Showing 39001 words to 40654 words out of 40654 words

Chapter 14 - MATAR TSOHO COMPLETE

30 Sep 2026

1420



So yake yau yaje gidansu ya fada Maya Yana sonta face to face Koda zata zageshine sbd Nauyin dayake

ji a kirjinsa ko zai lafa.

Saidai da Allah yasa ya ganota agabansa tana tuqi cikin kwarewa sai ya rage speed na tukinsa ya kusa cimmata sunyi tafiya me nisa sai yaga taja Tunga da motarta ta tsaya

Shima ya tsaya Adan nesa kadan da ita Yana aiyanaw

a da tambayar kansa me Kuma ya faru? yaga ta fito ta daga gaban motar tayi wasu Yan dube dube sbd yanda motar ta tsaya mata cak! Kai karfen nasara ba kyau.

Cikin Yan mintina motar ta caja mata kwakwalwa. Taqi gaba taqi baya.

Take ta kira nambar bakanik

enta saitaji akashe.

Tahau tsaki tana jin inama tana da wasu bakaniken gashi Daya jal data rike Bai mata Amfani ba.

Yana daga can cikin motarsa ya fahimci tsiya motar tayi mata kenan.

Bayason ya baiyana yanzun a hanya agabanta yafison suje har gidan

su Dan Hakan sai yayi saurin kiran kwararren bakanikensa yai masa kwatancen inda suke yace Dan Allah yazo faka faka yanzun zaiyi wani gyara.

Cikin mintina kuwa saiga Inusa bakanike yazo inda yake.

Take yai masa nuni da motar zuhra yace yaje ya gyara ma

ta kana inya gama yatafi kawai sayi magana daga baya zai Saka masa kudi ko nawane.

Inusa yana zuwa gunta yai masa bayanin Aikinsa Daya kawoshi,Kuma yace mata wanine ya turoshi akan yai mata gyara.

Ta cika da mamaki to ita kuwa shin waye yake bibiyarta ha

ka,? Saidai Kuma faTabbas wannan bibiyar tayi mata Amfani tunda gashi zai Bata taimakon gaggawa.

Tana zaune cikin motar tana TU,ajjibun wannan Abu sai gani tayi harya gama mata gyaran yace ta tashi motar.

Tana mata key kuwa Taga MOTA ta tashi.

Taj

i farin ciki harce masa tayi "malam bani nambarka in Hakan ta Kara faruwa zan nemeka.

Ya karanto mata Yana fara,a son Shima yaji dadin Karin kwastoma bare me biyan baya mugunta akwai bajinta.

Bayan ta karbi nambar tayi save saitace masa"opay din kace

insaka maka kudi aciki?

Yace"No ba saikin Saka ba anbayar ai.

Tace"iKon Allah to ai shikenan.batada lokacin tambayar waye ya bada tunda Taga boye kansa yake ba tashi take ba,ta dai cewa inusa ya mika mata godiya gunsa.

Bilal har yai bacci ya shan

ye yoghurt Yana kwance agidan baya taja motarta tayi gaba.

Shima masoyin boye yabi bayanta.

Ta shigar da motarta kenan cikin gidan bayan me gadi ya wangale gate ta faka a parking lot ta ciccibi little tayi ciki bayan ta bawa musa me gadinsu Umarnin y

a biyota da kayan.

Tayi mamakin sakon da Aka turo mata akan wai ta fito ana jiranta awaje.

Taso taqi kula sakon Amma saita tura masa tambayar"waye yake jirana,Kuma me ya kawo?

Ya turo mata amsa da "masoyin boye ne,me bibiyarki Kuma kauna ce ta kaw

o ni.

Ta sauke ajiyar zcy tana aiyana yakamata taje dai Taga waye Hakan,wanne me wahalar da kan nashi ne,gara taje su kar kare dashi tana son takawo karshen nacin Nan da yake mata,Dan itafa Bata shirya yin wata soyayya ba gara taje tayi masa worning ta

dakatar dashi.

Tana fitowa ta tura get ta fita zuwa gunsa.

Ya fito daga cikin motar hannunsa rike da gift din Daya kawo mata nannade a leda me Zane mekyau ga wani frame da yake lullube Shima da wata leda me kyalli.

Tayi masa sallama kanta akasa

Ya amsa Yana me fadin"tsarki ya tabbata ga ma,abociyar kyau da Tunani da hangen nesa,Amincin Allah ya tabbata agareki zinariya kyakykyawa me jinkan Na kasa da ita,Allah Yaja zamaninki,Allah ya sawa karatun da kikai Albarka the barista.

Ta dago ta kall

eshi in slowly looking da sexy eyes dinta ta kasa ma Yi masa balain datai niyya.

Kawai ce masa tayi"nagode.

Cikin sakin fuska da barkwanci yace mata"to gimbiya,Amma inason ki kyautatamin zato plz kada ki tsaidani a wannan kyakyakwan relationship din

danake son mu qulla,Ina Miki so na hauka wanda bana wasa bane,nazamo masoyin boye sbd tsoron me zaije yazo daga gareki.

Batasan lokacin da tace masa"Au!dama Kaine masoyin boyen? Kaine ke bibiyata kenan.?

Ta kafeshi da ido yayinda taji ya burgeta Kuma

taimakon da yai mata dazun taji yakamata ta sassauta masa batasan amfanin ma da zai mata agaba ba.

Ya daga gira yace"yes!duk abinda nai mk kaunace tasa,nazama me kare lafiyarki ne aduk inda kike plz truest me kada ki juya baya,zan zame Miki ragam Kuma ex

cort a koina.

Tayi murmushi Daya sanya ya gyara zama da cire glass ya qura ma kyanta ido Yan gdy ga Allah dayasa kalamansa sukai rinjaye gareta.

Ahankali tace"to naji,nagode da taimako Amma plz karka Kara karanbanin biyan kudi in zanyi siyayya sbd ba

n nemi kudi na rasa ba inadashi enough.

Ya hade hannu alamun Neman yafiya yace"sorry angle baza,a sake ba,narasa hanyar kyautata mk ne.

Tace"to sunana Zuhra kai fa.?

Da sauri yace"Architect khamal ko kice...ta daga masa hannu tace"yayi Hakan,na ta

fi agajiye nake sai munyi magana.

Zata juya kenan yace"Kinga...Dan Allah tsaya,zan iya cigaba da kiranki always?

Ta gyada kai kawai.

Yace "to ga wannan plz kada kice Aa as my gift ne na tayaki murna.

Ta murmusa tare da Saka hannu ta karba tana Yi

masa godiya

Ta juya ta koma ciki.

Dan murna saida yakira Aunty JU atake ya sanar mata Yana cewa "Aunty maganarki ta tabbata,yau Allah ya bani nasara sainazo zakiji yanda mukai.

Tace"To Auta sai kazo Natayaka murna Allah yatabbatar muku da Alkairi

kaida Angle.

Yace"Amin Aunty,tanks.

*******

*******

A bangaren zuhra data baje abinda ya kawo mata saita tsinci kanta da farin ciki

Tabbas ta Aminta da soyayyrsa gareta ta yadda da son da yake mata Kuma ta gamsu ta Aminci dashi fatanta Allah ya

sa Alkairi ne shi agareta.

Ko da ta gayawa inna nuna mata tayi ta bashi dama aga ko da Aure yazo tunda ta kammala karatu Auren yakamata tayi ai.

Tashin farko khamal abinda yafara mata shine nuna mata kaunar Little kunsan ance me d'a wawa tuni taji Ar

c.khamal yafara shiga cikin ranta har in Bai kirata ba takan kira taji lafiyarsa.

In yazo kafin tazo gunsa yakansha hirarsa da little a farfajiya sukai sabo sosai da Bilal dashi.

Dan Nutsuwa Yana da Nutsuwa bashida rawar kai gashi very smart saidai Tag

a alamun Al,adun turawa na tare dashi,komai nashi bisa tsari yake gudanarwa

Suna buga soyayya me tsafta saidai inya nemi taba jikinta takanqi shikuma bayason bacin ranta

Khairat dai tace mata tayi dace Dan kam Arc khamal ya dace da ita kyau da kyau

Zuhra ta murmusa tace"inasonshi kamar yanda yake so na,saidai khairat Ina fargabar Ranar da zaice Aure,Dan banshirya yinsa yanzun ba gashi su inna sunason inyi Auren to nikuma ata wani fannin tsoron Ranar rabuwata da little Bilal nake,kinsan akwai Alkaw

arin indai nai Aure zan bawa danginsa shi

Zai koma hannun Hajiya jamila Kinga rabuwata dashi tazo kenan...hawaye ya ziraro mata akunci.

Khairat tace"haba meye na karaya,ki daure tun ayanzun kisaka aranki inkin bayar Baku Rabu duka,sbd zata ringa kaw

o mk shi,haka zalika muma zamu ringa zuwa ai.

Khairat ta ringa karfafa mata guiwa da Bata shawarwari akan tayi Auren zatafi daraja da kima a Idon Al,umma in Aikin Lauyan yasamu sannan Kartai sake khamal ya kubuce mata shi din ya dace da ita.

Zuhra tace

"nifa tunda na Auri me shekaru dayawa nakejin bazan samu kauna over da kulawa irin ta sugar daddy ba,Auren tsoho yafi na Yaro khairat Babu ma gami,tsakanin mu nida khamal ba yawa kina ga....khairat ta katseta da cewa walh Auren matashi danyen jini ma duniy

a ne,saikin Aureshi zaki bani labari bare khamal Dan soyayya ne,ni ai yanzun da nake Auren matashi bazan iya da tsoho ba ada ne nake Sha,awa ganin kinyi kin dace.

Zuhra tace "To Allah dai yasa mudace.

Khairat tace"Amin,hajiyata kawai ki amince masa i

nyai magana yaturo musha shawagali.

To bayan wata guda da wannan hirar tasu saigashi yazo mata da batun Aure

Yace zai turo acikin satin.

Yaga tai shiru sai yace mata"my Angle Baki yadda Dani ba har yanzun,son da kike min baikai na ki Aure ni ba

knn,naga Bakiyi murna ba why?

Ta murmusa tace"ba haka bane,Ina fargabar rabuwa da little ne kasan danginsa zasu daukeshi,sannan bansan yanda zan fuskanci wani zaman Auren na gaba ba,kasan wancen Auren da nayi na margayi bashi ni akai kawai sannan....

Ya katseta da cewa "sai akace Miki Kuma inkun Rabu shikenan Ne? Ki kwantar da hankalinki ko munyi Aure zaki haihu ai ko ba,a kusa ba tunda lafiya kike zaki samu sama da little karki damu baby Ina sonki bazan wulakanta kiba,zamui zaman Aure so special da z

akiyi Alfahari insha Allahu,karbi wannan zoben ma ki Saka a yatsanki na Alkawari ne nidake Aurenmu mutu ka raba Babu rabuwa Kuma Babu wulakanta juna.

Ta karbi zoben tana kallonshi da kauna aranta ya mata kyau sosai kamar azurfa yake Amma samansa danjace d

a harafin farkon sunanta da nashi ajiki *ZK* tayi murmushi ranta yai fes,shiyasa take son khamal yasan takan faranta mata Rai.

Yace"say something mana,ko Bai Miki ba.

So yake ta magantu Amma yaga zahiri farin ciki a fuskarta.

Ahankali tace"waw! Amma

fa yayi kyau kaima irin sane?

Ya nuna mata nashi dayake kan yatsansa yace"yes! Gashi ma kuwa ai biyu nasaka aka kera mana me harafin zunanmu Khamal da Zuhra Hakan yayi?

Ta gyada kai tace"sosai ma Ngd Allah ya bar kauna.

Yace"Amin my Angle.

To

fa khamal fade da cikawa saiga magabatansa sunzo da batun Neman Aure gidansu Zuhra Mijin Aunty JU da Kuma wani wan babansu harda kudin Aure dubu Dari biyar

Kuma baba da shi da makwabcinsa da wani Dan'uwansa shima suka karbi Kudin Aure kana aka tsaida w

ata Daya me zuwa za,ayi....

To fa muje zuwa

"YAN AMANA. Da YAN TASKAR NABILANCY saiku shirya didima fa akwai bidiri.

😆

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login