Showing 30001 words to 32229 words out of 32229 words

Chapter 11 - FULANIN TASHI COMPLETE

/>
ɗ

ai abinta, ya yinda Iya ita dasu Dr. Jalaluddeen suka duƙufa hira kamar ba gobe.

Samha kuwa nata rawar sanyi saboda Ac

ɗ

in dake falon tana bada wata sanyayyar iska, kula da ita ne yasa Ja

laluddeen ya miƙe ya kashe Ac

ɗ

in sannan ya dawo suka ci gaba da hira, sai wajajen ƙarfe shidda da rabi suka sak hirar, Iya ta miƙe ta shige kitchen Jalaluddeen da Mubarak suka fice sai Samha da Mallam, shi kuma ya gyangya

ɗ

e yana barcin yaushe rabo, kafin

Jalaluddeen ya fita seda ya bama Mubarak magani ya bama Samha saboda ya ga tafi yarda dashi fiye da Jalaluddeen

ɗ

in, Mubarak akwai

surutu Jalaliddeen kuma idan baka gane halinshi ba zaka dinga masa kallon miskili ne,

Ɓ

angaren su Ammar kuwa da kyar da

su

ɗ

in goshi ya yadda suka tafi asibity shima seda yaga Hajiya Babba na shirin tada masa da tam

ɓ

utsan jaraba tukum ya yarda amma ba dan yaso ba, shima yafi da son ya mutu fiye da

ɓ

acin ran Ammi, sai yaji gaba

ɗ

aya aurwn ya fice akansa.

Momi nata zuba ido

taga Hajiya Babba ta tafi kano kamar yadda tsafinta ya nuna mata amma taga babu tafiyar, sai ma Alhaji Salihu Baturw da take jin ya yi tafiya yau da safe kuma ayau

ɗ

in ze dawo, zarya ta dungayi tsakanin falo da bedroom tana cizon la

ɓɓ

a, wayar Fada take ta

kira ba a

ɗ

aga ba, daga ƙarshe ma data ƙara kira a kashe take, nausar iska tayi ta koma ta zauna,

Motarsu Ammar na fita daga cikin gidan motar Ni'imatullahi ta shigo, faka ta tayi dai-dai part

ɗ

in Momi tukum ta fito, sanye take da riga da wando matsat

su ta

ɗ

aura Abaya a sama, kanta babu ko

ɗ

an kwali sai Uban kitson Brazil da tayu, ƙafarta

ɗ

aya sanye da sarƙa sai ƙaton glass

ɗ

in data sanya baƙi babu ƙarya ta

ɗ

anyi kyau irinna ƴan bariki. akan idon Ammi ta fito harta shige part

ɗ

insu, cikin baƙin ciki Am

mi ta kauda kanta gefe guda tukum ta shige mota ta fice abinta,

Ammi na tuƙi amma gaba

ɗ

aya hankalinta baya jikinta, abubuwan da suke faruwa ta dunga tunawa, tuna irin shigar da Ni'imatullah tayi yasa wani baƙin ciki ya tokare mata maƙogaro, sam bata tama

tunanin Ni'imatullah zata sauya kamar haka ba, ta tasan hakane da tun farko bata bama Ammar goyon bayan nemanta ba, da wannan tunanin ta isa wajen aiki.

Ni'imatullah na shiga falo ta fa

ɗ

a jikin Momi dake zaune,

ɗ

agota Momi tayi ta bita da ido tukum tac

e "Ni'ima a ina kika kwana ne, kin

ɗ

aga hankalina fa",

cikin sangarta da gur

ɓ

atacciyar tarbiyya Ni'imatullah tace "kai Momi kamata sai an tambayeni ina na kwana? kawai dai ayi sha'ani", ta fa

ɗ

a tana miƙewa tsaye,

girgiza kai kawai Momi tayi, ganin Ni'im

atullah ta miƙe ya sanyata cewa "Ina kuma za kiji baki bani ƴan canji ba",

"Mtsw," Ni'imatullah taja tsak sannan ta ci ga ba da cewa "Wallahi momi kin cika takura, ƴan ku

ɗ

in da mutum ya samu sai kin amshe,"

harara Momi ta watsa mata tukum tace "tunda

kina fita kina samu ba dole in tambayeki ba, da ku

ɗ

in da kike samu zan miki hidima wallahi ko sisi bazan kashe miki ba cikin ku

ɗ

ina in ma zak dage ki dage in kima zama za kiyi ki zauna har sarkin xama yazo ya sameki",

Banzan kallo Ni'imatullah ta watsa m

a Momi tukum ta shige

ɗ

akinta dake ƙasa ba tare da tacema Momi komi ba.

bayan su Ummi sun kai Ammar asibity nan likita ya duba shi ya yi masa dressing a goshin shi ya bashi magunguna tukum suka dawo gida,

Amra dake zaune a dining tana ganin sun shig

o falo ta miƙe tana musu sannu da zuwa, Hajiya Babba ma haka, gaba

ɗ

aya dai jama'ar gidan suna zaune a falo harda Momi da Ni'imatullah,

Kowwa ya yi mamakin sakewar fuskar Ammar ciki kuwa harda Ahmad, zaunawa Ammar ya yi a

ɗ

aga daga cikim kujerun dake fa

lon yana cizon le

ɓ

e saboda zafinfa goshin shi yake masa, Daddy da Abu sun masa ya jiki Momi ma da Ni'imatullah sun masa, sai yanzu Ni'imatullah tasan Ammar be da lafiya,

ɗ

an gyaran murya Ammar ya yi alamar yana so ya yi magana, dukkansu mai da hankali su k

ayi gareshi suna son jin ta bakinshi.

cizon le

ɓ

anshi na ƙasa ya ƙara yi, ya kai hannu ya riƴe ƙirjinshi da ya keyi yana masa azaba kamar ana zuba masa ruwan zafi, muryarshi na rawa ya fara magana.

"Ummi Ammi ku gafarceni, Ammi fushin da ki keyi dani ya y

i yawa kiyi haƙuri don Allah ki yafeni, bakinki tamkar lalle yake garemu duk sanda kika furta sai ya kama mu, kiyi haƙuri ki yafemin, Ummi kema kiyi haƙuri ki yafemin indai akan aure Ni'imatullahi ne wallahi na haƙura na baiwa Allaah za

ɓ

ibs zan ci gaba da

Addu'a", daddy ne ya yi saurin taran numfashim Ammar yana fa

ɗ

in "ka makara Ammar, wallahi ka makaro, kai kanka ka sani idan nayi magana bana sauyawa saboda haka ka san aranka ko ka rubuta ka ajiye auren Ni'imatullah kamar kayi ka gama ne," Daddy ya idashe

maganar ranshi a

ɓ

ace.

Ni'imatullah ce ta saki wani gauron numfashi saboda jin abinda Daddy ya fa

ɗ

a, sai yanzu ta fara jin dai-dai,

ɓ

angaren Momi ma hakan ne,

Sulalewa Ammar ya yi a ƙasa ya kama ƙafafun Daddy yana roƙonshi ya yi haƙuri ba wai beson Ni'

imatullah bane, fushin da Ammi ta keyi dashi ne, miƙewa Daddy ya yi, Abu ma ya miƙe kasancewar lokacin Sallah ya yi suka wuce masallaci, Hajiya Babba kuwa babu

ɓ

ata lokaci ta tashi ta

ɗ

auki buta ta shige toilet

ɗ

in dake falon, bata ko hau sama ba, saboda i

ta a tunaninta Ammar ya fara haukacewa ne, yanzu ba lokacin surutu da masifa bane lokaci ne ya yi da zata miƙe da fara nemar ma Ammar sauƙi wajen Allah dan tabbas ya haukace,

Ammi kuwa ko gizau ba tayi ba, illa tashi da tayi ta haye sama, Amra ma haka, A

hmad ne kawai ya yi ƙoƙarin lallashin Ammar yana bashi baki har ya yadda ya miƙe ya tafi masallaci.

Ni'imatullah ma da Momi part

ɗ

insu suka wuce saboda sun san halin Hajiya Babba idan har ta dawo ta samesu anan sai ta musu cin mutuncin da kare ma bazai

shinshina ba.

Momi da Ni'imatullah suna shiga part

ɗ

insu kiran Fada ya shigo wayar Momi,

ɗ

auka tayi ta shige bedroom gabanta na wani kalan dukawa da ƙarfin gaske.

sallama Momi tayi Fada ya amsa tukum yace mata duk yadda za'ayi yau da ƙarfe takwas na da

re su takwas na yamma su ha

ɗ

u a matsafa saboda dodo yau be nuna musu dai-dai ba,

kashe wayar kawai Momi tayi kamar zata fashe da kuka saboda takaici,

Momi bata ƙara tsinkayewa ba seda taji ƙaran horn

ɗ

in Alhaji Salihu Bature, sosai ta tsinke ta far

a zarya kamar tana safa da marwa, ita kuma Ni'imatullah tana riƙe da waya tana chatting da ƙawayenta.

S. Boy ne zaune a inda suka saba ha

ɗ

uwa da Ni'imatullah, fuskarshi ka

ɗ

ai zaka kalla ka tabbatar da yana cikin damuwa sosai, yana matuƙar ƙaunar Ni'im

atullah, kuma ya

ɗ

aukar ma kansa alƙawarin babu wanda zai auri

Ni'imatullah sai shi ka

ɗ

ai, tun daga ranar da suka rabu da Ni'imatullah be sake waiwayar wata mace ba, sannan ya dena taraiya da mata, saboda sunyi fa

ɗ

a kaca-kaca da Ni'imatullah har take kiran

sa da mazinaci, shi kuma har ya kaiga dukanta wannan shine dalili da ya kyaleta kwata-kwata ya bata lokaci, tukum ya saka a sanya mata ido duk wani motsinta yana ji kuma yana bibiyarta duk inda taje, ko baya nan za'a fa

ɗ

a masa,

*KANO STATE*

Sai bayan

sallah isha'i su Jalaluddeen suka shigo gidan da kaya niƙi-niƙi, lokacin har Iya ta fara gyangya

ɗ

i saboda ta jirasu su dawo suyi dinner amma shiru, shiyasa taja ta kwanta akan doguwar kujera, ita kuma Samha da Mallam idonsu biyu amma suna kallo ne, shigow

arsu Jalaluddeen yasa Samha koma wa ta lafe a jikin kujera kamar me bacci,

da fara'a Mallam ya taresu har yana musu tsiyar sunje sun zauna tun

ɗ

azu basu shigo ba, ga Iya sarkin barci harta

ɓ

ingire, dariya su kayi suka ci gaba da hirarsu gwanin ban sha'aw

a tukum Jalaluddeen ya

ɗ

auko ledojin da suka shigo dasu, ledar farko gasassar kaza ce, sai leda ta biyu ice cream, Samha dake baccin ƙarya taji wani kalan ƙamsh ya bige hancinta, wayon da ya taro mata a baki ta ha

ɗ

iye cikin zuciyarta tana fa

ɗ

in dajin ƙamsh

in wannan abun kaza ce, gashi kuma tayi barcin ƙarya,

ɗ

an bu

ɗ

e idonta tayi ta rufe da sauri, tab

ɗ

ijon tayi maganar a cikin zuciyarta bata sani ba ashe a fili tayi, "kaza wallahi babu abinda zai hanani cinki kut",

juyawa su kayi gaba

ɗ

ayansu suna kallon

Samha, Jalaluddeen ne ya yi sauron cewa, "Baba tunda Iya da Samha barci su keyi kawai ka cinye kazar nan kaga ta ƙara auki kenan, ya fa

ɗ

a yana murmushi saboda shi ka

ɗ

ai yaji sanda Samha tayi maganar kasancewar yafi kusa da ita.

murmushi Mallam ya yi ya

ce "bari dai a tada Iya ita kuma Samha tunda bacci ta keyi gobe sai taci tata",

kallonta Jalaluddeen ya yi ya gimtse dariyar da tazo masa sannan yace "A'a Mallam ka dai cinye dukka wata rana za taci", kafin Mallam ya yi magana tuni Samha ta wuntsilo tana

fa

ɗ

in "Wayyo cinnaka ta cijeni," ta fa

ɗ

a tana

ɗ

an

ɗ

aga ƙafa saboda bata da ƙarfin da zata iya tsalle kamar yadda ya saba, daroya sosai Mubarak ya keyi saboda yasan idonta biyu dama, shiyasa ya tsaya ya ga yadda drama

ɗ

in zata ƙare tsakanin Samha da Jalalu

ddeen, lalle yarinyar nan akwai wayau, wato tasan yadda zata shafce kenan,

Jalaludeen kuwa yana ganin ta nutsu bayan an gama dararrakun har Iya ma ta tashi tukum ya

ɗ

auko kazae ya tasa mata gaba, seda ta cin sosai tukum ya bata fruits da ice-cream, nan

ma tasha sosai sannan ta ture kai gefe, plate

ɗ

in da su kayi amfani dashi gaba

ɗ

aya Mubarak ya kwashe yakai kitchen sannan ya dawo suka ci gaba da hira,

ita kuma Samha bayan tasha maganinta ta koma ta kwanta anan baci ya

ɗ

auketa, tashinta Iya tayi suka

yi ma su Jalaluddeen sai da safe,

```TWO DAYS LATER```

Jalaluddeen da Mubarak ne zaune akan grass chairs, cikin mamaki Dr. Mubarak ya

ɗ

ago yana kallon Jalaluddeen tukum yace "Kenan Samha ita ce matar Ammar Bature? gaskiya wannan abin akwai

ɗ

aure kai

sosai," ya fa

ɗ

a

yana dafa kanshi da hannu biyu, Dr. Jalaluddeen kuwa murmushi ya yi tukum yace "Sati me zuwa za'a

ɗ

aura auren Ammar Bature da Ni'imatullah, ranar da zamu wuce Abuja tare da Samha ka

ɗ

ai zamu tafi, ina so Ammar Bature ya gane kuskuren da ya a

ikata",...........

😌

```Ahamdulillah! Ala kulli halin, yau na kammala littafi na farko kamar yadda nayi alƙawarin yinshi kyauta,```

```shin kuna so kuji meyw ƙudirin Momi? yaushe asirin Momi zai tuno? ko kuna so kuji wani hargitsi da tashin boom za

i faru a gidansu Ammar```

```tsakanin Ammar da S. boy wazai auri Ni'imatullah!```

```ya ya ƙudirin Momi akan Alhaji Salihu Bature? lokacin da Momi taji shigowarsa gidan gawarshi ce ko kuwa da ƙafarshi ya dawo? idan harda ƙafarshi ya dawo meye makomar

auren Ni'imatullah da Ammar, idan kuma gawarshi ce ya ya makomar Momi zata kasance tun kafin aje ko ina?```

```An ya Mallam da Iya zasu bari su Dr. su taho da Samha Abuja, ya maganarsu kuka da Baffa suna dawowa kuwa? ya maganar karatun Samha tana cika

burin iyayenta kuwa, idan har Samha tazo Abuja bakwa tunanin Ammi zata sa Ammar ya saketa ? idan Ammar be saketa ba bakwa tunanin za'a ce ta tare? in ko hakane wani hukunci Smha zata

ɗ

auka akan Ammar? ya maganar DR. JALALUDDEEN SHUWA? DR. MUBARAK ANAS GOMB

E fa? ya Hajiya Babba zata zauna da Momi na wani lokaci idan asirinta be tonu ba,```

__Wa

ɗ

annan da ma wasu rikicin dukka zaki same sune bayan kin biya ku

ɗ

in littafinki ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, sannan ku turo takardar

shaidakarku, yanzu wasan ya fara, ku kasance tare dani WAHEEDATU A UMAR, Alƙalamina jarina! Alƙalamina Ƴancina! Alƙalamina muradina! Alƙalamina yafi takobi_

📝

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login