Showing 15001 words to 18000 words out of 40654 words

Chapter 6 - MATAR TSOHO COMPLETE

30 Sep 2026

1417

k'asan filo ta Dan leko sai lokacin ta tuna da ita, da sauri ta Kai hannu ta d'aukota missed calls ta gani ratata tana dubawa taga na My CHU-CHU dinta ba adadi Kai ta dafe tana furta "ya Salam!".

Da sauri tabi Kiran tana fa

tan Allah yasa ya shiga.

Yana airport kafin su taso yaji wayarsa na ringing, da sauri ya dauko Yana fatan ace itace take kiransa.

My Baby ya gani yana yawo akan screen din, wani sanyin rahama yaji ya rufe shi, da sauri ya daga Yana fadin "Baby kin tashi

hankalina fa! Ina Kika shiga ne haka tun jiya nake nemanki Baki daga ba, kinsa nayi kwanan zaune gashi daga baya network din na Kano Ashe daukewa yayi sai yanzu Alhaji Kamal Daya Kira kanon ake fad'a Masa".

Ita dai zuhrar shiru tayi Jin Yana ta zuba Babu

comma ba full stop.

"Sorry my CHU-CHU wlh wayar ce a silent ban sani ba sai yanzu Dana dauko naga missed calls Dinka pls forgive me, baza'a k'ara ba in Sha Allah".

Ta fad'a a shagwabe.

Shima cikin nuna kulawa yake Mata magana "Haba Baby dole ayi Miki u

zuri Baki sababa, ya babyn ya barki kinyi barci dai ko? Ya jikin naki? Duk na Matsu nazo naji duminku Naga yanda Babyn nawa ta koma. Kuma na yi Masa ban ruwa mun kwana biyu bamu gaisa da abuna fa..."

Ya fada Yana kashe Mata murya irin ta ya Fara tsumuwa

din Nan".

Idanunta ta rufe kamar Yana ganinta cikin shagwab'e fuska tace "Ni dai ba ruwa na ka daina fad'a kunyarka nakeji".

Wata dariya yayi Yana fad'ar "Amma yarinyar Nan Baki da dama kina tsotsenin tas shine yanzu Zaki ce kina Jin kunyata bayan ga

tukuici Nan ya bullo, ki shirya tunda naji Alamar jikin yayi sauki kawai Daman Dan asan da zamansa ya nuna kansa ko ba haka bane?".

Shiru tayi Bata ce Masa komai ba, maganganun Daya Fara Mata ne suka girmi 'yan shekarun ta ta Fara fadin "Dan Allah my CH

U-CHU ka Bari wlh karatun yafi karfin kunnuwa na". Dariyar ya karayi Yana fad'in

"Bayani zakiyi idan na shigo, kinsan dai Saina kwashi ni'imar nan taki da ba kowace Mace Allah ya yiwa baiwa da irinta, nifa gangar jikin ce a nan Amma zuciyar tana nan a wu

rinki, you're so special wlh Ni kaina mamaki nakeyi yanda bakya gundirata kwata-kwata Dan Allah meye sirrin ne?".

Wata kunyace ta kama zuhra takai kallonta gun da ladidi ke zaune tana bare mata gyada me bawo tibis ce tasaka aka Nemo mata dama,sai Taga l

adidin ma ba ita take kallo ba aikin gabanta kawai takeyi.

Gani take kamar ladidin tanajinsu duk da ba,a handsfree take ba,Amma saitayi kasa da muryarta tace"My Chu-chu ka bari ka karaso tukunna kaga ba ni kadai bace.

Da sauri yace"Af!Af!!sorry my pr

incess Ina tafe atarbeni dai da sexy love kinsan dai abinda nakeso.

To kawai tace masa Dan ya kyaleta,Dan kam ballo ruwan dayake mata yasha kanta.

Tahau tunanin ashe haka Auren tsohon yake?duk su bi su dami mace da zazzafar soyayya,tabbas abin ya far

a haye mata kai.

A gefe guda tana jin sonsa sosai,tanajin ma tayi dace na komai arayuwa kawai dai Nauyin Sha,awarsa ne tayi mata girma fatanta dai ace ta Saba da komai sai Kuma ga ciki me tsirfar masifa.

Ganin yakusa isowa saitasaka Ladidi tayi mata

Yan gyare gyare agidan,aka gyara koina sai gida yadauki kamshi,sannan tasaka tayi snacks da juice na tamarin sai kunun Aya.

Tasan favorite food dinsa Amma bazata iya ba,fried rice taji spices da hanta Amma kam ita bazata iya ba wahala,batajin karfin jik

inta sannan qamshin girkin zai iya cutarta.

Ahakan dai ta shiga kicin ta daure tayi masa pepper chicken Amma saida ta toshe hancinta ta daure harta gama.

Kamshin Daya bugi hancinta kadai saida ta kusa amai.

Sai dare ya iso alokacin ta fara bacci D

an ana magriba jikinta ya saki taji wata muguwar kasala har saida ta Dan rintsa.

Cikin bacci taji ana mata wani busa acikin kunne me tafiya da Imanin Wanda akewa,ai zabura tayi ta Farka a gigice tana fadin"wayyo Allahna...saita tsaida idonta akansa Yana z

uba mata murmushi Yana fadin"babyn love matsoraciya.

Wani tsalle ta Daka tuno lecture din murja saita dafeshi tana nuna masa tsagwaron murnar ganinsa tana Dan ihun murna kamar yarinya karama "oyoyo chu-chuna.

Ta makalkaleshi tana bashi hot kiss akan

goshinsa.

Wani fake yakai mata akan goshinta Yana zuba murmushi ckn jin dadin yanda ya ganta Kuma da alamun yaga zallar soyayyarsa ta karu agunta.

Ya jata zuwa jikinsa Yana fadin"babyn love kinyi kyau sosai,cikin Nan za.aje dashi tunda yasa kinyi kya

u sannan kin Kara cika.

Ta zobaro bakin shagwaba ta Kara narkewa ajikinsa tace"hhuunm Uuummm ahakan'? Kaga fa yanda na rame ba komai nake iya ci ba fa.

Yai dariya yace"zakici komai insha Allahu agaba na Dan lokaci ne ai,ni dai inhar ba zai ragemin soya

yyata agun ki ba ai da sauki.

Tace"to nikam dai tashi muje ka rage kayan jikinsa kayi wanka ka HUTA ga abinci can na jiranka.

Ya kankance idanu Yana karkata kai yace"ah! Babyna badai kin wahalar min da kanki kinyi girki me yawa ba.?

Ta girgiza kan

ta tace"duk aikin ladidi ne,ni kadan nayi.

Ya jinjina kai yace"ok, Ina godiya ga ladidi zan mata tukuici me tsoka ai kafin ta tafi sbd nasan ta taimaka Miki.

Ta mike tana kama hannunsa tace sosai kuwa.

******. *******

Kwance take ajikinsa bayan

sun dawo daga duniyar soyayya

Sun jiyar da junansu dadi Wanda ya fita nuna gamsuwa,Dan kam ita yau jitai Bata son kusantar Nan tashi da yake dadewa a Abu Daya.

Tabbas da zai kyaleta ma ta huta Hakan zai mata dadi Amma tasan chu-chun nata da son sex,

ita kam batasan ya zaitai dashiba.

A yanda yanzun take nuna masa rashin son sex din saiyakasa mata uzuri Dan kullum mitarsa wai gudunsa take Dan Taga Yana mararinta.

Takance masa"kai Chu-chu walh ba daga ni bane,babynka ne baya so fa.

Tayi maganar

cikin wata irin murya me tada masa Miki.

Ya shafo kan na shanunta da suke daga masa hankali yace"gaskiya babyn Nan nawa Yana cutar Abbansa fa,tunda na dawo ace baifi kadan muka gaisa ba,da nazo kawo hari sai ahau kuka ace zafi,Alhalin ada ba haka ake m

in ba,nikam ya zanyi kenan,?Alhalin ansanni da bukata,gashi nace incikinki ya kusa Isa haihuwa zan kaiki India ko London ki haihu acan.

Tace masa"kai Chu-chu kawai yanzun sai akaini wata uwa duniya inbar kowa nawa intafi rainon ciki da haihuwa Alhalin a

nan zanfi sakewa da samun kulawa.

Dariya yai yace"acan ne ma zaki Fi samun kulawar,saboda ko anan na barkin to ba agidanku zaki zauna inkin haihu ba,danni bani da Ra,ayin bari atafi gida wanka Dan haka ma tun wuri ki shirya tafiya kasar waje gidan Abokina

ne zaki zauna harki haihu,akwai kwararrun likitoci mata Wanda awo har gida zasuzo da kayan aiki ayi mikishi.

Taja ajiyar zcy tace"to wai wanne sunan za.a Saka ne,wannan d'oki haka?

Ya sake matseta tsam ajikinsa yana fadin"Idan macece sunan mahaifiya

ta Amina inkuma Namiji ne sunan mahaifina zan Saka masa ibrahim Kinga sai mu kirashi da Khalil.

Tace"To Amma dai idan na haihun gida zan dawo ayi suna acikin Yan uwa da abokan arziki ko.

Yace"yes! Za.a iya Hakan dama ai.

Saitayi murmushi tana Shaf

a cikin nata tana fadin"to Allah ya saukeni lafiya dai Dan walh ni tsoron haihuwar nake.

"Meye abin tsoron baby? Ai kisa aranki ma Lafiyar Allah zaki haihu,harma ki karo min twins agaba kadan cikin sauki...

Cikin narkakkiyar shagwaba tace"kai haba da

i Chu-chu Daina kiramin akusa ai na huta na ko 5 years ne.

Ya zaro ido Yana fadin"ke!ana nema Kuma Ansamu Allah ya Bude hanya ai Babu maganar yin planning yarinya kishirya ma.

Zata sake magana yai kokarin hanata ta hanyar zura mata harshensa abakin

ta take labarin ya sauya....

Acikin satin Daya dawo ya dauketa ya zazzagaya da ita yawo Dan tayi nishadi.

Yakaita gidan ALH Sadi sunsha Hira da murja,murjar take ce da Ita karfa ta biye masa suitayin over sex har cikin yasamu matsala,sai sunyi saff

a saffa.

Ita dai zuhra ce mata tayi"Fadan yafi karfinta.

Murja tace "ban Gane ba,me kike nufi?

Zuhra ta gyara zama tace"walh wata jaraba Ma yakaro,na rasa ya zan dashi,gashi mi samuwar Cikinma saiyazamo kamar andaukemin son komai,ashe haka laulayi

yake,Banda tsarabe tsarabe harda qin sex ma?

Murja tace"sosai ma kuwa,wata ma tsanar mijin takeyi,Amma dai kisan dabarar da zaki masa Dan kuyi nesa da yin sex har sai cikin yai kwari Dan yawan Yi nasaka ya zube.

Zuhra tace"to ai bansaniba da tuni na

ce masa likita yace ayi kadan kadan.

Dariya sosai murja tayi tace"to ai yanzunma bakiyi latti ba,hanyar lafiya abita da shekara dai.

To ko da suka bar gidan ALH Sadi,gidansu ya kaita Amma basufi minti talatin ba suka tafi,ya cika iyayenta da abin Alh

eri

Kafin su tafi data kebe da inna shi Yana can da Baba suna Hira

Take gaya mata yanda ya yanke na haihuwarta a kasar waje.

To dayake tagano dama innar tasan da cikin shiyasa Bata boye mata ba.

Innar dai karfin guiwa ta Kara mata akan bin duk

wani tsari da mijin ta yakawo mata dole ne tabi,wannan itace cikakkiyar biyayya haka zalika tace karta Saka damuwa aranta zata haihu lafiya insha Allahu.

Haka suka Rabu da gida tana jin kewar rabuwa da innar gaskiya gida akwai dadi,haka zalika uwa Mafi

Uba.

Satinsa biyu da dawowa yazo mata da zancen zai tafi Lagos wata semener Amma bazai dadeba kwana uku ko biyar zasui don ma da wasu canisawa zasuyi Wanda sai sun taso daga chiner Sannan zasui zaman.

Tayi masa fatan Alkairi,cikin ranta Kuma tanajin

zata Dan huta kafin ya dawo da wannan jarabar sex din nashi.

Aranar da ya daga yatafi kuwa sai taji ba dadi,duk yanda yanzun take qin bashi hadin kai take zillewa tana fakewa da ciki saitaji in Yana Nan tafijin karsashin da farin ciki sbd ko banza mots

in namiji agida Ni,ima ne,ga chuchunta akwai iya love duk macen data kasance dashi bazataso su Rabu ba.

A kullum suna manne da waya tamkar suna tare acikin gidan,vedion call ko voice call har gajiya take na yanda yake takura mata da son ganinta aduk awa

nni duk cikin kulawa da Babynsa yake,dole tayi masa uzuri na farin shiga sbd saida girma yazo masa Allah ya bashi abinda yake nema tuntuni.

Aranar da suka Sami yin abinda yakaisu ne basuyi waya ko vedion call ba,tun safe Bai samu kansaba,sai dare Daya k

irata sannan hankulansu ya kwanta sbd ya a can tare da mutane Amma hankalinsa na can Kano gun babyn love dinsa.

To Kuma washe gari waya Daya sukai don Yana tare da Rahama iyabo Allah ya Bata sa,ar samunshi don tun Ranar dayazo Lagos take nacin son zuwan

ta gunsa yaita noqe mata sai ana gobe zai koma tasamu ganinsa.

Zuwanta hotel din nan komai ya canza don batazo ba saida ta shirya

Tayi aguminta sosai,turaren jiki da kwalli da duk wani surkulle anyishi akan samun nasarar kamashi ahannu,Kuma Allah y

a Bata sa,a don kam hankalinsa ba laifi ya Ra,aja akanta,ya Bata hadin kai sunsha love

Ba,a hayyacinsa ya kusanceta ba,kusantar datasaka ya zama maganadisu na balai Dan kam anyi matsi na maganin mallaka na mata me dauke da sihiri Shima ajiki.

Duk sai

yaji yatafi wata duniyar daban Wanda yakejin Bai taba jin taba,akoyaushe dama Yana son kauce mata ne sbd Hakan,ita koyaushe Sha,awarta Ta kusanta da Alhaji gashi tana burin Aurensa Amma Yana qi.

Sai gashi ayau bayan sun dawo haiyacinsu suna kwance tana

shafashi tana fadin "my Lollipop yanzu rabuwa zamuyi kenan,wannan dadin Daka bani bazanso kayi min nesa dashiba,plz muyi Aure mana.

Taji yayi shiru kana ya sauke ajiyar zcy yace"zaki Aure nida gaske?

Da sauri tace"Eh mana,my Lolli ko ayanzu ne.

Y

ace"to kibani one mouth.

Da sauri tace"da gaske? To nabaka I love you.

Yakai mata kiss a goshi Yana fadin"love you too.

Tabbas ance asiri gaskiyar me shi,yau kam Alhaji Hashim ya fada komar Yar yarabawa fa sai Fatan Allah ya fitarshi

Allah s

arki zuhra....

Baiwar Allah kwana tayi tana nemansa wayarsa akashe gashi yace mata zai dawo yau Amma bataji yace mata Yana hanya ba.

Ta tura masa saqo ta inbox ta whasApp tana jiran reply Amma shiru.

Duk saitashiga damuwa.

Can bacci ya fara dau

karta tayi wani mafarki mara dadi akan ALH

Ai tuni ta Farka a gigice tana addua.

Da sauri ta lalubi wayarta dake kan stool bed ta kira nambarsa.

Cikin iKon Allah saitaji ta shiga

Ta sauke ajiyar azuciya tana Allah Allah ya daga taji muryarsa f

atanta taji Yana lafiya.

Ji tayi andaga Amma ba,ai magana ba.

Zuhra tahau fadin"hello! Hello my Chu-chu kana lafiya?

Daga can bangaren taji muryar mace tana fadin"baya kusa,Yana toilet Yana wanka,wacece ke.

Da sauri zuhra ta tashi zaune tana mi

tsitsika idonta,gabanta Yana dukan uku uku

Taji matuqar firgici sosai da jin wannan amsa da aka Bata.

Ta Kalli nambar Taga dai ta mijintane.

Wai ko mistake ne,saitaga itace dai da save name na Chuchunta ajiki

Ganin ankashe tun dazu saitayi tunani

n ko mistake network ne tayi kokarin sake kira Dan ta tabbatar amma saidai Kash! Akashe tajita....

Wani kuka ta fashe dashi tana fadin"Nashiga uku Chu-chu da mace yatafi ashe.....

Muje zuwa

*MATAR TSOHO.*

👨🏻

‍

🦳

👩🏼

‍

🦳

_the romantic and

love story_

❤

️

*writing by Nabilancy luv*

💘

Auntyn S&S

Page 11...

Dafe kai ALH Hashim yayi lallai yau yashiga komar mata,Bai San ma me zaice mata ba Dan kam bashida bakin magana Ruwa ya karewa Dan kada.

Ya Bude Baki da zumbar yin magana s

aitayi saurin katseshi ta a fadin"walh ka bani mamaki,banzaci haka daga wurinka ba Ashe kana Neman mata ba Chu-chu ba,nayi zaton shekarunka masu tsafta ne,nayi zaton zuciyarka tsarkakakkiyace ashe ba haka bane? Babu komai acikinta sai Neman mata da fasikan

..." Da sauri ya toshe mata Baki Yana me girgiza kansa tare da dora mata yatsansa akan labbensa alamar tayi shiru Yana furta shiishhshsh!!!!.

Zuciyarta ta Riga ta kekashe,batajin zata daga masa kafa dai-dai da kiftawar idanu koyi masa uzuri, kome ko

wa ze fada Mata Dan ya Kaita iya wuya ai Sam wallahi dole ayi Mai yuwuwa ko da sama da kasa zata hade,ita badan tana ganin dan sauran girmansa ba, dalilin kyautatawa iyayenta da yake ta faman yi yasa take danne wani lafazin idan ya bijiro mata, wallahil

Azim da yaro ne shi matashi me jini ajiki walh sai tayi masa tujarar da Bai tab'a tunanin masu irin shekarunta sun iya ba Dan saita gasa Masa aya a tsakiyar tafin hannunsa, saita koya Masa darasin da Bai koya ba a cikin aji, to Amma ganin girmansa yasa ta

ke Dan sarara masa ko daga muryar da takeyi Wajen Yi masa magana Bata yadda su hada idanu.

"Yanzu baby kallon da kike min kenan ashe? Kina tunaninki mijinki zai iya yin abinda Allah ya Hana akan son ransa? To bari Kiji bazan mk karya ba tunda kinji da k

unnenki,tabbas macece ta daga wayat Kuma macen ma wacce take Sona. Amma ni a hakikanin gaskiya ba sonta nake ba, zuciyata da ruhina ai naki ne baby. Ita din a hotel din muka sauka acan take Aiki Kuma acan na baro ta,bazan boye Miki ba tunda nasan dai inba

canza Hali kikai ba Zuhra ke me hankali da kaifin tunani ce Kuma ke me adalci ce da sanin yakamata,kinsan kowanne bawa da tashi kaddarar to wannan da kika gani itace kaddarata,mun Dade tare da ita ko yaushe nacinta in Aureta,in Aureta karshe indai muka had

u kuka ne kawai takemin,ko jin na Aure ki ta shiga damuwa da tashin hankali matuqa gaya,Kuma ko ajiya da muka tashi a meeting wayar tawa na manta Ina sauri na koma d'aki to Ashe ita ta d'auka a hannunta ta kwana bansan Kuma kin kira ta daga ba,sannan Bata

gaya min ba,inason kiyi hkr da tawakkali akan komai da zaki gani agame da lamarina da Rahama saboda komai nufin Allah ne Kinga in kikace zaki tada hankali Kuma sai Allah yayi matata ce ya kenan?

Yai shiru Yana tsatstsareta da maganansa me Taushi Yana j

iran yaji me zatace so yake kawai yaga wayon da yake shirin mata ta doru akai.

Bakinta ne kawai ya motsa baiji me tace ba.

Ya kama yatsunta yana murzawa Yana fadin"kinsan dai a yanzu ko agaba Babu wata mace da zanji dadinta ko da zata shige gabanki Babu

ita, ni kam kawai inason ki zama me kwantar min da hankali sbd Kinga shekaru na sunja likita yace in ringa gudar tashin hankali plz kiyi hkr da abinda tayi Kuma zan dau hukunci sosai akanta.

Zuhra badan ta yarda da maganganunsa ba ta hakurkurtar da kanta,

ta d'ago tana Masa wani malalacin kallo.

"Ok ba damuwa shikenan".

Ta zame hannuwanta daga cikin nasa ta juya ta koma daki Amma fa zuciyarta fal da gudurin dafa shi ta ruwan sanyi Dan tana karamar yarinya bazatayi tolerating na nonsense ba wlhi.

Abu Kam

ar Wasa kullum kafin Alhajin ya farga tayi locking din bedroom dinta haka ze kwana Yana zirga-zirgar Kiranta da magiyar ta bude Masa kofa, a gefe Kuma ga sihirin Rahama Iyabo Yana Kara tasiri a kansa saboda Yana da rauni sosai a wurin Addu'a.

Yau tunda ya

shiga office dinsa ya kasa tabuka komai, duk costumes da suke zuwa da manager dinsa na Nan suke cinikin,kana ganinsa kasan akwai damuwa, a haka Alhaji Sadi ya iske shi, Dan ya kirawo wayarsa kusan sau hud'u Amma ba'a picking gashi Kuma tana ringing.

A ya

nda Alhajin ya ganshi yasan da magana Wai gawa ta rik'e Mai wanka, ko ba'a fad'i ba kasan yana cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login