Showing 18001 words to 21000 words out of 32229 words

Chapter 7 - FULANIN TASHI COMPLETE

ka kyauta! amma abinda nike so ka sani shine, wallahi kaga yaron nan yanda ya canza fuska lokaci ƙanƙani? ina mai tabbatar maka da babu wanda ya isa ya masa auren dole, in ko hakan ta kasance

tabbas sedai a fasa auren nan babu dole, abu na gaba kuma da nike so ka sani margayi Ibrahim (Daddyn Ni'imatullah) kenan

ɗ

ana ne, ni na haifeshi nasan dukkanku duk wata ƙauna da zaku nuna masa bayan wacce nike masa ce, Ibrahim Mutum ne

mai halin dattako d

a nuna shi babba ne ako ina, amma wallahi ban yarda da auren nan ba, Ibrahim ya bama

ɗ

iyarshi tarbiyya ingantacciya amma wannan baƙar ashanar (Momi) ƙona gari ta gur

ɓ

ata tarbiyyar da ya yi shekaru yana ginata kafin Allaah ya

ɗ

auki rayuwarsa ginin da ya yi

na shekaru da dama ya rushe, in dai ina da rai da lafiya ina kuma iya gane wake gabana to wallahi ba za'a yi auren nan ba", Hajiya Babba ta ƙarashe maganar a fusace ta miƙe.

Momi da Ni'imatullah dake la

ɓ

e a bakim ƙofar falon suna jin maganganun Hajiya

Babba su kayi saurin

ɓ

oyewa cikin flowers

ɗ

in dake wajen, dan dama Ni'imatullah bata halarci

ɗ

akin taron ba, saboda wani dalili nasu wanda bokan Momi ya gindaya musu.

tunda Hajiya Babba ta fara magana gaba

ɗ

aya

ɗ

akin ya

ɗ

au shiru, Daddy da Abu kuwa s

un jiƙe sharkaf da gumi ya yinda Alhaji Salihu bature ya yi shiru yana sauraren Hajiya Babba, duk abinda ta fa

ɗ

a gaskiya ne, saboda haka shi bai da tacewa.

Ammi kuwa da Ummi Hajiya Babba na fita suma suka miƙe suka fice, Ahmad ma miƙewa ya yi ya fice, h

aka suka dinga miƙewa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya suna ficewa a

ɗ

akin, wa

ɗ

an da suka rage ka

ɗ

an ne daga Alhaji Salihu Bature sai Daddy sai Abu.

_Share fisabilillah_

*_Littafina na ku

ɗ

i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki

min comment ba karki karanta dan Allaah_*

👏

*zaku biya ku

ɗ

in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISA

LAT na

ɗ

ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku

ɗ

in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu

ɓ

e wannan lambar +227 91 11 19 83*

*FULANIN TASHI*

*_L

ABARI DA RUBUTAWA_*

*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*

*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*

*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*

*free page 19&20*

*KANO STATE*

Ƙ

arfe biyar dai-dai Dr. Jalaluddeen ya gama duba marasa lafiya sann

an ya dawo ya duƙufa akan Samha, tun ƙarfe biyar da rabi yake kanta amma har yanzu da takwas ta buga bai samu numfashinta ba, sosai hankalinshi ya tashi dan ya yi tunani matsalar mai sauƙi ce.

sai wajen ƙarfe tara da rabi sannan Dr. Jalaluddeen Shuwa ya s

ami numfashin Samha amma da taimakon oxygen take numfashin, fitowarshi kenan ya sami Dr. Mubarak Anas Gombe ya sanar mishi da ya sami numfashinta tukum ya wuce zuwa masallaci, Sallaah ya rama wacce beyi ba sannan ya dawo cikin asibtyn ya taddasu Mallam da

Iya, cike da farin ciki Mallam ya rumgumeshi yana masa godiya harda ƴar ƙwallarshi, Iya ma haka.

Dr. Jalaluddeen ne ya kalli Dr. Mubarak sannan yace "Dr. ina ga su Iya zadu je gidana su huta ni kuma zan zauna da ita dukkanku ya kamata kuje ku sauke gajiya

gashi tunda kuka zo baku sami abinda kuka sanya abaki ba", ya fa

ɗ

a yana zare farar rigar dake jikinsa,

Dr. Mubarak ne ya yi murmushi tukum yace "A'a kam sedai su Iya suje su huta, wannan ƙanwar tawa ba ƙaramin ji da ita ni keyi ba", ya fa

ɗ

a yana murmushi



dariya sosai Iya da Mallam su kayi wanda har sun manta yaushe rabon da suyi dariya kalar haka cike da tsokana Iya tace "to dukkanku za kuje ku huta, ni zan zauna da ita", ta ƙarashe maganar tana kallon fuskar Mallam dake ƙunahe da murmushi.

"A'a Mama",

crwar Dr. Jalaluddeen sannan ya ci gaba da cewa "Ni zan zauna da ita fa", ya fa

ɗ

a fuska a shagwa

ɓ

e kamar wani ƙaramin yaro,

Dr. Mubarak ne ya kalleshi ha

ɗ

i da fa

ɗ

in "kasan Allaah sedai mu kwana dukkanmu tare da ita, ai baka fini ji da ita ba", shima ya f

a

ɗ

a yana dariya sosai dan yanayin na Dr. Jalaluddeen dariya yake bashi.

"To shikenan, ka kwana da ita ni zan kwana da iyayena abin alfaharina ko Mama?", ya fa

ɗ

a yana tambayar Iya dakai, gya

ɗ

a masa kai Iya tayi, wannan sunan da Dr. Jalaluddeen ke yawan k

iranta dashi yana tuna mata baya,

Gwalo Dr. Mubarak ya masa yana cewa "Ohho dai a tafi gida a huta, mutum ya yini yana aiki amma saboda tsabar jaraba yace kwanan asibity zeyi", Dr. Mubarak ya fa

ɗ

a hakan yana dukar kafa

ɗ

arshi.

Sosai su Iya da Mallam suka

yi dariya, tukum Mallam da bece komi ba tunda suka fara maganarsu shidai aikinshi murmushi kawai yace "Yi haƙuri kaji

ɗ

ana, zo muje mu kwana tare", ya fa

ɗ

a yana dafa kafa

ɗ

ar Dr. Jalaluddeen.

"Yawwa Babana", cewar Dr. Jalaluddeen sannan ya ci gaba da cewa

"kaga ka kwana a asibity tare da ita, gobe in Allaah ya kaimu ni zan kwana da ita hakan ya yi maka", ya fa

ɗ

a yana kallon Dr. Mubarak.

murmushi kawai Dr. Mubarak ya yi, saboda ya fara gajiya da maganar Dr. Jalaluddeen, in ze biyeshi sai su kwana suna sur

utu anan ba tare da ya gaji ba dan Dr. Jalaluddeen ba baya wajen iya surutu,

Shi kuma Dr. Mubarak sam besan surutu, ha

ɗ

uwarsu da Dr. Jalaluddeen Shuwa, da kuma Eng. Ammar Bature a maleshiya yana

ɗ

aya daga cikin lokacin da suka fara tilasta shi akan magana

, musanman Dr. Jalaluddeen yafi kowwa ta kurashi akan surutu, rayuwar kwaliji ma na

ɗ

aya daga cikin abinda yasa dole ya zage ya fara surutu.

Haka suka rabu cike da shauƙi da ƙaunar junansu a ranar, wanda sam Dr. Jalaluddeen cikin zuciyarshi beso tafiya

ba, yarinyar ba ƙaramin tausayi ta bashi ba sannan ga yadda jikinta yake ru

ɗ

u-ru

ɗ

u da bulala, beko diba file

ɗ

inta ba, ya bari idan ya shigo asibityn gobe sai ya duba ya gani.

Ko da suka isa gida shi dasu Iya, shi ya gyara komi Iya kuma ta

ɗ

aura musu girk

i suna aiki suna hira, ya yinda Mallam Liman kuma yaja gefe yana ta kallonsu cike da sha'awa dan ba ƙaramin burgeshi su kayi ba sai kace uwa da

ɗ

a na gaskiya.

*ABUJA*

Sosai Hajiya Babba take so ta

ɓ

arko ma mutane rigima musanman Ammar, dan Daddy ya tit

siyeshi yace shi ya turo Hajiya Iya ta farfa

ɗ

a masa magan, shi kuma yace sam besan Hajiya Babba tazo wajenshi, yanzu ma zaune suke a falo bayan sun gama dinner, tinƙis-tinƙis Hajiya Babba taho tana bala'i, musabbain abin ganin Momi da tayi zaune a falon.

"Haba yarinya sai kace mayya me mugun hali kawai, duk abinda za kiyi wallahi kiyi ki gama amma jikina yafi ƙarfinki, ni za'a yima rashin daraja da son a nuna min iyakata, to wallahi ki bu

ɗ

e kunnuwanki kiji ni daga ke har mahaifiyar taki babu uwan da ya isa

ya yi ma jikina auren dole, kuma mu zuba mu gani ni da ku shege ka fasa, yan banza kawai masu halin banza, haka ni za'a yiwa iskanci ai ko da ina yarinya ba ayi haka dani ba, kuma vazan gani ba, wawiyar yarinya kawai! kin tasa yaro kina kallo akan mi? ki

barshi ya ji da abinda yake damunshi mana sakarya kawai mara ta ido, to wallahi in ƙara ganinki ga shiyanshi sai naci ƙundun uwarki,", Hajiya Babba ta idashe maganar tana

ɓ

antalar goro.

Momi dake zaune a falo ta miƙe tsam ta fice daga part

ɗ

in dan dama

Daddy ne ya kirata za suyi magana, ta fita da aniyar dole tayi maganin Hajiya Iya, sai ta nuna mata iyakarta kamar yadda ta datse

ɗ

anta Ibrahim.

Ita ma Ni'imatullah bin bayan Momi tayi zuwa part

ɗ

insu saboda kukan da yazo mata.

Amra dake saukowa daga s

aman stairs ta kalli Hajiya Babba tana gumtse dariyarta sannan tace "Wai Hajiya ke wata kalar jarababbar mace ce? ina ba tun

ɗ

azu aka gama maganar ba amma kina ta faman

ɓ

a

ɓ

atu a cikin gida kinbi kin hana mutane saƙat sai uban jaraba ki keyi kamar zaki ha

ɗ

i

ye attaruhu, haba Dan Allaah ki kwanta ki huta ke ba lafiya ba kinbi kin addabi Al'umma", Amra ta idashe maganar tana juyawa ba, ha

ɗ

i da kyalkyacewa da dariya dan tasan yau ta taro mac.

"Ke Amura yaki nan! Ubanki Jibril nace kinji, sakarya kawai mara ki

shin

ɗ

an uwanta! ke tsaya ma in tambayeki anya daga tsatsona kika fito kuwa? idanba kiyi wasa ba na cimmaki nan sai na ka

ɗ

a miki sandar nan, shegiya mai bakin aku shiyasa gaki nan kullum ji iya babu auki jarababba kawai", Hajiya Babba ta idashe maganar tan

a

ɗ

aga sandarta sama kamar zata jefu ma Amra sannan tace "Kinci sa'ar uwarki Salima nada kirki amma yau da kinji a jikinki ƴar iska kawai mara tunani",

dariya Amra ta sheke da ita tukum tace "Au Hajiya Babba nice jarababba? duk gidan nan kawai wanda ya fi

ki jaraba ne? to ba komi in ma jarabar nayi ai zama da ma

ɗ

aukin kanwa ce sannan ki dena cemin Amura ba sunana kenan ba, in kuma kika ƙara cemin Amura har maƙota sai sun jini dake jarababbiyar tsohuwa kawai", ta fa

ɗ

a tana ƙara kyalkyacewa da dariya.

"Kan

ubancan! kinma Ubanki jibril nace ba ni ba, kinji ubanki Jibril nace kika mawa jirani ina zuwa kiga ƙarya iyawa", Hajiya Iya ta ƙarashe magana tana miƙewa.

Amura na ganij Hajiya Iya ta miƙe ta fyalla a guje tayi

ɗ

akin Ammi tana dariya, cikin zuciyarta

tana mamako hali irin na Hajiya Babba! yanzu tunda ta kama jarabar nan sai ta kwana tana yi indai Hajiya Babba ce dan ita sam ba baccin dare ta keyi ba tunda margayi ya rasu,

Momi da Ni'imatullah suna shiga part

ɗ

insu Ni'imatullah ta rumgumeta tana ku

ka sosai kamar ranta zai fita, zareta Mmo tayi a jikinta tukum ta zaunar da ita a saman kujera, zarya ta fara yi a cikin falo tana cizon yatsa, kana ta lauko wayarta a TV stand dake caji ta kunna, kiran lambar da aka kirata bata

ɗ

auka ba tayi babu

ɓ

ata lok

aci akayi picking.

"Hello ranka shi da

ɗ

e, an yini lafiya ya aiki",

"Lafiya ƙalau ya iyali?"

"suna lafiya", Momi ta bashi amsa tukum tayi shiru.

Daga

ɓ

angaren wanda ake kirane yace "Ina jinki meke tafe dake?", shiru Momi tayu na wasu sakanni sannan

tace.

"Abinda dai aka saba shi nike so ayi! jbi Hajiya Iya za tayi tafiya zuwa kano, ina so a haddasa hatsarine akan titin dake tsakanin kano da kaduna jinin na baku kyauta ba sai kun biya ba", cewar Momi

Ɓ

angaren wanda aka kirane yace "Ama ranki shida

ɗ

e eke faruwa ne haka da za a kashe Hajiya Babba haka,"

"Abinda nace shi nike nufi a kashe Hajiya Babba saboda tana san ta shiga gonar da ba tata ba akan maganar auren wannan yaron Ammar da Ni'imatullah! za ta kawo mana cikas kuma banso a sami matsala gar

a ta tafi inda

ɗ

anta ya tafi",

"Amma kinsan kshe Hajiya Iya ba ƙaramin abu bane mai sauƙi ko?",

"E na sani abinda nace kawai kenan", Momi ta fa

ɗ

a a ƙufale.

"To shikenan Hajiya! Abinda kawai nike so dake a ha

ɗ

a meeting na ƙungiya ko zuba gobe ne a

i asan yadda za a kama bakin zaren", ba tare da Momi tace dashi wani abu ba ƙit ta kashw wayar ta ci gaba da zarya tana lallashin Ni'imatillah!

Hajiya Iya kuwa tana nan inda Amra ta barta bata gusa ba, har Ammi ta sauko da system

ɗ

inta a hannu da ala

mar aiki za tayi a cikinta.

"Yawwa Amintako zo zauna kusa dani", cewar Hajiya Babba

Ammi ce tazo ta zauna kusa da ita sannan tace "Hajiya Babba baki kwanta?",

Kallon Ammi Hajiya Babba tayi sannan ta watsa mata kallon banza tukum tace "Wallahi Amintako k

ina bani mamaki! ke wacce kalar mata ce mara kula? kinga ki rabani da kwamciyar nan ko inyi matuƙar sa

ɓ

a miki, haba Amintako sai kace ba uwa ba! yaushe zaku gane ana citarku ne a gidan? ana so a hallaka ku daga ke har ƴaƴanki ba zaki hankalta ba ki dena wa

nnan hasararren baccin da wannan aikin naki ba sai kace tsohuwar ma'aikaciya, to ki bu

ɗ

e kunne ki jini bacci ba ganki ba, ki miƙe ki dinga fa

ɗ

a ma

Allaah dan yaron nan Ammaru ban yarda da sanenshi zece yana san waccen ballagazar yarinyar nan, ke ni kwata-k

wata ban yarda waccen yarinyar daga tsotson Ibrashimu ba, kuma ban yarda da wannan auren ba wallahi kinji na rantse idan naji kin saka baki a zancen auren nan sai na matuƙar

ɓ

ata miki kuma zan iya yadda dukkanku daga ke har Aisha baku sha nonon ƴar Uwata Z

ulfa'u ba", Hajiya Babbaa ta idashe maganar tana miƙewa tsaye.

"A'a Hajiya ina kuma zaki? ki zauna mana kiji abinda zance dake."

"ki bar maganarki nace bazan ji ba, zanje in bama jikana kariyar da kika kasa bashi nace, daga ke har Aisha ba ƙaunarsa ku

keyi ba fa

ɗ

a kawai ku keyi a baki sai shegen cika bakin tsiya ba'a iya aikatawa, wallahi kunji haushi! kunji haushi nace mtsw", Hajiya Iya ta ƙarashe maganar tana

ɗ

ingisawa tinƙis-tinƙis har tana ƙoƙarin fa

ɗ

uwa ta haye sama.

Ƙ

ofar

ɗ

akin Ammar taje taja

ta tsaya ta fara buguwa da iya ƙarfin tana fa

ɗ

in kai Ammaru, Ammaru fito ga masoyiyarka ta usuli fito Ammaru zuwa nayi in baka kariya kaji yaron kirki,

Ammar dake zaune tun

ɗ

azun ya zabga uban tagumi ya sauke jin Hajiya Iya ce da kanta, lalle yau akwai

rigima kenan dan tun

ɗ

azun yaji duk maganganun da Hajiya Iya ta keyi fitowa ne dai beyi ba ya taka mata burki, sannan shi ai be fa

ɗ

a mata baya son Ni'imatullah ba,

yana sonta sosai fiye da yadda yake tunani kawai aure ne be shirya ba yanzu, ya fiso ya ga

ma abubuwan dake gabansa tukuna sai ayi magana tuda dai abun ba gudu bane ba.

Jin Ammar yaƙi zuwa ya bu

ɗ

ema Hajiya Babba yasa ta rafka salati tana tafa hannu tukum tace "Shikenan sinadarin ya fara aiki a jikin Ammarul-Islam na shiga Ukku me zan gani ni Ha

jiya Babba me nike shirin gani! Kai Ammaru ba zaka fito ka bu

ɗ

e min ƙofa ba sai na shigo na zazzageka,",

"Mtsw", Ammar ya buga tsaki tukum ya miƙe zuwa ya bu

ɗ

e mata dan yasan tabbas idan har ba bu

ɗ

e mata ya yo ba, to wallahi babu zaman lafiya a gidan n

an kamar yadda ta fa

ɗ

a, idan ta fara

ɓ

a

ɓ

atu yau kamar an aikota, zare key

ɗ

in dake ƙofar ya yi aikuwa ya shammaceta sosai kasancewar ta duƙa tana

ɗ

aukan goronta da ya fa

ɗ

i, farar rogar dake hannunshi zai sanya ya lafta mata a baya, aikuwa da bu

ɗ

e baki da i

ya ƙarfinta saboda giftawar farin abu da ta gani ya doketa ta fara fa

ɗ

in "Jibril, Tanim, Aisha Amina, wayyo taho Amura ki ceceni naga ta kaina ni Hajiya Babba, Mallam Salihu Alhaji fito ga fatalwa tana gilmawa ta kusa dani! Wayyo Hafsatu (Momi) kin cuceni

kin ha'inceni Allaah ba zai barki ba, muguwa ƴar gidan Allaah tsine mara hali kawai, To ta Allaah ba taki ba dan wallahi sai naga jikokin Ammarul-Islama zan mutu,

Gaba

ɗ

aya a halin gidan suka fito a firgice kowwa na mamakin Hajiya Babba da kuma abinda tac

e ta gani.

"yi huhu", ihun Hajiya Babba ya ƙara dawo dasu daga tunanin da suka tafi.

Sai ni nan Hajiya Babba naci dubu sai ceto, Hafsatu dan ubanki banu abinda kika isa kiyi min sai abinda Allah ya ƙaddara zai sameni, Ta fa

ɗ

a tana dogara sandarta tin

ƙ

is-tinƙis ta shege

ɗ

akin Ammar.

Ammar da dariya take cinshi kamar ta ƙwareshi ya juya zai bi bayanta Daddy ya dakatar dashi ta hanyar cewa "Ranka shi da

ɗ

e me ye sami Mama ne haka?",

Ha

ɗ

iye dariyar da tazo masa ya yi sannan yace "Daddy babu abinda ya

sami Hajiya Babba tsabar bala'i ne yake cinta har bata san sanda na lafta mata rigata a bayanta ba, shine taga gilmawar farin abu take wannan surutan marasa kai!",

Ammar ya idashe maganar yana dariya, gaba

ɗ

aya mutanen dake wajen suma dariya suka tunts

ire dasu inka cire Daddy da Abu, Hajiya Babba dake zaune

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login