Showing 63001 words to 66000 words out of 161911 words
hade rai yayi tare da cewa "Keeee meye haka" Cikin Sauri Zarah ta daidaita nutsuwarta Tana Boye sauran dariyarta ta ce "Bakomai naga kana cin jagolgolo ne shiyasa Nayi Dariya" Tsaki yaja tare da banka mata wata Hararar ya ce "Da yake ke Kika zo da indomie
d'in da bazanci ba ko?Tana boye dariyarta ta ce " A a a yi hakuri kayan Kane nima arziki ne naci Thnks "ta fad'a tana daidaita tsayuwar Hijab d'inta tare da Yin hanyar Fita tana turawa taji arufe ta waiga ko zataga makullin amma babu Kallonshi tayi da ya m
ik'e ta ce " Zan tafi school ina da lectures Yanzu karna makara please zoka budemun "ba inda zaki Bazakiyi lectures d'inba Yau "yana gama Fad'ar haka yayi shigowarshi b
edroom batare da ya waiwayeta ba..........
β
πΏ
*07026166536*
*GAWURTATTU BIYAR, TAF
IYAR TA MUSAMMAMN CE.
π―
ββ
οΈ
πππ
*
1, *MU GANI A ΖASA...*
π₯
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ΖWAI..*
π₯
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*
π₯
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*
π
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*
π©
ββ€
οΈ
β
π¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda hu
Ι
u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda
Ι
aya N300
*DOMIN TURA KUΖIN KAI TSAYE*
π
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya
π
0810 433 5144
Masu tura
katin MTN
π
0814 179 9224
Ζ³
an Ζasar Niger zasu tura nasu anan.
π
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda hu
Ι
u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda
Ι
aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.*
π₯π₯π₯ππ©
ββ€
οΈ
β
π¨
_*Miss Hajo Ce*_
π€πΏ
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy:
π
Ώ
οΈ
........*45 & 46*
Sak taga Matar kamarta daya Da ya Musty kamar yanda take ce masa ba banbanci kamar an tsaga Kara an karya lallai Allah yayi kama a nan ta fad'a cikin ranta
Cikin fara a Ammy tay
i welcoming d'insu Bayan ta zauna Har kasa suka Duka suka ce "Ina yini Ammy ya jiki" Alhamdulilla jiki da sauki ya hanya kunshawo tafiya ko sannunku ko "Murmushi sukayi Chuchu ce ta shigo Tare da maid house din gidan ubayen kulol A hannunsu da kayan mak
uleshe daka Kalleta zagaka tana cikin farinciki zaunawa tayi gefen Zarah tana kama hannunta ta ce " Ammy Kinga takwarar taki fa "Cikin fara a Ammy ta ce " Ah masha Allah Ba shakka takwara taho kusa dani "ba musu Zarah ta je gefen Ammy ta zauna kallo d'aya
Ammy tayiwa Zarah taji yarinyar ta shiga ranta over duba da irin nutsuwarta ga hankali uwa uba tarbiya sosai Ammy ta kwadaitu da hada zuri'a a Zarah taji inama tana da wani d'an namiji da ta had'ata dashi Sosai Ammy ta dinga nan nan da su Zarah an cika mus
u gaba da abubuwa Wanda suka rasa ma yanda zasuyi da su Sosai Chuchu da Ammy suka karrama su a gidan kamar wasu sarki Sai wajen La'asr Sukayi musu bankwana Ammy ta ce " Har tafiya yarana ai na zata Kwana zakuyi mana"murmushi Zarah ta yi ta ce "Ai zamu dawo
Ammy Allah ya k'ara sauki" Ameen y'an kirki mungode mungode Allah bar zumunci nagode sosai wlh"Murmushi sukayi su kansu har mamakin irin godiyar da Ammy take musu suna nan tsaye Chuchu ta fito da k'atuwar leda a hannunta har rinjayarta take Hijab a jikint
a Tana kwabe fuska ta ce "Muje to momcy amma wlh ni nafison ku kwanar mana fa" Hararar wasa Zarah tayi mata ta ce "Bana fad'a maki zamu dawo ba" Badan Chuchu ta so ba ce "Muje to driver ya kaiku" Dubu ashirin Ammy ta zago ajika tare da mik'awa Asmy ta ce "
Gashi nan kunyi transfort" girgiza kai sukayi suka ce "Allah Ammy ki bari " ba yanda Ammy batayi dasu ba su amsa sai Chuchu ta amsar musu da niyyar idan sun fita Ta basu suna fita Chuchu ta hau kwalawa driver kira Yakai nawa amma bata ganshi ba Kallon Mai
bawa flowers ruwa tayi ta ce "Wai ina sani ya shiga ne " cikin girmamawa ya ce "ranki ya dad'e ya fita ba jimawa gidan marayu mai gida ya aike sa"okay Yayan bai dawo ba kenan" Eh ya fad'a "Kallonsu Asmy chuchu tayi ta ce " Dan Alla ku jira yayana ya dawo k
u gaisa"gwalo idanu Zarah ta yi ta ce "Ki duba time fa Chuchu karfe biyar saura kinsan hanyar nan tayi dare ba kyau ki bari sai wani time d'in kawai " cikin shagwaba Chuchu ta ce "Amma banso baku gaisa da yayana ba wlh To ku bari driver ya dawo yanzu saiya
mayar daku har Zaria " Asmy ta Kalleta ta ce "Ki bari Chuchu kawai mungode mun koma a motar haya wlh kar dare yayi "to ku bari na d'auko mota mana na kaiku garrage din Kunga kun rage tafiya" Dariya Zarah tayi ta ce "Ai bazan hau tukin ki ba wlh " itama da
riyar Asmy tayi ta ce "Chab Bafa zanhau ba wlh nima in kin ganni lahira kaini akayi kawai kina wannan rawan kan ki kifar damu" Dariyar da bata shirya ba Chuchu tayi ta ce "Wlh na iya shekara nawa ina driving Kudai kawai tunda kunkawo k'abli da ba Adi muje
na rakaku " A tare suka fito Su Ukku suna tafe suna Hira Sosai sukayi nisa amma basu samu abun hawa ba Daman kuma haka yanayin unguwar yake samun abun hawa akwai wahala musamman magriba tayi "Kallon Chuchu take hucin gajiya Zarah tayi ta ce " ki koma Chuch
u mungode wlh Kinga mu biyu ne ke kuma ke kad'aice jifa tafiyar da kikayi zamu samu abun hawa fa "Tana hak'i Chuchu ta ce " kuma hakane Amma nafison naga samun abun hawanku tukwana "murmushi Zarah tayi mata ta ce " karki damu dia zamu samu"Ledar hannunta C
huchu ta saka kudin aciki Dan karsu gani tare da dungurawa Asmy ta ce "Hajjaju amshi ke zakiyi dakon kayan nan Dan wlh momcy na bazata wahala ba " Harararta Asmy tayi ta ce "Sannu mai momcy kinjama bazan dauka ba saidai momcyn taki ta d'auka"marairaicewa C
huchu tayi ta ce " Sorry Besty wasa nake maki "Saida sukayi hug din juna tukwana Chuchu ta juya tana musu Godiya Suma suka kama hanya Inda idan Zarah ta gaji Asmy ta amshi Ledar Dan akwai nauyi kayan saida suka daga sukaga atamfofi ne da shaddoji sai kayan
costimetics jinjina kai Asmy tayi ta ce " Gaskiya ammyn nan Nada kirki wlh basu da girman kai Sam na masu kudi"Itadai Zarah murmushi kawai tayi sosai suka tsorata har bayan magriba basu samu abun hawa ba ga tafiyar da suka sha Dan ko gidansu Chuchu basa h
angowa zarah sai hak'i take ta ce "Wlh na gaji nikam" Daurewa zamuyi muyi ta tafiya ko Allah yasa a dace Haka suka dinga tafiya ba Alamun abun hawa Sai manyan motoci jefi jefi dake gittawa titin suna tafe sukaga wata mota dalleliyar mota har tayi gaba sai
kuma suka ga ta dawo gabansu ta tsaya gefensu inda suke sauri_sauri gudu gudu sukayi Dan a tsorace suke "Mamy " ta tsinkayi muryarsa saida tayi shock a wajen jin muryar da batayi tsammani ba ko a mafarki cikin dauriya da k'arfin hali ta juyo Idanunsu ne y
a sartse cikin na juna ta Cikin glass din da aka Zage yake kallonta saurin barin Kallonshi tayi saboda gabanta dake fad'uwa gashi ta kasa gaba ta kasa baya Asmy ma kallonsu ta tsayayi tana son ta tuno Inda tasan fuskar cikin Sauri ta tuno Tabbas shine Must
apha mijin Zarah na *AUREN WATA TARA* "jaber ne ya fito da fara arsa ya ce " manya ne a gari yau kenan Me kukazoyi Asmy "ba tare da kallesaba Dan tun sanda Sukayi cheche kuce din wannan a waya tayi block dinsa ta ce"wani gida ne muka je nan Ciki "ina zak
u yanzu?Zaria " ta fad'a "Okay ku shigo " mu tafi naga magriba ta wuce sannan samun hawa a unguwar nan Abu ne mai wahala "cikin Sauri Zarah ta ce " a a zamu koma da Kanmu" ranki ya dad'e kiyi hakuri ku shigo mu mikaku ko garrage ne"ya fad'a da sigar zolaya
"Tana kauda kai Zarah ta ce " mungode amma zamu koma da kanmu" "zungurarta Asmy tayi tare da Hararar ta kasa kasa ta ce " ke wai baki da hankali ne duk wuyar da muka sha Munsamu sauki zaki wani ce a a to wlh Saidai na tafi na barki anan amma na gaji"harar
arta Zarah tayi "MD ne da ya gaji da tsayuwa ya ce " wai tsayuwar me keke Malam ka tsaidamu in basusan a taimakesu ka rabu da su man ha a ka tsaida mutane a titi"Dagowa Zarah tayi ta Kalleshi daidai Shima ita d'in yake kallo cike da takaicin da jin haushi
ta hararesa tare da murguda baki taja tsaki tare da Yin gaba abunta ta ce "Ke kuma da baki da zuciya saiki shiga a wulakantaki"Sosai Asmy tayi mamakin Zarah Bayan wuyar da suka sha sannan ma ina ta sani a Kaduna ga duhu ys fara za a taimakesu ta tsaya shin
e zata k'iya jaber ne ya ce " Rabu da ita ki shigo muje "girgiza kai tayi ta ce " kawai kuje bazan tafi na barta ba "MD ne daga mota ya sauko ya ce " Ki shiga kuje "da mamaki jaber ya ce Kaikuma fa " Hararar da yayi masa ne ya kusa sanyashi Dariya Itama As
myn saida ta kusa dariyar shiga tayi Ita da jaber Inda suka Tada mota Suka bar wajen shi kuma ya bita da harta fara nisa ya ce "Mamy" Banza tayi masa tanajin haushin disgin da yayi musu "Mamy " ya k'ara maimaitawa "bata waiwayoba haka baisa ran amsa ba " C
ikin Sauri yabi bayanta Taku baiyi biyar ba ya cimmata Tare da shan gabanta wani irin Kallo tayi masa sai kuma ta kauda kai tana turo baki "Ta ce " ka bani hanya zan wuce "tsaki yaja tare da cewa " Ke wace iri ce Wai ina zaki da magribar nan angaya maki kd
Zaria ce da zaki tafi ke d'aya da dare a kasa Ke uwar y'an Zuciya "turo baki tayi tare da cewa " to ina ruwanka Inma.me zai sameni...bata k'arasa fad'a ba sakamakon murde mata baki da yayi cike da mugunta saida ta saki Kara kafin ya saki ya ce "Ni sa'anki
ne da kika rainani ko wace magana kike fad'amun ko Dan Kinga ina d'an sake miki fuska an gaya maki ko wace magana ake fad'amun stupid kawai" durkushewa a wajen Zarah tayi batasan lokacin da wani kuka Yazo mata ba Dan sosai taji zafin murde mata bakin da y
ayi "sosai kukan nata ya bawa MD Haushi ya rasa wace irin yarinya ce wannan Ganin tana shirin Mikewa tabar wajen ya sanyashi saurin ruko hannunta kokarin fusgewa ta fara ya rik'e gam ganin tana wasting time nasa ya sanyashi rungumota gam a k'irjinshi a tar
e suka sauke nauyayyar Ajiyar zuciya Zarah ko shiru tayi sai Lafewa da tayi tana shak'ar daddad'an k'amshin turarenshi mai sanyaya zuciya Wayarshi ya lalubo tare da dannawa wata number kira ringing biyu aka daga wayar yayiwa Wanda ya kira bayanin Inda yake
Ba ayi minti biyar ba saiga lafceciyar mota fake a wajen An fito an bud'e masa back seat tare ya shiga da ita dukda turjewar da ta fara suna shiga Driver yayiwa motar key suka bar wajen Hade kanta da guiwa tayi ta fara kuka na babu gaira babu dalili tsaki
yaja a ranshi ya ce " sudai mata matsala ce wlh ita wannan matsalar tata ma tafi ta kowa mtwss"jin kukan ya fara damunshi ya sanyashi saurin janyota Jikinshi tare matseta tsam kamar zai maida ita ciki gidanshi dake nan g r a ya umarta driver da ya kaisu B
ayan sun isa har lokacin shashekar Zarah take jin an tsaida motar ya sanyata saurin Dagowa Kallon wajen tayi daga mota kafin ta kalli MD da a ka bud'e masa yake shirin fita saurin ruko hannunshi tayi ta ce "Ina ne ka kawoni nan kuma" ba tare da ya Kalleta
ba ya ce sayar dake nazoyi dukda Zarah tasan wasa yake mata bai hanata tsorata ba marairaicewa tayi ta ce "Dan Allah kayi hakuri ka maidani Makaranta Dare nayi " Banza yayi mata ganin ya fita Ya sanyata saurin fita itama ta bishi baya tana karewa katafaran
gidan Kallo Aljannar duniya kenan"ta fad'a cikin ranta binshi ta dingayi cikin Sauri duk Inda ya nufa Dan taji akwai karnika a gidan kuma ita daman ba abunda ta tsana sama da k'are ganin yayi mata nisa ga haushin Karen dake tunkarowa ya sanyata saurin Rug
awa a guje Aiko nan Karen ya biyota Dan tayi gudu daukarsa bata Gaskiya ihu Zarah ta fasa tare da rugawa taje ta kankame MD tsam ta fashe da kuka tana yarfe hannu ta gama rikicewa daidai lokacin da Karen ya Iso Inda suke yana haushi murmushi MD yayi ya ce
"matsoraciya a ransa common kare ya firgita ta Cikin kuka ta ce " Dan Allah ya Musty ka taimakamun kar Karen nan ya cijeni wlh tsoronsa nake please mubar gidan nan Dan Allah "ta fad'a ta na k'ara kankamesa " Shafa bayanta yayi yana Daddab'a cikin sigar lal
lashi batare da yace mata uffan ba shafa kan Karen yayi Tare da ce masa yabar wajen Lokaci guda Karen yabar wajen Ajiyar zuciya Zarah ta sauke Dan Allah kadai yasan irin yanda zuciyarta ke Bugawa saboda tsoro "matsoraciya saiki sakeni tunda na kori Karen k
uma daga yau Kika karayimun musu ko na fad'a magana kika maida ga da abunda zan hadaki ina da ire_irensu sunfi goma" cike da kunya ta zame jikinta daga nashi turo baki tayi Jin Abunda ya ce "wara idanu yayi tare da nuna kanshi da yatsa ya ce " ni kikewa"ci
kin shagwabar da ta zame mata jiki duk sanda tazo mata ta ce "Nifa ba da kai nake ba " ta k'arasa fad'a hawaye na sauka daga idanunta "Had'iye kukan ya fad'a yana kama hannunta " kamar an d'auke nefa haka ta Had'iye kukan shi kanshi har Dariya taso ta bash
i ya fusge "harsuka isa katafaran palourn gaban Zarah na fad'uwa saida ta kusa kauyanci cin karo da hadaddun turkey furnitures d'in da suke shake a palourn komai na palourn y'an waje ne bazaka tab'a cewa a Nigeria kake ba "a rakube ta zauna d'aya daga ciki
n kujerun palourn tana ta kalle_kalle a wayance Wanda bazaka tab'a cewa tanayi ba a ranta ta ce " Wasu na cikin wahala wasu bama susan anayi ba jifa Dan Allah wannan lafcecen gida da kayan cikinsa kamar baza a mutu ba "zaki iya tashi kije kiyi salla kafin
na dawo ga bedroom Chan" ta tsinkayi muryarshi data dawo da ita daga duniyar tunanin da ta Lula Firgit ta Kalleshi kamar mai shirin fashewa da kuka ta ce "Amma kuma ni kad'ai zaka bari a gidan nan ni tsoro nakeji wlh karnikan nan karsu shigo Su cinyeni ni
kadai" murmushin da baikai fuska ba yayi ya ce "bazan jima ba zandawo babu abunda zasu maki bazasu shigo nan ba " Badan taso ba ta ce "To Amma karka jima Dan Allah " Ba tare da ya amsa ta ba yayi Hanyar waje tanajin fitarshi ta turo baki tare bin kofar da
harara ta ce "Mugu Allah saiya sakamun ta fad'a tana nufar d'akin da ya nuna mata Dan tayi salla Nanma saida tayi kauyanci cin karo da kayan alatun dake dakin ga gaban mirror din dake shake da kayan shafa irir_iri tab'e baki tayi cikin Sauri ta shiga toile
t tayi alwala ta fito Bayan ta tada salla cikin Sauri ta bar d'akin Dan ji take a tsorace take palourn ta dawo ta zauna Kan kujera tare da Yin tagumi sai Bayan isha i Taji tsayuwar mota lek'awa tayi ta window taga shine cikin Sauri ta koma ta zauna harya s
higo Mikewa tayi ta ce " yawwa nazo mu tafi ya Musty?Batare da ya Kalleta ba ya ce "Sai gobe " yana gama fad'ar haka ya Aje take away din da ya shigo dashi tare da Yin hanyar dayan bedroom d'in da Kallo ta bishi har ya wuce Tana turo baki ta daga wayata da
Asmy ke kira daga bangaren Asmy ta ce "Wai kina ina harna dawo tun d'azu " Ina kd "ta fad'a kasa kasa" Kd kuma to me ya zaunar dake "Ya ce sai gobe " ta fad'a tana shirin fashewa da kuka "Daga bangaren Asmy tayi Dariya " Au cewa zakiyi Amarci za a sha ked
a Angon naki"Dogon tsaki Zarah taja cike da jin Haushi ta ce "Banza y'ar iska Allah kiyaye wannan ya zama mijina " kit ta kashe wayar tana Jan tsuka Daren ranar dai taga MD baida shirin maida ita gashi tunda ya shiga bai fito ba Bayan tayi Sallar isha I a
palourn bacci ya kwasheta cike da gajiya gararanbar da suka sha A waje MD ko daman tuni yayi bacci Dan yau akwai gajiya a tare dashi Dan dawowarshi metting kenan daga Abuja suka had'u dasu Zarah washegari Around 10 Zarah ta shirya tana palour Tana jiran f
itowarshi ya fito ya maida ita Cikin tsadaddan shaddarsa ya fito yasha shiga ta alfarma ta manyan mutane kallo d'aya Zarah tayi masa tayi saurin k'asa da kanta saboda gabanta dake fad'uwa sosai taga yayi wani irin masifar kyau a sanyaye ta ce "Ina kwana" m
untashi