Showing 24001 words to 27000 words out of 32229 words

Chapter 9 - FULANIN TASHI COMPLETE

har sai da ta kalli Amra dake tsogune tana kuka saboda taus

ayin yayanta, da kuma jinin da taga yana zuba goshin shi gashi yaƙi bari a ta

ɓ

ashi balle a wanke masa, data matso kusa da shi zai matsa gefe yana fa

ɗ

in ta kyaleshi ko ya hallakata.

_Share fisabilillah_

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko

kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo

400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11

19 83*

```FULANIN TASHI```

```NOBLE WRITER'S ASSOCIATION```

```Gidan karamci, rubutu don ci ga ban Al'ummarmu, mu gudu tare mu tsira tare Alƙalaminmu ƴancin mu```

```LABARI DA RUBUTAWA RUƘAIYAH A UMAR (WAHEEDAT)```

```SADAUKARWA GA

IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA```

```KYAUTA TA MUSANMAN GARE KI MAH BEHTY RUƘAIYAH UMAR ALƘALI BUNZA(SAMHA) Soyayyar mara Algus```

```Free page 23&24```

ƙ

ara dunfaroshi tayi aikuwa ya kawo mata duka, kaucewa tayi tana fasa ƙara wanda

ya yi dai-dai da shigowarsu Daddy da Abu, tsayawa suka yi suna kallom abinda ke faruwa yadda Ammar ya haukace akan maganar auren Ni'imatullah,

"Ammar", Daddy ya kira sunanshi, gaba

ɗ

ayansu da suke tsaye curko-curko suka wai ga saboda tunda suke da Daddy

basu ta

ɓ

a ji ya kira sunan Ammar kai tsaye ba,

Da sauri Ammar ya taho wajen Daddy ya durƙusa a ƙasa ya kama hannayenshi, kwantar masa da hankali Daddy ya dungayi akan maganar auren, babu gudu babu ja da baya za'ayi auren dai-dai lokacin da aka sanya biki

n, sannan ya shirya duk abubuwan da zeyyi na shagulgula maganar akwati ku

ɓ

a ya barshi dan Daddy dama tuni ya yi maganar akwatin za'a aiko dashi a ha

ɗ

e.

Sosai Ammar ya ji da

ɗ

in maganganun Daddy har sai da ya rumgumeshi, Ammi da Ummi kuwa dukkansu wucewa

ɗ

a

ki su kayi, Amra ma

ɗ

aki ta wuce, mtsw taja tsaki saboda haushin kanta da taji akan ƙoƙarin lallashin shi da tayi, miƙewa Ammar ya yi yabi Ummi

ɗ

aki aikuwa tana ganinshi ta miƙe tsaye ha

ɗ

i da shigewa bedroom ta saka key ta koma ta kwanta zuciyarta bata mat

a da

ɗ

i sam! jiki a sanyaye Ammar ya fita daga

ɗ

akin Ummi ya nufi

ɗ

akin Ammi.

Zaune ya taddata tayi tagumi da hannu biyu, fuskarta babu alamar walwala sai hawaye dake biyowa yana saukowa samun fuskarta, sosai hawaye suke zuba kamar famfo wani na bin wanu,

daka tsalle Ammar ya yi ya isa gareta, durƙusawa ya yi akan gwiwuwinshi zai fara magana kenan Ammi ta saka ƙafa ta shureshi, nuna shi da yatsa rayi ha

ɗ

u da fa

ɗ

in "Wallahi Ammar ka sale ka ƙara ra

ɓ

ar inda nike ban yafe maka ba duniya da lahira, sannan daga

yau magana dakai ta haramta a tsakaninmu kai na yanke duk wata alaƙar dake tsakaninmy dakai ba ni ba kai, kayi gagawar tashi kabar min part kafin nayi matuƙar sa

ɓ

a maka", Ammi ta fa

ɗ

a tana miƙewa tsaye ta shige bedrom tabar shi a wajen azaune.

ba tare da

wata nadama ba Ammar ya miƙe tsaye ya wucewar shi,

Ammi dake kallonshi ta taga, ganin ya miƙe ba tare da wata nadama ba yasa ta ƙara fashewa da kuka, lalle Ammar ta fa

ɗ

a tana share hawayenta a fili tana furta daga yau ba zata ƙara shiga shirginshi ba, sa

nnan zata manta dashi kamar matattace, mataccen ma mara galihu.

Ƙ

arƙashin zuciyarta kuwa ba haka bane ba,

Hajiya Babba kuwa, kallon Daddy tayi tukum tace "Wallahi Jibril idan ka ƙulla auren nan Allaah ya isa

ɗ

awainiyar da nayi dakai, ta fa

ɗ

a tana miƙe

wa ita ma ta haye sama, dai-dai lokacin da Hajiya Babba tayi maganar Ammar ya sauko da sauri yabi bayanta ya fara roƙonta, sandar dake hannunta ta

ɗ

aga ta buga masa a tsakiyar kai, wani kalan ƙara ya saki ya

ɗ

ago idanunshi da su kayi matuƙar rinewa ya kall

eta zuciyarshi na masa zafi kamar zata faso ƙirjinshi ta fito.

Dafe kanshi da yake matuƙar juya masa ya yi, saukiwa daga stairs ya fara yi yana tafe yana tangal-tangal kamar ze kife, yana taka step

ɗ

in ƙarshe ƙafarshi ta goce saboda duhun da yaga ya dab

aibayeshi ya fa

ɗ

i ƙasa babu numfashi a tartare dashi, Daddy da ya yi ƙoƙarin tareshi be samu damar hakan ba saboda suna da

ɗ

an tazara cikin zafin nama ya isa gareshi ya rumgume, abunka da manyan sojoji idonshi ya fara rinewa zuwa jajawur kamar an zuba masa

borkono, kallon Abu ya yi da yake ƙoƙarin wucewa cike da halin fulani wato kunya kasancewar Amnar

ɗ

a na fari awajenshi, "Tanim", Daddy ya kira sunan Abu.

Cak Abu ya ja ya tsaya ba tare da ya juyo ba, saboda ba ƙaramin mamaki ya yi ba jin rana

ɗ

aya tal Da

ddy ya kira sunanshi da Tanim, dan tun tasowarsu be ta

ɓ

a jin Daddy ya kira sunanshi kai tsaye ba sau yau,

Daddy da ya ƙufala sosai ganin Abu be juyo ba ya ƙara kiransa "Tanim",

Juyawa Abu ya yi mamaki kwance a fuskarshi yace "Ina jinka Ranka shi da

ɗ

e",

cikin rashin gwarin gwiwa Daddy yace "ba ka ganin halin da

ɗ

ana ya shiga ciki, ka taimaka min ka fitar da mota muje zuwa asibity," Daddy ya yi maganar idonshi yana kan Abu.

Ɗ

an murmushi Abu ya yi, tukum yace bari dai in taimaka maka ka fitar dashi waje ku

tafi, amma ni bazan bika zuwa asibity ba," sallamar da Ahmad ya yi ne ta dakatar da Daddy daga magabar da yake ƙoƙarin yi,

Ahmad na ganin halin da Ammar ganin halin da Ammar yake ciki, cikin rawar jiki ya ƙaraso wajenshi ha

ɗ

i da faea jijjigashi, Daddy n

e ya

ɗ

ago ido yace Ahmad ka mata ya yi ka temaka a sanyashi a mota zuwa asibity ba jijjigashi ba,

Ahmad kuwa sabo da ru

ɗ

u bai bi takan abinda Daddy yake fa

ɗ

a masa ba, sai ma wurga ido da ya keyi, idonshi ne ya kai kan fridge

ɗ

in dake falon aikuwa cikin a

zama ya nufeshi, bulewa ya yi cike da zafin nama ya

ɗ

auko ruwa mai sanyi yazo ya durƙusa ya juyema Ammar, ko gizau Ammar be yi ba, ba tare da gajiyawa ba Ahmad ya ƙara

ɗ

auko goran ruwa ya juye masa, seda ya juye masa gora uku kafin Ammar ya sauke nannayar

ajiyar zuciya.

sai yanzu Daddy ya farga da ashe akwai fridge a falon, ya ma manta shaf saboda tsananin tashin hankalin da yake ciki,

a tare dukkansu suka furta "Alhamdulil Lah", saboda ganin Ammar da su kayi ya miƙe da ƙarfi ha

ɗ

i da ƙwalla ma Ammi kira,

riƙeshi Daddy ya yi ya koma ya kwantar dashi akan kujera 3seater, ƙara yinƙurowa Ammar ya yi zai tashi Daddy ya ƙara kwantar dashi,

Ahmad kuwa zuba masa ido ya yi tamkar yau ya fara ganinshi, cike da tausayin

ɗ

an uwan nashi bakinshi har rawa ya ke wajen

tambayar Daddy me ye faru, Daddy be

ɓ

oye masa komi ba ya fa

ɗ

a masa duk abinda ke damun Ammar

ɗ

in da kuma abinda ya faru yau da safe har zuwa wannan lokacin.

jinjina kai Ahmad ya yi sosai cikin zuciyarshi ya yi na'am da zancenta da lalle akwai abinda ke fa

ruwa, jiya an tashi meeting akan Ammar beson aure yanzu, yau kuma antashi Ammar ya tubure yace sai Ni'imatullah, girgiza kai kawai Ahmad ya yi ha

ɗ

i da tambayar Daddy ina Ammi.

nuna masa hanyar da zata sadashi da part

ɗ

in Ammi ya yi, saboda beson magana ma

sosai kuma ga dukkan alamu Sojojin ne aka yau,Ahmad kuwa hanyar part

ɗ

in Ammi ya nufa da zummar ya bata haƙuri amma sai yaci karo da Abu a tsaye ya na

ɗ

e hannayenshi, nufar Abu Ahmad ya yi yana zuwa ya durƙusa a gabansa yanayinshi gaba

ɗ

aya ya ƙara sauyawa

zuwa zallar baƙin ciki.

ɗ

agowa ya yi ya kalli Abu tukum ya fara magana cikin rashin kuzari "Abu" Ahmad ya kira sunan Abu.

jijjiga kai kawai Abu ya iya yi saboda bazai iya magana ba, shima sai yanzu ya kula da ciwon dake goshin Ammar in dan kwata-kwata b

e bi takanshi ba, saboda ya ga Daddy na wajenshi be kamata ace shi yaje ba,

ɗ

an uwa yafi gaban wasa.

haba Abu yanzu kana kallon halin da Ya Ammar yake ciki ba zaka taimaka masa ba, Abu ina soyayyar da kake masa taje? dan Allaah Abu kayi ƙoƙari ka cika mas

a burinsa, kar ka sanya hannu wajen durƙushe rayuwar

ɗ

anka, ba tare da Ahmad ya jira cewar ta Abu ba, ya wuce zuwa part

ɗ

in Ammi, buga ƙofar ya yi ya jita a datse, Ammi dake kwance tana rizgar kuka saboda taga sanda Ammar

ɗ

in ya fa

ɗ

i kuma duk abinda ya far

uwa tana gani amma tayi Alƙaqari Ammar ko mutuwa zeyi ba zata ta

ɓ

a zuwa wajenshi ba,

Ahmad ya da

ɗ

e yana bugun ƙofar

ɗ

akin Ammi ba'a bu

ɗ

e ba tukum ya haƙura ya tafi part

ɗ

in Ummi, bugawa ya yi sai gashi tazo ta bu

ɗ

e kamar jira ta keyi,

kallonta Ahmad y

a yi zuciyarsa ba ta masa da

ɗ

i, a hankali ya tako inda take tsaye kanar ab dasa ta, tukum ya kama hannunta ya shiga da ita

ɗ

akin.

```dan Allaah kuyi haƙuri kwana biyu bakwa samu sosai wallahi bana zama ne wannan ma a gaggauce nayi shi```

_Sha

re fisabilillah_

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT

Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan k

u

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

```FULANIN TASHI```

```NOBLE WRITER'S ASSOCIATION```

```Gidan karamci, rubutu don ci ga ban Al'ummarmu, mu gudu tare mu tsira tare Alƙalaminmu ƴancin mu```

```LABA

RI DA RUBUTAWA RUƘAIYAH A UMAR (WAHEEDAT)```

```SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA```

```KYAUTA TA MUSANMAN GARE KI MAH BEHTY RUƘAIYAH UMAR ALƘALI BUNZA(SAMHA) Soyayyar mara Algus```

```Free page 25&26```

```saura kwana bi

yu yau in gama free page, wa

ɗ

an da suka biya ku

ɗ

i za suyi karatu cikin kwanciyar hankali, wa

ɗ

an da basu biya ba kusha barcinku, idan kuma kina da buƙatar book

ɗ

in zaki tuntu

ɓ

eni ta wannan layin 09071126504```

zaunar da ita ya yi akan kujera mai maza

unin mutum biyu tukum ya

ɗ

ago ya kalleta ha

ɗ

i da kiran sunanta Ummi, ba tare da ta amsa ba ta gya

ɗ

a masa kai alamar tana jinsa, Ahmad ne ya ci gaba da cewa Ummi yanzu soyayyar da kike nuna ma Ammar kenan? ina tunanin ke zaki ƙarfafa masa gwiwa amma ba haka

ba, haba Ummi nan gaba ka

ɗ

an da wani ido ki keso Ammar ya kalleki? ki sani duk abinda Ammi take masa tana son sane ba wai bata son sa, tana dai nuna masa kuskurensa, me yesa ba zaki yi ƙoƙarin nuna ma Ammi kuskuren da tayi fa, shifa auren nan nufine na Al

laah, idan har Allaah ya nufa za'ayi auren nan to za a yi, idan kuma dama Allaah ya ƙaddara ba za a yi ba to babu makawa tana rubuce ba za a yi ba, kije ki duba halin da Ammar yake ciki gaba

ɗ

aya kun juya masa baya kamar ba kune iyayensa ba, haba Ummi dan

Allaah ki sassauta masa ko da wajenki ne yaji da

ɗ

i idan yana tare dake. Ahmad ya idashe maganar yana miƙewa tsaye ba tare da ya jira cewar Ummi ba ya fice abinshi.

Ummi ko tana zaune amma gaba

ɗ

aya tunaninta baya tartare da ita, to me ye faru haka da ha

r ta manta waye Ammar a wajenta ta kasa janshi a jiki kuma ta nuna masa illolin dake tartare da auren Ni'imatullah, tasan tabbas Ni'imatullHah ƴar gidance amma kowwa da kalar halinsa, da Ni'imatullah za ta nutsu da babu wanda zai ji da

ɗ

i kamarta,

ɗ

an numfa

sawa tayi tukum ta miƙe ta fito falo.

Ahmad na fita

ɗ

akin Ummi pary

ɗ

in Hajiya Babba ya yi, zaune ya taddata ta sha babban lullu

ɓ

i dan tunda taga abubuwan da Ammar ya keyi ta tabbatar da ba lafiya, shiyasa tana shig part

ɗ

inta ta shige ban

ɗ

aki ta

ɗ

auro

alwalla, ta fara nafilfili, duk sujjada sai da tsinewa Momi da Ni'imatullah a haka har ta gama tukum ta

ɗ

auko carbi ta fara lazami, sallama ya yi ba tare da ta amsa ba ta nuna masa wajen zama kusa da ita, be ko kalli inda ta nuna masa ba ya fara magana cik

ij

ɓ

acin rai yana fa

ɗ

in Hajiya Babba ke kika fa

ɗ

a mana duk cikinmu kinfi ƙaunar Ahmad kuma kinfi yinshi, soyayyar da kike nuna masa kenan? harda ke a buga masa sanda aka kece ki ke nemar kashe yaron

ɗ

anki da kanki ba wacce kike zargi ba, me kike yi haka, k

ije ki duba halin da Ahmad yake ciki, kuma wallahi kinji na ramtse idan har ki kayi sanadiyyar mutuwar Ahmad sai na

ɗ

aureki kinji na fa

ɗ

a miki, mulmulowa Hajiya Babba tayi ta fa

ɗ

o ƙasa ti

ɓ

, cike da

tashin hankali ta fara magana, kai Ahamadu me kake shirin

fa

ɗ

a min, waye babu lafiya kuma, bansan sakarci da wulaƙanci ba, ta fa

ɗ

a idonta na kanshi.

ɗ

ago jajayen idanuwanshi ya yi ya kalleta sannan yace "Abinda ki kaji na fa

ɗ

a shi nike nufi", ya fa

ɗ

a yana harararta tukum ya fice rai

ɓ

ace.

Hajiya Babba kuwa mi

ƙ

ewa tayi hankalinta in ya kai ƙololuwa to ya tashi, zani a hannu ta fito daga part

ɗ

inta ta nufi falo kamar zata fa

ɗ

i ƙasa.

ko da Hajita Babba ta fito ta tadda ana fama da Ammar akan ya miƙe a tafi asibity,

```Dan Allaah kuyi haƙuri Habibaties wall

ahi bana samun zamane, ina busy sosai amma yau cikin dare zan muku typing iya wuya ana tare```

💃💃💃💃💅

```FULANIN TASHI```

```NOBLE WRITER'S ASSOCIATION```

```Gidan karamci, rubutu don ci ga ban Al'ummarmu, mu gudu tare mu tsira tare Alƙal

aminmu ƴancin mu```

```LABARI DA RUBUTAWA RUƘAIYAH A UMAR (WAHEEDAT)```

```SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA```

```KYAUTA TA MUSANMAN GARE KI MAH BEHTY RUƘAIYAH UMAR ALƘALI BUNZA(SAMHA) Soyayyar mara Algus```

```Free pa

ge 25&26```

```saura kwana biyu yau in gama free page, wa

ɗ

an da suka biya ku

ɗ

i za suyi karatu cikin kwanciyar hankali, wa

ɗ

an da basu biya ba kusha barcinku, idan kuma kina da buƙatar book

ɗ

in zaki tuntu

ɓ

eni ta wannan layin 09071126504```

zaunar d

a ita ya yi akan kujera mai mazaunin mutum biyu tukum ya

ɗ

ago ya kalleta ha

ɗ

i da kiran sunanta Ummi, ba tare da ta amsa ba ta gya

ɗ

a masa kai alamar tana jinsa, Ahmad ne ya ci gaba da cewa Ummi yanzu soyayyar da kike nuna ma Ammar kenan? ina tunanin ke zaki

ƙarfafa masa gwiwa amma ba haka ba, haba Ummi nan gaba ka

ɗ

an da wani ido ki keso Ammar ya kalleki? ki sani duk abinda Ammi take masa tana son sane ba wai bata son sa, tana dai nuna masa kuskurensa, me yesa ba zaki yi ƙoƙarin nuna ma Ammi kuskuren da tayi

fa, shifa auren nan nufine na Allaah, idan har Allaah ya

nufa za'ayi auren nan to za a yi, idan kuma dama Allaah ya ƙaddara ba za a yi ba to babu makawa tana rubuce ba za a yi ba, kije ki duba halin da Ammar yake ciki gaba

ɗ

aya kun juya masa baya kamar ba

kune iyayensa ba, haba Ummi dan Allaah ki sassauta masa ko da wajenki ne yaji da

ɗ

i idan yana tare dake. Ahmad ya idashe maganar yana miƙewa tsaye ba tare da ya jira cewar Ummi ba ya fice abinshi.

Ummi ko tana zaune amma gaba

ɗ

aya tunaninta baya tartare

da ita, to me ye faru haka da har ta manta waye Ammar a wajenta ta kasa janshi a jiki kuma ta nuna masa illolin dake tartare da auren Ni'imatullah, tasan tabbas Ni'imatullHah ƴar gidance amma kowwa da kalar halinsa, da Ni'imatullah za ta nutsu da babu wand

a zai ji da

ɗ

i kamarta,

ɗ

an numfasawa tayi tukum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login