Showing 21001 words to 24000 words out of 32229 words

Chapter 8 - FULANIN TASHI COMPLETE

kan kujera a

ɗ

akin Ammar tana mai da numfashi jin suna dariya yasa ta ƙara miƙewa dakyar ta taho tana

ɗ

ingissawa,

A hankali Abu ya matso kusa da Ammar yadda ba zata ji ba, dan Hajiya akwaita da kunn

e kamar halittar Aljanu yace "Kayi ƙoƙarin ka ka

ɗ

ata

ɗ

aki gata nan zuwa, sannan ka sata bacci dan Allah wannan aikin sai kai", tukum ya kama hannun Daddy suka fice.

Amra ma tsaki ta buga ta wuce Ammi da Ummi ma suka juya suka wuce.

Kafin Hajiya Babba t

a ƙaraso bakin ƙofa tuni Ammaryaisa gareta yarumgumeta ha

ɗ

i da fa

ɗ

in "Haba matas me yesa kike tada hankalinki haka kamar ba jaruma ba? karfa ki bada tsohhi muje kiji", ya fa

ɗ

a yana gumtse dariyarshi saboda idan dariyar tashi ta fito kanta akwai matsala dan

sai ta ƙara tara masa mutane.

Kallon banza ta watsa masa tukum tace "rufe min baki mara imani kawai, kana ji kana gani za a hallakani ama kai ƙememe kaƙi hanawa ai Ammaru ka kyauta, ko da wani lokaci ina aikim baja kariya amma ka watsa min ƙasa a ido, sh

ikenan an shanyemin kai banda labari tunda ka dawo ka mai danu kwandon shara, to ka kyauta nace", ta fa

ɗ

a cikin muryar kuka.

Dafe kai Ammar ya yi tukum yace "Hajiya Babba kema kinsan ina sonki ramkar raina", ya fa

ɗ

a yana dafe ƙirjinshi sannan ya ci gaba d

a cewa.

"Abinda kawai bansi inji kina fa

ɗ

i shine ana miki hassada a gidan nan haba hajiya Babba, sai kace ba kiji sunanki ba Hajiya Babba fa akace, kinsan ke babba ce a koh ina babu yadda za a yi wani ya yi miki hassada da girman kujerarki, sannan idan ha

r kina so in ci gaba da yi muki lobaiyar da nike miki dole sai kin dena takura ma Momi da zumata idan kuma ba haka ba, bazan ƙara kai yawon bu

ɗ

e ido ba kuma zamu

ɓ

ata ni da ke",

Ya ƙarashe maganar yana kanne mata ido

ɗ

aya.

"Kar

ɓ

i nan Ammaru! nace kar

ɓ

i

nan kaga naka, ni zaka yima halin ƴam bariku Ammaru? to wallahi bari kaji indai akan baka kariya ne bazan dena ba sai abinda ya yi gaba, sannan na ƙara ji ka kira waccar kucakar da zumarka sai na fasa maka kai shegen yaro mai kama da fatale",

Ɗ

aure Fuska

Ammar ya yi tukum yace "Hajiya Babba waye shege? ni ko wa?",

"bansani ba", ta fa

ɗ

a tana tunku

ɗ

eshi ya fa

ɗ

i ƙasa dandama ba wani kama kujerar ya yi ba, sandarta ta

ɗ

aga zata buga masa sai kuma ta sauke tana fa

ɗ

in kaci sa'a sunan manyan mutane gareka da

na hallaka ka insan ni hallaka ka ba Hafsatu ba tukum ta fice abinta.

Jarababbar banza cewar Ammar yana fidda huci daga bakinshi, duk inda jaraba take Hajiya Babba tana nan,

ɗ

aga murya Ammar ya yi yana fa

ɗ

in Hajiya mu kwana lafiya ba tace dashi komi ba t

ayi tafiyarta abinta.

*KANO STATE*

Washe gari da sassafe su Jalaluddeen suka shirya tsab cikin shiga ta kamala zuwa asibityn *MALLAM AMINU KANO*

fita daga motar Iya da Mallam su kayi wa

ɗ

an da suka hakince a baya Jalaluddeen kuma ya koma direbansu,

Bayan sun fito daga motar suka jera gwanin ban sha'awa zuwa cikin asibityn.

_Share fisabilillah_

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah

_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 090711

26504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

```FULANIN TASHI```

```NOBLE WRITER'S ASSOCIATION```

```Gidan karamci, rubu

tu don ci ga ban Al'ummarmu, mu gudu tare mu tsira tare Alƙalaminmu ƴancin mu```

```LABARI DA RUBUTAWA RUƘAIYAH A UMAR (WAHEEDAT)```

```SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA```

```KYAUTA TA MUSANMAN GARE KI MAH BEHTY RUƘAIYAH UM

AR ALƘALI BUNZA(SAMHA) Soyayyar mara Algus```

```Free page 21&22```

cikin asibityn suka shiga basu tsaya ko ina ba sai

ɗ

akin da Samha take, sallama su kayi Dr. Mubarak dake zaune ya tasa jarida a gaba yana

karantawa ya

ɗ

ago ya kallesu, da sauri y

a miƙe ha

ɗ

i da ajiye jaridar a sama tebur ya taho ya rumgume Dr. Jalaluddeen saka ya sakeshi ya rumgume Mallam tukum ya waiwayo ga Iya ita ma ya rumgumeta ha

ɗ

i da sakin tikum ya kaiga ƙasa ya gaishesu.

Amsawa Iya tayi cike da so da ƙaunarshi ta

ɗ

agoshi fu

skarta

ɗ

auke da fara'a tana fa

ɗ

in "shine sai da ka wani duƙa kuma",

"E Iya aikin cancanci fiye da hakan ma, in ana kwanciya ma mutum to tabbaskin cancanci a kwanta miki, fatana da burina bai wuce inga na kyautata muku",

sosai Iya taji da

ɗ

in maganar Mu

barak, jinjina kai tayi alamar gamsuwa sannan Mubarak ya saketa ya koma ga Mallam ya rumgumeshi tukum yaje ga Dr. Jalaluddeen shuwa.

Rumgumeshi ya yi yana fa

ɗ

in"

ɗ

an uwa na gode da wannan karamcin da ka mani Allah ya saka da Alkhairy ya biyaka da gidan dun

iya dana lahira ya kuma ƙara kaifin basira ya yin aiki."

Girgiza shi Dr. Jalaluddeen shuwa ya yi yana fa

ɗ

in "kai dallah Mallam bansan bariki, sakeni inje in duba patient

ɗ

ina kabi ka wani kanainaye mutum kamar wata mage",sosai maganar Dr.Jalaluddeen Shu

wa ta bama su Iya dariya aikuwa suka dinga darawa sannan suka

ɗ

umguma zuwa wajen da Samha take kwance, duddubata Dr. Jalaluddeen kenan kana ya kalli Dr. Mubarak yace "Au shine baka saka mata wani drip

ɗ

in ba?".

"A'a ranka shi da

ɗ

e patient

ɗ

inka ce, sannan

in kuna kusa ai mu yara ne a harkar kaga ni tafiya ma zanyi inje in huta saboda duk daren jiya banyi bacci ba ina aikin dubata", Dr. Mubarak ya fa

ɗ

a yana ƙoƙarin saka kai ya tafi.

"Ok toh sai Allaah ya kaimu an jima, in kaje gidan akwai komi na buƙata ba

sai ka girka ba ko Ma

ɓ

a?", ya fa

ɗ

a yana kallon Iya da alamar tambaya.

Ɗ

aga maaa kai Iya tayi saboda ta kasa furta komi, ji take kamar a mafarki idan aka kira ta da Mama, lalle Dr. Mubarak Anas Gombe, da Dr. Jalaluddeen Shuwa suna cikin mutanen da ba zata

iya mantawa dasu ba komi tsawon rayuwarta.

Bayan Dr. Mubarak ya tafi ne suka

ɗ

an ta

ɓ

a hira ka

ɗ

an sannan suka fito wajen asibityn suka zauna dan Dr. Jalaluddeen yace su barta haka nan ba'a son masu lalura irin ta ta suna jun hayaniya, kwakwalwarta tayi

sanyi da yawa tana buƙatar hutu sosai.

*ABUJA*

Gudu sosai take zabgawa a saman titin da babu wata halitta sai kuka tsuntsaye da ka keji jefi-jefi, sosai take gudun fitar hankali cikin ƙanƙanin lokaci ta

ɗ

auke hanyar tafa, Ni'imatullah dake kusa da itac

e tayi saurin kallonta ha

ɗ

i da fa

ɗ

in "Momi ina zamu ne muka

ɗ

auke hanya haka harfa mun fita daga cikin garin ma gaba

ɗ

aya",

Kallon banza Momi ta watsa ma Ni'imatullah, ha

ɗ

i da fa

ɗ

in "idan baki zuwa ki fita ki bani wuri sha sha sha kawai", tsit Ni'imatull

ah tayi har suka shiga cikin garin tafa sannan suka

ɗ

auke hanyar wani jeje.

Ba suyi wata tafiya mai nasa ba, sai gashi sun kawo wani ƙaton gida, parking Momi tayi tukum ta kira sunan Ni'imatullah,

ɗ

ago ido Ni'i

ɓ

matullah tagi cike da tsoro ta amsa, hannunt

a Momi taja tana fa

ɗ

in "ki nutsu kar kiyi wani kwakwaran motsi sannan zan ruƙe miki hannu tare zamu tashi zuwa cikin gidan," cikin bin umarnin abinda Momi ta fa

ɗ

a

Ni'imatullah ta riƙsma Momi hannu gam! wasu suruitai Momi tayisai gashi sun

ɓ

ace

ɓ

at kamar an

yi ruwa an

ɗ

auke.

babban

ɗ

akin taro ne wanda ya ƙawatu yaji kayan alatu da kyale-kyale, zaune suke suna tattauna wasu muhimman abubuwa sai ga Momi ta duro daga sama, sannan Ni'imatullah itama ta duro kamar an jehuta, gaba

ɗ

aya jama'ar dake

ɗ

akin miƙe

wa su kayi suka dinƙule hannu alamar jinjina tukum suka koma suka zauna.

Father dale zaune akan wata kujerar ƙarfe ya

ɗ

ago ya kalli Momi cikin fa

ɗ

a-fa

ɗ

a ya fara mata magana.

Momi bata tanka masa ba ta nemi waje ta zauna tukum ta zaubar da Ni'imatullah ku

sa da ita, "meke tafe dake", faza ya fa

ɗ

a idonshi na kanta.

Numfasawa Momi tayi tukum tace "Maganar dai da mu kayi da kaine ta waya Hajiya Babba ni keso a kashe sannan a baiwa dodanni jinin su shanye kyauta",

da sauri Fada ya kalleta cikin zuciyarshi

yana tunanin anya zasu iya kashe Hajiya Babba, saboda lokacin da Momi ta shiga ƙungiya ba Ibrahim mijinta ta basu ba Hajiya Babba ta bada amma sun kasa kasheta dole cikin

ɗ

aya zata za

ɓ

a Ni'imatullah ko Ibrahim mijinta, shiyasa ta bada Ibrahim kawai aka zu

ƙ

e jininshi.

Gyara zama da kyau Fada ya yi tukum yace "Naji ƙudirinki akan Hajiya Babba, bakya ganin idan aka samu matsala mai ze biyo baya? dole sai dai ki za

ɓ

a ko ke, ko Ni'imatullah",

Ɗ

agowa Momi tayi da sauri cikin zuciyarta tana fa

ɗ

in ko ni, ko Ni'

imatulla, lalle akwai jarfa kenan, amma a fili kuwa cewa tayi "Gaskiya Fada za canza wata shawarar ama ba wannan ba, dan bazan iya bada kaina ko Ni'imatullah ba, ita ka

ɗ

ai ta ragemim da da wasu yaran ne da sai na bada amma ina son Ni'imatullah", Momi ta id

ashe maganar da alamun gajiya tartare da ita.

shiru wajen ya

ɗ

auka na wasu lokuta tukum Fada yace "To shikenan, zaki bada Baban mijinki?",

Da sauri Momi ta

ɗ

ago ido ta kalli Fada, Ni'imatullah ma haka, saboda gara a bada Hajiya Babba da a bada Kaka.

Am

ma bari taji abinda Momi za tace,

Seda Mo

ɓ

i ta kalli yanayin Ni'imatullah, sannan ta

ɗ

ago ta cema Fada, "Na amince ba

ɗ

auki Alhaji Salihu", ta fa

ɗ

a murmushi kwance a saman fuskarta.

Da sauri Ni'imatullah ta

ɗ

ago ta kalli Momi bakinta har rawa ya keyi tan

a fa

ɗ

in "Momi dan girman Allaah kiyi haƙuri indai a kaina za'a kashe Kaka ki barshi kawai mu canza wani wajen," ta fa

ɗ

a hannayenta ha

ɗ

e alamar haƙuri.

Daka mata tsawa Fada ya yi yace "Dan Ubanki ba a magana biyu anan, dan haka ki shiga taitayinki kuma k

i hankalta dan ba'a magana biyu."

Daradaran idonta ta

ɗ

ago ta zuba ma Fada sannan tace "Ni nace na yafe a barshi", kafin ta idashe maganar Momi ta watsa mata wasu tagwayen maruka, dafe ƙuncinta tayi tukum ta nu nata da yatsa, "ki shiga taitayinki Ni'imatu

llah, ba'a ma Fada musu sannan ba'a magana biyu anan, abinda na fa

ɗ

a sji za a aiwatar kuma wallahi ko ba yau ba, ba gobe ba naji wamnan

ɓ

aganar ta fito waje sai nayi matuƙar sa

ɓ

a miki, idan baki sani ba ki sani yau", Momi ta idashe maganar tana miƙewa ha

ɗ

i

da

ɗ

aukar jakarta bata

ko tsaya sinyi sallama da Fada ba juya a fusace ta wuce, ita ma Ni'imatullah miƙewa tayi ta fice a wajen,

gaba

ɗ

aya mutanen dake

ɗ

akin suka hautsine da surutu kowwa na fa

ɗ

in abinda ke bakinshi,

seda Momi ta jira Ni'imatullah a da

idai inda suke

ɓ

acewa, tana zuwa kusa da ita ta kama hannunta ba tare da ta mata magana ba suka

ɓ

ace

ɓ

at.

Washe gari da sassafe Ammar ya shiga part

ɗ

in Ummi, zaune ya taddata da Al-ƙur'ani mai girma tana karantawa, har ya zauna da niyyar jiranta ta ga

ma dan magana yazo suyi amma sai Ummi tayi masa alama da hannu akan ya

ɗ

auko Alƙur'ani su karanta tare.

ɗ

aukowa ya yi yazo ta zauna kusa da Ummi suka fara karantawa tare har suka gama tukum su kayi Addu'a suka shafa a tare,

ɗ

agowa tayi ra kalleshi cike da

tausayin yadda ya koma cikin kwana biyu kacal kawai tace mishi "Son ina jinka, naji kayi shiru", dabur-dabur Ammar ya fara, dan shi yama manta da maganar da yazo ya fa

ɗ

a mata amma bari ya yi mata maganar Ni'imatullah, cike da kwarin gwiwa yace "Momi dama a

kan maganar Ni'imatullah ne, dan Allaah kiyi ma Daddy magana na amince, wallahi Momi ina son Ni'imatullah tamkar raina dan girman Allaah ku lallashi Hajiya Babba ina sonta ina son aurenta",

Da sauri Ummi ta

ɗ

ago tanakallon Ammar, yau shi yake fa

ɗ

a mata y

ana som

ɗ

n Ni'imatullah da kanshi kafin Ummi tayi wata magana Ammar ya riƙe hannunta dukka yana ƙara roƙonta, shi idan be auri Ni'imatullah ba mutuwa zeyi, ya ya zeyyi da rayuwarshi duk duniya yafi ƙaunar Ni'imatullah fiye da komi da kowwa.

Ammi ce da shig

owarta

ɗ

akim kenan cikin shirin zuwa aiki, ta dakata da tafiyar ta ta keyi ta tsaya tana jin maganganunshi, jinjina kai tayi cike da

ɓ

acin rai ta juya za ta wuce ta jiyoshi yana cewa, Ummi dan girman Allaah ki roƙi Daddy inda hali ma a sauko da bikin, ina

sonta, wallahi tallahi Ummi ko Ammi bata isa ta hana a

ɗ

aura min aurw da Ni'imatullah ba, balle Hajiya Babba, ki fa

ɗ

a ma Hajiya Babba ni na turoki wajenta saƙo na bada a bata ki mutuwa za tayi sai na auri Ni'imatullah ita

ɗ

in banza da wofi,

Da wani kalan

zafin nama Ammi ta taho ta tsinkama Ammar wasu maruka guda ukku, tafe ƙuncinshi ya yi ya

ɗ

ago a razane yana kallonta, gani yake kamar ba Ammi bace a gabanshi kuma har ta mareshi, shafa inda ta mareshi ya yi kana ya bu

ɗ

e idonshi dukka akanta, Ammi ce dai,

ita ta mareshi amma hakan bazai sa ya gajiya ba, cike da kwarin gwiwa yace "Ammi dan Allaah ki temaka min na auri Ni'imatullah....." kafin ya idashe maganar da yake yi Ammi ta ƙara masa wasu marukan, cikin zallar baƙin cikin daya dabaibayeta ya mata

ɗ

aurin

goro Ammi tace "wallahi! tallahi thumma tallahi game da zancen auren Ni'imatullah dakai, in dai ka aureta Allaah ya isa Nono na daka sha, Allaah ya isa

ɗ

awainiyar cikin da nayi da kai, Allaah ya isa

ɗ

awainiyar daka sanyani cikin halin ciwo ko lafiya sanna

n zaka gani", Ammi ta fa

ɗ

a tana yarfa hannunta tukum taja hannun Ummi suka fice daga

ɗ

akin,

Da sauri Ammar yabi bayansu shima ba tare da nadamar ko da second

ɗ

aya bane ya bisu falo inda dukka illahirin jama'ar gidan ke zaune.

Cikin ƙonar zuciya Ammi ta

ɗ

aga kai ta kalleshi ha

ɗ

i da fa

ɗ

in "ubanwa ka kebi", ta huwa ya dingayi ba tare da ya saurare abinda Ammi take fa

ɗ

i ba zai fara magana kenan Ammi ta waiga da niyyar

ɗ

auka abin jifa bata samu ba, idonta ne ya fa

ɗ

a akan takalmin Amra mai shegen tsini,

ɗ

auka

tayi ba tare da ta saurari abinda Ummi ke cewa ba ta jefeshi dashi aikuwa tace babbar sa'ar samunshi a goshi, cakan goshin shi takalmin ya yi dandanan

goshin nashi ya fashe ba'a jima ba sai ga jini ya fara zuba sosai, dafe wajen Ammar ya yi ba tare da ya

kula da jinin dake zuba masa ba ya yi wajen Hajiya Babba dake saboda taji hayaniyar dake tashi, beko bari ta sauko ba yaje wajen stairs

ɗ

inbya tsoguna, tana idashe saukowa ya duƙursa ƙasa kamar zai tsala ihu ya fara roƙonta akan ta temaka ta sanya baki aka

n maganar aurenshi da Ni'imatullah. baki sake Hajiya Babba take kallon Ammar cike da Al'ajabi take tafa hannu, leƙa fuskarshi tayi da kyau tana so ta tabbatar da shine

ɗ

in ki bashi bane, bu

ɗ

e dadaran idanuwanta tayi tana kallonshi kana ta ƙara tafa hannu t

a fara sababi itama, jama'a na shiga uku mai zan gani da sassafen nan, mi nike gani haka Ammarul-Islam kaine kuwa,

"Wallahi nine Hajiya Babba abinda kawai zaki mim in tabbatar da kina ƙaunata shine ki temaka ki roƙi Ammi da Ummi su yafe min ayi auren na

n, wallahi ina son Ni'imatullah, ina mata soyayyar da bana yima wani mahaluƙi kalarta, Hajiya Babba kince kina sona ina so in tabbatar da soyayyar da kike min, idan har baki amince da auren nan ba wallahi zan iya haukacewa in kashe kaina kowwa ya huta", so

sai Ammar yake wasu kalan maganganu kamar ta

ɓ

a

ɓɓ

e, Hajiya Babba duk tsiwarta ta kasa ceea komi sai uban kallonshi ta keyi kamar yau ta fara ganinshi Al'ajabi ne ya da baibayeta ya hana mata sukuni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login