Showing 75001 words to 78000 words out of 161911 words
irin kuka ba Ta Ruga d'akinta kan katifarta tayi rubda ciki tana Kara fashewa da kuka wannan wace irin jarabace ta Mama Rabi mahaifiyarta da take ma kabari bata barta ba du
k irin abunda zata mata baya mata ciwo kamar yanda take sanyo mahaifiyarta ji take yanzu kuma bazata iya jurar zagin da Mama Rabi ke yiwa mahaifiyarta ba dake k'asa kwance sosai take kuka kamar ranta zai fita tana Jin rad'ad'in zafin maraicin da ta tashi d
ashi na Rashin Mahaifiya ta jima tana kuka kafin bacci ya d'auketa Mama Rabi ko tsaki taja bak'inciki duk ya isheta ga na yaranta gardama_gardama sun giga a gida sunzama sanatoci Ba Aure duk Wanda yazo da anyi tare ya tafi gashi ko takardar sec basu da ita
amma yarinyar da taso ta tagayyara ita ce Take neman shige mata gaba bayan ta sauke qur'ani yanzu kuma Hartana shirin gama jami,'a sannan ga Aurenta a sanye "girgiza kafa kawai take ta rasa yanda zatayi kafin ta mik'e ta sanya hijab d'inta tana huci ta ce
" wlh bazaiyuba ashe ma na zama banza dole ne a fasa auran nan kuma dole.ne tayi abun kunyar da mashinshini ma nan gaba bazata samu ba dole ne tayi abun kunyar da duniya zata gani ta tsine mata mahaifin nata ma da take tutiyar yana kaunarta saikin zama ab
un kyama a garesa dani take zancen karamar kwaruwa "ta fad'a tare da fita daga gidan kamar zata tashi sama...Zarah cikin bacci taji dawowar Baba Firgit ta mik'e tare da fitowa tsakar gida cikin farinciki Baba ya tarbi Zarah ya na cewa " Oyoyo Zarah ta San
nu da zuwa andawo lafiya ya gajiya"Alhmdllh Baba na nayi kewarka sosai "murmushi yayi na so da k'aunar y'ar tashi ya ce " Nima nayi kewarki y'ar Amanar Baba yanzu dai bari na zauna na sha labarin makaranta "Dariya tayi ta ce " Aiko Baba zaka shashi"Bayan y
a Aje ledar hannunshi a kujera ya zauna itakuma ta zauna tabarma nan suka shiga labari shida y'ar tashi sosai Zarah ta mance da bakincikin da Mama Rabi ta kumsa mata Tabbas da babu Baba da batasan halin da zata shiga ba Amma ko tana cikin bak'inciki idan t
a tuna da mahaifinta mai kaunarta sai taji Kashi sittin na damuwarta ya ragu Cikin hirar ne yake tambayarta ya ce "Ina maman taku Naji banji taba tunda na shigo" bansaniba Baba kila ta fita Baba ina khairat bangantaba "Khairat tana makarantar kwana Ajiwa n
a Turata Dan nafison ta samu ingantaccen Ilimi a Chan boarding akan a nan dan kartayi shiririta " sosai Zarah taji dad'in tura khairat boarding school da Baba yayi Mama Rabi ita ce bata dawo ba sai Bayan isha i koda Malam ya tambayeta ina taje bata fad'a m
asa ba cewa tayi "makociyarmu ce ta tsohon gidansu Habiba ce ta rasu natafi Sutura ni kuma kaga Ba waya gareniba bare na kiraka ba " Batare da Baba ya kawo komai ba ya ce "Subhanallahi Allah ya jikanta ina su habibar ne naga suma basanan " Tana shiga daki
ta ce "Eh basu dawo ba " girgiza kai yayi Dan shi kanshi yawon na su habiba na damunshi Wanda har mutane na cewa Dan ba Y'ayanshi bane yasa yake barinsu sakaka nanko Dan basusan anfi k'arfin shi bane indai ba zaunawa zaiyi gida yayi gadin su ba a gida ba
ya mancewa ranar da ya dinga musu fad'a akan bleaching karshe Rashin kunya Habiba taso tamai duk girmanshi bata gani ba hakan shiyasa ya tsame yaranshi a hankali daga cikinsu kar tarbiyarsu ta gurbata ya mayar da khairat boarding ita kuma Safiya ya barta a
Batsari washe gari Zarah tayi aikin gidan kamar ko yaushe idan ta dawo wajen 11 ta gama komai ta koma daki tana Dan dudduba wayarta da bata bari kowa ya Gani ba Asmy ta shigo d'akin Bayan ta zauna bakin katifar Kallonta Zarah tayi ta ce "Yanzu nake tunani
nki a raina" nima wlh Naji shiru baki leko ba shiyasa na shigo "suntaba Hira sosai Cikin hirar ne Asmy ta ce " wai Zarah kina shan maganin nan kuwa"wani.magani"Zarah ta tambayeta "Wanda Dr Halima ta fad'a kenan" Ohhhh eh ina sha me kika gani"Bakomai daman
Dan nayi maki tuni ne karki manta"murmushi Zarah tayi ta ce "Ai kozan manta da komai bazan manta da maganin nan ba kullum saina sha sa koda kuwa ina gida ne saboda tace ba a tsallaken sha sannan Kinga danaje saya na sayo na Wata biyu Wanda har hutunmu ya k
'are ina sha " Ajiyar zuciya Asmy ta sauke ta ce "Alhamdulilla yanzu saura wata nawa wata taran ya cika wai lissaafina ya shige " Turo baki Zarah tayi ta ce "Keda kuka had'a aike zan tambaya" Dariya Asmy tayi ta ce"a a a kedai da kika d'ana Auran kika zama
y'ar hannu ai ke zan tambaya"Harara Zarah ta galla mata ta ce "zanyi maganinki " Dariya Asmy tayi wayar Zarah ce tayi ringing tana ganin Chuchu ce mai. Kiran tayi saurin d'auka daga bangaren Chuchu cikin iyayinta ta ce "I really miss uh momcy shine daga j
iya zuwa yau harkin manta dani nikam kina raina Kinga ina tashi daga bacci kena fara kira" da murmushi a fuskar Zarah ta ce "Nima kina raina daughter daman yanzu nake niyyar Kiranki kunkoma lafiya ya Ammy na fatan tana lafiya" Ammynki lafiyarta qalau tana
gaisheki in banda bama kusa ai da na kai mata Dan jiyama har dare.muna ta hirarki"Sun tab'a Hira sosai da Chuchu kafin Asmy ta amshi wayar itama suka gaisa da Chuchu Bayan sun katse wayar Asmy ta na juya wayar Zarah ta ce "Wlh wayar nan tsada gareta Zarah
karki yarda wani gidan nan ya gani idan suka gani zasu iya sace miki wlh ko kuma su miki munafurci wajen Baba ki boyeta sosai" hakane Asmy kinsan yanda za ayi sim Dina zan cire kawai na baki wayar ki boyomun ita gidanku "To ke ki rik'e wacce " akwai kudi a
hannuna zan saya keypad Dan nima ina tsoron rik'e wayar nan a gidan nan "Hakane kuma wannanma shawarace Asmy tafada kafin ta ce " Allah dai ya sakawa mutumin nan wlh ga Alamun yana da kirki tunda har ya iya baki waya mai tsada haka "uhm kawai Zarah ta ce
Asmy tab'a 3k ta ce idan ta samu Mai shiga kasuwa ya sayo mata key pad sannan ta bata tata ta tafi da ita ta ce idan tanason amfani da ita taje gidansu tayi haka ko akayi da magriba Asmy ta Aiko almajirinsu ya kawowa Zarah wayar Inda ta d'ora sim dinta a c
iki kamar jira ake ta d'ora saiga kira ya shigo saida ta kusa katsewa kafin ta d'auka cikin k'asa da murya ta ce " ina yini ya Hafiz "Lafiya qalau my bride kin jini shiru kwana biyu wlh exams ce ta boyeni kinsan nan da wata Ukku na gama sch d'innan" bata S
an ya akayi ba Zarah taji gabanta ya fad'i cikin k'arfin hali ta ce "Amma karatun naku yayi saurifa yaya hafiz" Oh hakama zakice ai nazata cewa ma zakiyi ranakun basa gudu Naji bama kiyi d'okin da na fad'a maki na kusa dawowa ba ko my Zarah"ba haka bane ya
Hafiz Ina farinciki mana ai nafi kowa farincikin son ganinka "sun tab'a Hira sosai kafin Su katse abokinta Yusuf ta kira Inda Shima.suka sha Hira kafin ta katse koda ta kwanta batasan ya akayi ba kawai taji ya Musty ya fad'o mata a rai a hankali ta ce "
Ko yana ina "tsawon 3wks kenan rabonta dashi lokaci guda ta saki murmushin da batasan dalilin yinshi ba lumshe ido tayi kafin ta bud'e irin rayuwar da sukayi a gidan ta shiga dawo mata kafin bacci barawo yayi awon gaba da ita batare da ta shirya ba...
<KD
>
" wai honey laifin me nayi maka ne yanzu duk ka daina kulani kuma yaushe rabon ma da ka nemu hakkinka waje na "ta fad'a kamar zatayi kuka " kwantota yayi jikinshi a hankali Dan yasanta da Sanya damuwa a rai ya ce "Nothing My Merah me kika gani" tana shi
gewa jikinshi ta ce "Ai naga yanzu baka kula dani sosai Kamar da sannan da ko na hanaka fushinka baya zuwa ko ina amma yanzu kafi wata nawa baka kusanceni ba Bayan da ko sati biyu baka jure hakan muddin muna tare" murmushin da ka gani zaka ma'anarshi yayi
mata ya ce "Merah kenan na barki ki huta kawai" Kamar zatayi kuka ta ce " nasan har yanzu fushi kake dani Dan Allah honey kayi hakuri nima saidaga baya nayi regret din abunda nayi nasan ban kyauta ba please forgive me my love"ya wuce wannan na fad'a maki b
akomai fa kinsan bansan ayita magana d'aya is okay please "Okay Thnks hakkina fa" a ranshi ya ce "Yau rigima kikeji Amera saina hakura da abu ki takalo Alhalin ba iya jurewa zakiyi ba " a fili kuwa cewa yayi "a gajiye nake bacci nakesonyi" Kuka ta fashe da
shi na kissa ta ce "Allah ni ban yarda ba Ai nima ina da hakki a kanka Indai bakayi ba bazai tabbatarmun da ka huce ba " Dafe kanshi yayi da hannu kafin ya d'ago ya ce "Idan kikamun abunda bai kamata?ka dau mataki wlh na yarda" tayi saurin fad'a Daren rana
r Amera ta yabawa aya zakinta Dan duk kwanakin da ya kwashe da kewar abun akanta ya juye dukda bai samu yanda yake so ba kamar yanda yake samu a wajen Zarah amma wannan Karin ba laifi Amera ta daure tayi jarumta ba raki ba komai har saida ya gaji Dan kansh
i ya kyaleta shi kanshi yasan yau kam tayi juriya Bayan ya fito daga toilet sanye da towel kalllonta yayi da take maida numfashi ya ce "Sorry dear je kiyi wankan ko nayi miki" Girgiza kai tayi ta ce "zanyi da kaina honey Dan tasan halinshi sarai daga wanka
nma sai yace ayi second round sai maida numfashi Amera take a haka harta shiga toilet daman tasan za a Rina badan komai ba ma ta nemu hakan ba saidan ta tabbatar da ya huce Dan ba abunda ta tsana sama da fushin mijin nata abar kaunarta MD ko bayan fitarta
lotion ya hau shafawa yana shafawa yayi murmushi ya ce " ko ya akayi ita Yarinyar take da jarumta dukda kasancewar ta yarinya k'arama takan iya daukar lalurata amma Amera da ta tafi shekara 30 har yanzu ta kasa daukata "Yana wannan tunanin har Amera ta fit
o ta bayanshi ta rungomshi ta ce " tunanin me kake honey "Murmushi ya sakar mata tare da lakutar kumatunta ya ce " tunaninki nake "Cikin farinciki Amera ta bashi peck a kumatu ta ce " Kamar ni a duk Inda nake da halin da nake tunaninka baya tab'a barin kwa
lwata mijin da yafi na kowa"...
<Zarah>
Zarah kam wannan hutun bataji dad'in shiba Dan kwata_kwata hankalinta baya waje guda ga aibu da bakaken maganganun da Mama Rabi take binta dashi kullum Saidai ta yini a d'aki Dan gidan su Asmy ma ba barinta take zu
wa ba haka dai ta hakura take cigaba da yiwa Mama Rabi biyayya dukda wata zuciyar takan zugata akan tayi mata Rashin kunya musamman idan tana hada zaginta da mahaifiyarta sai wata zuciyarta ta ce "Kiyi hakuri kici gaba da yi mata biyayya wata rana sai laba
ri da ma tayi miki Wanda yafi haka kin jure bare yanzu da bazaku maimaita shekarun da kukayi a baya ba" A daddafe dai har suka ci hutun wata guda Zarah har k'agara tayi su koma sch danma dadinta d'aya Baba cikin satin ne taje Batsari dangin mahaifinta tayi
musu sati sosai sukaji dad'in zuwanta Dan daman duk a gidan suna k'aunar Zarah saboda nutsuwarta ranar da ta dawo gida ya rage saura 3weeks su koma sch sai doki take Inda Asmy ta ciro 100k a cikin kudin sadakin Zarah Wanda tare sukayi shawarar taje ta din
ga Musu sayayyar provision da kayan sawa koda mamansu Asmy ta tambayesu kudin meye cewa tayi kudin schooler ne da aka basu Da daddare misalin Goma na Dare kwance take ta lulluba da blancket kasancewar sanyin da ake sosai ta kudunduna a bargo tana jin sanyi
na ratsa kowani sassa na jikinta batasan ya akayi ba ya Musty yake fado mata a rai lumshe ido tayi kafin ta bud'e a hankali taji feeling na k'ok'arin taso mata rumtse ido tayi da karfi kafin ta bud'e ta ce Ya Allah "Kara lumshe ido tayi kamar mai bacci ka
fin ta saki murmushi a hankali kamar murya mai rad'a ta ce " Ka iya sarrafa Mace Allah sa ya hafiz shima ya kasance haka"sai kuma ta rufe baki ta ce "Subhanallahi me nake shirin Cewa" a haka dai tana sak'e sake har bacci barawo ya kwashesa.
<Kd>
Cikin kw
anakin nan ya rasa me yasanya yake yawan tunanin yarinyar musamman lokacin da yazo kwanciya bacci yauma kwance yake wajen 11 bacci yakeso yayi amma ya kasa Tunanin irin mood din da suke shiga lokacin da suke tare ya dingayi lumshe ido yayi kamar mai bacci
a hankali ya furta "Sugar babe You are so sweet like Zuma koma abunda ya fita "sai kuma ya k'ara sakin murmushi yana tuno irin dramar da suke sha a gida a hankali ya ce " Yarinyartarta na burgeni"Saikuma Chan yaja tsaki ya ce "me yake damu na ne na zauna i
na tunanin y'ar Ciki na mtwssss" (Nikam nace kajika MD kasan da y'ar cikin naka ce har kake eyane da ita
π
)Kallon amera yayi dake sharar bacci a gefenshi peck ya bata a kumatu ya ce "I love you my one nd only wife " ya fad'a kamar rada kafin ya janyota ji
kinshi a hankali Dan karta tashi............
β
πΏ
07026166536
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE.
π―
β
ππ
*
1, *MU GANI A ΖASA...*
π₯
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ΖWAI..*
π₯
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*
π₯
_Mom Isl
am_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*
π
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*
π©
ββ€
οΈ
β
π¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda hu
Ι
u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda
Ι
aya N300
*DOMIN TURA KUΖIN KAI TSAYE*
π
0037219728
Fatima Rabiu S
unusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya
π
0810 433 5144
Masu tura katin MTN
π
0814 179 9224
Ζ³
an Ζasar Niger zasu tura nasu anan.
π
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda hu
Ι
u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda
Ι
aya 3
00f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.*
π₯π₯π₯ππ©
ββ€
οΈ
β
π¨
_*Miss hajo ce*
π€πΏ
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy:
π
Ώ
οΈ
...........*61 & 62*
"Motar waye naga an sauke ki," A matuk'ar firgice ta d'ago ta Kallesa sai kuma.ta kalli motar
da har lokacin yaki tafiya sosai Zarah ta shiga rud'u "nace motar waye kika fito.daga ina kike tun d'azu nazo school d'innan ina jiranki ina kikaje?Zarah rudewar da tayi batasan sanda taji hawaye na zubo mata ba hangosu da Asmy tayi ya sanya gabanta fad'uw
a tasan Hafiz yazo tun d'azu yake jiran Zarah dalilin karyar da zatayi masa ma ta rasa hakan ya sanyata kin fitowa Dan tunda ta fito ta ganshi tamaza ta koma yanzunma fitowa tayi Dan ta kirkira k'aryar da zata masa saita iske abunda ya k'ara tayar mata da
hankali tundaga saukar Zarah a motar MD har zuwa yanzu da Hafiz ke daga mata murya akan idonta komai ya faru dak'yal tayi jarumta tare da karasawa Inda suke ta ce " Ya Hafiz Kaine kuwa da gaske ko gizau ne kake mun?Dukda Hafiz hankalinshi tashe yake bai h
ana yiwa Asmy murmushin k'arfin hali ba ya ce "Nayi 30 minutes a nan nayi ta Kiran layin ta kashe shiyasa na tsaya najirayi b'ullowarta ashe mugun Abu zangani dubi motar da aka sauke Zarah a ciki Asmy na tambayeta waye shine Kinga ta durkushe ta sanyamun k
uka"Kallon motar Asmy tayi saikuma ta kalli Hafiz ta ce " wayyo ya Hafiz Motar malamin muce kasan itace amirar makaranta to shine dazu da safe aka gayyacesu 'a wata makaranta da za ayi safka shiyasa ya tafi da ita saboda shine shugaban mss din na makaranta
kaga kuma sundawo inaga to sabani ma kukayi Dan itama bata wuce 30 minutes ba da fita"y'ar Ajiyar zuciya Hafiz ya sauke ya ce "Dukda haka bai kamata ta shiga ba motarsa ba sanadin yace yana sonta ne ko yayi sha'awar wani Abu daga gareta Gaskiya bazan lamu
nta da haka ba " Tsohone fa yaya Hafiz Ya haifeta sannanma matanshi hud'u kuma malami ne ustaz kuma ba ita kadai suka tafi ba yanzu haka da diyarsa a cikin motar "Ajiyar zuciya Hafiz ya sauke ya ce " Wlh har Naji sanyi karkiji yanda hankali na ya tashi Ina
son Zarah sosai Asmy kinsan da haka Ina tsananin kishinta da zanso ko kuda bazan bari ya tab'a ta ba sannan Ko k'aramun yaro bazai kallemun ita ba please Ki dinga lurarmun da ita na damk'a miki amarta a hannunki "murmushi asmy ta saki. Ta ce Uhm su ya Haf
iz manyan kishi karka damu ai aski yazo gaban goshi insha Allah nan da wata biyu munbar sch d'innan kaga kuwa kana gab da mallakar kayanka " kasaitaccen murmushi Hafiz ya saki ya ce "Gaskiya kinci kyauta fa " Y'ar Dariya Asmy tayi nan ta gaishe shi kafin t
a wuce Lectures durkusawa Hafiz yayi daidai saitin kunnanta ya ce "Sorry my bride banzata haka abun yake ba kiyi