Showing 9001 words to 12000 words out of 32229 words
mamaki yace "yarjejeniya da ni ko dawa", zuciya mai saƙe-saƙe ce tace dashi ka mai da hankali dai ka karanta saboda ba kada amsar tamvbayarka sai a cikin takardar, bin shawa
rar zuciyarshi ya yi ya fara karanta takardar kamar haka.
_TAKARDAR YARJEJENIYAR AURE TSAKANIN AMMAR TANIM BATURE DA RUƘAIYA BUKARI ARƊO_
_Ni Bukari Ar
ɗ
o na aura ma ƴata Ruƙaiya Bukari Ar
ɗ
o aure tare da kamili kuma natsatsen mutum Ammar Tanin Bature
akan sadaki mafi sassauci naira dubi biyar_
_duk da na kasance bafulatanin mutum ba muda matsogoni guda, shiyasa na yanke shawarar aura ma Ruƙaiya Bukari Ar
ɗ
o aure da Ammar Tanim Bature, banyi gaban kaina ba, seda na tsaida shedu guda ukku, liman da hak
imin kaltingo sai makwafcina Mallam Harisu tare da amincewar shi Ammar
ɗ
in_
_dole ta sani barin Ruƙaiya (Samha) wajen Ammar saboda ina son ƴata tayi karatu mai nisan gaske, kuma ina saka ran dawowata nigeriya lokaci ƙanƙani_
ko da Jalaluddeen y
azo nan a karanta takardar zufa ta wanke jikinshi tsaf, cike da mamaki yake kallon takardar sannan ya juya bayan takardar ya ci gaba da karanta
ɗ
ayan fejin.
_Ni Ammar Tanim Bature, na amshi auren Ruƙaiya Bukari Ar
ɗ
o, nayi rantsuwa da Allaah zan kula d
a ita zan cika burin iyayenta, nayi Alƙawarin bata kariya sannan zan kasancr mata miji na gari_
a ƙasan takardar kuma sai saka hannun mutum biyar suka ya biyo baya kowwane da lambar wayarshi Mallam Liman, Ammar, Baffa, Mallam Haris.
*_Littafina n
a ku
ɗ
i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*
👏
*zaku biya ku
ɗ
in littafin 200 ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an
gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na
ɗ
ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo katin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku
ɗ
in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu
ɓ
e
wannan lambar +227 91 11 19 83*
*FULANIN TASHI*
_Dan Allaah kuyi haƙuri an samu sauyin sunan book FULANIN TASHI (BORORO) kalma ce ta fillanci, a hausance kuma ana kiran bororo da fulanin tashi! akwai marubuciyar da ta rubuta NISAN KIW
O dan Allaah ku mani afwa_
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S ASSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*_kai tsaye zaku sameni_*
*_WhatsApp number 0907112
6504_*
*_Facebook Real Antyn Beauty_*
*_Instagram Real Antyn Beauty_*
*_Wattpad @Roukylollypop_*
*_EmailRoukylollypop508@gmail.com_*
*_Kyauta ta musanman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*
*free page 11&12*
Jalaluddeen ganin komi yake tamkar
a mafarki, amma taya akayi wannan auren kuma ya ya akayi Ammar yazo kano be sanar masa, kenan akwai abinda Ammar ya
ɓ
oye masa shiya ko da yazo be wani saki jiki kamar yadda ya keyi ba, ina ita Ruƙaiyah take, tabbas akwai wani babban lamari da yake tunkara
r Ammar, zufa Jalaluddeen ya sharce ya
ɗ
auki takardar ya mata jan
ɓ
oyo dan ya tabbatar da Ammaar ya manta da takardar nan ne amma da bazai barta ba, jiki ba ƙwari haka Jalaluddeen ya dawo falo ya zabga uban tagumi yana tunanin Alƙawaran da Ammar ya
ɗ
auka g
efe
ɗ
aya kuma ga Ni'imatullah.
ƙ
arfe hu
ɗ
u da kwata Ammar ya farka daga barci, lokacin kuma Ni'imatullah ta dawo, bu
ɗ
e idon da zeyyi da fuskarta ya fara cin karo ta ƙura masa ido tana masa kallon kurilla.
kamar a mafarki Ammar ya ga Ni'imatullah aikuw
a ya zabura ya miƙe tsaye ha
ɗ
i da kallonta, "Honey", ya kira sunanta cikin sarƙewar murya,
Lumshe ido Ni'imatullah tayi tace "Na'am my soul", yadda ta furta my soul shi ya hanama Ammar amsawa dan cikin wani kalan salo mai matuƙar birgewa ta fa
ɗ
i sunan, Am
mar ya bu
ɗ
e baki zeyyi magana kenan Ni'imatulla ta dakatar dashi da hannayenta ta hanyar fa
ɗ
in "My Soul kaje kayi sallaah tukum kalli agogi ka gani ƙarfe hu
ɗ
u da kwata ta fa
ɗ
a tana wani farrr da ido wanda seda tsogar jikinshi ta tashi, wata kalar gajiyace
ta saukar masa har ya kasa iya cewa komi sedai kawai ya miƙe ya shige toilet
ɗ
in Ummi ya
ɗ
auro alwalla ya fito.
da ya fito bega Ni'imatullah ba ya tada sallah amma hankalinshi na gareta gaba
ɗ
aya beda wata nutsuwa, yana idarwa dai-dai lokacin Ni'imatull
ah ta ha
ɗ
a masa tray
ɗ
in abinci da ta girka masa na tarba, anan kan sallayar tace ya zauna da yake irin manyan sallayar nan ne, babu musu ya koma ya zauna dan har yana ƙoƙarin tashi.
Zuba abincin tayi a plate, shinkafa ce da miya daga ganinta da ido k
asan ta ha
ɗ
u bama sai ka kaiga baki ba, tsayawa ha
ɗ
uwarta
ɓ
ata lokaci ne, matsowa tayi kusa dashi kamar zata shige jikinshi ta fara bashi a baki yana ci, shima yana bata dukka dai suna ci suna hirar soyayya a haka har ta cika masa ciki dam da abinci wanda
rabonsa da yaci kalar abincin harya manta tissue ta
ɗ
auka ta goge masa baki tukum ta jashi zuwa babban falo,
Gaba
ɗ
aya ahalin gidan manya da yara suna zaune suna hira dan biki aka ha
ɗ
a sosai na tarbar Ammar, zama ya yi cikinsu suka ci gaba da hirarsu ci
ke da so da ƙauna, dukka mutanen gidan kowwa mamakin Ni'imatullah yake saboda rabonta da ta zauna ayi hira da ira har an manta, se gabda sallah magrib suka watse bisa umarnin Alhaji Salihu bature kakansu kenan, maza suka nufi masallaci ya yinda matan suka
yi sallarsu a gida.
*GENERAL HOSPITAL GOMBE STATE*
Tunda su Mallam Liman suka shiga cikin asibityn da Samha likitoci suke kanta amma an kasa shawu matsalarta, duk firowar da likita zeyyi sai ya tsaya ya yi ma Mallam da Iya fa
ɗ
a akan lamarin Samha,
yanzu ma fitowarsa ta hu
ɗ
u kenan, hankie ya
ɗ
auka ya share goshin shi da zufa ke tsatsafowa sannan ya dubi Mallam da Iya dake zaune abin duniya ya ha
ɗ
u ya musu yawa, da yake ba musulmi bane shiyasa yake musu wulaƙancin da yaga dama "Ke ki
biyoni office", y
ace da ita Iya yana wurga mata harara ya yi gaba abinshi,
Miƙewa Iya da Mallam su kayi suka bishi a baya har zuwa Office
ɗ
inshi, jan kujera ya yi ya zauna tukum ya nuna musu kujera yana fa
ɗ
in "seku zauna", zama Mallam da Iya suka yi ba suce komi ba suka t
saya jiranshi.
glass ya
ɗ
auko ya sanya a idonshi tukum ya
ɗ
auko wata farar takarda ya yi ƴan rubuce-rubuce sannan ya kallesu yace "Gaskiya maganar da zan fa
ɗ
a muku kun tafka babban kuskure, taya zaku bar yarinya da ciwo a jikinta har zuwa wannan lokaci
baku kawota asibity ba? sannan wani kalan marar imani ne ya daketa har haka," ya fa
ɗ
a yana kallon fuskokinsu sannan ya ci gaba da cewa.
"Munyi iya ƙoƙarinmu dan ganin numfashinta ya dai-daita amman mun kasa, maganar da zan fa
ɗ
a muku itace dole zamu rubuta
muku takarda zuwa asibity *MALLAM AMINU KANO* dan su bata kulawa ta musanman, gobe da sassafe akwai likita na musanman da zai duba marasa lafiya idan kun isa da wuri zaku iya ganinsa idan kuma kun tsaya sanya to maganar gaskiya ba zaku gansa ba sai nan da
sati biyu", ya idashe maganar yana zaro ambilon a cikin loka.
Tunda Dr. Samuel ya fara magana Mallam da Iya suke kallonshi har zuwa lokacin da ya idashe aya, ajiyar zuciya Iya ta sauke sannan ta miƙa hannu ta kar
ɓ
i takardar ba tare da jira Mallam ba
ta fice a office
ɗ
in.
Mallam ne ya kalli Dr. ha
ɗ
i da fa
ɗ
in "ayi mana total
ɗ
in ku
ɗ
in da aka kashe mu biya sannan ayi mana wata Alfarma dan Allaah da Mamarta da ita zasu kwana a cikin asibity ni kuma zan koma gida da daren inje in harha
ɗ
o kayan da za'a buƙ
ata",
"Ba kida hankali ne", Dr. Samuel yace ma Mallam tukum ya ci gaba da cewa "Ki
ɗ
auka ƴarki ku tafi bamu buƙatarku a nan, tunda ba biyani ku
ɗ
in gobe za kuyi ba",
"A'a Dr zamu biyaka", Mallam Lima ya fa
ɗ
a hawaye na gangaro masa jin sunan da Dr. S
amuel ya kirashi da shi.
shiru Dr. Samuel ya yi, sannan yace "Kinga koda zaki biyani to wallahi yarinya naki ba zata kwana anan ba, wajen ajiye gaea za a kaita, tunda ita da gawa ba suda maraba kingane ko?"
cike da mamaki Mallam Liman ya
ɗ
ago yana ka
llon Dr. sannan yace a wajen ajiye gawa kace fa?",
"yes abinda na fa
ɗ
a kenan in kuma kina da ja to shikenan gani gaki",
Roƙon Dr. Mallam ya dungayi akan ya yi haƙuri yabar Samha ta kwana a cikin asibity amma fafur yaƙi yace dole sedai ta kwana a waj
en gawarwaki, Mallam Liman yana kuka kamar ƙaramin yaro ya fita daga office
ɗ
in nashi ya tafi inda Iya take zaune, sanar mata ya yi da abinda likitan yace, hankalin Iya in ya yi dubu ya tashi, ta shiga matsanancin ru
ɗ
u akan lamarin ba ta cema Mallam komi b
a ta kama hanya ta nufi office
ɗ
in Dr. Mubakar wanda shima ya yi fa
ɗ
a sosai ba kamar Dr. Samuel ba,
Zaune ta same shi ya yi jugum yana nazarin wani abu,
Sallam ta masa ya amsa idonshi akanta, nuna mata wajen zama ya yi ta zauna tukum ya
ɗ
auko kofi ya ts
iyaya mata ruwa mai sanyi ya bata, kar
ɓ
a
Iya tayi ta kafa kai ta shanye tas tukum ta ajiye masa kofin kana ta fara roƙonshi akan su yima musu haƙuri dan Allaah zuwa gobe zasu wuce da Samha kano gashi ba suda ƴan uwa cikin garin Gombe, kuma ance likitan ida
n yaxo Aminu kano be dawowa sai bayan sati biyu.
Cike da mamaki Dr. Mubarak yake kallon Iya har takai aya sannan ya kalleta yace "Amma Mama wa yace ba zai muku alfarmar kwana
ɗ
aya ba kacal a asibityn nan?", ya fa
ɗ
a yana zare siririn gilashin dake fuskar
shi,
Share hawaye Iya tayi tukum tace "Dr. abokin aikin kane yace sedai akaita wajen da ake ajiye gawarwaki",
Cike da mamaki Dr. Mubarak ya miƙe tsaye yana tunanin da wani Dr. kenan suka duba Samha bayan Dr. Samuel, lalle ko inhar Dt. Samuel ne tabba
s zai aika amman bari yaje ya same shi.
ganin ya miƙe yasa Iya itama ta miƙe gabanta na fa
ɗ
uwa tana jiran taji amsar da zai bata.
"Zauna Mama ina zuwa bari in sameshi ", yace da ita tukum ya fita.
Zama Iya tayi shi kuma Dr. Mubarak yaje ya sami Dr
. Samuel da maganar, nan ya fara kame-kame yana ƙaryata maganar Iya, dakatar dashi Dr. Mubarak ya yi sannan ya yi masa kashedi tukum ya bar offfice
ɗ
in ranshi babu da
ɗ
i, a hanyarshi ta komawa Office ne ya ha
ɗ
u da Mallam saboda office
ɗ
insu akwai
ɗ
an tazara
dashi, Mallam na ganinsa ya miƙe tsaye ya bi bayanshi ba tare da Dr. Mubarak yace dashi komi ba,
Bayan Dr. Mubarak ya shiga office
ɗ
in nashi ya zauna sai ga Mallam ya shigo.
Wajen zama ya nuna masa, ya zauna tukum ya
ɗ
ago ya kalli Iya da take ta fam
an kuka saboda tausayin halin da Samha take ciki...........
_Share pls_
*_Littafina na ku
ɗ
i ne, littafin farko kyauta ne, YAYATA dan girman Allaah idan kinsan ba zaki min comment ba karki karanta dan Allaah_*
👏
*zaku biya ku
ɗ
in littafin 200
ta wannan asusun bankin 0542381141 Mardiyya Abubakar GT Bank, in kuma complete kuke buƙata da an gama free page zaku turo 400 duk ta asusun bankin, ko kuma katin MTN AIRTEL ETISALAT na
ɗ
ari biyu ta wannan lambar 09071126504, masu biya ta banki zaku turo k
atin shaidarku ta wannan lambar 09071126504 masu biyan ku
ɗ
in littafin nan ƴan nijar zaku tuntu
ɓ
e wannan lambar +227 91 11 19 83*
*FULANIN TASHI*
*_LABARI DA RUBUTAWA_*
*_RUƘAIYA A UMAR (WAHEEDAT)_*
*NOBLE WRITER'S A
SSOCIATION*
*_SADAUKARWA GA IYALAN GIDAN SHUFRAIM ALƘALI BUNZA_*
*_kai tsaye zaku sameni_*
*_WhatsApp number 09071126504_*
*_Facebook Real Antyn Beauty_*
*_Instagram Real Antyn Beauty_*
*_Wattpad @Roukylollypop_*
*_EmailRoukylollypop508@gm
ail.com_*
*_Kyauta ta musanman gareki RUƘAIYA UMAR ALƘALI BUNZA_*
*free page 13&14*
Yace "Mama zaku kwana a cikin asibityn nan ba tare da kun biya ko sisi ba, sannan zan muku hanyar ganin likita acan Aminu kano
ɗ
in, kuyi haƙuri da halin da ƴarku
tace ciki In Sha Allaahu zata sami lafiya da yardar Allaah sedai kuma kaina ya kulle da wani abu, menene a jikin yarinyar nan kamar shedan belt wani mara imanin ne ya daketa haka", shiru Iya da Mallam su kayi daga bisani kuma Iya ta fa
ɗ
a ma Dr. Mubarak ko
mi bata
ɓ
oye masa ba.
Ba ƙaramin mamaki Dr Mubakar ya yi ba jin labarin Samha lalle wannan mijin nata ya cika marar imani da rashin tausayi amma Allaah ya fishi kuma yana tare da ita, sannan ze bi mata haƙƙinta, haƙuri ya dinga basu Mallam akan magang
unun da suka fa
ɗ
a musu wanda ba susan gaskiyar lamarin meke faruwa da Samha ba har suka yi musu fa
ɗ
a cikin rashin sani.
"Babu komi komi ka gani yana da sanadi shi kuma da ya zalinceta yaje shi da Allaah", cewar Iya,
Atare dukka suka miƙe suka fita zu
wa
ɗ
akin da Samha take, duddubata Dr ya yi tana nan yadda take babu inda yake motsi a jikinta sai zuciyarta da take harbawa fat fat, ga wani kalan hasle da ta ƙara fuskarta tayi shar da ita kamar sabuwar amarya, kusa da ita Iya taje ta zauna, Mallam ma bin
bayanta ya yi ya zauna a gefen gadon ya kama hannayenta ya mata Addu'a sannan ya cema Iya "Ya kamata muje muyi sallah", miƙewa Iya tayi tsam ba tare da tace dashi ƙala ba ta fice abinta saboda ita gaba
ɗ
aya haushin Mallam
ɗ
in take ji, komi ya faru tana ga
nin kamar sune sila.
Cikin zuciyarta kuma tana fa
ɗ
in taya za'a yi ka
ɗ
auki auren ƴarka ka bama mutumin da baka san daga inda ya fito ba a yadda duniyar nan ta zama sai hamdala kawai, sam wannan abu be mata da
ɗ
i ba.
Fita Mallam da Dr Mubarak su kayi s
uka jera zuwa masallaci, bayan sun gama sallolin da ake binsu sannan suka fito inda ake seda abinci,
Abinci mai rai da lafiya Dr Mubarak ya siya ma su Iya shima ya siya nashi sannan suka koma cikin asibityn, Iya suka tarar a
ɗ
akin ta idar da sallaah tana
lazami, Dr Mubarak ne ya ajiye mata abinci a kusa da ita ha
ɗ
i da fa
ɗ
in "Mama dan Allaah kici abincin nan, karki zauna da yunwa nasan kina cikin wani hali na rashin lafiyar Samha, kiyi haƙuri In Sha Allaahu zata sami lafiya kamar kowwa", ya idashe maganar
yana jinjina kai.
Itama Iya jingina kai tayi alamar gamsuwa cikin dashashiyar murya tace "In Sha Allaahu! na gode Allaah ya bar zumunci",
*ABUJA*
Zaune yake awajen wani ha
ɗ
e
ɗɗ
en wurin shaƙatawa, sanye yake da ƙananan kaya red & black, ƙafarshi
sanye take da takalmi *merlians* kanshi ya
ɗ
aura hula pacing cap idonshi sanye da baƙin glass hannunshi kuma sanye da agogo wanda kallonshi kawai kayi sau
ɗ
aya zaka tabbatar da naira tayi kuka wajen siyanshi, wayarshi ya
ɗ
auko ya kara a kunnenshi, babu
ɓ
a
ta lokaci mai kiran tace "Hello guy kana ina ne?"
"Au tambayata kike ina ina ne? to gani na iso ke nike jira",
"to shikenan gani nan fitowa", ta fa
ɗ
a tana kashe wayar.
Sanye take da atamfa lemon green wacce tayi matuƙar da cewa da jikinta ta zaun
a mata sosai, ƙafarta sanye take da takalmi high hill sai jakarta dake maƙale a kafa
ɗ
arta, cikinsan
ɗ
a take saukowa daga stairs har ta gama saukowa, tafiya take a hankali har takai bakin ƙofar da zata sadata da waje, ta mur
ɗ
a hannun ƙofar kenan zata fita Am
mar dake saukowa daga stairs shima ya dakatar da ita ta hanyar fa
ɗ
in "Ni'imatullah! ina za kije cikin wannan daren", cak taja ta zatsa zuciyarta na matuƙar bugawa kamar zata fasa ƙirjinta ta fito hankalinta ya yi ƙolokuwar tashi, juyuwa tayi a hankali zuci
yarta na bugawa sosai take kallonshi, rasa abinda za tace ne ya sata fara susan kai, ya yinda Ammar kuma ya kafeta da ido yana tambayarta, ganin tayi masa shiru ne yasa shi daka mata tsawa ha
ɗ
i da fa
ɗ
in "Dan Ubanki ba tambayarki ni keyi ba ina zaki da wann
an daren kika min shiru ko ba kida baki ne?", jikinta na rawa kamar mazari ta fara maganar kamar me koyar magana daga baya kuma ta fashe