Showing 24001 words to 27000 words out of 45929 words
menene a bari sai an dawo da TASLEEM bana San surutu"
gudu take a titi ko ta kan yan sanda bata bi ba har ta shiga cikin gari a general hospital ta Parker da gudu ta fitar da TASLEEM jiri na dibanta
akayi ciki da ita wayar wata nurse din unguwan su ta ansa ta kira zakiya ta fad'a mata suna general
zakiya ta sanar da su Afan da gudu suka bar building din sai general
emergency aka kai TASLEEM Dr suka fara aikin su,ai zakiya na isowa da gudu taje ta rungume NUR tace"my NUR meya same ki goshin ki na fito da jini"
kafin NUR tayi magana Dr ya fito da gudu NUR da zakiya da afan suka karasa gaban shi
Dr yace"gaskiya anyi ganganci saura kadan da an ratsata domin da alamun ta Dade a wanan halin ya kamata a dinga kula"
Afan yace"yanzu ya jikin nata?"
Dr yace"da sauki munyi nasaran ceton RAYUWAR ta yanzu za a mayar da ita word tana bukatar Hutu"
ba dadewa ba aka fito da TASLEEM daga emergency aka kai ta word din yara
a kujera NUR ta zauna rike da hanun TASLEEM
Afan ko waya yake da yan sanda inda suka ce anyi nasaran kama su umar
yace"Ku zo general Ku tafi da NUR har sai ta fad'a muku dalilin kashe summaiya"
bagaren NUR ko zama tayi tana kallon TASLEEM tana hawaye ga wani jiri da take ji
zakiya tace"NUR kema fa kina bukatar treatment ga hijabin ki ya jike da jini"
NUR tace"karki damu burina TASLEEM ta bude ido
Afan ne ya shigo da yan sanda da Fatima a bayan shi nuna NUR yayi yace"Ku tafi da ita kuyi ta dukan ta har sai ta fad'a muku dalilin kashe summaiya da tayi ta sace yar ta"
zakiya tace"lallai ka cika butulu yanzu Dan ranshi imani NUR zaka sa a kama ba tare da ka ji ta bakin ta ba,wanan dalilin yasa mutane basu son yin taimako domin in baka iya taimako ba sai ka shiga wahala"
yace"me kuke jiran yau case din summaiya ya dawo sabo"
zuwa d'an sanda yayi ya sa mata ankwa zakiya tace"ya kuke treating dinta kamar criminal?"
alama NUR ta mata da tayi shiru
tafiya NUR ta fara yi tana kaiwa gaban Afan ta tsaya tana kallonshi girgiza kai tayi ta tafi da gudu zakiya ta bisu ta rungume NUR
dai-dai kunnin ta.NUR ta kai Baki tace"ki kula da TASLEEM karki yarda ki barta ko na second d'aya ban yarda da Fatima ba"
zakiya tace"toh"
yan sanda ne ya ja zakiya gefe suka tafi da NUR
waya zakiya ta fito da shi ta fara dialling sameer amma baya shiga
kuka takeyi sosai ta koma word ta zauna
kai tsaye ake nuna NUR a talabijin tsaye da ankwa a hanun ana cewa a yau an kama Wanda ta sace summaiya nasir ta kuma gudu da yar'ta har aka sakata a mota
bauchi
[12/06, 01:22] Maman noorul huda marubuciya: πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
Dedicated to MAMAN ASHEEFAT
π
Ώ5β£7β£&5β£8β£
Bismillahi Rahmanir Rahim
Bauchi
Hajiya balkisu ne zaune a makaken falon ta tana rokon alhaji idris akan ya je ya nimo zakiya
Abba yace"oh yanzu saboda yar da kika Haifa ta mutu shine kike niman a dawo da ita in Allah ya baki kuma ki wulakanta ta ko?saboda ke zakiya taki amsa taimako na ta kuma ce tana son in nisance ta domin bata son ta zama sanadiyar rabuwa mu"
Kuka hajiya ta fashe dashi tace"wallahi alhaji na tuba ka min rai,wallahi sharrin shaidan ne amma yanzu zan rike ta tsakani da Allah"
Yace"toh ni a halin yanzu ban San idan take ba"
Kafin hajiya ta bashi amsa hoton NUR ya bayyana a TV da ankwa a hanun za a shigar da ita motar yan sanda ga yan jarida sun zagaye ta
Ai dukan su sanda suka mike
Hajiya tace"alhaji ga zakiya wai ana zarginta da kisa da sace jaririya,wallahi karya suke sharri ake mata wallahi zakiya baza ta aikata haka ba,ba irin tarbiyya da muka bata ba kenan "
Alhaji ka shirya muje mu ceto ta
Yace"ki bari gobe in Allah ya kaimu yanzu baza mu samu ticket ba"
Ba haka ta so ba amma ta hakura
Station
Ana shiga da NUR a kanta a kulleta
Wani mugun police ne ya yl shiga ciki da alamun Afan ya biya shi
Ai yana shiga ya fara dukan NUR ihu take,tana kuka tana rokan shi amma ko kallonta bai yi ba
Sai cewa"yake zaki fadi gaskiya ko Sai na kashe ki?"
Cikin kuka NUR tace"wallahi ban San komai b..... "
Maganar be gama fitowa ba sakamakon wani mari da ya bata Wanda yayi sanadiyar fashewar bakinta da fitowar kara na azaba
Yace"zaki fad'a ko Sai na kashe ki?"
Tace"wallahi ban Sani ba"
ai mikewa yayi ya Ciro belt ya fara zabga mata tana ihu sanda ya gaji dan kanshi ya bari
a lokacin har NUR ta sume amma saboda rashin imani ruwa ya ibo a bokiti ya kora mata a firgice ta farka tana cewa"ruwa!ruwa!!ruwa!!!ka taimaka kishi zai kashe ni"
yace"babu abinda zan baki Sai kin fad'i gaskiya"
ai sai NUR ta fara shan ruwan kasa
yace"na fuskanci kina da taurin kai amma na baki da ga nan zuwa yamma"
wayar shine yayi kara afan ne yace "ta fadi gaskiya kuwa?"
yace"ah'ah har yanzu amma ina zaton bata San komai ba Dan irin dukan da na mata da ta fadi gaskiya"
Afan yace "kana hauka ne?na biya ka ne ka yi min aiki in baza ka iya ba in nimi wani"
yace"no no zan iya ai"
asibiti
zakiya ne zaune,a gefen TASLEEM ga Fatima ta kasa ta tsare hanun tasleem ne ya fara mosawa
da sauri zakiya ta karasa inda take tace"baby ya kike?"
TASLEEM ko idon ta a rufe take kiran mummy!mummy!!Mummy!!!"
zakiya tace"baby mummy is here"
bude ido TASLEEM tayi tace"mummy karki bari su tafi dani kuma"dai-dai nan Afan ya shigo da Dr zuwa yayi ya raba zakiya da TASLEEM
yace"stay away from my dota"
zakiya tace"kai har ka isa ka kira TASLEEM yar ka,me ka taba mata?baka San wahalanta ba"
yace"nace ki fita get out"
zakiya tace"babu inda zani"zuwa yayi zai kama hanun zakiya ya fitar da ita
TASLEEM ta sake kuka tana cewa"live my mummy alone ka bar min mamata"babu inda ya iya ya bar zakiya
zakiya ta kalle shi tayi me wani murmushi tace"in kana so yar'ka ta kalleka da mutunci toh karma ka bari ta San kana wulakanta my NUR "
komawa tayi ta zauna,Fatima tace"yaya Afan ya kamata mu canjawa TASLEEM din mu hospital zuwa na kudi"kallonta zakiya tayi ta harareta
alhamdulilah jikin TASLEEM da sauki sai dai fa tasa darun sai an kawo mata mummy ta
da misalin karfe 10:30pm zakiya ta d'auki TASLEEM ta goya. Dan barci ya dauki Fatima
zakiya tace"kafin a canja asibiti zan gudu dake,kar akashe ki"
fita suka yi a asibiti ba tare da anyi zarginta ba
gidan makociyar su ta kai TASLEEM tace"anty taimakon ki nike nima please ki rike min TASLEEM har gobe zan dawo in d'auketa"
tace"toh"
zakiya tace"please komai zai faru karki bari ta fito waje domin RAYUWAR ta na ciki hasari"
anty tace"nifa tsoro nike domin mu gan NUR a news "labarin komai zakiya ta bata tace" yanzu komai na hanun ki"
cikin hawaye anty tace"lallai NUR ta gan RAYUWA ki je zan rike ta"
kallon TASLEEM tayi tace "bari inje in d'auko mummyn ki"
direct station tayi Wanda da k'yar wani kurtu ya bari ta shiga wajen NUR
a zaune ta ganta cikin duhu a bayan kanta ga wari na ta shi
zakiya tace"my NUR "jin muryar zakiya yasa NUR juyowa da k'yar domin bai dade da aka gama jibganta ba
tace" zakiya "
karasawa tayi bakin karafuna dake wajen ta rike tana kallon zakiya hawaye na bin kuncinta
wutan waya zakiya ta kunna ai tana ganin fuskar NUR ta saki kuka
taba kumatun ta tayi sai NUR ta saki kara
zakiya tace"my NUR wa yayi miki wanan aikin?"
NUR cikin kuka tace.......
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
[12/06, 01:59] Maman noorul huda marubuciya: πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUNπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to my groups
π
Ώ5β£9β£&6β£0β£
Bismillahir Rahamanir Rahim
NUR tace "zakiya tun jiya suke duka na ban musu komai ba"
Zakiya ta rike hanunta tace"yi shiru my NUR Allah zai saka miki"
NUR tace"ina TASLEEM? "
zakiya tace"my nur duk da wanan abinda aka miki har yanzu kina tuna TASLEEM?
NUR tace"son TASLEEM a jini na yake bana tunanin zan so ko ya'yan cikina haka"
zakiya tayi murmushin takaici kafin ta bata
Labari inda suka yi da anty ta bata
NUR tace" toh kije gida dare yayi"
Cikin kuka zakiya tace"babu inda zani my NUR anan zan kwana"
NUR tace"bazasu bari ki kwana a nan ba please ki tafi gida bana son su taba ki ba imani ne dasu ba"
Zakiya tace"babu inda zani ina nan?"
Wani police ne ya zo yace"ke tashi ki wuce kafin oga ya dawo"
Zakiya tace"ni dai babu inda zani a nan zan kwana da my NUR "
Har zai jata waje wata woman police tace"ya kamata Ku barta domin an zalunce su tunda aka kawo ta ba a bari anji ta bakin ta ba sai duka oga kemata saboda an bashi kudi"sai fada take yi
Mutumin yace"amma in ya zo ya ganta anan zai yi mata ba dai-dai ba"
Tace"ka barta sai gobe zai dawo"
Yace"OK"
Su zakiya ko sai ajiyar zuciya suke saukewa
Hanun NUR zakiya ta rike suka zauna a wurin wahalelen barci ya dauke su"
Washe gari
Zakiya tace"a ina kike sallah"
NUR tace"matan ce ke taimaka min da ruwan sallah yanzu zata kawo ta bude ni nayi a office dinsu"
Zakiya tace"toh"haka ko akayi
Zakiya tace"bari in samo miki abinci ki ci"
Zakiya na fitowa wayarta yayi kara tana budewa ta gan sameer ne da noban Nigeria
Ai bata San lokacin da dariya mai hade da kuka ya subuce mata ba
Ta d'auka tace"sir meer ina ka shigane ?"
Yace"yanzu na sauka abuja airport zan zo miki da labari mai dadi"
Yana magana ne yana kallon Abba da hajiya
Zakiya ta fashe da kuka,runtse ido yayi jin kukanta yayi har ranshi
Yace"meya faru ne?"
Tace"komai ma,sir Afan yasa an kama NUR tana station sai dukanta ake kamar yar fashi"
Yace"what?me tayi me?"
Labarin komai ta bashi tun farkon haduwa NUR da summaiya har zuwa satar TASLEEM da akayi da kama NUR da akayi"
Idon shine ya canja kala cikin matukar b'acin rai yace"yanzu wani station aka kai NUR?"
Tace"police headquarter take"
Yace"ga ni nan zuwa su ummi na hanya da kowa da kowa"
Yanke wayar yayi,Abba yace"lafiya ko meya samu NUR? "
Sameer yace"muje mota zan maka bayanin komai"a mota sameer ya warware wa Abba komai tare da kiran ummi tace"suna Nigeria ba da dadewa ba zasu karaso"
Sai 3:pm suka isa minna direct Afsaman building driver ya kaisu dan sun San a nan zasu sami Afan
A waya ya kira zakiya yace"ta same shi a office "
Yana shiga direct office din Afan ya je a tsaye ya ganshi yana waya yana bada oder a kamo zakiya waita gudu me da yar'shi
Bai yi aune ba yaji an kwace wayar an wanka mai mari dai-dai da shigowar zakiya office dinshi
Abba ne ya rike sameer yace"kai miye haka?sake shi nace"
Sameer yace "Abba ka bari na koya me hankali kafin in tafi sanda nace me ya kula da su har da Allah na had'a shi amma da shike ya raina ni shine yayi abinda ya gan dama, na sha fad'a me ya daina hukunci cikin fushi gashi zafin zuciyarshi yasa ya hukunta yar uwarshi ba tare da ta aikata me laifin komai ba,irin su ne suke sa mutane tsoron taimakawa mutane a duniya dan gudun kar su shiga halin da suke ciki yanzu,wani naushi ya kara kaime yace" me na ce ma kafin in tafi?ba cewa nayi komai zai faru ka jirani ba a yau zaka sauka a C E O domin na gan alaman dashi kake takama dama ni nace a baka"
Kallonshi Afan yayi yace"me kake nufi da NUR kanwata ce kuma taimaka min tayi?"
Sameer yace"eh NUR da zakiya kanwar ka ne ya'yan anty hauwa ne kuma yan biyu ne ga mahaifinsu nan alhaji abubakar wanan dalilin yasa nace kome ya faru ka jirani"
Jawo zakiya sameer yayi yace"zo ki fad'a me abinda ya had'a NUR da summaiya har ta bata TASLEEM "
Zakiya dake rude jin ita da NUR yan biyu ne kuma ga mahsifinsu nan
Cikin kuka tace"sir meer me kake nufi da ni da NUR yan biyu ne? Kuma mu Kaine Ku ne?"
Sameer yace"eh gaskiya ne,ke da NUR yan biyu ne kuma mu yannin Ku ne domin abbana yasha nono ya bawa ummi sai mahaifiyar Ku hauwa,sace ki matar baban Ku tayi a ranan da aka haife ku,ga mahaifin Ku nan da kakar ku hajiya"
Kallonshi tayi ta nuna shi tace"Abba meyasa kayi wa nur haka?"zai yi magana sai ga alhaji idris da hajiya balkisu sun shigo
Zakiya na ganin su taje da gudu ta rungume abbanta tana kuka
Hajiya balkisu tace" ki yafe mun zakiya na tuba"
Sameer yace"zakiya zo ki ba shi labarin bamu da lokacin"
zakiya ne ta karasa gaban afan
fara bashi labari daga farko har karshe ta kare da cewa"wallahi taimakonta NUR tayi kuma tayi hakan ne dan RAYUWAR TASLEEM na cikin hasari tun jiya nike kokarin yi maka bayani amma kaki ka saurare ni"
Zama dirshan Afan yayi a kasa yace"tabbas na aikata babban kuskure da bazan iya goge shi ba"
sameer yace"kayi abinda NUR bazata taba kallonka ba,miye laifinta Dan tayi taimako Wanda sanadiyar wanan taimakon ta rabu da iyayen ta ta zabi RAYUWAR kadaici Wanda ba Wanda zai yi tunanin mahaifinta attajiri ne?"
Abba NUR kuka yake sai ya tuna hauwa,hajiya ma kukan take,
zakiya tace"da an fitar da NUR zan dauketa mu bar garin nan domin sanin Ku bai amfana mana da komai ba sai bakin ciki"
sameer yace"na baka minti 5 ka kira tun kan mu kai station an fitar da ita in ba haka ba zaka sha mamaki"
jiki na rawa ya dauki waya zai kira station,
Jan zakiya sameer yayi zuwa waje Abba ya bisu da su hajiya a baya
a receptionist suka hadu dasu ummi da yaya muhammed da Amina kanwar sameer sai zainab da ihsan kanne Afan da ya'yan su a bayan su
Afan yace"zakiya please ki yafe min zan Ciro NUR dinmu"
ai zakiya na juyawa ido jawur tace"me kace NUR dinku?'
Afan zaiyi magana zakiya ta wanka me mari mai lafiya Wanda sanda kowa ya firgita,be gama farfadowa ba ta kara me wani
tace"karka kara kiran sunanta mugu azalumi a yau nayi da na sanin ka a matsayin yayana kuma karka bari ka zo kusa da NUR mugu"
rike ta yayi yana kuka kamar yaro yace"zakiya please iam sorry I know I deserve more than this but please don't stop me from meeting NUR, OK beat me more I deserve it"yana magana ne tare da kai hanun zakiya fuskarshi
ihu tayi me tace"live me alone"tare da sakin kuka sameer na ganin haka ya karasa yace"it OK zakiya let go"
ummi tace.......
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers'we the best among the rest.
I LOVE U FANS nagode da kaunar ku
π
Ώ6β£1β£&6β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ummi tace"an fitar da NUR din?"
Sameer yace"ah'ah yanzu zamu station"
Ummi tace"me kuke jira yanzu muje mana"
Kallon Afan tayi tace"ka kyauta tunda ban isa da kai ba,ka je kayi duk inda zaka yi amma babu ruwana da kai kuma"
Afan yace"yi hakuri ummi na tuba"
Abba sameer yace"mu je anjima za a yi magana"
zainab tace"yaya nayi tur dame hali irin naka ko ma wallahi na tsane ka"
ihsan tace"ban taba jin ka bani haushi ba irin na yau nima babu ruwana da kai"
kallon Amina yayi yace"lil har da kema zaki gujeni?"
d'auke idonta tayi daga gareshi yace"na shiga uku"
Zainab ta rungume zakiya amma ita ba wanan ya dame ta ba,ita dai ta gan NUR cikin koshin lafiya
Suna kaiwa station sameer yace"a kira ogan dake dukan NUR
Yana fitowa,sameer yace"you are a disgrace to police officer's,ya za a ayi mutum da ba Nigeria ba ya zo ya bada order a duke citizen din ku?saboda kudi kuki d'aukan statement dinta ayi ta dukan ta kamar criminal abinda ba a tabbatar da ta aikata laifin ba,yau zaka San ka taba yar gata"Abba ne ya ya Ciro waya ya kira commissioner nan take aka bashi suspension
Wani kurtu ne ya dauki key ya je ya bude NUR ya fito da ita Wanda da k'yar NUR ke tafiya ga fuskanta ya kumbura da gudu sameer da zakiya suka karasa da gudu zasu taimakamata
Ummi ko kuka take ganin fuskar NUR a kumbure da su ihsan da zainab
Shiko Afan wani tausayin ta ne ya kama shi zai je ya taimaka mata ummi ta ja shi baya tace"kul karka kuskura"
Kafin su zakiya su karasa jiri ya kwashi NUR ganin zata fadi kasa yasa sameer saurin tarota a jikin shi ta sume
Amina ne tace"yaya kamar bata numfashi"
Zakiya tace"da gaske ne bata numfashi?"
Amina tace "eh"
Kara Zakiya tasa sanda station ya amsa tace"NUR Dan Allah ki mike,karki min haka sai yanzu da nasan mu yan biyu ne zaki tafi ki barni?TASLEEM na jiran ki a gida"surutai kawai take tana jijjiga NUR ganin ko motsi bata yi ba yasa ta fad'iwa summamiya
Da gudu ummi da su zainab suka karasa hajiya balkisu kuka kawai take yi"
Afan ko yana son zuwa amma yana tsoro ummi
Sameer ko ajiye NUR yayi a cinyar ummi yaje ya kinkimi zakiya haka kawai ya ji baya son wani ya dauketa
Abba sameer ne yace"Afan zo ka dauketa muje asibiti"
Da gudu ya karasa yaje ya dauketa ummi sai hararanshi take
A wani Private hospital aka kai su ba tare da b'ata lokaci ba Dr suka fara aikin su zakiya aka fara fitowa da ita word aka kaita idon ta biyu Dan ta farfado
NUR ko ta dade a emergency Dan Santa akayi dressing ciwon dake fuskarta
Aka fito da ita amma tana barci
Dr yace "a bawa zakiya abinci domin da alamu ta dade bata ci abinci ba"
NUR kuma zata farka ba tare dadewa ba an mata alura ne da ta farka a bata abinci
Abba yace"toh"
ummi tace"toh bari taje gida ta kawo musu abinci"
Abba ko suka shige dakin zakiya a kwance suka ganta