Showing 81001 words to 84000 words out of 161911 words
Hajo ce*_
🤙🏿
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy:
🅿
️
.........*57 & 58*
Kwana biyu da komawar Zar
ah school MD ya rasa ta hanyar da zaije Zaria ga hankalinshi da ya tashi kiran da Hajiya tayi mishi tace ya saurari zuwanta karya zaci ta manta dukda Amera bata fiya damuwa da halin mijinta ke cikiba amma wannan Karin saida ta tambaya ta ce "Honey lafiya w
ai?Kallonta yayi ya ce " Me kika gani"Naga kamar akwai abunda ke damunka "Numfashi yaja ya ce " nothing kawai tafiya ce ta kamannine Germany to bana son na tafi na barki ne shiyasa saboda zanyi kewarki"murmushi Amera tayi cike da jin dadi ta ce "Kai hone
y saikace yau ka fara tafiye tafiye kayi tafiyarka wlh bakomai ni daman America nake son komawa na gaji da zaman Nigeria "da mamaki MD.yake kallonta a tunaninshi zatace Saidai su tafi tare ne ko ta kawo k'abli da ba Adi amma yaga cikin Sauk'i kamar ma.so t
ake ya tafi girgiza kai kawai yayi ya ce " ko irin kewar nan tawa bakyajin zakiyi ko kamar ma.so kike na tafi'"Shigewa tayi jikinshi tace ba haka bane honey Kasan nafi kowa sonka da kaunarka da kuma kishinka kasan babu abunda zai hanani kewarka kawai dai N
aji dad'in tafiyar taka ne saboda zaka bar k'asar nan ta sa ido y'an mata su daina kallemunkai shiyasa"Hmm Chan gemany din ba y'an mata kenan "Hade fuska tayi tamau tare da cewa " Aidai nasan yanda baka kula y'an mata anan ba Chan ma bazaka kuka su ba "zan
cen ki kenan Amera kullum magana d'aya yaci ace tsawon shekara goma kisan waye mijinki kinsan sarai babu macen da ta isa fa rud'e ni ke kad'aice tal daga ke ba k'ari to meye zaki dinga tada jijiyoyin wuya kullum magana d'aya kishiya kinsan da ina yi miki k
ishiya tsawon shekarun da mukayi dake da nayi ko kuma da kin taba samun labarin ina da y'an mata ko budurwa to why zaki dinga damun kanki " sosai Amera taji dad'in kalaman mijin nata da murmushi a fuskarta ta ce "Nasan da haka mijin da babu kamarsa ina son
har kullum ka dinga rik'emun Amanata please MD wlh kasan bana son kishiya ina son kayimun alk'awarin bazaka tab'amun kishiya ba ko da Bayan rai nane please wlh Inajin da kayimun kishiya gwara ace ga ranar mutuwa ta tafiyumun sauki" ta k'arasa fad'a tana f
ashewa da kuka Rungumeta jikinshi MD yayi dukda ba Yau Amera ta saba irin wannan maganganun ba Amma yau d'innan ta karyar masa da zuciya yasan duk maganar dake fitowa bakinta da gaske take yasan ba karamun so amera take yi mishi ba Lallashinta ya shiga yi
sosai Cikin kwantar da murya da kalamai masu dadi harya samu tayi shiru da dare koda yaga tayi bacci tashi yayi zaune ya kasa zaune ya kasa tsaye a ranshi ya ce "why Hajiya zakiyi mana haka me yasa kikeson ki ruguzamun farincikin mata,ina ruwanki da rashin
haihuwa ta tunda ke kina da yaran meye ruwanki da nau,me yasa kike kokarin tarwatsa farincikina da na matata iska ya fezar me zafi zirga zirga ta fara a tsakiyar d'akin Tabbas dole ne ya samu mafita cikin Sauk'i ga yarinyar ma da jaber ya bada shawarar ma
fita da ita ba mafitar saima Kara rikita abubuwa da hakan yayi tsaki yaja a ranshi ya ce Tabbas dole ne yarinyar nan tayi ciki ko tana so ko bata so Dan bazan tab'a jurar ganin Merah cikin wani hali ba kwata kwata kanshi ya kulle Ta ko ina ya hasaso saiyaj
i ba mafita dole dai yarinyar nan da jaber ya makala masa ita zai samu mafita ta hanyar ta Bai samu bacci ba sai Chan cikin dare Bayan ya gama nafilfilu da adduo'i akan Allah kawo masa mafita a cikin rayuwarsa washegari koda ya tashi asuba har lokacin da y
a dawo daga masallaci Amera bacci take a hankali yahau tashinta taki tashi data tashi saita koma cikin y'ar daga murya ya ce " wai bazaki tashi kiyi sallah ba Amera kin sani sarai banason Sallar safen nan da kike "Cikin gigin bacci ta ce " Dan Allah ka ra
bu dani bana yi "Dukda yayi mamakin yaushe ta fara perioud saiyayi tunanin ko cikin dare yazo mata kyaleta yayi yashiga wanka Bayan ya fito ya shirya cikin shigarsa ta kasaitattun kayan da ya saba sai baza k'amshi yake Yana cikin duba wasu document akan ma
kekekiyar kujerar dake d'akin yaga tashinta kallo d'aya yayi mata yaci gaba da abunda yake yana ganin sanda ta fito Bayan tayi wanka yana kallonta saida ta gama shirinta tsaf hada kwalliya sosai yayi mamakin Ganin ta d'auko hijab da darduma ta kabbara Sall
a yasan wannan ba shine karo na farko ba da take haka Amma ya rasa dalilin da yasa yanxu yake ganin dabi'un nata a wani kala tunowa yayi da Zarah yarinya k'arama amma bai tab'a ganin lokacin salla ya wuce ta ba shi har mamaki yake Yanda yarinya k'arama tak
e da wannnan ibadar Dan wani time d'in yanajinta raba dare Take tana k'iyamul laili shi kanshi yasan duk kokarin shi na ibada yarinyar ta shanyesa ta damesa yana cikin wannan tunanin kuma sai ya tuno da kiriar d'ayar yarinyar da muryarta ta kasa barin kwal
warsa lumshe ido yayi Dan shi a rayuwar sa yana son yaga mace mai Ilimi musamman ta had'a biyun na addini da kuma na boko yasandai Amera bangare daya yayi sa a tana da ilimin boko da wayewar da duk taron da yaje da ita na manya da manya ko k'asashen k'etar
e bata basa ruwa tana fiddashi kunya Dan baya da shakkar ko ina yaje da ita Saidai Inda ta samu tangarda bangaren ilimin addini yana cikin wannan tunanin tajita gefenshi ta rungomasa ta ce "Sannu honey good morning" morning too dear how was your night "Fin
e " ta basa amsa "kamar bazai magana ba saikuma ya d'ago ya Kalleta ya ce " Amera me yasa kika raina addini haka ,sau nawa zanyi kokarin sauyaki daga kan wannan muguwar dabiar "tashi Amira tayi tare da Fara gunguni ta ce " wlh honey ka tarki y'ar cewa kwan
annan Wanda da baka dashi abubuwan da baka magana akansu a da yanzu komai nayi saikace banyiba daidai bansan me zanyiba yayi daidai"ta fad'a tana ficewa daga d'akin da Kallo ya bita kafin ya maida idonsa ga aikin da yake yace "Allah shiryeki" (nikam nace A
men )ba ayi awa guda ba yaga shigowarta d'akin tare da akwati ya yafa beil din doguwar rigar aka Kallonshi tayi ta ce "Honey nafa shirya" ba tare da ya kalle ta ba ya ce "Ina zuwa" America "ta basa amsa kai tsaye " Dukda mamakin abunda ta fad'a amma bai nu
na mata ba "Allah ya kiyaye" ya bata amsa"Uhm to haka kawai zakace ba rakiya ba komai"Sai sannan ya d'ago ya Kalleta ya ce "Nida bansan da tafiyar taki yanzu ba Kuma bakiji addua nayi ba me kikeson nace " batare da ta k'ara cewa komai ba taje tayi hug dins
a tare bashi peck a kumatu ta ce "Bye honey sai munyi waya" tana gama fad'ar hakan tabar d'akin tana Sauri "Sai Bayan fitarta da awa Ukku sannan MD ya fita Escord dinsa suka biyo sa daga musu hannu yayi " Motarshi da ba kowa ya sansa da ita ba mai tinted y
a hau Kafinma yayi horn security sun bud'e masa get yayiwa motarsa key sai Zaria koda ya isa gidansa ya nufa dukda. Yaga gidan yana buk'atar shara da mopping Dan ya fara kura tunani ya dingayi yanda zai hadu da yarinyar Dan yana tsananin buk'atarta wani tu
nani ne ya fad'o masa me zai hana yayi irin waccen dabarar da yayi na kiran Malam Umar ya ce a kira masa Zarah Yusuf Dan ya rik'e sunanta radam cikin ikon Allah yasan ta saikuma ya tuna kar Mlm din yayi zargin akwai abunda ke tsakaninsa da yarinyar Dan ya
lura da irin kallon da yake masa tsaki yaja ya ce laifinane da ban Anshi number ta ba wani tunani ne ya fad'o masa kiran driver da ya d'aukar mata Wanda zai dinga kaita sch yayi Bayan ya d'auka ya amsa gaisuwarta a takaice ya ce "Da Allah ka rik'e yarinyar
nan da kake daukowa daga makaranta" daga bangaren driver d'in ya ce "Eh ranka ya dad'e " okay gobe ina son kaje sch din lokacin tashinsu daga lectures kace ni na aikoka ka daukota"To shikenan ranka ya dad'e a Angama"daman Dan Zaria ne kuma baisan MD ba a
fuska amma yasansa a baki washegari Zarah fitowarsu daga lectures kenan sun fito harabar da zasu wuce hostel taji ance "Hajiya " Bata amsa ba saboda batayi tunanin da ita ake ba cigaba da tafiya sukayi Ganin hakan ya sanya driver d'in binsu ya ce "Ranki ya
dad'e ina yini" Yusuf ne ya Kalleta ya ce "da ke fa yake Daugher" Kallonsa tayi saita kalli driver dukda da farko bata Ganesa sosai ba Ta ce "Lafiya " Cikin girmamawa ya ce "Lafiya qlau Hajiya daman Alhaji ne ya turoni ya ce na daukoki nace maki shi ya Ai
ko ni" Numfashi Zarah taja tare da sauke ajiyar zuciya irin andameta ta ce "Ka ce masa nace bazanzo ba" Cikin girmamawa ya ce "Umarnine ya bani Hajiya Dan Allah ki daure kishigo "nima sako na baka ka kai masa ta fad'a tana yin gaba Hango su Chuchu da tayi
Yusuf dai tsaye yayi yana mamakin me hakan ke nufi Kallon driver da yayi tsaye yayi ya ce " lafiya dai ko Malam "Lafiya " ya basa amsa daidai lokacin da wayarsa tayi ringing "dubawa yayi yaga oga ne Sosai hankalinsa ya tashi a sanyaye ga d'aga Daga bangare
n MD ya ce " basu tashi ba ne"a sanyaye driver ya labartawa md yanda sukayi da ita"tsaki daga bangaren MD yaja ya ce "Ka bata wayar" ranka ya dad'e tabar wajen fa"ba ta yanda za ayi a bita da wayar"Kallon Yusuf yayi ya ce "Eh to ga wani nan Wanda na gansu
tare kilan shi zai iya sanin yanda yayi ya kai mata wayar " saida MD yaja numfashi kafin ya ce "zankira nan da 5 minutse ka tabbatar an kai Mata wayar" yana fad'ar haka ya katse kiran kallon Yusuf yayi dake shirin barin Wajen ya ce "dan Allah Abokina ko z
akayimun wani taimako ka mik'awa yarinyar da tabar wajen nan. Wayar" shiru Yusuf yayi Dan maza basa shiga hostel din mata kuma yaga harta shige hostel Hango su Asmy a wajen da yayi ya sanyashi amsa ya ce "badamuwa bari na ba y'an uwanta su kai mata" Yawwa
Abokina na gode "su Asmy na karasowa yusuf ya mik'awa Asmy wayar ya ce " Dan Allah Zarah zaki mik'awa wayar idan kun shiga"ba tare da sun kawo komai a ransu ba ta ce "okay" suna shiga Lokacin Zarah na Danna waya "Gado Chuchu taje ta haye tana maida numfash
i Dan kanta ke ciwo mik'awa Zarah k'aramar nokiar Asmy tayi ta ce " gashi Akace wai a baki"da mamaki Zarah ta ce "Nikuma" bata k'arasa maganar ba saka makon ringing d'in da wayar tayi Kallon number tayi taga An rubuta oga a jiki Kallon Asmy tayi itama ta K
alleta ta ce "Ki d'auka Inajin ko wayace zakiyi" da wa kuma"Zarah ta fad'a tana turo baki"ki amsa kiji ko meye cewar Asmy a sanyaye Zarah tayi picking call din"Jin shiru ya sanyata cewa Hello "Cikin sayayyar muryarta " Daga bangaren MD saida ya lumshe ido
"Jin shiru ya k'ara sanya Zarah cewa " Hello ko ba aji"nan ma shiru Ba ansa dubawa tayi taga har lokacin ba a katse ba cike da jin Haushi ta ce "Zanfa kashe tunda baza ayi magana ba " Sai sannan MD yayi k'arfin halin cewa "Hey" saida gaban Zarah ya bada da
ram jin muryar da ta jima batajita ba saurin fusgewa tayi tare da hade rai tamau ta ce "waye" Mijinki ne"Ya bata amsa kai tsaye"Waro ido Zarah tayi kafin taturo baki kamar yana gabanta ta ce "Ni ai bani da miji budurwa ce" daga bangaren MD murmushi yayi ya
ce "To Mijinki na Wata Tara" Hararar wayar tayi kafin ta maida kunnanta tana turo baki tayi shiru"Chan Bayan few seconds ya ce "na turo a daukeki kince bazakizo ba why?Ta tsinkayi muryarsa "Bana ra'ayi " Ra'ayin me?zuwan?Okay to ni ina ra'ayi "tsaki taja
a ranta ta ce " Dan rainin wayau kawai to bazanzoba "a fili kuwa cewa tayi " saika hakura"bansan hakan ba "Hakurin?Eh" To sai kayi kuka"dukda baison yi Dariya saida ya danyi Wanda hartajiyo daga wayar ya ce "Kina son ganin kuka na?Gyada masa kai tayi kamar
tana gabansa" magana zakiyi"Eh"saboda me '"Dan naga zaiyi maka kyau ko muni zaiyi maka"yar Dariya yayi ya ce "Aiko har abada bazaki ga kukan nawa ba" Uhm idan kuma nagani fa kace me"Kasaitaccen murmushi ya saki ya ce "bama zaki gani ba Ai har abada " Band
a dai cika baki idan kuma na gani fa saikaji kunya ko "Murmushi ya k'ara saki ya ce " Daga ranar da kikaga kuka na zan mallaka maki katafaran gida na dake Abuja Wanda nafiji dashi a Duka gidajena"Dariya da bata shirya ba Zarah ta fashe dashi Dukda Chuchu h
ankalinta bai kansu saida ta d'ago ta Kalleta bare Asmy dake gefenta "Cikin murmushi ta ce " Nikuma nayi maka alk'awarin insha Allahu sai naga kukanka"Okay haka kika ce kenan"uhm"murmushi ya saki ya ce "Ki rubuta ki Aje " Kaima ka rubuta ka aje"ta mayar ma
sa "Naji yanzu dai ki biyo driver please" Wai me zanyi maka idan nazo"har zai mata Tsawa saikuma ya tuna Lallashinta yakeson yayi tazo cikin k'asa da murya ya ce "Ina son ganin ki ne" Uhm haka dai kace"Hakane ma ai "ki biyosa please" Zan duba ta fad'a "Aji
yar zuciya ya sauke ya ce " saikinzo Mamy "Murmushin da bata shirya saki ba ta saki jin ya kirata da sunan da idan ya kira ta ta rasa dalili takejin dad'in sunan Bayan ya katse wayar kallonta Chuchu tayi ta ce " dawa kike waya haka nasan dai ba hafiz bane
"Murmushi Zarah tayi mata ta ce " idan fa shine"nasan ma ba shi bane saboda baki sakin jiki kina Hira dashi harda Dariya haka karfa wani ne yake kokarin kwacewa Hafiz da yayana da ba ama sashi a file ba fada "Dariya Zarah tayi ta ce " Baki da dama Daughte
r bari na shirya zan wuce gidan Aunty "Kallonta Chuchu tayi ta ce " Aunty kuma Kina nufin wannan Karin ma Chan zaki koma nidai wlh banaso "ta fad'a tana turo baki gaba" Dan murmushin dake lotsar da dimple dinta Zarah tayi ta ce "Zan dawo ai daughter Asmy d
ai tagumi tayi ta Lula duniyar tuni tasan wannan wayar da Zarah take yanda ta sakar masa jiki ko Hafiz bata waya dashi haka Dan tagane mai kiran kallo d'aya Zarah tayi mata taga yanda ta dirmiya a duniyar tunani saida ta sake wanka Kafin ta shirya ta sanya
atamfarta mai blue da fari Riga da sicket sannan ta zunbula hijab d'inta blue har kasa batayi make up ba taji wayar ta sake ringing tsaki taja a ranta kafin ta daga tana turo baki ta ce " gani nan fa"tana gama fad'ar hakan ta katse Kallon Chuchu tayi ta c
e "Sai nadawo" Okay to momcy a dawo lfy"Tashi Asmy tayi ta ce "Muje na rakaki" tare suka fita Kallon Zarah Asmy tayi ta ce "Naga yanzu kin saki jiki da mutumin nan please kar haka ya baki damar da zaki fad'a masa garinmu saboda ina gudun matsala wlh gabana
sai fad'uwa yake ga Hafiz da ya kusa dawowa ga bikinki na k'aratowa Zarah banason Asamu matsala banason na zama silar bullowar wata matsalar" ganin yanda tayi sanyi ya sanya Zarah yin murmushi ta ce "Karki damu sis ba wata matsala da zata faru insha Allah
u karki damu ai komai ya kusa zowa karshe" hakane har bakin motar Asmy ta rakata suna isa gidan a bude ta iske kofar palourn tana turo baki ta shiga da Sallama a bakinta cikin miskilanci ya amsa sallamar kasa_kasa k'arasa shiga palourn Zarah tayi cikin san
yi tare da samun guri ta zauna Dagowa yayi ya Kalleta yaga ta wani had'e rai kamar ba itace ta gama Dariya a waya ba kamar ba zai magana ba saikuma ya ce "Ba gaisuwa ko Mamy" Sai sannan ta d'ago ta Kallesa kamar bazatayi magana ba saikuma ta ce "Ina yini"
kasa_kasa "banaso tunda saida na roka " Turo baki gaba tayi tare da kauda kai "Ganin miskilanci takeji ya sanyashi kyaleta take away ya sanya aka yo musu kallo d'aya tayiwa abincin tace " na koshi"saboda me?ya tambayeta fuska ba wasa"banason cin abincin wa
je"Saina ina"Nafison na girka?ta bashi amsa kai tsaye "Okay kiyi hakuri ki daure kici yanzu kafin anjima za a kawo kayan amfani a kitchen din shiru tayi saikuma ta ce " na k'oshi banjin yunwa"Saikinci kinsan banason gardama "shiru tayi saida tayi minti kus
an biyar kafin ta dauki take away din tana turo baki" a zuciyarshi ya ce "na lura yau wani miskilanci takeji Aiko gidan kikazo," Yinin ranar Zarah kin sake masa tayi tun Baidamu ba harya dawo kuma yana tunanin ko wani abun yayi mata Bayan magriba ya aika d
river ya cika kitchen din da duk wani abun girki da za a buk'ata sannan ya cika fridge din kitchen din da kaji da su kayan miya Da sauran abubuwan da bazazu lalace ba a fridge Bayan isha suna zaune a palour Zarah na karanta alqur'ani cikin zuciyarta kallo
nta MD yayi yaga yanda ta maida hankalinta ga wayar har bata San yayi mata magana ba saida yaje ya amsa wayar kafin firrgit ta dawo hankalinta duba abunda