Showing 15001 words to 18000 words out of 32229 words

Chapter 6 - FULANIN TASHI COMPLETE

ta tara ta shiga ta fa

ɗ

a masa inda zata, a dai-dai

ƙ

ofar gidan Anty Rahina ya sauketa tukum ta zari ku

ɗ

insa ta biyashi sannan ta shige cikin gidan.

Zaune ta tada Antu Rahina ta zabga uban tagumi ga sai ƴan biyunta Salim da Salima wa

ɗ

an da suke sa'ar Ni'imatulla suna bata haƙuri ita kuma taci kuka harta go

dema Allaah, Sallama tayi bayan ta shiga wacce ba'a yita a waje ba sai a ciki, samun kujera tayi ta zauna daga gefw tukum ta gaida Anty Rahina, cikin dasashewar murya Anty Rahina ta farka tukum Ni'imatullah ta fara tambayar Anty Rahina lafiya take wannan k

ukan, amsar da Anty Rahima ta bata shi ya yi matuƙar bata mamaki cikin manyance da rawar baki ta ka

ɗ

a baki tace "Anty wai wannan mijin naki wani kalan la'ananne ne? ya rasa me zeyyi sai bin mata? gaskiya halinshi beda kyau ko ka

ɗ

an idan ka ganshi kamar na

Allaah amma a

ɓ

oye yafi

ɗ

an shege shegantaka", ta ƙarashe maganar tana kama bakinta alamar mamaki fal ranta.

Harara Salim da Salima suka watsa mata, kasancewar Salim yafi Salima zuciya da kuma fa

ɗ

a ya

ɗ

aga hannu ya nuna Ni'imatulla dashi sannan yace "

Ni'ima wallahi tallahi! kinji na rantse da Allaah idan baki fita gidan nan ba sai nayi mummunan

ɓ

ata miki, sakarya kawai idan ba zaki yayyafa ma ƙurar ruwa ta lafa ba ce miki akayi ki ƙara mata, sannan kinsan ko da goma ta lalace ai tafi biyar Albarka ko",

ya ƙarashe maganar yana huci kamar zaki.

Sumi-sumi Ni'imatullah ta tashi zata fita Anty Rahina ta dakatar da ita da hannu, gaisawa su kayi sannan ta bata saƙon da Momi ta aikota tukum ta ƙara gaba tana harara Salim.

Daidaita ta tara ta hau ya kawuta

har bakim gate sannan ya juya ya tafi ita kuma ta shige cikin gidan, san

ɗ

a ta dungayi tana tafiya kamar

ɓ

arauniya saboda kar wani ya ganta, karya kwana tayi za tabi ta ƙofar baya harta fara tafiya ta

ɗ

anyi nisa Ammar dake bayanta bata sani ba ya kira suna

nta "Ni'imatullah!", ras gaban Ni'umatullah ya fa

ɗ

i, hannu biyu tasa ta dafe ƙirjinta dashi cikin zuciyarta tana fa

ɗ

in amma dai wannan anyi mugu, wato babu qanda ya ganni amma shi saboda tsananin bin diddiƙi seda ya

ɗ

agoni, ta ƙarashe zancen zucin tana juy

awa, tahuwa ta farayi tana dawowa da baya ya tsayar da ita cak yana fa

ɗ

in "sai yanzu kika ga damar dawowa?", jin tambayar rainin wayon da ya matane yasa ta juyawa a fusace zata fa

ɗ

a masa magana amma idonta na fa

ɗ

awa cikin nasa tayi sauri ta rumtse ido ha

ɗ

i

da kallon ƙasa tana wasa da hannayenta, ba ƙaramin cika mata ido Ammar ya yi ba yau

ɗ

innan musanman da ya yi shiga cikin manyan kaya sai ya fito kamar wani babban mutum.

"Daga ina kike?", ya ƙara tambayarta yana daka mata tsawa,

Dabur-dabur ta fara

yi bakinta na rawa haka jikinta wanda sai ka kalleta sosai zaka tabbatar da hakan, da ƙyar ta iya seta kanta wajen fa

ɗ

in "Ya Ammar na fa

ɗ

a maka inda zanje jiya", ta fa

ɗ

a idonta na kawo ruwa.

tsawa ya ƙara daka mata yana ƙara maimaita tambayar da ya yi

mata amma amsa

ɗ

aya take bashi itace ta fa

ɗ

a masa inda zata jiya da dare, ganin zare idon da yake mata ya yi yawane ya sanyata rushewa da kuka saboda tasan tabbas Ammar ka

ɗ

an da aikinshi ya yi mata dukan tsiya shiba wata damuwarshi bane kuma bazai duba sha

ƙ

uwa da soyayyar dake tsakaninsu ba, ba ruwanshi da wannan shi dai burinshi ya daki mutum a gaban kowwa ya kuma gaggasa maka magana.

Ganin ta rushe da kuka ya yasa Ammar gwiwowin Ammar gaba

ɗ

aya suka sage, sosai Ni'imatullah take kuka kamar ranta ze fit

a da sauri Ammar ya yo kanta ha

ɗ

i da riƙe mata hannaye dukka biyu ya ha

ɗ

ata da ƙirjinshi yana bubbuga bayanta, nannauyar ajiyar zuciya Ni'imatullah ta sauke jikinta har rawa ya keyi wajen damƙeshi sosai, sassauta mata roƙo ya yi ya saketa dukkansu suka far

a mai da numfashi,

ɗ

agowa ya yi ya zuba mata ido na tsawon sekon hamsin da biyar sannan yace da ita "jeki ciki," murya a shaƙe.

Ni'imatullah ba tace komi ba ta juya ha

ɗ

i da share hawayenta dukka sannan ta fara tafiya zuwa cikim gidan,

Shi kuma Ammar

komawa da baya ya yi kamar

ɗ

an maye ya kwanta a akan kujerun dake wajen yana mai da numfashi, lumshe ido ya yi dukka cikin zuciyarshi yana ayyana abubuwa da dama.

Sallama tayi ta shiga cikin falon ba tare da ta jira an amsa mata ba, gaba

ɗ

aya ahalin g

idan ta tadda zaune suna breakfast saboda dukka babannin nasu na gari, wannan al'adar gidance indai suna gari dukka to haka zasu ha

ɗ

u a babban falon gidan azauna cin abinci tare, Momi na ganin Ni'imatullah ta fa

ɗ

a

ɗ

a murmushinta,

Kusa da ita Ni'i

ɓ

atullah

taje ta zauna sannan ta gaisar da mutanen gidan

ɗ

aya baya

ɗ

ayan, da kyar Ammi ta amsa gaisuwarta saboda sam basa shiri da ita tunda ta fara canza hali,Amra ce ta kalli Ni'imatullah ha

ɗ

i da fa

ɗ

in "Anty Ni'imatullah sai yanzu kika dawo?", Amra ta fa

ɗ

a tana j

awar da kanta gefe saboda sam ta tsani halin da Ni'i

ɓ

atullah ta tsiro dashi yanzu.

"E yanzu na dawo kina da magana dani ne?", Ni'imatullah ta mayar mata da amsa tana sunkuyar da kai saboda kalar kallon da Abu ya bita dashi.

"A'a kawai.....", Ammi ce

ta dakama Amra tsawa tana fa

ɗ

in

"Ke Amra wa ya tambayeki ba yayarki bace?",

"Kiyi haƙuri Ammi", cewar Amra tana cire hannunta tsam a cikin abincin ta haye sama.

da kallo Ammi ta bita har ta

ɓ

ace ma ganinta cikin zuciyarta tana fa

ɗ

in dole ta shig

a tsakanin Amra da Ni'imatullah dan taga take-taken Amra, itama tana so ta ysiro da tata rashin kunyar.

Tunda suka fara maganarsu cikin Mahaifan nasu babu wanda yace wani abu har seda suka gama yin breakfast dukkansu sannan Daddy ya kalli Ni'imatulla

da dawowarta daga

ɗ

aki kenan ta canzo kaya, cikin hali da dattako yace da ita "Ni'imatullah! an jima da misalin ƙarfe tara da rabi na safen nan da akwai zama na musanman ki fa

ɗ

a ma ƴan uwanki maza da mata kowwa ina so ya halarta",

Ya ƙarashe maganar yana

kawar da kai daga kallon da Ummi take masa,

"To Daddy", Ni'imatullah ta furta sannan ta miƙe zuwa

ɗ

aki.

Waya ta

ɗ

auka ta dinga kiransu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya tana fa

ɗ

a musu akwai zama da misalin ƙarfe tara da rabi, da yawa daga cikin yaran gidan da basa

nan suka fara shirin dawowa asu aure kuma suka fara shirin zuwa gida dan jin abinda za'a tattauna.

Bayan Ni'imatullah ta tashi ne Abu ya kalli Abba da Daddy yace "ƴan Uwana kumin afuwa akan rashin sanar daku maganar zaman da za'ayi ba, ba wani abu bane

illa akan Ni'imatullah da Ammar......

Dakatar dashi Abu ya yi da hannu sannan yace "kana da damar da zaka zartar da komi akansu mu dai fatanmu duk abinda zai zame musu Alkhairi",

murmushi Daddy ya yi tukum suka

ɗ

an ta

ɓ

a wasa tsakaninsu da suka saba yi har

da Babban Oga Alhaji Salihu da ya hakimce yana kallonsu.

*KANO STATE*

Ƙ

arfe tara da minti goma sha biyar su Dr. Mubakar Asan Gombe suka isa garin kano, ba ƙaramin gudu Dr. ya zuba a kwalta ba shiyasa su kayi isowar wuri, direct asibityn *MALLAM A

MINU KANO* ya nufa dasu Iya,

Babban Asibity ne nazo a gani, yana

ɗ

aya daga cikin asibitocin da ake ji dasu a arewancin Nigeria, tun daga bakin asibityn zaka tabbatar da yau

ɗ

in ranace ta musanman saboda yadda mutane suka cika maƙil asibityn.

Bayan Dr.

Mubarak ya yi fakin a cikin asibityn sannan ya

ɗ

auki waya ya kira *DR. JALALUDDEEN SHUWA* ringing

ɗ

aya biyu ya

ɗ

auka ya kara a kunnebeko tsaya kallon fuskar wayar ba dan yana tsammanin kiran daga

ɗ

aya daga cikin likitocin ne, sallama ya yi, jin muryar da

aka amsa sallamar da itane yasa ya zabura ya miƙe tsaye yana fa

ɗ

in "Dr. Mubakar Anas Gombe ba dai har kun iso ba", ya fa

ɗ

a yana fa

ɗ

a

ɗ

a murmushin shi wanda yake ƙara fito da ainihin kyanshi.

"E mun iso Jalaluddeen gamu a wajen asibityn", Mubarak ya bashi

amsa, sosai Dr Jalaluddeen ya ƙara wanshare baki cikin zuciyarshi kuma yana mamakin wannan abu kamar almara, tab

ɗ

ijon lalle Dr. Mubarak ashe har yanzu yana nan yana zuba gudu a kwalta kamar yadda ya sanshi a da,

Jin Dr. Jalaluddeen Shuwa ya yi shiru ne

yasa Dr. Mubarak cewa,

"Kana kan layi kuwa",

"E ina kan layi, kawai nayi mamakin yadda akayi ka zuba wannan gudun cikin lokaci ƙanƙani sai gaka a garin kano,"

Murmushi Dr. Mubarak Anas Gombe ya yi, saboda shi kanshi yasani kuma ya tabbatar da All

aah ne kawai ya kawosu kano lafiya, dan be ta

ɓ

a gudu kamar na yau ba koma ya ta

ɓ

a to tabbas da da

ɗ

ewa.

"Ok to mu shigo ne ko zaka zo ka same mu?",

"A haba bari in fito in sameku dan Allaah," Dr. Jalaluddeen Shuwa ya fa

ɗ

a yana kashe wayar, kallon wa

cce yake gani ya yi yace da ita ta

ɗ

an jirashi bari yaje ya dawo.

Fitowa ya yi har haraban asibityn nan idonshi yaci karo da motar Dr. Mubarak Anas Gombe, wacce akai nata tambarin sarauta a bayanta, da kaga motar bama sai an fa

ɗ

a maka daga gidan da ta

fito ba, seda yazo kusa da motar sanan yasa hannu ya ƙanƙwasa motar da yake tinted ce shiyasa Dr. Mubarak be ganshi ba,

Jin ana ƙwanƙwasa motar ne yasa Dr. Mubarak yakai hannu ga handle

ɗ

in motar ya bu

ɗ

e,

Daga Dr. Mubarak har Dr. Jalaluddeen babu

wanda ya cema wani ƙala sai ma kallon kallo da suka tsaya yima junansu wanda zai tabbatar maka da an jima ba'a ha

ɗ

u ba.

_Share fisabilillah_

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min com

ment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

*FULANIN TASHI*

*_LABAR

I DA RUBUTAWA_*

*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*

*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*

*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*

*free page 17&18*

*Wannan shine last free page dana bayar ga mai buƙata sai a tuntu

ɓ

i wannan lambar 09071

125604*

sun

ɗ

auki a ƙalla 30s a haka kana dr. Mubarak ya fito daga cikin motar ya rumgume Dr. Jalaluddeen,

Dr. Jalaluddeen ne ya fara sakin Dr. Mubarak cikin wani kalan yanayin da bazai iya tantance wani kala bane ya ja hannunshi, bu

ɗ

e motar y

a yi nan suka gaisa dasu Iya da Mallaam sannan ya bu

ɗ

e gidan baya, idonshi ne ya ui tozali da Sahma dake kwance kamar gawa, wani kalan yarrrrrr Dr.

Jalaluddeen yaji a jikinshi saboda ya da

ɗ

e bega halitta mai matuƙar kyau da tsari kalarta ba, Uwa Uba yalwar

gashin jiki dana kai kamar ba indiya, Tsarki su tabbata ga Ubangijin dare da rana, Ubangijin rana da wata wanda ya yi halitta ya furta a cikin zuciyarshi, hannunshi har rawa yake kamar mazari wajen gyara seat

ɗ

in motar, sannan ya

ɗ

aukota cak kamar baby ya

fito da ita.

Asibityn ya shiga da ita direct office

ɗ

in da yake yaje ya kwantar da ita sannan ya fito, dawowa ya yi harabar asibityn ya ce

ɓ

a Dr. Mubarak su shigo ciki, tafiya ƴar ka

ɗ

an ta sada su da cikin asibityn, office

ɗ

inshi suka nufa gaba

ɗ

ayansu,

kan matsakaicin gadon dake office

ɗ

in Dr. Mubarak ya mai da Samha ya kwantar sannan ya bama su Iya da Mallam wajen zama, waya ya

ɗ

auka ya kira wata nurse babu

ɓ

ata lokaci sai gashi tazo.

takarda ya rubuta ya bata yace ta kaima Dr. Salim sannan ya fit

o ya ci gaba da duba marasa lafiya,

*ABUJA*

*ƊAKIN TARO (MEETING HALL)*

Gaba

ɗ

aya ahalin gidan zaune suke a babban

ɗ

akin taron dake part

ɗ

in Alhaji Salihu Bature, gaba

ɗ

aya wajen ya

ɗ

auki shiru, Daddy ne ya yi gyaran murya cikin halin girma da b

ada umarni yace "Ammar a bu

ɗ

ema mana taron da addu'a",

Kamar yadda Daddy ya umarci Ammar ya yi haka ya bu

ɗ

e taron da Addu'a har sai da ya kai aya sannan aka shafa tukum Daddy ya fara gabatar da gudurinshi.

"Kamar yadda ku ka sani Ammar ya kammala karat

unshi ya dawo gida, abinda kuma ze biyo baya shine maganar aurenku, saboda haka ku muke saurare",

Shiru ne ya biyo baya, har na wasu sakanni sannan Daddy ya kalli Ammar yace.

"Ammar kai muke saurare fa lokaci na tafiya",

Sai yanzu da Daddy ya ƙar

a magana tukum Ammar ya

ɗ

ago ya zuba ma Daddy ido, haka nan kawai ya ji gabanshi na fa

ɗ

i maganar aure da wuri haka, lalle akwai ƙura saboda tsakani ga Allah beda niyyar yin aure yanzu, sannan auren waccen jakar dake kanshi yake so yasan yadda zeyi dashi ba

wai ya ƙara mma kansa wata

ɗ

awainiyar ba, shin ya fa

ɗ

a musu auren dale kansa ne ko ko aa, wata zuciyar tace ya fa

ɗ

a musu wata kuma da garga

ɗ

eshi, cikin sakewar harshe kamar ba Ammar bane ya yi magana yace "Daddy dan Allaah ku ƙara min lokaci nan da shekar

a

ɗ

aya zuwa biyu, lokacin na samu aiki na dogara da kaina sai nayi auren",

A tare Ummi da Ammi suka

ɗ

ago suka zuba masa ido, harara Ummi ta watsa masa, sai kuwa akaci sa'a shima ya

ɗ

ago ya kalleta, da sauri ya duƙar da kanshi ƙasa zuciyarsa babu da

ɗ

i sa

boda ve ta

ɓ

a ganin Ummi tayi masa kalar wannan hararar ba,

Gyaran muryar da Daddy ya yi ne yasa Ammar ƙara

ɗ

agowa ya kalleshi cike da mamaki, gaba

ɗ

ayansu ma mutanen dake wajen kowwane ka kalli fuskarshi zaka ga ta sauya saboda babu wanda ya yi tsammami

n haka daga Ammar kowwa yasan irin soyayar dake taakaninsu da Ni'imatullah! amma yake ƙoƙarin cewa a

ɗ

aga aure,

ɗ

aga auren lafiya.

ita ko Momi kallonshi ta keyi tana ƙoƙarin su ha

ɗ

a ido amma yaƙi bata dama sai ma duƙar dakai ya keyi yana jujjuya

ɗ

an

yatsa kamar wani goyon fari.

"Ammar", Daddy ya kira sunanshi cikin wata kalar murya.

"Na'am", ya amsa kanshi a ƙasa.

"Na sanya ranar aurenku da Ni'imatullah! sati uku kacal saboda haka ku fara shiri kawai maganar aiki ku

ɓ

a duk bata taso ba, ga

Ummanka nan ta sama maka aiki a kamfanin mahaifinta."

Gaba

ɗ

aya

ɗ

akin taron kallon kallo aka fara dan tsakani ga Allaah babu wanda ya yi tsammanin haka, kowwa ka gani fuskarshi cike da farin ciki in ka cire Ammi da Amra, sai Ummi ita ma natan bekai zuci

ba kawai dai tana yaƙe ne,

Abu kuma ba ƙaramin da

ɗ

i yaji ba, haka ma Alhaji Salihu bature shima yaji da

ɗ

i sosai, akasin kuma Hajiya Babba.

In banda harara babu abinda take bazama Daddy, shi kuma yana sane da ita kawai yaƙi bari su ha

ɗ

a ido ne saboda s

ai ta sage masa gwiwa gaba

ɗ

aya.

Miƙewa Ammar ya yi ya haye sama yana tanga

ɗ

i kamar zai fa

ɗ

i, tsakani ga Allaah yasan yana son Ni'imatullah! amman sam shi bai shirya aure a yanzu ba, kuma bai san tayaya zai fara rayuwa sa ƴa mace ba matsayin mata, sai d

uk yaji ya tsani kansa kuma, idan yace besan Ni'imatullah kuma bema kanshi adalci ba,

A

ɗ

akin taron kuma hayaniya ce ta sarƙe kowwa da abinda yake tofawa ga batun auren harta Ahmad babban yaron Daddy kenan sam wannan hukuncin be masa ba, saboda yasan

halin Ni'imatullahi sarai.

Ɗ

aure fuska Hajiya Babba tayi tukum ta watsa ma Daddy harara tana ganin Momi ra tashi, "Kai Jibril", Hajiya Babba ta kira sunan Daddy.

Ɗ

agowa ya yi ya kalleta sannan yace "Na'am Mama", sannan ya duƙar da kai.

Ɓ

antalan go

ron dake hannunta tayi sannan tace "abinda kayi ya yi kyau kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login