Showing 60001 words to 63000 words out of 137760 words
kumbura fuskarnan ta yi jawur da ita. A
hankali ta lashi busassun le
ɓɓ
anta tana ji kanta na mugun sarawa da ƙarfi, bakinta gaba
ɗ
aya babu
ɗ
an
ɗ
ano. Tun a daren ta ke kuka har wayewar garin yau da ya kama na yinin bikinta. Ta kai duba ga kujerar da Huzaif
ɗ
in ya zauna a jiya, komai ya shiga dawowa
a kwakwalwarta.
Sadda ta shiga falon bayan an sanar da ita zuwan Angon nata, sallama ne
ɗ
auke a saman le
ɓɓ
anta. Ya amsa bai amsa ba, ba za ta iya fahimta ba tunda ba ta ji ba, kuma ba kallonsa tayi ba balle ta yanke hukunci a kallon lebbansa. Har ta za
una ba ta ji ya yi magana ba, sai ta
ɗ
ago kanta ka
ɗ
an ta dube shi, kallon inda take ma ba ya yi, ya wani ha
ɗ
e girar sama da ta ƙasa yana dunƙule yatsunsa.
"Ina wuni, an zo lafiya?"
Ta tsinci kanta da furtawa. Dama kuma hakan ya kamata ita ta fara ga
ida shi.
"Lafiya." Shi ne amsar da ya ba ta a taƙaice, shiru ya ƙara samun matsuguni tsakaninsu na ƴan daƙiƙa kafin ta ji muryarsa ya soma magana a kaushashe.
"Sadiya, zan fara da ba ki haƙuri, da kuma roƙonki wata alfarma."
Duk da fa
ɗ
uwar gaban
da ta ji sai ta daure ta ha
ɗ
iyi miyau tana dubansa, har a lokacin nasa idanun ba sa kanta. Wannan ya ba ta dalilin kallonsa sosai, ya ƙara kyau ya murje abinsa tamkar ba wanda ya je karatu ba. Ba ta ga alamun yana tattare da wata damuwar ba.
"A farkon
ganin da na yi maki, na yaudari kaina da sunan sonki nake yi. I am sorry to say, ban san soyayya ba, wataƙila shi ne dalilin da ya sa na ji kamar a raina sonki nake yi. Amma kuma a hankali na soma fahimtar babu wannan son a tsakanina da ke, ba na jinki a r
aina. Kuma..."
Ya kasa ƙarasawa ya yi
ɗ
an shiru yana furzar da huci. Ita kuma ga mamaki sai ta shiga wani murmushin da ko ba a fa
ɗ
i ba za ka fahimci zallar yaƙe ne. Don kansa kuma ya
ɗ
ora zancensa.
"Ba ke nake so ba, ban ta
ɓ
a sonki ba Sadiya. Husna
nake so da aure, da ita na za
ɓ
i ƙarasa sauran rayuwata ta duniya a matsayin matata."
Anan ne ta ji kamar an buga mata ƙaton guduma a tsakar kai, so take ta tuna wace ce ma Husna? Ji ta yi kamar a ranar ta soma sanin sunan, zuwa
yanzu har wani bibbiyu ta
ke ganinsa don haka ta riƙe kanta sakamakon jirin da ya soma kwasarta daga zaune. Wannan ba shi ne damuwarta ba, babban burinta ya ba ta haske, ya fahimtar da ita wace Husnar yake so?
"Ina nufin Husna ƙanwarki. Ita nake son aure. Ina neman alfamarki do
n Allah Sadiya ki taya ni roƙon su Malam su bar ni da abin da nake so. Na rantse maki ji nake idan ban auri Husna ba zan iya rasa raina."
Ya ƙarashe yana mai zamewa daga saman kujerar, sai a lokacin ne kuma ya dube ta dakyau, ita ma ta maida dubanta gar
e shi. Magiya da roƙo har da hawaye a saman fuskar Huzaif yana mai tabbatar mata idan ya rasa Husna to shi ma mutuwa zai yi. Kawai sai ta ji kuka ya tahomata, ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta ta shiga rerawa. Shi ma gaba
ɗ
aya ya ƙara fita hayyacinsa,
wannan magiya da roƙon bai fasa ba kuma ba ta sauya zani ba. Ta gaji da sauraronsa don haka kawai ta share fuskarta ta miƙe, a hankali ta saka hannunta ta zare zoben da ya ta
ɓ
a yi mata kyautarsa ta ajiye a gefen kujerar. Harafi
ɗ
aya ta kasa furtawa wannan
ya sa ta ficewa a falon amma kuma tana jin sautin muryarsa yana bin bayanta yana kiran sunanta. Ga mamakinta har ta zo tsakar gidan yana biye da ita, wa
ɗ
anda suka soma zolayarsa da kirarin Ango suka yi shiru jin magiyar da yake zubawa Sadiya cewa ta yafe
masa Husna yake son aure har wai yana yi wa Inna magana dake gefe akan ta sanya baki. Salati da salallami matan suka
ɗ
auka. Huzaif gaba
ɗ
aya ba ya cikin nutsuwarsa. Meenat idanu waje take bin Yayan nata da kallon mamaki da tsoro. Anya kuwa lafiyarsa ƙalau?
Husna yake so? Wannan wane irin abu ne? Husna dake kallonsa a can ƙasan ranta ji take kamar ta yi tsuntsuwa ta gan ta a gaban Antinta ta rungume ta su yi rawa da juyi, a fili kuwa gaba daya ta marairaice har da kuka.
Adda Ruƙayya ce ta yiwa Huzaif tas
ta ce ya tashi ya fice a gidan tun ba ta
ɗ
auke shi da mari ba, haka gwuiwa a sake ya fice. Nan fa aka shiga tattaunawa, Inna Asabe ce mai kiran Malam a waya ta fesa mishi. Wasu fadi suke kodai ƙwaya yake sha. Sadiya kuwa
ɗ
akin Innarta ta shiga ta dinga ku
ka kamar babu gobe. Inna dai sunayen Allah kawai take jerowa a ƙasan ranta jikinta har rawa yake don mamaki. Meenat a guje ta bi bayan Yayanta sai dai ya bar gidan wannan yasa ta komowa ta
ɗ
auki jakarta da waya ta bi sahunsa. Tun ma a hanya ta kira gidan t
a labartawa Maminsu komai.
"Ki yi haƙuri Sadiya. In sha Allahu ko baki auri wannan munafukin ba, to rayuwarki ba za ta tagayyara ba."
Muryar Gwaggo ce ta maido ta hayyacinta, ta sauke ajiyar zuciya gami da janye idanu daga kallon mazaunin Huzaif a
daren jiya da ma tuna diramar da ya yi musu a gidan. Ba ta ce musu komai ba ta miƙe ta fice a falon Malam, ta san dai koda Malam da Abba sun tsaida magana kan lallai sai Huzaif ya aure ta, ba za ta ta
ɓ
a bari ta aure shi ba. Koda an mata dole tana ji a jik
inta za ta iya bar musu gidan a neme ta a rasa. Idan da abin da ya fi ficewa a rai, to Huzaif ya yi a ranta.
***
Marin da Abba ya
ɗ
auke shi da shi ne ya katse sauran kalaman da yake zuba musu duk domin su fahimci nisan da ya yi a ƙaunar Husna. Da yat
sa yake nuna shi cike da
ɓ
acin rai mai yawa.
"Ƙarya kake yi Huzaifa! Ƙarya ka ke yi ka maida mu ƙananan mutane a wannan rana da na gayyaci dubban mutane domin su shaida
ɗ
aurin aurenka. Mu za ka kawo wa zancen banza da wofi?!"
Huzaif hawayensa kawai
suke fita, bakinsa kuwa ya ƙi mutuwa.
"Wallahi Abba ina sonta. Ina ƙaunar Husna. Don girman Allah..."
Ya zube gwuiwoyinsa a ƙasa yana mai cigaba da roƙo.
"Ku aura min Husna. Ni fa ban ta
ɓ
a son Sadiya ba, kuskuren fahimta aka samu. Ita ma Husna a
tambaye ta, tana sona mun jima muna son junanmu."
Kalaman da suka dira a kunnuwan Malam kenan sadda ya sanyo kai falon saukar baƙi na Aminin nasa da sallama
ɗ
auke a bakinsa. Mami ta kara gyara zaman mayafinta, ita gaba
ɗ
aya tausayin
ɗ
anta ta ji. To men
e ne bambancin Sadiya da Husnar? Ita a nata ganin kawai a maida auren kan Husna.
Abba zai yi magana Malam ya dakatar da shi. Sai a lokacin ma ya kula da shigowar Malam falon. Babu ko kunya Huzaif ya koma gare shi da magiya ya yi hakuri ya yafe masa ya
ba shi auren Husna domin suna son junansu sosai.
"Ya isa haka, Husna da Sadiya dukkansu abu guda ne. Amma kuma ba zamu yanke hukunci kai tsaye ba sai an ha
ɗ
u gaba
ɗ
aya."
Ya ƙarashe yana jin ciwon abin a ransa, sai dai kuma ya sani, iyalan Alh Abubak
ar sun fi ƙarfin komai a wurinsa.
"Wannan zance ne kawai kake yi Sa'ad, kai ma sanin kanka ne ba..."
"Zai yiwu Abubakar, zai yiwu. Amma bari na yi musu magana kowa ya hallara anan, mu ji ta bakin dukkansu."
Daga haka ya fiddo waya, Inna ya kira y
a ba ta umarnin taso Husna da Sadiya gaba su zo sannan ya yi kiran babban
ɗ
ansa akan su zo gidan Abba.
Kowa ya hallara har Hafsatu da Hajara da Safiyya wa
ɗ
anda duk suke can gidan sun shigo biki. Hajara zyciyarta wasai, ta sani kuma komai zai tafi daida
i kamar yanda Bokanta ya ce hakan yasa hankalinta a nutse babu wata fargaba ko damuwa.
***
Tarin mutanen da ke zaune a babban falon saukar baƙi na gidan Abba, bai hana ta kuka har da sheshsheƙa ba. Yin sa ta ke iyakar ƙarfinta.
"Ya isa haka Husn
a, ya isa. Share hawayenki. Ai yanzun komai ya zo ƙarshe da yardar Allah."
Fa
ɗ
in Abba kenan yana maida duba ga Huzaif dake zaune tanƙwashe da ƙafafu yana satar kallon Husna yayinda ya ke jin sautin kukan nata har tsakiyar kwanyarsa. Ji ya ke inama yan
a da damar ƙarasawa kusa da ita ya rarrashe ta.
Hajara ce ta ja ta a jiki ta kwantar da kanta saman cinyarta tana shafawa a hankali wannan ne ya haifar da shiru na lokaci ya ratsa a falon. Malam zai yi magana amma Abba ya hana shi. Inna kanta na ƙasa,
a gefenta Sadiya ce da ke fitar da na ta hawayen masu
ɗ
umi, kanta har sarawa yake yi don rabonta da abincin kirki tun jiya, uwa uba baccin da ba ta iya ta yi sa ba.
"Huzaif, yanzu ba anjima ba, ina so ka fa
ɗ
amana gaskiyar wa ka ke so tsakanin Sadiya da
Husna? Ka fitar da mu cikin duhu don mu san abin yi a gaba. Ka daina haifar mana da wannan ru
ɗ
anin, mu ba yara ba amma kana wasa da kwanyarmu."
Huzaif da ke jin ƙirjinsa na bugu da ƙarfi, ya
ɗ
an dubi gefen da Sadiya ta ke, aka yi sa'a suka ha
ɗ
a idanu.
Ta kasa dauke su a kansa, so take ta gano kodai dukkan abin da ke afkuwa a mafarki ne, yanzun furucin bakinsa zai sauya. Kokwanton da wani sashi na zuciyarta ke yi ne take son kawar da shi, ina makomar wa
ɗ
annan zafafan gwala-gwalan kalamin da ya dinga yi m
ata a baya suke? Me ya ke nufi da kiran waya ya hana ta bacci ta hanyar sauraron da
ɗ
a
ɗ
an zantukansa masu ƙara narkar da zuciyarta a kaunarsa? A hankali kuma ta sauke idanunta ƙasa yayinda tsikar jikinta ke tashi yarr. Hawayenta suka
ɗ
iga saman lallen da ta
sha na bikin aurensu wanda yau da ya kasance ranar
ɗ
aurin aure amma kuma reshe na nema ya juye da mujiya. Kamar daga sama ta tsinci muryar Huzaif na magana.
"Abba ni Husna ce za
ɓ
ina, ita zuciyata ta aminta kuma nake so. Ban ta
ɓ
a son Sadiya ba. Mun jima
muna soyayya da Husna a
ɓ
oye, mun kasa fitowa fili mu bayyana ne, dalilin kenan da ya sa na rage shiga harkar Sadiya. Na rasa ta yaya zan bayyana mata ba ita nake so ba, Husna ce za
ɓ
ina tun farko, akasi aka samu da rashin fahinta."
Akasi? Rashin fahimt
a? Wa
ɗ
annan ke yawo a kwakwalwarta. Hannun Inna ta ji a saman nata, wannan hannun da ke yawan ƙarfafa mata gwuiwa da jin cewa ba fa ita ka
ɗ
ai ce ba a duniyarta, a yanzun ma jin wani ƙarfin gwuiwar ta yi sai ta tsinci kanta da ambaton Allah da ma dukkan add
u'ar da ta zo bakinta. Tana ji Malam da Abba na faman bu
ɗ
ewa Huzaif wuta a dalilin wasan kwaikwayon da ya yi da ita, can kuma ta tsinkayi muryar Hajara na fadin.
"Abba laifi fa na Sadiya ne ba Huzaif ba, dama tun farko bai ce yana sonta ba. Ita ce dai
ta dinga shigewa lamarinsa amma ko gidan ya je babu wacce ya fi maida hankali kanta face Momina."
Haka dai maganganun suka yi ta tashi, Abba ya dage kan lallai Huzaif bai isa ya maida shi ƙaramin mutum ba, shi kuwa Malam ya ma kasa cewa uffan a wannan k
aron sai kallon
ɗ
iyarsa Sadiya da yake yi.
"Abba."
Sassanyar muryar Sadiya ta shiga dodon kunnuwansu, sai falon ya yi tsit aka maida hankali ga abin da take son cewa. Ga hawaye a fuskarta amma wani murmushi ta ke yi mai tarin ma'anoni. Ta
ɗ
an dubi H
uzaif shi kuma ya kauda kai sannan ta kalli Abba.
"Na haƙura da Huzaif. Ina roƙon Allah ya musanya min da wanda ya fi shi. Don Allah kuma ku bar shi ya auri ƴar uwata. Husna jinina ce, da ni da ita duka
ɗ
aya ne. Wallahi na haƙura."
Tana kai wa nan ta
sadda kanta. Nan Abba ya yi shiru, a karshe ya dinga yiwa Sadiya addu'a da kuma fatan alheri.
"Na rantse maki Sadiya da ace ina da wani
ɗ
an da ya kai shekarun Huzaif, da babu abin da zai sa na sharemaki hawayenki. Amma ina maki fatan Allah ya ba ki wa
nda ya fi Huzaif komai na rayuwa. Allah ya albarkaci rayuwarki."
"Ba amin ba." Wannan furucin da Hajara ta yi ƙasa-ƙasa ya shiga kunnenta, ta yi murmushi karo na biyu. Wai kuwa akwai ranar da Hajara za ta ƙaunace ta? Ta ba kanta amsa da a'a.
Ita dai
daga wannan ta miƙe ta bar musu falon ta kama hanyar fita. Anti Hafsatu ce ta biyo ta da sauri tare da su Radeeya da Lubna yayyun Huzaif. Haƙuri da ban baki suka shiga ba ta, ta nuna ita fa komai ya wuce. Anti Hafsatu wacce har su din ma haushinsu take ji
kawai ta janye Sadiya suka fice daga gidan. Ba ta ma koma gidansu da ita ba kai tsaye gidanta suka wuce a motarta.
A can ne Sadiya ta ci wani sabon kukan, Anti Hafsatu na rarrashinta har Safiyya wacce ita ma ta biyo su. Ƙarfe
ɗ
ayan da aka tsara za'a
ɗ
aura aurenta da Huzaif, yana bugawa labari ya sauya, aka
ɗ
aure auren Huzaif da Husna.
Sabo turken wawa, wannan karin magana ta Malam Bahaushe shi ya taka rawa a rayuwar Sadiya, wannan ƙwallafa ran da ta yi akan Huzaif da kuma cin amanar da ya biyo baya sa
i da ya yi sanadiyyar kwanciyarta a gadon asibiti. Ta fi ƙarfin sati uku kafin komai ya soma wucewa rayuwarta ta fara daidaita.
Sama-sama ta ji a wani yammaci, Inna da Anti Hafsatu da Baba Habu suna zancen karatun Husna da ba ta kammala ba don a lokaci
n ne za ta je SS1, Inna ke fa
ɗ
amusu hukuncin Malam inda ya yi rantsuwar Husna ta gama karatu ta yi zaman aure kawai. Hirar Husnar ma ba son ji take ba dalili kenan da ta
ɗ
auko wani tsohon littafi na Hausa mai suna Darasi Ne ta shiga maimaicin karatu, ita
ɗ
in ba gwanar karance-karance ba ce, amma kuma tun sadda wata ƴar ajinsu Nabila Muneeb ta ba su labarin littafin ta ji nan duniya tana kaunarsa. Har ta kasa hakuri sai da ta tara kudi ta ba ta ta siyomata. Ta karanta ya fi a ƙirga amma duk sadda ta
ɗ
auka sa
bo fil take jin sa.
Tafiya na tafiya har aka ci watanni biyu da auren Huzaif da Husna. Lokacin bai fi saura kwanaki ya rage a fara azumi ba. Sadiya ta rage walwala amma kuma ta soma dawowa nutsuwarta. Gaba
ɗ
aya ta tattara soyayya ta yi watsi da ita. Ba
bu ko bur
ɓ
ushin kaunar Huzaif ko tunaninsa a zuciyarta. Ta maida hankali ƙwarai wajen neman ilimin addininta, zuwa lokacin tana ji babu sauran dama a wurinta na yin karatun boko. Malam sosai yake jan ta a jiki yana lalla
ɓ
a ta. Haka ma yayyunta maza da wasu
a cikin matansu don har a sannan ba kowaccensu suke
ɗ
asawa ba.
Babban labari na farin cikin da ya same su a lokacin bai wuce na samun cikin Safiyya ba bayan dogon lokacin nan. Murna sosai Inna da Sadiya suka taya ta. Yanzun babu komai tsakaninsu face z
umunci da kyautatawa. Sadiya kusan rabin azuminta a gidan Safiyya ta yi sa. Sosai ta
ɗ
auke mata dukkan wasu
ɗ
awainiya, Safiyya ke fa
ɗ
i mata wai Hajara da mijinta sun tafi Umara. Ba ta ma ƙara bi ta kan zancen ba, ai ta ji Inna na fa
ɗ
awa wata yar uwarsu wai
Husna ta kira ta tana neman gafara za su wuce Umarah mijin Anti Hajara ya biyamusu ita da Huzaif. Kenan tare suka wuce gaba
ɗ
aya. Ta san gudun jefa ta damuwa ya hana Safiyya yin maganar Husna, abin da kuma ba ta sani ba, ita har a zuciyarta yanzun babu ko
ɗ
igon ƙaunar Huzaif, ta ma mance da komai tana kuma ji a ranta ta yafe wa ƙanwarta.
Sai da ana saura sati
ɗ
aya bikin ƙaramar sallah sannan ta tattara ta koma gidansu. Mijin Safiyya ne ya kai ta da kansa har da sha tara na arziki, atamfarta har da lesh
i duka
ɗ
inkakku don tun sadda aka kawo suka je kai
ɗ
inki da Safiyya.