Showing 18001 words to 21000 words out of 161911 words
kimtsa komai kafin Zarah ta mik'awa Asmy wayar da ya Hafiz ya saya musu zo kuga murna wajen Asmy hada tsalle ta Rungume Zarah.
" itama Zarah cikin farincikin take bud'e wayar suka ga iPhone 6+ ce
Duka iri daya dubawa sukayi kowacce Duka an sanya sim ganin ba chaji gashi ba wuta ya sanyasu ajewa sai Chan wajen 8 aka kawo wuta nan suka sanya wawowin chaji salla Zarah tayi tare tare da hayewa kan bed tace.
"nikam bacci zanyi wlh nagaji" Asmy ce ta
ce "Chab aini nan inkinga na kwanta to wayar nan ta cika Na duddura abubuwa a ciki har what's app saina bud'e komin dare.
" Dariya Zarah tayi ta ce "aifa abun nema ya samu nikam bacci ma zanyi waya bata dameniba sosai Idan kin d'auko abubuwan nima ki
daukoman amma what's app kadai zaki budemun sannan kiyimun down load din Qur'an na ji da na karantawa"
" To" Asmy ta fad'a ta ce "Mu sarakan zumudi Allah sama akwai data a sim din " Juyawa Zarah tayi tare da kwanciya ta ce .
"Allahsa ma babu muga t
a tsiya kiyi ,zaman hofi"
"Insha Allahu ma akwai muguwa Asmy ta fad'a tana Mikewa itama tare da Fara Sallar bacci ne ya kwashe Zarah cike da gajiya.
Ranar Monday suka fara Lectures Sosai Dukansu suka maida hankalinsu ga karatunsu Zarah suna waya da
Hafiz Sosai Kuma suna chat dukda ba Sosai take hawaba saboda ba wasu mutanen chat gareta ba.
danma Asmy tayiwa wata kawarsu da sukayi sec magana ta bada number su aka sanyasu grp din makaranta anan ne ma wasu ke binsu PC har suke chat amma dukda haka
Zarah saita yini bata hau online ba.
Karatu suke sosai ba kama hannun yaro yanzu hostel din ya fara cika da mutane Dakinsu ma sunsamu Karin wata Mutum guda zaituna.
<Kaduna>
Cikin marairaicewa ta ce "Yaya Dan Allah ka bari na tafi A B U din wlh ya
ya banason karatu a America plx harfa sun bani admissions kuma ma har anfara lectures yaya Dan Allah"
"Chuchu bazan barki kiyi karatu anan k'asar ba fa Ga yanda na tsara tare zamu tafi america a gidana zakiyi karatunki amma ban lamunce na barki ki tafi
Zaria karatu ba Nafison kiyi a gaba na na sanya miki ido saboda wannan rawar kan naki Dan kiyi abunda kikeso shiyasa ai kikak'i cike KASU kika zab'i ki tafi Zaria sannan banason kiyi karatu a kasar nan sanin kanki ne to bazaki ba A B U din ba na gama magan
a"
"kuka Chuchu ta sanya tare da Fara birgima ta sangarta sosai ta ke kuka da diddira kafa Ammy ce ta shigo ta ce .
" Subhanalla Me akayiwa Auta ta ke wannan kukan "MD dake zauna baice uffan ba sai maida hankalinshi ga kallon da yake yayi"
Chuch
u ce cikin sangarta ta ce"Ammy yaya ne ya ce "Wai bazan tafi Zaria karatu ba dole sai dai mu tafi america tare Bayan ni banason nesa dake Ammy plx ki ce ya barni "
"Kallon MD Ammy ta yi ta ce " me yasa bazaka barta ba babana tunda harta samu kuma ta n
una Chan din take so ka barta ta tafi kawai nima banason tayi nesa dani saboda kaga gidan kadaici zaiyimun yawane ba Abbanku Zainab na gidan mijinta kaima ka tafi sai anganka please Babban yaya ka barmun ita "
Jan numfashi Yayi tare Dagowa ya harari C
huchu dake Kuka jikin Ammy ya ce.
"Allah Ammy kin sangarta Yarinyar nan jifa irin tabarar da takeyiwa mutane"
Dariya Ammy tayi ta ce "Ah muka sangarta ta dai duk gidan nan wa ya fi sangarta Maryam sama da kai "
"Ummmm to Taci arzikinki Ammy na
yarda Tayi Chan d'in Allah kiyaye Amma Tana cigaba da irin wannan shigar Saidai taga na cireta Nayi mata Aure "
ya fad'a yana kallon matsatsun Riga da wandon dake jikinta Tsallen murna Chuchu ta buga tare da rugawa ta Rungumeshi ta ce.
"Thnks Babba
n Yaya Uba Allah ya k'ara girma bazan sake ba sannan tayi Dariya ta ce hhh yaya Ai ko kayimun Auren bazan zaunaba y'ar k'arama dani kuna kaini kafin ku dawo ma na rigaku gudowa "
Duk miskilancin MD saida ya d'an dara tare da Kai mata "Dukan wasa a ba
ya ya ce.
" Kin rainani ko chuchun yaya shiyasa kika fad'amun haka"
"Ammey ma tayi Dariya tare da girgiza kai ta ce "Allah shiryaki Auta"
Dariya Chuchu tayi tare da mik'ewa ta Ruga cikin tana tsallan murna nan ta kira Aunty Zey ta mata albishir
yaya Ya amince..
A nan take MD ya kira Wani Abokinshi dayake lecturar makarantar ta Cikin waya yayi mishi bayanin komai take ya ce Ai ba matsala tunda ta samu registration Banki kawai za Aje ayi"
PA d'inshi Ya kira Tare da sanyashi yaje yayiwa Chuchu
registration saida yaga ya gama yi mata komai tukwana Ammy ce ta Kalleshi da damuwa a fuskarta ta ce.
"Baba na wai ya maganar bincike game da kisan mahaifinku naga Har yanzu bakayi wani Abu ba yaci ace angano kowaye yayi mana Wannan d'anyen Aikin"
"numfashi Ya fesar tare da cewa " Insha Allahu Mamy Gaskiya zatayi halinta inaji a jikina nan kusa akwai abun al'ajabin da zaizo bada jimawa ba akwai shirin da nake akan Lamarin "
Goge hawayen da ya zubo mata Ammy tayi tare da cewa"Allah dai ya Toni.Asi
rin ko suwaye sukayi mana wannan d'anyen aikin insha Allahu bazasu gama da duniya lafiya ba Sannan asirinsu saiya tono"
"Ameeeen MD ya fad'a tare da mik'ewa zai shiga Bedroom d'inshi dake gidan " da mamaki ammy ta Kalleshi ta ce "Ina kuma zaka Bayan Mat
arka na gari"......
β
πΏ
*Domin magana da marubuciyar 07026166536*
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE.
π―
ββ
οΈ
πππ
*
1, *MU GANI A ΖASA...*
π₯
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ΖWAI..*
π₯
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*
π₯
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*
π
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*
π©
ββ€
οΈ
β
π¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda hu
Ι
u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda
Ι
aya N300
*DOMIN TURA KUΖIN KAI TSAYE*
π
0037219728
Fatim
a Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya
π
0810 433 5144
Masu tura katin MTN
π
0814 179 9224
Ζ³
an Ζasar Niger zasu tura nasu anan.
π
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda hu
Ι
u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Gud
a
Ι
aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.*
π₯π₯π₯ππ©
ββ€
οΈ
β
π¨
_*Miss Hajo ce*_
π€πΏ
[8/26, 20:35]
β€
οΈ
β€
οΈ
β€
οΈ
:
π
*AUREN WATA TARA*
π¨
ββ€
οΈ
β
π¨
MALLAKAR
*Hajara L Sadeq*
*_TEAM GAWURTATTU BIYAR_*
π
Ώ
οΈ
...
......*15 & 16*
Ta na gidansu Ammy"tsaki Ammy taja tare da cewa "Allah ya kyauta " D'an murmushin gefen baki yayi tare da girgiza kai ya wuce ciki.
<Zaria >
"Kwance take saman bed din Dakinsu ta na chat da Hafiz d'inta ya na bata labarin abun Da
riya labarai masu sanya nishad'i sosai takejin dad'in chat d'in " Asmy ce da ke Dafa musu indomie a k'aramun gas d'insu ta ce "
"Uhm Manya chat yayi dad'i sai Murmushi ake "
"Kede bari wani labari ne ya Hafiz yake bani na ban Dariya" ta na sauke ind
omie d'in Asmy ta ce.
"Ai naga alama kam Sauko muci kafin ta huce "
kashe datar tayi tare da Saukowa nan suka faracin indomie d'in kasancewar dare ne.
"suna cikin ci y'ar d'akin su zaituna ta dawo K'arewa shigarta kallo Zarah tayi taci uban att
achment ta sanya matsatsun kaya girgiza kai tayi tare da Cigaba da abunda take Dan ta lura yarinyar ba tarbiya gareta ba hakan yasa ko maganar kirki bata had'asu inba Sannu ba .
Sannu tayi musu Zarah ta amsa da yawwa " Asmy ce ma dayake suna Dan mutun
ci suka Dan tab'a Hira yayinda Zarah tayi kwanciyar ta dan gobe tun 8 suke da lectures .
Washegari tunda safe ta shirya 7:40 tayi mata a class saboda 8 suke da lectures Bayan lecturer d'insu ya fita Mikewa tayi tare da fitowa jikin wani block ta zauna
tare da fiddo hand out d'inta ta fara Duba abubuwan da akayi musu sosai.
Sallama taji anyi mata batare da ta d'agoba ta amsa "zan iya zama Malama Zarah " Dagowa tayi tare da Kallonshi class mate d'insu ne amma tayi mamakin yanda yasan sunanta "
"Mat
sa masa tayi tare da cewa zaka iya zama mana" Bayan ya zauna Har lokacin karatunta take "cike da burgewa ya ce
" Gaskiya Malama Zarah kin burgeni wlh Tunda kika shigo makarantar nan na lura da kwazo da nutsuwarki Da yawan dalibai ba karatu ke.kawosu
ba makaranta amma ke yanda kike dagewa yasanya nayi sha'awar Ko zakiyi abota dani Dan nima na k'aru saboda course d'inmu d'aya kuma math tana bani wahala sosai "
Murmushi Zarah tayi masa tare da kallonta ta lura yana da nutsuwa daga ganinsa kasan d'an B
abban gidane ta ce "Badamuwa Allah sa mu karu da juna Saidai bansan sunan malamin nawa ba "
Cikin barkwanci ya ce "Ah dalibinki dai ai kece malamar sunana Yusuf muna zaune a garin Abuja tare da iyaye na karatu ya kawoni Zaria bansan kowaba"
"Ah kace
Babana ne Saidai na kiraka da Baba " Dariya Yusuf yayi ya ce "Wow kice da y'ata nake tare Gaskiya nayi sa'ar haihuwar wannan santaleliyar d'iya Kinga dole ayimun biyayya Sannan Abban na zaki dinga Cemun ba Baba ba "
Duk yanda Zarah taso ta fusge saida y
a sanyata Dariya ta ce "Eh Gaskiya ne Abba na Amma naga Abban nawa akwai iyayi da surutu fa "
Dariya yayi tare da bude book dinsa ya ce "Wlh daughter karatun da akayi yau kwata kwata bangane ba idan kin gane ki koyamun please"
βbari na duba naga ko
zan iya ta fad'a ta na amsa tare da Fara gwada masa dalla_dalla kamar ita ce lecturar sosai Yusuf ya gane fiye da yanda Malam ma ya koya a aji shi kanshi ya sake da baiwar kokari irin na Zarah gashi dai tare aka koya musu amma saika rantse malamin ma a Waj
enta ya koya.
Saida ta gama koya masa komai "wow amma daughter nagode Wlh daga yau kinzama malamata ki godewa Allah yayi miki baiwar da ba kowa ya sameta ba Kyau Ilimi tarbiya uwa uba addini "
"Muje dai yanzu class za a shiga wata lectures ba surut
un ba Abba na" ta fad'a tana Mikewa Shima Mikewa yayi yana Dariya tare da Amsar jakar dake hannunta "wara idanu tayi ta ce .
" so kake ace y'a ta sanya uba rik'e jaka ai sai a sanyamu a news "Shima dariyar yayi tare da amsar jakar ya ce " Kinga sai mu
yi suna yanda za ayi ta zancenmu muzama cele".
Har suka isa Class din suna Hirar barkwanci duk miskilancin Zarah har mamaki nayi yanda ta sakarwa Yusuf kodan ance Gamon jini daban yake.
Da suka gama lecture ma tare suka fito Inda sukaje capteria suka
ci abinci kafin Zarah ta wuce hostel Bayan ya amshi numberta.
Shakuwa ce da abokantaka ta shiga tsakanin Zarah da Yusuf yazama closed fried d'inta Asmy har mamaki ta ke yanda Zarah ta sakarwa Yusuf fuska duk sanda bai gane wani Abu ba ita take zaunawa t
a fahimtar dashi sosai yake amfanuwa da Zarah.
Cikin sati guda da Fara lecture a makarantar har amfara sanin Zarah saboda kokarinta Inda tayi wasu kawaye su biyu hibba da Jamila suma yabawa da tarbiyarsu ta sanya Zarah fara abuta dasu amma fa ba wai Cha
n ba saboda Har yanzu miskilancin ta ya na nan na Rashin son magana idan y'an maganar sukazo saikayi mamakin yanda take magana .
A yanzu Hankalinta kwance yake Hartama fara mancewa da su Mama Rabi Saidai tunanin babanta da take.
Suna waya da Hafiz Ya
ce "Dear wai bazakije ku bud'e account ba Yaci ace kun bud'e ko Dan saboda scholarship sannan idan za ayi muku aike fa account yafi sauki akan Sai an Aiko muku"
"A rufda cikin da take a kwance ta ce " To ya Hafiz Insha Allahu gobe Monday sai muje mu bu
d'e ko"
"Yawwa matas Shiyasa nake sonki gobe kuje ku bud'e Ki bud'e a access "
"To ta fad'a tare da cewa gashi ba musan ko ina ba bamu tab'a fita ba "
"Ina abokin naki da kike bani labari Abba ko to shi zai iya sani kice ya rakaki "
"To " ta fa
d'a sun tab'a Hira Kad'an kafin ta kashe wayar a yanzu Hafiz ya Riga ya fara zama wani bangare na jikinta tun bata sonshi yanzu har taji ta fara sonshi saboda soyayya da kulawa da yake nuna mata.
Washegari Bayan fitowarsu daga lecture suka shirya Fita d
omin Suje su bud'e account around 1 suka tafi Yusuf yayi musu rakiya Napep suka hau su Ukku Inda shi Yusuf ya hau gaba.
Nan napep d'insu ta fara tafiya Yusuf ne ya jiyo cikin barkwanci ya ce "Daugher Kinga kuwa Yanda kikayi kyau na jima banga macen da h
ijab ke yiwa kyau kamarki ba ked'in ta musamman ce fa "
"Dariya tayi tare da cewa " baka rabo da barkwanci Abba na Kana uba amma ka maida y'ar jikarka"
"Y'ar Dariya yayi ya ce " Ai Gaskiya Ce dole a fad'a y'artawa ta daban ce Shiyasa idan na tashi Au
rar da ita mutum na daban zan aurawa saboda ked'in Matar manya ce ba yara ba wlh daughter "
"Murmushi tayi tare da girgiza kai ta ce " kadai kalli gabanka karka fad'i kaja mana "
Bayan Asmy ta gama waya Ta ce "Ai Gaskiya ka fad'a ko Abbanmu"Dariya
yayi tare da cewa " Eh mana Bestynmu "nan suka cigaba da hirarsu su Ukku yawaici duk ta barkwanci ce.
Sunzo daidai round din da zasubi ya kaisu Banki Sukaji mai napep d'in ya tsaya " Abun hankalinsu duk yana dumin da suke "Asmy ta ce Lafiya Malam yanaga
ka tsaya"
Mai napep d'in ya ce "Kuyi hakuri Hajiya Inajin wani Babban mutum ne zai wuce a wajen shiyasa chunkoso yayi yawa sai motocinsu sun gama wucewa tukwana a bamu hanya".
Cikin jin Haushi Zarah ta ce " Yanzu haka zamuyi ta tsayuwa a titi saboda
kawai wani zai wuce dan fin arziki za a tsaida mu".
"Kuyi hakuri Hajiya ya muka iya " Daidai lokacin da wulfa_wulfam motocin suka fara gittawa ta wajen "Kallon motocin da tunda uwarta ta haifeta Bata tab'a gani ba Asmy ta gani wara idanu tayi tare da c
ewa " Kan uban Chan waiko shugaban k'asane ya shigo garin?
Yusuf ne dake gaba ya ce "Kan ube Wlh MD ne ya shigo garin nan Chab dole a tsaida mutane Innalillahi inama zan gansa ido da ido MD a Zaria to me ya kawosa"
"Zarah ce ta ja tsaki Ta ce " Shi
waye da za ace sabodashi za a tsaida mutane saboda shi yanzu fa Banki suna gab da tashi ta fad'a ta na duba Agogon hannunta "
"Yusuf ya jiwo ya ce "
"Wai kina nufin bakisan MD ba kina Nigeria Amma baki Kallon Television da labarai ko? "
Tab'e za
rah tayi ta ce "nidai ban wani sansa ba Asmy ma ta ce nima kam "
Yusuf sarkin bada labari juyowa yayi yare da cewa aiko yau zan baku labarinshi saboda ni fans dinsa ne ina karanta tarihinshi sosai".
wani shahararren matashin mai kud'i ne iyayenshi
suna zaune a garin Kaduna Mahaifiyarshi asalinta y'ar India ce a Chan mahaifinshi ya ganta ya auro ta shiyasa da kin gansa zakiga asalin ba indiye kannansa biyu mata sosai yake sonsu da ji dasu na manta sunansu , Compononyn da gayen nan ya mallaka nan Nige
ria da ma k'asashen k'etare da kadarori gidajen mai kudade na ban mamaki ke kanki saikinyi mamaki gashi matashi Dan bazai wuce 38 years ba Amma wlh Inajin gayen nan shi yazo na biyu a kudi a negeria su kansu manyan durkusa masa suke Dan wasu Mahaukatan ku
d'ine ke garesa duk wajen Da kikaje kikaga an rubuta MD to mallakinsa ne wajen Shopping mall ko da park_park babu jahar da baya dasu a wannan k'asar tamu Ga shi ya had'u Iya had'uwa y'an mata da dama karkiga yanda suke rudewa a kansa Kwanaki a labarai da n
agani Wata tana shirin kashe kanta saboda iyayenta zasu aura mata wani Dan uwanta shegiyar yarinyar nan wai MD takeson mutumin da baisan da zaman ta ba Mutum ne mai matuk'ar ji da kansa d'an gayu ne na Bugawa a jarida miskili ne na karshe Dan Ance a waje s
aiya yini baiyiwa mutane magana ba Amma ance yana magana da family dinsa sosai nidai tunda nake bantaba ga dariyar MD ba a hotunan da nake gani nasa Dan bantaba ganinsa ido da ido ba yana da manyan company a Abuja Amma ance mafi yawan harkokinsa a America
ya ke yinsu yanzu haka a Chan yake da zama Saidai Naji ance Allah yayiwa mahaifinshi rasuwa shekaruun baya sosai Wanda ake zargin kashesa akayi to kunji takaitaccen Tarihin MD matashi da kudi Wannan shine kirarinsa".
Tunda ya fara maganar Zarah take J
an tsaki Inda yana gamawa ta kuma Jan wani tsakin tare da cewa