Showing 129001 words to 132000 words out of 137760 words
mafarkanta.
"A'a dama akwai niyyar karatun. Amma saboda..."
Sai ta kasa ƙarasawa ta
sadda kai ƙasa tana wasa da siraran awarwaron da ke hannunta. Maina ya murmusa.
"That means idan kin samu damar karatun za ki yi?"
Sadiya ta ƙara kallonsa lokacin har wasu hawaye sun zubo mata na tsantsar farin ciki ta shiga gya
ɗ
a mishi kai don ta m
a rasa me za ta ce. Maina ya ji ta ƙara ba shi tausayi don haka ya tausasa murya.
"Kar ki yi kuka. Ba na son kuka."
Ta kuwa share hawayenta.
"Toh." Ta furta kamar a shagwa
ɓ
e har sai da ya bi ta da wani kallo ka
ɗ
an.
"Za ki yi karatu, sai dai
ki yi haƙuri ba yanzu ba. Amma na miki alƙawarin za ki yi in sha Allah."
Koda yace ba yanzu ba, ba ta ji zafi ba. Ko babu komai ai ya gama magana tunda ya saka Allah a lamarin. Kuma ya shayar da ita tsantsar mamaki. Dama ba a fidda rai da rahamar Allah.
A sadda ta ke ganin kamar shikenan ta bar karatu, sai ga dama ta ƙara zuwar mata.
"Nagode. Allah ya saka da alheri, ya ba da ikon cika alƙawari."
Murmushi ya yi yana kai kofin kunun aya bakinsa. Sai da ya yi kur
ɓ
a uku sannan ya sauke kofin.
"Ba
yan karatu ki na da wani burin?"
Kai ita fa Sadiya sai mamaki Maina ya ke ba ta a daren. To ko dai dagaske su Nudrat suke da suke ta yabawa da
ɗ
abi'unsa? Dama yana da magana? Sauƙin kai? Kulawa?
Sai ta kasa cewa komai.
"Na yi alƙawarin kula da k
e, rashin sanayyar juna da bamu yi ba, ba zai sauya komai ba. Idan kin saka a ranki zaman ibada za ki yi da ni, ni kuma me zai sa na kasa ba ki kulawa? Ki
ɗ
auke ni matsayin wani abokin shawara kuma
ɗ
an uwa, ni ma zan riƙe ki tamkar yar uwa."
Shi ne kuma
ƙarshen maganar da ya yi mata a daren. Ta yi mishi godiya da addu'a, ganin ma ya shiga amsa waya ne ya sa ta miƙewa fuskarta a sake ta tattara kwanukan da komai cikin kwandon.
A gefen Maina kuwa, wayar yake yi amma kuma hankalinsa na gare ta, shi kans
a sai ya ji zuciyarsa ta sanyaya. Ko babu komai ya saka rai cikin farin ciki. Duk sadda zai kalle ta, ko tana
ɗ
aure fuska ko kuwa yanayinta ya yi kama da mai
ɗ
auke da tsantsar damuwa. Wannan ne karon farko da ya ga walwalarta, duk kuma akan ya yi mata zanc
en makaranta. Har ta fice ta kuma dawowa bai ajiye wayar da yake kai ba, ita kuwa tana son ta ce masa sai da safe gudun kar ta yi laifi ya ce an fasa karatun, amma kuma ganin wayar ba ta ƙare ba ce kawai sai ta fice.
Koda ta shige
ɗ
akinta bayan rufe ko
'ina da kashe kayan wuta, wani juyi ta shiga yi tana ƙara hamdala ƙafin ƙarshe ta zauna saman
ɗ
an kujera mai kamar gado dake gefe guda a
ɗ
akin tana murmusawa. Ba don dare ya yi ba ai da ta kira Innarta da Anti Hafsatu ta ba su wannan albishir
ɗ
in. Ta soma
yarda Maina na da kirki, kamar dai ba yadda ta zace shi ba a farko. Ta kula kuma kamar shan ƙamshi da magana ƙasa-ƙasa
ɗ
abi'arsa ce. Yana yi ne tamkar ba ya son yi. Wannan daren dai haka ta kwana zuciyarta wasai sai tunani da begen maganganun Maina, musamm
an da ya ce zai zauna da ita matsayin 'yar uwa. Ita ba ta ga wani aibu a hakan ba.
***
Washegari kamar koyaushe a ka kawo musu abin kari. Har ta yi wankanta ta yi shiri cikin wani material mai baƙi da adon light green
ɗ
in fulawoyi Maina bai sauko ba.
Ƙ
arshe ma sai da ta gaji da jira ga yunwa da ke nuƙurƙusarta har ta yi zaman ha
ɗ
awa kanta shayi don lokacin sha
ɗ
aya
saura. Zamanta kuwa ba jimawa sai ta ji motsin saukowarsa, kallonsa kawai ta ke ya yi wani irin kyau cikin shigar ƙananan kaya marasa nauyi
. Ya ƙaraso ya ja kujera ya zauna. Sadiya ta
ɗ
an russuna ta gaida shi. Ya amsa kafin da mamaki ya ce.
"Me kike ba ki yi breakfast ba har yanzu?"
Ta
ɗ
an tsuke baki cike da
ɗ
an jin kunya, haka kawai to sai ta ce shi ta ke jira alhalin babu dalilin jir
an nasa?
"Ban ji yunwa ba ne sai yanzun."
"Ok." Abin da ya furta kenan. Kamar jiya ta ha
ɗ
a masa komai sannan ita ma ta yi nata ha
ɗ
in ta zauna a
ɗ
arare ta shiga karyawa. Jifa-jifa sukan ha
ɗ
a idanu ba ta gayya ba kuma lokaci guda su
ɗ
auke kai. Ya rig
a ta tashi a wannan karon saboda yana da aikin da zai yi, meeting za su yi ta Zoom da wasu ƴan ƙasar waje duk a kan kamfaninsu na can. Har ya soma tafiya ya tsaya ya
ɗ
an juyo.
"Idan da hali ki jinkirta gyaran
ɓ
angarena zuwa nan da ƙarfe
ɗ
aya. Akwai aik
in da zan yi mai muhimmanci ne."
"Toh. Allah ya ba da nasara."
Addu'arta ya sa ya juyo gaba
ɗ
ayansa har gangar jikin yana murmushi ya lumshe idanu kadan ya bude a kanta ya ce.
"Ke ba kya rowar addu'a?"
Ta yi murmushin ita ma da
ɗ
an mamaki ta c
e.
"Rowar addu'a? Dama akwai masu yi?"
Sai ya
ɗ
an ta
ɓ
e baki gami da
ɗ
aga kafa
ɗ
a ka
ɗ
an amma kuma ya rasa amsar bayarwa don haka ya ce.
"Ƙila."
Daga nan kuma ya juya ya koma saman, ta bi shi da kallo tana dariya ka
ɗ
an. Ban da Maina to wa yake
rowar addu'a, ita kam ba ta ta
ɓ
a ji ba. Ta dai lura cewa kenan yana jin da
ɗ
in addu'arta kuma sai ta ji za ta ƙara da
ɗ
a ƙaimi wajen yi mishi a fili da
ɓ
oye.
"Ɗan ƙauye ya yi agogo." Furucin da ya fito daga bakin babbar baiwar Fulani kenan wato Sailuba sa
'ilin da ta shigo falon Sadiya ta iske ta zaune tana shan ha
ɗ
in fruitsalad a gefenta Bintu ce zaune ta maida hankali ga kallon shirin da
ɗ
in kowa a talabijin, sai ko Karima da ta bu
ɗ
e musu ƙofar.
Sau
ɗ
aya Sailuba ta ta
ɓ
a shigowa sadda Gimbiya Saudatu
ta zo amma hakan bai sa Sadiya ta gane ta ba, koda dai bai wuce na mamakin irin kallon banza da ha
ɗ
e-ha
ɗ
e ran da ta dinga yi mata ba a wancan shigowar kai ka ce ta fi ta matsayi a gidan. Wannan karon Sailuba tafe take da wata budurwa
mai sanye da kayan da
ta zuwa yanzun ta gane uniform din bayin gidan ne. Kamar ba su da sukunin sanya suturar da suka so sai ranakun juma'a. A yadda ta ji daga bakin su Karima da Bintu, har ranakun bukukuwa a gidan da kuma shagalin sallah suna iya sanya suturarsu kamar kowa.
"Sannu da zuwa." Cewar Sadiya tana mayar da cokali mai yatsun da ke a hannunta cikin bowl din da yake ajiye saman teburin gabanta.
Sailuba sai da ta
ɗ
an yamutse fuska kafin ta gaishe da Sadiya kamar ba ta so.
"Barkanki da rana, an wuni lafi
ya? Dama mai girma Fulani ce ta turo ni."
Abin da ta furta kai tsaye kenan ba ta ko ba da dama ga Sadiya ta amsa gaisuwar ba. Bintu da Karima suka
ɗ
an kalli juna da mamakin Sailuba, koda dai ba yau suka san ita
ɗ
in ba ta da kirki ba, su kansu a farkon
zuwansu masarautar daga wadda aka ba da kyautarsu sun sha wahala a hannunta matsayinta na manyan bayi da suka jima a gidan kuma iyayensu da ma yara da jikoki duka suna nan.
Sadiya jin an ambaci surukarta sai ta ƙara maida hankali sosai ga Sailubar b
ayan ta dubi ƴar budurwar da ba ta fi shekarun Husnarsu ba.
"Kyautar baiwa ta baki, tana da tabbacin ba za ki ƙi kyautarta ba. Sunanta Jidda. Idan ma babu gurbin wani abu da za ta yi maki, to bisa umarnin Fulani ta ce a maida
ɗ
aya da cikin Karima da B
intu can ita kuma ta maye gurbin
ɗ
aya."
Abin ya yi wa Sadiya wani irin girma a kai, ta ji gaba
ɗ
aya ranta babu da
ɗ
i. Wannan ai sai dai kai tsaye ya zama umarnin ba wai kyauta ba. Ta
ɗ
an dubi Bintu da Karima wa
ɗ
anda kansu ke ƙasa, jikinta ya yi sanyi.
Ta fara sabo da su, suna da da
ɗ
in zama. Ga kuma ilimin da suka fara ba ta na yadda lamuran masarautar ke gudana. Ta ji za ta kar
ɓ
i Jidda saboda kiran da Sailuba ta yi mata da umarnin Fulani, amma ba don ta san taƙamaiman abin da za ta dinga yi ba. Ɓangare
n mijinta ne dai har abada idan da rai da lafiya ba ta ga abin da zai sa ta ba da fuskar wata ta gyara ba.
"A cewa Fulani na kar
ɓ
i kyautarta da girmamawa. Na kuma ji da
ɗ
i. Allah ya ƙara girma." Ta fa
ɗ
i tana
ɗ
an murmushi. Sailuba da har a sannan ranta
a ha
ɗ
e yake ta amsa.
"Zan isar da godiyarki. Na bar ku lafiya."
Daga haka ta miƙe daga zaune da ta yi a saman kafet ta fice tana barin Jidda a nan zaune. Ita kuwa Sadiya ta kai duba ga tafkeken agogon dake bangon
ɗ
akin. Saura mintuna ka
ɗ
an
ɗ
ay
a ta buga, wato dai Maina ya kusa kammala meeting
ɗ
in da ya ke yi. Ta dubi Jidda, baƙa ce ga wasu billaye a gefen kuncinta duka biyun.
"Jidda."
Ba tare da ta kalle ta ba ta
ɗ
an ƙara ranƙwafa kai.
"Na'am ranki ya da
ɗ
e."
Girgiza kai Sadi
ya ta yi.
"Anti za ki dinga ce min kin ji ko? Ɗago ki kalle ni." Ta
ɗ
ago kai ta dube ta.
"Ina fatan zamu yi zaman amana da ke?"
Ta yi saurin maida kanta ƙasa ƙirjinta na lugude tana tuna babban maƙasudin kawo ta aiki a gidan. Amma a fili ta
daure ta gya
ɗ
a kai ta ce.
"Da yardar Allah ba za ki same ni me cin amanarki ba Anti. Zan zauna da ke zuciya
ɗ
aya."
Tana murmushi ta amsa da Allahu ya sa. Nan kuma ta gabatar mata da Karima da Bintu matsayin masu taimaka mata da wasu aikace-aika
cen. Ta ce dai ta dinga taimaka musu da wasu ayyukan. Daga haka kuma ta miƙe a
ɗ
an gaggauce ganin har ƙarfe
ɗ
aya ta buga da mintuna, kamar jiya, haka ta yau ma ta
ɗ
auki kayan abincinsa niƙi-niƙi har Karima na taimaka mata da zuge kofar gilashin hawa benen.
Jidda ta bi ta da kallo.
Ba ya falon amma kuma ga takardu a saman kujeru da tebur da tarkacen wayoyinsa da ma laptop. Ga dukkan alamu ma bai jima da shiga
ɗ
akin ba. Ta ajiye tray
ɗ
in a gefe, tana so ta tattara amma kuma sai take tunanin ko dai bai ka
mmala da su ba, kawai sai ta nemi wuri ta zauna tana jira ya fito ta ji ko yanzu zai ci abinci.
Ba ta jima zaune ba sai ga shi. A farko kasancewar bai san da mutum ba sai da ya
ɗ
an firgita amma kuma iyaka zuci ne bai nuna a fuskarsa ba.
"Barka
da rana." Ta yi furucin cike da girmamawa. Bai amsa ba sai da ya shigo falon ya nemi wuri ya zauna yana
ɗ
an kwantar da kai jikin kujera don ji ya yi duk ya gaji ga yunwa.
"Barkanki dai. Me na samu?"
Ya ƙarashe yana kai duba ga inda ta ajiye kayan
abincin
ɗ
in da ya hango. Daga yanayinsa ka san yunwa ya ke ji. Ta kuwa miƙe tana dubansa.
"Ina iya tattara takardun nan?"
Kansa kawai ya gya
ɗ
a yana ƙare mata kallo. Anya kuwa za'a kira surarta da ciko? Kai wannan ya bar yi masa kama da acuci. Y
a kauda kai yana lumshe idanunsa cike da
ɗ
an jin haushin kansa, to wai mene ne dalilin da zai dinga yi wa 'yar mutane kallon ƙurilla? Alhalin so ya ke kawai su saba su
ɗ
an shaƙu ya zame mata kamar abokin shawara? Ya tuna wayar da AbdulMajid ya yi mishi a j
iya bayan fitarsa, ƙin
ɗ
agawa ya yi saboda bai ma san me zai ce masa ba. To kiran na mene ne bayan da ya gama aikata abin da ransa ke so? Idan ya ce ba ya kewar dan uwan nasa ma ya yi ƙarya, amma kuma har yanzu yana fushi da shi sosai kan wannan zalunci da
ya yi ga 'yar mutane da ma watsawa iyayensu ƙasa a idanu.
Ya bu
ɗ
e lumsassun idanunsa wa
ɗ
anda gajiya da ma yunwa da bacci ke
ɗ
awainiya da su ya na duban Sadiya ta nutsu wajen zuba masa shinƙafa da miyar kayan ciki.
Toh wai shi ya san Fareeda am
ma kuma idan har zatonsa akan Sadiya na ciko ya kasance ba haka ba ne, ya rantse bai ga abin da Fareeda za ta nuna mata ba. Ƙuruciya, hasken fata, dogon hanci, dara-daran idanu, le
ɓɓ
anta kamar da reza aka yanka 'yan...
"Bismillah."
Muryarta ta k
atse shi daga tunanin da ya cilla, gaba
ɗ
aya sai ya kauda kai yana
ɗ
an shafa sumarsa cike da jin kunyar kamun da ta yi mishi kafin ya waske ya zauna sosai.
Ita kuwa Sadiya da rawar hannu ta kammala zuba masa abincin saboda ta saci kallonsa ya fi a ƙi
rga tana ganin idanunsa da ke mata matuƙar kwarjini a kanta, ƙirjinta ya cigaba da lugude. Ta kasa gane dalilin wannan kallon ƙurillar. Daƙyar ma ta iya samun damar mishi magana, ganin ya gyara zama ne ya sa ta
ɗ
an miƙewa ta bu
ɗ
e firij
ɗ
in dake falon, gora
r ruwa da lemu ta fiddo ta ajiye gami da
ɗ
aukar kofi ta tsiyaya masa ruwan. Kasancewar hailarta ya zo ya sa ba ta yi yunƙurin tafiya gabatar da sallah ba sai ta soma kokarin shiga
ɗ
akinsa da zumar gyara.
"Abinci fa?" Maina ya furta ba tare da ya du
be ta ba wannan karon.
"Na sha fruitsalad ba na jin yunwa sai zuwa anjima."
Bai ce komai ba ya yi bismillah ya fara cin abincin, ita ma ta yi wuf ta fa
ɗ
a
ɗ
akinsa, sai a lokacin ta sauke nannauyan ajiyar zuciya na samun nutsuwa. A hankali ta taka
ta fara da kwashe kayan da ya cire ta saka a kwandon dake can gefe na kayan wanki. Undies
ɗ
insa kuwa ta tattare, tana tunanin ko ta wanke su ko kuma ta bar su? Duk da a hu
ɗ
ubar da yayyunta suka yi mata har da na wanke su tas. Amma kuma gudun wata fassarar
daga Maina ya sa ta tattare su wuri guda ta ajiye bayan ta ninke. Ta fito ta
ɗ
auki tsintsiyar laushi da makwashin shara ta koma har a sannan bai kammala ba, duk da ba ta ƙara kallonsa ba ta ji a jikinta dai kamar ya bi ta da kallo.
Sai da ta kammala
gyaran
ɗ
akin kafin ta fa
ɗ
a wankin ban
ɗ
aki bayan ta cire abin hannu da agogonta ta ajiye a gefen gado. Ta saba ko a gida idan za ta yi muddin siket ne a jikinta to fa sai ta
ɗ
age shi sama har zuwa ya wuce gwuiwarta ko kuma ta cire shi ta
ɗ
ora zani idan ko
ba haka ta yi ba to ba ta yi cikin da
ɗ
in rai. Don haka ta tattare siket din har ya haye gwuiwarta, tunaninta ai ba zai shigo ba tunda dai ya san tana
ɗ
akin don haka hankalinta kwance ta shiga aiki. Cikin Jacuzzi
ɗ
in ta shige ta hau wankewa da ruwan omo mai
ƙamshi da ya sha hypo.
"Ba ki kamma..."
Muryarsa ya sa ta razana garin ta juyo ta santsi ya kusa kwasarta da sauri ta kama makunnin shower ba ta ankara ba kuwa ruwan ya soma jiƙa ta tsabar ma tsoro ya sa ta kasa kashewa. Ba ta yi aune ba ta ji
hannun Maina a saman ƙugunta, ya jawo ta da sauri kafin ya sanya hannu ya kashe shower
ɗ
in. Inda ma Allah ya taƙaita mata na ruwan sanyi ne.
Idanunta a runtse ta kasa bu
ɗ
ewa sai da ta ji ya
ɗ
aga ta cak ya fiddo ta daga cikin wajen kafin ta zaro duka
idanunta tana kallonsa, shi kuwa bai ko dube ta ba har sai da ya dire ta a ƙofar ban
ɗ
akin. Matsananciyar kunya ta saka ta sadda kanta a ƙasa tana gyara zaman siket dinta. Shi kuwa kauda kansa ya yi daga kallon ƙurillar da yake bin surarta da shi tun daga s
ama wanda ruwa ya jiƙa mata saman