Showing 1 words to 3000 words out of 32229 words
_*FULANIN TASHI_*
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*_Littafina na ku
ɗ
i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman
Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*
👏
*zaku biya ku
ɗ
in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko k
uma katin MTN AIRTEL ETISALAT na
ɗ
ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku
ɗ
in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu
ɓ
e wannan lambar +227 91 11 19 83*
*_kai tsaye zaku sa
meni_*
*_WhatsApp number 09071126504_*
*_Facebook Real Antyn Beauty_*
*_Instagram Real Antyn Beauty_*
*_Wattpad @Roukylollypop_*
*_EmailRoukylollypop508@gmail.com_*
*_Kyauta ta musanman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*
*Free page 1&2*
H
ankali tashi ta shigo gidan kamar an jehota, kai tsaye
ɗ
akinsu ta shiga ta fara dube-dube tana wani kalan kuka, sosai ta firgita da rashin ganin Baffa da Kuka kowwani lungu da saƙo na gidan duk tabi ta duddba amman bata gansu ba, cikin yanayi na ru
ɗ
u da ta
shin hankali ta fita daga gidan ta kama hanyar makarantarsu, da yake tafiyar ba cikin konciyar hankali ta ke yi ba sjiyasa cikin lokaci ƙanƙani ta isa makarantar, Uncle Ammar ta samu zaune ya zabga uban tagumi shi ka
ɗ
ai ganinta kawai da ya yi daga sama yas
a gabanshi wani ya yi wani kalan mummunar fa
ɗ
uwa ƙirjinshi ya fara dukawa kamar ze fita, duƙar da kanshi ya yi ƙasa ziciyar na harbawa da sauri da sauri, ita ko samu wuri tayi kusa gareshi ta zauna, sunyi zama kamar na binti uku babu wanda yace da wani ƙal
a cikinsu, daga bisani kuma ta fashe da wani kalan kuka mai tsuma zuciya, Uncle Ammar dake kusa da ita ya tashi ya miƙe zai tafi, hannunshi ta kama da dukka hannayenta ta ƙara fashewa da kuka cikin maganarta da bata fita da kyau tace "Ancle Amar sun tafi s
un barni ba ni da kowwa Baffa da Kuka sun tafi", ta ƙara fashewa da kuka.
Ammar kuwa kallonta ya ke yi kamar yau ya saba ganinta ranshi a matuƙar
ɓ
ace ya tun ku
ɗ
eta ta fa
ɗ
i ƙasa zuciyarshi na zafi ya
ɗ
aga kai ya kalleta ha
ɗ
i da nunata da hannunshi bakinsh
i har rawa ya keyi wajen fa
ɗ
in
"Wallaahi Samha kika ƙara nuna kinsan ni sai nayi miki wulaƙanci", ya fa
ɗ
a yana watsa mata yawon bakinshi, harya fara tafiya sai kuma ya dawo ya
ɗ
auki farar takardar dake kan bencin da ya zauna sannan ya yi tafiyarshi,
da
kallo Samha ta bishi kana ta miƙe tsaye ta nufi gidansu, ko da ta isa gidan babu wanda take kira sai Kuka da Baffa tana kuka tana nemansu, samun waje tayi da zauna akan tulin ciyawar dake wajen tasa kanta tsakan kanij gwiwarta tana kuka, miƙewa kuma tayi k
amar an zabureta ta fara bin shatin ƙafafunsu Baffa da kuma shanayensu tayi tafiya mai nisan gaske amman bata taddasu ba wannan shiya tabbatar mata dasu Baffa sun tafi kenan, hankalinta ba ƙaramin tashi ya ƙarayi ba gashi ta gaji ga galabaitar da tayi waje
n wani kududdufi ta samu ta zauna kanta na wani kalan sara mata, tana nan zaune wasu matasa suka zo wucewa su biyu, Lami
ɗ
o ne ya kalli Gi
ɗ
a
ɗ
o yace "Hai Gi
ɗ
a
ɗ
o ka ga Samha can muje mu sameshi", da sauri Gi
ɗ
a
ɗ
o ya
ɗ
aga kai ya kalleta sannan ya saki wani murm
ushi mai kyawon gaske da ya ƙarama fuskarshi kyau sannan ya buga sanda ha
ɗ
i da cewa "Mu tai",
Samha kuwa tana hango su Gi
ɗ
a
ɗ
o da Lami
ɗ
o ta miƙe tsaye a zabure ta fara gudu hankalinta a matuƙar tashi, hanyar gida ta kama su Gi
ɗ
o
ɗ
a na biye da ita, kasance
rsu maza manyan garadai shiyasa suka cin mata lokaci ƙanƙani.
Hannunta Gi
ɗ
a
ɗ
o ya kama ha
ɗ
i da waska mata wani kalan mari wanda sai da ganinta ya
ɗ
auke gaba
ɗ
aya, a gifice ta
ɗ
ago ta ganna masa cizo amman ko gizau beyi ba, marinta Lami
ɗ
o ya yi shima yana
dariya, Gi
ɗ
a
ɗ
o ne ya cire mata
ɗ
ankwalin dake kanta ya ingizata ta fa
ɗ
i, bulalar da suke dukan shanu da ita ya
ɗ
aga ya fara dukanta ta ita tana kuka kamar ranta zai fita.
suna tsaka da tafiya Baffa ya dafe ƙirjinshi a daidai lokacin da Kuka ita ma ta d
afe nata ƙirjin cikin yanayi na ciwo ta kalli Baffa sannan tace "Baffa Samha anya ba muyi kuskuren barin Samha wajen ka
ɗ
o ba? Baffa Samha ƙirjina zafi ya keyi anya babu wani abu da yake faruwa dashi kuwa?", ta fa
ɗ
a tana rushewa da kuka ha
ɗ
i da dafe zuciyar
ta dan danan wani kalan tari ya sarƙeta, dukka ayarin da suke tafiya suka dakata saboda jin tarin Kuka sukayo kanta gaba
ɗ
aya, amai ta farayi da guda-gudan jini, da sauri Hamma Surajo ya
ɗ
auko magungunanta ya bata sannan ya bata soyayyen man shanu da kettu
,
cikin lokaci ƙanƙani tarin ya lafa, kana Hamma Surajo yace ma Baffa ko zasu dakata da tafiyar su
ɗ
an huta saboda Kuka tana wahala gashi tafiyar ƙafa za suyi suje wani garin duk da sunyi nisa sosai dan har sun fita daga mai duguri sun fara shiga yankin
nijar, Baffa bai ƙi ta Hamma Surajo ba suka samu waje suka zauna sannan Baffa ya kalli Kuka ha
ɗ
i da dafa kafa
ɗ
arta sannan yace "Kuka ki tsaida hankalinki gu
ɗ
aya babu abinda ke faruwa da Samha kawai kewarta ce ke damunki, sannan kin sani kanki Ammar ba zat
a cutar da Samha ba, kin manta shine Malaminta da ya yi Alƙawarin kareta da mutuncinta", ya ƙarashe maganar yana jinjina mata kai.
da sauri Samha ta tashi ta fara gudu kamar zata tashi sama Gi
ɗ
a
ɗ
o da Lami
ɗ
o ma mara bata baya au kayi, ji tayi ta bangaj
i mutum kamar dutse wanda saboda gigicewar da tayi bata ma san kowaye ba, ƙanƙameshi tayi ta baya ta saki wani kalan kuka mai ban tausayi, cireta ya yi a bayanshi ya
juya da ita ta gabanshi ya kalli fuskarta, a matuƙar firgice Ammar y yake kallonta ranshi
a
ɓ
ace yaja gefe da ita ya zaunar da ita a kusa da dutsen dake wajen sannan ya tinkari su Gi
ɗ
a
ɗ
o, ganinshi kama mayunwacin zaki yasa su Gi
ɗ
a
ɗ
o firgita suka juya a guje binsu ya yi da gudu shima aikuwa yaci sa'ar kamasu ya zare belt
ɗ
in dake kwankwason shi
ya fara dukarsu dashi kamar an aikoshi srda ya tabbatar da ya musu lilis ya barsu kwance tukum ya dawo ya
ɗ
auki Samha cak ya yi da ita gida.
Ajiyeta ya yo gefe ya ha
ɗ
a wuta ya
ɗ
aura ruwa, tukum ya dawo kusa da ita, kallonta ya yi fuska babu alamun wasa
sannan yace "Ke Uban me ki kaje yi wajen Gi
ɗ
a
ɗ
o har suka miki wannan dukan", ya fa
ɗ
a yana zabga mata harara.
Cike da tsoronshi da ya bayyana ƙarara a fuskarta tace "Uncle Ammar babu abinda nayi musu, na fita bi
ɗ
arsu Baffa da Kuka ne suka ganni suka kamani
da duka", ta fa
ɗ
a kwalla na zubowa a idonta,
Ƙ
ara murtuke fuska Ammar ya yi sannan yace "Kinga Samha ke da su Kuka sai a lahira na rantse da Allaah duk ranar da kika ƙara fita ba tare da izinina ba sai na
ɓ
allaki, harta boko kika ƙara zuwa sai na na
ɗ
a m
iki duka banza kawai sha sha sha",
Kallonshi Samha ta ke yi sosai cikin zuciyarta tana ƙara maimaitawa ita da su Baffa sai a lahira kenan sun tafi kenan sun barta.
Shikenan dama Kuka da Baffa basa sonta hawaye ne ta fara tsatsafowa daga idanunta tana s
hirin fashewa da kuka Ammar ya daka mata tsawar da sai da ta firgita, nuna ta ya yi da yatsarshi yace "Wallahi kika mim kuka sai na fasa miki baki", tsit Samha tayi sedai hawayen dake fita daga idonta,
Ɓ
angaren Ammar kuma
ɗ
aki ya fa
ɗ
a ya
ɗ
auko first Aid b
ox
ɗ
inshi ya dawo, kujera yaja gefe kusa da ita ya zauna,
"Miƙo ƙafar!", yace da ita cikin
ɗ
aga murya, ganin fuskarshi babu alamar wasa yasa ta miƙa ƙafar tana kallonshi, harara ya wurga mata tukum ya kama ƙafar ya fara wankewa, a hankali ta fara jin zafi
saboda wankin da hydrogyne ne, tun tana daurewa harta fara kuka tana cije baki amman bai kyaleta ba har sai da ya gama mata dressing
ɗ
in tukum ya sake mata ƙafar, zuwa ya yi ya mai da sannan ya juye mata ruwan wanka a botiki ya surka ha
ɗ
i da kallonta, ido
nshi ne ya fa
ɗ
a kan fuskarta yadda tayi dama-dama da majina babu kyan gani, tsaki ya yi cikin zuciyarshi yana fa
ɗ
in nikam an ha
ɗ
ani da jaraba wallahi, zuwa ya yi ya cafko wuyar rigarta seda ta kusa fa
ɗ
uwa ya yi sauri ya tare ta, Samha kuwa kallon fuskarshi
tayi da sauri ta sunkuyar dakai gani tayi ya koma mata kamar wani dodo.
ɗ
ago idon da zata ƙarayi suka yi 4eyes wanda sai da ƙirjinshi ya bada wani kalan sauti, ranshi a matuƙar
ɓ
ace ya
ɗ
ago yace mata "ke! dan ubanki ubanwa kike kallo,?" sunkuyar da kant
a tayi bakinta na rawa kamar mazari tace "kiyi haƙuri Uncle Ammar bake nike kallo ba", ta fa
ɗ
a cikin yanayin maganarsu na fulani,
kama bakinta Ammar ya yi da dukka hannayenshi biyu ya ja sosai tukum ya saƙala hannayenshi ciki wata kalar azaba ce ta ziy
arci Samha har bata san sanda ta saki fitsari a tsaye ba, shiko Ammar besan meke wakana ba fa
ɗ
i kawai yake "shegiya kawai zaki gane kurenki yau sai na mai da wannan shegen bakin naki mai kama da na Aku babba, banziya kawai", ya ƙarashe maganar yana ingiza
ta ta baya ta fa
ɗ
a kan ciyawa, kuka Samha ta rushe dashi, ya yinda Ammar ya juya a fusace zai wuce nan ya kula da fitsarin da Samha tayi, riƙe baki kawai ya yi ganin fitsarin har takalmanshi sai da suka ta
ɓ
a, cikin zuciyarshi kuwa yana hararo irin dukan da
zai mata yau.
kallon gefenshi ya yi aikuwa idonshi ya fa
ɗ
a kan ramdar dake kusa dashi, tuntsirar da ruwan zafin dake cikin bukiti ya yi ya kamfato ruwan randar wanda ya yi sanyi sosai ya an taya ma Samha a jiki, a firgice ta miƙe tsaye jikinta na ka
ɗ
aw
a gashi yanayin garin lokacin sanyi ne, cire belt
ɗ
in dake jikinshi ya yi ya kama dukanta kamar an aiko shi ha
ɗ
i da marinta sai da ya yi mata lilis sannan ya barta a wajen ya wucewarsa, ita ko Samha ta daku babu abinda ta ke yi sai ajiyar zuciya tana kiran
sunan Baffa da Kuka da Hamma surajonta,
Sedai su Baffa suka huta lokacin ciwon Kuka ya lafa, sauke guzurinsu su kayi suka
ɗ
aura ma tumaki, tukum Baffa ya ƙara jera kayan da kyau har aka samu inda Kuka zata zauna tukum suka ka
ɗ
a tumakinsu da shanaye
suka ci gaba da tafiya,
Sai da yamma liƙis tukum Ammar ya dawo lokacin Samha tayi barci ta farka, wajenta ya yo gadan-gadan kamar zai daketa saboda haushi ta ƙara bashi, lalle yau ya tabbatar da halin fulani da ake fa
ɗ
i kenan, wato tana nan inda ya bart
a bata tashi ba,
ɗ
aga hannu ya yi da niyyar marinta kawai idonshi ya sauka kan fuskarta, da kallo ya bita ganin lahanin da ya yi ma ƴar mutane gefen fuskarta ta bakinta ba ƙaramin kumbura su kayi idanuwanta sun rufe rub sai ƙwayar fari-farin da kake hangow
a, gaba
ɗ
aya ta fice hankalinta kamar ba Samha da ya sani ba, tsaki ya yi ya juya ya nufi
ɗ
aki, ashana ya
ɗ
auko ya ƙara ha
ɗ
a wuta ta ruru tukum ya
ɗ
aura tukunyar kasa, ya dawo kusa da ita ya zuba mata ido yana kallonta, suna ha
ɗ
a ido sai ya duƙar da kanshi
ƙasa yana waskewa, tunanin ya makomar rayuwarta ya fara yi wanda tunda ya
ɗ
auki alƙawarin kula da ita wannan tunanin yake masa yawo a kwakwalwa, lalle ya
ɗ
aukarma kansa babban abu wanda kwata-kwata beyi shawara da wani ba kafin ya yanke wannan hukuncin, l
alle akwai gagarumar matsala, tunaninshi ne ya tsaya cak! saboda Ni'ima da ta fa
ɗ
o masa arai, "tab
ɗ
ijon ya ayyana aranshi saboda yasan halin Ni'ima sarai, ga kuma Anty Shuraima da tafi kowwa matsala ga tafiyar tashi ta ƙaraso zuwa gobe shi ba wani aboki ya
ke dashi ba balle ya nemi shawarshi,
Bayan kamar mintuna goma da
ɗ
aura ruwan ya tashi yaje ya ta
ɓ
a yaji ya yi zafi rau, juye mata ya yi a bokiti ranshi na ƙara
ɓ
aci ya kai mata ban
ɗ
aki tukum yazo ya tada ita yana kawar da kanshi gefe, tsandara ihu tayi
wanda sai da ya saka hannayenshi ya rufe kunnenshi "Lafiya!?" ya daka mata tsaya, hannunshi ta kama da hannu biyu tana fa
ɗ
im "Uncle Ammar ƙafata zata karye ",ta fa
ɗ
a cikin harshen fulani.
Kasancewar Ammar ya yi zama da Hamma Surajo kuma yana fahimtar f
illancin babu laifi yasa ya fahimci me take cewa, "zata karye", ya maimaita aranshi, karde ace ya targa
ɗ
a ƴar mutane, sai yanzu ma ya kula da ƙafar harta tasa, zaunar da ita ya yi gefe ya
ɗ
auko ragga (tsumma) da ruwan zafi ya ja yatsar sannan ya gasa mata
tana
kuka tana turjewa a haka suka gama sannan yace mata "miƙe kije kiyi wanka".
kallonshi tayi tace "Uncle Ammar ban iya wanka ba, Kuka ce take min kullum",
A zabure Ammar ya kalleta idanuwanshi suka firfito waje kamar me shirin shi
ɗ
ewa yace "me
kika ce!",
ɗ
aga masa kai tayi sama ta maimaita masa abinda tace, buga ƙafa ƙasa Ammar ya yi kamar zeyi kuka sannan yace "Yanzu ni keki so na miki wankan kenan?", dan tabbas an ha
ɗ
ashi da aiki babba ba ƙarami ba.......
_*FULANIN TASHI_*
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*_Littafina na ku
ɗ
i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba z
aki min comment ba karki karanta dan Allaah_*
👏
*zaku biya ku
ɗ
in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ET
ISALAT na
ɗ
ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku
ɗ
in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu
ɓ
e wannan lambar +227 91 11 19 83*
*_kai tsaye zaku sameni_*
*_WhatsApp numb
er 09071126504_*
*_Facebook Real Antyn Beauty_*
*_Instagram Real Antyn Beauty_*
*_Wattpad @Roukylollypop_*
*_EmailRoukylollypop508@gmail.com_*
*_Kyauta ta musanman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*
*_BORORO_*
*(Fulanin tashi)*
*Free pa
ge 3&4*
Bakinta har yana rawa wajen fa
ɗ
in "Aa zanyi da kaina", nannauyar ajiyar zuciya ya sauke cikin zuciyarshi yana fa
ɗ
in gaskiya akwai aiki gaba,
Ruwan ya
ɗ
auka ya kai mata bayi sannan ya dawo yace "in kinga dama ki tashi kije kiyi in kuma baki ga
dama ba ki zauna har sarkin zama yazo ya sameki", ya fa
ɗ
a yana shigewa
ɗ
akin,
Ɗ
an tsayawa Samha tayi jim ka
ɗ
an saboda ita bata masan ya zata fara yima kanta wanka ba, ganin tsayuwar ba zata mata bane yasa ta cangala ƙafa ta
wuce bayi wanka tayi jiƙa-jiƙa
wanda ake kira da saka tsami dan ba tayi amfani da sabulu ba ta fito ƙafar nan duk dau
ɗ
a ga fasonta duk ta fama dan dama Kuka ce ke ƙoƙarin gyara mata ƙafar,
ɗ
aki ta fa
ɗ
a ta shafa mai da huda tukum ta
ɗ
auki kayan fulani kalar blue ta saka sai a sannan ta
fara jin wani kalan sanyi na shigarta,
bargon da suke lullu
ɓ
a ita da Kuka ta
ɗ
auka ta lullu
ɓ
e gaba
ɗ
aya jikinta, ba jimawa barci
ɓ
arawo ya saceta,
Ɓ
angaren Ammar kuwa bayan ya tabbata ta gama wankan ta wuce
ɗ
aki sannan shima ya fito ya surka ruwan y
a kai bayi, wanka yayi ya
ɗ
auro alwala sannan ya fito, sallaya ya shimfi
ɗ
a ya