Showing 30001 words to 33000 words out of 45929 words
NUR ma haka ne domin babu inda Afan bai ba dan ta saurare shi amma taki
da ya matsa mata sai ta fashe da kuka tace"mugu dan mugunta zaka rabani da ya'ta bayan ka sa an min duka a station "
yace"no lightness ba haka bane"
tace"toh yaya ne mugu kawai ka sa an min duka"
a ranshi yace"na shiga uku wanan maganar station ba zai kare ba"komawa yayi ya zauna a office dan ya ma ratsa mai zaice
Da missalin karfe 12:pm sameer ya fita dan zuwa cin abinci a wani restaurant
yana fita, zakiya tayi tsaki tace"aikin banza wai yayi hating women sai ka ce Wanda ta haife shi ba mace bane d'an raini wayau kawai"tashi tayi ta d'auki Jakarta ta rataye taje office din su NUR
aiki ta tarar da NUR nayi tace"tashi muje muci abinci"
NUR tace'kije kawai ban gama aikina ba"
zakiya tace"amma kinsan ya kamata ki ci abinci dan ki sha magani ko?"
NUR tace"karki damu in kinje ki siyo min semovita"
tace"alright"
tana fitowa harabar company ta gan wasu da bakaken glass sun shige motar sameer tsayawa tayi tana kallo tace"meya hada sir meer da irin wanan mutane? da babu alaman imani a tartare dasu"can anjima ta gan an figi motar da shegen gudu siya"
tace"kai something is fishy bari in bisu da gudu tabi motar a motan ummi itama gudu take sosai,sai ta gan sai daji suke shiga tace"me ke faruwa ne?"
har san da suka kai wajen wani sauni(hill) Wanda kasan shi ruwa ne mai shegen yawa,nan fa sukayi parking motar su
zakiya na ganin haka ta paka motar ta da nisa,ta fara leke
fito da sameer suka yi sai cash money ya fito daga inda ya boye da bandage akai
yace"jiya ka suka min kwalba akai ka na ganin ka ci bulus toh yau zan nuna maka ni babu mai taba ni ya wuce free"
sameer yace"ka yi hakuri wallahi na bugu ne shiyasa ba a hankali na aikata hakan ba"
dariya cash money ya kece dashi yace"dan iskanci meyasa zaka sha abinda baza ka iya d'auka ba?toh yau zaka mutu" kallon mutane biyu da suka kawo shi yayi yace"su wurga shi wanan ruwan"
rufe baki zakiya tayi tace"dole inyi wani abu"
haka ko aka yi jan sameer suka yi zuwa dai-dai sauni nan fa suka fara kokuwa da sameer amma da yike sun fi karfin shi sai suka turashi,dabara yayi ta hanya rike wani ice yana kokarin fitowa amma ya kasa
cash money yace"Ku barshi haka in ya gaji zai saki icen domin babu Wanda zai taimake shi kuma bazai iya fita ba sai an jawo shi"
juyawa suka yi suka fara tafiya da gudu zakiya ta fito tana gudu zata gun sameer
sai akayi rashin sa'a cash money ya juyo ai baiyi wata-wata ba yayi halbi ya shige mota suka bar wurin
zakiya gudu tayi har ta kai inda hanun sameer yake ta fara jawo shi har tayi nasarar fiddashi a ramin
yana fitowa ya rungumeta gam yana shafa bayanta sai yaji Abu kamar ruwa yana dubawa ya gan jini da Sauri ya d'ago fuskarta ya fara kiran sunanta a hankali idonta ke kafewa
har ta rufe su duka hawaye ne kawai ke fita a idonta hanun ta kai kumatun shi ta fara shafawa tace"why do you hate women?"
a hankali ta fara sauke hanunta har ya saki tace"my NUR "kawai sai ta dauke wuta dai-dai lokacin da ya kira sunanta yana girgizata
sai cewa" yake zakiya!zakiya!!zakiya!!! ki tashi wallahi ina sonki I can't live without you please wake up "kuka yake kamar yaro ganin kuka ba zai fishe shi ba yasa ya kinkimeta sai mota
ba karamin gudu yake yi ba cikin kankanin
lokaci ya shiga cikin gari a wani babban private hospital ya kaita da gudu aka shigar da ita ciki
Dr suka fara shiga emergency zuwa yayi zai shiga a ka hana shi ya kama hanun Dr yace" komai zakayi please make sure you save her life,kudi ba matsala bane"
Dr yace"inshaallah zamu yi iya kokarin mu"kulle kofa yayi ya bar shi tsaya
tunawa yayi da wayarshi na mota da gudu yaje ya d'auka ya kira ummi,sanan ya kira NUR
ai NUR na jin abin da ya fad'a ta.
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls shara
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUM π
πG.W.Fπ
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to phena pinkly fans group
π
Ώ7β£1β£&7β£2β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ta mike tace"what?meya sameta"
Sameer yace"an halbeta a baya"
Wani ihu NUR tayi da gudu Afan ya zo ya riketa yace"meya faru?"
Sai cewa take zakiya wai zakiya ne"sai kuma ta fashe da kuka
Da ya lura ba a hayyacinta take ba sai dauki wayar ya duba Wanda tayi wayar dashi ya gan sir sameer
Kira yayi ya tambaye shi abinda ke faruwa ya fad'a me
Yace"a wani hospital kuke?"
Sameer yace"ni 'ima specialist dake cikin gari"
Afan yace"gamu nan zuwa"
Kuka NUR take tana kiran zakiya shiko sameer ya rungumeta yana lallashinta (abin nima ya samu)
Yace"tashi muje ki yi shiru dan Allah ko so kike zakiya tayi fushi dake?"
Girgiza kai tayi tace"na yi shiru ai zakiya bata son kuka na ko?"tana magana ne cikin kuka
Yace"eh muje amma ai har yanzu baki bar kuka ba"
Lokaci d'aya suka isa asibiti da su ummi a zaune suka tarar da sameer yana ruzgar kuka kamar wani d'an yaro
Ummi tace"ya aka yi hakan ta faru?"
Bai iya magana ba sai kuka da yake yi dan shi bai my San me zai ce ba
Ya za a yi ya iya fad'a musu abinda ya faru?bayan babu Wanda yasan yana shan giya
Gaskiya ba zai iya ba
NUR tace"ina zakiya take please Ku nuna min ita"
Afan yace"tana tiyata"
Da gudu NUR taje ta tsaya a bakin kofa tana kuka
Bayan awa biyu aka fito da ita zuwa word da gudu NUR tabi bayan nurse din
Afan da sameer suka bi Dr office
Afan yace"ina fatan babu wata Matsala ko?"
Dr yace"babu zata farfado nan da awa uku anyi sa'a tunda kun kawo ta da wuri"
sameer yace"alhamdullilah mun gode Allah"
NUR ko zama tayi rike da hanun zakiya tana hawaye
Abba yace"NUR kukan nan ta is a haka zakiya zata farka nan ba da dadewa ba"
goge hawaye tayi amma sun ki tsayawa tace"wai yaushe zamu huta?in mun fita a wanan mu shiga wanan"
Abba yace"jarabawa ce kiyi addua Allah ya Baku ikon cin jarabawa,domin d'an Adam sai da jarabawa"
tace"toh"
yace"na sanar da abbanta na bauchi yace gobe zai shigo ya dubata"
bayan awa uku duk an cika a ward din da ummi zainab da ihsan, Afan harda sameer duk jira suke ta farka
a hankali ta fara motsa hanunta dake cikin hanun NUR
da sauri NUR ta kalleta tace"zakiya"
zakiya tace"my NUR ba tare da ta bude ido ba"sameer ya karasa inda take yace"zakiya zakiya"
a hankali ta bude idanunta ta sauke su akan shi,murmushi ta me shima ya maida mata
NUR tace"zakiya ina ke miki ciwo ne?"
tace"babu ko ina da sauki sai dai ina jin jiri"
Afan yace"bari in kira likita"
ummi tace"wai ya akayi haka ta faru ne?"
sameer zaiyi magana zakiya ta Riga shi da cewa"ummi yan fashi ne masu kwace mota suka shigo motata suka ce nayi ta driving har muka shiga daji,toh ashe yaya sameer ya gan mu shine ya biyo mu kafin yayi wani Abu sun halbe ni"
ummi tace"toh ya kamata ki kiyayi gaba kuma ke miye na musu musu ai da kin basu motar sai a siya wani"
tace"inshaallah zan kiyaye"
kallonta sameer yayi itama shi take kallo jin sonta yake har cikin jinin shi,a ranshi yace"ashe akwai mata irin zakiya a duniya ya Allah ka mallaka min ita a matsayin matata,kuma na tuba daga yau na daina shaye-shaye domin na gane illata"
Afan ne ya dawo da Dr yayi wa zakiya allura a hanun Wanda da k'yar aka yi shi ana ta mata dariya
haka rayuwa ta cigaba da tafiya inda zakiya tayi sati biyu a asibiti kuma alhadullilah jikin da sauki amma cikin sati biyu nan sameer bai samu dama yi mata magana ba domin kullum suna
tare da NUR abin har ya fara bashi haushi
bama shi kadai ba harda Afan
a yau aka sallame su a asibiti ba tare da b'ata lokaci ba suka fara shirin zuwa Cameroon nan da sati d'aya
tasleem ko duk Wanda ya ganta kamar wata yar sarki domin kulawa Afan ke bata na musaman
bayan sati d'aya
Cameroon
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
π
Ώ7β£3β£& 7β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Cameroon wani babban gida ne kamar fada kowa da part dinshi gidan ya had'u ba karya sai Wanda ya gani suka sauka
Ummi ta tafi part dinta domin tun bayan rasuwar abban Afan ta dawo gidan da zama
Umma su sameer ne ta shigo falon alhaji tsoho da abinci a wani hadddaden kula ta yi wa su NUR da zakiya sannu da zuwa gaisheta sukayi cikin sakin fuska da girmamawa
Tace"yaya sunan Ku ma?"
NUR tace"sunana NURUL HUDAH"
Zakiya tace"Aisha"
TASLEEM tace"ni baki tambaye ni sunana ba"murmushi tayi tace"toh ya sunan Ki?'
TASLEEM tace"hauwa"
Umma tace"zaku sauka a part dina ko zaku zauna anan da alhaji tsoho?"
Zakiya tace"ni zan biki bazan iya zama ni kadai ba muje "
Alhaji tsoho yace"da ma ni banason ki zauna a nan domin kin fiya surutu"
Tace"eh ka zauna kai kadai"
NUR tace"karka damu ina tare da kai takalmi kaza mutu ka raba"
Yace"yauwa amaryata"
Zakiya binsu umma tayi part dinsu
Ita kuma NUR a nan aka barta da TASLEEM
Zakiya bata dade da tafiya ba mazajen su zainab suka zo suka dauke su inda NUR da zakiya sukayi alkawarin zuwa gidansu
Bangaren Abba ko yana komawa kano ya tarar da maimuna da mahaifiyarta a falo suna cin abinci
Ba karamin mamaki maimuna tayi ba ganin Abba ya ji sauki
Tace"alhaji Kaine?"
Yace"eh nine baki yi sammanin ganina bako?kina ta jira ki ji labarin mutuwa ta sai gashi na dawo da kafafu na,toh ta Allah ba taki ba domin ya'ta da kika sace Allah ya hada ni da ita kuma duk suna cikin koshin lafiya,a yau zamana da ke ta kare kije na sake ki saki uku"
Ihu hajiya maryam tayi tace"baka isa ba wallahi uban ka ya sake ni shekaran jiya kai kuma ka sake ya'ta toh wallahi da sake"
Abba yace"na baku nan da minti talatin in ba Ku bar min gida ba sai na kira yan sanda na fad'a musu duk laifin da kuka aikata na sace ya'ta da kukayi da kuma kashe hauwa"ai sai suka yi shiru ba bakin magana
Ciki bedroom maimuna zata shiga yace"ina zaki? "
Tace"zan kwashi kaya nane Dana umma"
Yace"jira ni in kwaso muku,tun daga ciki yake ta wurgi da kayyayakin har ya gama"
Maimuna tace"alhaji sauran sarkata "
Yace"bazan bada ba ai da kudi na kika siye shi dan haka kyauta zanyi dasu"
Tace"dan Allah alhaji ka bari na Shiga na kwashi kayana masu muhimmanci"
Umma tace"abubakar ka bamu ko na abinci ne a tasha"
Abba yace"wallahi in baku bar gidan nan yanzu ba sai na baku mamaki"waya ya Ciro yana dannawa
Ai sai ummi tace"maimuna muje kan ya kira mana yan sanda
Kwashe akwatuna su suka yi suka fita Abba ko yayi wa mai gadi umarnin akan karya kara bari su shigo gidan
mai gadi yace"ikon Allah Ashe komai yayi farko zaiyi karshe yau alwala miyagu ya karye"Abba dai dariya yayi ya shige ciki abinshi yabi lafiyar gado hankalin shi kwance
hajiya ma ana ta bangaren hakane ta gan canji sosai wajen mahaifin Abba domin hakuri yayi ta bata da kara jajjada mata ba a hayyacin shi ya wulakanta ta ba
tace"ta yafe me"
su maimuna na barin gidan ta kalli umma tace"yanzu ina muka yi?"
tace"ai duniya zamu shiga mu ci ta da sinke"
me akayi ko?yanzu mu ka fara b'arna a doron kasa"
maimuna tace"Allah ko ummi? tace"eh mana"
maimuna tace"dama na dade da so in shiga duniya Allah ne baiyi ba amma daga ina zamu fara mu da ba kudine damu ba"
umma tace"titi zamu hau mu nimi lift "
maimuna tace"shiyasa nike sonki"Tafawa suka yi
sameer da afan sun shiga damuwa sosai domin zakiya ta daina sakewa sameer fuska
NUR kuma ko a hanya suka hadu guduwa take ya bi duk hanyar da zai bi dan ta fahimce shi abin ya ci tura
sosai sameer yake yaki da zuciyar shi akan karya sha giya sai dai abin na niman yafi karfin shi Dan haka ya fara had'awa da addu'a
alhaji tsoho ko kiran Abba yayi ya sanar dashi akan cewa zai hada zakiya da sameer NUR da Afan aure
sosai Abba ya ji dadin ya kuma ba da goyan baya dari bisa Dari
umma sameer ko kamar ta zuba ruwa a kasa ta sha dan murna ummi ma tayi farin ciki sosai
yaya Muhammed watoh abba sameer ma haka domin yana ma zakiya wani son na daban domin da ya ganta yake tuna hauwa
yanzu ko hankalin su NUR ya kwanta zuwa yanzu ba kowa ke iya babbance su ba domin kaya iri d'aya suke sakawa
amina ko sasu take gaba tace"sai ta babbance su da zakiya ta gane in ana kallon su so ake a gane babancin su toh yanzu da ka fara kallon su sai mutum d'aya ya bar wurin
sameer ma yanzu baya babbance su sai in sunyi magana domin NUR ta d'an kara kiba zakiya kuma haske shiyasa yanzu da k'yar ka babbance su ummi ko wuyar su take kallon in ta gan abin wuya toh tasan zakiya kenan
toh yanzu zakiya ta zo da wani salon iskanci na saka abin wuya cikin Riga
muje zuwa
maman
noorul
hudah
luv u my fans
pls share
[14/06, 01:02] Maman noorul huda marubuciya: πππππ
RAYUWAR NUR
πππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to ukuba fans group
π
Ώ7β£5β£&7β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bangaren Fatima kuwa guduwa tayi dan gudun kar asirinta ya tonu domin ta kula da kallon da zakiya ke mata a asibiti tabbas ta San akwai wani Abu a kasa
Tasan dole akwai abinda ta sani kuma guduwa da tayi da TASLEEM a asibiti ya tabbatar mata bata yarda da ita ba shiyasa ta gudu dan ta shiryo
A yau babu kowa a gida duk sunje suna TASLEEM ko ta je makaranta domin daddy ta ya sata a wani makaranta a nan Cameroon din mai sadan gaske
NUR ne kadai a gida domin driver ya kai alhaji tsoho asibiti
Tana kwance ta ji mutum ya kwanta a gefen ta a tsoroce ta kalleshi Afan ne
Tace"wai miye haka ne?"
Yace"ban gane miye haka ba zuwa nayi in gan ki"
Tace"gaskiya ka fara takura ni wanan wani irin ta kura ne babu dama in sake"
Yace"dear please ki saurare ni na fad'a miki na tuba ki yafe min mana"
Shiru tayi ta juya me baya ai sai ya rungumota ta baya
Juyowa tayi tace"wai meyasa kake son taba ni? nifa ba halasta a gare ka ba,amma sai kayi ta wani taba ni kamar matar ka toh bani son iskanc....."
Kara janyota yayi ta fada jikinshi ya matseta kamar wani zai kwace ta yace"baby ni kike kira d'an iska?karki mata nifa yayar ki ne kuma baban yar ki TASLEEM"
Itako lumshe ido tayi jin kamshi tularen shi amma sai ta fara kokuwa raba kanta da jikin shi amma yaki saketa sai ma kara matseta da yayi
yace"kina son in sake ki?"
tace"eh"
yace"OK look into my eyes"
yi tayi kamar bata ji shi yace"alright mu yi ta zama a haka in alhaji ya dawo ya ganmu haka sai ince soyyaya muke kin gan sai a mana aure muyi Wanda ya fi haka"kallonshi tayi sai ya kashe mata ido
tace"Allah ya kiyaye in aure ka nida nike da saurayi a minna ai tunda ni yar iska ne mai haihuwar shego wanda tasan maza dayawa bai kamata in auri kamili irin ka ba kamata ai in auri d'an iska iri na"
ai matse mata hanun yayi cikin mugunta yace"wallahi in kika kara danganta kanki da wani ko kika kara tunani zaki auri wani bani ba sai kin sha mamaki karki gan ina raga miki ko rokon ki kiyi tunanin raina ni in ya kai wajan abinda nike so ba hankalin ne dani ba haka ranan nan a office dan muyi fad'a dake kika je office din manager kina wani magana da shi kina kuka
wallahi in kika bari na kara ganin ki da wani shege kuna magana sai na bindige ki"
NUR da hawaye ke zuba a idonta na azaba tace"toh naji dan Allah ka sake min hanun"
yace"anki din ina son duk lokacin da wani namiji yayi miki magana ki tuna da wanan zafin "
tace"wallahi wasa nike maka"
sakinta yayi yace"karki kara min irin wasan nan"
tace"toh naji"
yace"good"
kara rungumeta yayi idon shi su canja kala Wanda bansa ko na me Nene ba kishi ne ko akwai wani Abu
NUR bata yi auna ba ta gan ya mirginota ya hau samanta ya fara kissing dinta sakanin shi da Allah
ya fara wasa da na shanunta harda kokarin rabata da rigarta ai sai ta fashe da kuka jikinta na rawa
jin inda jikin ta ke rawa yasa shi dawowa hayyacin shi da sauri ya sauka a gadon cikin jin kunya ya bar d'akin
NUR ko kuka ta fashe da shi tana mai Allah ya isa daga karshe ma zazzabi ya rufeta
bangaren zakiya ko sai zuba take agun suna daga gidan suna suka tafi gidan anty zainab tayi murna da ganin zakiya
tace"zakiya ne ko NUR?ni wallahi ban gane ku"
Amina tace"zakiya ce tunda kika gan mu a gidan ki ai NUR bata son mutane ga shagen zurfin ciki dama a hada auren su da ya Afan sun dace"
zakiya tace" dan cin fuska a gaba na kike aibata yar uwa na"
zainab tace"ai gaskiya ne mutum kullum a d'aki"
zakiya tace"hmmm haka Allah yayi ta dani kawai take sakewa domin ko da muka hadu bata da kawa"
amina tace"ke ma jini ne ya hada Ku"hira ne ya b'arke inda zakiya ke basu labarin NUR da Inda suka hadu da TASLEEM
Anty zainab harda d'an kwallan ta
Amina ne tace"ni zan tafi gidan kawata zan barta anan"
anty zainab tace "toh