Showing 27001 words to 30000 words out of 45929 words
idan ta biyu hawaye na bin kunninta
Abba yace"ya'ta baza ki kalli mahaifin ki ba"
Dauke kai tayi ta juya musu baya alhaji idris yace"ka bata lokaci zata sauko"
Cikin hawaye yace"toh"
Bayan minti talatin
Sameer ne ya shigo da leda take away guda biyu
Yace"zakiya tashi ki ci abinci"
Cikin hawaye tace"sir meer ina my NUR?babu abinda ya sameta ko?"
Yace"babu komai kuma tana lafiya,ta shi ki ci abinci"
Tace"tayaya zan ci abinci tun ban San halin da my NUR take ciki ba,wallahi rabona da abinci tun ranan da aka sace TASLEEM kuma nasan itama NUR haka ne domin bazan iya cin abinci babu ita ba itama haka,pls sir meer ka kaini inda take"
Yace"sai kin ce yaya tunkuna"
Tace"toh yaya "
Taimaka mata yayi ta tashi ya rike ta suka shiga inda NUR take
Zama zakiya tayi ta rike hanun NUR tace"my NUR Ashe mu yan biyu ne"
A hankali NUR ta fara bude idonta ta sauke kan zakiya murmushi zakiya ta mata dan haka itama ta mayar mata
NUR tace "zakiya ina TASLEEM?"
Zakiya tace"ban ansota bako amma zan kira anty ta kawo miki ita,NUR ashe mu yan biyu ne"labarin komai ta bata cikin kuka NUR ma kukan take yi
Zakiya ta rungumeta tace"da kinji sauki zamu bar gari nan"
Nur tace"no dear baza a yi haka ba,kin dade kina niman iyayen ki da yan uwanki duk da dai kina boye min amma na sha kama ki kina kuka a boye ,nasan saboda ni kike so mu bar gari,nagode amma ina rokon ki da ki yafewa Abba dan ba a hayyacin shi ya Kore ni ba ke kuma bai San dake ba"
Rungumeta zakiya tayi har sanda ta saki kara saboda ta fama mata ciwo
Duk abinda suke yi Afan na kallon su ta window
Sameer yace"sai Ku ci abinci ko"
Murguda mai baki tayi sanan ta bude take away ta fara ba ma NUR
Sameer kallon su yake yi cikin sha'awa,har suka koshi a ranshi yace"RAYUWAR NUR abin tausayi ne"
Afan ne ya turo kofa ai NUR na ganin shi jikin ta ya fara rawa ta boyewa bayan zakiya
Afan yace"no lil sis ba komai zan miki ba"
Sameer yace"get out"
Zai yi magana sameer yace"I said out"
Fita yayi yana nadama abinda ya aikatawa NUR
yana barin asibiti gida ya koma part dinshi direct ya shiga ya zauna a falo yana kallon hoton summaiya can kuma sai ya tashi ya shiga bedroom duhu ne sosai a dakin sai ya kunna wuta abinda ya bani mamaki shine hotunan NUR ne manne a dakin irin na paintin nan da alamun shi ya zana
karasawa yayi ya tsaya gaban babban hoton ya fara surutai kamar zautarce yana cewa"sorry lightness of my day,iam sorry I hurt u that way please forgive me dream girl sai ya zube kasa yana kuka kamar yaro,ya dade a haka kafin ya tashi ya dauko paint da board ya fara zana wani hoto yana surutai
toh nidai bangane wanan lamarin ba nan gaba Afan ya muku bayani da kanshi
Bayan kwana uku....
(maimuna Ku jirani ina zuwa Fatima ke kuma kiyi ta lokacin ki kafin in dawo kanki)
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
dedicated to NIGERLITE
π
Ώ6β£3β£&6β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bayan kwana uku aka sallame su har yanzu Afan bai samu daman ba ma NUR hakuri ba
Alhaji tsoho yace"in NUR ta samu sauki sosai zasu Cameroon domin har yanzu fuskarta a kumbure yake,a gidan da ummi ta tsiye da suka zo Nigeria suke babban gida ne
Alhaji idris yace"su zasu koma bauchi"
Hajiya balkisu nasu ta tambayi zakiya randa zasu zo bauchi amma tana jin kunya
Zakiya ne tace"ummi da na dawo zan zo gida in gan ku "
Ba karamin dadi taji ba tace"toh sai na ganki zan sa ido"
Godiya Abba ya musu har mota suka raka su
Alhaji tsoho yace"yan biyu Ku zo muyi hira
Zakiya na zuwa ta zauna saman centre tebu,sameer ya fashe da dariya yace"yariya da son tebur kamar biri"
Amina tace"ni daiso nike in fara gane ku"
Zakiya tace"abun sirri ne"
Zainab tace"nifa ina gane ku"
Ihsan tace"ai dan fuskar NUR ya kumbura ne kike gane su"
Kakarsu hajiya tace"nifa na raini NUR amma rikitani suke yi"
NUR dai dariya take tayi,zakiya tace"a makaranta har na taba rubutawa NUR test"
Ummi ne ta kalli Abba tace"alhaji wani mataki ka dauka akan maimuna?"
Yace"babu komai na barta da Allah amma dana koma kano zan saketa"
Alhaji tsoho yace"hakan yafi baza ta mutu ba sai ta amshi sakamako"
TASLEEM ne ta zo a guje ta fada jikin NUR tace"mummy ai baza mu koma gidan mu bako?nan yafi kyau"
NUR tace"eh baby"
TASLEEM tace"inje shan ice cream da dadi?"
NUR ta kalli Afan dake kwance shima ita yake kallon da sauri ta dauke idonta tace"baby kin San bana baki kayan sanyi ko "
Zakiya dake cin apple tace"hmmmm talauci ba kyau,ko a mafarki bazan so mu koma gidan mu na da ba"
Dariya suka yi duka dakin harda sameer
Alhaji tsoho yace"ai kamar su ce daya amma halinsu ba d'aya bane domin Aisha tafi NUR rawar kai"
Buga kafa zakiya ta farayi ta je wajen Abba tace"Abba ai NUR ta fini surutu ko?"
Hajiya ne ta karbe zance da cewa"ah'ah kin fi NUR domin NUR akwai natsuwa"
Ummi tace"wai zakiya baki da kayar sawa ne kullum ciki wando"
Nur tace "tana dasu bata son sa atampa ne"
Zainab tace"gobe ku kaini kasuwan garin nan"
Ihsan tace"nima zani"
Zakiya tace"zan kaiku gobe"
Nur tace"nima zani"
Ummi tace"ah'ah Dr yace"ki huta"
Abba ya mikawa zakiya A t m yace"ku siyi komai kuke so a kasuwan"
Zakiya tace"tanks dad"
Yace"its nothing dear"
Ummi tace"gobe zamu gidan su summaiya a cikin gari mu kai musu TASLEEM su ganta ni da abbana"
Abba yace"sai muje harda ummana"
Zakiya tace"NUR za a bari a gida kawai lallai ta zama mai gadi"
NUR tace"babu damuwa nasan komai kika siya zaki kawo mun"
Tace"haka ne"
Afan dake kwance shiru domin babu mai me magana da shi yace"this is my chance"
Washe bari
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to GORGEOUS WRITERS FORUM
π
Ώ6β£5β£&6β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Washe gari da asuba sameer ya tafi aiki da Afan amma kowa a motan shi
Su ummi ko sai misallin karfe 10:30 suka fita
Su zakiya suka bisu,NUR kadai aka bari a gida breakfast kawai tayi taje ciki tayi wanka ganin ita kadai ne a gida yasa tasaka 3qter da armleess tayi parking kanta a sama,ko kwalliya bata yi ba ta fito ta zauna a falo tana kallo"
A office ko Afan na kaiwa direct office din sameer yaje a zaune ya Ganshi
Karasawa yayi yace"bro"
D'agowa sameer yayi yace"my friend get out"
Afan ya rike kunni yace"iam sorry bro I no I made a mistake please forgive me it won't happened again"
Sameer yace"a ce in maka magana kaki ji Afan ko mantawa kake na girme ka ko dan na baka fuska mun zama friends zaka raina ni?"
Afan ya durkusa har kasa yace "ba haka bane akasi aka samu sharri shaidan ne"
D'aga shi sameer yayi yace"ya wuce amma ka kiyaye gaba kuma ka bawa su mummy hakuri da NUR yariyar nan tayi kokari da yar'ka sosai in fact she is the reason she is alive today"
Yace"yes broh inshaallah zan gyra kuskurena na yanzu ma zan kira zakiya ta tayani yiwa NUR magana nasan zata ji nata dan wallahi NUR guduna take yi"
sameer yace"wata zakiya?hmmm ashe ka kara saka kanka cikin matsala domin zakiya zuga ta zata yi kuma kasa suna jin maganar juna"
Afan yace"hakane"
sameer yace"yauwa bro yaushe Fatima ta wuce ne?"
yace"Nima ban sani ba"
yace "OK"
Afan yace"zan koma office"
sameer yace"OK"
Afan na barin office din sameer gida yayi domin ya tabbatar kowa ya Fita
yana parking mota kofar baya yabi a falo ya tarar da NUR tana kallo hankali kwance ga juice kusa da ita tana sha
tsayawa yayi yana kallonta domin yau ne yayi mata kallon saf
ita ko bata Masan da mutum a banyata
kallo cartoon take tana dariya tace"I wish TASLEEM tana nan da ta kalla"shiko ba karamin dadi yake jiba yana kallonta sai wani nishadi yake ji
wayarshi ce ta tona mai asiri ta hanyar yin kara
da sauri NUR ta juya ta ganshi tsaye
jikinta ne ya fara rawa tuni ta fara hawaye tace"dun Allah kayi hakuri wallahi bani da hanun a sace summmaiya"
yasa shin yasa a bakin shi yace"shhhhhhhhi na yarda dake lil sis"matsowa ya fara yi tana matsawa baya harta kai karshen Bango
hanun shi biyu yasa a bango yace"miye haka light?meyasa kike tsorona ne?baza ki yafe min bane?"
girgiza kai tayi tace"ni dai ka kyale ni bana son ganin please "
yace"ni ina son ganin ki"
kallonta ya fara yi daga sama zuwa kasa yace"nice outfit,amma karki ta tsawa in akwai mutane a gida kar a kalle min ke"
kallonshi tayi tace"ina ruwan ka dani"
yace"da ruwana domin kece...
4get it,please my lightness ki bar abinda ya faru a baya kuskurene mu fuskanci gaba,iam very sorry 4hurting you the way I did & thanks you for taking care of my princess "
tace"banyi dan ka gode min ba son TASLEEM a jini yake,kuma summaiya ta cacanci fiye da haka a guna domin ba tare da tasan ni ba ta taimaka min da magani a lokacin da nike tunanin bani da kowa domin Sam bata da girman kai"
(jama'a ya kamata mu rage girman kai,ki daina gani kin fi wata domin wanan ba dabi'a me kyau bane,wallahi ko Allah baya son mutum mai girman kai,mu kasance masu taimako a duk inda muke,yau dalilin taimakon da summaiya tayiwa NUR a mota gashi NUR ta kula da yar'ta Allah yasa muda ce)
yace"kina nufin baza ki yafe min bane?"
tace"never"
yace"what if I go on my neels"
tace"that won't change the fact that you hurt me,what do you think zan yafe maka bayan irin abubuwan da ka min a baya ka kira ni yar iska karuwa a public ka kira ni da......"
rufe mata baki yayi yace"please ki bar maganan nan na tuba"
tace"wai meyasa kake damuna ne?ka barni in sake domin nima ina da right in sake a gidan nan"
yace"you want to know why?"
tace"yes tell me so that I can breath peacefully "
hade bakin su yayi zare ido NUR tayi domin bata yi zanto haka daga gare shi ba"
sun dade yana kissing dinta NUR ko hawaye ne ke bin kuncin ta sai dukan shi take amma yaki sakinta
sanda ya gaji dan kanshi ya barta
kallonshi tayi tace"sir Afan I hate you,I hate you with passion bana kaunar ganin ka and please stay away from me"ta ruga da gudu ta shige daki ta kulle"shima binta yayi sai dai yayi bugun duniya amma taki budewa ,kuma yana jin shashekar kukanta
dawowa falo yayi ya zauna ya rike kai yace"na shiga uku"
a haka Amina ta shigo ta sameshi tace"yaya lafiya?"dama ya fi shiri da ita
yace"NUR taki sauraro na"
Amina tace"yaya kaima baka kyauta ba wallahi"
yace"yes i know amma wallahi akwai dalilin da yasa na tsaneta I thought she,no forget it"
Amina tace"NUR ne dream girl ko?"
yace"how do you know?"
tace"ai nasha ganin painting ta a dakin ka"
yace"yes "
tace"ok I will help u dan nasan NUR bata da damuwa ga sanyi baza ta yi wuyan saukowa ba da dai zakiya ne da mun bani"
yace"ai zakiya nan sai a hankali ga shagen rashin ji but miye plan din?"
tace"maso kaji"
bangaren sameer ko
[13/06, 02:08] Maman noorul huda marubuciya: πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
Dedicated to MARDY BOUNCE
π
Ώ6β£7β£&6β£8β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bangaren sameer ko tunanin zakiya ya hana shi sakat sai ganinta yake a ko ina
ai kamar tasan meke zuciyarshi ta kira shi a waya yana d'aukawa tace"someone is missing my trouble "
yace"how do you know"
tace"haka kawai naji a jikina"
yace"toh jikikin bai baki dai-dai ba domin ni na manta da wata zakiya"
cikin b'acin rai tace"alright go to hell"ta kashe waya
Hanun yasa ya hargisa suman kanshi yace"me ke faruwa ne dani?kar dai son yariyar nan nike?"saki yayi ya jawo drawer ya fito da sigari ya kunna ya fara zuga
Amma ganinta yake tana me murmushi
A fili yace"dole in cire son wanan yariyar nan a zuciyata"
Su zakiya ko siyyaya suke a kasuwa komai iri d'aya take d'aukan da NUR
Sun dade suna siyayya kafin ihsan tace"ta gaji da su koma gida"ko da suka kai gida su ummi sun dawo
Suna zaune sameer ya dawo gaisawa suka yi dasu Abba da alhaji tsoho sanan yayi part din shi
NUR tace"gaskiya kunyi siyyaya wanan kayar ai sunyi yawa"
Zakiya tace"babu wani yawa a bauchi kin gan inda nike shopping kuwa?hmmm in na dawo har fad'a ummi na ke min"
Abba yace"kyle NUR oh yar kauye ce"
NUR tace"Abba na lura fa kamar kafi son zakiya yanzu"
Abba yace"no ba haka bane "
Zakiya tace"dole Abba yafi sona domin nine babba kuma ai be dade da sani na ba"
Hira suka tayi har lokacin sallah yayi suka tashi kowa yayi nashi sallah
kowa ya fito amma banda NUR da TASLEEM da suka tsaya karatun al-Quran mai girma tare da jiran lokacin isha domin hakan dabi'a NUR yake in tayi magrib bata barin wurin sai ta gabatar da isha kuma haka ta saba wa TASLEEM domin ko bata nan haka TASLEEM keyi
Karatun har falo ake ji inda TASLEEM ke gabatar da kira'a cikin murya mai dadi
Kowa yayi mamaki da yaba tarbiyar da NUR keyi wa TASLEEM "
A haka su sameer da afan suka dawo masalaci suka tarar ana yabawa karatun TASLEEM
Afan yace"wa ke karatu mai dadi haka?"
Ummi tace"TASLEEM ce wallahi"
Yace"wow princess ke karatu haka ai ban taba tunanin takai izo ashirin ba"tana kaiwa aya
NUR ta cigaba daga inda ta tsaya har aka kira sallah isha'i Afan suka koma massalaci
sanan aka zo dinning cin abinci
sameer dai shiru yayi baiyi magana ba kuma bai kula zakiya ba ganin haka yasa ta share shi
ummi har sau uku take tambayar shi ko lafiya amma ansa d'aya ne lafiya kalau
ana gama cin abinci kowa ya kama harkan gaban shi me bacci nayi masu kallo nayi
NUR da zakiya ko d'aki suka je suka kwanta abinsu suna hira har barci ya kwashe su
Afan ko TASLEEM ya d'auka zuwa part din shi suna ta hira
sameer ko kasa barci yayi tunanin zakiya ya addabe shi
kawai ya tashi ya sa kaya ya d'auki key sai bar inda zai samu giya
yana zuwa yayi oda aka kawu me a take ya shanye kwalba hudu
nan fa ya fara hauka har ya kai ga ya mari budurwa cash money hakan ba karamin fad'a ya kawo ba suka yi dambe sosai daga karshe sameer ya dauki kwalbar giya ya fasa ya bugawa cash money a kai
nan ya fad'i summeme shiko sameer ko a jikin shi mota ya shige ya dawo gida ya kwanta hankali kwance
Afan ko cewa TASLEEM yayi suyi game yace"in na tambaye ki sai ki bani amsa"
tace"toh"
yace"what is your mum name"
tace"NURUL HUDAH ABUBAKAR MUSA"
yace"her favorite food"semovita"
yace"her weakness?"
tace"me,hauwa uthman Adams"
yace"her strength? "
tace"Aisha idris anty zakiya"
tafi ya fara yi yace"so you no everything about your mum"
tace"of course"
a ranshi yace"TASLEEM you are my weapon"
sameer na dawowa gida ya kwanta yayi barci abinshi
washe gari
Afan da Amina Sai zurga-zauga suke a corridor suna jira fitowar NUR can Sai gata nan fitowa sanye da kayan bacci riga da wando Amina na ganinta tayi wa Afan alama da ido yi sukayi kamar basu ganta ba
ai Sai Afan ya fara cewa"Amina tunda NUR taki ta hakura zan auro wata in bata TASLEEM"
Amina tace"hmmm kana nufin zaka kwace TASLEEM a gun NUR duk irin so da kaunar da take nuna mata?"
yace"toh ya zanyi ai da NUR na kaunar TASLEEM zata so ubanta "
NUR da har zata wuce taji maganan su ta makale a bayan kofa tana jin su
Amina tace"yanzu kana nufin muguwar budurwar ka zaka aura tayi ta bawa TASLEEM wahala?"
yace"eh ai aka Allah ya so"
dafe kirji NUR tayi ta fara kuka suna jin shashekar kukanta Afan ya kashewa Amina ido suka yi murmushi
jin shiru sameer bai fito ba yasa ummi tace"zakiya je ki kira sameer"
tace"OK"
a corridor ta tarar da Amina da Afan suna kus-kus tace"hmmm a dai yi a hankali ko in b'ata ma mutun rai ta hanyar zuba me kasa a gari kuma kar mutun yace dashi nake
Afan yace"zakiya na kusan zane ki a nan gidan"
Amina tace"toh da ka shiga uku"
zakiya tace"tuna me'
tana zuwa d'akin sameer ta ganshi kwance rufe da blanket,ta fara sir meer shiru bai farka ba
hakan yasa zakiya fara tashin shi ta hanya ja me kafa,amma yana farkawa ya tureta ta fadi kasa
yace"stay away from me"
tace"me nayi maka?"
yace"ni zaki yaudara toh bari in gaya miki na tsani mace I hate women"
tashi tayi tace"wanan matsala ka ce banawa ba so why are you dragging me?ummi tace"ka zo kayi breakfast abinda ya kawoni kenan
yace"
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
[13/06, 02:09] Maman noorul huda marubuciya: πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
pls fans kuyi hakuri da rashin replying comment dinku da bana yi wallahi groups sun min yawa gashi iam always typing in nace zan tsaya ina replying banzan yi muku update inda ya kamata ba.amma ina karantawa kuma ina jin dadin comment dinku domin kaunar da kuke nunawa littafin shike bani karfin guiwa yi muku typing har bana son inyi disappointing dinku,nagode da addu'oin ku,Allah ya biya kana bukatun mu na alkhairi please ku min uzuri ku cigaba da comment ni kuma zan cigaba da Baku mamaki wajen typing.thanks 4 ur understanding I luv u guys
π
Ώ6β£9β£&7β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"and don't ever come back"
Tace"karka damu nima na fita harkan ka daga yau"tana kaiwa nan ta bar d'akin
Suna gama breakfast zakiya ta d'auki jaka
NUR tace"ina zaki?"
Zakiya tace"office ki tashi muje tare"
NUR tace"toh dama akwai aikin da ban gama ba"
Key din motar ummi zakiya ta karba taja suka tafi
A office ko kula sameer zakiya bata yi ba aikinta kawai takeyi
Bangaren