Showing 132001 words to 135000 words out of 161911 words
amma Bazan iya sakin Mamy ba please ammy ki barmun mata ta"nazarinshi Ammy ta dingayi kenan yayarda zai iya sakin Amera Amma Bazai iya saki
n zahra ba Tunaninta takeso tabbatarwa na gane irin son da MD yakeyiwa zahra da matsayinta a zuciyarsa Dan tun ba yanzu ba ta Riga da gano irin son da yakeyiwa zahra kenan yanzu zahra harta samu matsayin da yafi na Amira a cikin zuciyarsa a zuciyarta ta ce
"Alhmdllh" a fili kuwa murtukewa tayi ta ce "Bazan barmaka ita ba Bazatayi zaman y'ay'a ba sannan na baka daga nan zuwa awa 24 ka kawomun takardar zahra kaji na fad'a maka" Mikewa yayi cike da damuwa ya ce "Gaskiya ni bazan saki matata ba Ammy saboda ina
sonta kuma ina muradin zama da ita Dan haka ni bazan sake ta ba " Yana gama fad'ar haka yabar palourn kamar zai tashi sama"Saboda ina sonta "Ammy ta maimaita kafin ta saki wani kasaitaccen murmushi ta ce " Alhmdllh Allah na gode Maka Addu'a ta ta tsawon sh
ekaru ta amsu"Daren ranar MD bai iya bacci ba idan ya tuno da yanda Mamy take tilastashi akan saiya saki Zahra bai tab'a fahimtar irin tsananin so da k'aunar da yakeyiwa Zahra ba sai ranar da Ammy ta rabota dashi shi kadai yasan irin halin d'aya shiga na r
ashinta ba Tunanin irin rayuwar da sukayi tun a Zaria ya dingayi Tabbas baisani ba ya jima da Fad'awa kogin soyayyar yarinyar sani ne kawai baiyi ba Amma yasan ba k'aramun so yakeyiwa Zahra ba tunba yanzu ba Wanda yakejin duk ruwa duk iska bazai tab'a yard
a ya rabu da ita ba ....Bangaren zahra sosai ta tsorata da ganin yanda Amira taso halaka mata ya dak'yal suka samu little zahra tabar kuka Bayan Chuchu ta goyata tana jijjigata ta samu tayi bacci sai sannan hankalinsu ya d'an kwanta...bangaren Amera ko ita
ce bata farka ba sai washegari Kamar mahaukaciya haka ta tashi dak'yal iyayenta suka dinga Lallashinta harsuka samu tadan sauko amma har lokacin kuka take kamar ranta zai fita idan ta tuno da wai MD yayi Aure harda yara ji take kamar zuciyarta zata tarwats
e babanta ko shi kadai yasan tashin hankalin daya shiga watau duk harin dukiyar MD da yake na Amira ta Haifa masa y'a y'a Wanda ko ya mutu ko ya kashesa Amera da yaranta Kadai sai mahaifiyarsa zasuyi gadonshi Duka plane d'inshi ya tafi a banza wata banza t
azo ta Haifa masa Har yara Ukku Tabbas dole ne Yaran su mutu Sannan dole ya kashe MD.....Kwana biyu Amira tayi a Asibiti aka sallamesu Lallashinta kawai dadynta yake akan tayi hakuri ta nuna musu ta hakura karta sake tayi haukan da MD zai saketa tabi komai
a Sannu shi zai sama mata manufa dak'yal ya samu ta yarda da hakan amma ita kadai tasan yanda takeji a cikin zuciyarta wannan matsiyaciyar MD ya had'a matsayi d'aya da ita harta Haifa masa Yara intana Tuna abunnan ji take zuciyarta na shirin tarwatsewa sa
ida tayi sati Tana jinya kafin a sallameta a cigaba da kula da ita a gida Dan yazama wata mahaukaciyar karfi da yaji...MD dakatawa yayi da zuwa gidan Ammy saboda kullum yaje zance d'aya ne akan saiya saki Zahra shi kuma ya kafe Akan bazai saki matarsa ba a
haka dai Ammy na kula da Zahra da yaranta Bayan gyarata din da take Dan kayayyakin gyara na musamman ta sanya aka hadoma surukar tata gyarata take tsab a haka har sati biyu Wanda nanfa hankalin MD ya tashi akan son ganin zahrarsa Yau tunda ya shigo Ammy t
ayi banza ta kyalesa dukda ta k'asar ido ta Kallesa ganin ya rame saida ya bata tausayi amma Kuma Tabbas ko tana basa zahra saita gwalasa shiru yayi yana hangen Inda zai ga bullowar zahra ko Chuchu amma shiru Chan yaga tashin Ammy a wajen Ajiyar zuciya ya
sauke kai tsaye stairs yahau ya nufi bangaren Chuchu Koda ya shiga tsaye ya samu Chuchu na goye da little zahra na zaune tana feeding d'in Akhbar daga kofar MD ya dinga mata wani irin mayen kallo ganin yanda take Shayar da d'an cikin nutsuwa suna Hira da C
huchu Gyaran muryar da yayi ya fargar dasu da Kallon mamaki suka bishi kafin Chuchu tayi Dariya ta ce "Yaushe ka shigo yaya daka tsoratani " banjima da shigowa ba Ganin yara na nazo""ya fad'a yana karasowa d'akin Tare da Zama gefen Gado Sosai gaban zahra y
a tsananta fad'uwa kallo d'aya tayi masa bata sakeba saboda wani irin kwarjini da yayi mata rabonta dashi tun washegarin Suna gabanta na fad'uwa tayi Sauri ta cirewa Akhbar Mama dukda ba koshi tayi ba "Sauko little Chuchu tayi daga bayanta ta ce " Gata yay
a yau saikayi mana raino tunda Allah ya kawoka"amsarta yayi yana murmushi ya ce "Oyoyo my Ammy" yana amsarta ta tashi daga bacci Da Hannu ya dinga mata wasa yana murmushi fita Chuchu tayi tabar d'akin zahra na ganin haka ta Aje Akhbar kusa da amar da duka
sunyi bacci ta mike zata fita Tana yin hanyar fita Ya fardota da hannu d'aya Tare da matsota gefenshi"wara idanu tayi saikuma ta hade rai Ta ce "Meye haka wai malam " Har mommy's d'insu nazo gani ai Kuma ya zaki fita"ya fad'a yana kissing Little zahra Turo
baki tayi ta ce"Ni Dan Allah ka sakeni bansan wannan Abun sanadin Ammy tazo tagani ko Chuchu su zargemu "murmushin gefen baki yayi ya ce " So what Dan sun gani ai kowa dai yasan da matata nake tare"Wani banzan kallo tayi masa tana shirin kwatar kanta daga
matsar da yayi mata ta ce "Dan Allah ni ka sakeni kajedai Chan wajen Matarka ni ba matarka bace" ta fad'a tana Kokarin kwace kanta A hankali ya Aje little wajen y'an uwanta tare da juyar da zahra ya kwantar ta ita yabi ta kan kirjinta ya hayeta Dan yana
sane da dinkinta Tana shirin kurma ihu ya had'e bakinsu waje Daya ya d'auki lokaci sosai yana kissing d'inta Kamar zai cinyeta lokaci guda yaji ya fara fita daga hayyacinsa baisan lokacin d'aya sanya hannunsa cikin rigarta ba ya fara wasa da ...... kamar
zai cinyeta zahra gabak'i d'aya bata yanda zata kwaci kanta ga ya had'e bakinsu waje Daya Sarautar Allah kawai tasawa ido Dan bata da damar kurma masa ihu gaba d'aya MD ya rikice har baiji kukan da Amar ya fara ba Alamun ya tashi zahra ko Naji ta fara kok
arin ya saketa amma ta kasa chuchu daga palourn da take ta dinga jiyo kukan Amar shataf ta manta da MD.na d'akin da gudu ta Ruga d'akin abunda ta gani ne ya sanyata yin Sauri tayi baya ba shiri tana dafe k'irji tace"na shiga ukku ni maryam me.na ganoma.ido
na"Zaune tayi tana tagumin tunanin yanda zahra ta biyewa Yayan nata murmushi tayi Ita d'aya ta ce "Allah sarki babu yanda banso zahra da yaya na ba ashe Allah ya Riga da ya tsara itace matarsa hadda y'ay'a ita kanta ta tuna abun nan al'ajabi take sai ta tu
na lokacin da take cewa su Asmy.kilama ita d'in rabon yaya ce Ashe dai rabonshi d'ince...saida Little itama ta tsala nata kukan kasancewar na yara biyu ya dawo da MD hankalinshi cikin Sauri ya tashi a kanta Ajiyar zuciya zahra ta sauke tare da sauke numfas
hi Cikin Sauri MD ya d'auki little ta dauki amar jijjigashi ta fara shima MD na jijjigashi ganin bata da shirin feeding dinsa ya sanya MD cewa " ki basa abincinsa bakijin irin kukan da yake"Kauda kai tayi tana turo baki gaba tayi ta ce "Dan Allah Malam ka
fita Haba" murmushi yayi ya ce "Ko kunyata kike Bayan yanzu na gama liliy...batajira abunda zaice ba tayi Sauri ta bar dakin cike da jin kunya da haushin Rashin junyarsa palourn ta koma gefen Chuchu ta zauna tana turo baki Chuchu na kallon yanda ta fito a
murtuke saida tasoyin Dariya ta Had'iye MD ko murmushi yayi tare da jijjigar y'arsa kafin ya d'auki akhbar dake bacci Duka ya sanyasu a kafada ya fito Chuchu ya mik'awa shi ya ce " ku daina barmun yara su kadai a d'aki ko nan da nan ne"Murmushi Chuchu tay
i tace "Daman bama barinsu yaya " satar kallon Zahra yayi da ta wani had'e rai yayi murmushi ya wuce da little kasa...tundaga lokacin nan MD ya samu damar zuwa ya rage zafi da zahra Chuchu ko tuni ta ganesa Dan d'aya shigo d'akin yake cewa ta basu waje gan
in haka ya sanya data gansa take ficewama ta basu waje Zahra ko Dan dole yake mata Dan ba irin yanda batayi dashi akan ya daina zuwa Wajenta ita bataso idan yaranshine Ya dinga kiran Chuchu tana Kai masa su A haka dai har zahra ta kusa yin arba'in Yau ma M
D yazo Chuchu ta fice tana palour ita da Amar da Alkhbar da suke kan gadonsu na kwanciya tana yi musu wasa suna mata dariyar koda Ammy ta shigo d'akin rik'e da little dake Tsala kuka Chuchu na ganinta ta ce "Ammy kuka take" Eh kuka take ai tamayi hakuri r
abonta da mamanta tun safe fa "bari na kai mata ita" ta fad'a tana nufar kofar chuhu na ganin haka tayi Sauri ta shige gaban Ammy Dukta rude ta ce "Am my bari na kai mata ita" Harararta Ammy tayi ta ce "Da Allah bani waje bansan shiririta D'akin naku bako
na ne " ta fad'a tana tura kofar kusan daskarewa tayi ganin MD kan zahra sai kissing d'inta yake Saurin rumtse ido tayi kafin Ta daka masa wata irin Tsawa wadda ba shiri MD Ya tashi a kanta Sosai ya rud'e ganin Ammy baiyi tsammaniba zahra ko wace irin kuny
a ce ta lullubeta tasan Ammy bazata fahimceta Ba ason ranta yake mata haka ba Dan ba yanda zatayi"Cikin Tsawa Ammy ta ce "Wuce ka bar dakin nan munafiki" sim sim MD yabar dakin cike da jin kunya Zahra ko kunya ta isheta saita fashe da kuka "Cikin fad'a Amm
y ta ce " Watau ni ina Chan ina kwata miki hakkinki ke.kina nan kinbiye masa Ina tibka kina warwarewa kin mayarmun da aiki baya zahra me.yasa kika saki jiki dashi haka bakison yasan darajarki da martabarki yagane matsayi da muhimmancinki zahra "Cikin kuka
zahra ta ce " Dan Allah Ammy kiyi hakuri nima banason yana zuwa kuma ki tambayi Chuchu kiji "tab'a hannu Ammy tayi ta ce " kenanma wannan bashine karo na farko ba kafin ta dallawa Chuchu harara ta ce "Ke kuma Munafuka watau duk hudubar da nayi maki akan k
arki sake ki barsa yana zuwa Wajenta bakiji ba to ai shikenan gaba d'aya yau zata koma part Dina sai Inga in d'akin nau zai dinga binta " Dariya Chuchu tayi ta ce "Ammy ni karkiga Laifina Miji da matarsa kuma saina hanasa shigowa" Dundu a baya Ammy takai m
ata ta ce "ja'ira" Dariya Chuchu tayi tana kaucewa ..tundaga ranar Ammy ta mayar da zahra part d'inta ta kasa ta tsare sosai akan MD ko Yaransa Saidai taba Chuchu takai masa sosai MD ya damu da hakan hankalinshi ya k'ara tashi Dan koba komai yana da buk'a
tar ganin matarshi sosai Ammy ta burkuta masa lissafi gabak'i d'aya ...yana kwance a makeken Royal bed dinsa kamar koyaushe indai ya kwanta shi d'aya to ba tunanin da yake idan ba nata ba yaji wayarsa tayi ringing kamar bazai daga ba saikuma ya d'auka gani
n Baba na gombe ne Cikin girmamawa MD ya gaishesa ya amsa masa ya ce "jikana ashe haihuwa akayi maka baka fadamunba Abun farinciki ya samu ashe har anyi wata guda bani da labari sai dazu Jabir Daya kirani muka gaisa yake fad'amun gsky banji dadi da baka fa
damunba kasan ai nazo naga y'ay'an nawa amma dukda haka insha Allah na shirya gobe gani nan zuwa kadunar zanzo nayi maka barka naga yaran kaga harmun gaisa da Hajiya sannan nayi mata Godiya"Cikin girmamawa MD ya ce " ba haka bane Baba lokacin wani uzurine
ya mantar dani fad'a maka ai Baba dama ka barsa karka wahalar da jikinka idan sukayi kwari a kawoma maka su kaga jikin naka bai gama warwarewa ba"murmushi yayi ya ce "a a jikana jiki kuma ai ya warware gobe insha Allah Zanzo naga y'ay'an tunda tafadamun ha
ihuwar Naji ina son ganin Yaran " cike da murmushi MD.ya ce "To shikenan Baba gobe da safe driver zaizo ya tafi dakai saika biyoshi zai kawoka har gida " haka ko akayi washegari tunda safe driver yaje ya taho da Baba na gombe da Yakejin gabanshi na fad'uwa
tunda suka taho suna isowa garin Kaduna Baba ya dinga bin garin da Kallo yana murmushi Har suka isa tafkeken gidan su MD Daman tun jiyan MD.ya sanar da Ammy da zuwan Baba anshirya masa komai na tarba a Babban palourn bak'i aka saukesa Bayan an cika masa g
abansa da abubuwan makuleshe sosai MD ya nuna jin dadinsa na zuwan Baba Bayan Ammy ta shigo tana rik'e da Amar Hannunta da fara'a tayi welcoming din Baba cikin girmamawa tamkar mahaifinta haka ta dinga girmamasa Bayan sun gaisa Baba ya k'ara yiwa Ammy Godi
ya akan irin taimakon da MD yayi masa murmushi Ammy tayi ta ce "Bakomai Baba Ai anzama daya kaid'in ai tamkar uba kake a gareni shiko jika ne a gareka" fara'a cike da fuskar Baba ya ce "na jima banga mutanen kirki mutane na kwarai ba irinku ba Allah dai ya
sa a gama da duniya lafiya ya kareku daga sharrin makiya ya raya zuri'a Ameen Ammy ta fad'a tana mik'awa Baba Amar ta ce " Ga d'iyan naka Baba Biyun yanzu za a kawo maka ana shiryasu"Murmushi Baba yayi yana amsar yaron Ya ce "kai kai masha Allah Tubarakall
a Allah ubangiji ya raya ya karesu daga sharrin makiya " shidai MD yana mamakin Baba tsoho da duk addu'ar da zaiyi ko waya suke saiya ambaci makiya da mahassada "Kallon yaron kawai Baba yake yanajin k'aunar yaron haka kawai yakeganin yaron tamkar ya rik'e
jininsa Chuchu ce tare da zahra suka shigo tana sanye cikin zullubebiyar hijab har kasa ita na rik'e da Akhbar Chuchu kuma little gefen Ammy Zahra ta zauna Hakanan yau ta tashi a sanyaye kallon ta kawai MD yake tunda ta shigo sosai yaga ta k'ara yi masa ky
au da kwarjini baisan lokacin d'aya saki kasaitaccen murmushi ba tare da sauke ajiyar zuciya Dagowar da Baba zaiyi daga Kallon Amar idonsa ya sauka akan zahra dake mik'awa Ammy akhbar Ammy ta ce " To Baba ga sauran an kawo maka kaga maman yaran"ta fad'a ta
na nuna masa Zahra"A matuk'ar firgice Baba ya Mik
e Hankali tashe yake kallon zahra yana rik'e da Amar ya fara nunata da yatsa kasa magana yayi sai nuna ta da yatsa da yadingayi muryarsa gaba d'aya ta sartsa ya kasa furta abunda yakeson fad'a duk Kallon mam
aki suke binshi dashi har zahra da ita yauma ta fara ganinsa Rumtse idonsa yayi da karfi kafin ya bud'e yana nunata da yatsa a rarrabe ya ce "Ma my y'a ta Zahra'u da man kina raye ba ki mutu ba Zahra'u kece nake gani ko ko mafarki ne nake........
β
π½
*Do
min magana da marubuciyar kai tsaye 07026166536*
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE.
π―
ββ
οΈ
πππ
*
1, *MU GANI A ΖASA...*
π₯
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ΖWAI..*
π₯
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*
π₯
_Mom Islam_
4,
*GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*
π
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*
π©
ββ€
οΈ
β
π¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda hu
Ι
u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda
Ι
aya N300
*DOMIN TURA KUΖIN KAI TSAYE*
π
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
Sta
nbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya
π
0810 433 5144
Masu tura katin MTN
π
0814 179 9224
Ζ³
an Ζasar Niger zasu tura nasu anan.
π
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda hu
Ι
u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda
Ι
aya 300f
*TE
AM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.*
π₯π₯π₯ππ©
ββ€
οΈ
β
π¨
_*Miss Hajo ce*_
π€πΏ
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy:
π
Ώ
οΈ
...........*83 & 84*
Gaba d'aya MD yana rikice ya rasa wace irin Godiya zaiyiwa Allah s w a da yayi mashi wannan
gagarumar kyautar yara Ukku lokaci guda yana Rungume da babyn yayi sujudu shukur sosai yake kwararo yabo da gdy ga Allah s w a Kafin ya bud'e fuskarsa d'auke da murmushi kamar gonar Auduga ya kalli Ammy ta ce "Ammy wai wannan din Duka yara na ne da gaske"
murmushi kawai Ammy ke masa Dan farinciki harya mantar da ita wani b'acin rai Ta ce "yaranka ne babana " Daga hannu ya sakeyi ya ce "Allah Alhmdllh Alhmdllh bansan da wasu kalamai zanyi amfani ba wajen gode Maka " murmushi kawai suke Chuchu ma uwar kuka ya
nzu andawo murmushi cikin d'oki ta ce "Yaya wlh Duka kamarsu d'aya kuma dakai sukayo kama " daidai lokacin da na hannun Ammy ya fara kuka jijjigashi Ammy tayi ta ce "Yi Sauri Babana Kaje gida D'akin nan na kusa da na Chuchu zakaga kayan jarirai kodan ku ta
fi da chuchun Aje a d'auko duk abunda ya kamata sannan Ka taho da Dabino mai laushi tare da zamzam ka basu " to to Ammy Amma ya jikin nata ita mu bari a fito da ita"Jikinta Alhmdllh Dr ya ce "anwuce d'akin Hutu da ita bazamu samu ganinta yanzu ba allurar b
ata sake ta ba kuje ku kawo kayan yaran" Mik'a mata Namijin Chuchu