Showing 90001 words to 93000 words out of 137760 words

Chapter 31 - KAZAR KWANCI COMPLETE

23 Oct 2026

321

kallon hanyar waje, duk da ba ihu t

a yi ba amma tana tsoro kada murnar ta janyo haka. Sai ta kori shai

ɗ

an ta yi hamdala ga Allah.

"Kin ji zancen wani iri ko? To ki bar mamaki, dagaske na yi missing dinki, kasa hakuri kuma na yi na kira. Please say something na ji ko zan ji sanyi kin ji?

"

Ta runtse idanu da kuma tafin hannun hagunta lokaci guda don kunya ta ji kamar yana ganinta.

"Uhum. Karatu na yi kuma ban samu chaji ba sai dare. Ka yi haƙuri."

Ta na jin sadda ya sauke ajiyar zuciya.

"Kima da time zuwa bayan Magrib? Akwai

maganganu dauke a harshena, ba guda

ɗ

aya ko biyu ba. An ban damar zuwa?"

Ta zaro idanu tana kallon kanta ta madubi, sai ta yi murmushi mai bayyana haƙora. Kwalla suka cicciko mata, wai Hamma dai da ta ke so da mafarki? Ya Allah, ta ƙara gasƙata cewa add

u'a ce ka

ɗ

ai takobin mumini, idan ka yarda ka yi imani da Allah, to zai maka komai. Yau dai Hamma da ta gama sakawa a rai rabon Fareeda ne, shi ke batun kewa, har ma da zuwa wurinta?

'Ke kuwa daga ganin hadari sai ki fara wanka da kashi? Ai duk gaggawar

mai jego ta jira a ba ta

ɗ

an.'

Wani

ɓ

angare na zuciyarta ta kwa

ɓ

e ta, ta yi ƴar dariya ciki-ciki yadda ta ke da tabbacin ba zai ji ba.

"Shirunki yana razana ni, ina ji kamar yana nufin No. Ki daure ki ce min eh ko a'a. Ni ma zan daure na kar

ɓ

a a du

k yadda ya zo."

Sai ta tuna fa ba ta amsa ba, da sauri ta ce.

"Eh, ba komai Hamma, sai ka zo din."

Ta ji saukar ajiyar zuciya karo na biyu.

"Nagode. Sai anjima. Ki kula."

Daga nan ya katse kiran bai jira cewarta ba, ita kuwa wani tsallen m

urna ta yi tana dauke hawayen da suka riga suka zubo. Ji ta ke kamar ta yi tsuntsuwa ta tashi ta yi yawo a sararin samaniya saboda tsabar murna.

Ranar dai kowa ya gan ta ya shaida tana cike da farin ciki, koda suka shiga asibiti ma ba ta samu damar yin

zancen ga Nudrat ba duk kuwa yadda ta so yi. Ganin ita ma ba ta yi mata zancen ba ya sa ta fahimci ƙila ba ma ta sani ba shiyasa ta bar wa cikinta sai Hamma ya zo din ta ji abin dabya kawo shi.

***

"Na rasa Fareeda, na kuma sani rashi ne da ko na ƙ

i ko na so dole na yarda da hakan. Don Allah kar ki saka a rai cewa sai da na rasa ta ne sannan na zo gareki, ki saka a rai ƙaddararmu ce a hakan. Ina so ki maye min gurbin ta ne. Abin nufi, mu ƙulla alaƙar da za ta kai mu har ga aure."

Ta rasa me za ta c

e, kanta yana ƙasa tana wasa da zoben azurfanta, kirjinta kamar ya yi tsalle ya fito. Ga dai ranar da ta ke yawan mafarkin gani amma kuma kamar an saka allura da zare an

ɗ

inke le

ɓɓ

anta, sun ma kasa motsi balle su ce wani abu. Daƙyar ta samu ta fara kunce z

aren ta hanyar murmusawa.

"Oh Triple ki yi magana mana. Shirunki na tsorata ni. Ko dai na maki tsufa?"

Ta girgiza kai tana ƴar dariya shi ma ya taya ta, batu dai na gaskiya zai yi talatin da biyar haka, ya ma girmi Huzaif. Amma kuma ka na ganinsa ba

ka ce ya kai ba. Yana da cika ido dai. Ga uwa uba kyawu da nutsuwa.

"Allah ya za

ɓ

a mana abin da ya fi alheri."

Ta furta a sanyaye, ya amsa da amin. Nan kuma ya hau ba ta labarin cewa tun farko ya ji tana burge shi, yana sonta amma kuma ya yi shiru

ne bai furta ba kar ya shiga jerin mayaudara tunda ya sani za ta iya jin labarin sanya ranar aurensa.

A wannan rana dai sun fahimci juna sosai, kowannensu ya yi na'am da

ɗ

an uwansa kafin su yi sallama ya tafi.

Koda ta shiga gida ba ta

ɓ

oyewa Inna kom

ai ba, Inna ma fatan alheri ta yi wa lamarin.

Tun daga lokacin sai soyayyar AbdulMajid ta yi wa Sadiya ƙatutu a zuciya, kullum ko bai mata magana a waya ba za ta yi mishi. Ta nemi wani ajinta ta rasa, ta rasa kuma irin son da ta ke masa don za ta rants

e ko Huzaif ba ta yi wa ba. Ita abin har tsoro ya ke ba ta. Sanda Nudrat ta gane sun ha

ɗ

e kansu kuwa ruƙunƙume ta ta yi tana ihu da murna, ita sai ta ba ta dariya ma.

Ko sanda ta je gidan Zahra wacce tsohon ciki ke hana ta fita ta ba ta labarin soyayya

rta da Hamma ita kan ta ta ji dadi. Sadiya tana murmushi ta ce.

"Wai meyasa duk wanda ya ga Hamma sai ya ce mun dace? Sai an ce in sha Allahu shi ne mijina?"

"Saboda kun dace din ne, kun ba da kala tare. Kuma ai juma'ar da za ta yi kyau tun daga lar

aba ake gane ta. Ki duba kirki irin na Nudrat da Nene, sanadinki na san Nudrat amma sau uku tana takowa gidan nan bayan zuwanki da ita, takanas don mu gaisa mu sha hira. Toh wa zai ƙi zuri'a irin tasu da abin hannunsu bai rufe musu idanu ba?"

Sadiya ta

yi murmushi.

"Kin san kuwa har Nenen sai da ta kira ni wai na bar zuwa gidanta ita fa ba kallon suruka take yi min ba. Na daina mata haka ko mu yi fa

ɗ

a, wai ni ƴarta ce."

Zahra ta yi dariya.

"Allah Sarki, kin yi dace sosai wallahi yar uwa. Ke dai

Allah ya tabbatar mana da alkhairinsa."

Sadiya ta amsa da amin tana mai jin wani sanyi a zuciya. Sai ta ji ta tuno da Suraj, ta mishi addu'a a fili, Zahra ta amsa da amin.

***

Bayan Wata Biyu...

Tana kwance a tsakar gidansu saman tabarma, Inna

ba ta nan ta je gidan Baba Habu wacce ake sunan matarsa da ta haihu. Ita ba wani

ɗ

asawa ta ke yi da ita ba ta dai je mata barka ta kai mata abincin da Inna ta girka a ranar da ta haihu. Wanki ta sha yau duk a gajiye ta ke jin ta ga kuma takaicin yanda suka

shafe wata

ɗ

aya zaune a gida dalilin yajin aikin da ake yi ga kewar Hamma wanda kwana biyun nan kawai ya

ɗ

auke mata wuta, kamar yana cikin wata damuwar. Kiran ƙarshe ma da ta masa haƙuri ya ba ta ya ce zai neme ta da kansa.

Ko Nudrat ba ta sanarwa ba

da suka yi waya. Fargabarta kar dai soyayyarsa da Fareeda ce ta dawo sabuwa shi ne dalilin wannan sauyi. Amma kuma idan ta tuna ya ce mata ko waya ba sa yi sai hankalinta ya kwanta. Kamar kuwa ya san tunaninsa take yi, sai ga kiran waya ya shigo mata, ta k

ai hannu ta

ɗ

aga wayar ta duba tana ganin sunansa na yawo saman screen ta miƙe zaune ba shiri ta amsa da sallama. Bayan sun gaisa ya ce.

"Na yi kewarki, ki yi haƙuri da halina kin ji? Tafiya ce ta kama ni, ina Gombe ne. Shekaranjiya kuma ban jin dadin

jikina ne, ni idan ina ciwo ko magana ba na son yi ne. Amma yanzu Alhamdulillah."

Ta sauke ajiyar zuciya, ita wannan ma kiran ya wadatar da ita. Zuciyarta ta sanyaya.

"Babu komai, Allah ya ƙara lafiya. Ya Gomben?"

"Gombe ga ta nan lafiya. Ina tar

e da Maina, bari na ba shi ku gaisa."

Ta

ɗ

an yi jim, ta san Maina a bakinsa, ta kuma san shi tun ma farkon ganinta da Hamma din, sun yi hirarsa da Nudrat a gabanta. Haka nan Nudrat ta ƙara yi mata bayanin waye shi,

ɗ

a ne ga

ɗ

an uwa ga mahaifinsu, wato M

ai Martaban Gombe ne, sun ha

ɗ

u ne ta

ɓ

angaren iyayensu mata, kuma amininsa ne suna girmama lamarin juna, sai dai Nudrat na jin haushin Maina ne saboda ta ce yana da izza da ji da kai. Ga kuma kaunarsa da Hammanta ke yi kusan ma fiye da yadda yake ƙaunarta.

A nata cewar. Ba ta kai ga magana ba, sannan ba ta yi zato ba ta tsinkayi muryarsa a cikin dodon kunnenta.

"Assalamu alaiki."

Sadiya ta ji murya kamar an busa sarewa, ta tsinci nata muryar da ƙara ƙanƙancewa cike da girman da ba ta yi shirin ba sa

ba ta ce.

"Wa'alaikumussalam. Barka da yamma. Fatan ka na lafiya?"

Ta ji shiru na sakanni kamar ba za a ce komai ba sai ta ji ya amsa.

"Barka dai, a gaida su Mama."

Kafin ma ta amsa ta ji muryar Hamma ta wayar yana fadin.

"Ok My Triple, za

n kira ki anjima. Take care."

Ta kasa magana har ya katse kiran, ta harari wayar ta ja tsaki guntu. Ta kula dagaske dai Nudrat ta ke a kan wanda aka kira da Maina. Ai shi abokin saurayinta ne, toh kuma babu wani fara'a a muryarsa haka yake? Ta dauka a n

a gaisawa sosai kamar an san juna ne da abokin wanda za'a aura? Sai kuma ta ta

ɓ

e baki, ƙila sarautar ce ta motsa mishi zai sauke a kanta.

"Yo sarauta ai a garinmu ta ƙare. Har zai nuna mana mulki da ƙasaita?"

Ta yi zancen a fili, sai kuma ta yi wa

kanta dariya na wannan ƙarfin halin nata, miƙewa ta yi ta shiga hidimar

ɗ

ora musu girkin dare zuciyarta fari ƙal, jin muryar Hamma ya fiye mata komai da

ɗ

i.

Da daddare ta whatsapp suka sha hirarsu, zancensa na ƙarshe ce mata ya yi.

"Ki shirya fa, da

zarar na dawo su Baffa za su zo nema min aure. Karatun nan na fa

ɗ

amaki dama sai dai ki ƙarasa shi a gidana."

Ta karanta ya fi a ƙirga, da

ɗ

i ya yi mata, emoji kawai na kunya ta aikamasa ba tare da ta ce uffan ba. Idan har shi za ta aura to fa ta shirya

su yi auren ta je makarantar daga gidansa.

***

Sun tashi da labarin haihuwar Aminiyarta, ta rasa ina za ta tsoma ranta ta ji dadi sadda Maman Zahra ta shigo ta sanar da su. Lokacin ma ta yi shirin tafiya asibitin ne wajenta. Ta samu

ɗ

iyarta mace. Sadi

ya ce ta shirya ta bi ta yayinda Inna ta ce daga baya za ta zo.

Ranar suna yarinyar Zahra ta ci suna Fatima ake kiranta da Batool. Nudrat ta jibgo siyayya kuwa ta kawo, Sadiya tana jin dadin yadda kowa nata Nudrat tana mutuntawa. Wannan ya ƙara musu sha

ƙ

uwa su uku tamkar dama har ita suka taso a unguwa. Husna ma da nata tsohon cikin ta zo, gaba

ɗ

aya duk ta ƙara kumbura.

"Anya wannan kumburin na lafiya ne Husna? Ki na zuwa awo dai ko?"

Matar Yaya Hashim ta furta tana dubanta. Husna ta gya

ɗ

a kai.

"Ina zuwa Anti Rashida, sun ce wai hawan jini ne sun ban magani. Kuma na bar cin gishiri."

Nan kowa ya tausaya mata, Inna na wurin ba ta ce komai ba sai tausayinta da ta ji ita ma. Koda suka tashi tare da ita suka wuce gida don dama tare aka wuce gid

an sunan ta dawo gida sai ta haihu. Ita ma ta fi kaunar hakan, kwanakin nan ta rasa kan Huzaif, ba ta san dalili ba amma kamar ya

ɗ

an sauya, kusan ma magana ba ya so ta cika yi mishi. Idan an ce shi ne ma silar hauhawar jinin nata ba za ta yi musu ba. Farg

abarta kada ace

aikin ne ya soma lalacewa. Tana son yi wa Anti Hajara bayani amma kuma tana jin tsoron kar shirkar ta yi yawa, kar ta wuce gona da iri. Ƙila ma wani abun ne ya

ɓ

ata masa rai ba wai dalilinta ba ne. Hakan ta saka a rai. Ta ga dai ko musu bai

mata na da tace gida za ta je wanka. Tun tana ganin kamar shirye-shiryen bikin Meenat da ake yi ne ya dauke hankalinsa har dai ta gane dagasken haushinta ya ke ji kuma ya rage wani rawar ƙafa a kanta.

***

Zaman Husna a gida ne ya sa ake ganin Hajara

lokaci zuwa lokaci sai dai ba ta ta

ɓ

a katari da AbdulMajid yazo wurin Sadiya ba. Kuma sam ba ta da labarin komai ƴar hirar ba ta zo wa Husna ba.

Ita kuwa

ɓ

angaren Sadiya sai zamanta da Husna karo na biyu ya ƙara musu shaƙuwa, sun koma makaranta a lokac

in. Idan ta dawo haka za ta zauna su yi ta hirar karatunsu da ma yanda wasu lokutan suke fuskantar ƙalubale a ciki musamman idan sun je asibiti. Abin kan burge Husna gaba

ɗ

aya sai ta ji damuwar rashin zuwan Huzaif ko kuma kiransa ya ragu a ranta idan suka

yi irin zaman nan da Sadiya. Ita kuwa Sadiya ta fuskanci ƙanwarta na cikin damuwa ko ba ta fito ta furta ba, Inna ma kwanaki ke cewa ba ta ga gilmawar Huzaif a gidan ko wani a danginsa da sunan an zo ganin Husna ba. Amma ba su yi zancen a gabanta ba gudun

ƙ

ara jefa ta cikin damuwa. Sadiya ta sha ji tana waya tana kuka tana ƙorafi ga Huzaif a kan yanzu ba ya sonta amma kuma ba ta ta

ɓ

a nunawa ta jin ba tunda ba ta son su sani.

Meenat ce ma ta shigo gidan, ita ma kawo cingam da katin biki ne ya kawo ta. Sa

ma sama ta yi wa Husna magana suka gaisa da tambayarta jikinta. Sadiya sai ba ta ji dadi ba, ita ta sakarmata fuska sosai amma kuma ai jini

ɗ

aya ba ƙarya, abin da ya shafi Husna ya shafe ta. Koda ta taka mata zuwa waje bayan sun yi sallama ta ce.

"Don

Allah Meenat ki yi hakuri ki ba Husna ko wuri ka

ɗ

an ne a zuciyarki. Ni komai ya wuce a wurina amma meyasa ke har yanzu ba za ki hakura ki rungume ta matsayin yar uwa ba. Kar ki manta, ko aure bai shiga tsakaninta da Yayanki ba, mu da ku an zama

ɗ

aya."

M

eenat ta yi murmushi mai ciwo. Don Sadiya ba ta san me ke faruwa ba ne. Ita da kanta ta je gidan Yayanta Huzaif don yin gyara saboda kwana biyu gidan ya yi ƙura tunda ba mace a ciki, bincike haramun ne amma kuma ta kasa haƙuri sai da ta dinga yi a gidan sa

i dai ba ta ga komai da za ta kama Husna da laifin aikata asiri ko tsafi ba. Ba da nufin bincike ta

ɗ

aga gado ba sai don shara, manyan layun da ta gani dunƙule wuri guda ya mugun razanata. Hotonsu ta yi a waya amma ta kasa kiran Mami balle su Yaya Radeeya

da Lubna, gani take yi kamar idan ta fadi za ta yi sanadin auren Husna. Da bismilla ta ciro su ta zagaya bayan gidan ta ƙone ƙurmus. Ko Mami ba ta fa

ɗ

awa ba, amma kuma hakan ya ƙara rura wutar tsanar Husnar a zuciyarta. Ta kuma ƙara dagewa da addu'o'i ga

ɗ

an uwanta bayan shi ma ta roƙe shi akan ya dage. Bai kuma musa ba sai ma godiya da ya yi mata duk da ba ta ce mishi ga dalili ba. Kuka kam ta sha a ranar.

"Ke, duk a kan na nemawa ƴar uwata wannan alfarmar ne ki ka tsunduma kogin tunani haka?"

Sadiy

a da ta jijjiga ta da ma maganar da ta yi ya maido ta hayyacinta, ta sauke ajiyar zuciya tana kauda kanta don tuni ƙwalla sun cicciko mata. Ta waske da fadin.

"Toh ba ga shi nan yanzun har zuwa duba jikinta na yi ba? A sannu komai zai zama tarihi fa. Ba

ri na je akwai sauran wuraren da zamu je. Sai mun ha

ɗ

u."

Sadiya ta gya

ɗ

a mata kai tana murmushin da bai kai zuci ba. Jikinta kuma ya yi sanyi, tausayin Husna ta ke ji sosai. Ta dai bi Meenat da fatan alheri ta koma cikin gida zuciyarta ta yi mata wani n

auyi.

***

Ranar da Husna ta fara ganin Hamman Sadiya suka gaisa kusan kwana ta yi tana yi wa Sadiyar santi. Fadi take.

"Kai sis, na rantse kun ha

ɗ

u. Kamar fa na

ɗ

auke ku na gudu tsabar kyau da matching da na ga kun min. Allah ya sanya alheri ya nu

na mana auren nan."

Sadiya ta yi dariya kawai.

Satin Husna biyu a gidan ta soma naƙuda kuwa, an ci sa'a dai kafin haihuwar Huzaif ya zo har sau biyu, hankalinta ita ma ya kwanta. Lokacin da naƙudar ta taso ita Sadiya ma ta a makaranta sai Inna a gid

an da Mama Iyabo makwafciyarsu da ta shigo. Ita ce ma ta fahimci Husna naƙuda ta ke. Nan suka nufi asibiti, cikin iko na Allah kuma bai zo da gardama ba, ba ta

ɗ

auki dogon lokaci ba ta sauka lafiya ta haifi

ɗ

anta namiji mai kama da babansa kamar an yi kaki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login