Showing 3001 words to 6000 words out of 32229 words
yi sallaah beko tsaya shafa mai ba shima yabi lafiyar gado saboda ba ƙaramin gajiya ya yi ba ga
ɓ
acin rai da
ɗ
acin da zuciyarsa ke masa duk suka ha
ɗ
u suka masa yawa a maƙoshi.
Yana nan kwance ya yi shiru ya lula duniyar tunani kiran Ni'ima ya shigo wayarshi, ƙin
ɗ
aukar wayar ya yi seda ta kira sau kusan hu
ɗ
u sannan ya buga tsaki ya
ɗ
auka wayar danshi tsakani ga Allaah yanzu haushin kowwa ya keji.
lumtse idonshi ya yi zuciyar
shi fes saboda yadda yaji Ni'ima ta kira sunanshi da "My soul", har cikin jinin cikinshi seda yaji sunan kamar bashi ba,
"Na'am ranki shi da
ɗ
e barka da war haka", Ammar ya fa
ɗ
a idonshi a lumshe dan ba ƙaramin sagewa jikinshi ya yi ba, tsakani har ga Allaa
h bazai iya kwatanta irin son da yake ma Ni'umatullah ba, muryarta ce ta dawo dashi daga
ɗ
an hutun da ya tafi na ƙanƙanin lokaci "My soul naji kayi shiru ne", Ni'ima ta fa
ɗ
a tana ƙara lafewa jikin Momi,
"No Ni'ima ki bari zuwa an jima zan kiraki", yana
gama fa
ɗ
ar haka ƙit ya kashe wayar,
Ni'ima kuwa kallon Mominta tayi tana murmushi ha
ɗ
i da rufe fuskarta da hannayenta tukum tace "Momi yace zai kirani zuwa an jima, wallaahi na ƙosa naga Ammar gaba
ɗ
aya kewarsa ta dameni",
"Eye", cewar Momi tana dariy
a,
Ɓ
angaren Ammar kuwa koma wa yayi kan gadon bonon ya konta yana tunanin mafita kafin zuwa gobe da safe, yana nan kwance bacci yaci nasarar
ɗ
aukarshi,
*Waiwaye*
*BORORO* wasu fulani ne da ake ma laƙabi da fulanin tashi,Fulani ne da
ke yawo daga guri zuwa wani gurin. Basu da takamaiman gurin zama guda
ɗ
aya. Kullum a tafe suke suna ƙoƙarin samawa dabbobinsu na kiwo guri mafi yalwar abinci. Suna kiwata shanu, awaki, tumaki, kaji, zabi da sauransu
Mahaifin Samha wato Baffa sun kasance s
una zama na tsawon shekara
ɗ
aya a waje, in suka zo lokacin tafiyarsu nayi zasu tartara komatsansu su ƙara gaba, Baffa
ɗ
an asalin senegal ne yawon kiwo ya kawoshi nigeria a nan ne ya ha
ɗ
u da Kuka Mahaifiyar Samha har suka daidaita, bayan bincike da akayi ak
a gano mahaifin Samha (Baffa) mutum ne mai karamci da nutsuwa uwa uba ilimin Addini, bayan aurensu da sati biyu Baffa ya tartaro tare da Kuka suka dawo gombe da zama, anan suka yado zango a kaltingo, mahaifiyar
Samha sana'ar seda Nono ta keyi jama'ar gari
da kansu sukan shigo cikin rugar Ar
ɗ
o su saya, bayan shekara
ɗ
aya da aurensu Allaah ya azurtasu da samun ƙaruwar
ɗ
a na miji, bayan Kuka tayi arba'in taje gida daga can Baffa ya
ɗ
auketa zuwa senegal nan ma taga danginshi, shekararsu
ɗ
aya a senagal suka ƙara
tartarowa zuwa najeriya, Bayan haihuwar Hamma Surajo sai da Kuka tayi shekara bakwai sannan taƙara haihuwar
ɗ
iya mace, taci sunan Mahaifiyar Baffa Ruƙaiyah amman sun
ɓ
oye sunanta ana kiranta Samha, tunda aka haifi Samha Baffa da Kuka da Hamma Surajo suka
ɗ
auki son duniya suka
ɗ
aura ma Samha komi Hamma Surajo ya samu Samha haka Baffa da Kuka,
Bayan Samha ta kai shekaru shida suka fara fita kiwo da Hamma Surajo, sannan Baffa ya saka su makarantar Allo data zamani, Samha nada matuƙar wayau da mai da hanka
li ga karatu duk abinda ta sanya a gaba shi ta keyi, wannan dalilins yasa ba ruwanta da kowwa ta mai da hankalinta ga karatun ta musanman karatun boko, Samha na Aji uku a ƙaramar makaranta Uncle Ammar yazo bautar ƙasa a garin kaltingo, kasancewar karkane w
ajen babu wadataccen gurin zama ga yanayin wajen sai a hankali shiyasa ya fara kwana a cikin makaranta ya ware wani aji wanda ba'a karatu ya mai dashi masaukinshi.
Wata rana anyi ruwan sama irin mai iskar nan duk ya jiƙa Ammar da kayansa gashi babu wurin
zuwa, anan ne Allaah ya ha
ɗ
ashi da Baffa lokacin ya gama kiwo yana dawo wa, ko da Baffa ya nemi Ammar yazo gidansa ya zauna da ƙyar da su
ɗ
in goshi ya yarda, da farko ba ruwansa da kowwa dan ko abincinsu baya ci a cewarshi ƙyamarsu ya keyi daga baya kuwa sa
i ya gyare ya zama
ɗ
an gari komi ci yake sosai, har suka ƙulla abota da Hamma Surajo, tafiya tayi tafiya lokacin tafiyarsu Baffa yazo, ga karatun Samha kuma Baffa ya da
ɗ
e yana tunanin akan shawarar da zai yanke daga baya kawai ya yanke shawarar gara ya bar
ma Ammar Samha, tayi karatu a wajensa mai nisan gaske wanda da shine zata ceci kanta, Baffa ya samu Ammar da maganar, Ammar kuma ya amince itama Kuka ta amince haka Hamma Surajo, ranar da su Kuka zasu tafi aka
ɗ
aura ma Ammar Aure da Samha ba tare da ya yi
shawara da kowwa ba, Baffa ne wakilin Samha sai liman wakilin Ammar, bayan an gama
ɗ
aurin auren Baffa ya tartara kan iyalanshi da shanayenshi suka lula lokacin ita kuma Samha ta tafi rafi
ɗ
ibo ma Kuka ruwa, wannan shine.
*Dawowa labari*
c
ikin dare zazza
ɓ
i ya rufe Samha mai zafin gaske, bakinta ne yaketa karkarwa jikinta na rawa kamar mazari ga kanta da yake ciwo kamar zai rabe gida biyu, ga tsoro ga duhun da gari ya yi, ya yinda Ammar shima ƙarfe biyu dai-dai ya farka, damuwa da tunanin ya
dda zai yi da Samha sun ha
ɗ
u sun masa yawa aka, ga ƙaƙubabben aurenta dake kansa, "Mtsw", ya ja tsaki zuciyarsa na masa babu da
ɗ
i tabbas akwai rigima gagaruma idan Ni'imatullah ta san da wannan auren, abu mafi girma ma iyayenshi amman ba komi yasan yadda z
ai yi da Abu tunda shine matsalar, ganin zancen zuci bazai masa bane yasa ya miƙa ya fito waje ya
ɗ
aura alwalla sannan ya koma
ɗ
aki dan gabatar da sallar nafila, ƙidar da sallaar keda wuya ya fara jiwo nishin Samha ƙasa-ƙasa, kasa kunne ya yi dan ya tabbat
ar da ta ina yake jiwo nishin nan, wani dogon tsaki yaja saboda ya tabbatar da Samha ce ke wannan nishin, banza da lamarinta ya yi, ya ci gaba da addu'a bai tashi daga kan sallayar ba seda ya jiwo kiran sallaah, miƙewa ya yi da casbi a hannunshi ya fita gi
dan gaba
ɗ
aya ya tafi masallaci.
Samha kuwa saboda bige-bigen da ta keyi har ta fa
ɗ
o ƙasa sai uban sambatu ta keyi kamar zautatta, kiran sunan Baffa da Kuka ta keyi murya ƙasa-ƙasa, can kuma ta fara kiran sunan Hamma Surajo tana neman temako, fa
ɗ
i take
" Ayya Allaah sarki wayyo ni Allaah Uncle Ammar kizo ki ceceni, kada in mutu ban ƙara ganin Kuka da Baffa ba, Hamma Surajo ina kake kazo ka bani ketto jikina zafi", tun tana iya sambatu har tayi shiru ta fara shi
ɗ
ewa idanuwanta suka fara sama tana miƙewa k
amar me shirin barin duniyar gaba
ɗ
aya,
(Samhaty Habibty how market nasan ba kida dauriyar ciwo)
😉😜
sai da gari ya yi haske lokacin har rana ta fara fitowa sannan Ammar ya dawo gida lokacin Samha ta galabaita sosai,
ɗ
akin Hamma Surajo inda yake kwan
a ya shiga yayi shirinshi tsaf ya fito kamar wani bature ya rataya jakarshi ya fito waje, tsayawa ya yi jugum a barandar gidan yana tunani, zuciya mai saƙe-saƙe wata zuciyar tace dashi ya tafi wata kuma ta kwa
ɓ
eshi, ya kai a ƙalla 30mins yana tunanin ya ze
yi, cikin rashin ƙwarin gwiwa ya nufi
ɗ
akin Kuka, Sallama ya yi, yaji shiru babu wanda ya amsa jugum yayi a tsaye a wajen yana tunanin ina Samha ta tafi, yana tsaka da tunanin ya fara jiyo numfashin Samha ƙasa-ƙasa, kasa kunne ya yi danya tabbatar da me ya
ke ji, tabbas numfashin nata ne, jiki a sa
ɓ
ule ya ajiye jakar dake rataye a kafa
ɗ
arshi ya shiga cikin
ɗ
akin,
Cin karo ya yi da abu a ƙasa kamar mutum, tsayawa ya yi cak ya
ɗ
auko wayarshi a cikin ajihunshi ya kunna dandanan haske ya bayyana a ko ina, k
allon abinda ya ci tuntu
ɓ
e dashi ya yi, ja da baya ya yi sosai cike da tsoro yake kallonta,
Samha ce kwance cikin amai mai yawan gaske, numfashi ta keyi ƙasa-ƙasa wanda iyakarshi maƙogoronta, ba ƙaramin firgita ya yi da yanayinta ba ganin sauran numfashi
n nata yana ƙoƙarin barin jikinta gaba
ɗ
aya, cikin ru
ɗ
u da tashin hankali ya tsoguna ƙasa ya tallabota gaba
ɗ
aya a ƙirjinshi yana kallonta, gaba
ɗ
aya tunaninshi ya tsaya cak ganin numfashin nata ma ya idashe tafiya.
A ru
ɗ
e ya sunkuceta gaba
ɗ
aya ya fi
to da ita waje, a saman ciyawa ya ajiyeta ya miƙe kamar mazari ya isa wajen randa ya bu
ɗ
e ya
ɗ
auki cofin dake ajiye a saman randar ya
ɗ
ibi ruwa wanda ya yi sanyin gaske kamar an sanya shi a fridge, cikin sauri-sauri yazo ya watsa ma Samha ruwan amman bata
ko motsa ba, miƙewa ya yi ya ƙara
ɗ
ibo ruwan, wannan karan a kwarya ya
ɗ
ibo ya watsa mata.
Firgigit ta farka jikinta na wani kalan rawa kamar ana ka
ɗ
ata, haƙoranta na ƙara sosai idonta na zubda wasu zafafan hawaye, dafe kanta tayi da hannayenta dukka ha
ɗ
i
da kwalla ƙara mai ƙarfin gaske "Kuka", ta kira sunanta,
"ke!", Ammar ya daka mata tsawa sannan ya ci gaba da cewa "ki nutsu nace ko, wallahi kika ƙara yin motsi sai na
ɓ
allaki", ya ƙarashe maganar yana miƙewa jakarshi ya
ɗ
auko ya
ɓ
alla magani ya bata
paracetamol da amozin dan ya rantse ya kuma rantsewa ko mutuwa za tayi sedai ta mutu amman shi tafiyarshi zeyyi,
Yana bata maganin ya miƙe ha
ɗ
i da rataya jakarshi babu imani a tartare dashi ya fice.
Samha na kallonshi ya tafi bakinta ya kasa furta ko
mi, tana ta ƙoƙarin dakatar dashi da ido amman ya kasa fahimta, hawaye ne keta shatata daga idonta cike da tausayin kanta da kanta taja jikinta da rarrafe ta shige
ɗ
aki, a ƙasan siminti tayi ma kanta makwanci dan ta tabbatar yanzu ba tada wani ƴanci ko gat
a shikenan ta ta taƙare, gara ta fara rayuwar rashin gata tun yanzu,
Wani
ɓ
angare na zuciyarta kuma tana jin zafi da ƙonar tafiyarsu Baffa, duk da ita yarinya ce sosai amma tasan zafin rashin iyaye kusa gaskiya su Baffa basu mata adalci ba.
Ammar kuwa
babu tausayi a zuciyarshi yaje tasha ya haye mota ya yi kano washe gari jirginsu zai tashi zuwa Abuja.
_*FULANIN TASHI_*
_Dan Allaah kuyi haƙuri an samu sauyin sunan book BORORO (BORORO) kalma ce ta fillanci, a hausance kuma ana kiran bororo da f
ulanin tashi! akwai marubuciyar da ta rubuta NISAN KIWO dan Allaah ku mani afwa_
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*_
Littafina na ku
ɗ
i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*
👏
*zaku biya ku
ɗ
in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke
buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na
ɗ
ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku
ɗ
in littafin nan ƴan nijar
zaku tuntu
ɓ
e wannan lambar +227 91 11 19 83*
*_kai tsaye zaku sameni_*
*_WhatsApp number 09071126504_*
*_Facebook Real Antyn Beauty_*
*_Instagram Real Antyn Beauty_*
*_Wattpad @Roukylollypop_*
*_EmailRoukylollypop508@gmail.com_*
*_Kyauta ta musa
nman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*
*Free page 5&6
Ammar ya isa kano lafiya, ya sauka a gidan wani amininshi Jalaludeen.
Bayan sun
ɗ
an ta
ɓ
a hira ne suka fita yawo, shima sai da Jalaludeen ya tursasa Ammar kafin ya je saboda kwata-kwata Ammar ba
mutum bane mai san yawon jaraba ya fison ka
ɗ
aici fiye da shiga cikin mutane.
sai gabda sallar magrib suka dawo da kaya niƙi-niƙi a hannu, wani
ɗ
aki suka jide kayan dukka sannan suka zauna zaman huce gajiya, labari sosai su kayi na makaranta amma sam Amm
ar be fahimta duk wani motsi da zeyyi sai gabanshi ya fa
ɗ
i idan ya tuna ya bar ƴar mutane a cikin jeji bata san kowwa ba ga amanar da iyayenshi suka bashi ga ƙaƙubebben aurenshi dake kanta dana sani da nadama amincewa ta saka shi a gaba ta hanashi sukuni.
Ɓ
angaren Samha kuwa bayan wani lokaci jikinta ya ƙara zafi sosai, har wani huci yake fita mata ga azababben ciwon kai dake damunta bata ko iya miƙewa a haka ta rarrafa zuwa
ɗ
akin Hamma Surajo ta
ɗ
auko man shanu da magunguna sai wani ajiyayyen nono wan
da ya da
ɗ
e a ajiye daga gani ya yi tsami, amma saboda yunwar dake ƙwaƙularta yasa ta kafa kai ta shanye shi tas ba tare da taji tsamin ba, magani ta
ɓ
alla tasha sannan ta koma ta kwanta a katifar da Ammar yake kwana taja bargonshi ta rufe jikinta dukka tan
a ta ajiyar zuciya a haka har wani malalacin bacci yaci ribar saceta.
Washe gari da sassafe Ammar ya shirya zuwa airport saboda ƙarfe tara dai-dai jirginsu zai tashi zuwa Abuja, Jalaluddeen ne ya
ɗ
aukeshi a motarshi ya kaishi tare da kayayyakin da ya si
ya, seda Jalaluddeen ya tsaya har jirgin su Ammar ya tashi sannan shima ya juya zuwa gida cike da kewar Aminin nashi.
Babban gidane mai
ɗ
auke da part kusan guda shida, dukka ginin iri
ɗ
aya ne sannan kowwane da gate
ɗ
inshi sedai ba suda wani tazara sosai
, zazzaune suke a babban falon gidan wasu a ƙasa wasu a saman kujera, daka kalli fuskokinsu zaka tabbatar da akwai shaƙuwa sosai a tsakaninsu, Ni'ima ce ta shigo bakinta
ɗ
auke da sallama, dukkansu amsawa su kayi sannan ta bisu
ɗ
aya bayan
ɗ
aya ta gaidasu, U
mmi dake zaune hakimce akan kujera fuskarta tasha farin glass irin na likitoci, zare farin glass
ɗ
in tayi sannan tace "Ni'ima amma dake za a je
ɗ
auko Ammar
ɗ
in ko?", sunkuyar da kai ƙasa Ni'ima tayi sannan tace "A'a Ummi zan fitane zuwa an jima zan dawo ka
fin nan nasan sun iso",
"Okay", kawai Ummi tace tukum ta kalli wata yarinya dake zaune kusa da ita, cike da zolaya tace "Auta amma a gida zaki zauna ki bari mu dawo ko?", Ummi ta ƙarashe maganar tana murmushi! Buga ƙafa ƙasa Auta tayi tukum tace "Ummi ai
kuwa da tafiyar nan ba tayi kyau ba, ƙafata ƙafarki, babban Yaya guda ace bazan je
ɗ
aukoshi ba gara ma Anty Ni'ima kar taje ta zauna", tayi maganar tana kumbura baki.
Harara Ni'ima ta zabga mata tana fa
ɗ
in "Auta nima ba zanje ba, zamu fita da Momi kafin
ku dawo mun rigaku ai",
"E amma Anty Ni'ima ai sai na rigaki ganin Ya Ammar", ta fa
ɗ
a tana murmushi.
NI'ima ba tace da ita komi ba ta tashi ta tafi,
_kuyi haƙuri ba muda wutane, Hajiya Maryam sakatariya, Jannat Nasir, Manab, Shafa'atu Real wa
kasso ina godiya da posting ƙwarai_
_*FULANIN TASHI_*
_Dan Allaah kuyi haƙuri an samu sauyin sunan book FULANIN TASHI (BORORO) kalma ce ta fillanci, a hausance kuma ana kiran bororo da fulanin tashi! akwai marubuciyar da ta rubuta NISAN KIW
O dan Allaah ku mani afwa_
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*_kai tsaye zaku sameni_*
*_WhatsApp number 0907112
6504_*
*_Facebook Real Antyn Beauty_*
*_Instagram Real Antyn Beauty_*
*_Wattpad @Roukylollypop_*
*_EmailRoukylollypop508@gmail.com_*
*_Kyauta ta musanman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*
*Free page 7&8*
shiri sosai su kayi na zuwa taro Ammar
wanda saura ka
ɗ
an jirginsu ya isa Abuja, babbar mota suka hau gaba
ɗ
ayansu, Abu a gaban mota Ammi da Ummi da Amra a bayan mota.
sun isa airport lafiya suka samu gefe suka faka kafin jirginsu Ammar ya iso, sunanan zaune har lokacin ƙarfe goma da rabi, w
anda shi dai-dai lokacin da jirgin zai sauka, fitowa gaba
ɗ
aya su kayi saboda sanarwar da suka ji, babu jimawa mutane suka, cincirundun mutane ne sosai wanda seda su Ammi suka ji taoro kamar wani abun ya faru, kowwa ka gani a wajen fuskarshi ƙunshi da fara
'a wasu sunzo taron ƴan uwansu wasu abokai,mutane ne suka fara fitowa daga cikin jirgin kowwane kowwane cike da aji, daga ganinsu ka ga yaran manyan mutane ƙusoshi a gomati, Amra ce ta kalli Ammi sannan tace.
"Ammi wai na ga har yanzu banga Ya Ammar ya
fito bane",
murmushi Ammi tayi wanda ya ƙarama fuskarta kyau sosai, zungurar Amra tayi tace.
"ok
ɗ
aga idonki ki gani", atare ni da Amra