Showing 12001 words to 15000 words out of 32229 words
da kuka, jiki na rawa Ammar ya matsota ha
ɗ
i da matseta a jikinshi gam! yasa hannu ya fara dukan bayanta a hankali yana
hura mata iskar bakinshi a cikin kunnenta, lumshe ido tayi sosai tana shaƙar ƙamshin turarensa sai a sannan wata kalar nutsuwa tazo mata.
Cikin rashin kwarin gwiwa Ammar ya
ɗ
agota ha
ɗ
i da kallon fuskarta da idanuwanshi da su kayi ja suka rine kamar garwas
hin wuta, "ni ne ko?", ya fa
ɗ
a yana nuna kanshi
ɗ
aga masa kai kawai tayi ba tare da tace dashi komi ba, tukum tace "Momi ce fa ta aikeni gidan Anty Rahina", ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin komawa jikinshi ta kwanta,
Cike da mamaki yake kallonta sannanya
ɗ
ago yace "M
mo da kanta ta aike ki gidan Anty Rahina da wannan daren muje na raka ki ko", ya fa
ɗ
a yana jefa idanunshi cikin nata, da sauri ta tsogunar da kanta ƙasa zuciyarta na bugawa da ƙarfi sosai kamar zata fa
ɗ
o ƙasa"my soul ka barshi kawai ai kwana zanyi kuma ka
ga dare ya yi, idan ka biyo dare kace zaka dawo gida yadda hanyar nan ta lalace ai kaga da akwai matsala kawai ka barshi idan Allaah ya kaimu gobe se kaje ka
ɗ
aukoni daga nan kwa gaisa da itama", jinjina kai Ammar ya yi, tabbas kuwa hanya ta lalace ya fa
ɗ
a
cikin zuciyarshi dan tabbas wajen haske be wadata ba, ga kuma
ɓ
arayin hanya su na ƙasa ka abanza a wofi ba tare da sunji
ɗ
ar a ransu ba, "muje to na raka ki bakinta", Ammar ya fa
ɗ
a yana amsar jakarta.
Wani kalan da
ɗ
i ne ya ziyarceta lokaci ƙanƙani ta was
he baki zuciyarta fes suka fita tare.
Raka ta ya yi har bakin titi ya tabbatar da ta hau motar unguwarsu Anty Rahina sannan ya juya zuwa gida zuciyarshi fal tunanin kala-kala, koh da ya shiga babban falo Ummi ya tarar zauna tana aiki a system
ɗ
inta, w
aje ya samu kusa da ita ya zauna ha
ɗ
i da kwantar da kafa
ɗ
arshi akan nata.
Ɗ
agowa Ummi tayi ta ajiye system
ɗ
inta gefe guda sannan ta dubeshi cike da so da ƙaunar dake tsakaninsu tace "Ammar",
ɗ
ago kanshi ya yi, ya kalleta ba tare da ya iya amsawa ba, sabo
da yasan idan Ummi zata masa magana mai muhinmanci ce take kiran sunanshi, Ummi bata damu da rashin amsawarshi ba, tasan ƴan mulkin ne suke kusa dan tun yana yaro har girmanshi babu wanda ze nuna mata karantar halinshi ta karanceshi tamkar yunwar cikinta w
ani lokacim yana da wuyar sha'ani ga wanda besan shi ba kuma sai ayita samun matsala,
"Ammar", Ummi ta ƙara kiran sunanshi akaro na biyu, ganin be amsa mata ba, kuma baya da niyyar amsawa sai ma jinjina mata kai da ya yi alamar yana saurarenta yasa ta c
i gaba da cewa.
"Ammar dama ina so in tambayeka ne, tunda ka dawo gida ka kira Baffanku na Kaltingo kun gaisa kuwa?",
Gaban Ammar ne ya fa
ɗ
i ras, tsakani ga Allaah ya manta ma ya yi rayuwa da wasu mutane a Kaltingo, shiru yayi kamar beji abinda Ummi tac
e ba har seda ta ƙara maimaita tambayar da ta masa, ras ya ƙarajin gabanshi ya fa
ɗ
i, dafe kanshi ya yi da yaji dandanan ya fara masa ciwo sannan ya
ɗ
ago ya zuba ma Ummi ido tukum yace "Ummi na kirasu kusan kullum sai munyi waya dasu, yau ma da mu kayi waya
dasu harda Kuka tace a gaisheku", Ammar ya fa
ɗ
a yana murmushin da iyakarshi ƙasan le
ɓ
e.
"Ok to dan Allaah zuwa gobe idan ka kirasu ka bani waya mu gaisa sannan in musu godiya", Ummi ta fa
ɗ
a ita ma tana murmushi.
"To Ummi", kawai ya iya cewa ya miƙe
zumbur kamar an mintsineshi ya shige
ɗ
akinshi dake ƙasa.
Itama Ummi miƙewa tayi ta sshige
ɗ
aki saboda dama ta duba wasu abubuwa masu amfani ne kuma ta gama babu abinda zata tsaya yi kowwa yaje ya kwanta.
Kwanciya ya yi a saman katifa ya fra juye-juye sai
yanzu ya tuna da Samha da kuma halin da ya barta ciki, "Mtsw", ya buga tsaki yana zancen zuci, to ni meye ruwana da itama ta mutu mana babu abinda ya dameni da ita, ya koma ya kwanta.
Kusan minti talatin kenan da kwanciyarshi amma bacci yaƙi zuwa masa ya
sa ya miƙe ha
ɗ
i da
ɗ
auko jakar da ya dawo tafiya da ita, ciro kayan cikin jakar ya fara yi a hankali yana neman takardar da ya ajiye, ganin ya duba inda ya ajiyeta be ganta bane yasa ya zazzage kayan gaba
ɗ
aya a ƙasa hankalinsa tashe ya fara dubawa,
_fr
ee page ya kusa ƙarewa, makaranta ku hanzarta biya ku karanta cikin kwanciyar hankali, akan farashi mai sauƙi nera
ɗ
ari biyu, masu buƙatar posting sau biyu a rana safe da dare kenan zaku turo
ɗ
ari hu
ɗ
u, ko da ku
ɗ
inka sai da rabonka_
sai da ya bincike
jakar nan zab be ganta ba, hankalinshi ba ƙaramin ƙara tashi ya yi ba, wayarshi ya zaro da ya barta tana caji ya kunna ha
ɗ
i da dialing lambar Jalaluddeen.
Cikin bacci Jalaluddeeen yaji wayarshi na ringing ya
ɗ
aukota cike da magagi ya karata a kunne yana f
a
ɗ
in "Hello wake magana", ya fa
ɗ
a haka saboda renin wayau dan yasan wayake kiran tsabar ya ƙular dashi ne,
"Kai dan Ubanka ka farka daga barcin da ka keyi shege kasa kawai tambayarka zanyi",
"Ok ina jinka", Jalaluddeen ya amsa masa a gajerce.
"Dan
Allaah ka shiga
ɗ
akin dana kwana ka duba min wata takarda ko na ajiye anan fara ce a cikin ambilon",
"Gaskiya yanzu na kwanta sedai ka bari zuwa safiya in Allaah ya kaimu", cewar Jalaluddeen ya zare wayar a kunnenshi ya kasheta gaba
ɗ
aya.
Ammar ya
na ta magana jin ba'a amsa masa bane yasa ya zare wayar a kunnenshi ha
ɗ
i da kallon fuskar wayar,ganin an datse kiran ne yasa ya ƙara kira, jin wayar a kashe take yasa ya buga tsaki ya koma ya kwanta be gyara kayan ba.
seda ta
ɗ
anyi nisa da gida sannan t
a lalubo wayarta dake cikin jaka ta kira Salim,
Salim dake zaune ya ha
ɗ
a rai sosai ƙarasowar Ni'imatullah kawai yake ya sauke mata ruwan bala'i amma ganin kiranta kawai ya sagar masa da gwiwa ya
ɗ
auka jiki na rawa, "Hello S boy ina hanya kazo ka
ɗ
aukeni"
,
"Amma baby tun
ɗ
azu fa nike jiranki anan shiru sai yanzu zaki ce dani kina hanya nazo na
ɗ
aukeki? ba komi gani nan ƙarasowa ai bakya lefi",
"A'a S boy ba zaka gane bane, wannan shegen yaron ne ya dawo wanda nike baka labari
ɗ
innan shiyasa nayi dar
e da yawa kuma ya kama ni hannu biyu, kai badan na yi masa ƙarya da Momi ce ta aikeni da ya kake gani?",
"no baby kibar zancen wannan yaron tunda ina kusa gani nan zuwa kina dai-dai ina ne?",
"an gama S boy ina mararraba",
"to ki tsaya dai-dai n
an gani nan zuwa", ya fa
ɗ
a yana shigewa mota dan dama a tsaye yake yana
ɗ
auka ta iso ne yazo ya shiga da ita baya so ya shiga shi ka
ɗ
ai gashi kowwa ya halarta su kawai ake jira a fara farti
ɗ
in.
ba wata tafiya mai nisa S boy ya yi ba ya ƙaraso mararraba
inda Ni'imatullah take, tsayar da motar ya yi ta shiga ba tare da yace da ita komi ba yaja motar, itama ba tace dashi komi ba haka su kayi zaman kurame har kusa isa babban hall
ɗ
in, fitowa Ni'imatullah tayi ta shiga
ɗ
aki na musanman ita da S boy suka canz
a kaya zuwa wasu ƴan iskan kaya, nima bangani ba seda aka gama shirya Ni'imatullah!.
Sanye take ta rigar net light blue kana iya hango bra da long trouser
ɗ
in da ta sanya wanda dashi gara babu saboda kana hango komi na jikinta, kanta ya sha gyara har ya g
aji an
ɗ
aireshi da ma
ɗ
auri fari sai baƙin tabarau dake matsakaicin idonta wanda ya zauna ya yi
ɗ
as dashi, ƙafarta sanye da farin takalmi mai igiyoyi, fuskarta tasha kwalliya kamar wata sarauniyar kyau, ba ƙaramin ha
ɗ
u Ni'imatullah tayi ba,
Ana gama mata
kwalliya aka fito da ita, S boy ne ya kama hannunta na dama ya sarƙe cikin nashi sannan ya
ɗ
auki hannunshi ya sagale a kafa
ɗ
arshi a haka suka dunfari
ɗ
akin taron.
Tun daga nesa idan ka
ɗ
aga ido ka kalli wajen zaka tabbatar da dukiya tayi kuka sosai, a
jikin glass
ɗ
in
ɗ
akin kasancewar wajen na ƴaƴan masu ku
ɗ
i ne yasa akayi amfani da glass anyi rubutu da manyan baƙi inda aka rubuta *HAPPY BORN DAY S BOY* daga gefe guda kuma ga wasu flowers masu kyan gaske, tsayawa fa
ɗ
ar ha
ɗ
uwar wajen
ɓ
ata lokaci ne haka s
uka shiga cikin
ɗ
akin taron.
Gaba
ɗ
aya mutanen dake wajen suka miƙe tsaye suna tafa hannu saboda Ni'imatullah da S boy baƙaramin bada kala su kayi ba, bayan wajen ya yi shiru ne suka gudanar da abinda ya kawosu aka yanka cake suka yi raye-rayensu sannan
suka shige
ɗ
akuna,
ganin S boy zeja Ni'imatullah
ɗ
akin da yafi kowwane ha
ɗ
uwa ne yasa ta kalleshi, ido ya ka
ɗ
a mata alamun "E", saboda a bige yake baze iya magana ba, girgiza masa kai tayi tana sonyi masa turjiya amma sai ya matseta gam a ƙirjinshi har
ta kasa wani motsin kirki, tana ji tana gani S boy ya jata
ɗ
akin ya mai da ƙofa ya rufe.
*GOMBE STATE*
_SATURDAY ASHIRIN DA ƊAYA GA WATAN OGUSTA SHEKARAR DUBU ƊAYA DA ASHIRIN DA ƊAYA DA MISALAN KARFE BIYAR DA RABI NA ASUBA_
Shiri sosai Mallam da
Iya su kayi na tafiya da Samha asibityn *MALLAM AMINU KANO* Dr Mubarak ne ya
ɗ
auko Samha cak a kafa
ɗ
arshi ya sanyata a motarshi gidan baya, sannan ya umarci Iya da ta shiga gidan baya kusa da Samha sannan shima ya shiga ya zauna mazaunin direba tukum Mall
am ya shiga ya zauna a gaba, seda su kayi Addu'o'in kariya daga sharrin ƙarfe kamar haka,
_ADDU'AR
NEMAN TSARI DAGA
SHARRIN ABIN HAWA:.
bismillahi majraha wa
mursaha inna rabbi la
gafurum rahim_
Tukum Dr Mubarak ya kira Dr *JALALUDDEEN SHUWA* Dr J
alaluddeen na cikin shirin zuwa asibity cikin shigar fararan kaya yaji wayarsa na kuwwar neman temako, dakatawa ya yi ya
ɗ
auki wayar ha
ɗ
i da karata a kunne,
"Assalamu Alaikum likita bokan turai barka da war haka", cewar Dr Mubarak,
"Wa'alaikas-salam
barkan mu, ranka shi da
ɗ
e",
"Na'am tare dakai In Sha Allaahu, kana magana da Dr Mubarak Anas Gombe", cewar Dr Mubarak.
murmushi Dr Jalaluddeen Shuwa ya yi wanda ya ƙara fito da ainihin kyanshi cikin zuciyarshi yake ayyana ko zai manta da kanshi ba
zai manya da mutane biyu masu karamci da muhimmanci a rayuwarshi ba, Dr Mubarak Anas Gombe, tare da Engineer Ammar Tanim Bature, burun ya yi yaƙi cewa komi yana fa
ɗ
a
ɗ
a murmushin shi har seda Dr Mubarak Anas Gombe ya ka
ɗ
a baki yace masa kana jina,
"Yes
ina kan layi kana magana da Dr Jalaludeen Shuwa",............
_free page ya kusa ƙarewa saura 4pages free page ya ƙare koda ku
ɗ
inki seda rabonki_
_Share fisabilillah_
*_Littafina na ku
ɗ
i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah
idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*
👏
*zaku biya ku
ɗ
in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma kat
in MTN AIRTEL ETISALAT na
ɗ
ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku
ɗ
in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu
ɓ
e wannan lambar +227 91 11 19 83*
*FULANIN TASHI*
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*free page 15&16*
Murmushi sosai Dr. Mubarak ya yi sannan yace "Dr Jalalud
deen Shuwa muna tafe a hanyarmu ta zuwa kano yanzu motarmu zata tashi, muna da oatient da *GENERAL HOSPITAL suka rubuta mana takarda zuwa *MALLAM AMINU KANO* naji ance yau zaka diba mararsa lafiya acan shine yasa na yace bari mu
ɗ
auko hanya mu taho yau, sa
boda patient
ɗ
in namu tana cikin wani haline wallaahi", Dr. Mubarak Anas Gombe ya idashe maganar yana waiwayen sit
ɗ
in baya inda Samha da Iya ke zaune.
"Na'am", cewar Dr. Jalaluddeen Shuwa sannan ya ci gaba da cewa.
"Dr. Mubarak Anas Gombe kenan ku kaw
ota, In Sha Allaahu zan bata duk wani temako daya kamata na bata Allaah ya kiyaye hanya", ya idashe maganar yana katse kiran murmushi kwance saman fuskarshi, saboda ya ga Dr. Mubarak Anas Gombe be nuna masa sani ba shiyasa shima ya yi buris abinshi, kowwan
e cikinsu naji da aji da ku
ɗ
i uwa uba sarauta.
Belt Dr. Mubarak ya sanya sannan ya tada motar ya fita da ita asibityn gaba
ɗ
aya suka hau titi, tafiya a hankali su keyi har suka fita daga cikin garin gombe gaba
ɗ
aya, sannan Dr. Mubarak ya
ɗ
auke hanyar Ba
uchi, gudu kawai yake shararawa a babban titi-titin cikin lokaci ƙanƙani suka isa garin bauchi wanda tafiyar awa
ɗ
aya ce take kai mutum Bauchi daga Gombe amma shi se gashi tafiyar minti arba'in da biyar ta kaishi Bauchi saboda tsabar gudun da yake tiƙawa a
kan kwalta.
Kasuwa ya shiga ya faka motar a gefe tukum ya dunfari wani babban shago, siyayya ya yi ma su Iya da Mallam, danginsu Madara Indomie kwai da sauransu, saboda yana si su
ɗ
an ji
ɓ
a a garin Kano lokacin Samha ta
ɗ
an samu sannan su dawo cikin Gomb
e dan ya yi Alƙawari su da zaman Kaltingo sedai suga anayi, wannan rashin daraja har ina, kuma yana nan yana jiran mijin nata ya rantse da Allaah seya saketa komi da
ɗ
ewa.
bu
ɗ
e boot ya yi ya loda kayan da ya siyo sannan ya shiga mota ya ƙara bata wuta su
ka
ɗ
auki hanya jos.
*KANO STATE*
Shiri ya yi sosai cikin shigar manyan likitoci tukum ya fito ya fa
ɗ
a mota be tsaya ya yi breakfast ba, saboda yace adadin marasa lafiyan da zai duba yau yafi gaban abincin da zaici, doreba ne yaja motar suka nufi as
ibityn *MALLAM AMINU KANO*.
Tun daga ƙifar asibityn har wajenshi an saka tsaro na musanman sojoji ne da ooeration yaƙi gasu nan a ko ta ina, saboda bashi kariya, wajen da ake ajiue motoci direba ya nufa ya yi fakin sannan Dr. Jalaluddeen ya fito ya taka s
a ƙafa zuwa cikin asibityn.
*ABUJA*
Sosai S boy ya mutsiki Ni'imatullah san ranshi, tun tana noƙewa daga baya ta fara karman saƙon da yake bata sai gashi cikin lokaci ƙanƙani sun faranta ran juna, S Boy kuwa mamaki ne fal a ranshi yana tunanin sh
ine ze fara sanin Ni'imatullah a mace ashe ba haka bans, lallle Ni'i
ɓ
atullaah iskanci ya gawurta, kwana S boy ya yi yana kallon Ni'imatullah dake ƙanƙame a jikinshi duk wata juyawa ta ta yana kallo yana kuma tausayin yarinyar saboda daga gidan da ta fito h
ar ya fara dana sanin gur
ɓ
ata musu tarbiyyanta, yasan dai shins mutum na farko da ya fara
ɗ
inkira mata ƙwaya amma shi be ta
ɓ
a amfani da ita ba sai a time
ɗ
innan kuma da farko ita ta nuna ta masa alƙawarin bashi kanta, ta jarma wasu ka
ɗ
a
ɗ
e a wajenshi daya n
una mata beda ra'ayin lalata yaran mutane shi dai
ɗ
an rayuwa ne kawi sai tayi masa hakin ƴam bariki ta nuna duk duniya babu wanda yafi ta mutunci da kamun kuma ta dunga wayencewa.
Washe gari da sassafe S boy ya sallami Ni'imatullah wanda shine ya tada ita
daga bacci sannan ya bata wasu ku
ɗ
a
ɗ
e a hannunta yace ta riƙe da cake da kayan shaye-shayen da suka yi amfani dasu, yasan halin Ni'imatullah sarai akwai kwa
ɗ
ayin bala'i zuwa jibi ma zata iya kiranshi tace dubu hamsin
ɗ
in da ya bata sun ƙare ya ƙara turo m
ata da wanu saboda san vanzan bala'i.
Sosai Ni'imatullah ta naniƙema S Boya tana nemanshi da wata lalatar kafin su rabu amma sam yaƙi amincewa da ita, sai ma komawa ya yi ya kwanta yace da ita baya jin da
ɗ
i ta tafi kawai, kallon agogon dake maƙale a
ɗ
akin tayi taga shida da rabi na safiya shiyasa ta zabura ta tashi ha
ɗ
i da yima S Boy godiya ta tafi amma ba dan ranta na so ba, sai dan tunawa da tayi Ammar ya dawo yana gari komi ze iya faruwa.
Mota