Showing 36001 words to 39000 words out of 40654 words

Chapter 13 - MATAR TSOHO COMPLETE

30 Sep 2026

1418

r

agwage kika samu shiyasa ba masu capacity bane.

Ai zuhra batasan lokacin data mike tsaye ba ta fito cikin takunsa na yauqi da yanga da sanyin jikinta ai fa sai tazama tauraruwa idon kowa akanta.

Gashi kayan jikinta me walainiya ga telanta BODA ya D

inka mata kayan jikinta kamar ajikin nata ya yanka ya Dinka sun kamata D'as! Me kwalliya ta mata make up data Kara fito da natural beautyn face dinta gashinta yasha gyara anmata daurin gwaggwaro me Hawa Hawa kai zan iya cewa fa zuhra tafi amarya cinyewa.

Aifa tana zuwa gun amarya khairat data Bude bakin jaka hannunta yahau kan Yan dollars su ta dauko taringa zubasu akan Khairat Bata saurara ba har saida suka kare ta dauko Yan dubu sabbi

Aifa sai MC yadawo wasata yanayi Yana karawa kana Yana fadin ko a

abokai ba,a samu kamarta ba Fadi yake"Eh walh kaganta ba!mace me kamar Maza kwari ne Babu!kaga babbar kawa Hajiya zuhra iKon Allah kin iya kin huta da capacitynki walh.

Daga cikin abokai guda daga cikinsu ya gigice da wannan yarinya me capacity da tak

e ruwan liki gashi kana ganinta very smart saida ya tsumu Shima ya fito da takunsa na Isa ya iso gurinsu ya fito da kudaden aljihunsa harda dollars Shima ya ringa lika musu Yana Yi Yana kallon tsakiyar idanun zuhra Yana sakar mata murmushi.

Ita zuhra ma

haushi ya Bata,saboda ita batayi Dan afito ayi gasa da ita ba tunda adazu ai Bataga Wanda acikinsu yai likin dollars ba sai yanzun Dan ita tazo tayi,sai taji gayen ya Bata haushi

Ganin ya zuba mata idanun a maimaikon ma ya ringa likawa amarya sai Taga

ita kawai yake likawa gashi ya kafeta da tsumammun sexy eyes dinsa.

Kawai saita zame ta Dakata da likin ta sulale ta bar gun.

Take MC yaga abinda yakeso wato ruwan kudi sai yahau yiwa saurayin Nan kirari"angaisheka shugaban Samari,takawarka lafiya Arch

itect khamal!Eh kaga saurayin da yake takama da kudi, kyakykyawa Wanda mata suke rububin samu.

Ai fa sai yakara ballo wasu sabbin kudin a qugunsa,kirari ya tsumashi.

Ita Kuwa tsam ma ta fice a Hall din Dan Bata son ma taji wannan kuramtawar tayi yawa

gaskiya,mc na zugashi shikuma sai wani Fadi yake badawa

Amma saita samu zuciyarta da maimaita sunan nashi "Architect khamal...ita Kuwa a Ina take yawan jin sunan Nan? Tabbas ta taba Jin sunan A.khamal dinnan......

Muje zuwa.

Bari mudakata kafi

n zuhra dai ta tuno zamu dawo da gaggawa in kukai ruwan comment fans,sbd yau type din dayawa aka suburbudo muku.don jin dadinku.

😊

https://chat.whatsapp.com/Fuo3XSrIYYTLrK01nb8MV9?mode=ac_t

*MATAR TSOHO..*

👩🏼

‍

🦳

👨🏻

‍

🦳

(sabon salo)

*Nabil

ancy Love*

💘

Auntyn S and S

Page 19.

Zuhra tana farfajiyar hall dinnan ta kasa komawa ciki,ji taje inama tana da damar guduwa ta koma gida da ta tafi kam,sbd itace amara kirjin biki tafiyarta zai batawa Amarya Rai matuqa gaya,inhar ta nemeta Bata

sameta ba.

Motsi taji abayanta tayi saurin gyara tsaiwarta ta jingina jikin tankin ruwa Wanda dashi ake bawa fulawas din ruwa sbd suna dab,ga mesa Nan ajikin tankin da ake ban ruwan da,ita

Tsorata tayi da taji ana mata magana abayan kunne kamar Wand

a za a shige jikinta.

Ta rintse ido tana karanta addua cikin zuciyarta

Rada yake mata me tattare da smarty voice Yana rera mata sallama cikin sanyi da ragewa murya ta salon sace zcyr.

Ganin bazata juyo ba yasa ya dawo gabanta Yana me Tsura mata i

danu.

Ta matuqar burgeshi,yaji Yana sonta tun adazun data shigo cikin hall din

Akafi Yammatan amarya tafi kowacce haduwa da zama tauraruwa ackn Taurarin.

Cikin muryar sace zcy yace"sallama gareki Tauraruwar taurari ki yafeni inhar ni na Saka kika da

wo Nan,ni me Neman yafiya ne saboda an....Ta katseshi ta hanyar daga masa hannu tana fadin"Dakata malam Dan Allah,ba matsala ta D'a namiji ba,ka barni in sakata in Wala,Dan Allah kayi harkarka inyi tawa.

Tana gama fadin Hakan ta Daka masa tsaki tayi gab

a.

Arc.khamal ya ciji yatsa tare da binta da kallo da aiyana cewar sai ya samo kanta cikin Yan kwanakin yaci Alwashin sai tasoshi,so fiye da Nashi Son....

***** *****

Bayan tashi daga Dinner bayan sallar ishsha'i aka kai amarya gidan angonta Wanda

zuhra ta cika motarta da kawayensu tabi ayarin motar angwaye da suka

ɗ

auki dangin amarya.

Dayake tasan gidan itace akan gaba sai motar Arc.khamal abayan tata.

Zuciyarsa nata azalzalarsa akan sake kulata akaro na biyu,ko da zatai masa tsawa da wulaka

nci akaro na biyu shikam xaiso Hakan,Dan zcyrsa ta sakewa da son ta.

Bai taba jin son mace Daya firgitashi a farat ta Daya ba sai akanta.

Yasha yin yammata kala kala Kuma cikinsu dayawansu da bakinsu suke fara furta suna sonsa.

Kyakykyawa ne shi a

jin karshe,dogo fari me saje dake kewaye a fuskarsa,ga dogon hanci ga idanu sannan bakinsa karami kamar na mata Kuma lips dinsa pink colour ga uwa Uba kirarsa da mata keso ingarma ne shi jaent handsome guy ajin karshe,ga kwalliya da gayu inyai wankai kanan

un Kaya suit yasaka Bluetooth a kunne da glass kai kace daga wata kasar ya fito,Bai fiye Saka shadda ba sai in Wani taro ko masallacin juma,a zaije Amma shadda ma sai wacce ta amsa sunanta me tsada yake sakawa saboda a wadace yake.ko acikin abokansa shi na

dabanne ga bazazawa Yana da fafa da son budawa a turai yai karatu shiyasa komansa na turawa ne,yasan darajar lokaci haka zalika komai nashi a kaiyade yake akwai son tattali da kulawa da wadata Wanda suke tare.

Yawanci abokansa kan kirashi da Dan kwal

isa ko suce masa Dan gayu.

Mahaifansa sun rasu ahannun yayarsa datake Auren wani Dan majalisa me ci ayanxun yake,Aunty NaiNarh tanaji dashi tana masa dukkan komai shiyasa baiyi kukan maraicin iyaye ba,daga ita sai shi aka mutu aka barsu shiyasa ta tsaya

masa akomansa. To wannan kenan.

Da aka watse akan amarya aka Maida dangi gida,kawayensu basu tafi da wuri ba saida suka tsaya akai siyan Baki,Amma duk yanda Arc.khamal ke shigewa zuhra ta hanyar tsoma mata Baki a mgnr da take agun Bata yadda ta biye ma

sa ko kallonsa,saboda atun farkon haduwarsu Taga wani Abu cikin idonsa,taji tsigar jikinta ta tashi wani Abu take ji akansa Wanda yake fusgarta,Bata son ta kamu da sonsa ne,Bata shiryi yin soyayya da kowanne namiji ba,tana ganin inhar ta fara soyayya ko ta

Auri wani namijin a wautarta tayiwa Chuchunta butulci ne,ba alkawarin Hakan sukai ba,Amma Bai kyautu tayi Hakan ba aganinta

🤔

Tab.kina ruwa to, da alamar dai wannan zuga da shawarar shamsiyyar Sadi ce,saboda munga tana mu,amala yanzun da

ita ta media sun

qulle sun zama Qud da Qud karatun online suke Yi ma tare.

Da suka tashi tafiya ma sai yaso su kebe Amma taqi bashi fuska

Bayan sati guda Ranar friday da Rana tana zaune tana yanke qumba sai kawai taji saukar sako ta inbox new nomber ce anrubuta mata

" _hi!happy Friday My Angle._

Ta qurawa sakon ido sai Kuma tayi delete dinsa take.

Ta wuni da Jin haushin kowanne Dan iska ne haka,zai ma nemi Angle dinsa can gefe.

Da dare ma saiga saqo short message ne again ta inbox" _How fer my Angle,I thinkin

g about you,love you so much!sweet dream!!._

Da haushin wannan namba data takura mata ta kwana Dan ma kar ranta yaita Baci abanza intaga sakon yasa tai gaggawar gogeshi.

Aikuwa da safe tana breakfast itada Little dinta Bilal dayake ta mata surutun Ra

nar Monday zasui Presentation speech na Wani malaminsu a sch.,tana karfafa masa guiwa tana masa treasing na abinda zaiyi Wanda tasan zai zauna masa aka,yanata biyawa yaron akwai kai.

Saijin sako tayi awayarta Yana yawo akan secreen din wayar

_good m

orning my Angle how was ur night!_

Haushi yasa ta dannawa me nambar reply da tambayar _who are you!?_

Take ya rubuto mata _i am ur lovely Architec Khamal_

Harta rubuta masa Kalmar worning da tsaki saikuma ta fasa ta goge tare da yin blocking na

nambarsa ta yanda ko ya turo mata sakon again bazai shigoba.

Batasan shi da naci akan abinda yakeso ba,ga fasaha da idear take tagano ta rufeshi Dan haka sai ya lalubeta a whasApp yaganota ya qurawa hoton kan Dpn data Dora idonsa akan yaro kyakyakwa

Duk da baya da son Yara Amma sai yaji wani kaunar Bilal Daya gani akan icon din nata

Yaron kamar Dan larabawa ya aiyana aransa ko kanin ta ne.

Take yai mata sallama tare da rokonta Akan tayiwa Allah da manzonsa ta saurareshi shi Mai kaunarta ne Kum

a inta amince Aurenta yake son yi.

Ita Kuma alokacin kanta ne yahau ciwo Dan har ta sawa kanta damuwa na wannan gayen dayake Neman takura mata ita yanzun Mafita take nema akan yanda zata ci masa zarafi Dan ya Rabu da ita,so yake ya janyota a fagen soyay

ya ita kuwa ta gama da soyayya tunda ta rasa mijinta me sonta don tasan bazata samu kamar sa ba.....

Muje zuwa fans

Amma shin tunaninta kuwa hakane??!!!

https://chat.whatsapp.com/Fuo3XSrIYYTLrK01nb8MV9?mode=ac_t

*MATAR TSOHO*..

👨

🏻

‍

🦳

👩🏼

‍

🦳

(sabon Salo)

Nabilancy Love

💘

Auntyn S and S

Page 20

Daren Ranar Lahadi Lahadi da misalin karfe biyar na yamma Arc.khamal Na zaune gaban system dinsa dafe yake da kansa dayake masa ciwo tun dazu Wanda tunanin 'Yar beautynsa ya h

aifar masa,gadai system din agabansa Amma ya kasa cigaba da Aikin dayake tun dazu na Wani project Work da sukeyi na Miliyoyi zanen wata babbar plaza yake yanda za,a fitarta da Kuma wani kamfani Wanda samfurin ginin kasar waje ne,kwarewarsa da iya tsara ko

mai Kuma ba wasa yasa yake samun aiyuka ata bangarori da dama,Yana tsayawa ya Nutsu akan Aikinsa Kuma ya bada akan lokacin dayace bayason Saba lokaci komai nashi atsare yake shiyasa Bai yadda da wani African time ba kko Dan a waje yai karatu,?gashi baya ka

rya baya son ayi masa,ga qididdiga arayuwarsa abinda zaiyi gobe ko jibi ko wata shekarar zai tsarashi Kuma bazai canzaba saidai in Allah ne ya canza masa to zai hakura,ga naci akan son samun Abu indai ya kwallafa Rai ko ya dage akan saiya samu to fa sai ta

Allah Dan Abun Nan in few times sai yazo hannunsa.

Yayarsa kanta tasan halin Lovely kanin nata,takan bi dashi ayanda yake haka zalika Shima yanda take sonsa yake mata mugun so Yana respect dinta da mijinta,a matsayin uwa yanzun take agunsa Yakan bi ta

baya jayayya da ita,Wanda yanzun matsalarsu guda atsakani shine qin yin Aure da yayi,sai yace mata har yanzun baikai gejin da za,ace sai yai Aure ba he is 28 years ba ai Bai balaga ya balige ya zama tuzuru ba.

Yau dagashi sai singlet da karamin wando a

jikinsa boxer pant me kamar Dan gajeran wando gashi da carkwadediyar Allah ya wadatashi da doguwa Kuma kakkaurar penix wato zarbalulu,tayi gefe guda ta mike a jikinsa zambar tabbas duk matar Daya Aura banajin zata iya rabuwa dashi sbd Dace da ingarmar mad'

od'ara gashi a iya wasansa na romance ya sace zukatan 'yammatan da yake lolewa dasu a Nan da Kuma Turai Daya baro.

Tunanin Angle dinsa Zuhra ne ya addaba masa har ya haddasa masa ciwon kai.

Saijin magana yai Akansa Aunty Ju.ce yayarsa Juwairah dayake

takaitawa yace Aunty Ju,Wanda tun Yana yaro kafin bakinsa ya Bude yake kiranta da JU.

"Nagidana yau meke faruwa ne baka fita ba?Anya qlau kuwa.?

Ya dago kansa a hankali ya sauke kwayar idonsa akanta

Tana sanye da Riga da siket matsattsu English wea

rs sbd yau Sunday Mijinta na Nan takan daidai ranarsa agida Wanda basu fita Aiki ba shi da ita tayi masa gaye Dan ta burgeshi Dan Shima Dan shoshalawa ne ga kudi ga wayewa ga shi Dan majalisa me budadden ido.

Tasan kaninta baida ta ido akowanne shiga ta

na iya samunsa ba ruwanta ba ruwansa tamkar D'a yake agunta matsayi biyu knn shiyasa basa jin kunyar shigar jikinsu shi da ita.

Ya Bude Baki Calmly speak yace"Aunty JU kaina ke ciwo.

Tace"Amman shine baka sanar Dani ba.?

Yayi murmushi yace"Ai nasa

n zai Daina sbd Tunani ne ya haifar min dashi.

Da sauri tace"Tunanin wa to?waye yasaka Tunani kai kam.?

Baya boye mata komai abokiyar shawara ce me kuma share masa kukai Dan haka Kai tsaye yace mata"Aunty JU kanwarki..sabuwar kanwarki data shigo rayu

wata,inasonta walh!inason Angle Amma ita Bata Sona,taqi bani hadin kai banma San ta yanda zan tunkareta ba _she is blocking me at any way._ wannan yasa _my heart is break_bansan ya zanba narasa kwarin guiwa Banda matallafi akanta ....Aunty JU takatseshi da

cewa "Yar waye ita? A ina take da zama? Kuma A Ina kuka hadu?

Cikin slowly voice yace"bansan 'yar waye ba,Amma a wajen dinner din Smart guy muka hadu fa,Kuma yarinyar tayi walh matsalarta kamar tana da wani Dan naga hankalinta baya kaina.

Dafa kafad

arsa tayi tace"kazama me kwarin guiwa my bros,baka rasa komai ba,Banga Yarinyar da zata samu damar samunka ta qi ba,kana da kyau,kana da ilimi,ga wayewa,ga arziki,ga Kuma komai da komai,Dan haka kaje gareta,Maza ka nemi Abokin nake da gaggawa yai maka hany

ar ganinta kaje Kai tsaye indai kayi gaba da gaba da ita bazataqi amsar tayin soyayyar ka ba.

Ya murmusa Yana kallonta yace"zanyi Hakan nagode,dama agunsa na samu nambarta bandai ce ya bani address nata ba sbd nayi tsammanin ko zan dace,to Amma yanzun d

ole inkoma gareshi ko inyi kamun KAFA da amaryarsa tunda naga kamar aminiyartace.

Aunty JU ta daga masa kai kana tace"yes kayi Hakan Kuma zantayaka da addua akanta,yanzun dai tashi zakai Kaci abinci kasha magani.

Yace"Tom My Auant nagode uwa tagari.

Ta murmusa kana ta fita Dan taje ta kawo masa magani da Abincin.

*****

*****

Yau zuhra ta Zana final paper Wanda suka kammala karatunsu cikin Nasara ta cika da murna Farin cikinta Allah ya Bata iKon kammalawa ba tare da wata tangardaba,zata zama ba

rista.

Farin cikin da take ciki yasa shirya yin Yar kwarya kwaryar liyafa agidansu itada Little boy dinta da inna da Babanta sai innar Khairat da takeso tayi musu siyayyar kayan cima aci dadi a rakashe atayata Kuma d addua

Har murja tagayawa ta waya

.

Murjar tayi mata alkawarin zuwa itama,data kira Hajiya Jamila kanwar margayi Alhaji ta gaya mata saitace mata tana tayata murna Amma kam basa kasar tabi mijinta kasar Canada

Khairat kuwa Dan zakwadi tace agida zata kwana goben tunda dama batazo gi

da ba har yanzun fitar farko kuwa me kwana ce.

A status da Dp data Dora hotonta kana Kuma ta rubuta na taya kanta murna da take anan fa Arc.khamal yagani take ya dauke hoton kana ya tura mata kalamai masu dadi na tayata murna dayake,tana gani ta tura ma

sa Tanks kawai.

Ahakan ma shine da godiya Dan saida ya murmusa har Yana ganin ma yakusa cimma buri tunda anzo da Hakan amsawar da dawo da reply

Dan haka sai ya shiryi zuwa shopping Yana son yai surprised dinta zai kira smart guy ya nemi kwatancen gi

dansu agunsa kana yaje dakansa yakai mata gift yasan ta Hakan ma zai samu shiga.

Aranar ba shiri ya zari key car dinsa ya fita zuwa S and S shopmall.

Itama anata bangaren ana goben zatai walimar ta dauko Little Boy daga sch dinsu ta wuce shopping Da

n tana son ta sissiyi cakes kaloli da Kuma biscuits da sauran tarkacen da zata rabawa Wanda yazo tayata murna agun walimar.

Tayi faking akusa da motar da Arc. khamal yaje da ita.

Ta fito hannunta rike Dana Bilal din suka shige.

Doguwar rigace AJik

inta army green taji bits qirar Egyptian tayi roll da veil din rigar.

Ba wani make up tayi ba Amma fuskarta tayi wani hasken annuri ta Kara kyau da cika Inka gansu da little saika dauka ko kanin ta ne.zuhra akwai kyan jiki benu bakya tsufa.she is 22 yea

rs Amma saika dauka ma Bata kai

20 din ba,Amma fa akwai diri ga kirjinta acike fam tana samun cima shiyasa jikinta Bai lalace ba.

Shima yana ciki ya gama siyayya ta shigo ya Tsura mata idanu ckn farin ciki,yaga kamar iyalinsa ce ta shigo farin ciki yake

ji sosai yaji kamar yaje ya rungumeta.

Bai yadda ta ganshi ba,sai ya bada ATM dinsa Daya gama siyayya yace adiba harda nata inta gama yai musu nuni da ita.

Yafita ya koma cikin motarsa me glass din tinteck ya bar musu ATM don inta gama su diba kana s

ai ya dawo ya karba.

Zuhra ta Lodi turare kala biyar Daya na little ne sai Wanda ta dauka na inna d Baba Dan inhar zata sai Abu saita Siya dasu,nata kala biyu ne Wanda tasaba sawa tun Margayi na Raye agunsa take jin kamshin turaren na mata Dadi shiyasa

ta nace musu har yanzun._calponia perfums da Kuma Night day cool qamshinsu me shiga rai ne matuqa.

Ta lodarwa Bilal biscuits da alawowi da Kuma kayan wasa.

Tayi mamaki da tazo biyan kudi akace mata wai ba saita biyaba already an biya mata ma.

Ta jin

jina lamarin saboda kayan data diba dayawa na uban kudi ne.

Haka ta fita hannunta rike da hannun Bilal Yana rike da gorar S and S yoghurt me sanyi ita Kuma ta rike babbar ledar da aka loda mata siyayyar da tayi me dauke da tambarin sunan gurin S and S.

Mamakinta dai na mutumin Daya biya mata Kuma ya boye kansa take.

Yana daga cikin motarsa yaga fitowarta idonsa akanta ko qiftawa bayayi tabbas zaiyi yanda zaiyi Dan kar wani ya rigashi da alamun Bata taba Aure ba ya aiyana Hakan cikin ransa.

Yana

ganin ta bar gun a motar tata yai saurin shiga ciki ya karbi ATM din nata ya fice da sauri sauri ya shiga motarsa Yana son ya Isa gareta karta bace masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login