Showing 6001 words to 9000 words out of 32229 words

Chapter 3 - FULANIN TASHI COMPLETE

muka

ɗ

aga ido, kafin inyi wata-wata Amra ta zabura da sauri ta nufi Ammar dake saukowa kamar ansa shi dole,

Sa

nye yake da farin yadi mai laushin gaske, daga ciki kana iya hango farar vest

ɗ

inshi,fuskarshi sanye da wani farin glass mai kyau da sheƙi, sajen fuskarshi ya kwanta ya yi luf dashi farine mai fa

ɗ

in ƙirji beda wani tsawo can amma Allah ya hore masa kyau da

i-dai gwargwado, *AMMAR TANIM BATURE* kenan.

Gaba

ɗ

aya ƴam matan dake wajen suka juya suna kallon wannan tsadaddan yaron mai ji da aji da wayewa, sosai ya tafi da mutane musanman ƴam matan dake wajen rabida kwatansu sun juya suna kallonshi.

Shi ko Amma

r ganin ahalinshi yasa ya dinga murmushi yayin saukowa jirgin, hakan da ya yi ba ƙaramin ƙara masa kyau ya yi ba, wurga ido Ammar ya keyi yana tunanin ta ina zai ga Ni'imatullah ta ina zata

ɓ

ullo, ganin bai da amsar tambayar ne yasa ya kawar da tunanin ara

nshi.

Yana ƙarashe saukowa da gudu Amra ta isa gareshi ta rungumeshi sosai tana dariya, shima dariyar ya keyi sosai yana fa

ɗ

in "Auta wai nikam yaushe zaki dena wannan rawar kan naki", kumburar fuska Amra tayi tace shikenan broda ka dawo ba muda saƙat to

sai randa na girma, ta fa

ɗ

a tana jan hannunshi saboda ta kula da ƴam matan da suka shagala suna kallonshi wasu harda

ɗ

aukarsu hoto.

Suna ƙarasowa wajensu Ammi, ya saki hannun Amra ya rumgume Ammi da Abu, sai Ummi da ya kalla ya keta zuba murmushi, cike

da

ɗ

oki da son kasancewa da ita saboda ita ce ta reneshi ya saki Ammi yaje ya rumgume Ummi ha

ɗ

i da sakin wata nannauyar ajiyar zuciya,

ɗ

agoshi Ummi tayi ha

ɗ

i da kallon fuskarshi, wani kalan fari ta ga ya ƙara mata kyau, ajiyar zuciya itama Ummi ta sauke

sannan ta ƙara juya dashi ta gabanta yadda zasu fuskanci juna da kyau, "Son!" Ummi ta kira sunanshi kamar za tayi kuka.

Girgiza mata kai ya yi alamar tayi shiru kana ya amsa da "Na'am Ummi", yana murmushi, Ummi ta bu

ɗ

e baki zata ƙara magana Ammi ta dakata

r da ita ta hanyar fa

ɗ

in "Ummi ku shiga mota mu tafi wannan maganar taku bazata ƙare ba idan har kuka fara ta". kyakyawan murmushi ne ya bayyana a fuskar Ummi ba tace komi ba taja hannun Ammar zuwa wajensu Daddy, hannayenshi Daddy ya kama ya rausayar da ka

i yana fa

ɗ

in "A lalle ka manta dani wato Ummi ka sani kawai kenan?" da sauri Ammar ya ha

ɗ

a hannyenshi dukka biyu yana fa

ɗ

in "Tuba nike ranka shi da

ɗ

e", sosai Ammar ya bama su Daddy dariya, wato sunan da yake kiran Daddy dashi kenam kasancewarshi Soja, da y

ake Ammar hannun Daddy ya tashi kuma a barrack sau da dama yana jin matan sojoji dasu sojojin kansu suna kiransa da ranka shi da

ɗ

e, shiyasa shima yake kiranshi da ranka shi da

ɗ

e.

Daddy ne yaja kunnen Ammar yana fa

ɗ

in "An yafe maka ranka shi da

ɗ

e", nan m

a dariya su kayi gaba

ɗ

aya Ammar ya ƙara cewa "ranka shi da

ɗ

e Daddyn ranka shi da

ɗ

e", dukkansu suka ƙara yin dariya cike da farin ciki suka

ɗ

unguma zuwa mota.

Daddy be ke tuƙa motar sai Abu a gaba, Ammi, Amra, Ammar da Ummi a gidan baya, Ammar ya bi y

a takwaikwaye Ummi kamar yaron goye yana ta zuba mata shagwa

ɓ

a ita ma tana biyeshi.

Sun

ɗ

anyi nisa da tafiya Ammar ya kai bakinshi setin Ummi ya mata ra

ɗ

a "Hajiya Ummi wai ina sukrukar taki", rankwashi Ummi ta gina masa wanda seda ya dasa ƙara sannan tace

"wai Ammar yaushe za kayi kunya ne? to tace za ta fita ne ba zata samu zuwa ba".

"Uhm", shine abinda Ammar ya fa

ɗ

a cike da mamaki.

suna tafiya suna fira cike da so da ƙaunar junansu suka isa gida, bayan sun huta Ammar ya yi wanka ya sauko ƙasa nan

suka wuce dining cin abinci, anan ma

ɗ

in seda suka da

ɗ

e suna hira sannan Ammar ya miƙe ya shige

ɗ

akinshi, mamakine fal aranshi yana tunanin ina Ni'imatullaah ta shiga ne be gantaba, bayan yadawo da

ɗ

aukin ganinta.

Ɓ

angaren Samha kuwa abin ba'a cewa ko

mi dan ciwo ya cita sosai yanzu kuwa har bata iya miƙewa, amai sosai tayi tare da gudawa tayi dama-dama da jikinta bata ma san inda kanta yake ba, komi ya kwance mata kwance take warwas a ƙasa kamar wata gawa, duk wanda ya ga halin da Samha take ciki a wan

nan lokacin dole ya tausaya mata.

Mallam liman ya fito daga masallaci bayan an idar da Sallar Azahar, waiwagawa ya yi bega Ammar ba, cike da mamaki ya tambayi Sanda ina Ammar yake lafiya kuwa yau be ganshi ba kwata-kwata.

Amsar da Sanda ya baima Mallam

Liman ce tayi matuƙar bashi mamaki, hanyar gidan Baffa ya nufa yana tafiya na saƙe-saƙe aranshi, da kuma mamakin yaushe Ammar

ɗ

in ya tafi be sanar masa ba, sannan ina Samha take, sune suka ha

ɗ

u suka masa katutu a wuya ahaka har ya isa gidan.

Sallam Malla

m Liman ya yi har sau uku babu wanda ya amsa.

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141

Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 090

71126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

*FULANIN TASHI*

_Dan Allaah kuyi haƙuri an samu sauyin sunan book FULANIN TASHI (BORORO) kalma ce ta fillanci, a hausance kuma ana kiran bororo da f

ulanin tashi! akwai marubuciyar da ta rubuta NISAN KIWO dan Allaah ku mani afwa_

*_LABARI DA RUBUTAWA_*

*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*

*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*

*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*

*_kai tsaye zaku sameni_*

*_WhatsApp number 09071126504_*

*_Facebook Real Antyn Beauty_*

*_Instagram Real Antyn Beauty_*

*_Wattpad @Roukylollypop_*

*_EmailRoukylollypop508@gmail.com_*

*_Kyauta ta musanman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*

*Fr

ee page 9&10*

Bu

ɗ

e gidan Mallam liman ya yi, ya shiga saboda sallamar da yake tayi babu wanda ya amsa yasn indai akwai mutane a ciki to dole zasu amsa,

Mallam Liman har ya yi tafiya mao

ɗ

an tazara a cikin gidan sai kuma ya ysaya jim ka

ɗ

an, wani tun

ani ne ya

ɗ

arsu a zuciyarshi, murmushi ya yi tukum ya juya ya tafi.

Samha jiki ya yi zafi sosai dan har ta sanƙare a ƙasa saboda sanyin da yake ka

ɗ

ata ga kuma yanayin garin na damina, gashi ta kumbura sosai zanen belt

ɗ

in Ammar duk ya fito ru

ɗ

u-ru

ɗ

u a

jikinta saboda Samha ba baya ba wajen haske,

*ABUJA*

Bayan Ammar ya ƙara hutawa ya yi baccin gajiya harya tashi Ni'imatullah ba ta dawo ba, saukowa ƙasa ya yi ya fita daga part

ɗ

insu gaba

ɗ

aya zuwa na Ummi,

Zaune ya taddata tayi jugum kamar me na

zarin wani abu, Sallaama ya yi ta amsa sannan ya shiga ciki ya zauna kusa da ita ya kwantar da kafa

ɗ

arsa a tata, a duk lokacin da Ammar yake da damuwa ya kanyi hakane dan ya samu sassauci musanman yadda ya mai da Ummi kamar mahaifiyarsa dan ko Ammi bema ab

inda ya kema Ummi.

Ummi kuwa tasan halin mutumin nata shiyasa ta zame jikinta ha

ɗ

i da kallonsa, "Son", Ummi ta kira sunansa, ido ya

ɗ

ago ya zuba mata ba tare da yace da ota komi ba, amma daga ganin fuskarshi zaka tabbatar da irin dmuwar da yake ciki.

Umm

i ta ci gaba da cewa "Lafiya kuea? na ga kamar baka cikin nutsuwarka".

"Ummi babu abinda ke damuna sai zancen Ni'imatullah! ki duba tun sanda ta fita tun kafin na iso amman har yanzu ba ta dawo ba, sannan na kira wayarta bansan iyaka ba ba'a

ɗ

auka ba, any

a babu abinda Ni'imatullah ke

ɓ

oye min Ummi, ko kuwa akwai abinda kuke

ɓ

oye min gaba

ɗ

aya?",

tunda Ammar ya fara magana Ummi take kallonshi, tasan tabbas duk abinda Ammar ya fa

ɗ

a hakane, sedai kuma ba tada amsar tambayoyinsa saboda bata san inda Ni'im

atullah da Hajiya Uwa suke zuwa ba, kullum zata ce zasu fira amma sai sukai dare basu daeo ba.

murya can ƙasa Ummi tace "Kwanyar da hankalinka Ammar angon Ni'imatullah duk inda su kaje ai zasu daeo ko? kuma kasan yadda Ni'imatullah ke sonka ba zata yi abi

nda zai dameka ba, kawai ka jira lokacin dawowarta ya yi ai ba gudu tayi ba", Ummi ta ƙarashe maganar tana kallon fuskar Ammar ha

ɗ

i da murmushi, Ammar kuwa shiru ya yi bece da ita komi ba ya miƙe tsam ya haye gadon dake falon ya ja dogon lullu

ɓ

i.

*KAL

TINGO*

zaune Mallam Liman yake yana jan casbi, sai Iya dake kusa dashi tana tanka

ɗ

en garin tuwo, Mallam Liman ne ya kira sunan iya ta amsa sannan ya ci gaba da cewa"Iya nidai gaba

ɗ

aya hankalina be kwanta da wannan lamarin ba, yau kwana biyu kenan banga

Ammar ba, sannannbanga Samha ba, Anya lafiya kuwa", ya yi maganar yana jinjina kai alamar jimami.

Miƙewa tsaye Iyat tayi tana fa

ɗ

in "Mallam kace ba kaga Samha da Ammar ba sannan ka tambaya anya lafiya, ba kaje gidan ja duba su bane ba?", ta ƙarashe mag

anar tana shiga

ɗ

aki ta

ɗ

auko mayafi tayi gaba abinda dam ta tabbatar da babu lafiya!

Mallam Liman ma biyota ya yi a baya, yana fa

ɗ

in "Iya naje gidan

ɗ

azu nayi sallamar duniyar nan ba'a amsa ba, shiyasa na koma da baya kinsan sha'anin mata da miji bansan

halin da zan shiga na tsincesu a ciki ba", yana maganar suna tafiya da Iya, wacce ko saurararshu ba tayi ba jinshi kawai ta keyi amma gaba

ɗ

aya hankalinta yana ga Samha.

ko da suka kawo gidansu Samha iya bata tsaya sallama ba fa

ɗ

awa gidan tayi tana ki

ran sunan amsa amma ba'a ansa ba, kai tsaye ta shige

ɗ

akin, duhu ne ya mamaye

ɗ

akin gaba

ɗ

aya baka ganin wani hasken kirki, da yake iya tasan kan

ɗ

aki saboda ba yau ta fara shiga ba, ba kuma jiya ba sai kawai ta sanya kai ta shiga ta bu

ɗ

e windo, dandanan ha

ske ya mamaye ko ina, dudubuwa Iya ta fara yi ina zata ga Samha saboda tasan Samha da shiritar tsiya yanzu haka ta ganta ta shige wani wajen saboda kar ta mata fa

ɗ

an me yesa bata zuwa kwana biyu, ko ina ta leƙa bata ganta ba, hankalin Iya ba ƙaramin tashi

ya ƙara yi ba, a hanyar fitowa ne taci karo da abu kamar mutum, kallon ƙasa tayi idonta ya yi arba da Samha dake kwance cikin gudawa da amai, salato Iya ta fara yi tana buga hannu ha

ɗ

i da kiran Mallam Liman, a ru

ɗ

e ya shigo

ɗ

akin kamar me shirin tashi sama

, kafin Iya ta nuna masa Samha sai idonshi ya fa

ɗ

a akanta, a zabure Mallam Liman ya ja da baya ha

ɗ

i da kiran sunan Samha, duƙaea Iya tayi ta kama hannunta dukka biyu tana girgizawa, shiru tayi babu amsa sai ma wani irin nauyi da hamnayen nata su kayi, idan

uwanta a kafe, bakinta sai kumfa yake fita, dosai Iya taji tsoron halin da Samha take ciki, magana ta fara yi tana

kuka dosai kamar ranta zai fita, shi kuma Mallam Liman yana bata haƙuri da bata baki, Iya bata tsaya saurarenshi ba, ta fita da sauri a gurgu

je ta

ɗ

ibo ruwa ta watsa ma Samha, bata ko motsa ba balle asaran farkawarta, Iya na kuka ta ƙara komawa ta

ɗ

ibo ruwan ta watsa mata nan ma ko gizau ba tayi ba, MallamnLiman kuwa ya kasa komi hawaye ne kta tsatsafowa daga idonshi jikinsji ya yi sanyi da lam

arin Iya ce ka

ɗ

ai me ƙarfin hali,

ruwan randae gaba

ɗ

aya Iya ta

ɗ

ebo ta watsa ma Samha amma bata canza zani ba, sosai Iya ta ru

ɗ

e ta fara magana cikin kuka tana fa

ɗ

in "Mallam ka ga abinda nike jiye maka da shiga irin lamarin nan ko? yanxu mr gari ya way

a ya kashe musu yarinya ya gudu ya barmu sab..... maganar Iya ce ta tsaya cak saboda ta kasa ƙarashewa kuka ya sarƙeta, zaman dirshem tayi a ƙasa tana rizgar kuka da tuna irin Amanar da Ammar ya

ɗ

auka a gaban jama'a sannan ta sanya hannunshi a takarda ta k

uma rantsuwar da ya yi akan Samha, wannan wata kalar cin amanace, yanzu idan hanya ta biyo da iyayen Samha suka dawo me zasu ce musu, wannan ranar wata kalar rana za'a kirata a wannan garin.

Abinda be ta

ɓ

a faruwa ba ya faru a ta dalilinka Mallam, shima Ma

llam Liman yana kuka kamar wani ƙaramin yaro yana fa

ɗ

in be ta

ɓ

a tunanin Ammar ze tozartasu har haka ba, in auren ne beso a katse shi mana ya yi tafiyarsu, amma seda ya yi ma yarinyar mutane duka ya na ƙasa musu ita sannan ya tafi ya barta cikin wannan hali

n,

Iya da Mallam Liman sun

ɗ

auki kusan awa guda akan Samha amma bata farfa

ɗ

o ba, cikin kuka Mallam Liman ya miƙe ha

ɗ

i da umartar Iya sanya gyalenta su kama Samha su fitar da ita daga gidan zuwa gidanshi a mata sutura acan.

Babu musu Iya ta miƙe ita ma t

ana kuka ta sanya gyale suka kama Samha suka fitar da ita daga gidan, basu damu da yanayin da take ciki na guduwar da tayi ba, gidan Mallam Liman suka nufa da ita saboda acan ne za a mata sutura a kaita makwancinta.

Murhu Iya ta ha

ɗ

a ta

ɗ

aura ruwa san

nan ta fita maƙota ta sanar musu da rasuwar Samha, kafin kace kwabo mutane sun taro a gidan Iya kowwa na fa

ɗ

in albarkacin bakinshi.

Liman kuwa masallaci yaje ya tada Sallah bayan an gama ne yake sanar musu da rasuwar Samha karda kowwa ya wuce su tsaya ayi

mata Sallah a kaita gidanta na gaskiya,

Cikin gida kuwa an juye ruwan wanka Iya ta tsarkake ma Samha jiki ta wanke gudawan da tayi tas sannan ta fara mata wanka kamar yadda addininmu ya fa

ɗ

akar, an

ɗ

auko likafani za'a sanya mata kenan Iya ta ƙura ido a ƙ

irjinta ganin kamar yana bugawa ka

ɗ

an-ka

ɗ

an, zani ta

ɗ

auko ta lulli

ɓ

eta, sannan ta leƙa waje inda mutane suke sunyi cirko-cirko, wasu ba dan Allaah suka zo ba, sai dan su bama idanunsu abinci.

Da ƙyar Iya ta gano Mallam Liman ciki dandazon mutane, fa

ɗ

a m

asa abinda ta gani tayi aikuwa a zabure Mallam Liman ya fito cikin Mutane ya ratsa matan dake cikin gidan ya wuce

ɗ

aki, ƙura ma Samha ido ya yi, aikiwa ya tabbatar da abinda Iya ke fa

ɗ

a masa gaskiya ne, kai tsaye ya fito waje ya sanar da jama'a kowwa ya ka

ma kanshi Samha ba mutuwa tayi ba doguwar suma tayi sannan ya koma cikin gida ya umarci Iya da ta shiryata, babu musu Iya ta shirya Samha, shi kuma Mallam ya fita zuwa titi dan ya samu ya

ɗ

auko abin hawan da zai kaisu asibity, babu jimawa sai ga Mallam Lim

an ya dawo da mota, fito da Samha akayi aka sanyata a mota sannan Iya ta shiga Mallam Liman ya shiga suka

ɗ

auke hanya zuwa cikin garin gombe.

*KANO STATE*

Jalaluddeen na zaune ya

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya yana shan coffee, takardu ne birjik akan teb

ur yana dubawa saboda gobe zeyyi sammako zuwa Aminu kano dan yana da marasa lafiyar da zai gani daga ƙarfe bakwai na safe zuwa bakwai na dare.

Tunowa da takardar da ya ajiye a

ɗ

akinshi ya yi wanda ya kwana biyu be leƙa ba yasa ya miƙe ya shiga

ɗ

akin, ka

sancewar be cika san haske sosai ba, shiyasa ko da yaushe yake kashe glob

ɗ

in

ɗ

akinshi yawanci yafi barin na falo.

Kunna glob

ɗ

in ya yi ya shiga ya fara duba takardun saboda suna da matuƙar mahinmanci tartare dashi, yana tsaka da duba takardun ne yafi kar

o da wata farar takarda a gefe, kamar bazai

ɗ

auka ba dan harya gota ta saboda yasan ba xata wuce ta wani patient

ɗ

in bace,

ɗ

auka ya yi ya fito da ita daga cikin ambilo

ɗ

in ya bu

ɗ

eta gaba

ɗ

aya, zare glas

ɗ

in dake fuskarshi ya yi ya zauna gefen gado saboda f

arkon abinda ya fara gani ajikin takardar shine, *TAKARDAR YARJEJENIYA*

cike da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login