Showing 75001 words to 78000 words out of 143803 words

Chapter 26 - SAKACINA KO HALIN MAZA COMPLETE

14 Jul 2025

4752

tare.

Tafiyar su da sati Waya A.m ya dawo saboda ba daWewa zai yi ba.

Ya shigo da murna ya na kwaWawa Juwairiya kira ta fito da sauri jin muryar sa,dama ta na laSe ta na kallon shigowar motar sa ta na son ta je garesa,don ta yi missing Win shi a lot sai dai ta san Binta na ganin ta fita za ta bita,saboda yanzu bayi ne kawai za ta shiga ba tare da ta bita ba.

Jin kirar ya sa ta daure ta fito Binta na biye da ita kamar yadda ta za ta,sai ta tsaya daga bakin ?ofar ta na sakin mishi lallausar murmushi.

Hannu ya ware da nufin ta iso gare shi yayin da idanun sa suke bayyana matu?ar kewarta da ya yi.
Duk da gangar jikinta na bu?atar haka amma sai ta langaSe kanta ta na nuna masa Binta da ta yi tsuru-tsuru ta na kallon ikon Allah.

Tsaki A.m ya yi da ya kai idanun sa gurin da take nuna masa shi kam har ga Allah ya manta da ita,sai ya ji tsanar ta a ransa matu?a ganin za ta hana shi hutawa ga shi da alama yarinyar za ta yi munafunci.

Hararar ta ya yi ganin yadda ta kafe shi da ido ta na kallon ikon Allah.

"Ki same ni a Waki."

Abin da ya ce kenan tare da ije jakar shi da nufin ta Wauko masa.
Hankalin Juwairiya ya tashi sosai ta juya ta kalli Binta da ta daina kallon sa,lokacin da ya haye sama ta juyo da idanunta ga Juwairiya da ta yi tsamo-tsamo kamar wacce ta faWa cikin randa.

Sai ta juya ta shiga Waki ahankali Juwairiya ta sunkuya ta Wauki jakar da ya ije ta nufi Wakin sa kamar wace ?wai ya fashe mata,yayin da take jin matu?ar kunyar Binta don ta san tunani barkatai za ta yi a ranta,tun da ita ba yarinya ba ce a shekarunta ya kamata ta fahimci wani abu.

Ta na shiga Wakin ta ije masa jakar shi da nufin ta bar Wakin.Am da yake zaune ya sunkuya ya na cire takalmar shi da ya jira ta ta zo cire mishi,amma ganin shiru ba ta zo ba ya fara cirewa.

Da sauri ya mi?e tare da janyo hannunta ya haWa ta da gini ya yi mata rumfa ya na faWin."Matar wucin gadi ina za ki ko ba ki yi murnar dawowata ba?"
Fuskar sa bayyane da murmushi yake magana ya na jin wani irin kewarta da ya yi.
" Please ka cikani ina jin kunya matu?a ban san ya Binta za ta Wauke ni ba,?ila a mutunjyar banza.Zargi nake matarka ta na son gano wani abu shi ya sa ta kawo ta gidan nan."
Juwairiya ta furta jikinta a sanyaye duk a tsorace take gani take kamar Zainab za ta iya shigowa ga kuma Binta a gidan.

Sakin jikinta ya yi ya koma ya zauna ganin yadda take kyarma,ya kwanta a kan gado tare da ri?e yatsun hunnuwan sa ya tallabe kan sa ya na kallon sama.
"Ki kwantar da hankali ba na zargin haka saboda Zainab ta ba ni duk wani yadda na ta kamar yadda nima na yadda yadda da halayen ta.Game da yarinyar nan kina tunanin saboda ita zan ?i more kuWina ne ki duba irin bita da ?ullin da wancan mara mutuncin yake min.

Sannan maganar samun ciki na yanke shawarar zamu je ?asar waje ayi miki dashen ?wai kawai ina ga hakan zai fi."

Juwairiya ta gwalalo idanu tsoro ya kamata matu?a har ta fara dana sanin ?in yadda ta samu ciki,gashi yanzu ya na shirin kai ta ?asar masu jajayen kunni a ilata mata rayuwarta.

Sai kawai ta juya ta fice ba tare da ta ce masa komai ba don in ta yi ?o?arin yin magana ta san kalmar ha?uri za ta iya ba shi,akan ta na zubar da ciki ba tare da sanin sa ba.
" Ina jiran ki ki shirya min abincina kuma ke za ki bani don haka sai ki kauda idonta a gurin."

Ya Wan Waga murya yadda za ta ji ganin har ta fice daga Wakin.

Bayan ta shirya masa abinci kamar yadda ya ce haka ta bi umurnin sa bayan ta aika Bintu ta siyo mata kati.
Duk da zargin da Bintu take musu sai ta fita siyo katin a ranta ta na Allah Allah, ta dawo ta ga abin da zai faru a gidan ita har yanzu ba ta dai na mamakin ware hannun sa da A.m ya yi ba akan ta shiga.

Juwairiya da take ba A.m abinci a baki ta na jin ?arar buWe ?ofa ta ije cokalin tare da zurawa ta shige Waki,wanda hakan ya ba A.m dariya ya Wauki cokali ya ci gaba da cin abin sa ya na tunanin yadda zai kori Bintu a gida.

Suna zaune da Bintu Juwairiya na koya mata karatun kur'ani ta ji wayar ta ta yi ?ara da sauri ta Waukajin shigowar tsa?o.

"Dare ya yi zan yi bacci ina jiran ki a Wakina ki yi sauri ko na zo na Wauke ki."

Tsananin mamaki ya kamata ta zare ido ta na kallon Bintu da ta ke kallonta ganin ta firgita.
?in zuwa ta yi ta kuma ?i mai da masa da martani,don ta san duk rashin kunyar shi ba zai zo ya ce ta zo su kwanta ba tun da Bintu ba yarinya ba ce,kuma ko da ta zo irin yadda Zainab ta gabatar da ita ga Bintu a wala?ance na matsayinta na ?ar aiki wacce ake so ta koya ma Bintu aiki ta maye makwafin ta.

Suna zaune har ?arfe goma sannan suka kwanta amma ta kasa bacci tunanin sa ya hana ta bacci.

Kamar yadda take juye-juye haka shima yake ta yawo akan gadon shi becouse he missed her a lot da ga ?arshe tashi ya yi,ya saka takalmin shi ya sauko ya na ?wan?wasa ?ofa.

"Juwairaah ina kike ki zo ki haWa min shayina."

Ya ce da ita cikin Waga murya ya na ?wan?wasa ?ofar,amma ta kasa koda motsine saboda figita don ko kaWan ba ta yi tunanin zai iya biyo ta ba.

Jin ta yi shiru sai ya ci gaba da buga ?ofar ya na faWin."Na san ba bacci kike ba in kuma baki zo ba zan Wauko spare key na buWe duk kuma abin da na yi miki ba ruwana."

A hankali ta mi?e don kar ta tashi Binta da take tunani ta yi bacci ta fita cikin sanWa.

Dariya ya saki ya ce." Matsoraciya da ki tsaya ki gani abin da zai faru."

Juwairiy ta haWe rai ta ce da shi."Baka tunanin Binta za ta iya gaya ma matarka abin da ke faruwa "
"Kin cika tsoro Zainab ba irin matan da za a gaya ma wannan ba ne, ta yadda yadda da ni babu abin da zai faru,kuma ya zama dole ta bar gidan nan wallahi."

Hannunta ya kama suka haye sama duk yadda ta so ta dawo Waki amma ya ?i ya kafe dole a can za ta kwana,tun ta na ganin wasa yake mata sai da ta ga ya sakin mata nauyin sa ya na ta shara baccin gajiyar hanya mai tsawo da ya Wauko,ya barta ta na ta karanta watsi?ar jaki da juye-juye don ko kaWan ba ta samu ta rintsa ba.

Washegari da asuba ta so ta koma Wakinta amma da zai fita sallah sai ya saka makulli ya rufe ta,sai da ya dawo ya kasheta da zumar soyayyar shi ya kuma sa ta bacci wanda ta yi shi saboda rashin baccin da ba ta yi jiya.

Sai misalin tara ya barta ta sauko cikin tsoro a hankali take taku don kunya kasa shiga cikin Wakin ta yi,sai ta zarce kicin kawai ta Wora musu abin karyawa saboda kiran ciroma da cikinta yake yi.

Juwairiya ta so ta fita daga kicin Win hani Binta a kicin ta na ?an aikace-aikace." Anty sai yanzu kika tashi ai na gama ayyukan ma."Ta ce mata ta na mata wani irin kallo na zargi.

Juwairiya ta sosa kanta ta na ya?en dole." Ok sannu kin yi ?o?ari bari na Wora mana girki."

Ta ce da sauri ta na son ta kauce ma idanun Binta.Sai ta Wauki tukunya ta Wora a gas.Sun yi nisa da aikin su babu mai ce wa komai ita Binta mamakin ganin irin zaman da Juwairiya take yi da mijin Anty Zainab bayan ta san ita ?ar aiki ne,yayin da Juwairiya kunyar kwana da ta yi aWakin sa take ji saboda ta san Binta ta fahimci ba a Wakin ta kwana ba,duba ga irin maganganun da take mata na rashin tsoro ya hanata bacci saboda girman Wakin.

" Uhumh."

Abin da Juwariya ta ce kenan ta ji gaba da aikin ta." Anty bari na je na wanke bayi kafin ki gama abinci."

" Ok."

Ta ce ba tare da ta kalleta ta ba.Ta na aikin ta sai ta ji an rungume ta ta baya da sauri ta waiga ta kalle shi a razane.".Na lura so kake ka saka a karya ni a gidan nan kafin na bar shi."

Ta faWa a raunane sai hawaye don tsoron Binta take yi sosai ita gani take Zainab ta ije ta ne don ta saka ido akan gidan.

" Juwairiya sarkin tsoro don Allah tsoron ki zai cutar da rayuwar mu ne? Ita ba ta bani kulawa ba kuma na Wan shekarar ma ba za ta bari na huta ba."

Ya faWa tare da shagwaSe mata kamar zai yi kuka sai ya ba ta dariya suka yi duka."Ina dai jiye mana abin da zai je ya dawo ne ka san halin Anty Zainab kuma ko ma meye akai na zai ?are,tsorona kar ta illanta ni kaga mijin da zai aure ni zai yi asara a..."

Hannunta biyu ya haWe da ?arfi har sai da ta yi ?ar ?ara da hawayen wahala."Ki sa aya a bakin ki kisan irin maganar da za ki yi dani,a gabana kike maganar wani ?ato zai mallake ki koma meye ai ni mijin ki ne kya bari auren ya ?are kafin nan,ko ba ki san ina kishin mijin da za ki aura ba saboda ki na da baiwar da dole mutum ko ba ya son ki ya yi kishin ki."

Ya ce yayin da idanunsa suka nuna ?arara abin da yake nufi,hakan sai ya bama Juwairiya mamaki sosai ta saki baki da hanci ta na kallon shi.
"Yes gaskiya ne abin da na faWa bacin na san wace ce ke sai nace da gaske ne ki na yin abin da Zainab ta faWa,don haka ina son jikinki da halayen ki matu?a."

Ya ce da ita tare da lakuce mata hanci ya ?ara rungumeta.Juwairiya ta ji wani iri lokacin da ya furta hakan ta so ace ita ya ce ya na sonta ba jikinta ba,sai ta ji hawaye na sauka a ?uncinta.

" Ni fa ba ni da lokacin ganin hawayen ki ba kuka na ce ki yi min ba,duk da kwana biyu na yi kewar su ki kawo min abincina ina falo."

Da sauri Juwairiya ta ture shi daga jikinta gani Binta tsaye ta shigo ta na kallon su ta furta." A'uzu billahi minash shaiWanir rajiim."

A.m da ko kaWan bai razana ba ya daka mata tsawa ya ce." Don ubanki aljanu kika gani da za ki yi ta'awizi maza fice daga gurin nan."
Ya kalli Juwairiya da ta kalli ?ofar da Binta ta ruga da gudu ta fice,sai hawayen ta ya ?aru bai wani damu ba ya ce."Ki kawo min abincina."

Ya fice ya barta cikin tashin hankali da kunyar Binta.

A haka dai abubuwa sukai ta faruwa Juwairiya na jin kunya matu?a A.m kuwa ya samo hanyar da zai kori Bainta daga gidan,don tun da ta shigo Juwairiya ta dai na sakewa da shi ko son ganin shi ba ta son yi gashi kuma ba haka ta sabar mishi ba.

Ana gobe Zainab za ta dawo Juwairiya sun sha aikin soye-soye ta gaji matu?ar gaske ta na zaune ita da Binta,wanda yanzu suke zanan kurma a tsakanin su.

Da sauri ta tashi ta Wauko kur'ani saboda ta manta yau ba ta yi karatun da take yi ba wanda ta ibar ma kanta kullum.

Binta ta yi zuru ta na kallon yadda take rera ?ira'ar hafsi cikin murya mai za?i,sai ta kauda duk wani tsoro ya ce.

"Anty."

Cikin sanyi Juwairiya ta ije kur'anin ta na kallon ta yayin da gabanta yake faWi sosai,don ta san Binta magana za ta yi mata ganin yadda ta natsu.

Ba tare da ta amsa ba ta zura mata ido ta na kallonta.
"Na yi mamaki kasancewarki mace mai addini da hankali kika biyewa mijin Anty Zainab kuna alfasha bayan kin manta duka abin da namiji ya yi ado ne,ita kuwa mace ya na zama tabo da miki a rayuwarta kuma ya ci gaba da bibiyar zuriyarta."

Jikin Juwairiya ya yi sanyi jin abin da ta ce amma ta kasa koda motsi bare ta yi tunanin za ta amsa mata.Ganin haka sai ta Wora da ce wa.

" Mahaifiyata kafin ta rasu ta ja layi sosai tsakanina da duka wani Wa namiji wanda ba muharramina ba,saboda suna tsotse za?in da ke cikin rake su yada diddiga.kuma koma me ya faru Anty ke ce a ruwa saboda Anty Zainab ta na da kishi kuma ba ta da hali za ta iya komai ga kuWi,yayin da kike talaka mara ?arfi sannan kamar kin ci amanar tarbiyar da mahaifiyar ki ta baki ne."

Hawaye suka wanke mata fuska ta kama hannun Binta ta rungume ta na kuka ta ce." Ya zan yi na fahimtar dake har yanzu da ?uruciya a kan ki,kuma wasu maganar sun yi ma ?wa?walwar ki nauyi ban san yadda zan yi ki fahimci Wacin da ke zuciyata ba."

Janye jikinta ta yi ta ce."Ina da hankali na san me nake yi,kuma na san ke mai aikin Anty Zainab ce kamar yadda ta gaya a gaban ki,sannan wanda kike kwana a Wakin sa mijinta ne to mai kike so na fahimta in ba zina kuke yi ba?"

Juwairiya ta gwalalo ido jin abin da ta faWa daidai lokacin da suka ji muryar A.m ya daka tsawa da ?arfi ya nufo kan Binta ya na faWin.
"Ke baki da hankali matar ta wa ta sunna kike faWin muna zina! Allah ya tsare ni ban taSa ba kuma ba na fatan na yi."

Binta da ba ta fahimci komai ba ta ji dai ya kira Juwairiya,da sunan matar sa wanda ta saka a ranta ta yi kuskuren jin abin da ya faWa ne.

Ganin ya nufo ta ta mi?e tare da saka kuka ta ?an?ame Juwairiya da ta razana saboda yadda ya canza lokaci guda.

Ga mamakin Juwairiya sai ta ga ya ciro wu?a a aljihun sa wanda ta tabbata da ita ya shigo,da ma da shirin sa ya zo kenan kuma ya samu hanya.

Hannun Binta ya samu ya karta sai ga jini tar yarinyar ya saki wani irin kukan azaba tamkar numfashinta zai Wauke ta na ro?on ya yafe mata,amma ina A.m ya yi nisa baya jin kira idanunsa sun kaWa sun yi jajur ba?in cikin ce wa da ta yi suna zina da matar sa na sunna ya sa shi zai aikata aikin dana sani.



TOFA A.M LAFIYAR KA ?AYA KUWA MAI KE FARUWA KO KASHA WANI ABU NE BARI DAI NA GAMA TARABBABIN WANNAN LAMARI KAFIN NA ?ORA BIRONA.






KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY





Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu?atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ?ofa a buWe take na ?orafi gyara ko ?arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa
ne ga za?auran marubuciya,kuma ?awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ?ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 23*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM



Cikin tashin hankali ta kama shi ta ri?e ta na kuka sosai kamar ranta zai fita ganin hankalin sa ba shi a jikin sa.
"Na shiga uku A.m so kake ka yi kisa?".
Ta faWa cikin muryar kuka ta na girgiza shi gabaki Waya ta ruWe gani take kamar zai ?ara yankar ta.

Wani mugun kallo ya watsa mata ya sake ta ya na huci."Allah ya sa ki ?ara gigin aibata aurena sai na zama ajalinki."

Binta da ta ji ma?ura da gudu ta ruga Waki tare da kulle kanta ko kaWan ba taSa tunanin mahaukaci ba ne ganin zai illata ta.

A ranta ya zama dole

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login