke zaine, ba tare da yace dasu komi

ba, ya nufi inda Samha take, drip

ɗ

ib da ya sanya mata har ya ƙare tun

ɗ

azu ciro wani ya yi a lada ya zuba magunguna a ciki tukum ya sanya mata tukum ya juya ya kalli su Iya, cikin azama yace ma Iya bari yaje ya dawo ya fita har yaba ƙoƙarin fa

ɗ

uwa, mota y

a fa

ɗ

a ya bata wuta, cikin mintunan da baza su gaza sha biyae ba ya isa gidanshi, horn ya yi me gadi ya bu

ɗ

e tukum ya sulala da hancin motar ciki.

fakin ya yi ya fito da sauri ya ahige cikin falon, bega Dr. Mubarak ba, shiyasa ya haye sama kawai dan yaje

ya yi abinda ya kawoshi saboda yasan jiya Dr. Mubarak Anas Gombe beyi barci ba,

bedroom

ɗ

inshi ya bu

ɗ

e ya shige yasa ma ƙofar kry tukum ya fara neman takardar da ya ajiye kwanakin baya, ya sha matuƙar wahala kafin ya samu takardar,

ɗ

aukota ya yi ya bu

ɗ

e y

a ƙara maimaita karantawa kamar haka.

_TAKARDAR YARJEJENIYAR AURE TSAKANIN AMMAR TANIM BATURE DA RUƘAIYA BUKARI ARƊO_

_Ni Bukari Ar

ɗ

o na aura ma ƴata Ruƙaiya Bukari Ar

ɗ

o aure tare da kamili kuma natsatsen mutum Ammar Tanin Bature akan sadaki mafi s

assauci naira dubi biyar_

_duk da na kasance bafulatanin mutum ba muda matsogoni guda, shiyasa na yanke shawarar aura ma Ruƙaiya Bukari Ar

ɗ

o aure da Ammar Tanim Bature, banyi gaban kaina ba, seda na tsaida shedu guda ukku, liman da hakimin kaltingo sai

makwafcina Mallam Harisu tare da amincewar shi Ammar

ɗ

in_

_dole ta sani barin Ruƙaiya (Samha) wajen Ammar saboda ina son ƴata tayi karatu mai nisan gaske, kuma ina saka ran dawowata nigeriya lokaci ƙanƙani_

ko da Jalaluddeen yazo nan a karanta

takardar zufa ta wanke jikinshi tsaf, cike da mamaki yake kallon takardar sannan ya juya bayan takardar ya ci gaba da karanta

ɗ

ayan fejin.

_Ni Ammar Tanim Bature, na amshi auren Ruƙaiya Bukari Ar

ɗ

o, nayi rantsuwa da Allaah zan kula da ita zan cika bur

in iyayenta, nayi Alƙawarin bata kariya sannan zan kasancr mata miji na gari_

Kafin ya gama zufa ta gama wanke jikinshi tsaf kamar ya yi wanka da ruwa irin na zafin nan lokacin sanyi, duk da air condition lin dake

ɗ

akin amma hakan bai hana masa jin zafi

n ba, miƙewa ya yi yana zarya mamaki fal a cikinshi, yanzu ƴar wannan yarinyar a kama aure auren ma da Ammar Bature, ko dai iyayenta ku

ɗ

i suka gani suka aira ma Ammar ita, duk da Samha maƙura ce a kyau amma yasan Ammar ba zai ta

ɓ

a aurenta ba saboda tayi ma

sa ƙanƙanta me zata amfana masa, yarinyar da za'a kula da ita don baya tunanin tasan yadda zata kula da kanta, duk da be ta

ɓ

a ganin halayyarta ba hasalima sam be ta

ɓ

a ganin maganarta ba, amma shiya tabbatar da ba zata iya kula da kanta ba balle harta kula

lamarin wani,

Ammar mutum ne mai tsafta da gayu, lalle akwai rigima kuwa, dan alƙawari ya

ɗ

auka sai ya nemo mata ƴancinta wajenshi, yanzu komi zezo da sauƙi kenan, dole tana samun sauƙi su wuce Abuja dukkansu harda Dr. Mubakar Anas Gombe dan suyi abinda y

a kamata, murmushi ya yi saboda ya tuna wayar da su kayi da Hajiya Babba

ɗ

azun tabbas ze jira lokacin da ya dace yaje Abuja, shafa lallausan gashin dake kansa ya yi, ya koma ya kwanta yana zagba murmushi.

ƙ

aran kiran da ya shigo wayarsa ne yasa ya miƙe a

hanzarce, screen

ɗ

in wayar ya kalla nan yaga sunan Mallam

ɓ

aro-

ɓ

aro ya bayyana,

ɗ

aukar wayar ya yi ya karata a kunne, tun kafin ya yi sallama Mallam ya rugashi cike da farin ciki yace "Jalaluddeen kazo da sauri Samha ta farka," murmushi ne ya bayyana a fus

kar Jalaluddeen wanda ya ƙara futu da ainihin kyanshi, wayarshi ya

ɗ

auka ya fice abinshi ya ma manta da wata takarda.

ƴ

an mintuna ne suka kaishi asibity 13-14, bu

ɗ

e motar ya yi ya shige cikin asibityn fuskarsji

ɗ

auke da fara'a tun daga bakin asibityn, gab

a

ɗ

aya ƴam

ɓ

atam dake wurin suka bishi da kallo saboda Dr. Jalaluddeen Shuwa sedai kawai ace Allaah ya yi halitta, Ma Sha Allah! irin mutanen nan da aka kira da *FIRST CLASS* idan suka zo wuri kowwa raina kansa ya keyi, kyawawa sedai kaga suna darewa.

baki

nshi

ɗ

auke da sallama ya shiga

ɗ

akin, zaune ya tadda Mallam da Iya fuskatsu ƙunshe da murmushi wanda yake tabbatar da dukkansu suna cikin farin ciki bama sai an fa

ɗ

a ba, gaisawa suka ƙara yi dasu Iya tukum ya samu wuri ya zauna daga gefe, da yake Iya tana

zaune dai-dai fuskar Samha ne sjiyasa be samu damar ganin fuskarta ba sai zazzaƙar muryarta yaji da take fa

ɗ

in "Iya yaushe zaki kaini wajen Kuka da Baffa", ta fa

ɗ

a cikin harshenta da baya futa yanayin maganarsu ta fulani,

wani irin shock ne ya ziyarci Dr

. Jalaluddeen tin daga ƙaramar yatsarshi har zuwa kwakwalwarshi, lalle tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya yi wannan halittar,

tsinkayo muryar Iya tayi tana cewa "Samha rigima, wai ko kinsan ma garin da kike kuwa?", Iya tayi maganar tana miƙewa tsaye, da

i-dai lokacin da Samha ta saki tsadadden murmushinta lokacin Jalaluddeen ya

ɗ

ago ya sauke fuskarshi akan ta ta, fararen haƙoranta ne suka bayyana ya yinda le

ɓ

enta mai

ɗ

auke da wani kalan launi tare da kyallin mai bu

ɗ

e fararen haƙoran nan dake furgita mutan

e suka fito, da sauri Dr. Jalaluddeen Shuwa ya duƙar da kanshi ƙasa kwata-kwata bazai iya kallon fuskarta ba, haka nan yaji ƙirjinshi ya yi wani kalan fa

ɗ

uwa, besan lokacin da ya sanya hannu biyu ya dafe shi ba.

Samha ce ta ci gaba da cewa "Iya ima nike

in banda garinmu,

ɗ

an baccin da nayi shine zan manta inda nike, kawai dai dan kince banda kafiyane aka kawoni asibity da kuma yanayin wurin dana ganni shiyasa na yarda," ba Iya da Mallam ba hatta Dr. Jalaluddeen seda ya yi murmushi, lalle wannan yarinyar

za'a je da ita wajen wowta har ya ga yadda za'a yi ta zauna a cikin garin kano na wasu lokuta kafin akai ga tafiya Abuja.

Iya ce ta kalleta cike da fara'a tace "A'a Samha baki gaida yayanki ba,"

ɗ

an

ɗ

agowa tayi ka

ɗ

an tana maimaita kalmar Yaya tukum tace I

ya "Iya yaya fa kika ce, ni bani da wani Yaya bayan ya tafi ya barni ta fa

ɗ

a tana share hawayenta,

Dr. Mubarak da shigowarshi kenan, babu wanda yasan ya shigo ya tsaya daga bakin ƙofane yana ta zabga murmushi yace "Au haka ma zaki ce ba zaki gaida Yayan

naki ba kenan?" ,

gaba

ɗ

aya suka jiyo suna murushi kana Dr. Mubarak ya shigo cikin

ɗ

akin, gaisheda su Iya da Mallam ya yi sannan suka

ɗ

an ta

ɓ

a wasa, ita kuma Samha bata ƙara cewa komi ba saboda yanayin jikin nata,

```IN SHA ALLAAHU GOBE FREE PAGE Z

E ƘARE GA MAI BUƘATA ZA TAYI MGNA DANI TA WANNAN LAMBAR 09971126504```

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan

asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaid

arku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

i

```FULANIN TASHI```

```NOBLE WRITER'S ASSOCIATION```

```Gidan karamci, rubutu don ci ga ban Al'ummarmu, mu gudu tare mu

tsira tare Alƙalaminmu ƴancin mu```

```LABARI DA RUBUTAWA RUƘAIYAH A UMAR (WAHEEDAT)```

```SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA```

```KYAUTA TA MUSANMAN GARE KI MAH BEHTY RUƘAIYAH UMAR ALƘALI BUNZA(SAMHA) Soyayyar mara Algus``

`

```Free page 29&30```

ƙ

arfe hu

ɗ

u saura minti goma mitarsu Samha ta faka a matsakaicin wajen ajiye motocin dake gidan *DR. JALALUDDEEN SHUWA* wajen ba ƙaramin ha

ɗ

uwa ya yi ba yana

ɗ

aukar ido, a hankali Dr Jalaluddeen Shuwa ya bu

ɗ

e motar ya fito

daga cikin motar fuskarshi

ɗ

auke da wani tsadadden murmushi, bu

ɗ

e ma Mallam da Iya yayi suka fito sannan ya koma ya fara taku cikin ƙasaita sannu a hankali har ya isa babban barandar da zata sada ka da ƙofar falon, Mallam da Iya da Samha sai Dr. Mubarak su

ka jero gwanin sha'awa.

bu

ɗ

e ƙofar falon su kayi gaba

ɗ

aya suka

ɗ

unguma zuwa cikin falon, babban falo mai

ɗ

auke da

ɗ

akuna ukku kacal, ya sha ado sosai kamar ba za'a mutu ba, dukkansu a kan royal chaira

ɗ

in dake

ɗ

akin suka ma kansu mazauni, Samha kuwa

ɗ

an

jingina jikinta tayi da kujerar da suke zaune akai saboda jikinta babu ƙarfi, ganin ma ta warke ba tada matsalar komi nw yasa aka sallamesu sannan da rigimar da ta dunga yi musu ita ba zata ƙara kwana a asibity ba, gida zata wuce saboda an raina mata wayau

mutum yana bacci anzo an

ɗ

aukeshi an kawo sa asibity ba'a barta hakanan ba seda aka ƙwaƙwuba mata wasu allurai a hannunta wai ba tada lafiya,

shi dai Dr. Jalaluddeen sedai kawai ya kalleta saboda komi nata birgeshi ya keyi musanman in suna buga shafta d

a Iya dan dama sun saba yawanci idan basu tafi kiwo ba samha gidan Iya take zuwa suyi ta wasan jika da kaka, saboda Iya sunan kakarsu Samha gareta.

lungu da saƙo Samha tabi tana ta kallon falon, babu abinda be bata sha'awa ba a cikin falon, musanman Plasm

a

ɗ

in da ta gani sosai ya birgeta shiyasa ta duƙufa da kallo ita ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login