Showing 45001 words to 45929 words out of 45929 words
NEESA domin ta hadu ko ta wani fani gata da tsayi NUR ta kalli zakiya tace"indiya ce?"
zakiya tace"mamanta ce indiya"
a hankali ta fara karasowa inda suke tana kaiwa gabansu tace"please cikin Ku biyu waye anty zakiya? "
zakiya tace"nine"
NUR ko shiru tayi domin NEESA ta gama tafiya da hankalinta ga hausanta dadi
NEESA ko rungumeta tayi tace" ya kwana biyu?"
zakiya tace "kalau muje ciki"
sai a sanan ta kalli NUR suka gaisa
a falo zakiya ta ajiye mata abinci fried rice da chicken sai drinks ta zauna tace"ya su ammi?"
NEESA tace"lafiya"
zakiya tace"ya YAYA SUDAIS?"ai furzar da juice din bakinta tayi ta hade rai tace"ni ina ruwana da wani YAYA SUDAIS?"
zakiya tace"ba yayan ki bane?"
tace"na sane shi a rayuwata"
zakiya tace"subhanaallah yayan ki ne fa"
NEESA tace"ai ba uwa mu d'aya ubanmu d'aya ba"
NUR tace"ashe akwai aure tsakanin Ku kenan?"
tace"Allah ya kiyaye in aure shi gomma in mutu ba aure nifa ko ganin shi bana son yi dan rainin hankali nifa saban sanan shi ko da wasa hannu mu ya hade wani shock nike ji"labarin drama da suke yi da YAYA SUDAIS ta basu sai dariya suke
NUR tace"ba tsana kesa ki ji shock ba hakan na nufin kuna da connection my karfi Wanda babu wanda zai iya raba ku"
NEESA tace"anty ina jin kunyar ki,in baso kike in daina zuwa gidan Ku ba"
NUR tace"yi hakuri "
wayar NEESA ne yayi kara ta d'aga tace "hello BEELA gani nan zuwa"
zakiya tace"ba dai zaki tafi ba"
NEESA tace"ai ni bana zama a waje na kai minti talatin ko a gidan mu,kunma gode nayi minti 40 a nan"
NUR tace"kina nufi ko a gida Baki minti talatin?"
tace"me zan zauna inyi har minti talatin ni dai na tafi"
tana tafiya NUR tace"zan so jin labarin NEESA"
zakiya tace"hmm ashe zaki bushe domin maman NUR tace ba rana ba wata tana da uzuri"
NUR tace"gaskiya ya kamata ta bamu labarin NEESA "
zakiya tace"sai Anty shamsiya ta sa baki dan ita kadai ne zata iya yiwa maman nur magana taji domin tace tana bukatan Hutu"
(please anty shamsiya karki sa baki)
sameer ne zaune a office da abokin shi Dr SUDAIS
sameer yace"man ya NEESA ne da rashin ji ko ta rage?"
Dr SUDAIS ya yamutsa fuska yace"bana ma son jin sunan ta na tsaneta "
murmushi sameer yayi yace"ka bi a hankali kar wata rana mu gan kana binta"
yace" Allah ya kiyaye ai wanan ranan bazai zo ba inada sahibata batul me zanyi da wata NEESA,abinda ke bani haushi shine in NEESA na hira da kawarta NABELAH sai ka dau wasu manya ne ga raini tsiya babu dama ayi magana appa ya hau mutane da fada"
sameer yace"kai ka daina yi mata sharri NEESA bata yi kama da wanda zata aikata abubuwa nan ba"
Dr SUDAIS yace"bari kaji kadan daga rashin kunyarta"waya ya Ciro yayi dialing noban NEESA yasa a speaker bugu biyu ta d'aga bata yi magana ba
Dr SUDAIS yace"NEESA kina ina ne?"sanda ta d'au minti uku kan ta yi magana
tace"bangane ina ina ba?"
yace"toh ko ina kike ki yi gaggawan komawa gida"me zai fito bakin NEESA
tace"who are you to me?"
yace"big brother"
tace"good don't try to be my father zan dawo gida ne in nayi niya"diff ta kashe wayar
BEELAH tace"ka ji iskanci harda bada doka"
sameer ko kecewa yayi da dariya
yace "hmmm yara sai rashin jin siya ai na samu labarin sanadiyar nabeelah Hafiz ya karye hanun"
murmushi takaici Dr SUDAIS yayi yace"kadan kenan daga aikin NEESA da NABEELA"
(su waye NEESA DA NABEELAH da kuma Dr SUDAIS? Ku biyoni a littafi na mai fitowa NIDA YAYA SUDEX) amma babu rana amma sai na huta (I laugh in English) inma zanyi sai na rubuta wani true life kafin shi
bangaren hajiya balkisu ko cikin ikon Allah ta haifi yara biyu da Abba duk maza
haka rayuwa ta cigaba inda NUR da zakiya suke rayuwa cikin farin ciki da mazajen su da ya'yan su,su sameer ko sun tabbatarwa Kansu sunyi dacen mata na gari
they all live happily ever after
a nan na kawo karshen wanan labarin rayuwar NUR Inda nayi kuskure Allah ya yafe min da fatan zakuyi amfani da darusai dake ciki kuma kuyi watsi da na banza
in akwai Wanda nama laifi bisa rashin sani ya yafe min
sai mun hadu a labarin na gaba Wanda true life ne bayan shi mu hadu a NI DA YAYA SUDEX insha allah
nagodewa Allah da ya bani ikon gama littafin nan lafiya
inda nayi kuskure Allah ya yafe min
da fatan Ku karu dani
ga me sharhi ko gyra ga numberta:09090112846
special tanks to:
to.my husband tank you for your encouragement and understanding Allah ya bar min kai
Anty shamsiya bazan manta dake ba nagode Allah ya bar mu tare bani da hanyar da zan saka miki sai dai in yi ta miki addu'allah ya baki zuri'a dayyaba
Nana khadija kano Allah ya bar min ke ya kare ki da zuri'a ki
Ashman4 real indo nagode sosai domin comment dinki na bani karfin guiwa
maman noorul hudah fans groups 1-4 nagode
maman noorul hudah fans chamber nagode
imranfad fans group kuma nagode
matan gida fans group nagode
da rayuwar NUR 1-5 fans duk ina godiya
dala group nagode
phena pinkly fans group nagode Allah ya bar mu tare
ukuba fans group kuma ina yinku over
maman asheefat fans group
sidiya fans group
new Hausa writers
da sauransu ba zan iya lissafawa na kunyi yawa amm kuna raina Allah ya bar mu tare
sai kun jini a Sabon littafina
taku ce maman
noorul
hudah
the end