Showing 39001 words to 42000 words out of 45929 words
kake ba tunda har ka sa aka mun duka a station kuma ai gaban kowa ka ta ba cewa ka tsane ni"
yace"haba mana my NUR meyasa kike dawo da abinda ya wuce ai na baki dalili na nayin haka kuma na amshi laifina,amma me zanyi dan ki tabbatar ina son ki?"
tace"yau fa kwanan mu biyar da dawowa amma ba ka ganni ba kuma baka nime ni ba ko ka zo inda nike"
murmushi yayi yace"me kike nufi kin fara sona ne?"domin kamar kewa na kika yi"
murmushi tayi ta kulle laptop din
tana d'ago kai suka had'a ido da zakiya sai ta ji ba dadi
tashi tayi ta rungume zakiya
zakiya tace"ya dai my NUR ko wani laifi nayi ne?"
tace"I'm sorry"
Zakiya tace"babu komai amma next time ki tuna ni yayanki ce"
NUR tace"yes ma"sai suka fashe da dariya
da daddaren ranan sameer ya sauka garin bauchi domin dama yana gari amma a minna
yana zuwa aka bashi wani flat dan dama hotel yake son kamawa alhaji idris ya hana yace"miye amfanin girman gidan in za a kama hotel
da misallin karfe 8:pm yayi wanka ya shirya sai kamshi yake cikin wando jeans da shirt a mota ya zauna ya kira zakiya
itama shiryawa tayi cikin jallabiya ta yi rollin gashi ta sha kwalliya sai kamshi take yi
kujeran baya ta shiga ta zauna tace"ina yini"sai wani rufe fuska take
yace"lafiya ya mutan gida?"shi dariya ma take bashi
tace"kalau"
yace"masoyiyata na dade ina son ki ba zan iya rayuwa babu ke ba da fatan zaki amshi soyyayata?"
rufa fuska ta yi tace"eh masoyina nima ina son ka"dariya ne ya sub'uce me
yace"zakiya ni kike kunya yau?"
tace"meer ka b'ata acting din zancen"
tace"meer in tambaye ka please"
yace "ina ji"
tace"ka daina shaye-shaye?"
basarwa yayi kamar be ji ba sai tayi tsaki abinda ya tsana kenan a me tsaki
rai b'ace ya juyo yace"zakiya duk ran da kika kara min tsaki sai na miki dukan siya ai wanan ba dabiya ma kyau bane"
tace"yi hakuri ban San ta fito ba"
yace"babu komai amma ki kiyaye nan dai suka cigaba da hiran su
har yake bata labarin safeena tsohuwar budurwar shi da abinda ta mai
tausaya me tayi tace"Allah zai saka ma"
yace"tuni Allah ya saka min domin yanzu wani mai gadi take aure aliyu amfani da ita kawai yayi ya gudu da kudin shima b'arayi suka tare shi suka kwace kudin kwanaki har office ya biyo ni wai in yafe me in bashi aiki korar shi nayi"haka suka cigaba da hira
can kuma tace"yaya meer please ka daina shan giya?"
yace"eh na daina just for you domin na gane ba abune mai kyau ba,sai dai ina matukan kunya NUR dan nasan kin nuna mata video"
tace"my meer ka saki ranka wallahi ban taba fadawa kowa ba ko NUR bata San da kana shan abu ba"
yace"thanks my zakiya ina son ki"
tace"nifa kana sani jin kunya"
yace"ashe dai kina da kunya
bayan sati biyu
biki saura kwana uku kowa ya iso harda mutanen Cameroon gida ya cika harda Fatima
Wanda da shirinta ta zo na kashe NUR kuma Afan da sameer sun sa mata ido
Wanda already sun hada plan din kamata
a yau ta kama dinner
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert we are the best among the rest.
π
Ώ9β£1β£&9β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
A yau da yamma ta kama dinner amma zakiya zata yi friends day da ita da Wanda suka yi makaranta a bauchi da safe a hall
Babu inda ba ayi da NUR ta shirya su je ba taki sanin halinta yasa kowa ya barta
Shirya zakiya ihsan tayi cikin wani hadaden lemon green gown ta bala'in yin kyau kowa sai yabawa ake ga lallin su yayi kyau bama kamar NUR domin tafi zakiya haske
karfe goma na safe suka isa
hall din da za a gudanar da friends day din Wanda matane zallah har da Fatima cikin su anty zainab ko ji take kamar ta shaqe ta,ta mutu domin duk sun San abinda ke faruwa
bayan mc yayi bayani nan fa aka fara gudanar da program din yan uwan hajiya balkusu duk sun zo bikin
nan na hango star din maman noorul hudah su Eesha,(na littafin EESHA)sai IKlas(na littafin IKLAS)sai FADILA(na littafin IMRANFAD)sai classic ladies na MATAN GIDA su SHARIFAT appa Aisha,fauzy secret shams da maryam,amatu (MATAN GIDA)
duk zauzane
ana cikin program Fatima ta sulale ta gudu a hall din a tunanin ta zata gida ta kashe NUR tunda babu kowa abinda bata sani ba plan aka mata
tana kaiwa direct dakin da NUR take taje ta tarar da ita tana waya
ba tare da b'ata lokaci ba ta karasa inda take inda NUR cikin tsoro ta yarda wayar hanunta ya fadi kan gado tace"fatima meya kawo ki d'akina?"
Fatima tace"kashe ki na zo yi domin babu mace da ta isa ta rayu da Afan matukar ina numfashi"
NUR tace"Ashe ke kika ba da kwangila kashe summaiya da abinda ke cikin ta"abinda Fatima bata sani ba wayar NUR a recording yake
tace"kwarai ni na sa su bullet su kasheta amma yan banza suka kasa yin karamin aiki shiyasa wanan karon na zo da kaina dan kashe ki"
NUR tace"kuma karshen ki ya zo domin mu San zaki zo domin in karshen mutum ya zo basiran shi toshewa yake, shiyasa kika yi tunanin kashe ni a gidan bikin ai tunda kika gan an barni ni kadai a gida ya kamata ki gane plan akayi miki yau kuwa zaki amshi hukunci dai-dai abinda kika aikata,yaya Afan"
ai sai ga Afan ya fito a toilet su sameer ko a wani d'aki da ummi
mamaki ne ya kama Fatima sai zufa takeyi tace"yaya Afan Karya take mi...... "
wani mari yayi mata Wanda yayi sanadiyar fad'iwanta kasa idon shi ya canja kala
yace"Fatima ke kika kashe summaiya?"duka yayi mata bana wasa ba har kayan jikinta sun yage nonuwa a waje
ganin haka yasa sameer rike shi yace"kyaleta na kira yan sanda tunda muna da evidence recording da NUR tayi"
Afan bai saurare shi ba sai ma rike sumar kanta da yayi yana janta waje sai ihun azaba take
fitowar su yayi dai-dai da shigowar su zakiya da motan yan sanda dama ba wani program za a yi ba an daiyi ne dan tona asirin Fatima
da gudu zakiya ta fito ta rungume NUR da TASLEEM
tace"babu abinda ta muku ko?"
NUR tayi murmushi tace"babu komai"kowa tsayawa yayi yana kallon Fatima harda mahaifiyarta
IKLAS ta kalleta tace"gaskiya kin cuci kanki meyasa wasu mata basu da tunani ne?nasan kina da labarin Dr abida nasir da tayi burin rabani da mijina,amma da bani da hakkinta yau ina take toh in fad'a miki duk wani me halin irin naki baya gamawa da duniya lafiya"
Fadilan IMRANFAD tace"Fatima yau ina zubys da ta yiwa mijina asiri dan ya aureta,ina son ki sani shifa aure kaddara ce kuma nufin allah meyasa wasu mata suke kashe rayuwarsu saboda namiji?zubys ta nace zata auri mijina amma da shike bani da hakkinta sai ta samu sa'an auren shi amma har ya sake ta be kusance ta ba,ta kuma yi min kurciya na bar gida sai gashi yau duk da abinda ta aikata ina tare da mijina ita kuma ta fad'a hallaka"
sharifat appa tace"ni ma haka shafa'atu tamin amma yau gashi mun shirya da mijina ita kuma tana gidan yari Wanda tayi domin shi ma basan tana raye ba,wanan wani rayuwa ne mata ke saka Kansu akan maza sai ka gan kishiya akan namiji zata iya hallaka yar uwarta mace"
zahra kawar Rabi na littafin (EESHA)tace"shifa rayuwa hakuri ne da kuma yarda da kaddara a da na so FARHAN amma mahaifiyata ta nuna min komai kaddarane in hakura dashi,yau dana hakura sai gashi nima Allah ya bani nawa mijin sai bayan aure ne na gane wani hannin ga Allah bawai ne sai yanzu na gane ba komai mutum ke so yake zama alkhari a garesa ba domin da ace na auri farhan da mun dade da rabuwa domin farhan sai anty EESHA domin ni bazan yarda da takura ba ga mugun kishin bala'i siya"
EESHA tace"ya kamata mata mu rage son zuciya ko me muke so mu dinga mika lamuran mu ga ubangiji"
(kamar inda yake a suratul Al-Sharh kamar haka:
Alam nasharak laka sadrak
ashe, bamu bud'a zuciyarka(domin d'aukar hakuri da fahimta?)
wa wadha anaa anka wizrak
kuma muka saryar da nauyinka,
Allazi anqadha zahrak
Wanda ya nauyayi bayanka?
wa rafa anaa laka zikrah
kuma muka d'aukaka maka anbatonka?
fa'ina inna ma'al usiriy yusraa
TOH,LALLE NE TARE DA TSANANIN NAN AKWAI WANI SAUKI.
inna ma al-usiriy yusra
TARE DA TSANANI NAN AKWAI SAUKI.
fa'iza faragta fansab
saboda haka idan ka kare (ibada )sai ka kafu (kana rogon Allah)
wa ilaa rabbika fargab
kuma zuwa ga Ubangi ji kayi kwad'ayi.
(toh mata me zai hana mu mika lamuran mu ga ubangiji domin ako wani tsanani yana tare da sauki,kamata ai komai muke so mu mikawa ubangiji,aure ne,ko haihuwa koko zaman lafiya da mazanjen mu,mu kasance masu yawan yi istigfaru da salatin annabi da hasbulahu wa ni'imal wakil ki zamato me yawanta yin rabbalata zarni farda wa Anta kharin warisina,
Allah yasa na taba zuciyar ko mutum d'aya ne,
kwana ki na gan korafe-korafe Ku akan bana sa soyayya a novel dina
toh ina son Ku sani ni burina shine na canja ko mutum d'aya ne soyyaya bashine rayuwa ba ba wai ina nufin bashi da amfani bane yana dashi amma yana da kyau mu dinga zuba abubuwa dake faruwa a littafai mu domin wani soyyaya novel kowa yasan wanan sai novel
kuma ina kunya soyyaya babu page dake bani wuya kamar first night har haushi nike ji amma zan kokarta in sa love tunda ana so
shiyasa ma nike matukan son littatafen maman fareesa da gorgeous writers domin muna kiyayewa wajen rubutu ga darusai always trust our forum indeed we are the best among the rest
Fatima ko kukan nadama take Wanda bashi da amfani har yan sanda suka tafi da ita Inda mahafiyarta tace"a hukunta ta"
nan dai aka ci gaba da shagalin biki amma Kasan zuciyar mahaifiyar kamar wuta amma ya zata yi ka haifi d'an ne baka haifi halinshi ba
a daren ranan akayi dinner
washe gari
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to RUKKAIYA IBRAHIM (maman ma-ma)
π
Ώ9β£3β£&9β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Washe gari ta kama asabar da misalin karfe goma na safe dubanin jama'a suka shaida d'auri auren
Sameer Mohammed Suleiman da amaryar shi
Aisha Abubakar musa (zakiya)
UTHMAN SULEIMAN ADAMS
Da NURUL HUDAH ABUBAKAR MUSA akan sadaki dubu dari-dari
Ba tare da b'ata lokaci ba aka fara shirya amare domin shirin kai su Cameroon domin akwai reception
Ba karamin b'anar kudi Abba yayi ba har alhaji idris ma ga hajiya ta nuna bajinta
Ba karamin kuka amare suka yi ba da za a tafi dasu NUR ma cewa"tayi ta fasa inda da k'yar aka b'abare zakiya daga jikin umminta
Bangaren sameer da Afan ko kamar su zuba ruwa a kasa su sha Dan murna
CAMEROON
Ana kai su direct haddaden gidan su a ka kai su gidan ya saru iya saruwa
Kuma gida d'aya ne sai dai kowa da part dinshi kuma suna da d'an nisa da juna twin duplex ne
Ihsan ko akwatin make up ta d'auko Amatu ta fara sansarawa amare kwaliya inda suke sanye cikin wedding gown da high hill sun bala'in yin kyau kuma da k'yar za a iya gane su
Ana gama kwaliyar aka raka NUR motar da Afan ke ciki ita kuma zakiya mota sameer
NUR na zama Afan ya lumshe ido sakamakon wani kamshi da yaji
Yace"you are looking beautiful tonight"
NUR bata San lokacin da tace"you are looking great too"jawo ta yayi ta fad'a kirjin shi ai sai ta yi muku ta ki d'agowa har suka isa Hall da za a gudanar da program din bata sani ba
Yace"lightness of my day mu kai ko in goya ki ne"wani kunya ta ji cikin jin kunya tace"ah'ah"
Bangaren su sameer ko kafin ya fito yace"wallahi zakiya in kika yi rawa sai na koya miki hankali,kuma ki natsu banda hawa tebur"
Tace"me kamar dani?kwar- kwar?bazan hau tebur ba amma zanyi rawa domin yau ranan aurena ne"
Yace"wanan da kika iya kiran sunan auren nan Allah yasa zaki iya sauke hakkin da ya rataya akan ki"
Murgud'a me baki tayi suka fito
A mazaunin amarya da ango suka zauna ga yan uwa da abokan arziki a floor nan fa na hango anty shamsiya (maman fati)da maman mama,da iya latifa,ansha lashi kunsan yoroba da son lace,maman nazeera ma ba a barta a baya ba zaune a kujera ga tebur a tsakiyar su sanya da anko da kayar makulashe
gefe d'aya kuma ga yan maman noorul hudah fans club da maman noorul hudah fans chambers ga RAYUWAR NUR fans groups 1-5 sai
yan GORGEOUS WRITERS su yi kara da maman ihsan Nmpedy deeja mardy bounce da maimuna ummu Yasmin ma ansha make up ga shugaba rukkaiya kai kuna da yawa sai dai Allah ya bar mu tare
mc ne ya fara jawabi akan abin da ya tara jama'a inda aka bukaci babban kawar amarya ta fito ta bada tarihin zakiya
NUR ne ta tashi tana tafiya cikin natsuwa inda bakin mutane yaki rufuwa saboda ganin mugun kamar su
cikin halshen turanci ta bada tarihi zakiya inda mutane suka yi ta mata tafi
haka ma da aka kira kawar NUR zakiya ce ta fita ta bada tarihinta
nan fa aka bukaci ango da amare su fito su d'an taka
sameer kallon zakiya yayi,itako ta d'auke kai
mikewa Afan yayi ya mikawa NUR hanun suka fita fili Zakiya da sameer ma haka suka yi
wani lafiyayen cool music aka sa musu Afan ya jawo NUR jikin shi ya matse ta itama rungume shi tayi nan fa suka ta d'an juyawa
sameer ko tsayawa yayi kamar soja itama zakiya haka,a ranta tace"me amfanin auren tsoho?jifa yaya Afan is romantic amma meer ya wani tsaya kamar an sa shi dole"
kudi kawai ake ta wasa musu yayi da zakiya ta hade rai
tafawa kawai akeyi ihsan tace"hmm anty zainab Ashe yaya iya soyyaya haka?"
Afan ne ya bukaci a bashi abin magana,ana bashi ya fara gaida jama'a yace"first of all zan fara godewa Allah da ya nuna min wanan ranan da kuma ya had'a ni da mata ta gari Wanda ko wani namiji zaiyi alfahari da ita NUR hakika kin kasance haske a rayuwata shiyasa nike alfahari dake kwanaki baya na ta ba fadi a dibin jama'a cewa na tsane ki toh yau zan karyata kai na domin yau zan fad'a da babban murya ina son ki,so na hakika kuma na gode da kulawar da kika yi dani in nace zan biya ki toh kamar na zage ki ne dan haka Allah ne zai saka miki"
hawaye NUR keyi dan wani sanyi ne ya ziyarce zuciyarta,bangaran zakiya haka ne domin tasan NUR zata yi RAYUWAR jin dadi domin ko ba komai RAYUWAR NUR ya canja zuwa na jin dadi
yana gama magana ya mikawa mc loudspeaker
zakiya ta kalli sameer tace"wallahi in nima bakamin abinda zan ji dadi ba zanyi maganin ka in munje gida"
da sauri sameer ya amsa speaker ya ma rasa mai zaice
yace"zakiya ina son ki sani ina son ki you are the best and thanks for saving my life"ya kare magana da rungumeta
yanka cake akayi suka ciyar da juna,nan masu rabo suka fara yi daga karshe aka rufe taro da addu'a ko wani ango ya ja amaryar shi zuwa gida
a na paking mota Afan ya fito ya zaga ya bude kofa ya d'auki NUR zagaye hannuwanta tayi a wuyarshi inda suka tsaya suna kallon juna
bangaren zakiya ma haka ta kasance domin itama d'aukanta sameer yayi yana kaiwa falo ya direta saman kujera ya haye Samanta jikinta ne ya fara rawa ga tsoro ya cika zuciyarta
da dabara ta ture shi
Afan ko
a yau akeyinta
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
[16/06, 13:31] 80k: πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to SIDIYA SIDI
π
Ώ9β£5β£&9β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Afan ko a falo ya dire ta ya fara kokarin bude mata zip din Riga ai sai ta fashe da kuka
Hade rai yayi yace"ki rage kayan jikin ki bari inje in dawo
Dawowa yayi da plate da kaza a ciki sai fresh milk
Inda ya barta haka ya sameta tana hawaye a ranshi yace"dadi yayi wa yariyar nan yawa"a
Fili yace"zo muci abinci tunda bazaki cire kayan ba"
Ganin taki motsi yasa shi jawota ya zaunar da ita saman kafarshi ya fara feeding nata inda da k'yar take amsa,sai ya hade rai
Suna gama ci ya tattare wurin ya kai kicin d'aukanta yayi suka haye sama
Yace"ki yi wanka ki d'auro alwala ina zuwa"yana fita ta fara bin dakin da kallon ya hadu iya haduwa
Zuwa tayi tasawa d'akin key ta dawo ta tube kayan ta d'aura towel ta shiga toilet tayi wanka da alwala ta fito wata doguwar riga tasa ta shifide dadduma zata tada sallah kenan sai ga Afan ya murd'o kofa ya ji ta a rufe
Yace"NUR bude ko ran ki ya b'ace"jin shiru ya sashi komawa falo sai ga shi ya fito da wani key ya bude kofa
Ya shiga a tsaye ya ganta ido duk sunyi ja yace"Ashe kina jina, ki bini mu yi nafila"
Tace"toh"
Bangaren sameer ko zakiya na ture shi tace"ni fa yunwa nike ji rabona da abinci tun a Nigeria "
Yace"sorry I was carried away"shima dai Kazan ya d'auko suka ci yace"muje mu yi wanka"
Tace"babu wanka da zanyi kasan so nawa nayi wanka yau?haka kawai mutum ya ta wanka kamar d'an iska?"
Yace"oh yan iska suke wanka?"
Tace"eh mana ai sune abu bai isan su suyi ta abu d'aya"
Yace"zakiya ki je kiyi ko in miki"
Tace"toh zanyi"
Tare suka shiga dakin tace"toh ka fita zan tube"
Yace "babu inda zani kiyi alwala zamu yi nafila"
Tace" toh"
Dogon Riga ta d'auka da gajeren wando ta shige bayi tana fitowa ya shiga yana fitowa suka gabatar da sallah ya mata addu'a,da tambayoyi ta bashi amsa
Tace"toh je ka kwanta gobe zamu gan juna"
yace"what?ai nan zan kwana"
Tace"da ka tabbata Mara kunya a ce ka kwana d'aki d'aya da kanwar ka......"
Maganan makalewa yayi sakamakon hade bakin su