Showing 9001 words to 12000 words out of 40654 words

Chapter 4 - MATAR TSOHO COMPLETE

30 Sep 2026

1412

/>
jikinsa yana fadin "babyna matso jikina kiyi baccinki kinji". Da Wata irin kasalalliyar murya.

Ya kashe wutar dakin Wanda makunnar tana jikin gadon sai dumb light Daya kunna.

Yanda kasan magge haka tai luff ajikinsa kana tafara bacci sbd gajiya tana

shaqar turarensa jikinta ya mace gashi yana shafa bayanta yana shinshina gashin kanta.

Duk azatonta zai kyaleta don andau tsahon Lokaci taji baida alamun yi mata wani abun saikawai ta fara bacci hankali kwance.

Shi kansa yana Jin kamar ya barta zuwa

gobe ko wani Lokaci Amma bazai iya ba, yanda ta yamutsa Masa jam'iyya yasa Shima zolayar kansa yake.

Domin iya fatar jikinta dayake tabawa abin a tausaya masa ne don ji yake kamar fatar jaririya yake tabawa lallai yarinyar Nan da alamun wani special gift

ne ubangiji yayi Masa ,to gashi Shima a hade yake.

😁

Akwai matsala inhar Bai dandani zaqinta ayau ba don Sha,awarsa tazo kusa.

Birkitota yayi jikinsa ta dawo samansa kan ruwan cikinsa

Ta farka firgigit,zata fasa kuka yai saurin zura harshensa abakint

a yahau tsotsa.

Hannayensa na cikin 'yar rigar barcim dake jikinta yana murza tagwayen breast dinta sai ya ida rikicewa Jin Abu kamar balan balan gasu a cike alamun dake nuna wani Bai taba tab'asu ba.

A Cikin fitar haiyaci ya yage rigar yayi cilli

da ita don ya rikice sosai gashi ya hanata motsawa ya hanata kuka.

Ya hau tsotsar ta ko Ina yana fidda Nishi duk ya rikice tamkar farin shiga.

Itama wani yanayi na maganadisun Dadi mara misaltuwa yake shigarta har tsakar kanta sbd ya iya tsotsar abin

ba'a cewa komai,duk wani tsoro da fargaba tuni yayi fatali dasu daga zuciyarta.

Bata qara gigicewa ba Saida ya zira hannunsa cikin a k'asanta ya fara mata fingering yanayi yana fitar da wani fitinan Nan nishi da sauri da sauri.

Take tahau kuka da Nishi

.

Baibi ta kanta ba Daya gama wasan da Yakeyi da ita ya zautata ta fita haiyacinta take ya zura guga cikin Rijiya ya fara Aiki.

🙄😅😰

wayyo garin Dadi na Nesa.

Sun dauki awa guda yana gurzar Dadi, yayinda zuhura ta Raina kanta Dan tayi kuka na gaske h

arta baiwa uku lada, Dan ya rik'e wuta da alama ya manta da yarinya ce Kuma farin shiga sai kaiwa da kawowa kawai yakeyi.

Acikin awa biyu Saida yayi sau uku sbd Daya sauka abarsa ke Kara mikewa gashi dadinta Daya dandana ya rikita kwanyarsa sbd baitaba

Jin dadin gaban mace irin na zuhra ba duk Auren matan dayai guda biyu baiji wannan dandano irin na zuhra ajikinsu ba.

Ya wahalarta sosai Wanda Saida yayi Dana sanin abunda yayi.kuka take yi Wanda har muryarta Bata fita saboda azaba, sai ruwan hawaye was

u na bin wasu Kamar lalataccen famfo.

Ya Qura mata idanu tana fidda ajiyar zcy,ya rumgumeta qam ajiinsa yana rarrashi da sake Mata Albarka.

Ita dai ta kasa bude Ido ta kalleshi ma kukan ta takeyi bil haqqi.

A haka baccin wahala ya dauketa tana ta

faman sauke ajiyar zuciya, ganin ta Sami barci Shima ya kwanya ya rungota ya rufa musu soft dovert din dake Kan gadon shima barci Mai dadin gaske yayi awon gaba dashi.

Da Asuba ma shi yai mata wanka tana ta 'yan koke-kokenta kana ta dauro Alwala suka f

ito.

Tayi sallarta cikin karfin hali yayin da shi kuma ya wuce masallaci.

Fargabarta kar ace yanzu ma in ya dawo yace zai karayi, data shiga goma.

Hawaye taji ya zubo Akan kuncinta.

Ita kam wannan hadi da gyara da Auntynta tai mata yaja mata Na

ci gun miji.a sokoncinta ma Dana Sani tahau yi.

Data tuno sambatunsa da Kuma Albarkar datasha sai Kuma ta hau murmusawa tana yin godiyar Allah Ckn zcyrta.....

Muje zuwa.

Daga Taskar

🖊

️

NABILANCY LOVE

*MATAR TSOHO..*

👨🏻

‍

🦳

👩🏼

‍

🦳

(_

Ta gaban goshi_)

~page~0

️

⃣

6

️

⃣

_The Romantic book_

💗

{ ~alove story~}

*writing by Nabilancy luv*

💘

Auntyn S&S

Rayuwar Aure me Dadi Zuhra ta samu sauyin Rayuwa,domin a cikin Yan kwanakin da tayi agdn Alh Hashim ba karamin Kyau ta Kara yi

ba,hankalinta ya kwanta don A fari ji take kamar bazata iya Rayuwa dashi ba,tana ganin ma kamar Auren dole Akai mata,tunda ba soyayya sukai ba,Dan dai ma shi yana nuna mata SO ne,yana Rawar jiki akanta,ga lallabawa ga kulawa,Kai Ai morewar mace ta Auri sug

ar Daddy Wanda shekarunsa yaja,don kuwa sunfi lallaba mace sunfi iya soyayya,a tunanin zuhra ta gama samun kwanciyar hankali da 'yanci arayuwa sbd ta samu gidan hutu da Jin dadi,komai take bukata tana samu Ckn Gaggawa,ga kayan cima Nan na fruits a firji da

Nama danye in tana bukata take zataci ta koshi gidan ta ne Babu waigi,gashi ta samu kudi agunsa na gift din budurci Daya sameta dashi,Cash ya bata na sabbin kudi har naira dubu Dari uku da Wata sark'a white gold na sharp din heart da yarinsu, ga kudin Kum

a da Abokansa suka bata,har ta rasa me zatai da kudi kawai dai inta tuno iyayanta basu dashi takanji Dadi don samun hanyar yi musu da Allah yakawo mata dama kullum burinta kenan arayuwa ta samu gidan da zata huta su ma su huta,yanzu abinda ya rage mata shi

ne ta ringa tattali da boye duk abinda zata samu a gun Alhaji don tanada musu,dole ne ta kwantar da Kai ta nuna masa soyayya itama sbd ko asiri mace takeyiwa miji dole saita hada da biyayya sannan zaici Kuma zata bagatar da mutane kar agane,to itan ma haka

n zatai kar yaga ko bata son shi,kar Kuma ya Gaza Yi mata in bata nuna masa yanda yake matan.

Aikuwa cikin watanni biyu saiga zuhra tayi Qiba tayi fresh Agidan Aurenta,komai ana ajiye mata na kayan girkin Amma saiya bata kudi karshen sati sati wai ko za

ta Aika Dan Aikenta me gyaran gidan kenan ksw ko zai sai mata wani Abun.

Yasaka matar Abokinsa Murjanatu da jininsu ya hadu da ZUHRA don tazo sunyi canjin namba suna waya takawo mata Yar Aiki,sbd Aminin Alhaji Hashim shine Alhaji Sadi Wanda yaringa zola

yar Zuhra randa aka kawota yakuma Bada kudin siyan Baki shine yadawo yakawo Matarsa gidan Dan suyi sabo da zuhra tunda suna Dan kusa.

Murjanatu mace wayayyiya me kirki Yar boko ce Kuma Yar masu kudi, Sam Bata da girman Kai ko kad'an.

Sun fara yin sab

o da zuhra sukan Danyi waya su gaisa ko suyi chrt duk da tayi mata zuwa Daya.

Yau ma waya tayiwa zuhran bayan sun gaisa take tambayar Zuhran cewar"ya kuwa yarinyar Nan Ladidi Yar Aikin tayi mk ko acanzo mk wata?

Murmushi zuhra tayi tace"tayi walh tan

a aikinta yanda yakamata.

Murjanatu tace"to tana zuwa da wuri ne? Sbd sister dinta da muke tare akwai sammako ni na hanata sbd gara in me Aiki zatai maka sai me gidanka baya Nan,Kuma karki bari tace zata ringa kwana fa.

Zuhra tace"Eh ba da wuri take zu

wa ba,nayi tunanin dai in Alhaji yai tafiya ince ta dawo gidan mufara kwana tare sbd naji yana cemin karshen wata zasuje Dubai.

Murja tace"Okay,to hakan yayi amma yana dawowa kice ta koma gida,sbd yaran Nan in idonsu ya bude akwai matsala,kar duk wayewa

rmu da kulawar mu Azo a sami matsala sbd sharrin shaidan sannan wayo ne dasu gashi majajen yanzu duk shekarunsu ba,a iya musu bansan ma mijinki ko ba hariji bane irin nawa.

😄

takarashe da dariya

Zuhran ma ta Dara tace"Kuma hakane walh,zan Kara kulawa sb

d yanzu rayuwa Saida kula akowanne bangaren ma,Amma kam ni Alhajina da sauki,Bai fiya takurar Nan ba duk da ba yanzun zan gane ba sbd har yanzun ban sababa,Kuma yakan tausaumin Amma yakance da zan barshi kam arana baisan adadin yin da zai ba sbd akwai abin

da yakeji na banbanci tsakanin matan da ya Aura da ni.

Dariya sosai murja tayi don Yar harka ce bare antabo inda take so.tace"yo ke kuwa me yafi ranki ai ki bari kawai ya ringa gurzar Dadi tunda har kika ciri tuta irin haka,gashi ya fara baje Baki zai g

aya mk sirrin matansa na baya,abinda ma yakamata kawai indai ya Kara gaya mk hakan,ki bugi cikinsa kiji yanda ya Zauna dasu sbd ki Kara zage damtse wajen kula dashi da bashi abinda yake so,Kuma awajen Ni,I'ma nasan kin ciri tuta ba sai nace ki Kara ba tund

a har ya iya bude Baki ya furta nasan an shiryoki tun daga gida ne,tabbas macen da duk miji yake kasa rike bakinsa Akan wannan harka ya yabeta to ta godewa Allah.

Zuhra tace"hakane,zanyi Kuma abinda kikace zakiji labari.

Suka Dan shiga wata hirar ta

daban sannan sukai sallama murjar tace zatazo Ckn kwanakin nan,zuhra tace may be in rigaki zuwa.

Bayan sunyi sallama ne zuhran tayi Jim!tana tunanin tabbas yakamata ta qulle da murjar Nan sosai Dan ta Kara samun latest na wasu Na'u'oin sirrikan rike mij

i don Taga Yar yi ce,gata da dabaru kala kala da wayo duk da a shekaru dai kadan zata bawa zuhra saidai Agidan Aure data Riga zuhran shigowa,ita Murjanatu itace ta biyu amaryace don Alhaji Sadi matansa biyu Uwar gidan ba mazauniya bace Yar business ce tana

da kudi kasa kasa take fita kasuwancinta wani zubin Kuma takan zauna ta tura yaronta idan yadawo hutu don karatu yake a Egypt sannan su biyu Rak suka Haifa Daya kanwarsa an Aurarta.

Shiyasa murja ke cin karanta ba babbaka gata yarinya itama shakaf Alha

jinta na Ririritata don yarinya karama yake kallonta shikuwa ya kusan hamsin.

Alh Sadi ya girmewa Alhaji Hashim sbd a harkar business dama suka hadu bawai Sa,anni bane Amma ana abota ta tsakani da Allah.

******

Daren juma'a Ana gobe Alhaji Hashim z

aiyi Tafiya,suna falo suna kallo bayan kammala cin abinci Wanda ta dafa musu joloup na Taliya Tasha Kayan spaieces da hanta aciki,da kunun Aya datayi masa yasha yai qat

Tana kwance Akan cinyarsa yana shafa gashinta yana lumshe Ido don yana mugun son ma

tarsa gashi ta kasheshi da iya girkinta ga iya tarayraya ga iya kwanciyar Aure salo kala kala ga Dadi Daya ke ji atare da ita.

Yakanyi mamakinta na yanda ta kware Lokaci guda fiye da matan daya Aura abaya da sukafita shekaru ita cikin few minutes ta rin

jayeshi tasan ta kansa.

Ya bude idonsa akanta yace mata " baby wai meye sirrin dadinki ne? Ko dama kunun ayar Nan da ake sha yake bin jiki ne nake jinki ta daban?

Ta murmusa tare da sake lafkewa a jikinsa tace"Aa haba dai,ai kunun Aya na kowa da kowa

ne maza ko mata,tasirinsa bazai Kai har haka ajikina ba tunda ba kullum nake Sha ba ai,kawai dai baiwa Ce daga Allah.

Ya gyada Kai yana lakuce mata hanci "na yadda Dake matata,Amma dai akwai wani sirrin may be sai agaba zanji ko? Ya fadi yana lumshe id

anu Yana Mata kallon k'asa-k'asa Mai nuna a kusa yake.

Cikin wani salo na sace zuciya tace masa"uuhhumm kawai dai....sai Kuma tayi shiru ta narke masa cikin shagwava tace"plz my Hubby ka bari in koma gida mana Inka dawo sai in dawo ko?sbd gidan in baka

Nan bazai min Dadi ba fa".

Gyara Mata kwanciyar yayi a jikinsa Yana shak'ar daddad'an k'amshin jikinta, bakinsa ya Kai saitin kunnenta Yana Fadin.

"Aa bazan koya miki hakan ba,sbd ni din ba mazaunin kullum bane agari,Kinga Kuma ba,ata ganinki koyaushe ki

nje kwanan gida ba,kawai dai zanyi magana da Hajiyar mad'atai ta Sami Mana Mace Mai hankali Dattijuwa ku zauna kafin na dawo hakan ai yayi Miki ko?

Cikin shagwaba tace Masa "A'a ka barta kawai zanwa Ladidi magana ko Kuna ince Sister murja ta Aiko min ka

nwarta mukwana tare,Amma plz my Hubby ka bari inje gida goben Inka kaini sai ka wuce tunda Kaga banje ba tunda Akai Auren mu.

"Ok babu matsala saina kai ki mana my princess sai driver ya daukoki da yamma ai yayi hakan ko".

Thanks nagode Allah yakai

ka lfy ya dawo min dakai lafiya cikin Aminci ya bada abinda akaje nema ya saka Albarka a cikin neman".

"Allahumma Amin,muje a Sammin dadin Nan da wuri Dan kwana zanyi Ina cin kayana me test, nayi Dana sanin rashin tafiya dake wlh Anya Zan iya wani abun

kirki ma kuwa".

Wani tsadaddan murmushi ta sakar Masa tana kad'a Masa idanunta masu rikita Masa lissafi tana tuno Auntyn ta Sister HUMKAM duk itace silar datasaka Alhajinta ya zama cimgum din ta,domin wannan bita zai zai dinnan yana Aiki sosai ajikinta

da Kuma Shu,Umar Humra tabbas yakamata ma ta kirata ta bata labarin dacewar Nan da tayi ta Kuma Kara mata godiya ,sannan ta hadata da Murja itama tayi siyayya agunta tunda ta matsa mata da Tambayar saita gaya mata sirrin da yasa Taga Alhaji Hashim yana gig

ita akanta yana sambatun komai nata Agidan da waje bayajin kunyar idon mutane.

Aikuwa tabbas a Daren Nan zuhra ta gayawa Aya zaqinta don ta shiga hannun Alhaji ba dama abin,sau ba adadi yayi,Kuma cikin salon iyawa da saukakawar zafi ya ringa bi da ita D

an karta wahala ko ta hanashi,sunji Dadi sosai daga ita harshi Dadin da bazai fasaltu ba. Dan ba Karamin sakin layi yayi ba, Dan ta tsuma shi sosai tasha Albarka kuwa Babu adadi.

Lallai ba zuhra ce kadai zatace HUMKAM GIDAN QAMSHI!!!duniya ne ba har d

amu zamu fada,tunda gashinan munga komai a zahiri.

👍🏽😁

*MATAR TSOHO*..

👨🏻

‍

🦳

👩🏼

‍

🦳

(_Ta gaban goshi_)

~page~0

️

⃣

7

️

⃣

_The Romantic book_

💗

{ ~alove story~}

Writing...

*Nabilancy luv*

💘

_Auntyn S and S_

A yau zuhra takas

ance cikin farin ciki marar misaltuwa na Wuni da tayi agidansu kusa da innarta.

Alhajinta yakaita gida bayan doguwar sallama da sukai acikin gidan,har ciki ya shiga ya gaida iyayanta.

Taji dadin yanda da girmansa da arzikinsa Amma yake nunawa iyayant

a nashi ne,ba girman kai a lamarin nashi,sannan kamar Babanta Bai zauna akasanshiba.

Ita kam ta kara kaunar Alhaji Hashim a yau sasai,har kasa ya duqa ya gaida innarta da Babanta sannan ya kawo damman kudi ya dire agabansa.

Itama ya sallameta da kuda

de duk da ba Wani dadewa zaiyiba Amma Babu abinda zata nema in bayanan din.

A zaure data Rakoshi k'asa hakuri yayi ya matseta a jikinsa Yana shinshinata kamar Wani kare me neman malasa, bakinsu ya had'e Yana Bata hot kisses Kamar ze cinye Mata tongue, S

aida yaji tsayuwar na neman

gagarsu sannan ya saurara Mata "zanyi kewar Qamshin Nan me dadi da sakani nutsuwa ko zamu koma gida ki k'ara min kadan...." (kawai zuhra saita lumshe Ido ta tuno da Aunty Humkam data hada mata zazzafar Humrar Nan da in ta saka s

ai Alhaji yahau sambatu,tabbas Humrar Nan tafiye mata Turaren kasuwa na siye tunda gashi tana ganin ribar Hakan.) *SHU'UMAR HUMRA* Kenan

😄

Siyan nagari akace Maida kudi gida.

👍🏽

jinjina ga Yar mutan Maiduguri.

Katse tunanin nata yayi da fadin"Dadinki za

i tsaya araina baby,tabbas zanyi missing na zazzafar soyayyarki kiyi min Addua my wify Allah ya dawo Dani lafiya nacigaba da kasancewa tare dake".

Hannunta ya Kai Kan kirjinta Yana Shafawa a hankali.

Murmushi tayi tana shafa sajensa tace cikin kissa d

a sanin makamar aiki tace "easy my Hubby kada fa wani ya shigo ya ganmu a haka, I...Love... you..... And I really...missed....you, in Sha Allah zan cigaba dayi maka Addu'a da fatan nasara a rayuwa ,Allah ya tsaremin Kai a duk inda kake,Allah ya kauda ido

n mata akanka.... Yanka kake smart din Nan nasan da yawa sun dangacen ka".

"Haba Baby a hakan da tsufa na wacce mace zata kawo kanta guna"

Ta girgiza Kai tace"Bana ganin tsufanka,sannan har yanzun ma tsufan Bai baiyana ba,shekarun ne dai Amma mijina ak

wai kyan jiki, gashi expert a other room".

"Ko? To nagode sosai da yabon nan my wife".

Yakai mata wani light kiss a gefen kumatunta, ita Kuma ta manna masa nata kiss din a tsakiyar lips tana lumshe sexy eyes dinta

Sukai sallama cike da kaunar jun

a kamar ba,a Rabu ba.

Saida ta dai-dai ta nutsuwarta sannan ta koma cikin gida da zunzurutun son mijinta ackn zcyrta,tabbas soyayya balai ce,kafin Aure fa batajin komai akansa,to Amma yanzun tana mamakin yanda ya shiga ranta sosai ,wato kyautatawa da K

ulawa ba karamin abune Dake janyo Karin soyayya a zukatan Dan Adam ba.

Ta Wuni a gidan cikin Jin dadi Amma data tuno fa yau bada mijinta zata kwana ba sai taji ba dadi, tun yanzu duk kewarsa ta Fara damunta.Ta saba kwana akan kirjinsa,ta saba Bashi ka

nta Yana ci Yana Santi da sakin layi.

To yau ko ya zatayi? Gata itama sai a hankali Dan ta shiga iya wuya tana nitso.

A bisa bin Umarninsa badan taso ba, da yamma kafin magriba yanda sukayi a waya tace ya gayawa drivern yazo tagama shiri su wuce gid

a.

Yaso yace mata ta kwana Amma kawai sai ya gab baya son ya saba mata zuwa kwana gida.

Sun sha Hira yau da Innarta sosai Wanda inna tagane 'yarta na mugun son mijinta,lallai anyi dace

Sbd magana Daya biyu sai zuhra ta Sako Alhaji Aciki.

Innar

dai ta bita da fatan Alkairi cikin Jin dadi don Aure yai goshi,gashi Alhajin Dazu yai musu Albishir da Zuwa umara ta azzumi sannan ga kudi da akacikasu dashi Banda kayan Abinci da yasa aka kawo musu acikin satin Wanda ko zuhra Bata San yayi Hakan ba Saida

tazo innar ke sanar mata.

****. ****. ****

Kwanan gidan yau Bai mata dadi ba,Don me Aikin nata ma da tazo tayata kwana tana nata dakin,Amma fa ita Alhaji ya debe mata kewa ta waya don sunsha vedio call

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login