Showing 123001 words to 126000 words out of 161911 words

Chapter 42 - AUREN WATA TARA COMPLETE

18 Oct 2026

988

ce"Ammy ita Asmy ba laifin ta bane Allah duk laifin su ya

ya ne Kinga su Suka tsoratata akan zata rasa ta shysa tayi haka"Goge hawayenta Ammy tayi ta ce "Hakane Maza kiramun Jabir kice duk Inda Yake inason ganinsa saiyayimun bayanin dalilinsu na na yin haka wlh zasu fuskanci b'acin raina da basu tab'a gani ba Dan

iskanci idan aure yake so ba har lokaci Hajiya ta basa yayi ba Dan Raini da wulakanci Shine zaije yayi Aure a b'oye su wulakanta yarinya maza kiramunshi" Chuchu na laluben number Jabir harta samesa ta kira yana d'auka Ammy ta amshe wayar cikin fushin da b

aisanta dashi ba ta ce "Na baka nan da minti Talatin kome.kake ka sameni a gida" hankali tashe ya ce "Lafiya Ammy?Inkazo zakaji koma.meye minti Talatin na baka" tana gama fad'ar haka ta katse wayar tana huci minti Talatin bai cika ba Jabir ya iso gidan yak

ira Chuchu ya shaida mata yana palour baki daya suka fita palourn Wanda kallo d'aya zakayiwa Ammy kasan ranta a matuk'ar b'ace yake "har kasa Jabir ya gaisheta ya ce " Ammy Lafiya wannan kiran gaggawar"tana binsa da harara ta ce "ba lafiya ba munafukai wat

au daman da munafurci da kuka k'ulla k0 to asirinku ya tonu munji komai Abu d'aya nakeso ka fad'amun gaskiyar magana yanda take kuma wlh ka sake kamun karya zaku fuskanci Karin wulakancin da zan muku daga kai har babana fad'amun Gaskiya Had'in baki kukayi

da Dr wajen Auren zahra sannan dalilinku nayin hakan wannan amsar biyu kawai nake buk'ata" Hankali tashe Jabir ya d'ago yana Kallon Ammy tuni harya fara zufa cikin muryar Rashin Gaskiya ya ce "Ammy wa ya fad'a maki maganar nan" ya fad'a a rarrabe "Ammy nab

insa da harara ta ce " a tunaninki bazamuji ba ko To asirinku ya tonu Daman ance rana d'aya ta barawo rana d'aya tame kaya ba bani amsar tambayar da nayi maka fak'ad"Ammy ta fad'a cikin d'aga murya"Innalillahi Jabir ya shiga nanatawa a ranshi Tabbas dole n

e ya fad'awa ammy Gaskiya Dagowa yayi kallo d'aya zakayi masa kasan ba Gaskiya ya ce "Ammy zanyi miki bayanin komai Amma Dan Allah kiyi hakuri sannan karkiyi fushi" Inajinka oya ka fad'amun karka dinga b'atamun lokaci"numfashi yaja kafin ya labartawa Ammy

komai d'aya faru bai boye mata komai ba saboda daman yasan da irin wannan ranar dukda yayi mamakin yanda akai Ammy tasan da maganar Salati Ammy tayi ta tafa hannu ta ce "Naga ta kaina ni Fatima daman a saboda Amera ne kuka aikata wannan Abun kunji kunya ku

n rako maza wlh Babana yaban mamaki bantaba tunanin zaiyi irin wannan Rashin imaninba Ya sanya yarinya a cikin wani hali kawai saboda shegiyar amera kayan bannza kawai a saboda banzar biyan bukatarku kuje ku auri yarinya ba sanin iyayenta Kuyi mata wayau

ku tsoratasu kuga mugaye azzalumai wlh babana sai yayi nadamar abunnan d'aya aikata zaisan mu yayiwa haka zaisan zahra ba a banza take ba wlh tallahi saina kwatar mata hakkinta zan mance cewa ni na haifeshi na kwatawa zahra hakkinta tamkar Nina haifeta ban

a zalinci sannan bana goyon zalinci Kenan so kukayi ku cuceta ta haihu ku kaiwa waccen y'ar Iskar d'an da ita kanta tarbiya bata isheta ba bare harta tarbiyar da wani mu kuma ayi mana lullubi ko to ai dayake a cikin abun ba Allah gashinan asirinku ya tonu

hada had'o karyar Amera ta samu ciki toni bansan wannan wani irin so da tsoro ne babana yake yiwa amerarnan ba Abu saikace an asircesa A baka damar kayi Aure kawai saboda gudun b'acin ranta kaje ka yi Aure a b'oye ka zalinci yarinyar mutane wlh Duka a ciki

n abunnan banga laifin Zahra da Kawarta ba ko Kad'an kune manyan mugayen da kuka tilastasu suka amince muku macuta mayaudara Tsaffin munafukai Ka tashi kaban wuri wlh saikunyi mamaki na Akan Lamarin nan daga kai har shi Babban munafikin sannan Ka fad'amun

gidan da yake idan ka fita saika kirasa ka fad'a masa ga yanda mukayi kace ya gudu da ita kaga abunda zai faru"Jabir dukya tsure ya ce "Dan girman Allah Ammy kiyi hakuri wlh nikaina nayi Nadama tsaki Ammy taja tace" ai nadama baku fara ba ma ka fad'amun gi

dan da yake da ita " kasa yayi da kansa yace "buzu quarters "Mikewa Ammy tayi ta ce " Saura kakirasa ka fad'a masa munyi haka tunda kunsaba munafurci tare "Kasa yayi Jabir da kansa yana muzurai saurin barin palourn Ammy tayi Chuchu dake tsaye duk tayi shoc

k kafafuntama ji tayi sun kasa daukarta sosai Abun yazo mata yanda bata tab'a tunani ba wai Yayanta ne Mijin zahra kuma shine uban cikinta Shine sukayi *Auren wata tara* da ita idan ta tuna saitaji kamar almara Kallon screern din wayarta tayi ganin kiran d

a Asmy ke mata mema zata ce mata " Muryar Jabir ce ta dawo ita daga dogon tunanin data Lula ya ce "Chuchu please waya fad'awa Ammy zancen nan taya tasan wannan din" Turo baki gaba tayi Dan duk haushinshi takeji har yayan nata ta ce "Saika bi Ammyn ka tamba

yeta" tana gama fad'ar haka ta juya "Mikewa Jabir yayi zuciyarshi chunkushe da tunannika ta wani bangaren kuma yaji dadin da Ammyn sukasan da maganar ko ya fita daga sarkarkiyar d'aya shiga tsaka Baiyi yunkurin kiran MD ba Koda wasa Dan yasan yana fad'a ma

sa guduwa zaiyi da ita koma subar k'asar Wanda bazaiso hakan ba Tunda asiri ya tonu gwara kawai ta fanjama " Ammy sosai ranta ya b'aci Hijab kawai ta sanya da takalmi ta fito Chuchu ta biyota ta ce "Ammy ina zaki kuma Yamma tayi fa" daga mata hannu tayi ta

ce "Ki koma yanzu zandawo zanje na taho da yarinyar nan tun yanzu kafin abokin munafurcin nasa ya kirasa " Ajiyar zuciya Chuchu ta sauke Ammy na fita ta kwalawa driver kira Ta ce ya kaita Abuja cikin Sauri "Ba bata lokaci motarsu ta dauki hanyar Abuja an

a gab da magriba Suka isa Kai tsaye buzu quarters suka nufa......MD na zaune a Palour ya na dafe da kansa Saboda yau ba k'aramun kuka zahra tayi masa ba akan ya maida ita gidan iyayenta ga Allah ya isa da ta dinga ja masa yau ko.abincin kin ci tayi duk ta

chaza masa kai yajiyo knking Kamar bazai Mike ba saikuma yaje ya bud'e gabansane ya bada daram cin karo da Ammy tsaye fuska ba wasa lokaci guda Alamun Rashin Gaskiya suka bayyana k'arara a fuskarsa a rarrabe ya ce " Am my "ka bani hanya na wuce " Ammy ta f

ad'a a tsawace 'sosai yayi mamakin abunda baitab'a gani daga Ammyn nasa ba Hankalinsa sosai ya tashi waigawa yake Kar zahra ta fito Ammy ta ganta asirinsa ya tunu"tsawa

r da Ammy ta daka masa ce ta sanyashi matsawa ba shiri daidai sanda zahra ta fito daga d

aki cikin doguwar Hijab Fuskarta jab'e jab'e da hawaye Tsaye Ammy tana kallonsa tana kallon zahra sosai zahra tayi mamakin Ganin Ammy a gidan Gabanta banda fad'uwa ba abunda Yake Sosai ran Ammy ya k'ara b'aci tunkarar wajen zahra Ammy tayi tare da kama han

nunta tajata itadai zahra binta kawai take har suka isa Inda motar take ammy ta ce "shiga " ba musu zahra ta shiga motar Kallon Ammy MD d'aya biyosu yayi cikin tashin hankali ya ce "Ammy" Daga masa hannu tayi cikin Tsawa ta ce ..............

✍

*Domin m

agana da marubuciyar 07026166536*

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE.

πŸ‘―

‍♀

️

πŸ‘ŽπŸ‘‡πŸ‘‡

*

1, *MU GANI A ƘASA...*

πŸ”₯

_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*

πŸ₯š

_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*

πŸ’₯

_Mom Islam_

4, *GISHIRIN Z

AMAN DUNIYA*

🌎

_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*

πŸ‘©

‍❀

️

‍

πŸ‘¨

_Miss Hajo_

Guda biyar 1k

Guda hu

Ι—

u N700

Guda uku N600

Guda biyu N500

Guda

Ι—

aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*

πŸ‘‡

0037219728

Fatima Rabiu Sunusi

StanbicIBTC Ba

nk.

Domin tura shaidar biya

πŸ‘‡

0810 433 5144

Masu tura katin MTN

πŸ‘‡

0814 179 9224

Ζ³

an Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.

πŸ‘‡

0817 952 3215

Guda biyar 1000f

Guda hu

Ι—

u 700f

Guda uku 600f

Guda biyu 500f

Guda

Ι—

aya 300f

*TEAM GAWURTAT

TU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.*

πŸ”₯πŸ₯šπŸ’₯πŸŒŽπŸ‘©

‍❀

️

‍

πŸ‘¨

_*Miss Hajo ce*_

πŸ€™

[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy:

πŸ…Ώ

️

.......*81 & 82*

"karka Cemun komai baka da bakin da zaka fad'amun wata magana "Sannan ta kalli driver tace jamu" Bayan Inda Zahra ta

ke Ammy ta zaga ta shiga "Motarsu ta tashi sosai zahra tayi mamakin Ganin Ammyn Chuchu me ya kawota gidan meye alakarta da Musty" Ganin ba amsa ya sanyata hade kai da gwuiwa tana hawaye "A sanyaye Ammy ta ce " Kidaina kukan nan kar kanki yayi ciwo"Duk yand

a zahra taso shiru kasawa tayi Ammy na ganin haka ta janyota jikinta tare da Fara Lallashinta ta ce "Kiyi hakuri insha Allahu komai yazo karshe " Shiru zahra tayi tunani chunkushe a kwalwarta kafin bacci ya kwasheta a jikin Ammy tayi baccinta kallonta kawa

i Ammy take tana jin tausayinta na ratsa ta yarinyar abar tausaya wa ce Kamar yanda Chuchu ta bata labari ga maraici ga kuma halin da MD ya jefata Har mahaifinta ya shiga wani hali banda zargin mutane Har suka isa gida zahra batasani ba saida Ammy ta tashe

ta ta ce "Tashi Daughter munzo" a sanyaye zahra ta fito daga motar sosai tayi mamakin Ganin saukarsu gidan su Chuchu dan bazata mance gidan ba kama hannunta Ammy tayi a hankali take binta saboda cikinta da taga yayi girma har suka isa Babban palourn ita da

i zahra na biye da ita Suna shiga palourn zahra tayi ido hud'u da chuhu Da gudu chuhcu ta Ruga tare da Rungumeta Da karfi saikuma ta sanya kuka Ammy ce ta ce "Ki bita a hankali Maryam bakiga yanda take " tsagaita kukan sukayi suka zauna Kan sopa Chuchu na

dubar zahra dake hawaye Goge mata hawayen tayi ta ce "Kina.Lafiya sis?Gyada mata kai tayi har lokacin hawaye zahra take " Ajiyar zuciya Chuchu ta sauke ta ce "Kiyi hakuri momcy insha Allah komai yazo karshe Mikewa Chuchu sukayi tare da zahra Kallon Ammy da

har lokacin ranta b'ace yake tayi ta ce " Ammy zamuje ciki"Okay tafada maki abunda take so a girka mata sannan ta huta sosai "To Ammy " Chuchu ta fad'a tana kama hannun zahra "Ki bita a hankali fa wajen hawa stairs " To Ammy Chuchu ta fada "koda suka isa

d'akin Chuchu kasayin shiru zahra tayi Dan tun d'azu zuciyarta cike take da Tambayoyi Kallon Chuchu tayi ta ce " Sis Dan Allah na.tambayeki"Murmushi Chuchu tayi mata ta ce *bama saikin tambaya ba zanyi maki bayanin komai yanzu dai kiyi salla ki fad'a abund

a kike so kici "numfashi zahra taja ta ce " Banason cin komai "wara idanu Chuchu tayi ta ce " taya zakice bakisoncin komai inke bakya so Unborn d'inmu yana so"Hararar wasa zahra tayi mata ita kunyar cikin nan ma take ta kauda kai Chuchu ta Kalleta ta sake

cewa "please me kike son ci Dan Allah kinsan Na fad'awa Ammy Bazakici abinci ba fad'a zata maki " nafa koshi "ta bata amsa " okay bari naje na fad'awa ammy"Chuchu ta fad'a tana Mikewa saurin Rikota Zahra tayi ta ce "Ki bari mana karkije ki fada mata naji z

anci koma meye " a a a ki fad'a a girka maki"girgiza mata kai tayi ta ce "Duk abunda kukayi zanci" Shikenan Chuchu ta fad'a ta ce "Bari naje na had'o maki ruwan wanka" gyada mata kai zahra tayi har lokacin mamaki take "Bayan Chuchu ta fito daga bathroom d'

in Kallon zahra tayi ta ce " na hada kishiga kiyi bari naje na dawo"Okay "ta fad'a tana Mikewa a hankali Ta shiga toilet din sosai taji dad'in Wankan saboda ruwan dumin da Chuchu ta had'a mata Bayan ta gama ta d'aura towel a bakin gadon taga kaya marassa n

auyi da Chuchu ta Aje mata d'auka tayi ta sanya tare da sanya Hijab tayi magrib da isha'i tana lazumi Chuchu ta shigo da plate din Farfesun naman rago d'ayan kuma lafiyayyan shinkafa da miya ce Samanta anyi yanke yanken kayan lambu da itama Tasha naman kaj

i a sama y'ar aikinsu da suka shigo Tare tazo gabanta ta Aje jug din dake d'auke da kunun Gyada da yasha madara cikin girmamawa ta ce " Ina yini Hajiya"Ina yini Zahra ta mayar mata Bayan barin mai aikin d'akin nan Chuchu ta tisata gaba saida ta kusa cinye

naman shinkafarce ma ta kasa ci saboda kunun gyadar da ya cika mata cikin Dan sosai taji dad'inshi wajen 10 harsun kwanta ganin Chuchu bata da shirin mata wani bayani ya sanyata cewa "Baki fad'amun komai ba Chuchu" Shiru Chuchu tayi tanajin nauyin ta fad'a

wa zahra Yayanta ne yayi mata haka dak'yal ta iya tattaro jarumta ta ce "Tun ranar da yatafi dake Asmy tafadamun komai na *Auren wata taran* da kukayi wlh sis bantaba sanin yayana bane yayi miki haka sai dazu" mamaki cike da Cikin zahra ta ce "Kamarya Yaya

nki" Shiru Chuchu tayi kafin ta labartawa zahra komai d'aya faru har suka gane Yayanta shine ya aureta shiyasa har Ammy taje ta d'auketa sannan Chuchu ta Goge hawayen da suka zubo mata tana kama hannun zahra ta ce "Dan Allah sis kar dalilin wannan yayi san

adiyar shafar zumuncin mu nasan a halin yanzu ba Wanda Kika tsana sama da yaya na Dan Allah kiyi hakuri kar abunnan ya tab'a zumuncinmu" Sosai zahra tayi mamakin jin cewa Yayan Chuchu da take yawan musu zancenshi shine Mustaphan wannan shiru tayi mamaki du

k ya gama cikata kenan d'an Ammy ne "Kinyi shiru sis bakice komai ba " Chuchu ta fad'a"Sai sannan zahra ta d'ago ta kalli Chuchu ta ce "Nayi mamaki ne sis Inajin bacci mu kwanta " Shiru Chuchu tayi duk tayi sanyi ganin yanda zahra tayi ta ce "Dan Allah sis

kiyi hakuri ki daukeni tamkar y'ar uwa kar laifin yayana ya shafeni" Kirkirar murmushi Zahra tayi ta ce "Kibar maganar nan Chuchu babu abunda kikayimun mubar maganar kawai" Chuchu najin haka ga sauke ajiyar zuciya kwanciya zahra tayi kan makeken bed din C

huchu ta lumshe ido bacci take so ya d'auketa amma tunani ya hana....bangaren MD tashin hankalin daya shiga bana wasa bane cikin Sauri ya kira Jabir a waya bai samesa ba Innalillahi wa inna ilaihiraji'un kawai yake maimaitawa kafin yayi Sauri ya fito ya kw

alawa driver dinsa kira kai tsaye Airport ya nufa ya wuce Kaduna koda isarsa gidansa dake nan din g r a ya nufa Yana son zuwa gidan Ammy amma baisan me zata masa ba saboda yasan tsananin fushi Ammy take dashi sosai yayi mamakin ya akayi Ammy tasan da magan

ar nan d'ayar number Jabir ya kira nan yaci sa. a ya d'auka baima jira komai ba ya ce "Kana ina Jabir ka maza kazo gidana dake gra ina kd akwai matsala babba" Daga bangaren jabir yasan daman da haka Koda Jabir yazo gidan Cikin tashin hankali MD ya ce "ya a

kayi Ammy tasan da maganar nan Jabir Bayan kasan dagani saikai sai Dr Aliyu sai ALLAH daga bangarena suka san da maganar nan taya akayi ta fita" Nan Jabir ya bawa MD labarin yanda sukayi da Ammy Shima yayi mamakin yanda sukasan maganar"Sosai MD ya shiga ts

ananin damuwa Daren ranar da idonsa bacci gagararsa yayi....washegari Around 9:am Ammy ta sanya Chuchu ta kira mata zahra tare suka isa palourn da Ammy take Wanda zahra kasa yarda ta had'a ido da Ammy tayi saboda wani irin nauyinta da take ji "A sanyaye ka

nta a k'asa ta ce " Ina kwana Ammy"Lafiya qalu takwara ya bakunta"Ammy tafada fuskarta d'auke da murmushi"alhmdllh "Zarah ta fad'a a hankali" shiru Ammy tayi kafin ta ce "D'ago ki kalleni zahra zamuyi magana" Sai sannan zahra ta iya d'agowa amma bata yarda

sun had'a ido da Ammy ba tana wasa da yatsun hannunta ta ce "Tohm Ammy"saida Ammy taja numfashi kafin ta fara magana da cewa" Nasan Chuchu tayi maki bayanin komai Ba saina Kara maimaitawa ba ina mai baki hakuri akan dukkan abunda Babana yayi miki Dan bang

a laifinki ko Kad'an ba Kiyi Hakuri ki d'auki hakan a matsayi jarabawa ce kuma insha Allahu kinkusa cinyeta abunda nake so dake ki kwantar da hankalinki waje Daya ki nutsu kiyi hakuri Nasan anyi miki ba daidai ba ki daukeni tamkar mahaifiyar da ta haifeki

karkiyi d'ari_d'ari dani ina son ki zauna a wajena ne Har ki haihu kafin muga yanda Allah zaiyi na bincika na samu labarin mahaifinki yanzu yaji sauk'i yana garin danginsa kiyi hakuri ki zauna damu har zuwa lokacin da zaki haihu saimuje tare ayiwa iyayenki

bayani sannan a basu hakuri Sannan Abu na gaba da nakeson fad'a maki Ko babana yazo gidannan kar wani Abu ya k'ara hadaki dashi ko ganinsa kikayi kibar wajen kada wata alaka kota magana ta kara hadaki dashi karki sake ki sake masa fuska koda wasa kinji na

fad'a maki " gyadawa Ammy kai tayi Alamun taji"Ajiyar zuciya Ammy ta sauke ta ce "Yawwa to Allah yayi miki albarka ya Rabaki da abunda ke cikinki lafiya " Shiru tayi Chuchu ta amsa da ameeen "ga Dr nan zaizo ya duba ki yanzu ki tabbatar kin karacin abinci

sannan ta kalli Chuchu ta ce " ki kulamun da ita sosai Kuje Kuyi break fast an shirya muku a dining dake sama "Daman zahra so take Ammy tace Su tashi saboda jinta take kamar a k'aya tare sukayi break fast da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login